Showing 18001 words to 21000 words out of 23179 words

Chapter 7 - The Sexy Boss Book 3 Hausa Novel By Maman Teddy.pdf

saurin
ƙanƙanesa itama tana Dariya . Yana ɗauke da ita suka nufi Ciki ,inda anan ne taga komai
complete falo , kujerun ba royals bane ba , Amma sunyi masifar ƙyau tafi ganin su a season
Film na ƙasashen Turai . Sauke ta yayi a hankali tana bin falon da kallo cikin burgewa take furta
" Kai Falon nan yayi ƙyau sosai ,Wow my champ yayi ƙyau , Tamkar ba'a gida Nigeria muke ba .
Waya faɗa maka Best colour ɗina dana ke So .! Tayi maganan tana kallon Yanda akayi Adon
Falon da Pich and Ash colour .


A maimakon ya bata amsan da take saurare ji tayi ya riƙo ta yana hugging ɗin ta , kumatun ta
yasa taffan hannun sa yana jan mata su . Dariya tayi masa tare da kallon sa , gani tayi ya juya
yana riƙe da ita tare da nufan wani hanya . Step da stairs a hade uku suka haye sai dai ganin ta
tayi a wani makeken ƙayataccen bedroom Wanda a ganin ta tsaruwan shi yafi na ko ina . Saurin
kallon sa tayi , kamin ta juya tana zame hannun ta daga garesa . Cike da mmkin take bin
dukiyar da yayi kuka a wurin da kallo , kamin ta motsa bakin ta tana shirin masa magana ne ,ya
katse ta da cewa " Wane ya baka wannan arziki? A ina kake samun wannan kudade??. Nasan
shine tambayar dake a Ranki da zuciyar ki ,shine tambayar da zaki mun ko Umaima?. Ji tayi
ƙirjin ta ya buga ,don tabbas shine tambayar dake bakin ta . Wannan wani irin masifaffen brain
yake dashi ? Abun da take fadi kenan a Zuciyar ta... Gani tayi ya matso dab da ita idanun sa ya
zuba a fuskar ta , wanda ta kasa kirar hakan , sunkuyar da kan ta ƙasa tayi kana ya cigaba da
cewa " Umaima Ni haka Allah yayi Ni , ina da brain Ni kaina na san da hakan , a lokaci guda na
fahimci dalilin zuwan ki , amma kin san menene? Tun a lokacin na kamu da ƙaunar ki a zuciya
ta . Kuma ban kokarin Azabtar da ita ba ,na yarda da na kamu da Soyayyar ki Umaima , ina
Son ki har Abada bazan iya daina Son ki ba , Pls ki Soni Domun Soyayyar da nake maki , kiyi
min Alƙawarin ba zaki bar Ni ba ,ba kuma zaki guje mun ba Har Abada .


A hankali Umaima taji hawaye na sauka daga idanun ta . Saurin kai hannun ta tayi tana
ɗaurawa a Fuskar Umair tare da tallabo kuncin sa . Ganin ƙwallah tayi a cikin idanun sa . Kai To
meye na wannan hakan ne?? Tayi maganan a ɗan shagwaɓe , sai kuma tace" Hawaye ne fa
naga Ni a idanun ka miji na.! Ware idanun sa yayi yana kallon ƙwallahn da ya taru ma ƙwarmin
idanun sa na gangarowa . Juyawa tayi tana ware ware cike da tsokana irin nata ta fara cewa "
Ina kuke masu tsaro ,kuzo kuga Hawaye A idon Boss ɗin naku Ƙyauta . Duk hakan na meye
wannan ? Yayi maganan yana ƙare haɗe ta da jikin shi . Ku taho ku gani kunji , babban Soja
kuma Arrogant boss Wai yana kuka ku taho ku gani a kyaut...maganan nata ne ya maƙale

sakamakon jin bakin sa da tayi ya haɗe da nata yana shan mata tamkar ya samu alawan yara .
A wannan karon bata yi yunkurin hanasa ba ,sai da ya tsotsa Son ran sa kana ya zare bakin sa
yana kallon ƙwayar idon ta tare da faɗin " I love You".


Juyawa tayi tana kallon sa tare da cewa " Wai kai baka gajiya da faɗin " I luv you ne?? Sai kace
Bature ko jinin sss....jan bakin ta tayi cikin sauri tana kama harshen ta , tuno da katoɓaran da
take shirin yi , don Hajiya Turai ta sanar mata da komai na Umair , da dangin Mahaifiyar sa da
mahaifiyar tasa da suka kasance turawa . Kauda kan sa yayi yana kallon Gyefen ta , tare da
cewa " Me kike kallo ?. Yi hakuri.! Tace dashi tare da kallon sa . To ba karya kika yi ba ai , Ina
Son ki sai na ɓoye na bar ma zuciyata ?. Girgiza kan ta tayi tana murmushi tare sada kan ta
ƙasa. Kema kina Sona ai Bakya faɗa mun ne kin ɗauki ɗabilar Kunya ta Hausa Fulani .
Murmushi tayi tana cewa " Oho ka rama kenan ?. A'a ba ramawa nayi ba. Yah Umair Ina Son
Ka, A da baya ban san ina Son Ka ba , duk idan na tuno ka sai nayi kuka kawai , ƙawata Fatima
ce ta faɗa mun hakan wai zuciyata ta kamu da Soyayyar ka . To amma yanzu ya zanyi da
Momy na??. Kallon ta yayi kaman zaiyi magana sai kuma ya sa kan sa tare da manna mata
kiss a saman goshin ta . Juyawa yayi nan tayi saurin riƙe hannun sa . Pls Yah Umair Ka Mai
dani gidan Momy ,nayi maka alƙawari a satin nan zan dawo gidan miji na da zama , zama kuma
ta har abada. Wani irin sanyi ne yaji mai daɗi yana ratsa zuciyar sa . I lab you my dear wf.
Ohhh Koda kince bana Gajiya. Dariya tayi tana riƙe hannun shi muje ka koma dani to.....






*AUNTY MMN TEDDY*
*Littafin THE SEXXY BOSS na kuɗi ne Regular group ₦300 VIP group ₦500 SPC ₦1000 via
6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ko ku tura katin MTN ta wannan number
08081202932*


_Kuyi voting Sabon littafin da zai fito nan ba da daɗewa ba , yawan ƙuri'un da muka samu a
cikin wa'anan guda biyun #MR ROMANTIC ko kuma #THE VIRGIN MAID , wannan sune littafan
da zan fitar mana in ALLAH ya yarda , kowa na da daman zaɓan wanda yayi masa a ciki ,
wanda ƙuri'iur sa yafi yawa sai mu ɗauke shi mu fara in Sha ALLAH . labarai ne ko wanne mai
ɗauke da sabon salo ,daban dana saura , tamkar yanda nawa alƙalamin yake daban dana ki
Hajiya ta ,haka wannan labaran suke daban a cikin jarangiya , masu voting afara kaftowa
lahiya_



Murmushi yayi yana cewa " Ohk ina zuwa . Juyawa yayi cike da takon sa na tsayayyen namiji

ya nufi can wani coridor , juyawa Umaima tayi tana kallon gyefen da gyefe tana bin ko ina da
kallo , Kaman baƙauyiya .
*Littafin THE SEXXY BOSS na kuɗi ne Regular group ₦300 VIP group ₦500 SPC ₦1000 via
6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ko ku tura katin MTN ta wannan number
08081202932*


_Kuyi voting Sabon littafin da zai fito nan ba da daɗewa ba , yawan ƙuri'un da muka samu a
cikin wa'anan guda biyun #MR ROMANTIC ko kuma #THE VIRGIN MAID , wannan sune littafan
da zan fitar mana in ALLAH ya yarda , kowa na da daman zaɓan wanda yayi masa a ciki ,
wanda ƙuri'iur sa yafi yawa sai mu ɗauke shi mu fara in Sha ALLAH . labarai ne ko wanne mai
ɗauke da sabon salo ,daban dana saura , tamkar yanda nawa alƙalamin yake daban dana ki
Hajiya ta ,haka wannan labaran suke daban a cikin jarangiya , masu voting afara kaftowa
lahiya_



Murmushi yayi yana cewa " Ohk ina zuwa . Juyawa yayi cike da takon sa na tsayayyen namiji
ya nufi can wani coridor , juyawa Umaima tayi tana kallon gyefen da gyefe tana bin ko ina da
kallo , Kaman baƙauyiya .
Tana anan a tsaye ne taji takowar sa a gaban ta ya tsaya yana fuskantar ta tare da miƙa mata
lemu a glass cup , ki Sha kana mu wuce. Mika hannun ta tayi cikin zumma tana amsa , tare da
kai lemun mai sanyi bakin ta . Tun da ta fara Sha bata waiwayo shi ba sai da ta shanye sannan
ta miƙa masa tana cewa ' to mu tafi. Jin shirun nasa da take expecting Jin maganan sa amma
sai shiru ya biyo baya yasata saurin kallon sa tana zuba idanun ta a saman nasa , Gani tayi yayi
mata ƙurrr yana kallon ta ,haɗa ido sukayi yana sakin mata murmushi mai dadewa a zuciya ,
Murmushin tayi masa tare da motsa bakin ta tana cewa " Ya Umair . Hannun sa yasa yana
haɗawa da nasa tare da cewa " Mu tafi ".

***

Hajiya Turai dake ta aikin kaiwa da komawa ta hana kan ta zaune tsaye , Bakin ta sai motsi
yake kaman mai cewa wani Abu , sai kuma ta kai ta kawo jikin ta na rawar kyarma .


Tako taji na takalmi Mai tudu amma sam bata juyowa ba daga kai ƙawon da take yi . Momy
lafiya me yake faruwa ne??. Umaima tayi mata maganan tana ƙarikowa zuwa inda take . Cikin
sauri Hajiya Turai ta juyo tare da sakin ajiyar zuciya kaman wanda aka mata mummunar
bishara. Hannun ta takai tana riƙe Umaima tare da cewa " Umaima daga ina kike?? Kin je
wannan makarantar ?? Allah ya kiyaye baku haɗu da Umair ba , da sai dai ayi wanda ba'a so.
Kin san shi da zafi kaman.... Momy wai shine duk hankalin ki ya tashi haka ? To ai shi ya dawo
dani yanzu ya koma .

Saurin buɗe baki Hajiya Turai tayi tana kallon Umaima , Kamin tace " Shi dai Umair ɗin?? Lallai
Soyayyar ta gaskiya ce ba wasa . Tayi maganan a ƙasan zuciyar ta ,bata san saurin ya fito ba .
Umaima ne tace" Momy kika ce mene?? . A'a shiga ciki mayi maganan daga baya . Ohk
Umaima tace tare da juyawa tana barin Hajiya Turai anan falon da ta koma ta tsaya ƙyammm
kaman soja .


Juyawa tayi tana ɗaga wayar ta tare da karata a kunnen ta ,Ohk Daddyn Fareesa Amma ya
kamata mu duba al'amarin yaran nan , kar mu shiga masu hakkarin juna , Umaima tun ba yau
ba ,ta nuna mun tana Son mijin ta ,abar su kawai su....Shiru tayi tana sauraren sa tare da katse
nata maganan. Ohk to babu damuwa sai ka taho ɗin , Allah ya kawoka lafiya ".
***


Yau kwanan Umaima uku da dawo gidan Hajiya Turai , kullum sai Umair yazo bashi safe bashi
rana bashi yamma ,kullum a aikin zuruntu yake , Wannan ya Dada faranta ran Hajiya Turai .
Don tuni ta samu Ammie da maganan A shirya tarewan Umaima a satin nan , Wanda Ammie
Maryam ta tsaida maganan a ranan Juma'a za'a taru ƴan uwa ,a ranan za'a tare da Amarya .
Jin haka yasa Hajiya Turai sanar mawa Su Baba da Hajiya Balki , acewan Hajiya Turai dangi da
yan uwa su taho gidan ta anan Abuja a zauna ayi taron bikin anan gidan ta sai akai amarya ,
ɗakin mijin ta daga nan kowa ya watse .


Hajiya Balki ne tasa Bala'in kan cewa " ita sam a'a Gida za'a dawo da Umaima , ayi taron bikin
daga nan sai su ɗauko hanyar Abuja . Nan baba Shima yace hakan za'a yi . Ana saura kwana
uku tarewa Umaima da Hajiya Turai suka ɗauko hanyar dawowa gidan Hajiya Balki don dole ba
don Turai taso hakan ba .
A ranan da suka sauka ,a ranan aka fara saka Amarya a lalle da sauran Abubuwan mu ta al'ada
. Tun da Umaima a ka lukume ta a uwar ɗakar Hajiya Balki ,babu fitowa acewan Hajiya Balki
shirya amarya ake yi . Mai gyarar Amarya kuwa tun daga Ƙasar mu ,wato Mali , aka ɗauko
bhuzuwa da ta iya haɗa amarya ciki da waje .

Zaune ake a falon Hajiya Balki har da Su yaya Hannatu , Fatima ce ta leƙo tana cewa " Hajiya
Ina Umaiman take ne??. Ai shigowa zakiyi daga ciki kuyi gulman taku .... Alama Fatima tayi
mata da hannu , wanda Hajiya Turai ne ta leƙo tana cewa " Hajiya Angon ne dea yazo ya kasa
haƙuri , saura kwana biyu amma sai zaƙwaɗi yake yi . Jin ance Angon yar jikalle yasa Hajiya
Balki wangale baki tana Faɗin " Wayyo ALLAH sarki , Don Allah jika na ka kula mun da
Umaimatu yarinyar kirki ce... Dakin ne kowa yasa Dariya , Umair da Julyb dake waje suma

dariyar suke . Umaima Fito maza sako hijabi gudun rana...Kamin Hajiya Kaka Ta ƙare maganan
ne Suka ga Umaima da hijabi tana cewa " Ku bani hanya ,don dama ita a takure take an rufe ta
a daki zafi duk ya isheta.


Da ido Hajiya Balki ta bita a sarari tana cewa " Amaryar zamani kenan . Dariya Su yaya
Hannatu sukayi kana suce " ai ke Hajiya kin rufe ta a ɗaki ba dole ta gaji ba. To ai gata nake
mata ,mazan yanzu sai sunji mace ko ina zam³ sannan sai kaji zaman lafiya shiru ya ɗore .


Kamin Umaima ne ta fito Hajiya Turai ta nufi dasu Julyb ɗakin Halima Matar Ƙanin Baba , Wato
Ɗan juma. Biyo bayan su tayi tana fiƙi fiƙi da ido saboda ranan dake kashe mata ido ,na ta daɗe
bata fito haske ba . A hankali tasa hannun ta tana buɗe labulen tare da sallama .


Fatima ne tace Yauwa gata nan ma , Umaima ƙariko . Wow' mashaallh . Julyb yayi mawa Umair
magana ƙasa ƙasa ta yanda daga shi sai shi zai ji . Ƙai Boss kaji Wani irin ƙamshi ,anya ta
shiga hannu zaka barta tasha ruwa ma kuwa?? Kar fa ka kashe masu yar mutane ,don kasan
kayi mata girma... Bige sa Umair yayi yana bin UMAIMA da ta ƙara masa wata ƴar lukuta , fatan
ta sai sheƙi yake ta wani irin masifar ƙyau . Gyefen Hajiya Turai ta zauna , wanda kamin ta ƙare
zama Umair ne yace " No taso muje mota muyi maganan acan Ni dake . Kallon sa Hajiya Turai
tayi , Kamin Tayi magana ne Julyb yace " Kaji malam da rainin wayo ,me zaka yi mata a
motan?? . Wurga masa Harara Umair yayi don ya gane ya ramfo sa ,sai cewa yayi kai fa ɗan
iskan mutum ne . Na dai ji ku zauna anan cewan Julyb yana sa mawa Umair dariyar shakiyanci
.


Hajiya Turai ne tace " Umair zauna , zamu baku wuri kuyi maganan taku anan ,Amma Hajiya
Dako Rana bata barin ta fita ,sam ba zata yarda da fita har waje ba . Miƙa Julyb yayi yana
kallon Fatima kamin yace " Ƙawar Amaryar mu taho muje naji me kuke buƙata . Murmushi
Fatima tayi tana bin bayan sa tare da cewa " Ai su Fa'iza ma na hanya , kila da wani abun da Ni
ban fadi ba . Hajiya Turai ne itama ta mike tana mawa Umaima wani kallo , wanda Umaima
cewa Tayi " Momy na sani ai .



Kallon ta Umair yayi ,yana fahimtar duk wani shu'umancin na Hajiya Turai , don kallon ki kula
dai tayi ma Umaima . Fichewa Hajiya Turai tayi a zuciyar ta tana furta " Shashasha . Bin bayan
Hajiya Turai Umaima tayi da kallo , wanda kamin tayi Aune bata farga ba taji Umair ne yasa
Mata fuskar shi tare da shigar da hancin sa yana shaƙar ƙamshin ji kin ta ,yasa kan sa baki
ɗaya tsakankanin ƙirjin ta da suka ƙara cika na tsaban shan garirika , saurin matswa tayi tana
yin baya tare da cewa " Yah Umair meye wannan kuma??. Amaryan kin yi kyau sosai , anya ma
idan an kawo mun ke a washe gari zan iya matswa daga jikin ki??.

Banza ta masa tana cuno bakin ta a shagwaɓe tace " Nidai bana So.! Lumshe idanun sa yayi
na jin wani yarmmmm komai nata tada masa da feelings take . Ohk Na bari Kinji .


Kallon sa tayi ganin yanda idanun sa har sun sauya , kauda maganan nata tayi tare da cewa "
Yah Umair baka ga Yanda nayi ba , Wallahi Hajiya Kaka babu abun da take mun sai gasa Ni da
zafin Uwar ɗakar ta , da ƙyar nake numfashi don Wahala . Kecewa yayi da dariya yana faɗin "
duk ana gatan ta mu ne . Kaman ya kenan ? Tayi maganan tana kallon sa...!

VOTER'S
#THE VIRGIN MAID
#MR ROMANTIC
ZAƁI NAKY NE️

*AUNTY MMN TEDDY*
*Littafin THE SEXXY BOSS na kuɗi ne Regular group₦300 VIP group₦500 SPC ₦1000 via
6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ko MTN card zaku tura ta wannan Numbobi
08081202932*



A maimakon taji ya bata amsan maganan nata ji tayi yasa Hannun sa yana shafa gyefen Haɓar
hannun ta . Saurin kallon sa tayi tana watso da idanun ta waje tare da kallon sa ,gani tayi ya fito
mata da harshen sa yana mata wani Abu tamkar zai lashe zumar jikin ta . Tsoron sa ne ya
kamata da sauri ta fin cike hannun ta daga gare shi , Tana Ficewa da gudu daga Ɗakin . Baiyi
yinƙurin kirar ta sunan ta ,ko dakatar da ita ba , don ta san ba zata dakatu masa ba , ƙaɗan
daga Cikin zalaman da yake akan ta ya nuna mata , wanda ya gagare hakan , Hannun sa yasa
yana shafa kewayayen Sajen fuskar shi , Sauke Ajiyar zuciya yayi yana ɗaukar Wayar sa , text
message ya tura mata kamin ya miƙe yana ficewa daga Ɗakin Halima .


Ke Umaima Mijin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login