Showing 9001 words to 12000 words out of 18852 words

Chapter 4 - FYADE COMPLETE BOOK 1 HAUSA NOVELS BY MAMAN TEDDY.pdf


9:00pm
Kaman yanda yace haka yayi Don Tun Hantsi yake Abu Ɗaya akan Bie Bie Tun tana kururuwan
Dadi ta koma yin na wuya . Shi kam Aryaan Aikin sa yake yi Babu Abin da ya dame shi tun da
dama ba Soyayyar ta a zuciyar shi . Jarabar nasa ya nuna mata tsagwaran ta yaga ko zata iya
Jura kaman yanda tace ,amma sai Gashi a awanni biyu ta fara ihu gaba Ɗaya ta zauce ta fice
Hayyacin ta . Da ihun Bie Bie ya cika masa Kunni Sai yasa Wani farin Ƙyalle yana Rufe bakin ta

dashi , tare da saka wani abu kaman plasta na majinyata yana rufe bakin nata dashi .
Hannayen ta ya ɗaure duk biyun , duk ka sai da ya sa ta gama weak babu wani ƙarfi a jikin ta
da zata iya dakatar dashi daga yin wani Abin sannan ya fara Mata wannan Ɗanyar Aikin .
Ƙwantar da ita yayi a saman Bed Ɗin Sa yana saka pillow tare da Sakawa ta ƙasan mazaunan
ta yana Ɗago su sama . Babu ɗigo ko sirkin imanin ta ya ɗago Buran sa dake cilli tana haiƙoro
yana luma ta cikin Virgina Ɗin bie bie . Juya kai take na azaba don Wurin ya gama salɓewa
kaman an zuba ruwan tafasasshe . Hannun sa ɗaya yasa yana shafa Daga Saman tare da
karkaɗa saman Durin ta da hannun sa ɗaya hannun sa kuma yana Riƙe da Nasa yana daɗa
luma ta ciki . Wani irin fat³ yake yi ,yana shigewa kan ciki tare da jan yaji yana wani irin nishi shi
daɗi ita kuma da Wuya . Da Abin ya ishe sa hakan nan juyata yayi ta karkace yana ci-gaba da
Aikin abu Ɗaya . Abun gunin mamaki Bie Bie bata samun Sauƙi Sai lokacin sallah , Don shi
mutum ne mai aikata ɓanna mazinaci Amma kuma sam baya wasa Da Sallah da ibadun Allah .
A lokacin da ya fito Falo ne ya tadda Nahila tana jirar shi don ƙa'idar shi idan yana tare da mace
baya so wata ta shiga masa . Kallon Nahila yayi tare da cewa " Ke tafi Abun ki anan zata Ƙwana
. Bieb nifa? Kallon ta baiyi ba ya juya tare da nufar Toilet don ya watsa Ruwa ya kuma dauro
Alwala . A iya Wannan lokutan ne kaɗai Bie Bie ke hutawa . Ganin dare yayi babu sauran tashi
yayi Sallah yasa hankalin ta tashi . Fatan take da bakin ta bude yake da ta basa Haƙuri Akan ya
barta haka ,ta zaɓi zama dadiron sa ba matar sa ba . Amma kuma ina bata da daman Faɗin
hakan. Wuraren Ƙarfe tara na Dare ne ta Ɗauke Wuta don sumewa Tayi Gau ....Sai kuma a
sannan ya saurara mata . Abun ka ga Likita sai da ya koma ya huta Sannan ya dauko first aid
box din shi ya fara Mata treatment tare da bata taimakon gaggawa .

**

Mai Hali baya fasa Halin sa A'isha Farida bayan ta shiga Kasuwa da me kayan Miya sukayi faɗa
nan ta ci masa mutunci wai takan bai sallame ta ba tuntuni tana tsaye . Sababi take yi tana
cewa " Ɗan Adam fa daraja ne dashi don ka ganni anan Kar ka nemi Raina mun Wayo da
Hankali , ai ba nan bane kaɗai Wurin Sayayya . Idanun ta Rufewa yayi tana jaraba da masifa
Nan take ta juya tare da tsallaka Wani Wawagegen Titi ko kallon Gaban ta bata yi Allah ne dai
ya kiyaye . Fitowa cikin ritsitsin Kasuwar tayi don tace Ta gama shiga kasuwar siyayya tun da
duka basa da Mutunci basu san Darajar customers ba . Tsayawa tayi tana mai da Numfashi tare
da kama hannun ta tana shafa zumin Goshin ta. To fa yanzu ina na nufa ? A ina zan samo
mawa Mama Kayan yaji . Juyawa tayi dai dai idanun ta na Sauka akan Wani tarƙasheshen
Shopping Mall . Murmushi tayi tana Cewa " Ai irin Wannan Wurin babu Abin da basa sayarwa
don haka Nasan za'a samu kayan yaji.

Kan ta tsaye ta nufa Mall Ɗin wanda dai dai zata shiga ne Wani security ya tare ta yana kallon
ta . Wani irin kallo A'isha Farida ta watsa masa mai fassarori wannan yasa shi sakin hannu yana
bata hanya tana shigewa . Bin Wurin take tana zagayawa tare da cewa " Anya da Shambo dasu
Albasa a wurin nan kuwa? . Humm to ai za'a samu Shinkafar Awo dai . Cigaba tayi da Tafiyar ta
kanta a sama tana bin Wurin da kallo ita sam bata kallon mutanen Wurin , Tattasai kawai take
nema . Kiciɓus Taji tayi da mutum da kuma basket din gaban ta . Cikin Sauri Aisha Farida ta
juyo tana kallon Matan Wanda Fuskar ta har ya fara zazzagewa irin na tsufa ,fatan fuskar ta ya

saki . Tsayawa A'isha tayi bakin ta sake tana kallon Matan da babu musu ta kusa kai Shekaru
Hamsin amma rabin fuskar ta Gilashi ne baki siɗik baka ko ganin Kwayar idon ta . Da Wani
dogon riga roba wanda ko ina na jikin ta rawa yake yi gata ba kaɗan ba . Sannu Gwaggo yi
haƙuri Don Allah . Wani irin kallo Madam Nafee ta Yi ma A'isha Fareeeda ji take kaman ta
sharara mata Mari , Zata saka Yaron da take dating ya guje ta ita take kira da Gwaggo .
Nawaaz ne ya ƙariko Wurin wanda bai san me ya faru ba . Madam an kammala kuwa ?. Shiru
Aisha Farida tayi tana kallon Nawaaz kamin a zuciyar ta tace " To wannan Auntyn sa ce ko
mahaifiyar sa ? . Kissing ɗin Bakin Nawaaz Madam Nafee tayi tare da cewa " I'm up to . Okay .
Yace tare da kama hannun ta . Jakar ta ta miƙa masa tare da cewa " Bro please Hold it . Sakin
baki Farida tayi a zuciyar ta cewa take " A'a Kai ba Gaskiya bace babu yanda za'a yi tsohuwa
tayi soyayya da Ɗan cikin ta . Humm Yallaɓai .? Ta kira sunan Nawaaz tare da ce masa
Wannan don Allah Babar kace? .


Wani irin Ɗaukewa Numfashin Madam Nafee yayi . No Madam Ɗita ce me ya faru? Humm
Sauke Numfashi Farida tayi kamin tace " Kuma kun dace , Don Allah anan ana sayar da Kayan
yaji ?. Tattasai Albasa Tumatur da sauran su dai . Dafe kai Nafee tayi kana Nawaaz yayi ma
A'isha Kallon Sama da Ƙasa kana yace " Ke Makauniya ce hala? Ba zaki tafi kasuwa irin naku
ba sai ki zo nan ,kin taɓa jin inda aka sayar da kayan Miya a mall? .

Ya isa malam .! Naji amma kar ka nemi faɗa mun magana ban ga Abun da ka fini dashi ba. Ehe.
Kamin Nawaaz yayi magana A'isha Farida ta juya tana basu Wuri tare da ficewa daga Mall ɗin
tana komawa inda ta fito .

**

Tun da Suka Shiga Gidan Madam Nafee Nawaaz ke tunanin To wannan matar me zata iya yi
masa har yaji dadi yaji ya gamsu ? Don shi duk barnar sa da yara ƴammata yake yi bai taba yi
da Babban mace ba kaman Madam Nafee. Lumshe ido yayi yana Tunanin Shi da idan ya fara
Haka zai saka duk girman mace ihu to Wannan kuma me zata yi kenan ? . Hannun sa Nafee ta
riƙe tana shafa hannun tare da cewa " Kaga nan ne gida na ka saki jikin ka ,miji na baya nan
Baku ma zai dawo ba sai Bayan Sati Biyu baya kasar . Kallon ta yayi amaimako ya tankata sa
hada bakin sa yayi da nata yana fara tsotsan laɓɓan ta ,itama tana Tsotsan nashi . Hannun sa
yasa yana shafa Nonuwan ta da suke tsaye cir tamkar na budurwa . Kama kan su yake ta cikin
rigar nata yana mammatsawa a hankali . Janye bakin shi yayi dai dai tana cewa " Fatan zaka
kasance damu tsawon sati biyun a tare ta ƙare maganan tare da kai hannun ta zuwa Saman
Wandon track suit ɗin jikin sa tana Shafa Buran sa cikin Wani irin Salo wanda yasa shi cewa "
Okay let Go in .

A tare suka shige ciki babu kunya take Wuce ma'aikatan ta tana haurawa dashi zuwa bed room
ɗin ta . Nufar Bed ɗin yayi yana kwanciya tare da kallon ta da take yaye Rigar jikin ta ashe Babu
ko Under a jikin ta sai bra . Welcome...Abun da take faɗi kenan tare da Nufoshi tana juyawa ta
rigingine tana Ƙwantawa a saman Sandar Ayaban shi . Uochhhhh Abun da ya furta kenan jin

yanda Durin ta ke gogar nashi .

Ɗuba-Duman Manyan bombom ɗin ta ya fara shafawa yana Gogawa tare da kai bakin sa zuwa
gadon bayan ta yana lasa . Kusan mintuna biyar suka ɗauka a haka kamin ta juyo tana kallon
sa , Hannun sa yasa yana Cire bra ɗin jikin ta . Kwanciya tayi gyefen sa dai dai yana Daura
Hannun sa Saman Nonon ta tare da fara murzasu ya lilaya ta . Bakin ta tasaka cikin nasa suna
Cigaba da shan junan su . Hannun ta tasa ɗaya tana Kama Sandar Ayaban tare da shafa ta a
miƙe ,hannun ta kuma Ɗaya na akan Golayen sa tana mutsika su tare da shafa Ƙasar Tana
jijjigawa . Nan fa abun ya kuma hauhawa gaba Daya Sha'awan sa ta gama ɗago masa dashi .
Mutsika su take da Daya hannun ta ,dayan kuma tana Shafa tun daga Farkon Ta har zuwa
Ƙasan ta . Murmushi tayi ganin yanda ya fara nishi yana Ahh³ . Miƙewa tayi tana dawo da
fuskar ta da bakin ta saitin Buran sa tana murmushi tare da cewa " You enjoyed it? . Gyaɗa kan
sa yayi yana sa hannun sa tare da shafa bayan ta yana kunshe ido . Hannun ta tasa tana kama
Twins ɗin sa tana cigaba da murmuzasu tare da kai bakin ta tana shan Twins ɗin nasa kana ta
kama Azzakarin sa tana wani irin Sucking . Duk idan ta kama da ƙarfi tana tsotsa sai ta saki ,
sai kiji ya saki wani irin ihu na daɗi . Murmushi tayi ganin yanda duka jijiyoyin jarabar sa sun
gama miƙewa , Wannan yasa ta ja baya tana ƙwantawa tare da saka hannun ta tana cigaba da
Karkaɗa masa Tare da tada masa da sha'awa . Shima hannun sa yasa Yana shafa Virgina ɗin
ta tare da karkaɗa saman don su motsa ma kan su kusan Mintuna biyar Suna a haka ta mike
tare da Hayewa Saman Shi tana Zura Gaban ta cikin nasa . Oushhhh ya saki Wani irin ihu na
daɗi . Yana ƙwance yana cin ta tare da ingizar Gindin ta . Wow ...Abun da take faɗi kenan tare
da cigaba da juyi a tana nitsa Sandar Ayaban sa ciki . Zarewa tayi tana miƙewa tare da
ƙwantawa tana kallon sama . Hannun ta tasa tana saka pillow tare da Ɗaura manyan mazaunan
ta akai . Ware masa ƙafa tayi yana shigar da Lummm² ɗin sa ciki . Ahhhhh Huuuaaahhhh Ashhh
ihu yasaka lokaci guda yana fara bugun ta fat⁴ tun da yake bai taɓa haɗuwa da jarababbiya irin
Madam Nafee ba , Bai kuma taɓa Haɗuwa da Wanda ta birkita shi har yake irin ihu haka kaman
ta ba. Wow shine Abun da take faɗi tare da ƙara buɗa masa yana shigewa . Juya ta yayi yana
shigar da ita ta bayan ta tare da cigaba da Aikin nan itama ta fara shiɗewa .

**

Yusraht Wannan Ɓacin Ran da kikeyi na meye ne? Waya taɓa mun baby ba?. A hankali Yusraht
ta ɗago idanun tana kallon Hajiya Lubna kamin tace " Mom Ina Daddy? Me ya faru? . Daddy bai
dawo ba . Yah Aryaan Shima wai ba zai dawo bane Momy. Ayya duka wannan fushin don
Aryaan Kike ake yi . Mom Lubna tayi magana tare da Shafa fuskar Yusraht kamin tasa hannun
ta ,tana Rungume ta jikin ta tana shafa kan ta alamun rarrashi . Sorry hear? Gobe Aryaan zai
dawo ƙasar nan inshallah . Cikin Sauri Yusraht ta ɗago lokaci guda taji ta manta da Raɗaɗin
Marin da Tasha a hannun A'isha Farida . Mom serious? Gyaɗa Kai Mom Lubna tayi wanda
kamin tayi magana da Sauri Yusraht ta rungume ta tana cewa " Momy na ƙosa Yah Aryaan ya
dawo wallahi na dade ban ganshi ba ,bari naje yanzu na Faɗa mawa Safna ."

**

Ɓangaren Mama Lantana kuwa Tun bayan fitan A'isha Farida Iyayen Lauratu suka shigo Suna
fada akan cewa A'isha ta bugi Lauratu duka bana Wasa ba ,don haka basu yarda ba a miƙo
masu A'isha Farida suyi mata hukunci . Aaiko jin haka yasa Inna Hansai ɗan mara Yayin da
Mama lantana ta fito daga Ɗaki cikin Masifa ..........!


*A page 5 free page zai ƙare Regular group ₦500 Vip group ₦1000 SPC ₦1500 via
6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932
idan VTU TRANSFER ne ta wannan number 09061466409*

MAMANTEDDY
[4/30, 4:38 PM] mamanteddy3: *️FƳAƊE....!️*
(Romantic love N sympathetic story)


AYSHA MAMAN TEDDY


*Page 4*
Shafi na hudu

Littafin na kuɗi ne kaman yanda kuka sani a next page Free page zai ƙare sauran na kuɗi ne
maza hanzarta kiyi payment don a cigaba da tafiyar dake , The journey is so far ga yanda
Tsarin yake... Regular group ₦500
Vip group ₦1000
Special ₦1500
Via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number
08081202932 idan VTU transfer ne sai ki tura ta Wannan MTN number 0906146609
*DON ALLAH WANNAN LITTAFIN KAR UNDER TA KARANTA PLEASE*
_____________________

Ban yarda Wani ko wata su ɗaura mun littafin nan a ko wani irin website nasu ba tare da izini na
, haka masu ɗaurawa a YouTube channel don Allah bana buƙata ,idan kuma kayi hakan duk
abun da ya biyo baya kayi kuka da kan ka Ga masu buƙatar Audio na littafan mamanteddy
zaku iya searching YouTube channel nata#MAMANTEDDY YOUTUBE CHANNEL
https://youtu.be/BF6fZ7iNMzg a can zaku samu duk Wasu littafan mamanteddy na sauraro mun
gode . Kar ku manta Wurin yi mana Like da subscribe .


Kama Ƙugu Mama Lantana tayi cikin mamaki take bin iyayen Lauratu da Kallo ,kana tace "
Sannu Laminde Wato akan faɗan yara ne kika yo lulluɓi na baki Farida ki daka ? Tun da Ita
Lauratu nada gata , ita kuma A'isha Farida bata dashi . To baki isa ba kin yi kaɗan Wallahi .

Naga Ɗan tsiyan da zai taɓa A'isha ina Cikin gidan nan . Au tare mata kika yi kenan , kalli
yanda ta kumbura mawa Lauratu Goshi? Wallahi ba zan ƙyale ba . Sai dai idan A'isha bata fito
ba . Yanda take taƙama da Ƙarfin ƙashi ta mauje mun yarinya wallahi itama sai na Haɗata da
Dai dai ita . To ina nan ina jira Laminde Ki haɗo duk wanda zaki haɗo inanan ni a inda kika
sanni .. Gida ne ya cigaba da Hargitsewa da Hayaniya kaman za'a ɓaɓɓake unguwar Tuni
mutane sukayi dafifi Yayin da Mama Lantana da Inna Hansai sukayi mawa Mahaifiyar Lauratu
caaa da Cin mutunci tana yi suna yi . Itako A'isha Farida tana can kasuwa sam bata San Ma
Abun dake faruwa a cikin gidan su ba .

Hankali ƙwance take sayan kayan Yaji duk inda taje cikin sauri ake Sallamar ta saboda fitinan ta
da jaraba . Ta Kamo Hanya ne zata dawo Gida ta tuna da Bata sayo mawa Mama Lantana
Maggi Ba wannan yasa Farida tsayawa tana dafe kai . Ohhhh Ta furta tare da rintse ido don a
yau ta yawatu itane Shopping Mall ita ne kasuwa duka a ƙafa sam taki hawar abun Hawa da
Mama Lantana tace ta hau . Ta rike Kuɗin a dole Zata ci A waran Lauratu da Daddare . Don ita
sam ta manta wai da sunyi faɗa da Lauratu . Humm motsa bakin ta tayi tare da cewa " Bara ki
gani Yanzu Zan yi sauri na koma kasuwa na Sayo Maggi don jaka guda Mama tace na Sayo .
Juyawa zata yi kawai a bakin hanyar Kasuwar taga Wani Babban Trading Company ana sauke
buhunhunan Shinkafa Sugar Talia gasu nan da Kwali² na Maggi . Alhamdulillah Komai yazo
Gidan Sauƙi ba sai ma na Tsaya komawa ba . Zaf-Zaf ta nufi hanyar Companyn don Ita har
yanzu Ganin kan ta take yarinya yar shekaru 9 ko goma ,don bata ganin kanta a yammata�
wannan yasa take komai kan ta tsaye kayi mata magana kuma ta rufe ka da Tsiya . Da shigan
ta masana'antan ne ta Ɗaga Kan ta tana karanta rubutun saman benen Companyn wanda aka
Rubuta NAAWAZ TRADING COMPANY. Humm Wai Nawaaz Wannan wani irin suna ne haka?
Ta faɗi magann tana taɓe baki tare da Saka ƙafarta tana shiga cikin inda ma'aikatan suke .
Ma'aikata ta gani rutu bayan yan dakon Companyn da ta gansu a waje suna ta aikin ƙwasar
kayan da ake saukewa . Me kike so Ƴammata? Taji Muryar Wani Saurayi daga Bayan ta yayi
mata magana .

Cike da Gadara tamkar wanda ta riƙo dubu ɗari ta kalle shi tana Harɗewa tare da cewa ' Maggi
Star guda Ɗaya . Shiko Nafi'u Jin tace guda Ɗaya ya Ɗauka Ƙwali ɗaya take nufi Nan take yasa
Aka kawo mata Ƙwalin Maggi Star . Hannun ta tasa tana farke Ƙwalin tare da Ɗaukar Ledar
Maggin Guda daya . Miƙa ma Nafi'u Ɗari Uku da Sittin Tayi tana cewa " Ga kudin ku .!

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login