Showing 9001 words to 12000 words out of 13182 words

Chapter 4 - YAR MAULAH HAUSA NOVELS BY MAMAN TEDDY.pdf


_____________________________________


```Kungiya daya tamkar da dubu,masu rubutu don fadakarwa,da nishadantar da
Al'ummah,Alheri sai d'an Alheri```

https://www.facebook.com/100186388252056/posts/100188104918551/


••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••

Da Sunan Allah mai Rahma mai jinkai!!.( In the name of Allah...)

Free page xai kare a page 15 ga mai bukatan cigaba xai biyo wannan Process din".
Labarin Yar Maulah na kudi ne,Zaki turo katin SPC #300 MTN.
Idan VIP ne #200.
Normal kuma #100 duka ta wannan number 08081202932.


Idan ta Bank Account ne kuma
Mohammed Hassana Fcmb.
7782217014


Sai kiyi screen Short ki tura evidence of payment dinki ta wannan number
08081202932.


Idan kuma VTU ne ta wannan MTN number
09137392680.
Jikin Safiyyatu ne ya hau Rawa kaman mazari,Rasa Abunyi kawai yasata saurin juyawa Tana
Dad'a Zubar da Kwallah,Cikin Wani irin mugun Tsawan Hjy.Layla tace"Keee". Tsayaawa tayi
cak, Tana Bin su duka da Kallo,Kwallah na cikah idon ta,Bayan Wanda yake Zubo wa a kuncin
ta". Kallon Omar Hajiya Tayi da ya Kauda kansa gyefen kamaan Bai Masan Allah yayi Ruwar
Su a wurin ba". Husby waye ya kawo wannan yarinyar Nan Wurin???.Kallon ta yayi kan ya
Kauda kai yana Fadin" tambayeta". Ba tare da Ta kuma Maimata mata tambayar ba,Safiyyatu
tace"Bokowa Hajiya". Okay tom Waye ya dauke ki aiki a masana'antan nan?". Kan tace" Wani
Abu ne Omar ya Kalli,Safiyyatu da take ta xubar Da kwallah,tom dama hakan yakeson
gani,shine Dalilin da yasa Yace" ya dauketa aikin,tom gashi Layla tayi maganin ta,Don haka
Wannan ma ya ishesa". Fuskar sa a Dan Hade,wanda dama tuntuni a hakan yake ne yace" mai
yasa kk ta wannan Tambayoyin ne?. Hmmm Keehhh daga yau kar nakara Ganin ki a wannan
Companyn,fita kibani,Kazamiyar Yarinya kawai". Da Sauri Safiyyatu ta fice tana Dada Zubar da
Hawaye,Wannan Wani Irin Rashin mutunci ne?,Mai tayi mawa Wannan Baiwar Allah ta tsaneta
haka??. Tana Kuka ne ta ke wannan maganar a xuciyar ta,wanda da fitowan ta bata nufi kowa
ba,face Sectary da take Tambayar ta Lafiya???. Anan ne Wasu sababbin Hawayen ya cigaba
da Sauka a kan Fuskan ta,kan daga bisani tace" An kore ni ne!!!". Kirjin Sectary ne ya bada
damm". Tuni tausayin Safiyyatu ya kamata matuka,don Tabbas Tasan Da Wannan,Duk wanda
Zatayi aiki a Office din Sir Omar Maccido,Bata Rufah Satin yake Sallamarta,Ai kinshi
kenan,Yace Find another Cleaner P.A. nisawa tayi a ranta,tana cewa" Tom Shikam P.A aiki ya
sameshi,yanxu ma sai yakara cewa" Anemo masa Cleaner. Daga wani File tayi tana
Fiddo,wasu kudi wanda a kallah sun kai Dubu Hudu ne,ta mika mawa Safiyyatu,da cewa" Kiyi
Hakuri Safiyyah,Mai Hakuri shikeda Riba,Ga wannan Kiyi na Transport. Hannu Safiyyah ta saka
ta amsah Kudin tana mawa Sectaryn Godiya". Wanda Cikin Sauri Sectaryn tace" Muje na
Rakaki!!. Da tom Safiyyatu ta bata Amsah,kan su fice xuwa farfajiyar Masana'antan".

Wata Shimfudediyar moto Ce kirar Accury,Ta shigo xuwa Cikin masana'antar,Wanda yasa
Sectaryn da katawa tana cewa" Ohhh ni Jiddah,Safiyyah tsaya Oumma na ce taxo gani na!!".
Tsayawa Safiyyah tayi,wanda tuni Security sun bai baiye Moton Hajiyan Suna mata sannu da
Zuwa,Abun ka da Wurin Aikwai Kudi,shiyasa duk kallo ya koma Idon ta". Fitowa matan
tayi,wanda Ganin Ta yasaka Safiyyatu Fiddo da Idon ta waje, A xuciyar ta ne ta ambaci Sunan
ta Da Lami??!. Sai kuma tayi saurin juyawa tana nufar gate naa fita Company don Sam
batason suyi ido Biyu da wannan baiwar Allah. Da fitan tane ta tare Napep,tana shiga,wanda a
sarari take cewa" Wannan Shine an gudu ba'a tsiraba,tom tayaya Matan Dana Santa a Bauchi
ta taho Adamawa". Tambayar da tayi ta Watso ma kanta kenan,har ta sauka a napep din".

Koda Ta koma gida,bata sanar mawa Oumma cewa" An koreta ba,sai Baba Jume da yaga ta
dawo da wiri sosai". Wanda bata boye masa Komai ba,ta fadesa duk Abun da Yafaru. Sam bai
nuna mata ya damuba,sabd ya kwantar da Hankalin ta,kawai sai yace" Okay tom Safiyyatu,Kar
ki samawa Ranki,Allah yasa haka shine Mafi Alheri". Ameen tace" Sannan ta nufi Dakin
Oumman ta".

A haka tayi kwana biyu a cikin gidan,Oumma dai Tuni ta fahimci da Matsala,ammma Safiyyatun
bata Fadeta ba sabd Damuwa kar tasamawa Ranta". Ganin Abun yaki ci,yaki cinyewa ne yasa
Oumma da kanta tayi mata magana".Wanda Yanda ta fadimawa Baban Nata,haka itama ta
fadeta". Itama Oumma Addu"a tayi,hadi da Rarrashin Safiyyatun". Wanda Tun daga nan ta Saki
ranta,tama manta Da wani batun company".
Bayan Kwana Uku ne suka cigaba da Barar Maularsu tana mawa Oumma Jagora,Dama shine
masu Dahir".

********************

Zaune Hajiya Latifah akan Dinning wanda da"alama Break sukeyi da Mai gidan Nata,Alh.
maloniya". Bayan takai Kai Spoon din Couscous Bakin tane ta kalleshi tana cewa" Alh. ya
kamata a Yanxu ace mun manta da Bul-bul,Ba dauki Hakuri,da juriyar Rashin ta garemu,komai
Kaddara Ce". Ta fadi maganar cike dason Kwantar mawa Da Alh. Maloniya da Hankali". Wani
irin murmushin su ta manya yayi,kana yace da itah' Baxan taba iyah cire Soyayyar Bul-bul a
xuciyata ba". Gudan jini na?, Ita Ce daya fah da na rike a Yar Gareni". Tayaya Zan manta da
wacece Bul-bul. Hawaye ne ya ciko Idon Hajiya Latifah a sanyaye tace" Haka ne Alh. Tun da
Hakanne,Mai Zaisa ka karo Wata matan,a matsayin Abokiyar Zama ta". Tunda kasan ni Dai an
Riga da Anciremun Mahaifah baxan Taba kara Haihuwa ba". Kaga Xamuyi ta xama ne a cikin
gidannan babu ma gaji,babu wanda Zamu kallah muji sanyi??". Ya isah Hjy. Latifah,ya
isah,Alkawari ne nayi,har Abada Bazan yi maki kishiya ba". Koba komai kin bani Bul-bul,kuma
nasan Rashin Haihuwar ki ciwone daga indallah".Shiru Hajiya Latifah tayi,tana Kara matsar
Kwallah,Tabbas Alh.Maloniya miji ne,kuma Uba,ga duk Macen da tasameshi tayi dace matuka".
A haka suka cigaba da Break din,yana kokarin ganin Ya kwantar da Hankalin Matar nashi'.
Wanda bai samu natsuwa ba sai da Yaga ta Saki,suna fira da Dariya".
**********************

Bazan Mantaki ba har Abada,Kanwata kuma matata,Kece kk fara sani cikin Farin ciki,Wanda
nake maki Addu'ar Rahama a duk inda kk ya kaimaki". Yana maganar ne Hawaye nabin saman
Kuncin sa,Hannun sa daya Dauke da Hoton Bul-bul,wanda shine yazama masa Abun kallo,a ko
inah nansa". A bedroom din sa hoton tane,har A moton sa yasaka Hoton ta,da Office din
sa,Haka Safwan yake,sam bashi da aiki kullum sai ganin Hoton ta yana kallo,Maryam dake
Kwance tsawon Daren takasa Bacci ne,duk Abun da yake a idonta,wanda itama duk dauriyar ta
batasan Lokacin da Takaici yasata fara kuka kasa² ba". Shikam ban da kallon Fuskan Bul-bul
babu Abun da yakeyi". Wanda anan ne ya tuno da Maganan ta yana masa Ansa kuwa a kunnen
sa". Yah Safwan". Ya Safwan Zan tafi,Amma ni nasan inshaallh xan dawo gareka,wannan
mafarkin dakayi,duk sharrin shaidan ne,Ka koma Dakin ka kayi Addu'a,inshaalh xan dawo
gareka. Zama yayi a gyefen Bed side drower Nata yana cewa" Kin tabbata??. Daga masa kai
tayi da cewa" Inshaalh Yah Safwan!!". Komai ne yafara masa Yawo,har ta xubewar da yayi
gaban Gawan Nata tana mace" Cike da Firgici ya ambaci sunan ta da Karfi". bul- Bul...."
Saurin mikewa yayi daga kwancen dayake,wanda sai a sannan ya Lura Ashe mafarki yakeyi".
Waigawa yayi Bangaren da Maryam take,anan yaga tana makale dashi tana ta sharar Baccin ta
hankslin ta kwance". Tausayin ta ne ya kamashi,nan ya kai bakin sa,saman Goshin ta yana
manna mata kiss,kan ya rabata da jikin sa a hankali ya mike yana Dada rufa mata Bargo,ya nufi
Toilet". Alwala ya dauro,wanda Da futowan sa ya shimfida Sallaya,sannan ya fara sallah don
Addu'ar Rahama yakai mawa Bul-bul din tasa".

Bangaren Omar kam,tun ranar nan da Layla ta kori Safiyyatu,hankalin sa yaki Kwanciya
sam,kuma ya rasa Dalilin hakan. Sam da ya kwanta bacci otah yake gani tana Zubar masa
Kwallah...wanda yanxu Haushi duk ya ishesa,na mai Ruwar sa da,Yarinya da,har yake mafarkin
ta haka". Yarinyan dako sunan ta baima sani ba". A haka yayi watsi da Itah a xuciyar sa". Da
cewa kilah ma Maiyace itah".

Safiyyatu ne da Oumman ta Akan hanyan su ta dawo gida,suna tafe suna Barar Maulah,wanda
yaga dama ya basu wanda bai ga damaba,ya hantaresu da cimasu mutunci...jingina yayi da
Jikin moton sa yana kare masu kallo,wanda sam bata ma Lura dashi ba". Har sai da suka xo
gabanshi suna Maular". Hada ido sukayi Itah da Omar,ko wannan su yana mawa Dan Uwan sa
Kallon²...Wanda Kwakwalwar Sir Maccido ya tsaya cak da aikidon ya raasa Ma Abunyi.......

Labarin Yar Maulah na kudi ne,Zaki turo katin SPC #300 MTN.
Idan VIP ne #200.
Normal kuma #100 duka ta wannan number 08081202932.


Idan ta Bank Account ne kuma
Mohammed Hassana Fcmb.
7782217014

Sai kiyi screen Short ki tura evidence of payment dinki ta wannan number
08081202932.


*Share to Another Groups plz*


Mmn teddy
[7/20, 4:58 AM] Maman Teddy: *Loading.....*



*YAR MAULAH*



_Written by: Mmn teddy_


last freePage
13-15


*SADAUKARWA*
°°°°°°°Wannan littafin sadaukar wane ga Teddyna. Allah yayi ma Rayuwar ki Albarka,d'iyar
Mmn tah".



*TUKWICI*
Tukwici ne gareku mutan kungiya ta, Wato Alheri Writers association,baxan manta daku ba,har
ilah yau inai maku son so fisabillah!!!.


*ABIN ALFAHARI*
Mahaifiyata Abin Alfahiri na,ina kara godiya a bisa ga tarbiyar, da kulawar da kk bani,Allah ya
karemun ke daga Sharrin mai sharri...Allah kuma yaka wanxar maki da xamar lafy,kwanciyar
hankali mai Dorewa Ameen".

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

*ALHERI WRITER ASSO.️*

*A.W.A*


©©©©©©©©©©©©©©©©©©©©©

_____________________________________


```Kungiya daya tamkar da dubu,masu rubutu don fadakarwa,da nishadantar da
Al'ummah,Alheri sai d'an Alheri```

https://www.facebook.com/100186388252056/posts/100188104918551/


••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••


Da Sunan Allah mai Rahma mai jinkai!!.( In the name of Allah...)


A wannan page din,Free page yakare,don haka game bukatar cigaban Littafin Yar Maulah zai
cigaba da Biyan kudin littafin.................

Labarin Yar Maulah na kudi ne,Zaki turo katin SPC #300 MTN.
Idan VIP ne #200.
Normal kuma #100.
Idan Kuma Regular GRP @VIP 500. duka ta wannan number 08081202932.


Idan ta Bank Account ne kuma
Mohammed Hassana Fcmb.
7782217014


Sai kiyi screen Short ki tura evidence of payment dinki ta wannan number
08081202932.

VTU ta wannan MTN number shima #200
O9137392680.


~Bismillahir rahmanir rahim~rahim~

_TAQABBALALLAHU MINNA WA MINKUN_
_HAPPY EDI-MUBARAK_

*_May Allah's blessings be with you today, tomorrow & always, may Allah blessed you and your
family this Eid bestow his blessing and mercy upon you. May he accept our act of ibadah, may
this pious day brings you immense joy, happiness, peace and prosperity. May Allah gifts you lots
of happiness, love and wisdom. May the magic of Eid fill your life with different colours.
taqabbalallahu minna wa minkum. Ameen._*


*****************

"Kurr yayi mata da ido,yayin da yakejin kanshi na dikan Uku³. Kawar da kanta tayi gyefe,tana
Kokarin wuce shi don suje gaba suyi maular tasu,Amma Sai ta tsinkayi muryan Sa,yana
dakatardusu ta hanyar kirar Sunan Oummah".
"Oummah". Cak taka jah ta tsaya wanda hakanan don dolen ta itama Safiyyatun ta tsaya,badon
Ranta yaso ba". Kallon Safiyyatu yake wanda ba itah ba shi Kansa ya rasa dalilin Yimata irin
wannan kallon. Sai kuma ya wani Turbine fuska,yana kawar dakai Hadi da Mata kallon sama da
kasa". Kauda Kai Safiyyatu tayi a xuciyar ta tana cewa" Dan rainin hankalin mutumi".Tom mai
xaimun,Allah yasa ba cimun mutunci xaiyi a gaban Oumma na ba". Nufo mu yayi,yana Kallon
Oumma da idon ta yake a wangale,amma Sam bata iyah banbance fari bare Baki". Yanda
Kasan mutunin kirki kaman tana ganin SA ya duka yana Dan sunkuyawa hadi da gaisar Da
Oumma". Wanda cike da mmkin,wannan wani irin mutum ne mai kirki A wannan Zamani,ya iyah
yi Mata wannan gaisuwar,da Rabon da Wani yayi Mata shi harta manta ta Amshe SA". Kamin
Daga bisani yace" Oumma mai yasa Wannan Yarinyar mata Zuwa Company?. Shiru Oumma
tayi tana nazarin,waye shi,kan tace" Ai An koreta a masana'artan ne??. Hmmm nan yayi mawa
Safiyyatu wani kallo,wanda yasa tayi saurin Sadda kan ta kasa". A xuciyar shine yake cewa"
Ashe Rashin kunyar ki ta karyace". Oumma tazo Gobe". Bani ne na Koreta ba". Cike da dan
rashin Jah da maganar tasa Oumma tace" Dan nan, tace fah matan Me Masana'an tan ne ta
koreta,Kana ganin Taxo baxamu jamaka Wata matsalar ba???. Oumma ta Karke maganar cike
da Taushin murya,wanda yasa "Omar jin Wani irin Tausayin ta". Bai San lokacin da yace"
Oumma tazo,BB Abun da zai faru inshaallh". In taxo tanemi Office Dina". Tom Oumma tace"
Tana kumayi masa Godiya". Wanda shikam a ranshi yana cewa" Dama iskanci ne yasaka ta
yimana Ihuu....? Tasan Laylah matata CE,amma shine don ta ganta A wannan lokacin tare Dani
take Wani Sakin Flask tana kwatsa ihu?". Murmushi yayi yana tunanin ta yanda wannan Yarinya
ta Rainashi haka,Sam Bata jin kwarjinin SA kaman sauran mutane,Ita kur xatayi masa da
ido,batajin komai Abunta ko meyasa??. Ya tambayi kanshi,wanda nan ya kuma bamawa Kanshi
Amsa da Saboda Ta Raina ni". Bakomai Oumma". Gida ne xakuje???. Sai a sannan Oumma ta
juya ga Safiyyatu". Tana cewa" Safiyyatu gida Zamu tafi ko??? Kinga Yamma tayi??? Tom
Oumma muje,ta fadi tana Kama Hannun Oummah".

Saka Hannun SA yayi yakama Sandar Oumman,wanda Cikin Sauri Safiyyatu ke binsa da
Kallo,wanda suna hada ido ya daure fuska yana dallah Mata Harara". Da sauri ta kwauda
Kai,Kwallah na ciko Kwarmin Idon ta,don ta lura Sir Omar maccido baya kaunar ta,wanda Sam
bata San ma me tayi masa Ba". Bude Moton SA yayi yana rabawa yaraba Safiyyatu da
Oumma,nan ya ce Oumma tashiga yakaisu gida". Wanda babu musu Oumma ta shiga tana
saka masa Albarka,don yau Sun huta tafiyar kasa". Tana shiga ne ya juya ga Safiyyatu da tayi
tsaye". Tana matsar kwallah hadi da tabe baki tana hawaye kasa². Kawai sai yaji Dadin Ganin
Kukan Nata,don shi Sam baie son maiyasa yake son saka Masu Yar mutane kuka ba". Kallon
tsaf yayi Mata,kan kasa²,yanda Oumma baxata jiba yace" Zaki shiga ko natafi Abuna???. Cikin
Sauri ta nufi Moton tana shuga,wanda Ita kukan da takeyi da biyu ne". Domin ko Hajiya Layla ta
Hango can Nesa ta tsaya jikin Moton ta,tana bin sy duka da Kallo daya². A xuciyar ta tana
aiyana anyah Omar din tane mai kyankyanin Irin wa'annan mutanen,amma shine ya rike mawa
Wai makauniya Sanda??. Tana a hakanne taga yana bin Safiyyatu da Kallo,wanda Bata lura ba
sai ganin Safiyyatu ta shiga moton tayi,shi kuma yana Rufowa".Ya nufi Mazaunin SA,Hadi da
jan Moton NASA. Da sauri Itama ta shiga Nata Moton tana Binyo bayan su,Amma inah a
wannan Karon,traffic yasata don dole tsayawa,wannan yasaka Suka tsere Mata".... Shikam
shiru yayi wanda ganin tana ta matsar kwallah,yasa sai kuma a sannan yaji babu Dadi??. Cikin
Wani irin murya da tagaxa fassara shi yace" Safiyyah bakyason Xuwa Companyn Nawa ne?. Ya
fadi yana kasheta da lumsassun idon SA". Saurin girgixa masa Kai tayi,tana goge kwallar idon
ta da cewa" A".a. Tun Daga nan baie kuma mgn ba,har suka isah Unguwar su". A kofar
gwigwiyayyar gidan su ya saukesu,yana karemawa Duka gudan Dana Saura Kallo,A ranshi
yana cewa"Duka basuki a rushe duka,ayi na xamani ba". Da kanshi yakama sandar Oumma
don haar Cikin gidar yakaita". Wanda,A haka har Dakin ta ya kaita,cike da sakin jiki ya Zauna
kan Tabar man da Safiyyatu ke kwana". Yana cigaba da dan taba hirar shi da Oumma,wanda
Oumma kam Sosai tayi mmkin,mutunci irin na wannan Yaro". Ganin firar tasu Taki karkene,yasa
Safiyyatu fitowa wajen tsakar gidan ta zauna a kan Wani Turmi,tana rafka Uban Ta gumi".
Shikam "Omar a Dakin Oumma Banda Kara jadda Zuwar Safiyyatu gobe babu Abun da yakeyi".
Wanda sai da yafara jiyo kirar Sallahn magriba ne yayi mawa Oumma sallama ya fito don
tafiya". A tsakar gida ne ya cidda ta xaune ta rafka tagumi,nan ya kawar da kai gyefe,a xuciyar
SA yana cewa" Komun rashin son Xuwanki,gobe sai kin Taho". Sallama tayi masa,tana cewa"
Sai kadawo,Mun gode!!. Allah ya tsare ya kiyayaye hanyah!!. Cak yajah ya tsaya,yana kallon ta
kasa²,Don rabon da wani yayi masa Irin Wannan Addu'ar ya manta a rayuwar shi".Ameen yace"
Kan ya fice Daga Gidan. Itakuma ta Mike don nufar dakin Oummah". "Safiyyatu"
Safiyyatu....Baba jume ne maiyi Mata wannan kirar". Wanda cikin Sauri ta juyo,tana Amsa shi
da na'am Baba". Wasu kudi ya Miko Mata yana Nuna Mata". Safiyyatu kinga yanxu wani Alhaji
yabani matashi dashi mutumin kirki,yace akara na cefane". Kallon Kudin Hannun Baba jume
tayi,wanda hannun nashi har rawa takeyi,don Rabon da ya rike wasu irin kudi masu nauyin ya
manta". Don Kudine kimanin Naira dubu Hamsin". Murmushi Safiyyatu tayi,kan tace" Kai
Mashaalh,Baba Aiko mun gode!!. Hmm kedai Bari Safiyyatu,zauna ki fadi yanda Xamuyi da
wannan kudin yanxu". Dariya Safiyyatun tayi ganin yanda Baban duk ya rude". A sanyaye tace"
Baba ka fara biyar Bashin Hayan gidannan sannan,ragowar asaai Mana kayan Abinci". Ehhh
inshaalh haka ko xa'ayi,muje mu sanar mawa Oumman ki'. Haka duka suka nufi dakin Oumma
cike da Farin ciki".

*********************

Hmmm su Malam Omar Manya". Kadawo Kai makauniyar gidan da diyar tata??". Hjy. Layla CE
mai wannan maganar cike da Jin masifah". Kallo data biyu yayi Mata ya kauda Kai gyefe,yana
cigaba da Duba Wasu Jaridun gabansa". Don shi ma'abicin Dubasu ne tun yana yaron shi".
Haushine da takaici yasaka layla saka hannu tana kwasan Jaridun,kawai ta cikwikwiya tana
Watsarwa gyefe!!!. Hmmm munafiki ai dole ka kalli jarida,tun da Baka da gasky". Saurin mikewa
Daga Zaunen SA yayi". Idon SA ya kada Daga fari xuwa Jah". Laylah". Ni kk Kira da wannan
sunan??. Yaushe ok rainani,har rashin tarbiyarki yakai kifara saukeshi a kaina". Wani Dariya ta
sheke dashi,kan tace" Raini na kuma Nawa??.meye bansani ba Naka,kuma banji shi,ban
taba,da har kk wani maganar raini,Kar ka manta Kuka Nawa kayishi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login