Showing 15001 words to 18000 words out of 18852 words
Chapter 6 - FYADE COMPLETE BOOK 1 HAUSA NOVELS BY MAMAN TEDDY.pdf
kunyar da tayi masa yasa idanun A'isha Farida firfitowa .
Gyefen sa Sadeeq ne Wanda a gaban sa Ta Mari Yusra har da hade Moton su da ƙasa .
Innalillahi wai'inna ilaihir raji'un Abun da Farida ta furta kenan kana Ta kallo inda Aryaan ke
zaune ko Ɗago kai baiyi ba bare ya kalle su ko yaga Abin da suke yi . Mum wannan itace
yarinyar da ta mare Ni da nake baki labari .yau zanci Uban ki kuwa dama yar matsiyata ce ke
na sani . Jikin A'isha ne ya hau Rawa idon ta na taruwa da Ruwan hawaye . don Allah kuyi
hakuri Duka Wallh Ban san anan kuke ba , Wallh da ban maku komai ....!
Tirƙashi
Yanzu fa aka fara
Free page zai ƙare a page na gaba maza hanzarta Wajen mallakar taki... Regular group ₦500...
Vip group ₦1000 Special ₦1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin
MTN ta Wannan number 08081202932 .
MAMANTEDDY.
[5/2, 12:13 PM] mamanteddy3: *️FƳAƊE...!️*
(Romantic love N sympathetic story)
AISHATOU MAMAN TEDDY
*Last Free*
Page 5
*Daga Wannan shafin Free page ya ƙare ga masu buƙatar cigaban littafin FƳAƊE na kuɗi ne
Regular group ₦500 VIP group ₦1000 special ₦1500 via 6037312299 Mohammed A'isha
keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 idan VTU transfer ne sai ku tura
ta Wannan number 09061466409*
Ga masu buƙatar Audio books ɗina zaku iya Subscbing YouTube channel nawa mai suna
MAMAN TEDDY YOUTUBE CHANNEL https://youtu.be/BF6fZ7iNMzg .
**
Don Allah Kuyi hakuri Wallahi ban san nan ne gidan ku ba , Da Bazan yi maku abun da nayi
maku ba . Tsautsayi ne . Tsautsayin Uban ki Wane kike faɗa mawa Tsautsayi ? Ki ɗaga
Wulaƙantaccen Hannun ki ki wanke fuskar ƴa ta da tafi daraja ta ko ina ,and now ki na faɗa
mana Tsautsayi WHO are you? Ƴar Gidan Uban Waye ke ?. Hajiya Kubrah ke maganan tana yi
tare da miƙewa daga Zaunen da take tana ƙarikowa gaban A'isha Farida dake makerkyata a
tsugunne ,taga zaratar maza kuma ko wanne cikin su aƙwai rashin kirkin da tayi masa . Cike da
kukan zuciya take cewa " Sai da Mama tace na daina Rashin ji ashe irin wannan take gudun
mun gashi na jawo ma kaina . Fizgota Taji anyi ana miƙar da ita tsaye wanda jin hakan yasa
A'isha Saurin miƙewa tana kallon Yusrah da ta kama Wuyar rigar aikin nata . Buɗe Baki Yusrah
tayi cikin ɓacin rai ji take tamkar ta shaƙe wuyar A'isha ta mutu ko ta ji sanyi a zuciyar ta . You're
Non thing, kefa ba ko wa bace fache House maid , shine har kike da zarrar marin Mai kuɗi
Bama talaka ɗan Uwan ki ba . Wacece ke? Me kuma kike yi a gidan nan ? .
Cike da Sanyin murya A'isha ta kalli Yusraht kana ta juya ga Su Nawaaz wanda har a lokacin
idanun su duka na akan su ,babu wanda yayi wani magana . Idanun ta ne ya sauka akan
Aryaan wanda har a lokacin idanun sa na akan screen ɗin Wayar sa . Hajiya Kubrah itama na
tsaye akan ta . Ganin yanda take waige² yaƙara fusata Zuciyar Yusrah wannan yasata Ɗaga
Hannun ta ,tana wanke fuskar A'isha da Mari wanda sai da tayi tagal² tana yin baya . Ƙara
damƙo Wuyar rigar A'isha Yusrah tayi kamin tace " Me kike taƙama dashi ne ? Iskancin ko
haukan Talauci ne ya taɓa Miki ƙwaƙwalwa,to yau zan dawo dake natsuwar ki . Tass-tas-tasss .
Wani irin tartsatsi A'isha Farida ta gani tare da ɗuffff sai da ta kusan ɗiban mintuna guda sannan
ta fara dawowa hayyacin ta ,don duk sababin da Yusraht keyi da Hajiya Kubrah dake cewa"
Ƙara ma shegiya yar Talaka yan Asara duk bata ji ba . Ware idanun ta tayi wanda suka fara
ganin mata bibiyu tare da ganin duhuwa . A hankali ta fara Ganin fuskokin su da kyau , Wanda
abun mamaki Su Sadeeq da Naawaaz lemu suka ci-gaba da sha abun su , suna kallon su
kaman Tv . Aslaam ne ya yunƙura don shi mutum ne mara son Hayaniya Kuma dukan su Sun
ɗauki kan su tamkar yan uwa , Aslam Sadeeq su family friends ne , Su kuma Aaryaan Nawaaz
da Yusraht Cousins ne .
A natse kamar wanda aka masa dole ya fara cewa " Mom pls live that girl . Ku rabu da ita
yarinya ce ƙarama kome tayi yarinta ne ,sannan ta baku Hakuri . Ke basu Haƙuri..! Yayi
maganan babu wasa yana kallon Fuskar A'isha Da duk shatin mari ya ɓata shi yayi jahh shaidar
yatsunta ya ƙwanta a kuncinta . A hankali A'isha Farida ta zube a gaban ta Don Allah Mumy kiyi
Hakuri, Don Allah kema kiyi Hakuri Bazan sake ba . Buɗe Baki Yusrah cike da mamakin
maganan A'isha Farida tayi ,kana cikin faɗa tace " a'a Ki sake Don Allah , Shegiyar yarinya
idanu a tsaotsaye na Rashin kunya . Ɓace ki ba mutane Wuri . Miƙewa A'isha Farida tayi tana
dafe da Kuncin ta , ta kalli Aslaam tana cewa ' Na gode daka saka baki suka rabu dani..Wasu
kuwa sai kallo kaman Mayu, Wani kuma ko ɗago kan sa baiyi ba bare ya bada hakuri , inshallah
A haka kan sa zai tsaya ba zai iya Ɗagowa ba har Ayi tashin duniya . Buɗe baki sukayi ,yayin
da Yusrah tayi Saurin rufe baki na tsoron maganan da A'isha ta faɗa mawa Aaryaan , Batasan
Waye Aaryaan ba Tabbas . Jin Wannan maganan nata yasa Aaryaan ɗago kan sa ba tare da
yaso hakan ba ,kawai don ya ƙara mata kallo na biyu . Ganin yanda ya tsayar da Lulun
idanunsa a kan ta yasa A'isha Farida masa kallon sama da ƙasa tana hararan sa har da
murguɗa masa baki tana Wucewa .
Yah Aaryaan Yi haƙuri Wannan Yarinyar Mum bata da Hankali , dama fa duk Wanda ya taso in
a poor Condition Mumy Zaki ga Ƙwaƙwalwar su bata da lafiya . Humm Numfasawa Aaryaan
yayi tare da cewa " Momy Anan take Aiki ? . Cikin Sauri Hajiya Kubrah tace " Ƙwarai kuwa
anan take ,amma ban san mara Hankali bace sai yanzu . No Mom tana da Hankalin ta ,Rashin
kunya ke da Tsiwa yayi mata yawa . Kawai ki kawo ta Part ɗina ta rinƙa mun aiki acan. Sadeeq
ne ya ƙwashe da Dariya tare da cewa " Wannan Yarinyar fa bata da Hankali ba kusan mene tayi
mana bane , Don haka Aaryaan Shawara kar ka kuskura kace akai ta Side ɗin ka , wata rana
zata yi maka ɓarnar da bakayi zato ba . Cox she's nonsense . Kallon Sadeeq yayi kana ya kalli
Su Nawaaz dashi suke kallo . Ina so na dawo da ita Cikakkiyar mai hankali ,zanyi maganin
Rashin hankalin ta Mumy na kwana Ki talatin kawai zaki bani ita , zan dawo da ita ta cigaba da
Miki aikin . Jin haka yasa Yusrah bushewa da Dariyar jin Dadi ,don tasan Aaryan Da Saurin
Hannu ,A'isha nayi masa Zataci Duka ,ya dakata ya daki banza . Murmushi Hajiya Kubrah tayi
kamin tace " Bari zanyi magana da Maryamu itace shugaban su sai ta faɗa mata komai na aikin
da zatayi a part ɗin naka . Ammma ina tsoro ." Mom don't mind ".
**
Maryamu ne ta kalli A'isha Farida dake cin Ragowar Abincin daren da suka yi , Ke A'isha me ya
faru ɗazu da kika fita Falo?. Kallon Maryamu A'isha Tayi kamin tace " Yaya Maryamu kin san
meye Wallahi ɗazu nasha Mari ,kalla kiga gyefen kunci na har yanzu da shaidar . Zaro ido
Maryamu tayi na mamaki kana tace " Me ya faru haka?. Nan take A'isha Farida ta fara zayyana
mata yanda komai ya faru da kuma silar faruwar abun da har ya jawo mata shan Mari . Shiru
Maryamu tayi kamin tace " Amma Sir Aaryaan fa? Kunyi wata magana dashi?. Waye shi dukan
su munyi magana amma ai Ni ban san sunayen su ba . Hummm Sauke Numfashi mai ƙarfi
Maryamu tayi , Yanzu Hajiya ke sanar mun kin koma Part ɗin Sir Aaryaan da Aiki wanda hakan
bai mun dadi ba , Wallahi basa da kirki baya da mutunci yafi Yusrah tijara . Wani irin bugawa
ƙirjin A'isha Farida yayi ,Wannan fa Wanda ta mare Ni ,kina nufin yafita rashin mutunci da rashin
sanin Mutumcin Ɗan Adam . Girgiza Kai Maryamu tayi kana tace " Ƙwarai kuwa shi wani sanin
darajar mutuncin Ɗan Adam . Baya dashi baya da kirki tantiri ,wanda a gidan iyayen sa yake
ƙwartancin sa .
Aje Roban Abinci A'isha tayi cike da tsoro tace " A'a Yaya Maryamu wai kina nufin Ɗan iska ne ,
Ƙwarto.? To Hajiya bata Gani ne ba kuma ta hanasa . Gaskiya Bazan je ba Allah Ni Bazan je
part ɗin sa ba . Ƙwallah ne ya ciko idanun Maryamu , Kallon A'isha tayi wanda a yanzu da
ƙanƙantar shekarunta bai wuce ta zauna tare da iyayen ta taji ɗumin su ba ,amma talauci da
rashi yasa ta fito don dole . A'isha Ki kwantar da Hankalin ki , Ai bai ƙwarya cin sa ko lalatan sa
da Ma'aikata , Wasu ne daga Duniya suke zuwa har gida har kuma part ɗin sa su gama sheƙe
Ayar su , su fita . Maganan kuma Hajiya Kubrah ita a ganin ta Abokanan kasuwancin sa ne .
Don manyan Hajiyoyi zaki gani ,mune kawai da ake a gaban mu ,muka san komai . Ke lalatan
Gidan nan yafi na GIDAN ƙwarata tun da yasu yasu sukeyi ,anan kuwa A gaban ki yar Aiki
zakiga Ana zina babu yanda zaki yi sai ido . Kuma baki isa ki motsa daga inda kike ba sai idan
shine yace ki tafi , basu dauki Ƙwaratanci a bakin bakin komai ba . Gani suke a rayuwa babu
matuqwa sai duniyar kawai. Abokanan sa suma duka anan suke iskancin su . A'isha nan part
ɗin da zaki koma da Aiki a yanzu... Ke da baki san komai ba ko na rayuwar Aure amma a yau
zaki fara ido biyu da mazinata . Hawaye ne ya gangaro Kuncin Maryamu... Tsayawa A'isha tayi
tana kallon Maryamu don ita har yanzu bata san meye Maryamu ke Hango mata ba . Yaya
Maryamu Ki daina kuka inshallah Allah zai kare Ni .
Duk gidan nan ba kowa yasan cewa Bakya Gani ba da dare sai Ni kaɗai . Mai zai faru idan kin
fara masa aiki a bangaren sa ?. Shiru Aisha Farida tayi kamin tace " Yaya Maryamu ai ina gani
kadan kadan , nan gidan da Haske ko ina . Rashin Ganin nawa kadan ne .
Taso muje na kai ki part Din idan kin fara Aiki Ba'a Dawowa in Zaki Kai Sha dayan dare kuwa
sai idan kin tambaye sa shine yayi Miki umarnin dawowa . Aje sauran Jaloap ɗin tayi tana
miƙewa tare da nufar Waje A bakin Tanki ta tsaya nasu tana Wanke hannun ta kana tace Yaya
Maryamu muje to.*** Zama yayi yana nazarin Profit and debiting da ya saba yi akan kasuwancin
sa a ko wani week end. Shiru yayi yana juya maganan Sadeeq da Naawaaz a kan sa dake
masa yawo . Aaryaan abun da kayi yayi dai dai fa , Saboda Ni da Ganin yarinyar nan naji ta
mun , Kaga ka kawo mana ita har Ɗaki . Kamin ya basu Amsa ne Aslaam yace " eh tayi sosai
amma yarinya ce , Bai dace muyi mata wani Abu ba . Mu cigaba da shaƙatawan mu da
Ƴammatan da suka kawo mana kan su .amma amma wannan yarinyar rashin kunya ne da
surutu yayi mata yawa She's is not up to 16 fa nake tunani . Sadeeq ne yace " Ko shekara
goma take dashi Ni dai na gani kuma ina son Na Dandani Daɗin ta . Ok Fyaɗe kenan zakuyi
mata ? FƳAƊE ko ma dai meye zamuyi . Duk surutun da suke yi Aaryaan bai tanka su ba .
Yana wannan tunanin yaji Ana murdo Handle Door ɗin Falon Wanda bai ɗago ba , Har Suka iso
. Barka da Dare Yallaɓai. Maryamu tayi maganan tare da kallon A'isha tana mata Alaman ta tafi
. Juyawa tayi tana ficewa daga Falon don tasan In zata Ƙwana anan ba zai bata amsa ba bare
ya dube ta .
A hankali A'isha ta matsa Garesa tare da zubewa giwowin ta ƙasa Yallaɓai Sannu da Aiki .
Shiru yayi mata bai bata amsa ba haka bai kalle ta ba. Zuciyar ta ne ya fara raya mata ko dai
baiji ne kurma ne ,kaman yanda take da makanta amma ba kowa ya sani ba to kila shima fa
haka ne . Miƙewa tayi tana nufo shi tare da kaiwa daf dashi , Wannan yasa Aaryan Ɗago Lulun
idanun sa yana kallon ta ,amma kuma bata bar abun da take son yi ba . Dai dai kunnen sa ta
kai bakin ta tare da dagewa tana ƙwatsa Kirar sa da " YALLAƁAI....!! Wani irin kallo yayi Saurin
mata . Hannun sa yasa yana damƙo Wuyar ta tare da ɗaga Hannun sa yana shirin marin Fuskar
ta . Are You mad? Ke mahaukaciya ce? . Yanda kamannin sa ya koma tamkar na TIGER yasa
A'isha Farida idanun ta fitowa na tsoro . Wayyo Allah Wayyo Mama mama kizo . Ɓoyayyen
masoyi zai kashe Ni ban ganka ba . Kaman wanda aka zare mawa laka haka yayi zare hannun
sa yayi a sanyaye yana cewa " Matsa ki bani Wuri . Cikin Sauri tana turo baki ta matsa gyefe
tana gunguni tare da cewa " Humm Daka sani ka taba Ni Ɓoyayyen masoyi na ba zai Barka ba ,
shine yace mun duk inda nake yana nan ,kuma Mama Da Inna Hansai sun faɗa mun ba mutum
bane Aljani ne ....tayi magana tana masa kallon ka shiga taitayin ka , maganan nata ya so basa
dariya . Ashe matar Aljani ne ke , Ni wonder that why komai naki yasha banban Dana mutane ,
to idan shi Aljani ne Ni ifiritu ne kika mun daure ki zanyi anan babu ci babu sha . Hahhhhhhh Ta
buɗe baki tana kallon sa . Kasan Waje Ɓoyayyen masoyi kuwa....? Shiiiii ya daura yatsar sa a
laɓɓan sa alamun tayi masa shiru . Wani abu taga ya ɗauka yana dannawa tamkar remote . A
hankali hasken Fitilun Falon ya fara Raguwa . Ɗan ganin nasa da take yi ta koma ganin duɗum
. Tashi ki dauko min Lemu da cake a fridge yayi mahanan tare da cigaba da danna laptop ɗin
sa .
Warwar take da ido kamin ta miƙe tana kara zaro idanun ta ko Zata ga haske . Faɗa masa tayi
akan sa ba tare da ta sani ba . Ke wannan wani irin Shashanci ne ? Kina da hankali kuwa? .yau
zan zane Miki jikin ki don na lura baki wuce duka da bulala ko belt . Jin yace duka yasa A'isha
fasa Ihu tana cewa " Kayi Haƙurin yallaɓai wallahi bana Ganin ka ne , kai ne ka kashe haske ai .
Ƙurrr yayi mata da ido yana sauke ajiyar zuciya. Wani abu yaji yana masa yawo a gaba daya
jikin sa ,ji yake tamkar ya hadata ya rungume da jikin sa . Oh dama ke makauniya ce ashe? .
Saurin Girgiza kai tayi tana cewa " A'a A'a . Ga haske nan kawai dan ragewa danayi shine zaki
daina gani in ba Makauniya ba Tayaya hakan zai faru . Tashi mun a jiki ...yayi maganan tare da
ƙara Hasken Fitilun falon . Saurin miƙewa Aisha Farida tayi kana ta kalle shi cikin sauri kuma ta
juya tana nufar fridge ɗin a zuciyar ta cewa take " Shikenan ya gane Ni Makauniya ce gobe
zasu sallame Ni . Kuka ta fara yi kasa kasa kana bude fridge ɗin tana fiddo masa Da Nutri milk
da cake guda biyu . Ajewa tayi a saman table din dake gaban sa kana tace " Gasu Yallaɓai . Bai
ce da ita komai ba har Na kusan mintuna biyar kamin daga bisani yace " Zauna nan ki ɗauka ki
cinye su duka yanzu. Zaro ido A'isha tayi tana tuno da maganan Maryamu . Me yasa zanci ? Me
ka zuba aciki guba ka zuba naci na mutu? Ko ƙwartanci kazu ba a ciki....What? Yayi maganan
cikin sauri tare da saurin kallon ta . Ƙwartanci ? Waya faɗa Miki ? Shiru tayi tana raba idanu ,
wanda Ganin haka yasa shi cewa zaki faɗa mun ko sai nayi Miki dure? . Don Allah kar kayi
mun. Ok Ina jinki faɗa mun meye ƙwartanci ma? Meye kuma Guba? . Kuma waya faɗa Miki
duka wannan kalmomin?.
Mama na ce tace ,Ana zuba guba ana mutum yaci ya mutu... ƙwartanci kuma Yaya Maryamu ne
ta faɗa mun ana yi anan. Shiru tayi tana raba ido Ƙwallah na fara bin Kuncin ta .a Maimakon
yayi mata wani magana da zai sanyaya zuciyar ta sai ji tayi yace " Oya maza ɗauka ki shanye
komai da kika dauko . Kallon sa take tana kuka tana shan Nutri milk din da cake tana yi tana ma
wurin kallon bankwana a haka ta kammala shi dai tun da yayi mata maganan bai kara kallon ta
ba cigaba da aikin sa yayi . Na gama shanye wa . Ok Go .! I should Go? . Yes Good Night .
Juyawa tayi jikin ta a sanyaye tabar Falon tare da nufar Bangaren su inda Maryamu ke can tana
addu'an Allah ya dawo da A'isha lafiya .
**
Da Sassafe tamkar Ba a jiya suka rabu ba Bie Bie ta