Showing 15001 words to 18000 words out of 24258 words

Chapter 6 - MATAN ASOKORO Complete book by Maman Shakur.pdf

M Shakur   

15 Nov 2025

82

"sannu"
sanan tabude kofar falo tashiga turus ta tsaya ganin yanda falonta yakoma kaman banata ba,
gabaki daya anzuba wasu mahaukatan royal furnitures masu shegen kyau, sosai takebin falon
da kallo saikuma tahau tafiya kafin tai stairs dazai kaita sama sanan tafara hawa taji muryan
Baban Khalid kaman dawasu yake magana yace "yauwa yayi haka, Saudat zataso shi ahaka
nan" saikuma taji muryan wani na "Alhaji wanan rawan jikin dukna amarya ne" dasauri yace
"badole nayiba, ai nayima kokari shekara nawa yanzu kenan kullum inacin dusa yanzu lokaci
yayi dazan dandana wake na dandana kuma shinkafa, ai anason anayi ana chanchanzawa, kan
mage yawaye yanzu" turus ta tsaya awajen daganan bata karajin maganan suba tadaiji tafiya
sun fito saikuma gasu a stairs wasu mutane ne su uku da kayan aiki dabata sansu ba saikuma
Baban Khalid din daya saka wata mahaukaciyar gizna taredasu, suna ganinta sukahau gaidata
ko amsasu batayiba idanunta kan Baban Khalid dayawani daure fuska ganinta yake, saikuma
kawai yashamur yajuya yay dakinshi yabude kofa yashige, ance kobakason mijinka kalman
kishiya nada zafi dacinrai, dakuma daci duk wani kishi dakake dashi alokacin zasu taso, hakan
yasa takasa daurewa tabishi har dakin nashi, da karfi tabude kofan tashiga, zaune taganshi kan
gado kaman daman jiranta yake tabiyoshi, kai tsaye babu alamun wasa akan fuskanta tace
"aure zaka kara Baban Khalid"? Wani irin murmushin keta yamata saikawai yaciro wayanshi yay
dailing number yasaka a speaker ringing daya aka daga cikin muryan shagwaba Saudat tace
"Babyna kana ina nafa shirya tsaf ina jiranka kazo ka kaini wajen walimar" washe baki yayi
kaman wawa yace "tuba nake yar budurwata nariga natura Attajiri zaizo yadaukeki da kawaye
yakai ni bazan sami damaba" cikeda shagwaba tace "ai dai daga gobene kadawo nawa nahuta"
kwashewa yayi da dariya harda wani fadawa gado duddan ya bakantama Hassana rai yace
"daga gobe ne ki shiryama daren nan dan biji biji zan miki muah" yakatse wayan sanan yasake
dailing wani number again yasa a speaker ana dauka kafinma yay magana saiga muryan yar
yarinya yar budurwa haka tace "Dadyn Khalid wai kana ina kodai wanan Hassanan ne tarikeka"
dawani irin sauri yace "inaaaa! Ita tama isa yar kwailata" dasauri cikeda shagwaba tace "wlh
niba kwaila bace inada 21 din, Allah nakamaka abinda zan maka ko Hassanan nan bazata iya
makaba, saisa nunama all rayuwanka nabaya ba aure kayiba" cikin wani irin murya yace "Allah
Yar Kwailata" dasauri tace "Allah Sugar" murmushi yayi yace "tom anjima zan shigo koma cikin
gida nasan fitowa kikayi dan kiyi magana dani sabida gida yacika da jama'a bye" yakatse wayan
sanan yadaga kai cikeda rashin mutunci yakalli Hassana da idanunta sukai jajir yace "ba aure
zanyi ba, aures zanyi ki kara s akarshe yazama plural" hawaye taji suna zuwanmata sosai
amman tadaure ta kalleshi kaman yanda yake kallonta dan jiran tai magana yake danyau daidai
yake da ita yanada amsa, ahankali cikeda murya mai rauni matuka tace "Baban Khalid tsanan
nan dakamin na mecece? Mena taba maka? Maina maka? Maiyakai har kana fadama yar
karaman yarinya magana ta, tana magana so disrespectful akaina kuma kanaji bazaka
gyaramata ba kayi shiru kana na'am, Baban Khalid idan neman aure zakayi bazakayi in peace
ba saikakai maganata wajenta, mena makane? Eh tell me Baban Khalid, what on earth i have
done to you"? Wani matsiyacin kallo yamata yace "you are not a submissive wife, nayi yaji kisa

azo ayi bikona ke kinfi karfin hakan, kinfi karfin kiyi kneeling down kiyi bringing pride naki down
and beg me on your knees na yafemiki, remember I told you I will shatter your ego and pride
wlh sainayi, sainasa kin raina kanki, zanyi maganinki, zanyi maganin girman kanki dakomi
dakike takama dashi, bari akawo matana gobe gidan nan zakisha mamaki, sabida kinga kinada
katon duwawu da nono ina nemanki saisa harkina tunani u can punish me kihanani kanki inada
kudina? Kin zaci akwai something da money cannot buy ne, calculate now kiyi lissafi daga
ranan dakika wulakantani kika hanani saduwa dake zuwa yau kwana nawa? Amman harna
shirya yo wani auren sabida na nuna miki ni nafi karfin mace tace zata rainamin wayau saisa
bama daya zan kara ba mata biyu zan auro duka arana daya" Wani irin jiri take gani bana
wasaba hakan yasa taja kujeran wajen tazauna ahankali, tashi yayi yace "idan kinga dama
kikara fita kibar gidan nan wlh bada yawuna ba, nida nadawo gidan nan sai ankawomin matana
gobe, idan natashi raba kwanan su biyu kawai zan rabamawa as for you har yanzu ina kan yaji
na, ina kan bakata sai kinzo bikona kinyi kneeling and beg me sanan zanyi considering naki"
yana maganan yasakai yafice tareda bugo kofan ranshi fess kaman anmai kyautan komi
naduwa, reaction din fuskarta harwani goosebumps yabashi sabida dadi wayyo Allah, this
shawaran auren da Attajiri yabashi was just the best, yana bude kofa yafita, yaga Murtala da
Direban shi har lokacin zaune a tsakar gida duk suka gaidashi, cikeda farinciki yakalli Murtala
yace "Murtala yamuke cikini ne? Yanzu goben kenan zaka tafi"? Gyadamaikai yayi cikeda
girmamawa yace "eh Alhaji dasafe" gyadakkai yayi yace "Allah sarki wancan banzan dai tayi
missing direba mai kyau" har ranshi saida Murtala yaji zafin zagin da Alhaji yama Hajiya amman
yasaukar da kanshi yayi kaman baijiba, hannu yatura a aljihu yaciro wasu kudi sanan yadago
yamikamai yace "gawannan dan bazan dawo gidan nanba sai gobe da daddare idan
ankawomin amarena, so bazamu haduba Allah yakiyaye ka gaida Umman naka, Allah yabata
lpy" jiyayi ya tsani mutumin bazaima iya karban kudinshi ba, kanshi na kasa yace "Allah amfana
Alhaji aikariga ka biyani Albashina karkai wata dawainiya dani, nagode wlh" "kai karba ai nasan
nabiyaka nabaka wanan" dasauri direban Alhaji yamika hannu ganin still Murtala yaki bada
hannunshi yace "wlh kunya yakeji Alhaji kasan Murtala da kauyanci kawo kagani" ya karbi kudin
yatura aljihun Murtala na wando, shikuma Alhaji yahau dariya yajuya yay mota yana "damafa
ance bakauyen mutum saiyay shekara arba'in a binni yake wayewa to kodai da gaske ne" yay
maganan yana shiga mota, direbanshi yabude gaba ya shiga yaja motar sukabar gidan.





Yadade tsaye awurin sanan ahankali yacire kudin daga aljihunshi ya ijiye awajen sanan yay
hanyar stairs din falon takawa yayi sanan yabude kofan ahankali yashiga falo kirjinshi na
bugawa, ganin babu kowa afalo yasa yay stairs, ahankali yabude kofar dakinta yashiga bata
ciki, fitowa yayi hango kofar dakin dabaimasan nawayeba abude yasa yay wajen da saurinshi
kafin daga bakin kofan ya tsaya chak ganin Hajiya zaune kan stool din gaban mirror idanunta
sunyi ja, dago kanta tayi suka hada ido da sauri ta tashi zatai bathroom hakan yasa yashigo
dakin dasauri, daidai tabude bayin zata shiga yawani irin fizgo hannunta amugun zuciye hardan
ihu tayi tafado kirjinshi yariketa gam yana kallon idanunta sanan yawani irin juyawa da ita

yahadata da bango ya matseta azuciye yace "ni dodone dakike guduna? Ina kikaje?" Yay shiru
yana kallonta taki kallonshi sai kasa datake kallo gabanta na dukan uku uku takasa koda motsi
sabida yanda takejin nishin shi akan fuskanta, wani irin dukan bangon wajen yayi dasaida ta
firgita yace "nace ina kikaje" atsorace tadagokai ta kalleshi tunda take bata taba ganinshi a irin
wanan yanayin ba, fuskanshi yay jaa, kana ganin jijiyan kanshi, idanunshi sunyi ja sun cika da
kwana, cikin wani irin murya mai rauni yace "ina kikaje kika barni da tunanin ki na kwana tara da
awa biyar da minti arba'in da hudu eh? Eh!?" Yadaka mata wani irin tsawan dabatasan lokacin
data firgice tace "g......gi....dan....mu" lumshe idanunshi yayi zirrrrr saiga hawaye sun zubomai,
kara shigewa jikinta yayi sosai, sanan yabude idanunshi ahankali yadaura akanta kaman yanda
take kallonshi, murya chan kasa cikeda so yace "mesa kike azabtar dani Hajiya? Mene miki?
Laifinane dana kamu da sonki? Maisa zaki tafi ki barni na tsawon lokutan nan bayan kinsan
zuciyata na muradinki ko kamshinki kadai taji batare data ganki ba hankalinta kwanciya take,
Hajiya" yay maganan ahankali sanan yace "sabida daga kauye nake saisa baki sona ko? Koko
sabida banyi karatun boko bane? Koko sabida banda kudi ne? Wanan mutumin bayasonki,
baya kaunarki wanan mutumin ba miji bane kaddaran yan biyu ne yasa harkukai aure kuka
haifesu, ina sonki, inason zama dake, nasaki a inuwata, na shayar dake zuma dakuma madara
na tsantsan soyayya dake cikeda tsafta dakuma zaki, Hajiya kidena kallon bankai kisoni ba
sabida shekaruna, shekaru lamba ce kawai ba hankaliba dan ina mai tabbatar miki nafi mijinki
hankali!" Kai!!!! Tazubamai wani mahaukacin mari dayasa yarike kumatunshi sanan tanunashi
da yatsa tace "karka kuskura kashiga hurumin daba nakaba inba hakaba zan yagaka Murtala!
Zan yagaka!" Tai maganan sanan azuciye tazo zata wuce fuuuuu taji yakama hannunta, juyowa
tayi ahankali takalleshi da idanunta dasukai ja sosai tace "cikani" makemata kafada yayi
ahankali kaman dan yaro saikuma yafashe dakuka ahankali dayasa taji duka tsigogin jikinta na
mutuwa, hannunta yarike gam yana kuka wiwi mara sauti yace "wlh ina sonki kaman zan mutu
Hajiya, dan Allah kitaimakama rayuwata, dan girman Allah, inasonki da komi da Allah yamin na
dan Adam Hajiya, ki tausayamin nasan kinfi karfina" ahankali yataho gabanta hannunta yasaki
ahankali kafin yayi kneeling agabanta yakife kanshi akan cikinta ya kulle hannunshi abayanta
yasaki lafiyayyen helpless kuka mai sauti da kara da majina dakomima shi karan kanshi baisan
yandama zaiyi dakanshi ba, kankameta yayi yana kuka bill hakki yana rokotan. "Hajiya dan
Allah kisoni"


_MUMIES LET'S DELIBERATE SMALL, MENENE AGANINMU BEST DECISION DIN DA
HAJIYA YAKAMATA TADAUKA?_


_GAFA MURTALA DAN KAUYE YARIKEMA HAJIYA WUTA, YAKUKE GANIN ZATAYI DASHI?_

_KUSANMA GIRMAN KAI DA JIJIDAKAI DIN BABAN KHALID YAMAFI NA HAJIYA, KUNA
GANIN ZAMANSU ZAI YUU?_


_YA KUKE GANIN ZA'A BULLOWA DUK MAZAJE MASU HALIN BABAN KHALID?_

_Dan girman Allah kubiya ku karanta, duk wacce takaranta batare data biyaba wlh nidai ban
yafemata ba, duk masu cin gumin hakkina batare dasun biyani ba wlh ban yafeba_

Idan kinason magana dani direct chat me up by clicking on this link.
https://wa.me/+2347012181461










_PROMO PROMO PROMO!!!!_
_MATAN ASOKORO IS 600 NAIRA TODAY!!!!! Yau kadai, HURRY AND PAY DAN BABU
AMFANIN KARANTA BATARE DAKA BIYABA koba komi nakara fita daga hakkin masu kudin
yay yawa_


_ZAKI TURO 600 INTO 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki min magana a watsapp
by clicking on this link👇_

https://wa.me/+2347012181461


DUK WACCE TAKARANTA BOOK DINAN BATARE DATA BIYABA BAN YAFEBA WLH.


RANAKUN POSTING SUNDAYS TUESDAYS FRIDAYS.

💫 _MATAN ASOKORO_ 💫



✍🏾M SHAKUR

Wani irin kuka yake jikinshi na tsuma da har ita kanta ke iyajin tsuman da jikinshi keyi, yace
"Hajiya dan Allah kisoni, ina sonki, ina sonki, bansan yanda zanyi da sonki azuciyata ba,
banmasan yaya zanyi dakaina ba, ni kawai ina sonki dakomi nawa, Ha.......ji....." yama kasa
karasawa sabida yanda kuka yacishi, ita bama tasan metakeyi ba bama tasan mezatayiba,
zuciyanta gabaki daya ya tsinke, duk wani dan karfi da jarumta dake cikinshi Murtala ya
dagargaza matashi, gently takai hannayenta saman kanshi tadaura, dasauri yazare hannunshi
daya daga bayanta yakai saman kanshi yajawo hannunta daya yakai kan fuskarshi yana
sharema kanshi hawayen tanajin duminsu a hannunta, dawata tsinkakkiyar murya tace
"Mur....tala" kafin takai dayan hannun kan fuskarshi shima tai cupping face nashi duka biyun
sanan ta kalleshi asanyaye, murya chan kasa tace "please kadena kukan nan, ina rokonka
kadena" tasharemai hawayen tass, kafin tasauke ijiyan zuciya ahankali sanan tace "Murtala ni
matar aure ce, inada mijina inada yarana, tayaya kake tunanin wani abu zai taba iya shiga
tsakaninmu eh? Murtalaaaaaa" tasake kiranshi ahankali cikin yar karaman murya tama kasa
magana sai kallonshi take, yanda take kallonshi haka shima yake kallonta yasan metake shirin
fadimai amman takasa sabida yanda yamata nauyi maganan, hadiye kukan dayakeyi tsaf yayi,
sanan yadaure ya kakalo murmushi da kyar sanan ahankali yakama hannayenta dagakan
fuskanshi yarikesu gam yana kallonta yace "banso natakuraki dan haka bama saikin fadi amsan
dakikeson fadiba, Hajiya kisani zan jiraki konan da shekara nawa ne, bazan tabayin aure ba,
bazan tabaso wata mace aduniyan nan sama da yanda nasokiba, zan bar gidan nan dan bazan
iya zama inuwa daya dakeba, Hajiya zanje nazamarda kaina abinda zakiso, ayanzu nasan ni
abune dazakiji kunyan nunawa, zan nuna miki cewa soyayya kan chanza mutum, zan nuna miki
cewa yanzu ne kikeda mai sonki, zan nunamiki mecece asalin so, nabarki lpy Hajiya" yay
maganan ahankali tareda sakin hannunta tana tsaye chak tana kallonshi, tashi tsaye yayi
ahankali duk tana binshi da kallo kaman yanda yake kallonta shima sanan yajuya da sauri yafita
daga dakin hannu tadaga kaman zata kirashi tace yadawo saikuma takasa tanaji yasauka kasa
yabude kofan falo yafita wani irin kuka ne taji tazo mata hakan yasa tazube akan carpet din
wajen sai kuka.


_PROMO PROMO PROMO!!!!_
_MATAN ASOKORO IS 600 NAIRA TODAY!!!!! Yau kadai, HURRY AND PAY DAN BABU
AMFANIN KARANTA BATARE DAKA BIYABA koba komi nakara fita daga hakkin masu kudin
yay yawa_


_ZAKI TURO 600 INTO 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki min magana a watsapp
by clicking on this link👇_

https://wa.me/+2347012181461


DUK WACCE TAKARANTA BOOK DINAN BATARE DATA BIYABA BAN YAFEBA WLH

Saida ya tsaya yabude pampon compound din sanan yawanke fuskanshi tass tareda fyace
majina sanan yawuce yashiga ciki jakanshi dayagama hada kayanshi tsaf yadauko yafito yana
tafiya ahankali harsaida yazo gaban gate sanan ya tsaya tareda juyowa ya kalli sama saitin
window falon Hajiya, yadade ahaka sanan yasakai yafice ahankali yana goge hawayen dayaji
sun zomai.




Komi naduniya jitayi ya tsayamata chak yadena mata dadi, kanta nawani mahaukacin ciwo, da
kyar ta tashi wuraren asir tai salla tana tunanin kota kira Babanta ne tafadamai, toko takira
sister ta ne Hussainanta, ita bataso tana damin kowa da problem dinta, toko takoma therapy
tane? Gashi ranan haryazo yatafi bamataje ba, hakadai tazauna kawai. ***************


_PROMO PROMO PROMO!!!!_
_MATAN ASOKORO IS 600 NAIRA TODAY!!!!! Yau kadai, HURRY AND PAY DAN BABU
AMFANIN KARANTA BATARE DAKA BIYABA koba komi nakara fita daga hakkin masu kudin
yay yawa_


_ZAKI TURO 600 INTO 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki min magana a watsapp
by clicking on this link👇_

https://wa.me/+2347012181461


DUK WACCE TAKARANTA BOOK DINAN BATARE DATA BIYABA BAN YAFEBA WLH



_Ranan kawo amarya!_
Kasancewan bata gayyaci kowaba yasa gidanta kaman ba biki akeba har dare tanadai lallaba
kanta sabida kar ciwo yakamata, amman kanaganinta kasan akwai abinda ke damunta ta rame
sosai, ga tunanin Murtala daya tasata agaba, wuraren 8 taji hayaniya da jiniyan motoci, tashi
tayi da sauri tadauko hadadden mayafinta ta daura akan shegen lace din dake jikinta tana
zaune taji hayaniya saikuma taji anyi knocking din kofarta. "Uwargida" aka kwalamata kira,
kaman bazata tashiba saikuma ta tashi ahankali tazo har gaban kofan wearing a smile tabude
kofan taga jama'a da kyau saikuma aka kece da guda hakan yasa tace "ku shigo" sanan
takoma kan gadonta ta zauna shigowa jama'a sukayi ga amare nan biyu duk cikin alkyabba

kansu akasa duk aka zazzauna akan carpet, sanan wata yar magidanciyar mata ta tashi tace
"to Alhamdulillah muna godema Allah daya nuna mana wanan ranan, bakomi yasa muka kawo
yaran nan wajenki ba saidan kara karfafa zaman lpy, kece babba dan haka dole mukawosu
sugaidake sanan kisamusu albarka, ga sunan da Saudat, dakuma Maryam dukansu matayen
mijinki ne na sunna, ku zauna lpy kirikesu amana kinji kece babba daga ganinki ma kin kwan
biyu aduniya kin girma musu" tanaji wasu cikin su na dariya amman tahadiye komi ta daure tace
"shikenan in sha Allah" gyadakai sukayi matar tace "kumu tashi mukai amare shashinsu" tashi
duk sukayi suka fice itakuma tabi bayansu ta kullo kofarta sanan tawuce bayi dasauri tamaida
kofa tarufe tajingina da bango sai kuka shaaaa, kallon kanta tayi a mirror the way take looking
so miserable all because of namiji, tadade abayi tana kuka kafin ta wanke fuskanta da ruwa
tabude kofa ahankali tafito kafin takarasa gado taji wayanta na ringing hakan yasa tai hanyar
gadon zama tayi ahankali ta kalli wayan ganin Hussainanta ke kiranta ga number Dubai nan
jikin wayan, share ruwan fuskanta tass tayi sanan tadauki wayan takai kunnenta cikeda kokarin
boye damuwanta tace "Hussy saiyau kikasan da zamana"




Dan murmushi Hussy tayi ahankali saikuma tai shiru hakan yasa Hassana ta kalli wayan tace
"Hello Hussy baki jinane" ajiyan zuciya tasauke sanan anatse tace "Hassana kinada wata yar
uwa data wuceni aduniya ne?" Dasauri tace "whats the matter Hussy? What is happening"
cikeda fushi sosai tace "don't pretend kaman bakisan menake magana ba" saikuma tadanyi
shiru cikin muryan kuka tace "tun muna yara u always act and behave like the strong
unshakable one wacce bata kuka and its all a lie, Hassy deep down cikin duka yaran Baba u
are the weakest soft hearted one that always wears the bold and strong face, nasanki, I know u,
nasan kinyi kuka sama da akirga, I know u are hurt, but kin dauka zaki iya daukan all this
burden alone ne banda family dinki? Why are we ur family idan we can not share ur sorrows
together haaaa Hassana why"? Shiru tayi takasa amsa yar uwanta sai hawaye daya zubomata
shaarrrr, dudda batace komiba tasan kuka take hakan yasa tacigaba tace "Mama yau
musamman takirani tacemin sun gani a news cewa Baban Khalid yakara aure mata biyu duka
at a time, and baki fadawa kowa xancen ba, tun lokacin dakika zo gida kikai 8days sukai
sensing something is wrong, but kema kinsan iyayenmu they don't intrude into private affairs na
yaransu, saidai anyday u are ready to open up they will support u with anything dasuke dashi,
how can u take all this burden alone eh sokike kimutu ne"?




Girgizamata kai tayi cikin kuka sosai tace "no Hussy, I don't wanna die, I want to live long ma
su Khalid da Khalil" sosai zuciyan Hussainanta yay wani kalan rauni, ahankali

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login