Showing 12001 words to 15000 words out of 47663 words
Chapter 5 - BINTOTO BOOK COMPLETE WRITING by Maman Teddy .pdf
Bintoto tayi haɗi da murguɗa mata baki sannan ta watsa mata kallo ta hanyar fari da idon
ta da yasha ƙwalli har ya xxxago kusa da hanci, nan cike da bala'i ta hau cewa"kehhh wannan
kirar Name ne.? Lfy.... Ko dai naci maki bashi ne.?
Bintoto ta ƙarshe maganan haɗi da xaro idon ta waje, alamar tambaya...
Habawa bintoto kina ganin idan muka shiga gonar nan satan mongoro baza'a kama mu
ba!kinga yanxu aka tashe mu break,maganan lami ne ya katse su inda nan ta hau cewa" ai ko
wlh yau sai munje gonan nan, ta faɗi tana mai ƙara kowa kusa da su bintoto.
Dariya bintotp tayi cike da gwasala tace"yowah tare mun hanya er uwa kinji ɗauko taki karan da
xamu rinƙa bugo nunannun mangoron, don al'qur'an yau banga mai hanani xuwa gonan nan ba.
Duƙawa lami tayi haɗi da da ɗaukan karam sannan suka nufi wani lungu mai xururu, sannan
suka fara kutsa kai cikin wani irin gona mai kama da daji.da mugayen halittu suke ciki,
Bin su nayi da kallo, wanda nan naga bintoto cikin wasu irin gaje² kaya, wanda ko almajiri baxai
saka ba..
Ƙafan ta kuwa ko ta kalmi babu, yayin da uniform ɗin jikin ta saboda tsaban dauni ga kuma datti
yasa tuni rigar ta koma kalan brown., hijabin jikin ta kuwa har ƙasa ya keche saboda tsaban
tonan tsiwa...
Binsu da kallo uwani ta dinga yi wanda ahaka har suka shige ta hanyar ƙulewa xuwa cikin
wannan gona.
Toh koya xata kasance
Gadai bintoto ta shiga cikin gona, koya xata kaya ohooo....
.
...
Maman teddy
[5/4, 9:10 AM] +234 816 933 9119: Typing...
*BINTOTO*
Na
Maman teddy
Episode 15
*ALHERI WRITERS ASSO.*
https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap
*A.W.A*
____________________________
*Bismillahir~Rahamamur~Raheem*
Haka ina ke xubar da hawaye don ji take duniyan yy mata zafi gaba dayan ta.
Haka innah ta nufi gida wanda da isan ta tayo alwala ha'di da sallah tana mai mika kukan ta ga
mahalliccin ta.
Wanda tana nan a zaune sai tajiyo sallama Ladingo tana kwala kirar innnah wanda cikin hanxari
innah ta sallame sallah ta yo waje don ta sadakar xa'a ce mata Abdulrahamanu ya rasu ne
mussaman yanda ta barsu baya ko numfashi.
Da fitowan ta sukayi kicibus da ladingo wanda itace uwar gidan liman cikin sauri ta hau
cewa,innah Abdulrahamanu mu gode ma Allah don yasamu farfadowa.
Daga hannu innah tayi tana gode ma Allah kan daga bisani ladingo tace" tohm innah ae yanxu
dakko mayafi muje muga halin da yake ciki,don yanzu ke kadai xai gani hankalin sa ya kwanta.
Innah taso tirgewa akan kawai cin dan ta nafari wanda nan ladingo tace sam sai sunje
Wanda haka nan innah tasa mayafi suka nufi gidan liman.
_____________________________
Bintoto kuwa tunda taga prince maleek a nan masarautar mama queen ta dai na fitowa
sam,kullum tana side din ta,wanda sam mama queen bata kawo komai a ranta ba,tun da dai ta
lura Bintoto bata son fitowa sai tafi ganin ko kila batason mutane ne,ko sunayi mata kwarjini,don
haka kullum da yamma mm queen take xuwa side din Bintoto suyi ta fira,wanda tun Bintoto
bata fahimtan yanayin sound din maganan ta har tafara fahimta,don itama a yan kwanakin sosai
parcentage din english din ta yakaru don sosai take fahimtan su.
Shikuwa ogan naku tun da ya hadu da Bintoto yake jin wani abu dangane da ita amma sam ya
kasa gane maiye,sai dai bai fahimci abun da sukayi yakeji dangane da ita ba sai da wata ran ya
ganta cikin english wear riga da wando wanda suka dan kamata kuma sosai kayan suka
amsheta riga ce yar yaloluwa yellow sai kuma wandon jeans blue,hmmm abun ka da har yanxu
yarinya ce amma sam bashi ya hana shape din ta bayya na ba.gashi mm queen da kanta ta sa
aka gyara mata gashi n nan wanda aka nade da rebom yellow shima,sosai yake kallon Bintoto
wanda ko lokacin da yayi mata ganin farko bata kai kyau hakan ba.
Bakin fatan ta ya kuma gogewa ta wani koma kalon choculate mai kyau.
Yanda yaji bananan sa ta mike ne yasa shi saurin gayar da mm queen a cikin sauri ² wanda
cikin dan sakin jiki Bintoto ta gaida shi amma ya rasa mai yasa duk rashin kunyar shi da tsinewa
ya kasa hada ido da itah.
Yana barin falon yake amsa mata gaisuwan ciki² wanda da fitan shi Bintoto ta fada duniyar
tunani tana cewa a zuciya lallai wannan dan wulakanci ne shiyasa ma ashe na tsane shi.amma
xanyi maganin shi bai san waye Bintoto bace.
Shikuwa da fitanshi ya nufi estate din shi inda ya cidda wata karuwar shi mai suna juliet tana
zaman jiran shi amma da isan sa yy mata korar kare yana cewa' shi yanxu baya bukatar farar
fata irin shi just black beuty yanxu yake so,kuma yasamu tun da karako ma a wurin mom din shi
take.
Haka juliet ke kuka tana karawa don bakaramun magun gunan tayar da sha'awa ta nar ka ma
cikin ta ba.
Gashi yy mata irin wannan korar wulakancin , ganin ta tirje masa tana rokan sa yasa shi kirar
security n sa ya fitar masa da itah.
A wannan rana gaba daya wayan shi ya kashe su.yyn da wunin ranan yatara kwalaben giya
yana daddaka wanda haka yake ta surutan sa cikin ficewar hayyaci yana kirar sunan fatima.
Dai² khaleed aminin shi na shigowa falon inda yake cigaba da shan giyan shi,cike da xolaya
hau ce masa yahh inah jenny yau ne.?
Yana fadin haka shima yana kai hannu yana xuba tasa bear n.
Cikin irin kasalaliyan murya cike kuma da muwa prince maleek ya kalli abokin nashi yace" itace
khaleed.....fatima inason jin ta a jikina ina son naga nayi sex da ita ina mugun sha'awan ta.xan
iya mutuwa idan ban sameta ba.
Plz ya xanyi ka kawo mun ita nan.
Cike da rashin sanin wacece fatima khaleed ya kalle shi sannan yace' maleek fatima kuma.?.
#SHERE TO ANOTHER GROUPS
Kuyi hakuri kwans biyut ban samu nayi maku new update ba,hidimomi ne sukayi mun yawa.
Amma ina jin da'din Comment din ku gare ni ,ina gdy Allah yabar love❤️
MAMAN TEDDY
[5/4, 9:10 AM] +234 816 933 9119: Typing...
*BINTOTO*
Na
*Maman teddy*
*Episode 16~17*
*ALHERI WRITERS ASSO.*
*A.W.A*
https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap
_______________________________
Amaimakon Maleek ya bashi amsa kawai sai yayi luuu ya ida kwanta wa akan Center capet din
warun.
Shiru khaleed yy yana tunanin halin da aminin nashi ya shiga,wanda sosai yake tunanin
wannan suna da prince Maleek ke nanatawa wai FATIMA a sarari ya furta who is she....?.
Nan ya kuma mai da hankalin sa ga Prince maleek kan daga bisani yafara kokarin tada shi
daga inda yake kwancen wanda da kyar ya iya dora shi akan wani kushine da ke gyefen capet
din.
Nan ya kwantar da shi yyn da ya koma yana nishi don maleek ba kadan ba.
Shiru yy na awanni yana tunanin dalilin da xai sa maleek shan giya har ta bugar da shi
haka,nan ya nisa yana jajan tawa lallai abokin nashi da gske yana bukatar yarinyan amma
kuma a inah ne take.?
Yana a haka kirar shirly ya fara shigowa wanda ganin sunan masoyiyar tasa yasa shi
sakin.murmushi ha'di da daukan wayan.
Bangaren mm queen kuwa tayi mamakin ganin rashin dawowan maleek don tasan indai
excellency na kasan to baya kwana a estate din shi,don excellency yace sam bai yarda da
wannan dabi'ar ta turawa ba,ace yaro yana fara kaiwa minxali wai sai yabar gidan iyayen
shi?.don haka nan Excellency yace bai yarda da prince Maleek ya ringa kwana a estate din shi
ba,bai dai hana shi ya huta ba ammma kuma komun dare ya dawo gida ya kwana...
Wanda jin sharadin da excellency yy masa yasa shi sam inyana kasar bai tafiya yawon banxan
sa,da neman matan da yasaba hakannan yake kwana a masarautar mm queen.
Duk da excellency na tafiya yabar kasar xai koma sana'ar sa da yasaba.
Sosai mm queen ta damu don tana tunanin daddy zai iya tambayan ta inda maleek ya kwana.
Amma shi kuwa da yafahimci bai kwana gidan ba nan ya share maganan bai tambayi mm
queen inda yaje ba,dik da abun ya dan bata masa rai.
*Hmmm Wai WACECE MAMA QUEEN KUMA YA AKAYI TA AURI EXCELLENCY WATO
DADDY?*
mama queen ta kasan ce er asalin haifaffiyan jermany dangin ta da yan uwan ta duk anan suke
da rayuwa.
Sanadinyan haduwan ta da excellency daddy shine sunyi karatu a tare tun da kuruciyar su,a
nan universityn kasar tasu.wanda a lokacin mm queen ba addinin musulunci take ba,.
Tun da suka hadu da excellency take sha'awan amsan musulumci amma ganin iyayen ta baxa
su amince ba yasata hakura suka cigaba da gaisuwa da excellency wanda ita a lokacin tana ga
nun abota ne ke tsakanin su.
A haka Daddy suka kammala karatu wanda a lokacin yana da auren mom kubra,amma basu da
kowa a lokacin.
Tun da suka rabu da juna basu kuma kara haduwa ba,sai da yy xo wani course kasar
jermany,wanda a lokacin yana da yaya biyu wato kamal da khalid,duk da lokacin mom kubrah
tana goyon kamal ne wato mai bi ma khalid.
Anan a wani taro suka hadu da mm queen yyn da yy mmkin ganin ta a matsayin queen na
wannan masarauta,fira ce sosai suka yitayi na yaushe rabo inda anan mm queen ke sanar
dashi tayi aure kuma amma mijin nata ya mutu shaikara daya kenan a lokacin, nan take sanar
dashi cewa duk da bata taba haihuwa da shi ba,amma yana yin adalcin shi yasa jama'ar
talakawan dake karkashin su cewa" ita xata cigaba da masu mulki.
Wanda wannan shine yasa taxama haka,nan yy nuna bakin cikin rasa mijin ta da tayi.Da kuma
farin cikin ganin ta amatsayin mai jagoran al umma.
Nan Abun ka ga bature bb boye² tace masa tana son amsan musulunci n su,amma kuma tana
mai rokon shi akan ya amince ya aureta xataji dadin hakan in ya amince amm yafara niman
shawaran iyayen shi.
Sosai daddyy yaji dadi da maganar ta,wanda a nan take ya amince da maganan Auren mm
queen da xaiyi,sannan a washe gari suka taho nijeria,xuwa gurun mahaifan excellency don
acewan shi yafison ta amshi musuluncin anan gaban su sannan kafin ta dawo a daura masu
auren.
Hmmmm naji Comment din ku ina gdy sosai, plz wanda suka ga ban basu amsa da Comment
din su ba siyi hakuri plz wlh kwana biyu ina busy ne.
*#plz shere to another Grps*
Maman teddy
[5/4, 9:10 AM] +234 816 933 9119: Typing.....
*BINTOTO*
Writting by:
*Maman teddy*
*EPISODE 18~19*
*ALHERI WRITERS ASSO.*
*A.W.A*
https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap
____________________________
*DEDICATE TO ALHERI WRITERS,SON SO FISABILLAH❤️*
*Bismillahir~Rahamanur~Raheem*
Ina kuke masoyan littafin bintoto nvl,ina jiyo Comment din ku da addu'oin ku ina gdy mara a
dadi.
Wanda suka yimun mgn ban basu amsa ba a gafarce ni plz kwana biyu ina busy ne
____________________________
~Muje xuwa~
Koda excellency da mama queen suka sauka a nijeria gidan mahaifiyan shi mai suna hajiya
binta ya wuce da ita,don tasan komai na labarin mama queen.
Sosai hajiya ta tarbi bakuwan nata wanda take fatan tazama suruka gareta.
Wanda a lokacin da labari ya riski mom kubrah anyi bala'i don har yaji tayi akan sam baxatayi
kishi da tubabbiya ba.
Amma da yake auren hadi ne don da hajiya binta da mahaifiyan mom kubra duka uwa daya uba
daya ne.
Shiyasa lamarin yaxo da sauki don hajiya balki da fada da xagi tabi mom kubrah akan kanta ne
faron kishiya,idan takuma kara tayar da wata sansamo tsakanin su bata yafe mata ba.
Tun da mom kubrah taji wannan furucin da hajiya balki tayi,shikenan ta janye duk kan wani
fitinan da ta tanada,ta hakura ta danne kishin ta akan mm queen don mom kubrah irin
masifaffun matannan ne basa barin ta kwana bare har tayi tsami,kuma ita akwai kaunar
mahaifiyan ta da xarar ta nuna bacin rai ga abu shikenan ta rabu da wannan abun duk kuwa
son da take dashi a abun.
Wanda wannan shiyasa mom kubrah amincewa ta amshi mm queen hannun bubiyu a matsayin
abokiyan xama, wanda hakan yakuma faranta ran excellency.
Kuma ta kuma samun babban matsayi a ziciyan sa.
A ranar da mm queen ta amashi musulunci malamai suka shaida a wannan rana aka tambayeta
sunan da take so a sanya mata,sai tace fatimah .
Wanda hakan yakuma faranta ma Daddy rai,sosai yake kaunar mai sunan kodon sunan hajiya
Binta ne?.
Muje dai xuwa,kar dai ku manta mmn teddy n kuce.
Sati daya da daura aure hajiya binta tace ya kamata mm queen takoma kasar jermany don ta
cigaba da mulkin ta.wanda haka ko akayi a wannan satin mm queen ta dawo masarautar
ta.wanda amsan musuluncin ta an so adan yi tarxoma amma saboda kaunar dake tsakanin ta
da talakawan nata yasasu cewa" har a lokacin ita ce suke so tayi masu mulki ba yan ita basa
bukatan kowa.
Wanda hakan yasa bakin muna fukai mutuwa,a ka hakura mm queen ta cigaba da mulki ciki
tausayin talakawa na kasa da ita da kuma adalci tsakanun ta da kowa.
Sosai zaman lfy ke tsakanin mom kubrah da mm queen don sau tari sukan shirya xuwa nan
kasar jermany wata sain kuma mm queen da kanta ke xuwa nijeria.
A shekarar nan mm queen ta haifo Abdul maleek,wanda a wannan shekara anyi galima iya
galima,an yi bannar dukiya don tayi kuka.
Tun daga nan mm queen bata kuma kara haihuwa ba har girman maleek,shiyasa ya taso cikin
gata da mulki samm baya da kirki baya da son talakawan shi.wanda a da inxai bar masarautar
bayi ne ke shimfida masa tafikan hannun su yana takawa ko su kwanta yana taka bayansu
yana wucewa,don haka xasuyi masa gurba gurba har yakai bakin motocin da zasu tafi a
ciki,sosai ya taso da milku issah ga kuma izzah,shiyasa gaba daya fadin kasan akwe tsoransa
don ba abun ne mai wuya ya toxar ta kaba yasa gaba daya a talauta jarin uban ka.
Kowa yasan sa don ko yara ne akace masu Prince maleek to sun san shi.
Excellency shi ne yataka masa birki akan taka bayin da yakeyi yace idan yakuma ganin hakan
ranshi xai mummunar baci.tun daga nan Prince maleek ya daina taka bayin,don duk duniya
mutum guda yake tsoro shine Daddyn shi wato excellency.
Sukuwa mutanen nijeria sosai suke kaunar prince maleek musamman mom kubrah. Don son
maleek a jinin ta yake,niko nace kodon ya biyo izxah da mukin ta ne?.don ko yayan ta basu biyo
izzan ta da tsanar talakawa ba.amma shikuwa Prince maleek kaman ita ta haifeshi komai nata
ya debe don har ma ya shallake mata.
Shiyasa ba a watanni bata matsa masa yaxo ta gan shi ba.bayan ko maleek sun dade basu
kuma haihuwa ba don har sun cure ma kansu duka,sai daga baya Mom kubrah ta haifo su
Hanan.
Wannnan kenan,hmmm ko ya xata kaya,ga dai Prince maleek ga kuma bintoto,kunsan dai
yanda ya tsani talaka,gashi yasan labarin komai na buntoto.
Koda yake ai iskanci ne ke bibiyan shi da ita ba alkhairy ba_Allah dai ya shirya ka maleek.
Akafta muje xuwa gaba gaba dai zamuji ya xata kaya.
___________________________ haka Daddy ya kammala break fast din shi batare da yace
ina Prince maleek ya je ba,wanda haka ya cigaba da tsokanan bintoto tana dariya,wanda hakan
yake kara kwantar ma mm queen da hankali ganin yanda bintoto ta saki da su matuka.
A nan excelllency kecewa yau malamin da ya dauka ma bintoto da xai ringa koyar da ita islama
xai fara xuwa,kuma anan yake sanar ma mm queen idan maleek ya dawo ya kai bintoto
secondary school din da yace ya kaita kan ya koma nijeria don xuwa gobe xai koma can.
Murna bintoto ke tayi yyn da excelllency ya mike don barin wirin yana mai shafa kan bintoto da
cewa'mama na gobe xaki fara xuwa school ko na tafi kima mm queen magana idan baki gane
wani Abu ba kinji.
Daga masa kai tayi tana cewa" tomm daddy na nagode.
Murmushi ya kuma yi sannan ya kalli mm queen dake aikin sakin masu murmushi yace" idan
maleek ya iso ki sanar da shi kuma mgsnar xuwa malashia don cigabada da karatun shi na riga
nayi