Showing 27001 words to 30000 words out of 31405 words

Chapter 10 - Hariji Part 3 Complete By Oum Aphnan.doc

05 Dec 2025

103

dauki brief case dinsa tabar babbar rigar da hular akan kujera


Saida suka Kai bakin kofa ta waigo "Af anty don Allah ki dauke babbar rigar da hular karsu zainab su fito su zargi wani abu"

Rumtse ido tayi,ta hadiye wani guntun takaici tayi qwafa taje ta sunkuya ta dauki wayarta ta wuce

"Akwai ranar da gishiri zai sallace akan er kaza,zaki girbi rashin mitinci ,bakisan halinsa bane"



****
Gidansu Uwale

Alhaji mewada daqyar ya dawo da uwargidansa bayan kiransa da ta dingayi tana masa magiya da kuka.aikuwa ranar da ta dawo dama sun samu er tsami da uwale,kan lallai Kar ya dawo da ita din.
Shikuma y nace,shinefa da ya dawo da ita ,tace ya tafi d'akinta ya kwana,ai sai yaga ranarta a makwancinsa kadai ma.

Haquri yayi,yaje ya kwanta ya juya mata baya,itakam ganin mewada ba qaramin saka mata feelings yayi ba.
Tunda ba qarya zamanta a gida ta koyo darussan rayuwa
Din haka da kanta ta murgina zuwa inda yike kwance,ya juya mata baya,cikeda takaicin rikicinsu da uwale.

So yasha mamaki da yaji tana ta6asa.


"Kinaji Na ?,don Allah ki qyaleni kiyi barcin ki,kar mu wahalar da juna a banza"

Cikin inda inda tace" yi hakury mai sona,nayi kewar ka ne,sannan nayi kewar jelarka,maciyin durina,in Na tuna buran ka,saidai j. Aune inga Na jiqe,in da Nike zaune ,ka tausaya ka juyo kayi mun Susa"

Murginota yayi ya kamo fuskarta da take sharar da hawaye,gabadya tausayinta ne ya kama shi,akwai haqury baiwar Allah Nan


"Kin yarda in ciki baza kiyi mun raki ba?"

Daga masa Kai tayi
"Shikenan cire kayanki"

Zam zam yajita ba abunda uwale zata nuna mata sai manyan duwaiwuka ,bariki da kuma manyan nonuwa da insun yi harka yike fillo dasu yina qara tsumuwa cikin nishadi dajin dad'i.

Don haka yanzu he prepares to manage ,bazai qara kula ta ba,ta jiqa kayanta.waye zai ci wuya? Shi yasa akace mata biyu maganin gobara


Kuma yaci alwashin bai barinta fita bare ta je ta iskance,don yasan hali su zuba nan da Rabin shekara.


***

Su ummi da Adnan fa?


Washenkari da wuri suka wuce tashi ,idon ummi taf barci da gajiya ,amma a hakan saida ya lalla6ata ya qara moreta a bathroom,sannan yayi mata wanka ,suka shirya tsaf sai sheqin Amarci sukeyi ,ya wuce da ita super market , a super market dinkuwa jido mata shopping ya ringa yi ,nata da Na twins ,ya manta da tsarabansu ma da ya zo masu dashi daga saudiyya da zai dawo jiya,sannan ya ticking list Din food stuff da quantity ya bada address din gudansu ummi za'a taho dashi ita wannan batama sani ba,kaya kam boot guda,saida ma ta nuna 6acin ranta sannan ya bari

A hanya lalla6ata yikeyi

"Rayuwata zanyi kewar ki for a mean time,ya zakiyi da mijinki? Nasan in da bakisan ni mabuqaci bane,yanxu kin gane,sadaukin bura gareni ,don haka ni jajirtaccen Hariji ne,ya zakiyi dani?"

"Duk in kana buqata Na ,kazo sai mu gudu nan gidanka,mu gama ka dawo dani amma alqawari banda zarmewa a Kai dare"

"To Na yarda amma kuwa kin taimakeni ,kinsan allah bansan haka Duri keda dad'i ba sai da dandana"yina fadin hakan yaji buransa Na wani cul cul cul a cikin wando ,kamo hannunta yayi ya d'aura mata a Kai
"Kinjita ita ma zatayi missing naki"


"Uhmmm gaskiya love ,inajin kunya Na biye maka kaqi kayi shiru"

"Afwan ,Kar kiyi fishi in shiga duniyar watangaririya"

Saida ya kaita qofar gida ya damqa mata makullin mota *Toyota Land cruiser*
motar da yasa akayi masa ordersa da nufin shine mutum Na biyu da zai soma hawanta a Nigeria,amma saboda farincikin , Tukuicin soyayyar da ta bashi,farinciki da nishadin da ta jiyar dashi daga yammacin jiya zuwa wayewar garin yau,yasa ya mallaka mata?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? wannan makullin motar.

"Wannan motar ki ne,waccan na gida a barwa umma,tana gidana Na Abj ,jiya aka kawota ,amm...bazan iya shiga gidan ba inajin kunyar umma zanzo da dare"


Gaskiya ni banaso meye Na bani mota,ina da wata
"Kyautar first night ne,dont argue"


Rungumesa tayi tana basa hot kiss ,fassara godiya

"Wallahi ko ki qyaleni ko inyi a mota kafin mu rabu"

Ai da sauri ta cikasa ,ta fito a motar tana gyara mayafi ,tareda masa waving bye.

Shikuma yara ya samu sukayi ta fito da kayan Ana shiga dasu,umma kam harda guda gamida kukan dad'i

"Lallai nasan Na haifo arzuqa ,Allah na gode maka ,ummi ki riqe mijin nan naki katamau shi ake lissfinsu matsayin mijin marainiya"

Fitowa abbah yayi zai masu fad'a"Kai ja can Mara rabo,an bamu kyautar motar ummi ji kaya da aketa shigo mata dashi da zai Lashe d'aruruwan dubannin nerori,kazo zaka 6ata mata rai,i haqury uwata...haihuwa me raana"


Sosai abbanta ya bata tausayi bashida kata6us a gidansa ,saboda bayida kudi ,gaskiya dole in guji 6acin ram mahaifina , bari adnan yazo a canja lale ko ya ringa zuwa ko ma meye za'ayi muyi a dakin baqi Kona hanyar qofar gida,abun kunyace ummah kadai zata sani kuma ita dama bata damu ba haka ma takeso


Bayan awa biyu aka shigo da kayan abinci mota guda


****
Ummi hankalinta bai tasarma tashi ba saida ta ga yanda nonuwanta suka kukkumbura ,tsabagen cika amma yara sunki Sha,tasasu tayi tana kuka ,amma wasansu sukeyi ,inta basu su firzo waje..

Rarrashinsu ummah ta kamayi "En biyulle biyulle ,mamanku taje tarban baban ku ne ,ku kar6i nono!"
Qiri qiri sunki

"Wallahi ummi yaran nan ziciya sukayi ,sun bar miki kayanki ki jika. Ki Sha "

"Barsu yunwa bata ishesu bane da Kansu zasu nema ,wa zasuyiwa zuciya en mitsi mitsinsu dasu!."

***
Wasa wasa yara har sun kuma kwana sunki kar6an nono ummi tana kuka ta Kira Adnan ta gaya mashi ,kwasansu sukayi suka tafi asibiti,likitocin yara *Paediatrics doctors* suka tabbatar basuda kumburin ciki ko wani ciwo ko rashin appetite da zai hana su shan nono saidai in sun yaye Kansu ,tunda dama shi shan nono diba ne Na ubangiji,in wa'andin nonon da yaro zai Sha ya cika dole ya barshi.

Magunguna suka basu da zasu Zama *Supplements* din nonon yanda bazasu galabaita ba ,kuma aka rubuta masu kalan abincin da za'a qara masu dashi.

Ummi kam tunda ta tabbatar yaye dole,ta soma shan analgesic drugs Na sauqaqa zogi ,sannan ta fara hadin gyrn nono

GYARAN NONO


Though Masana sunyi bincike gameda karkasuwan Nono Na mata,kuma anyi ittifaqin ,kowani Nono yina da matakai da hanyoyin gyaransa da maganinsa


Na farko AKwai nono mai (mango Shape) wato Shine wanda bakinsa (nipples) yaKe Kallon sama irin wannan nonon baya zubewa da wuri irn wannan batashan wahalar gyara dan haka zaki iya wannan yanda zakiyi ki samu ayaba (plantain) ki yanyankata ta bushe sannan ki daka garin to saiki samu aya ki wanketa kisaka gyada kisaka amarkada miki.
sai ki tace ruwan kina diban wannan garin plantain din kina zuba madara peak kinasha kamar sau biyu arana kafin sati daya zakiga canji sosai nononki zasu tashi su ciko.

sai kuma me bi masa wato (Pointed breast) shine zakuga yana kallon gaba (straight) gasKiya irin wannan nonon yana saurin faduwa domin riga kafin faduwarsa arinka kunun alkama wato idan aka nika alkamar sai ayi kununta asaka nono da zuma anasha, idan kuma zubewa yayi zaki hada farar shinkafa da alkama da garin habatussauda da aya da gyada ki nikasu suyi laushi ki tankade sai ki ajiye wannan garin kina hadashi da nono kinasha kullum wannan shine hadinda zaisa nono ya ciko ya kara girma kuma ko budurwa zata iyayi.
"
Akwai nono mai Kallon gefe (left and right) zakuga aKwai nisa sosai a tsaKanin nonuwa biyun zai iya kallon hagu ko dama wadannan sune sukafi matsala domin sa'ar mace wannan nono su zama kanana amma da zaran sun dan fara tashi to tabbas ta rasa nono domin gyaransu su dawo dole sai kinyi amfanida maganin nonon na musamman wato gari da akesha na kwana 30 ko 25 wannan kowanne irin nono mace take dashi zai temaka mata.
_Domin anyi amfanida ingantattun magunguna kuma na gargajiya, gadalin nono, da nonon kurciya ,da 'ya'yan baure , zakiyi garinsu._
_idan suka bushe a inuwa saiki samu hulba me kyau ki hada sai kuma kisamu aya da alkama da ridi da gyada da farar shinkafa da waken suya dukkansu ki gyarasu kamar gyada da ridi da waken suya saiki soya su sai kiyi garinsu adakasu ko nikawa saiki samu ruwan zafi kamar rabin kofi ki zuba garin cokali daya ki gauraya ki zuba zuma ko zugar da nono ko madara ta ruwa peak kinasha kullum kafin wani lokaci zasu tashi koda kanana ne._
.
_Ko kibi wanan hanya zaki samu waken suyarki a nuqoshi Ki sarrafa shi kamar yadda ake a wara amma kada a sa dan tsami tunda idan kinsa zai dunkule ya zama awara to iya wannan ruwan da yake kamar madara sai ki sauke ki xuba a kofi sai ki zuba bonbita a ciki kisha da zafinsa, Insha Allahu zaki mamaki cikin qanqanin lokaci....
***
Sai bayan wata biyu,lokacin aka sanya tarewar ummi,yara digirgir dasu har suna tafiya a 1year 1 month ,Tsohuwa aka qara masu mai raino sai Nannynsu aka zubasu a part din yaran sune masu Kula da yaran acan gidansu na Abuja



Ummi kam tasha kayan d'a'a taba uku lada ,don yanzu hajjo safaransu takeyi gari gari ,itakuma daga qasa qasa ake shigo mata dashi ,kamar Sudan ,Nijar da sauran su ,ta Zama wata babbar hajiya ,ta gama da ciroman shantali tsoro da shayinta yikeji,ta kuma dauki shawarar uwale ,bata raina uwargidansa har cikin ranta kuma takeson diyoyinsa ,don maganin qarfin maza da Na qara sha'awa har ba ma uwargidansa takeyi tayi amfani dashi ,ta kuma ba wa ciroman,shikam yinajin dadin gidansa,kuma yina alfahari da auren Hajjo,yanzu haka,tazo tarewar ummi da cikinta Na wata biyu da kwan takwas

Saidai uwale ne bata samu zuwa tarewar ba saboda fafatawan da akeyi da mewada yace alankatafir bata fita ko Ina sai ta janye duk qudurin rashin mutuncinta,kuma tazo ta baiwa matarsa dashi kansa haquri.to taurin Kai ya hana uwale ,shine fa suka hada waya su ukun ,hajjo ,ummi da uwale a gadon ummi Na Abj ,bayan an kaita ,suna waya...

"Anty Naga aikin Virginie cream kinsan allah inkika matsa ya qara maki ni'ima,sati biyu yina aiki a jikinki,matsi gagam ,ya kashe infection,to ni wallahi saboda uwargidana duk ranar da ya dawo dakina sai nayi amfani dashi ,inkika ganni cartoons Nike ajiyewa"

Zaraf ummi ta kar6e "wallahi anty hajjo bakiyi lissafi ba,saboda da namiji da kishiya kije ki qare da vaginal cancer kiyi abu saffa saffa mana,nifa kinga Ina tsoron irin wa'innan abubuwan dan duk sunada side effect...ke kuma anty uwale shawara daya ce,ki cirewa ranki kishi da qyashi ki zauna lafiya da mijinki da eruwar zamanki sai yafi maki ankhairi ,inba haka ba to wallahi za'a maimaita Na wancan gidan kindai ji zawarci in da dad'i kinjita inma akasin hakan ne to....kiyi haquri mijinki Na sonki tarairayi abinki ku zauna lafiya ,zaman aure dafa'an"


Abunsu gwanin sha'awa,komai suna shawara da juna ,haka gagarumin bikin da aka shirya ya watse kowa ya fashe aka bar Adnan da er amaryansa Ummu kulthoom.



****
DON MAZAJEN MU KADAI

Maganin lalacewar Sperm ga maza

Sassaken dinya
Sassaken qirya
Sassaken sabara
Sassaken tsada

A daka Ana deban 1 spoon Ana dafawa da tafarnuwa Ana ba me gida bayan yayi break


Cin danyar Albasa da zuma yina maganin basir ga maza,da qara qarfin sha'awa kuma shima yina taimakawa wajen gyara tsinkakken maniy


In mijinki kuma bayi iya gamsar dake

Ki nemi
Kwazbara 5spn
Habbat 5spn
Kiyi mix din garirrikan kina diban 1 spoon ki soya masa a cikin qwan Kazan gida guda 4 kullum

But ki fara da duba underline course saboda yawancin mazanmu sanyi ,zaqi da basir ya gama dasu ,wasu kuma cutuutuka ne kamar hawanjini,ciwan sugar ,shaye shaye,da yawan duty =?H?
So observe well in akwai abunda ya jawo shi za'a fara magancewa kafin magani
99&100
*Alheri writers asso.*
=??=??=??=??=??=??

_Godiya_
Ina miqa godiya ta ga Allah madaukakin sarki,wanda cikin ikonsa ya nufeni ne da fara wannan littafin mai Albarka,kuma na kammalasa a yau,ina roqon Allah kurakuran da suke ciki Allah ka yafe muna,daidai da mukayi Allah ya bamu ladansa

Sannan Ina miqa dimbin dubun gaisuwata ga tarin masoyata,naso in tagging sunayen ku,sai naga rashin dacewar hakan saboda tsaro amma kusani ,ina alfahari daku haqiqa da bazarku Nike rawa, Allah ya bar zumunci,One love '?>?p?


*Manufata*
Kamar yanda na fadi manufata nayi book dinnan don mu taitayo martabar auren mune,Zawrawa da en mata masu neman miji ,kuma na Nemo muku sirrika ta hanyar addu'oi Na mallaka ,but gaskiya munyi shawara da en uwana marubuta ,saboda zamani ance Kar in rubuta,amma duk wata mai matsalan da kike buqatar abunda muka tanadar ,ta sameni ta 09065990265 inshallah daga 08/11/2021 zuwa 14/11/2021 inshallah inada lokacinku,matuqar abunda kika buqata baifi qarfin sannunmu ba.
amma duk wacce zatayi mun magana ta tabbatar ta siya book dinnan don in baki siyaba bazan saurareki ba,Allah kasa mu dace ,amin


Me neman complete 1,2&3 document Na book din #300 ne Na MTN card via my number above=?F? ko ta bank account 7782217014,fcmb,mohammed Hassana

*Jan kunne=?B?=?B?*
Littafin nan is highly fiction ,some thing was not sound true,game tunani.
And Bazan iya cewa matan aure kadai suke karanta book dina ba,i know, maza ma suna karantawa bare kuma en mata ,sister is illegal plz
Ni musulmace nasan me nikeyi ,idan kika lalata rayuwarki ,ba maganin da zai dawo maki da martabar ki,ko dinki ,ko matsi ko cream 9&?kija kimarki kisan duk namijin da ya lalata ki,wllhy bazai fatan ya aureki ba,like wise duk mijin da ya sameki ba budurwa ba ,zargi shine tubalin tokar da zata Gina rayuwar auren gidanki,you can't escape from embracements.sannan ga mummunan hukuncin wutan lahira=?%?Lahira is real =?"?duniya kamar kayi barci kayi mafarkine. Asalin rayuwar tana qiyamah,plz mu aikata kyakyawar ayyuka,plz And duk Na baki book dinnan ,zan sa password in kina qaunar iyayenki karki ba wasu ,saboda tarbiyya plzzzzzzzzz
Jazakillah


*Gameda sharhinku*
Some Na cewa basu son book me kishiya,=?
? Gaskiya Ni inaso ,saboda rayuwar yanzu mata bazasu gujewa kishiya ba ,in bakida Na gida ,karki haqiqancewa kanki ta waje,mazan da matan zamanin duk ba guarantee,sannan in ba kishiya ba yanda za'a kwashemu munyi yawa ,is like selfishness kice ke daya kikeso ki zauna a gidanki.
Plz mu guji zalunci mugun abu yina bin jini ,kamar yanda zina take ru6ar da inda ake yinta,ta kuma lalata albarkan wajen ,haka sai kin zalunci kishiya ,ko ki girba zaluncinki d qasqanci,ko kina tsofe ayiwa yaranki ba yanda zakiyi.


Daga qarshe Ina mai muku sallama,sannan duk wacce nayiwa laifi ,ko Na rashin bata reply,ko responding comments dinta ,ko kinmun magana ta private ban amsa ki ba ,wasu ma cewa suke nafiye wulaqanci ai bla... bla,ba Kare kaina zanyi ba,amma ku tambayi fans dina da muke group daya inada barkwanci ai ko?=??ku sani Inada saurin dauke abu a mind dina ne,so ,bana riqe pressure da yawa,inna hau online Ina abunda zanyi in sauka ne,in msg yasamun waiting must of d time ignoring nakeyi,sai in manta dake am very sorry ,ga duk wanda Na 6atawa kuma Ina sonku>?p?>?p?


An 6ata mun rai =?!? kuma kucemun sorry9&?=??
So,bazan qara update din littafin nan ba an gamashi ,wai wata ta biyo ni da guntun complain dinta ,see ba yabon kaiba,kome mutum yayi don't think ai online ne ,sai nayi reasoning dinshi out ,so bana ba karuwai magani ,kije ki nema a gaba,Allah ya shiryamu da zuriyarmu Amin.








______Seven years later


Abubuwa da dama sun faru ,zuriyar ummah sun Zama wata family mai ban sha'awa,all abunda sukayi Na baya ya Zama history ,uwale ta Zama ustaxiya na haqiqan ,yaranta biyu Mohammed da Hafsat

Hajjo kam ta fisu aihu ,yaranta biyar harda tagwaye
Ummi kam Burinta na Zama likita ya cika ,yanzu haka tanada qatuwar maternity home,na kar6an haihuwa kyauta ,wanda yike dauke da qwararrun likitoci ,in mace tazo magunguna kadai zata siya.
Yaransu Uku da adnan Duka maza

Sosai suke barin wa en unguwa lesson musammanasu zaginsu da sunan *Karuwan layi* yau gashi komun tsufan mutum motocinsu Na shigowa layin zakiga Ana gudu an zo gaisheda Karuwan ada,with respect da addu'oi Na nasara,sukuma sun mance baya duk wanda ya ra6esu zasuyi masa ihsani


Ummah ta daure kan yaranta da jikokinta ,she become a loving grandma,Uwale bala'i in tsiyarta ya motsa ta hau yaran da fad'a sai su gudu gidan kakansu ,sai taje tayi bikonsu

Hajjo in ta kalli yaranta mata ,takanyi kuka da tunanin ya rayuwar en matancinsu zata kasance ,duba da yanda in ciroma yaso cin zarafinta ,sai ya aibata ta akan abunda tayi wanda ya rigada ya shude

Uwale kam yanzu mayafi ma ta daina sawa in zata fita fashion hijabai har qasa ,da safan hannu da qafa.ta Zama me yiwa mata counselling sosai matan kano ke ji da voice din uwale a Kano,saboda iya tsage abubuwa,ita takenta kowata mace ta Zama alfaharin mijinta.


Yau Abbansu yike cika shekara 70 a duniya,b'day Na qwarai suka shirya masa ,wanda ya hada dukkansu da yarorinsu da mazajensu zuwa bikin b'day,har ummi da yanzu ta koma madina da Zama saboda uban mijinta ya rasu yanzu adnan ke riqe da ragamar mulkin
So a saladiyyar birth day din saida sukazo duka


Sun matuqar sa Abba jin farinciki,yina kuka yike basu yanki "Ku riqe 'ya'yan Ku mata da kyau,tarbiyyarsu tamkar Na duniya ne gabadaya,na tafka kuskure wajen kasa tsayawa in duba rayuwar iyalina ,sai gashi yanzu sune gatana , alfaharina ,kimata,bacinsu da yanzu Ina bakin tasha Ina siyar da goro da minti ,ko Ana bani sadaka Ana cewa Allah sarki rayuwa!! Bacin su da yanzu ba za a ringa kirana kar6an daura auren gidaje masu daraja ba,da yanzu Na Zama abun kyara da qyama acikin al'umma ,Ku yafeni yarana mata,kuma mu mazansu Ina roqonku da Ku kyautata masu"

Sosai suka shiga taitayinsu ,duk sai murnan ya Zama masu lami,Adnan da ya Lura matarsa ta shiga damuwa da yawa ,fakan ido yayi ya rada mata a kunne "'yan matan Adnan meke faruwa ,just a nasiha ce fa,amma baba ya manta bai fada maku Ku kula damu a bed ba koda zamuzo sau ten a dare 1,ke yanzu kin koyi raki jiya sau biyu kacal" juyowa tayi ta dunkula hannu ta saita hancinsa
"Na nausheka,Mutun ya koyi hausa ta koma Na en yara"

Dariya duk dakin aka saki .
Daganan komai ya wuce aka yanka cake ,akayi addu'oi


Mazajen hajjo da ummi sukayi musabiha da junansu ,bayan sun bada tasu gudunmuwar ,da intention gobe matar sa dawo tunda sun hadu duka ,ranar yau suyi zumunci

Saidai abun haushi da ban dariya qarfe ten

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login