Showing 3001 words to 4616 words out of 4616 words

Chapter 2 - PRINCE ISHMEL Complete Hausa Novels by Fauziyya Tasiu Umar .pdf

17 Nov 2025

54


Fuskantar bashi da niyyar sakinta ne yasata motsawa sai lokacin ya ankara da riƙon da yayi
mata ya wucce seconds na al'ada ya sake ta tare da motsa bakinsa yace “Fine girl you are
welcome!" Ƙasa tayi da kanta tace “Thank your" komawa tayi gurin ɗan uwanta ta kama
hannunsa tana cewa “Ka manta dani 3 years Bro Meye yasa?" Shafa sumarsa yayi yaja
hannunta suka fara fita daga maƙabartar yana cewa “Zan baki labari don kene My love alliance
na Mom bazai riƙemu ba shiyasa na tafi nake karatuna kuma ina nema maki mafitar rayuwarki"
kwantar da kanta tayi a kafaɗar sa har suka fita suka fara takawa kasancewar ba wani dogon
nisa garesu ba.





Basu ba daɗe ba suka je ita ta buɗe musu gidan suka shiga babban gidane ginin turawa daya
wadatu da bishiyoyi masu kyau sunyi covering gidan gabaɗaya.
Wata kofa ta buɗe suka shiga wani sihirtaccen ƙamshi ya daki hancinsu suka zube a kujera
juice ta ɗauko musu da ruwa sai Snack ta ajiyewa baƙon a wani center table dake gabansa
shima Kenn ta aje masa nasa ta miƙe da gudu ta haura sama ta buɗe wani ɗaki ta shiga ta
ɗauko wata ƙatuwar Teddy ta dawo ta zauna tana kallon Teddyn nace “What cry Abraham
why?" Ba Kenn ba hatta Ishmel abin ya bashi nishaɗi ya dubi Kenn daya daɗe da lura
gabaɗaya hankalin Ishmel yana kan sistern nashi yace “Waye Haka?" Shafa kansa yayi yace
“She name is My Dad" jinjina kai yayi yace “Ok yana ina ko shima ya mutu?" Girgiza kai yayi
yanayin mode na face nasa ya canza ya miƙe yana cewa “Tun ina 11 years Jenn tana 1 year ya
tafi ya barmu bai kuma waiwayarmu ba Mom ta hanamu nemansa gashi itama 4 years kenan
da mutuwanta I think kamar ɗan ƙasarku ne Nigeria"




Bai kuma cewa komai ba Kenn ya haura sama shikam duk motsin da yarinyar zatayi idanunsa
na kanta duk iskancinsa baya sha'awar yara ƙanana amma fah ya kwaɗaitu da wannan yarinya
da bata wucce 18 years ba gabaɗaya batafi sa'ar ƙanwarsa Princess Jiddarh ba.
Yarinyar ta ƙeru sharp ɗinta ya fita ga ta tara kayan daɗi gata kalar da ya jima yana marari kalar
Adamu ita ba fara ba kuma baka taɓa kiranta baƙa ba. Yamutsa gashin kansa yayi tare da
lumshe idanunsa yana hasaso irin daɗin dake ƙunshe a boye jikin wannan tahalika tabbas
shikam yaga guri zai gwada sa'arsa yasan akwai tarin damuwa ta kuɗi a kan Kenn kuma ya

sani Kenn yana masifar son kuɗi fiye da komi a duniya domin Yanzun ma a cikin buƙatarsu
yake, zaiyi amfani da damar yagani ko zai dace ya bashi babyn kawai ta koma gidansa
rayuwarta anan da hatsari duk da cewa ƙasar turawa ba kamar ƙasashen Africa ba akwai tsoro
sannan babu ruwan kowa da rayuwar kowa dole tana da yancin sai wanda ta amince zata bawa
dama a kanta wannan doka ce idan kuwa tsautsayi yasa ka haike mata batare data amince ba
to shakka babu zaka iya rasa mazantakarka matsawar takai kararka hukumar kare haƙƙin mata.
Fitowar Kenn ne yasashi miƙewa sukayi mata sallama suka fita da alƙawarin Kenn zai dawo su
kwana tare suna fita ta tashi ta fara gyara parlourn bayan ta gama ta koma ɗakinta taci gaba da
wasanta da Teddys ɗinta saida taji yunwa sannan ta shiga kitchen ta ɗauko waken gongoni da
kifi shima na gongoni ta haɗasu guri guda ta ɗauko bread ta fara ci tana korawa da Youghurt
saida ta ƙoshi ta kunna kallo tana zaune tana kallon wani korian Film bayan shuɗewar few
Hours tayi wanka tana zaune daga ita sai wani wando iya cinya da wata riga bata rufe cibiyar ta
ba ta ɗaure gashinta da wani band baƙi tayi kyau sosai abinka da ruwa biyu.




Chat takeyi da abokan karatunta rabin hankalinta akan kallon musamman lokacin da taga star
na Film ɗin ya turmushe yarinyar cikin Film ɗin yanata lashe mata jiki gabaɗaya sai taji mode
nata ya canza ta lafe a kujerar tanajin wani yanayi da ta kasa gane wanne iri ne bata rarrabewa
Ita dai kawai tasan ya ƴan kwanakin nan indai zataga namiji yana lalubar mace sai taji duniyar
ta ta hautsina tana zaune a haka taji an buɗe ƙofar an shigo ta ɗago idanunta dake lumshewa
ta saukesu kan me shigowar Kenn ne still da abokinsa Ishmel yanayin Kenn ne ya bayyana
mata akwai abinda yake damunsa.
Bai bata damar gama tunani ba ya matsa ya ɗagota yace “My love kin yarda dani?" Jinjina kai
tayi tana lafewa a jikinsa yace “Ok kin amince Ni inasonki fiye da kaina?" Sake jinjina kai tayi
tace “Amma kana tafiya ka barni da kewa kaɗaici yana damuna ina feelings me ɗauke mini
kewa" murmushi yayi ya samu daidai gaɓar magana yace “Alr Yanzun zan kuma doguwar tafi
zuwa American na samu wata contract ne Jenn cikin contract ɗin babu travel dole saidai ka
zauna ka gama kuma at 5 years zanyi acan shine na yanke shawarar damƙaki hannun Abokina
Ishmel...."




Da sauri ta ɗago idanunta ya ciko da ruwa tace “No Please Bro ka barni anan zanci gaba da
rayuwa Ni kaɗai" girgiza mata kai yayi yace “Me kikejin tsoro Eshmel He is Muslim sunada
amana addininsu ya hana su zalunci zai riƙeki kamar Ni ki saki jikinki dashi replacing nawa ne a
gurinki zakiji daɗin rayuwa dashi fiye dani domin shi zai kawar miki da kowacce irin feel My sis
please last chance kinji"
Rungumeshi tayi tace “Yeah Bro I trust to you Mom ta daɗe tana faɗamin babu mutane masu
tausayi da Imani da gudun cutar da na ƙasansu kamar musulmi na yarda am believe bazai cutar
dani ba ko?" Ta dubi Ishmel dake tsaye rungume da hannu soyayyar wa da ƙanwar tasa tana

burgeshi tabbas zaiyi bakin ƙoƙari yaga ya kare haƙƙin addininsa a wajen kafuran nan duk da
cewa yasan ta wani fannin bazai iya ba bashi da juriya a lamarin mace.





Miƙa mata hannu yayi ta saki Kenn ta nufoshi tana zuwa maimakon nufinsa na ta shiga jikinsa
sai yaga ta rusuna ta dafa ƙafarsa tace “Na rantse da Allan Yessu Al Masihu zanyi maka
biyayya fiye da wacce zanyiwa Bro domin shi dole nane kaikam jin ƙai ne na addininku yasa ka
shigo rayuwata zanso farin cikinka koda zai zama ƙuncina a ɓoye dukkan abinda kazomin dashi
zan karɓeshi komi wahalarsa saidai ina maka tuni da nauyin amana Ni banida kowa a yanzu
duk duniya sai kai banida gatan daya wucce ka I promise zaka barni da ƴanci na bazaka taɓa
yimin kallon baiwa ba?"
Maganar ta gigitashi baisan sanda yace “Baiwa? Not Jenn Ni bazan taɓa kallonki ƙasan yanda
najiki a raina ba in kinso ma kallon mata zanyi miki" rungumeshi tayi da sauri tana dariya ta
sauke masa wani zazzafan kiss a lips ɗinsa na bazata da ya nemi kaishi ƙasa tace “Liky My
Boss" dariya dukka ta basu har Ishmel da bai cika dariya ba saida ya dara kyawawan
haƙoransa jerarru suka bayyana kyakkyawa son kowa.




Janta yayi suka zauna ya sanya hannu ya zagaye wearst ɗinta a ransa yana raya shin tasan ma
ma'anar mata kuwa?" Ajiyar zuciya yayi Kenn da kansa ya haura ɗakinta ya fara haɗo mata
kayanta ya fito da trolley ɗaya Ishmel yace “sun isa zamu siyi wasu zaki koma Muslim dressing
ko?" Rufe idonta tayi tana dariya da alama yarinyar batada damuwa koda yake ba zaiyi mamaki
ba domin yasan dabi'a ta turawa tunda kusan rayuwarsa gabaɗaya a ƙasashensu ya ƙarar da
ita miƙewa yayi yana riƙe da hannunta shegen son jiki ne da Jenn indai da mutum a kusa da ita
bata taɓa tsayawa da ƙafafunta hakan ba ƙaramin daɗi yayi masa ba domin alama ce da take
nuna zatayi saurin karɓar saƙo.
Wata arniyar mota ƙirar J Wagon suka nufa ya buɗe mata ta shiga shima shiga yayi yaja sai
yanzu ta fahimci ashe fa da gaske yayanta ya bada ita ga abokinsa.
Kwantar da kanta tayi a kafaɗar Ishmel lokacin da Kenn yake dagansu hannu hawaye ya zubo
mata ya ɗago fuskarta ya sanya yatsansa ya share mata hawayen yace.




“Stop cry please!" Jinjina masa kai tayi tana share hawayen yaja suka nufi Bordesley lumshe
idanunta tayi ta kwantar da kanta saman kujerar haifaffiyar Birmingham amma bata taɓa zuwa
Bordesley ba course Mom tana yawan faɗa mata batason Bordesley saboda a can ta haɗu da
ƙaddararta wadda zata mutu da ciwonta tana yawan fada mata Duk kaddarar da ka kuskure ta
sameka a Bordesley to ita zata zama ajalinka shiyasa batason Bordesley yau gashi zata koma

can da zama saurin share hawayen daya zubo mata tayi daidai lokacin da yake parking ya
kamo wannunta yace “Why cry?" Kuka ta saka masa tace “Mom tace batason Bordesley destiny
is very bad anan!" Zubanta idanu yayi yana nazarin kalmarta akwai wani abu a cikin rayuwarsu
da su kansu basu sani ba. Iska ya furzar yace “Taki zata zama me kyau insha Allahu" dagata yayi cak ta saƙale wuyansa
tana dariya ya sauke bakinsa cikin nata ta lumshe idanunta abinda bata taɓa zato ba harshensa
ne yake yawo cikin bakinta a haka suka shiga cikin gidan ya sauketa saman wata lafiyayyar
kujera ya knile down ya ɗora kansa saman ƙirjinta ya shafa kanta tare da hura mata iska a
kunnenta ta birkito tana dariya shima dariya yayi ta fado jikinsa ya tura hancinsa tsakiyar ƙirjinta
yana shaƙar wani sihirtaccen ƙamshi me fitar da hayyaci a jikinta.

1
2

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login