Showing 12001 words to 15000 words out of 24745 words

Chapter 5 - YAR AIKINA Hausa Novels By Aysha Maman Teddy.pdf

victoria takoma school...


Laila xata girma ma Aisha dakaman shekaru 2 saikuma jiki irin na turawa....ita 'yace moh'd
saleeh.itace ya ta biyu a wurin iyayenta.babanta shine comisioner of police na jaapan. Su
asalinsu turawannane.yan uwanta duk sunan.mom dinta doctor sumayya ita likitane wanda
jaapan ke takama da ita sosai.. Laila tun tana karama take son xama doctor kaman mon dinta.shiyasa yanxu iyayenta suka
kawota nan school din dan yacika burinta...sai dai laila tayi laking abubuwa arayuwanta.yanda
mom dad suka sangarta ta.bata iya komaiba sunan tana amsa sunan ta na musukunci..
Kulum bata d shiga saina banxa,batasan ya ake ibada bama.balle aikin gida....duda haka bata
taba lalacewa da kowa ba..
Wannan kenan..

laila tunda taga Aisha taji tana sonta dan haka tanemi si kulla kawance.



A haka rayuwan laila da Aisha ya cugaba.ayanxukowa a school din yasan kawancensu.duk
inda kaga Aisha xakaga laila....

A yanxu aisha ta koyamawa laila komai dangane da ibadanta kuma kuma ta koyamata yanda
ake komai fangane da girki da sauransu...

Ayanxu laila tabar shigar kana nan kaya.ganin Aisha batayin irunsu.dan yanxu jallabiya suke
sawa dukansu.
Laila watarana votique ta kaisu suka siya kayayyaki iri iri.kaman abayas kayan kwalliya da
sauransu.

Yamxu Aisha xama da laila takoya makeup sosai.kuma tanayima kanta...


Ahaka tsawon wata uku anwar bai taba kiranta ba.kullum cikin damuwa take.
Saidai in hafeez yakirata suyi fita sosai.shi kadai kedebe mata kewa..


A wata rana sun shiga lectures a ajine aka dau uhu..hadi dacewa"queen of beuties...


Direct bord din ajin suka kalla anan suka ga anrubuta..
Aisha moh'd queen of beuty.
A kasan sunannata aka fara ruboto karismanta.
Shape,hips,dimple,open teeth...haka suka dinga jerowa harda cewa ga xakin murya...


Haka itama laila
Laila queen of beuty
Karismah
Shape,hips,dimple segxy eyes black air and kuma ita er duma dumace...shiyasa take juya
jikinta yanda yajamata....


Cike da iyayi laila tanufi bord tahau wani gigewa...

A haka lecturansu ya shugo kowa yayu shiru saboda baida wasa kwata kwata...

Kusan watan ta5a jaapan hafeez yaxo muna kuwa wurin Aisha ba talk.

Haka laila keta wani rawan jiki.bakon friend yaxo...

Nan suka gaisa hadi da cika mai gaba da kayayaki kala kala..


Anan Aisha gayamata hafez yayanta ne...

Sunyi farin ciki sosai da xuwan hafeez.kuma anan yake shaida mata sunci election...
Dad din anwar shine governor yanxu...

Shikuma dad dinshi vc president..
Murna Aisha batasan likacin da ta rungume hafeez tana kissing dinshi ba..

Dan in anyi fada ko abun farin ciki yasamesu ita da laila haka xasuyita kissing din junan su...a
koina nasa jin nauyin mutane...




haka hafeez yayi 2days sannan yatafi yanarsu da kyawanshi..


bangaren Anwar ko da mimi ba sauki saina allah..
Wata rana Anwar na bed room mimi tashigo...


Manage
Maman teddy






More typing...
More cimment..
[8/19, 12:51] Maman teddy: ©️ *HIKIMA* *WRITTERS* *ASSOCIATION*

... *HOME* *OF* *PEACE* *JIONT* *ENTERTAIMENT* *TO* *EDUCATE* *AND*
*ENLIGHTEN* *OUR* *READER'S*...







*'YAR AIKINA...*
( *my house maid* ...)




*STORY AND* *WRITTEN BY:*
Eashan hafeez
Maman teddy




*BISMILLAHIR* *RAHMANUR RAHIM*



_______________________________





*PAGE*
2️⃣1️⃣➖2️⃣2️⃣




Wuri mimi tasamu kusa da shi taxauna tare da kissa iri na mata 'yan duniya...

Wai Anwar ni nacan caci wani hukuncin daga gareka,kaifah kayimun laifi kuma yakamata kaban

hakuri ne ba kadinga hushi da niba...
But naji nayarda nice mai laifi,kayi hakuri..am so soory...

Kallon ta baiyi ba.sai can yace is ok...

Tsawon mintoci mimi na xaune.aranta tace yanxu fah yananufin intafi kenan...to shi kamam
banamijiba 5mount fah.haba yaci ace kana rajin mace gsky...

Gashi ba,inda banje ba kuma ba adubamun ba...amma ba,aga wannan yarinyan ba...
Daga karshema cemun akayi mahaifinta ya gudu da ita daga kano....

Du ban yarda ba saida nabiyo anwar kaduna wajen aikin shi...nan ma wayam bata
ba,alamanta....
Kuma Anwar baitaba mgn akanta ba


Tana wannan tunani Anwar ya katseta dacewa"miye kuma kikemun a daki...back to ur room..
Shiru tayi dan gaky tana bukatan shi sosai...
Tsawa yakuma yimata.anan ta kara matso shi ta rungumeshi kuka tafara hadi dacewa"pls husby
kayi hakuri wlh baxan sakeba..kafin yabata amsa tafara wani shafash..

Anwar xaibugeta wurin datafara shafa mai ne yasa shi kasawa...
Kissing din shi take hadi da shafa shi....

A ranshi yace"yau xaki ko sani.bake er iska ba.dama kunsaba yi atiti.toh yau xakisan waye
anwar...

Nan anwar yafara bintanata.mimi tun tana jin dadi tafara cewa"washh washh na wuya..Anwar
bai saurara mata ba..sai dayaji tana ihu sosai...kuma yatabbatar yajijji mata ciwooo sannan yayi
toilet.


Haka Anwar yadaina muta aiki kullum a abu daya.mimi haxullumi take yadawo.gashi tace"xata
koma kano yace"baxata ba...


Wata rana kawan ta juwairiyya taxo.nan mimi tafada mata halin da take ciki.nan juwairiyya
tabata mgn dacewa"in xasu kwana su wuni baxata ji komai ba...


Anwar na dawowa.mimi tashiga daki tasha mgnin tukuru dan tasan axaban da take sha wurin
anwar....

Bayan tashiga dakin anwar taga har ya shirya ita yake jira.dan yace kullum sai sunyi sau 5.dan
haka kullum mimi na cikin kukan axaba.

Da murna a fuskanta taje inda yake...nan tafara tun kan yayi mata wani abu...dan tsumin na
tsuma.kuma sai yamxy ta yarda da juwairyya...

Anwar kuwa abunka da dan duniya nan take yagano tasha wani abu.murmushin mugunta yayi
sannan yafara yamutsata....sai daya bari tagama futa hayyacinta kawai jira take yasa mata.dan
xuban ruwa take sosai....

Nan anwar yace"tashi kiban wuri.xare ido tayi hadi dacewa"pls anwar am sorry kataima keni...
Tsawa yayima ta hadi dacewa"ta bar mai daki...

Yanda taga yakoma yasata jiki na rawa ta bar dakin.ko kaya batasaba..

Cikin darennan takasa bacci sha,awa sai tasomata yake..
Nan tacire kimai na jikinta ta kwanta a kasa.in yatasomata..sai tasa hannunta akasanta tai ta
turawa..
Daga karshe kwallaban turare tadauka ta hau turawa hadi yin kuka sosai danji take kaman xata
mutu....

Tundaga wannan lokacin bata kara shan magnnin ba.gashi Anwar kaman ma yanxu ne yaka
mata na mugunta.dan inxatai kukan mutuwa sai yaga dama yake kyaleta.a cewanshi yanzu xai
rama yawon iskancin datayi,taxo mashi fanko....





*JAAPAN*
Aisha da laila anxama cikakkun kawaye wanda in ba gayama akayiba zakadauka ya da
kanwane..

Amintansu yanxu yakai laila xataje gidansu Aisha tai sati.haka itama nana xataje gidan su laila
tayi sati...mummy laila na matukar son Aisha dan komai tare take siyanmasu...

Mom taxo da dad sosai sun duba aisha kuma sun tabbatar tanacikin goshin lfy.ganinta da laila
mom taji dadi sosai gashi tayaba da tarbiyanta...

A wannan shekara mom sai da taxo sau uku.tana duba nana Aisha...
Amma anwar shiru ba labarinshi yanzu aisha har tayi fushi da shi...

Aisha nakiran abba sugaisa sosai watarana ma har yahadata da mohammad....haka takasance

cikin farin ciki..


Amma dudahaka wata rana tatuna da iyayenta kuka take sosai ta dau bongles dinnan ta
rungume tayi ta kuka.

Haka laila xata tayata kukan sannan tayi ta lalashinta...dan laila irin yarannan ne
sargantattu.abun kuka bai mata wahala.wata xubin nana tayita dariya ganin laila tana kuka...a
haka xasu rungume juna suna dariya...

Abu dayane aran laila wanda takasa fadamawa nana Aisha kullum cikin barin mawa ranta
take...




Yaushekaran nana Aisha daya da rabi a jaapan.kuma yaune aka basu hutu mai tsayi qanda
yasa nana xata dawo nigeria.insun dawi jaapan final exam xasuyi...

Laila kuka takeyi dan xatayi rashin sweat eashanta.nana banda lallashi ba abunda take yi.duda
itama kukantakeyi..tanajiran xuwan mom.


Suna xaune saijin jiniyar motoci da gudu tafita dan taima mom oyooyoo.san yatake cikin riga da
wando.rigan pink mai haska sai jean na wando blue.wanda yayi tight dinta sosai tayi rolling da
mayafi blue dagasama anyimai kwalliyan pinnk.wannan bongles din amminta tasaka ma
hannunta.dan haka bakaramun kyau tayi ba...tasha makeup wurin laila kai abun masha,allah..
Dagudu tanufi motan datake tunanin mom ne aciki.


Wanda yafito daga motan ne yasata saurin jabaya...
Anwar tagani cikin kananun kaya wow yayi kyau baabunda yacanja na shi.sai wani fresh da
yayi kuma da sajen da yabari..

Murmushi yasakar mata hadi rufe wannan segxy eyes nashi..
Juyawa tayi da gudu tayi cikin gidan.

Anwar bayanta yayo shida laila.aran laila tana cewa wannan kila anwar din..
Dan tasan kimai na Aishan har da lilin haduwansu.shiyasa tunda taga hafeez takamu da son
shi.amma jin halakan dake tsakanin su yasata kasa bayyana mawa nana Aisha..
Amma batasan itace yakeganin nanan batagane ba.dan tuni nana tadago ta...

Shiko anwar mamaki yake wannan babbyn shine tacanja gabadaya tasaje da turawan...


Yana shiga ya xauna kusa da nanan yariko mata hannu.itakuma laila taxauna a gefenta.
Anwar ne yace"am sorry baby...dai dai wayan shi tafara ringing dagawa yayi anban akecemai
jirginsu xai daga nan da15mins...

Mikewa yayi hadi da dago nana dacewa"jirgunmu xai daga yanxu..

Nan duka suka nufi airport.daxasu tafine Aisha da laila suka rungume jyna.gyafe kuma mom
lailane ita nana aisha ta ringumeta tana kuka.mim laila tahau lalashinsu hadi dacewa"tayima
nana alkawarin laila xata xo nigeria intagama hutawa..dadi yakama nana.nan ta waiga inda
anwar yake tace ya Anwar kabata address da komai da kimai koda xata xo nigeria kaji...
Nan anwar yabata hadi dayi mawa mom laila godiya.
A haka suka shiga jirgi suna mawa juna waving...


A haka suka isa nigaria...saujansu airport ne taga tarin sojiji da jamian tsaro..
Haka suka isa motocin suka shiga...a mota banda bata hakuei ba abunda anwar keyi...
Ganin magiyan yayi yawa yasata cewa.bakimai ya anwar.. dadi yaji sosai a haka yarike
hannunta yana kallin wannan abun hannun nata.yana so yayi mata magana aka abun..


Ahaka suka isa villa.direct bangaren su hafez suka dosa.dan mom dinshi tace"ita xata fara
gannin nana Aisha....
Dan haka kowa ya halirci barayin ammin hafeez.
Mom dad,hafeez duka iyaywnnasu suna sitting room din dakin ammin hafeez.



Anwar na rike da hannun nana suka nufah falon...


Mom ne tayi sauricewa"oyoyoo my baby..da gudu Aisha ta rungume mom hadi dacewa"oyooyo
mommy...
wwaigawa tayi gefe nan taga hafez na aukin mata murmushi.yayi mamakin yanda takaragirma
sosai..

Rungumeshi tayi hadi dacewa"am back yahafeez.
Hafeez yace"welcome home my eashar.
Ammin hafeez ne tace"hohoo ni naga en ubamci ni baxa ai hugging dina ba.mom da hafeez

kadai kika sani ko baby..

Kunya yakama nana.nan hafez yace"ammina ne.da sairi Aisha taje wurin ammi.nan ammi ta
rungumeta tana mata barka da dawowa..

Muryan hafeez ne yakatse masu tunanin su ta hanyar cewa"nana Aisha waya baki wannan
abun hannun...

Kafun nana tabashi amsa tuni yaiso gabanta.ya kamahannunta ya ciro bongles dun..yana kallo.
Saurin fizgewa nana tayi dan nata yarda wani yataba mata bongles din laila ne kadai take bata
wataxubin ma har ya kwana ya wuni a hannunta.

Saurun cewa yayi nana waya baki,hafeez baxai taba mantawa da wannan awar waronba.tun
yana misra yasa akakera mawa kanwanshi...

Mom ne tace"bangane mi kake nufiba hafeez.ammi dad anwar duka tanbayan lfy suke mawa
hafez.


Hafeez ne da idonshi yakada yace nana kiban abun hannun.bakyason bani ko?daga kai nana
tayi.nan hafeez yace.gani xanyi baxan hanakiba...
bashi tayi. nan yafara waya baki wannan abyn..nan Aisha tace"abba ne yabani yace ammina ne
take samun tun inyarinya.wai yayana ne yabani...

Anwar mom ammi duka basu gane inda magana hafez ya dosa ba...

Nan abdul hafeez ya matso kusa da ammi yanacewa"ammi kintuna wannan..nan take ammi ta
dafe kai hadi da kwala ihu. nan take ta sume....


Shikuwa daddy rike kanshi yayi yana tunano abu buwa da dama na rayuwanshi..nan yafara
salati yanadafe da kanshi...

Mom anwar dad nan suka rude hadi danufan inda ammi take.
Nana Aisha datagama rudewa nan tafara kuka tana fadin nashiga uku wlh ya hafez ban mawa
ammi kimai ba....

Nan Anwar yaja hannunta hadi da nufar side din hafez da ita.nan hafeez yabiyo bayansu hadi
da ajiye aisha a bed room din shi suna lallashi...haka anwar yakwantar da ita a bed dun hafeez
hadi da rufah mata blanket..
nan sukayo side din ammi bayan sun rufah nana aisha a daki...dan hafeez gani yake kaman
Aisha xata gudu.dan tarude sosai.......

Maman teddy


More typing......
more comment.




Eashan hafeez
08021737594.
[8/19, 12:51] Maman teddy: Typing.........




©️ *HIKIMA*
*WRITTERS* *ASSOCIATION*




...home of peace joint entertaiment to educate and enlighten our readers.





*'YAR AIKINA...*
(my house maid.)




*BISMILLAHIR* *RAHMANUR* *RAHIM*



*PAGE*
2️⃣5️⃣➖2️⃣6️⃣

Direct gidan malam suka nufah.bayan sun isa ne kowa yafurfito.nan take nana Aisha gabanta
yafadi...nan tayi saurin rike ammie.ammie data lura da halin da yannata ke ciki.yasata riketa
dace mata"ki kwantar da hankalin ki kinji....
"nana Aisha tace"toh ammie.

Haka suka kutsa kai cikin gidan.dai dai mohammad yana mawa innah bala,i yana cewa"kin kora
marainiyan allah kinxo kina wani maganan ayafemaki,wlh inna duk inda xaki nemomun Aisha
na kinemomun..dan wlh yau xan kaiki hukuma.ai ke kika kaita gidan aiki yanxu ancinyeta
acanne..an buge dacewa"wai ta gudu Toh yau xan kawo maku police sutafi dake....

Inna daga daki tafara mgana daga ji xaka fahimta kuka takeyi...
Tafara mohammad ni kaina neman Aisha nake don tayafemun.wlh nayi nadama,ninasan naci
amanar marainyan allah.mohammad nayima aljawari yanxu xanfuta innemota duk inda
take....nan inna tasako mayafi hadi dafitowa.nan taja tatsaya Sakamakon ganin mutane
datayi.shima mohammad shiru yayi dan baisan damutane a bayanshi ba...
Inna ne tabi su da kallo...nan nana Aisha tayi saurin nufan inna ta rungumeta.hadi dacewa"inna
gani na dawo...
Inna dafarko batagane nana ba...nan inna tace"nana Aisha......cike da firgita.nana Aisha kina
nan...nan hawaye ya wanke mata ido.nan tajawo nana Aisha ta rungume ta tana
kuka...hadidacewa"nana kiyafemun dan allah....

Nana Aisha ne tayi saurin sharemawa inna hawaye hadi dacewa"bakomai innata.komai ya
wuce ai....
Inna gasu ammie na fah...
Kollon inda nana tanuna mata tayi....

Nan tayi sauri cewa"fatima dama kuna raye.....ammi ne tayi murmushi hadi da karasowa
garesu.nan tafara dacewa"muna raye inna allah ya kaddara kwanan mu naga ba....
Malam dake bayansu bawanda yasan daxuwanshi sai muryanshi sukaji yana hamdala.hadi
dacewa"kumu shiga daga ciki mana....

Nan duka suka dunguma xuwa dakin inna.inna ta shimfida masu tabarma...

Kowa ya xauna.itako nana kusa da mutuminta ta xauna.mohammad ma murmushi yamata
kafun su mai da hankulansu ga dad.dake bude taro da addu'a...

Nan dad yafara basu labrin yanda batan daddy yakasance....

A hanyar su tadawo wane bayan sun dauko Abdul hafeez daga airport....
A hanyar su tadawo wane sukayi accident.gashi dare yayi sosai...dan haka bakowa ahanyan
wucewan.dai dai ni da Anwar da mom muna hanyar xuwa gombe...
Ganin mota na cida wuta tagaba gashi tabuga wani dutse dake gefen titi yasamu tsayawa da
sauri...

Fitowa mukayi hadi da isan wajen motan..nan mukaga yaro na kokarin bude motan yana
rungume da ammin shi yana kuka....

Nan muka fara kikicin bude kofan amma yaki buduwa.haka da kyar Anwar yafasa glass din
motan hadi dajawo hafeez...nan hafeez yafito tanan..da yardan allah kuma sai kofan
yabude..nan akasa daddy da ammie a motan.dama sunkusa gombe.suna shiga hospital suka
nufa dasu..anan Anwar yasamu injury hannu saboda glass din motan daya yankeshi...
Sukuma daddy har likacin ana ta kokarin su farfado ne.
Amma shiru har safe dan haka abba yadauki hafez suka nufi gidan iyayeshi...

Koda sukaje gidan nan hajiya mahaifyan dad take tambayan hafeez a ina suke...
Amma sai yafara mata larabci.nan hajiya tace"toh abdulrahim ko dai ba hausawa bane...

Nan dad yace"aa naga iyayenshi hausawa ne...sai dai inba akasanan ya tasoba...
Nan dad yafara mawa hafeez larabci hadi da tambayan shi waye sunan iyauen shi,wani gari
suke...
Nan hafeez yafada sunan ammmie da daddy,amma garin da dad yatambaya sai
yace"nigeria....haka dad yayi ta tambaya amma hafeez shi baisan koina ba annan nigeria....
Haka dad yahakura....

Shiko anwar yana cikin farin cikin haduwansu da hafeez dan baida kanwa bare aboki....
Dama ya iya larabcin shi.dan haka sai suyita firansu.ahaka yafara koyama hafeez hausa....


Ammie da daddy kuwa basauki sai na allah.kusan 3mount amma ko motsi basu taba ba...
A wata rana ne.akasamu nasarar farfadowansu....nan doctors ke shaida masu sun kamu da
cutar mantau..amma inda kwai wani dasuka sanshi sosai xasu iya tunawa.ammada kamar
wuya.dan in ankamu da cutar ba,acika warkewa ba..dad da mon sun tsorata...dan haka suka
kira hafeez ko daddy xasu iya shaida shi....tabbas sun san hafeez dansune....amma sunkasa
tuna komai..


nan doctors din sukace"kar acika matsamasu da tambayoyi.dan xai iya haifarmasu da matsala
sosai....
Tundaga nan dad basu kara kokarin yimawa su ammmie wani abuba....

Haka suka watsa gidan t v,radio amma shiru...ba labari.ahaka dad yasa hafeez a makarantar su
anwar.kuma akai sa,a akasasu class daya.

Haka rayuwa tacigaba tsakanin dad da su ammie.mom nakula dasu sosai.kuma sunajin dadin
xama da juna a gidan hajiya....

A haka dad ya fahimci daddy yayi karatun boko dan haka yasa shi a harkan shi na siyasa...
Bayan shekaru kadan kowa yasan sunan honourable mohammad a nigeria.....
Killum addu,a mukeyi allah yahada shi da iyalansa.dan munsan su kansu suna bukatan ganin
iyalanasu...
Toh gashi allah yakawo lokaci.yanxu ba abunda yakamata ullah mugodemai.....dad yatsagaita
hadi da nuna jindadi dagani yau mohammad yaga iyalansa...


Nan malam yayimawa dad godiya sosai.sannan kuma yahau bamawa nana Aisha hakuri..
Nana tace"haba abbah wlh bakumin komai ba.ni komai yawuce...

Inna ma hakuri taba aisha hadi da ammie da bata rike mata amanar nana ba....

Ammie tace"habawa inna wlh na gode kinmawa baby tarbiya dan haka wlh banda abuncewa sai
allah yasaka da alkhairi....


A haka suka cigaba da firansu..itako jidda na can yawon gantalinta....
Aisha ne da mohammad suka tashi don sufita waje sufara tsokanan junan da suka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login