Showing 6001 words to 9000 words out of 11812 words
kuwa? Taci lokacinta yanzu kuwa lokacina ne"
Tana magana tana kwance zaninta ,dama bakomai a jikinta daga ita sai ɗaurin ƙirji sai hijab da ta saka .
Zuwa tayi ta faɗa jikinsa tana shafa masa gashin gemu ,tana amfani da halshenta tana lashe ƙasan maƙolloton wuyarsa ,a take tsikar jikin sa ya fara tashi ,haɗe bakinta waje ɗaya tayi,sannan ta ɗaura akan *Adam's apple* ɗinsa ta fara tsotso ,cikin passion ,tana mommotsa gefen wuyarsa tana wasa da hannuwarta a ƙasan ƙeyarsa .
A gigice ya tallabota sosai ,ya fara lalubo na shanunta yina matsawa a hankula ,Da sauri yike noƙe wuyarsa saboda waiwayi da maƙollotansa ke masa yina up and down.
Murmushin jin daɗi tayi ,yanda taga ya fara amsa tayinta kuma ya manta da kiransa d baba tayi.
Sosai suke murzan jikin junansu ,a yanda suke a ƙasan ledar tsakar ɗakin ,haka ta kwanta ya fara cinta bil haƙƙi....
Kafin safe saida sukayi round biyar ,in sun huta ayi barci ,cikin barcinsa haka zaiji tana lalubar 🍌 ɗinsa ,in yayi kamar zai kanne saidai yaji tana tsotseshi da baki,dole zai daɗa yi mata ko ta barsa yayi barci,amma suna barci bata awa biyu zata sake farkawa...
Lokacin sallan subahi,sunajin baba ,tana ta ƴan tarinta irin na tsoffi tana Alwala ,sukuma sunajan aiki,jin shiru bai buɗo ƙofa ya tafi masallaci ba ,yasa tazo ta fara ƙwanƙwaso masu ƙofa...
A ciki ciki tayi tsaki ,ta kewaye hannunta akan ƙugunsa tana shafa saman maransa ,haɓarta akan kafaɗarsa...
A sanyaye yace "Babaaa,Antashi?"
"Allah ya tashemu,dama naga baku buɗe ƙofa bane har an shiga masallaci"
"To mun gode"
Ta juya ta shige ɗaki tana ƙananun ƙorafi,a ranta
Bello motsawa da ƙafarsa yayi yinason miƙewa
"My belloti loveeeee"ta faɗa cikin sigar kirsa da kashewa ɗa namiji jijiyoyin jiki.
Can ƙasan maƙoshi ya furta "umm"
"Belloti zan shaaa🍌"
Bakinsa rawa ya kamayi yina son fita masallaci amma uwale ta kanainayesa "bari to inje sallah"
A shagwaɓe tace "belloti sai fa kaje wanka ,to mu ɗanyi sau ɗaya ,sai kayi wankan gabaɗaya
***
*ƙarfe takwas da Arbain da biyar*
Fitowa ɗakin yayi da gudu da rigarsa saɓe a kafaɗa ,yina jan ƙugun wandon sa bai tsaya gyara zariyar ba...
Janyosa takeson yi amma yina ƙoƙarin ficewa
"Don allah bello"
"Inkin isah inci wuta yau a ɗakin hausi zan kwana ai kin cinye ranarki,kuma kin amince in na maki sau ɗaya zaki barni inje to meye kikeson maida bara bana???"
"Wayyo allah ai ita hausin ta barmun,to ni ban yarda ba,ya faɗa yina zare mata ido...
Duk fitowa sukayi suna kallon ikon allah
To sakarshi muguwa,allah ya yaye mana masifa " cewar baba tana zare mata ido
Sassauta hannunta tayi akan bakin wandonsa data cikuikuyo,tana ɗan jin nauyinta
"Kaikuma zo ka wuce soloɓiyo"
Sunkuyar da kai yayi ya wuce ɗakin hausi.
"Karka shiga bello,wallahi kana shiga saina ƙona gidan nan,tunda ba ranar ta bane"
"Kika gamin almura! Wuce ka shige in gani,dama jiya sarai na ƙwafeki a raina ,baƙar daga wato ke so kike ki rabashi dani uwarsa ko?"
**
Hijabinta ta ɗauka daga ƙyauren ɗakinta tayi hanyar ƙofar gida, da gudu tana zubar da hawaye ,tana ƙissimawa a ranta gayican bello na kan hausi , fetur ɗin ɗari biyu taje ta siyo a gurin ƴan bunburutu .
Tana dawowa ta ɗauko ashana ta fara shesheƙawa duk garukan gidan har ɗakin babaaa
"Yau saidai duk mu,mutu har ke da kika goye bayansa"
Salati babaa ta saki ta ɗaura hannu akai tana kururuwar neman agaji gurin maƙwafta,ganin an fara bunbuntowa yasa ta ƙyasta ashanan ta cilla ta windon ɗakin hausin...
Da gudu bello da hausin suka fito dukkansu tsirara,sai zanin gadoda sike ja ,suna rufe tsaraicinsu
A take wuta ya 6arke ,kujera ɗan tsugunu ta samu ta aje can ta wajen zaure ta ɗaura ƙafa ɗaya kan ɗaya tana kallo wuta na tashi.
Da ƙyar aka iya taran wutar aka karkashe...
Dukan uwale aka somayi ,saidai a take bello tausayinta ya tsirgu a ran sa.
"Allah sarki sanadiyyar kishina ne ya kaita da aikata wannan abun bisa rashin dogon tunani,ku ƙyaleta ni zan hukunci da kaina"
"Awww,bello abunda tsinanniyar yarinyar nan tayi maka batagani ba? To wallahi yau yau saika fice mun a gida da duk matanka ,kafin cikin dare ta banka mana wuta ,infarka in ganni ina amsa tambayoyin mala'iku...
*Paid book @ regular #200 vip #400 via 7782217014,muhammed hassana ,fcmb .....or mtn card tru 09065990265*
Sanadiyyar koran da babaa tayi masu yasa bello neman gidan haya kenan ,ya kuma rarraba masu gidaje,saidai duk wainnan tsirfofin na uwale bai taɓa ɗaga masa hankali ba sai yau ,da yaga tana neman guntile masa Alhajin sa🍌gabaɗaya
Sharce zufa yayi tunawa da wa'innnan incidence ɗin dama sauran.Atake ,yafara ƙwallawa wata nurse kira
"Nurse ɗan yimun fifita don allah ,kuma a ƙarawa asibitin nan tsaro,inma da hali a kira ƴan kwana kwana,duba da yuwuwar gobara a cikin Asibitin nan....
_Typing ✍🏾_
*HARIJI*
(Original Romantic love story)
Free page 15&16
*Alheri writers Asso.*
By...Oum Aphnan
Cikin hukuncin Allah da taimakon ƙuliya ,komai na case ɗin ummi ya warware,kuma an gano duk Abunda ya faru,ya farune bisa kuskure,yanda kuwa abun ya faru shine ,a lokacin da sukaje scan ɗin,da shi mai scan ɗin yayi ya fidda result sai ya aiko wani ɗan practical ,yakaima meyin typing result ɗin da printing yayi,sai mistakingly ya saka na wata anata...Ummi taji daɗin bayyanar wannan gaskiyar batun kukan da ta jima tana riƙewa ne ya samu damar kuɓce mata a yau...godiya kam ,lawyan da aka haɗata dashi ya shata kamar mene ,saidai taso tasan wanda ya taimaketa amma hakan bai samu ba.
Two weeks later
Saiga sanarwa daga kotun ƙoli na ƙasa ,tasa acikin dokokin ƙasa ,ƙarƙashin nurses and midwifery council Amendament list ,cewar _"Duk wata nurse/midwife da tayi attending haihuwa ,ta tabbatar ta nunawa uwa/mazumuntarta jaririn cikin jininsa da cibiya tun kafin a fidda uwa,don sauƙaƙa faruwar matsalar,zargi gameda satan jarirai,koda bata hayyacinta ku ɗaketa zafin duka ya dawo da ita hayyacinta ,sannan ku nuna mata"_
Mamaki ummi tayi ,wai takaina ne aka zartar da wannan dokan? Who am i, in nigeria??
***
*Ƙuliya* bai samu damar ganin plate disc mai ƙunshe da duk videon abubuwar da ya faru na shari'arsu ummi ba, saboda ,matsalar rashin lafiyar Adnan daya dama masa lissafi.
Don A halin da ake ciki ƙaramar matsala ta zama babba,bayan fidda bullet ɗin dake cikin jikinsa angano ya kamu da cerebral malaria,ga seizures wanda yayi leading ɗinsa into comatous state.
Yanzu haka suna wani Asibitin kuɗi mafi tsada a birnin abuja,wanda akowanne rana suna cin miliyon ɗaya da rabi ,na managing patient.
Saidai rashin canji a lafiyar Adnan ,yasa ƙuliya yanke shawarar fitar da adnan zuwa Indonosia,saboda akwai wani chinese da akayi masa tallansa akan ƙwarewarsa wajen treating irin disease condition ɗin Adnan ɗin.
**
*9 na safe Kelina Hospital gwarinpa Abuja*
Adnan kwance yike unconscious a kan hospital bed din quliya yina zaune akan kujeran gefensa yina shafa sumar kansa yina tofa masa addu'ar dik da yazo bakinsa, tun yinayi a 6oye har ya farayi a bayyane
Hajiya Adama (Banufiyar matarsa) ne ta taso tana gyara mayafin kanta "Alaji sanda fa aka kawo son daga yawon dare yike ,so be kamata kai fushi damu don bumuyi attending dinsa da wuri ba,kasani ko muna barci ne? Kayi mana kyakyawar fahimta Yalla6ai...kuma tunda son yakai wa'innan kwana kin yina coma state, y not a maidashi gida ayi masa na Hausa! Kashe kudin yayi yawa ,hospital d'innan akwai tsada aqalla you spent kusan 5 million a kwana ukun nan , in akayi converting dollars din da kayi masu payment zuwa naira.kar kudinka su qare a banza...
Rumtse ido yayi Cikin dandanan 6acin rai,har yinajin d'aci d'aci a makoshinsa
" Adama out from here!"
Ya bata umurni Cikin hargagi na Wanda yike Cikin tsananin fushi
Sototo tayi bata kuma motsa ba
"Adama ki fita kina irritating d'ina.Adnan shine kadai hope d'ina a yanzu"
"Amma Alhaji ka duba kudin da ka kashe,kuma ba asan Wanda zaaci a gaba ba ..."
Ke,wai ina ruwanki da dukiyata? Ke sanda tsohonki yayi jinya how many millions na kashe a Tanzania ?
Rau Rau tayi da ido kamar zatayi kuka
"Alhaji harda gori?dadin ta dai baban nawa ya rasu sai ka bishi qarqashin qasa ya biyaka...amma daga gyara kayanka?
Ta qarasa magana muryarta na Neman shaqewa
Yes ke kikaja ,kuma akan son zan iya qarar da duk abunda na mallaka a duniya
" ai sai ayi mu gani in tusa zai hura wuta ,a gama wahala ya qare ya mace"...
"Ohhhoooo thank you Adama da kika fad'a mun qudurin ki akan son,to wallahi in adnan ya mutu sai nayi qararki, da shedar maita kuma saina tabbatar duk tsatsagun zuri'arki sun wuce jail...
Nnenna(Igbon matarsa) had'e kai da (yaroban matarsa) Abike suna gulmar ita adamar da turanci
" Eh matar so yau Asiri ya karye yalla6ai yayi mata fad'a...
Kallonsu tayi ta tsage da kuka, ba fadar da yayi mata yafi mata ciwo ba ,ya tankacin yarfata da yayi a Cikin kishiyoyi.
.
Kallon su dukkansu yayi ,sannan ya korasu duka waje cikeda sababi yina rokonsu karsu sake zuwa masa kurum.
***
Alhmdllh ,tafiyarsu madam Nnenna ba jimawa saiga yatsun qafar adnan ya fara motsi ,lokacin quliya yina duqe yina karatun Quran a kusa da kansa ,Cikin nutsatsiyar murya
"Dad helppppp!"
Kalmar da ya doki tympanic membrane dinsa kenan ,Cikin karadi na Wanda baya a hayyacinsa
Hakan ba qaramar tsoratar da quliya yayi ba
Da sauri ya duqo gurin kunnensa yina rad'a masa Kalmar ,Cikin dakiyar rai,ya rigada ya cire masa rai kawai da rayuwa,all his thought mutuwa zai yi
Sosai hawaye ke fita daga idonsa ,yina masa fatan haduwa da malaikun rahmah
Daga office d'in Team b,suna kallon abun da ke faruwa ta system dinsu ,don haka da sauri suka yi rushing zuwa wajen su cikeda murna
***
Saida ƙuliya ya idar da sallar wadha ,kuma yayiwa allah godiya a sujuda da ya farfaɗo masa da yaronsa cikin ƙoshin lafiya,sannan ya samu damar kunna wayoyinsa ,yina duba duk saƙonnin da aka tutturo masa ta cikin email da sauransu,saida ya ga Amandement ɗin nurses and midwifery council of nigeria ,sannan plate dics ɗin shari'ar su ummi ya faɗo masa a rai.
A nutse ya ajiye wani er ficilan caxbi mai kyau,yina ɗaukan ido ,yaje gaban wani cupboard ya ɗauko disc ɗin,ya jona a laptop ɗinsa dake kan gadonsa ,ya kulla yina kallo daga inda yike zaune akan praying mat ɗin da ya idar da salllah...shariar ya ƙayatar da shi sosai,kuma sosai Tausayin ummi ne yaji yina addabarsa ,wanda ya kasa gane a wani mizani zai ɗaura, *Tausayinta yikeji? Ko kuwa soyayyarta ne*
Tabbas wannan abunda yikeji ,yafi kama da ace ,soyyayartane ya daɗa tsirga masa a rai,Saidai zullumine ya bai baye masa rai a nan take yaji Zuciyarsa na harbawa fat...fat... tunawa da zallar ƙuruciyarta ,anya zata soni?? Anya zata iya zaman kishi da mata irin mata na??? Kai da kamar wuya gurguwa da auran nesa!!!
Sosai kansa ya ɗauki chaji amma kuma ,yina wani tunani sai yaji sanyi a cikin ransa ,a hankali ya tashi ya rufe laptop ɗinsa ,yina zancen zuci a hankali
*This is the right time ,that i ought to tell you who i am,My real feature i mean*
**
Sauƙi Alhamdulillah jikin Adnani,sai kyau yike sake yi,saidai komai nasa sabo ya zama ,tindaga cin abinci,tafiya ,magana ,kai komai saida aka koya masa
Ƙuliya yayi farinciki da hakan ,don haka yau ya ɗauki aniyar tafiya *Kano* don cika daɗaɗiyar ƙudurinsa na kusan shekaru uku da suka gabata...
*Ɗorayi ƙarshen waya, kano Nigeria*
Yau gidansu ummin ,tsit yike duk ma zauna gidan sunfita Neman abunda zasuci na rana yayi saura daga ummi dake zaune tana dakan qulin da zatasha garin kwaki,sai kuwa bazawara uwale ,Wanda zuwa yanzu ta goge mayukan bleaching take shafawa na mutuwa,tayi fara tarr kamar takarda ,kunnenta huji biyar duk ta jeresu da dan maqale sai can saman kunnen ta huda daya ta saka azurfa ,ita a ganinta gayune batasan en mad'igo ke sakawa ba
Ga hancinta tasa hajara (keken maza) ta 6ula mata huji har biyu a hanci guda d'aya, ta zura masu siraran abun hujin hanci ja da fari
Bakinta kuwa haqorin hajjine sama golden qasa fari,wani mugun qamshine ya doki hancin ummi ,Wanda tsabagen qarfinsa har yina mata d'aci a maqoshi
Fitowa tayi Cikin shirin fita tasha gayu Cikin pencil siket na atamfan roba, ta buga daurin ture kaga tsiya,qafarta takalmi toms saidai ta sakama qafa daya sarqa sai walwali yikeyi
Kallon ummi tayi ,ta kya6e fuska ,sannan ta rataya Jakarta ta sa6a mayafi a kafad'a.
"To hajiyan en gida mu mun fita bid'a addu'ar babban mutum ,mai babban aljihu
Kallonta ummi tayi taja tsaki
" allah ya tsari gatari da saran icce wallahi da in maki addu'ar Neman kwarto mai kudi gwara in yiwa kaina fatan cholera"
"To dussa rufe mana massai(bakin ummi take nufi da toilet)
Sai naga ke da kika qi wayewa ,sai an magana kice heeeeee aure zanyi...banza haryau ba mashinshini kinyi badago kamar daddawa a kasuwa...
" Anty uwale don allah kije abinki"
Yanzu kuwa ,aini fita ta gani ,kinga alhaji maiwada ma ke kirana ..
Ta soma magana da kanta tana latsa wajen green na qaramar Nokia ,alamar dauka
"Rabin raina.. Antashi lafiya,ya kwanan kud'ad'enka...
Da sauri ta yi hanyar waje tana d'agawa ummi hannu alamar ta tafi ,tana cigaba da waya da Wanda ta kira da alhaji mewada
*Wannan shine page din kusa da qarshen na kyauta ,in baki biya kudinki ba hanzarta biya ta 7782217014 ,fcmb, Mohammed hassana ko vtu da MTN card ta 09065990265,nagode masoyan Amana*
_Typing ✍🏾_
*HARIJI*
(Original Romantic love story)
Free page 17&18
*Alheri writers Asso.*
By...Oum Aphnan
Marubuciyar
*Bagidajiya*
_Laylerh_
*Jarababben Namiji*
Indo maqata
*Ramuwar gayya*
Qasaitattun mata
*Rayuwar Afredarh*
Namijin kishi
*Akan dadiro nah*
Jinin sarauta
And now
*°•°•° Hariji °•°•°•*
_Like father like Son_
Gama duk aikinda ummi takeyi, tayi. sannan tasa tsintsiya ta share gaba ďaya dandaɓaryan ƙasan gidan,wanda ya daɓe kamar sumunti,saboda tsabagen gyara da shara da yike samu a wajen ummi,duk ƙurar ya kwanta,ta gama sharesa...daganan janyo ruwa tayi a daga kwakwareren rijiyarsu,datake a bude kasa na zabtarewa yina komawa ciki,haka ta gama zuba ruwan a bokati ta saka a inda rana yike fitowa,da nufin yayi dumi taje tayi wanka dashi,itakuma kafin nan ta kewaya bayan gidan tana gyara wajen shukan ɗatan ta(shuwaka).
***
Wulƙawar ummi baya keda wuya ,hajara ta shigo gidan ,da sauri ,sauri ta fara jan ghana must go ɗinta na suturu tana fitar dasu ƙofar gida.
Ta janyo na ƙarshen ummi ta kewayo,anan sukayi kici6is
"Anty Hajjo,ina zuwa da kaya haka"
Ɗan sassauta muryarta tayi ,kamar mara gaskiya
"Shishhh ,ki magana a hankali tareda wani gaye nike a ƙofar gida ,da dalleliyar motarsa ,ya rakoni ne in kwashe kaya ,bayan naje gidan uncle ɗin GRA ba roƙeshi Arziƙi zan koma can da zama ,don gaskiya ina mugun kunyata ,idan samarina sukazo ,sukaga wai wannan buscuit house ɗin shine gidan mu,a take nike ganin alamun raini a ƙwarar idonsu,don haka in umma tazo kice mata na koma GRA zan ringa zuwa muna gaisawa,don yanzu haka ma nacema wannan gayen ne,nan gidan da nike kai wanki ne nazo in kwasa kayana.."
Tunda hajjo ta soma magana ,ummi tayi mata sakatata da baki ta kasa furta ko 1 kalma,itakuwa taja jakar kayanta tayi ficewarta
"Ohni oum kulthoom ,inaji da yayyu,In baka mutu ba zakaga abu ,Allah yasa mufi ƙarfin zukatanmu"
Daganan taje ta ɗauki ruwan wankanta ta wuce banɗaki abunta.
**
*4 Pm*
Sallama ummi taji daga ƙofar gida,itakuma a daidai tana ƙoƙorin saka safa zata wuce Islamiyya,ɗan ɗaga murya tayi kaɗan,tana amsa sallamar ,sannan tayi hanyar fita da sauri,gabanta na faɗi, ko da wanne yau a kazo ohoo?
Turus tayi ganin baba mai anguwa a bakin ƙofa.
"Sannu baba ,ina wuni"
"Lafiya lou,ummulkaltume ƴar Albarka anyi shirin islamiyyar?"
"Eh baba me unguwa,wani kake nema ne?"
"Eh to,da babanki naso gani,amma dai tunda na ganki zance ya ƙare,tunda dama mune almuhimmun kuma zancen ta kanmu ya biyo,watakon *ALƘALIN ALƘALAI NA ƘASA* Ne takanas ya taso don ku gana akan magana mai muhimmancin gaske ,dikda bai faɗa mana ba,to nasan yanzu mara zuciyar ubanki baza'a samesa a gidaba ,wataƙil yina bakin tasha ,to don haka na taso in shaida maki zuwansa ,wataƙila akan bai rasa nasaba da shari'arku .A don haka,yayi maki saura ki ɗauko tabarma ki shimfiɗa masa a soro ,ko kuma ki masa tujara irin na gantalallun ƴan uwanki,da suka saba,kedai kin fice masu zakka! Don haka Ki riƙe matsayinki Ato"
Tunda ya fara magana kanta ke sunkuye ranta na tururi,kowa ya tashi zagi! ,zagi dai akan iyayenta da danginta,basu tunanin duk lalacewarsu ina sonsu a hakan? .
Saida ya ƙare ɗiban Arziƙinsa ya wuce,itakuma kamar yanda ya bata umurni ta shiga gida ta ɗauko wata tsohuwar tabarma ta shimfuɗa masu a zaure,jimawa kaɗan sai gashi ya dawo bayansa ,wani ƙasurgumin Alhaji cikin wata ɗanyar shaddar gezna dark blue sai ƙamshi takeyi.
Can daga bakin ƙofar shiga gida ta zauna gamida rafka tagumi
A haka take gaishesu kanta a sunkuye,saida suka gaisa sannan baaba mai unguwa ya fita ,shikuma yayi gyaran murya.
"Malama Oummu" bata samu zarafin iya amsawa ba,sakamakon yanda muryarsa ya haifar mata da jin nauyinsa gamida ninkuwar kwarjininsa,don haka a nutse ta watsa lulun Eyes ɗinta a kansa a karon farko tun zuwansa.
"Kin ganeni?" da sauri ta girgiza masa kai "ban sanka ba yalla6ai"
Murmushi yayi irin tasu ta girma
"In tuna maki ko ni wanene?" Gyaɗa kai tayi shaye da mamakinsa
*.....3 years back*
Dambene ya kacame tsakanin Hajjo(Hajara keken maza ) da Uwale (Jamila) duk akan saurayin Jamila da yaga hajara yaci amanar uwale ya koma yina nemansu gabaɗaya,shine a ranar asirin su ya tonu ta kamasu a ɗakin saurayin tana kwance akan katifarsa da shi,itakuma tun a ɗakin bala'i ya ruguntsume shine har gida...Bala'i yayi bala'i har maƙota saida suka shigo sasanci,saidai ba ko kunya ana tambayarsu abunda ya faru sai tace wai daga ta ganni akan katifar saurayinta,to shiɗin aurenki xaiyi,ai gwara kowa ya yaga rabonsa..."
Itama umma ba kunya take bin bayan uwale,wai hahara ce ba gaskiya tinda ai ba saurayinta bane
Kuka sosai ummi takeyi a lokacin tana shekaranta na farko a makarantar midwifery ɗinta,kwata kwata shekaranta sha shida
Haƙurin duniya ta basu sunƙi haƙura saima duk suka juyo da akalar faɗar kanta
"To Algunguma,ina kika fito school,ina zaki makaranta,ai yanzu kema kika fara tasowa,duk muna kamar ki bamusan daɗin maxa ba ,amma a juri zuwa rafi,don indai ke jinin abbah da ummah ne to harijanci a jininmu yike,Alfarma ɗaya zakiyiwa kanki ki samu miji kiyi aure,saidai kuma kashh har yanzu ba mashinshini..."
"Ya isa uwale,kiyimun duk tujaranki ,allah na gani,kuma inshallah yau ɗinnan zan fita ,zanje duk namijin da na fara haɗuwa dashi,shi xan aura...wannan alƙawari na ɗaukarwa raina da ziciyata,don bazan ta6a yarda in lalaceba,koda kuwa kwartanci a jininmu yike..."
Tana kaiwa