Showing 6001 words to 9000 words out of 44450 words

Chapter 3 - HARIJIN SARKI COMPLETE HAUSA NOVELS BY OUM HAIRAN.doc

18 Nov 2025

365

zuciya da sanyi me sanya bacci suka ratsa gangar jiki da ruhin Samha ashe ba nan kallo yake ba Saida suka ratsa suka shiga wani parlourn shima yana yafi na baya a haka Saida suka ratsa parlour uku a na huWun ne Samha ta daidaita nutsuwarta jiyo Muryar wata mace tana ihun neman agaji tana kuka tana faWin wallahi tallahi na gama auren nan Sultan Na gama aurenka wayyoh Allah Pupsy na wayyoh shikenan yau ma ya farkamin Pupsy........"

*=?Q? HARIJIN SARKI =?Q?*


*Oum Hairan*


*Regular 500, VIP 1k, V-VIP 2k via 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay Evidence of payment 09031307566*
*Ga masu son a tallata musu hajojinsu ?ofa a buWe take zamu tallata muku kasuwancinku cikin aminci da rahusa, kudai ku tuntuSi wannan number 09031307566.*


https://arewabooks.com/u/oumhairan1


*Page 9-10*
Cik tunanin Samha ya tsaya Zuciyarta ta buga da ?arfi ta ?ame ?am a inda take jiyo yanda ihun yake ?aruwa a wannan parlour matar tana wani irin kuka tana ro?on a barta ta gaji ?arfinta ya ?are amma babu alamun an barta Win tun Muryarta na fita Saida ta daina furuci ta koma wani gunji da shasshe?a me sanya zuciya karaya, guri Yadam ya nuna mata yace ta zauna, ta zauna a Wan tsorace tana kallon duk wata kusurwa ta parlourn Yadam ya danna wata na'ura can sai ga wasu mutane nan Wauke da kayan ciye ciye suka sanya bisa table Win daya kawo kansa gaban Samha da Yadam, so take ta Wauki wani abun ta sanya a cikinta amma tunanin halin da wannan matar me kuka take ciki da tunano irin wacce azaba ce tasa take furucin ta gama rayuwa a wannan Daula, shin me akeyi mata? Bata kai ga samun amsa ba wasu ?artan mata suka shigo parlourn rirri?e da wata mace tana kuka tana ihu harda barin wasiyyar idan ta mutu a kaita Casablanca a binneta a kusa da kabarin mahaifinta domin shine ya jefata a wannan masifa. Kan Samha ?ara kullewa yayi musamman lokacin da aka shiga da wannan mata tana kuka tana ihu waWannan mata majiya ?arfi suka Wauko wannan me ihun jini yana zuba a jikinta suka wuce da ita, ta ?arshen da alama ta nuna itace shugabar su ta tsaya tace  Likita Samha Sultan yace kiyi treatment Lalla Jalila......"
Wata muguwar kartawa cikinta yayi ta dafeshi da sauri ta kalli Yadam, shima Kallonta yayi da fuska mara annuri yace  Yana cikin ayyukanki" tsam ta mi?e jikinta babu wani duk nau'i na ?wari ta bi bayansu zuwa wani Waki da taga sun shiga da wannan mata, Saida ta kawar dakai ganin yanda suka bajeta a saman wani gado jikinta babu komai sai wani towel da suka lulluSawa al'aurarta, cike da rauni.




Samha tace  Bansan ta ina zan fara ba kuyimin bayani bansan damuwarta ba" sauran Hadiman duk ficewa sukayi ya rage daga Samha sai wacce tayi magana a parlourn, matar tace  Sunana Basrah Nice babbar hadimar Sultan Rashid mai kula da shige da ficen matansa, wannan itace Lalla Jalila Amaryar Mai martaba ce watan ta biyu a wannan masarauta, wannan Winkin da zakiyi mata shine Winki na uku kenan da za'ayi mata, ta kasance mara juriya gata da gautsi duk sanda Sultan ya kusanceta sai ta yage" cikin tashin hankali Samha tace  Saikace tsumma tayita yagewa ana Winketa wanne irin zalumci ne wannan, idan ta gaza a ha?ura da ita mana ta koma gidan iyayenta" tunda ta fara maganar Hadima Basrah ta zuba mata idanu tana mata murmushin rashin sani yafi dare duhu irin na da Kinsan meye a gabanki da baki furucin nan ba.
Fara duba Matar tayi tana rintse idanu jikinta na rawa ta fara duba kayan aiki abin mamaki Sangare kamar asibiti haka yake komai na amfani akwai, haka tana hawaye da taimakon Basrah ta Winke Lalla Jalila ta zauna tayi zugum Zuciyarta ta cika da duhu wannan rashin imanin yayi yawa koda batasan Sultan ba taji ta cika da tsananin tsanarsa, wannan wacce irin rayuwa ce ta kama karya da rashin tausayin na ?asansa, har yanzu tana jiyo ihu ta Wago ta kalli Basrah tace  Nifa na kasa gane komai waccan da take ihu fah ita meye tata damuwar?" ?agowa Basrah tayi tayi murmushi tace  Lalla Najjisa kenan ita ce babbar matar Sultan Jiya ma a nan ta ?arasa kwana saboda doguwar sumar da tayi a lokacin da Sultan ke tarawa da ita......"
Zaro ido Samha tayi tare da dafe ?irji tace  Na shiga uku suma kuma? Wai wahala ce da sex har haka dama?" Da mugun mamaki Basrah take Kallonta tace  Ke bakisan yanda sex yake ba?" Cikin tausayin kai tace  Ni ban taSa yin aure ba" jinjina kai Basrah tayi tace  Kuma ko Saurayin da zaki bawa dama ya kaiki wannan duniyar mai daWi baki taSa yi ba? Likita Samha Jima'i nada matu?ar daWi da haskaka zuciya musamman idan kikayishi da wanda kikeso kuma wanda ya iya kama sitiyarin abin, saidai su a wannan gida matan Sultan basu taSa sanin daWin jima'i ba saboda wata jarabta da Allah yayi musu da HARIJIN SARKI mafi ?aranci a rana Sultan yana kwanciya da mace biyar a tsayin wayewar gari kuma kowacce yana mata cin sama da 2 hours idan kuwa abin ya juyo yakan ?ara ma akan biyar Win da biyu ko uku kuma kowacce sai ta fita a hayyacinta yake ?yaleta, ke a takaice dai a yanda naji gurin Kasirsh Sultan yakan Wauki wata guda ne baiyi release ba kuma Joystick Winsa bata kwanta ba"





Ji sukayi an Turo Wakin da ?arfi suka Wago a tare, zubar da Lalla Najjisa akayi a wani gadon itama Samha ta mi?e cike da tashin hankali itanma taimakon gaggawa take bu?ata, wata likita ce tazo ta cajeta tsaf ta sauke ajiyar zuciya tace wannan karon bata ?aru ba" cikin rashin sanin furucin ya kufce mata tace  Au su kullum a yage suke kenan abin ma ya zama jiki a garesu?" Kafin akai ga bata amsa wata Hadima ta shigo tace  Wai likita Samha taje inji Sultan" gaban Samha ne ya faWi ta kalli Basrah, tayi ?as da kanta cikin rashin abinyi ta Wauki kayan aikinta ta fice daga Wakin takawa takeyi ba tare da yasan inda take saka ?afarta ba har ta isa parlourn da suka zauna Wazun, har yanzu Yadam yana gurin kamar gunki. Kallonta yayi tare da nuna mata wata ?ofa ta tsaya cik tana kallon ?ofar tana Kallonsa ya jinjina mata kai yace  Sultan Baison jira yana bu?atar taimakon gaggawa kije kiganshi" wani yawu ta haWiye mu?ut ta ?ara jan siraran ?afafunta ta danna bottle na ?ofar ta buWe, Innanillahi nan Samha ta manta da tashin hankalin baya ta shagala da kallon wannan parlour a ranta tana tambayar kanta wai parlour nawa ne a wannan sashi ne? Batasan da mutum a gurin ba Saida taji anyi gyaran murya tayi wani firgigit ta dawo hayyacinta tare da sauke idanunta kan mutumin dake zaune da mugun sauri ta haWe da jikin bango tanajin wani fitsari na neman ?wace mata.
?asa tayi da idanunta tanajin yanda Zuciyarta ke harbawa fiye da aikinta, a fili tace "wannan wacce irin duniyar masifa na shigo Ni Samha ?ato a tuSe....." Maganar ce ta ma?ale lokacin da taji hucin mutum a kusa da ita, ta Wauke numfashinta cak jin ya sanya hannu ya Wago fuskarta yace  Barka da zuwa Daulata Likita Samha El-Fahri."

Hatta iskar da take sa?a saida ta tsaya mata cak,
Sarki Rashid Ibn Fayyad Al-Zirkan.
Yana tsaye a cikin duhun hasken fitila, rigar sarauta mai baki da zinariya a jikinsa buWaWWiya da bata rufe sirrin ?irjinsa da ?irarsa ta sadaukan gaske ba, idanunsa suna kallonta kai tsaye kamar suna binciken zuciyarta, Ta ji sanyi ya ratsata Ba tsoro ba ne, wani irin nauyi ne da ta kasa fassarawa ,Ta sunkuyar da kai cikin ladabi, tace cikin murya mai rauni
 Ya mai girma, ni ce likitar da aka Wauko daga Fes. An ce ina da alhakin kula da lafiyar Mai Martaba& 
Tsayawa yayi kusa da ita, har ta ji ?amshin turarensa mai matu?ar daWi Ya Wan murmusa amma idonsa bai nuna murmushi ba yace  Kin san dalilin da yasa aka kiraki? Girgiza kai tayi tace  A a, Mai Martaba. Na zo ne da niyyar yin aikin da aka Wora min kawai Ya yi shiru tare da maida idanunsa ga kallon hasken glub Win Wakin idanunsa suka yi wata irin wal?iya kamar wuta, Sannan ya ce cikin sanyi  To, likita& ki shirya don yin maganin ciwon da babu likitan ya taSa ganin irinsa.
Ta kalle shi a hankali, tana ganin wani yanayi mai zurfi a cikin idonsa haWin azaba, iko, da sirri.
A cikin zuciyarta, wata murya ta ce:
 Wannan ba kawai majinyaci bane& akwai wani abu da ya fi jiki.
Amma ta share
Ta lumshe idonta, ta ce cikin nutsuwa
 Insha Allah, zan yi iyakar ?o?arina.
Ya Wan matsa kusa sosai, har muryarsa ta zama kamar sirri a kunnenta ya Wora hannunsa a kuncinta ya zagaya zuwa kan laSSanta yace  Samha& a nan, iyakar ?o?ari na iya zama haWari
Sai ya wuce cikin duhu yabar ?amshin turare da nauyin tunani a bayansa Ta tsaya, tana kallon ?ofar da ya Sace ta ciki, tana jin zuciyarta tana bugawa kamar tambaya
 Me yasa nake jin kamar na san wannan mutumin tun kafin na same shi?"..........

*=?Q? HARIJIN SARKI =?Q?*


*Oum Hairan*


*Regular 500, VIP 1k, V-VIP 2k via 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay Evidence of payment 09031307566*
*Ga masu son a tallata musu hajojinsu ?ofa a buWe take zamu tallata muku kasuwancinku cikin aminci da rahusa, kudai ku tuntuSi wannan number 09031307566.*


https://arewabooks.com/u/oumhairan1


*Page 11-12*
TaSe baki tayi tana gwada yanda taga yana wani bubbuWawa yana tafiya cikin iko ta juya zata fita taji an kira sunanta ta tsaya cik ya tako cikin sabuwar shiga yace  Zaki dubani ki faWamin matsala ta" juyowa tayi tace  Ranka ya daWe zuwa dare Zaifi dacewa da lokacin bincike" zuba mata sihirtattun idanunsa yayi wannan ta sanyata yin ?asa da nata cikin izza ya tako gabanta yace  Tun yanzu kince zakiyi iyakar ?o?arinki, Iya inda ?o?arin naki ya tsaya kenan" sake rusunar da kanta tayi jikinta na kyarma tunda take bata taSa ganin mutum me kwarjinin wannan mutumi ba, da wannan ya kama hannunta ya Wora bisa wandonsa ya haWeshi da dick Winsa ta Wago da mugun sauri cike da razani taga yanda ya kafeta da idanunsa yace  Wannan shekarar ta biyu da watanni shida bata kwanta ba kuma an tabbatar min da ke kaWai zaki iya kwantar da ita ina so yau ta kwanta" cike da tsoro tace  Meye amfanin sai na taSa sannan zanyi abinda ya dace" sake matse mata hannu yayi a jiki yace  Ina samun nutsuwa da Wumin hannunki Likita Samha a matu?ar bu?ace nake yanzu haka, kuma inason nayi release ko zan samu ta kwanta kiyi wani abu akai an tabbatarmin da warakata tana hannunki har yanzu ruhin sirri yana bani tabbas akan zan samu waraka ne ta hannunki"
Janye hannunta tayi tace  Akwai bu?atar gwaje gwajen jini da ?wayoyin halitta, aikin yazomin bakatatan ina bu?atar zurfafa bincike YallaSai, alamun tsoron da yagani a yanayinta shine ya sashi rabuwa da ita yace  yanzu meye solution?" Zama ta nemi guri tayi ta buWe system Winta ta fara bincikenta ta Wago tace  Inason wasu magunguna da allurai zasu taimaka maka wajen samun bacci me kyau"






Juyawa yayi ba tare da yace mata komai ba ya fice daga parlourn zuwa inda ya tarar da Yadam ya mi?e cikin ladabi suka fice ta bi bayansu da kallo tana jinjina girman wannan mutumi saikace ragowar jinsin samudawa, ita a tarihin rayuwarta bata taSa ganin mutum mai tsayi da faWinsa ba, dam?e hannunta tayi har yanzu tanajin Wumin wannan abu nasa da ya sanya mata a hannunta, Lumshe idanunta tayi tsigar jikinta tana tashi tana tunano matan da suke kwance yanzu haka cikin rashin hayyaci kuma duk ta'annatin wannan abar ne, ji tayi ance mata  Sultan ya bada umarnin a kaiki Sangarenki" da sauri ta kalli mai maganar tace  Inane Sangarena?" Sunkuyar dakai tayi tace  Yace a kaiki Sangaren mai rasuwa Nataj" zubawa hadimar ido tayi daga bisani tace "Muje" fita sukayi suka nufi wani katafaren dake masu gadin sun san da zuwansu suka buWe musu ?aramar ?ofa suka shiga, haske fetal kamar rana ko ina sai walwali yakeyi sashin yanada ma?otaka da sashin Sultan ta kusa, ?ofar parlourn suka buWe suka shiga ta rin?a kallon gurin da irin ?awa da alatun dake wannan sashi, ta sauke ajiyar zuciya ta Wago ta kalli Hadimar tace  Nan Sangaren baiyi kama da Aikina ba" ?asa tayi da kanta tace  Nidai haka aka umarceni" nuna mata ko ina tayi ?arshe ta barta a wani Waki da kallon haWuwarsa ta shagaltar da ita har Hadimar ta fita bata sani ba"







Rage kayan jikinta tayi ta shiga inda aka faWa mata bathroom ne tayi wanka cike da tsoro wannan ?awa da alatun ya koma firgitata, alwala tayi ta fito tayi sallah tana shirin kwanciya wata Hadima tazo ta ?wan?wasa mata ?ofa tace  Ranki ya daWe me kike da bukatar ci ko sha?" ?an jim tayi kafin tace a bata Tea kawai haka wannan Hadima ta fita babu jimawa ta dawo ta haWa mata tea Win ta gama ta tashi tayi mata sallama, zama tayi tana research Winta tana save abubuwan da zasuyi mata amfani, har biyun dare bata kwanta ba, ji tayi iskar Wakin ta sauya mata da Wumi da wani ?amshi me ratsa zuciya, tanajin kamar wani idanu yana Kallonta, nan ta fara dube dube tanajin idanun ruhi na yawo a jikinta babu kuma kowa a gurin.
Tsoro ne ya shiga Zuciyarta ta maza ta rufe system Winta ta ja duvet ta kwanta tanajin wani razani na shigarta, da haka wani bacci me nauyi ya Wauketa cikin baccin taji wayarta tana ruri ta tashi firgigit ta lalubo wayar tana jin haushin dalilin daya hanata kashe wayar ganin number an rubuta (Sultan Al Zirkan) yasata tashi zaune ta kara a kunnenta,  Kizo" iya abinda aka faWa kenan aka kashe wayar ta fara rarraba idanun tana maimaita kalmar  Kizo! Kizo!!" Allah ya jarabceta da tsoron dare musamman a wannan gidan data fahimci kamar akwai motsin wasu ruhika saSanin wanda take gani.
Ji tayi wayar ta ?ara Waukan ruri ta mi?e da sauri cikin rashin sanin abinyi ya yayumi rigar saman rigar baccin jikinta ta fice domin tasan dole wannan kiran zai zama kiran ujula ne, bata samu matsala da duk masu gadin gidan ba tun daga inda ta fito har inda ta shiga babu wanda yace mata ?ala hasali ma janyewa suke suna bata hanya, shiga tayi har parlourn da suka tsaya Wazun bata ishe kowa ba ta shiga wanda ya isheshi a ciki ta tarar da Basrah tsaye tana kaiwa da komowa, ta kalleta tace  Likita me kikazo yi da daren nan?" Cikin tsoro tace  Uhm... Dama na samu kira ne ance nazo" kallon ?ofar shiga turakar Sultan tayi tace  Kira daga wannan sashin?" Jinjina kai tayi tana me duba wayarta Basrah ta kalli number tace  Hakane amma yanzu yana kan ganawa da matansa ne saidai ki jira ya gama sai ki shiga...." Sake kiran wayar hannun nata akayi ta kalli Basrah ta kalli wayar tace  Yana kirana kina cewa kuma na jira idan wata ujular ce tasa ya nemeni a wannan lokacin fah?"...............

*=?Q? HARIJIN SARKI =?Q?*


*Oum Hairan*


*Regular 500, VIP 1k, V-VIP 2k via 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay Evidence of payment 09031307566*
*Ga masu son a tallata musu hajojinsu ?ofa a buWe take zamu tallata muku kasuwancinku cikin aminci da rahusa, kudai ku tuntuSi wannan number 09031307566.*


https://arewabooks.com/u/oumhairan1


*Page 13-14*
?ararrawar dake parlourn ce ta buga Basrah ta nufi sashen da take ta duba sa?on daya shigo mata ta dawo da sauri tace mata  ki shiga" buWe ?ofar tayi ta tura ta shiga wani irin duhun haske ne me matu?ar kyau da sanya nutsuwa a zuciya ya mamaye Wakin ga wani ?amshi me matu?ar daWi dake tashi a kowacce kusurwa ta Wakin, fara rarraba idanun ta tayi bisa kowanne lungu dake Wakin har tayi katarin sauke idanunta bisa gadon ta a naWe yake cikin duvet babu wata alama da take nuna idanunsa biyu.
A hankali ta taka zuwa inda gadon na alfarma yake ta rusuna cikin yanayi me sanyi tace  YallaSai gani" Wata gwauruwar ajiyar zuciya ya sauke ya buWe idanunsa da suka ?an?ance ya sauke su bisanta tayi ?asa da nata ya Wan motsa kaWan ya buWe bakinsa da wani babban yanayi a cikin muryarsa yace  Ina bu?atar taimakonki likita" yanda yayi magana da sanyin yanayi Saida ya sanya tsigar jikinta tashi cikin ?o?arin Soye yanayin da takeji tace  Dame zan iya taimakonka?" Shiru ta ratsa kamar ba zai yi magana ba can ya numfasa yace  Ko ki bani magani ko ki bani Wumi jikinki" da sauri ta mi?e da nufin janyewa ya wani janyota ta faWo gadon suka fara kokawa, yayi nasarar shigar da ita duvet Win ya mannata da ?irjinsa ya sake wata ?a??arfar ajiyar zuciya saboda yanda yaji Wumin jikin ta yana shiga jikinsa, Zuciyarta tana bugawa da ?arfin gaske karon farko a rayuwarta da ta riski kanta a irin wannan yanayin ita da namiji kwance gado Waya, subhanallah nandanan ta haWe ?arfinta da nufin tureshi ya sake matseta yana jan hannunta ya tura shi cikin wandonsa ta kuma rasa nutsuwa da jin yanda Penis Winsa take wani harbawa da karfi kamar bugawar zuciya ga wata irin mi?ewa da tayi, duk da bata cikin nutsuwa shatin jijiyoyin dake jikin dick Win nasa ya bata firgici gata ?atuwar gaske da?yar hannunta ya ritsata, ba yau ta saba ji ko ganin Tsaraicin maza ba a hoto ko a video amma bata taSa sanin akwai me girman halittar Sultan ba......
Bakinsa ya Wora bisa kunneta ya lasa a hankali sannan yace  Zan ninka Miki albashinki sau biyar Samha zan baki duk abinda kike bu?ata a gidannan idan kika bani dama da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login