Showing 3001 words to 6000 words out of 44450 words

Chapter 2 - HARIJIN SARKI COMPLETE HAUSA NOVELS BY OUM HAIRAN.doc

18 Nov 2025

366

Wiyar tata ?waya Waya tak a duniya har tayi wani furuci da yake bibiyar Samha inda tayi rantsuwa da dogon tsafinta indai Samha batayi amanna da Tsafi da kuma addinin gargajiya ba to babu wani namiji abin halitta da zata burge har yayi mararin kaita gidansa matsayin mata.
Tunda Ru?a'a tayi wannan furucin ga Wiyarta kuwa ya zamana duk wata dama da Samha take da ita a baya ta ?wace mata ta rasa masoyin gaskiya, duk wanda zaice yana sonta sai taji bata sonsa, duk kuma wanda taso sai yaji bai sonta haka taketa rayuwa tsayin shekara goma kenan gashi a lokacin sai Allah ya jarabceta da tsananin soyuwar kaWaici da namiji a babu wands zai kulata babu wanda take burgewa bare ko saSon ne su aikata ta rage zafi da wannan lokacin da ta gama karatu ta samu aiki sai ta du?ufa wajen binciken hanyoyin kashe sha'awa, bayan tayi nasarar kashewa kanta sha'awane sai ta koma binciken ala?ar jini da sha'awa wanda har yanzu take kansa bata fasa ba kuma bata cimma gaci ba kullum abinda bincikenta yake bayyana mata samun kusanci da me irin wannan damuwar ta sex abuse shine kawai zai bata damar kammala bincikenta, gashi iyakar petiant Win da take gani a Sangarenta bata taSa katarin haWuwa dame irin gigitacciyar sha'awar da zata ce irinsa ne zatayi bincike akansa ba, da wannan ta tattara ta aje binciken har Saida Dr Junaid ya nemeta da bincike makamancin wannan sannan ne ta kuma fadaWa research Winta still dai yanzun ma kulleta yayi da cewa sai ta samu namijin da ya kasance cikakken HARIJIN da ya kasance a yini yana iya kwanciya da mace sau goma tsayin dare baiyin bacci, da irin wannan jinin ne zatayi bincikenta ya bata result Win da take nema.






Kamar yanda suka saba yau ma basu samu wata karSa gurin Ru?a'a ba haka suka gaggaisa a daddafe suka sanar da ita abinda ke tafe dasu tayi musu biris ba tace komai ba har Saida Jadda ta tashi ta fice Samha ta matsa gabanta cikin tsananin tausayin kanta da irin mugun fushin da mahaifiyarta takeyi da ita akan ta bi tafarkin da ta amince shine tafarkin gaskiya, kama ?afar Mom Winta tayi tace  Idan zan rin?a yin komai babu albarkarki Mom bazan taSa ganin daidai a rayuwata ba, na ro?eki ki daina fushi dani ki rayu dani kamar yanda kika rayu da mahaifina, Meyesa shi kika yarda dashi kika soshi kuma kika zauna a ?asansa matsayin mata har kuka samar dani, Meyesa Ni zaki kasa yafemin kuskuren dana aikata Miki zaman ?uruciya"......
Tureta tayi cikin hargowar bala'i tace kar ki kuma zuwa inda nake Ruth matu?ar baki koma bin addinin da nakebi ba, matu?ar baki koma addinin gargajiya ba to babuni babu ke har abada, Meyesa kowa Wiyansa na gadonsa amma ke kina bin tafarkin son zuciya, me kike samu a Musulunci shima Abie Win naki me ya samu a cikinsa banda mutuwa babu kwarjini....." Mi?ewa Samha tayi cikin tsananin zafin zuciya idanunta na zubda hawaye tace  Ko zaki daina amsa sunan Mahaifiyata bazan taSa yin shirka ba ba kuma zan taSa bin addinin gargajiya ba" tana faWin haka ta fice a fusace Ru?a'a ta biyota tana cewa  Eh naji Nima daga yau Ruth karki ?ara zuwa inda nake kuma karki kuma kallona a matsayin uwar data haifeki kuma a wannan tafiyar da zakiyi Rabat zaki haWu da ?addarar da zata addabi rayuwarki sai kin rayu cikin rashin yanci a matsayin me iko sai kin gwammace ki rayu a yanda nakeso da ki rayu a yanda kika zaSa"....
Sudai basu kulata ba domin sun fuskanci Ru?a'a kullum ?ara dulmiya takeyi, haka suka shiga motarsu suka nufi gida, babu abinda yake cin zuciyar Samha kamar sunan Ruth da mahaifiyarta take kiranta dashi, koda sukaje gidan bata da wata walwala duk sanda ta kaWaice kalaman mahaifiyarta na dawo mata, tunda dake da Mom bata taSa ma rayuwarta kyakkyawan fata ba.
Idan ya tuna wannan abin sai kuka ya ?wace mata haka zata tottoshe bakinta don kada kakarta me sonta tajiyota haka a daddafe ta wayi gari da safen juyi tayitayi a gadon tunani da dama suna zuwar mata wasu suna ce mata ta ha?ura da wannan tafiyar bakin da Mahaifiyarta tayi wannan tafiya tata mai girma ne wata kuma tana faWa mata kar ta soma komai yana faruwa ne cikin rubutun Allah, idan Allah bai hukunta mata abinda Mom ta furta ba bazai Sameta ba domin ba zunubi ta aikata ba..........

*=?Q? HARIJIN SARKI =?Q?*


*Oum Hairan*


*Regular 500, VIP 1k, V-VIP 2k via 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay Evidence of payment 09031307566*
*Ga masu son a tallata musu hajojinsu ?ofa a buWe take zamu tallata muku kasuwancinku cikin aminci da rahusa, kudai ku tuntuSi wannan number 09031307566.*

https://arewabooks.com/u/oumhairan1

*Page 5-6*
Wayewar garin tazo mata da wani yanayi na sanyin jiki da mutuwar gaSoSi tunda tayi sallah take zaune saman sallaya batasan me takeyi ba addu'a ko kuma zaman banza, 5:45am wayarta ta fara rurin neman agaji Mi?ewa tayi cike da zullumi ta sani mutum Waya ne me kiranta yanzu domin kuwa shine suke da al?awari dashi, shi Win ne kuwa ta danna accept yace  Ina kofar gidanku jirgin mu zai tashi shida da rabi ne Samha" amsa masa tayi da  to YallaSai" ba wani Satawa kanta lokaci tayi ba shigar tayi ta gargajiya ta gyara gashinta ta yafa mayafinta a kafaWarta ta Wauki jakarta da trolley bag Winta ta fito ta ishe Granny zaune bisa sallaya ta rusuna s gabanta ta dafa kanta tare da sanya mata albarka ba tare da tayi furuci ba ta haWe hannunta alamar fatan alkhairi ta mike ta fito janye da trolley bag, can nesa da farfajiyar gidan nasu ta hangi motar da Dr Junaid yake ciki ta ?arasa ya fito ya buWe mata motar ta shiga shikuma yaja trolleyn yasa a but yaja motar suka tafi.
Suna tafe suna yar hirarsu har suka je filin jirgin saman suka zauna a mazauninsu babu jan lokaci jirgi ya Waga zuwa Rabat, zuciyar Samha cike zullumin da ta kasa sanin dalilinsa, takas da rabi suka sauka motar asibitin tazo ta Waukesu haWuwa da tsaruwar asibitin shine yafi komai Waukar hankalinta ta sauke ajiyar zuciya a hankali lokacin da shugaban asibitin ya mi?o mata hannu sukayi musabiha tare da nuna farin cikinsa da samun ?wararriya kuma jajirtacciyar ma'aikaciya irinta, wadda ta sadaukar da rayuwarta da lokacin don rayuwar al'umma, da wannan suka rankaya suka isa katafaren office Win nata ta kalli office Win ta kuma Kallonsa ta ?ara kallo a ranta tace  Barakallah" files files ya Webo daga ma'ajiyarsu ya kawo mata gabanta ya zare guda Waya ya mayar dashi gurin daya Webo waWancan ya zauna yana mata bayanin komai dalla dalla duk ta gane me yake cewa abinda takeson sani meye dalilin zare wancan file Win meshi ya mutu ne ko kuwa akwai wani bayani ne na Musamman a kansa" tambayar da tayiwa Zuciyarta kenan tana me kallon sashen da file Win yake.






Dr Razeen ne ya fahimci inda hankalinta ya karkata ya koma ya Wauko files Win yace  Kullum zuciya tana inda aka kangeta da zuwa Dr Samha wannan file Win ba na kowa bane face na wani babban mutum a garin nan wanda yake da matu?ar daraja, shi wannan mutumin ya kasance yana fama da wani irin ciwo bauWaWWe kuma Soyayye, yana Soye ciwonsa a cikin izzarsa yana bayyana ?arfinsa a cikin rauninsa saidai kuma abin kullum ?ara cin tura yakeyi, wannan mutum Mai daraja ya kasance lamba Waya a babbar masarautar nan ta ZIRKAN wato mai Martaba Sarki Rashid Ibn Fayyad Al Zirkan"
?agowa tayi da sauri ?irjinta na bugawa tace  Sultan Rashid Ibn Fayyad Al Zirkan?" Jinjina kai yayi yace  Ko kinada labarin matsalarsa ne?" Girgiza kai tayi tace  Bansan komai game da duk wani abu daya shafi Rabat da Qasr al-Malik ta Zirkan ba, Ni mutum ce me son bincike akan tarihin masarautu da abinda ya shafi masu madafin ikonta, shin zan iya samun ?arin sani a wajenka YallaSai?"
Numfasawa yayi yace "Ok ki bi a hankali zakisan komai Samha" da wannan ya fice bayan ya maida File Winnan gurin daya Waukoshi cike da rashin kuzari ta fara duba tulin files Win dake gabanta, kowacce damuwa dai irin wacce ta baro a Fess ce babu wata sabuwa, kwantar da kanta tayi bisa kujerar tace  Ya Allah!" Lumshe manyan idanunta tayi taci gaba da juyawa bisa kujerar, sabon gurin aiki sabon bincike sabon labari, tabbas Zuciyarta ta kwaWaitu da son sanin wani abu game da wannan file da akace mata na Sultan Rashid ne zataso sanin meye abinda yake damunsa wanda yake Soyeshi a cikin ikonsa yake lulluSw rauninsa da isarsa tabbas sai tasan meye wannan.






Da wannan ta tashi tayiwa kofar office Win nata key ta zagaya inda file Win yake takai hannu ta Waukoshi ta koma bisa kujerar ta ta zauna, ruhinta na gargaWinta buWe wannan file Zuciyarta na umartarta da buWewa haka tayi ?arfin halin yarda da shawarar Zuciyarta ta buWe file Win ta kuwa zabura ta mi?e da sauri ganin wani irin jan haske ya fita daga jikin takardar farko dake bisa file Win take taji wata murya tana cewa da ita, "Barka da shigowa Masarautar Zirkan ?ar?ashin mulkin Sultan Rashid Ibn Fayyad Al Zirkan, tunda kika buWe wannan kundi dole sai kin kai kanki gareshi yake wannan ?wararriyar likita me karambani, kar kiyi tambaya ki tafi kai tsaye, Masarautar ZIRKAN tana hsmadargudu maso gabashin Morocco, inda rana ke da zafi kuma iska ke kaWawa da ?ura me Wauke da dan?o na turare.
Masarautar ta samo asali daga zuriyar Idrisawa, amma yanzu ana mulke da ita da sabon sarki wanda ya fito daga reshen zuriyar da aka manta da ita shekaru aru-aru, Qasr al-Malik ta Zirkan tana tsakiyar birnin Amzir, ta cika da Marmara fitilun zinariya, da fale-falen Andalusian blue tiles.
A cikin fadar akwai zauren manyan baki (Majlis al-kabir) inda akewa mutane jawabi. Gidan Sarki inda iyalansa ke rayuwa fadar Harem wurin matan Sarki da ?a?an sarauta, yake wannan ?wararriyar likita kiyi sani wannan bayani ina miki shine don haska Miki hanyar tunkarar shafin ?addarar da kika buWo da hannunki, dole Zakije fadar Zirkan zaki haWu da kaddarori masu kyau da marasa kyau, tunda kika buWe wannan kundin ?addara kin shirya"...........

*=?Q? HARIJIN SARKI =?Q?*


*Oum Hairan*


*Regular 500, VIP 1k, V-VIP 2k via 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay Evidence of payment 09031307566*
*Ga masu son a tallata musu hajojinsu ?ofa a buWe take zamu tallata muku kasuwancinku cikin aminci da rahusa, kudai ku tuntuSi wannan number 09031307566.*


https://arewabooks.com/u/oumhairan1


*Page 7-8*
Shuuuu...... Kamar Waukewar ruwan sama taji wannan murya me amon sauti irin na sadaukai ta Wauke, Zuciyarta taci gaba dayi mata luguden dukan data fara tun farkon buWe file Win, jikinta na rawa irin ta wanda ya haWu da bazata ta rashin tsammani tare da juyawar kai da tunani a lokaci guda. Da?yar kamar wacce aka jonawa shorck aka cire ta iya jan jikinta ta Waga hannunta cike da firgici ta rufe wannan File ta kai hannu ta Waukeshi a Wan karfafe ta nufi inda yake ajiye tun farko ta Worashi ta koma ta zauna bisa kujerarta tayi tsaiii cike da zullumi fargaba da tashin hankalin wannan abu da aka sanar da ita daga buWe File, ta kasa taSuka komai duk lakar jikinta ta tsinke haka ta yini a wannan office hatta petiant Winta yau gani take musu na wanda yake bukatar a ganshi shima.
Fahimtar idan ta cika takurawa gangar jikinta wani ciwon zai iya ratsa garkuwarta ya sabbaba mata kai juriyarta ?asa yasata Mi?ewa daidai lokacin da agogo ke buga huWu da kwata, ?ofar ta buWe tana shirin fitowa ana turo ?ofar tayi baya da sauri jikinta na Waukar wata rawa saboda shigar idanunta cikin na wani ?asaitaccen mutum me fuskar mazan fama wanda yake sanye da kaya irin na Mafarauta fuskarsa a Waure tamau kamar tasowar hadari, ta ratse ta bashi hanya ya shiga yana ?arewa office Win kallo Tsaf ya sauke idanunsa a kan Samha da yanayin mutumin ya firgitata, amma ta dake don nuna jarumtarta, takowa yayi a sannu a hankali ya iso gabanta yace  Gaisuwa da fatan alkhairi yake wannan ?wararriyar likita tabbas Wazu muna zaman fada Sultan ya ganki cikin idanunsa sa?o yazo masa kamar yanda yazo masa, an tabbatar masa warakarsa na hannunki kamar yanda kema duk ?asar Morocco shi kaWai ne zaki samu sakamakon bincikenki a tattare dashi, ya umarceni da na taho dake Amzir yanzu domin ki bashi maganin matsalarsa"
Ja tayi da baya da sauri, wannan mutum yayi murmushi me nuna izza ya shafa gashin bakinsa yace  Sunana Yadam babban hadimin Sultan Rashid muna bukatarki tabbas muna bu?atarki sannan zamu ninka Miki albashinki" janyewa tayi, wasu siraran hawaye na shirin zubo mata tayi saurin tarewa a gun ta kuka rauni ne bata son sakar rauninta ga kowa, da wannan tace  Zan.... Zan iya neman izini a wajen shugabanni na?" Jinjina mata kai yayi ta kuwa fice da sauri yabi bayanta.





Office Win Dr Razeen suka shiga yana ganinta ya mi?e idanunsa yayi ja ya nunata da yatsa yace  Meyesa kike da taurin kai da rashin bin umarni? Saida nace Miki Karki buWe wannan kundin bayanai amma Saida kika buWe, me zan iya yi Miki Samha? Banda abinyi a gareki, hatsarin dake tattare da wannan file yasa ban haWa Miki dashi ba ke kuma kikaga hakan baiyi Miki ba tabbas kinyi ganganci kinyi kuskure" rikicewa tayi da kalaman Dr Razeen tace  Wlh banyi tsammanin akwai wani Soyayyen duhu cikin wannan file ba, na Wauka shima Normal rashin lafiya ce, don Allah YallaSai....." ?aga mata hannu yayi yana kallon fuskar Yadam da ke kallon agogon hannunsa yace  Lokacinki ya ?are Likita Sultan baison jira" kallon Dr Razeen tayi da yayi ?asa da kanta hawaye ya shirin zubo mata tace  Dama haka aiki A babban Asibitin ?asa yake rayuwa da rashin ?anci rashin zaSi da rashin makoma, indai hakane YallaSai na ha?ura da aikin gabaWaya zan cike takardar barin aiki...."
Murmushi Yadam yayi yace  Idan kikayi hakan zamuji daWi kuma zamu gas?ata kinsan aikinki dama aiki biyu a lokaci guda bazai yiwu gareki ba" kallon Yadam tayi ta kuma kallon Razeen cike da sallamawa ta juya ta fita da sauri, Yadam ya ri?o hannunta ya nufi wata mota ya buWe ya sanyata a ciki ya shiga, yana shirin tada motar Dr Razeen ya iso Wauke da wannan File ya Wora mata a cinyarta ta Wago suka haWa idanu ya Waga mata hannu cike da tausayin wannan aiki me wahala data Waukowa kanta, koda yake zataji daWi a lokacin da tsoro ya saketa ta gane Sangaren da takeson yin bincike akai ne, da wannan Yadam yaja mota suka lula titi Zuciyarta cike da sa?e sa?e tare da kudurcewa a ranta zatayi aikin ne kawai in taga zata iya idan bazata iya ba kuma zata barshi ta kama harkar gabanta.
A hankali sautin Muryar ?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? Wazu ya fara dawo mata cikin ?wa?walwa, zata je ta tunkari ?addarar data buWota da hannunta, zata haWu da kaddarori mai kyau da mara kyau, to wacce irin ?addara ce a cikin duba mara lafiya? Gabanta ne yabada wani dam lokacin da Muryar ta dawo mata tana sanar da ita Yanada matan aure uku yanada Kwarkwara huWu daga ketowar alfijir zuwa faWuwar rana yana kwanciya da dukkanin matan nan nasa guda bakwai kuma kowacce mace saita fita daga hayyacinta sannan ake fitowa da ita wata ta shiga, yanzu haka matarsa ta aure Waya ta mutu hakama Kwarkwara Waya saboda wahalar da sukesha wajen kusanci dashi".........






Shigarsu Emirates Road ya dawo da ita hayyacinta gurin iyakar hasashe bazai fasalta haWuwarsa ba an ?awata gefe da gefe da tsakiyar titin da manyan bishiyun dabino masu kyau waWanda akayiwa kwalliya da fenti kala kala masu burge ido da ?awata zuciya An zuba shimfiWun carpert don takawar me tafiyar kafa ga wasu manyan fitilun zinariya da Andalusian tiles sai Waukar idanu sukeyi kamar a masallacin Alhambra, iya wannan titi aka Barka da kallo to shakka babu zaka nemi damuwa a zuciyarka ka rasa domin duk wata nau'i na damuwa zai Wauketa.
Kowacce kusurwa ta wannan Titi soji ne da dukkan wani nau'i na jami'an tsaro suke gadin wannan Daula, wata katafariyar ?ofa da iya bayani bazai wassafawa mai karatu haWuwarta ba, nan Yadam yayi Horn Sarakan ?ofa suka buWe suka shiga nan Samha ta tabbatar da ita yar ?auye ce haihuwarta a Fes ba yana nufin itan wayayyiya bace domin kuwa kanta juyewa yayi saboda kallon wannan alatu da ke narke cikin wannan gida na sarauta.
Sunyi tafiya me tsayin gaske daga farkon wannan get aka kuma buWe wani suka shiga aka kuma buWe wani suka kuma shiga, cikin na ?arshen harda Roundabout haWaWWe wanda aka ?awatashi da wata haWaWiyar takobi, sukayi wani shataletale suka kuma nausawa sannan suka shiga Fadar Harem wadda anan ne Sultan da iyalansa suke zaune, tunda suka shigo wannan area ta Iyalan Sultan suka fara cin karo da Barori bayi da kuyangi sunata kai kawo gashinan gini ne sashi sashi a wajen bayan an wangame musu ?aton get Win sun shiga kenan, nan ma basu tsaya ko ina ba Saida suka dangana da wani Sangare aka sake buWe musu get suka shiga wayyoh Allah aljannar duniya.
Tuni Dr Samha ta manta da wata damuwa ta dolen da akayi mata na zuwa wannan fada ta farajin a ranta lallai itan zaSaSSiya ce cikin zaSaSSun bayin Allah da ta kasance a wannan guri, parking Yadam yayi ya kalleta yace  Ma iya shiga likita, babu musu kuwa ta fito domin ta matsu taje ?arshen gidan. Takawa suka farayi tana rungume da file Win da Dr Razeen ya bata da kuma system Winta suka fara tattaki abinda ya bata mamaki babu kowa a harabar wannan guri, wata haWaWWiyar ?ofa da aka ?awata adonta da zallar ruwan gold da Azurfa suka nufa suna zuwa Yadam ya taSa Bell sau Waya ?ofar ta buWe suka shiga ciki wani irin haske ne me saukarwa da zuciya nutsuwa da kasala haWe da wani sirrintaccen ?amshi me kashe

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login