Showing 6001 words to 9000 words out of 22971 words
Chapter 3 - Mrs Romantic Book 1 Complete Hausa Novel By Aysha Maman Teddy .pdf
ɓaci a
daren nan ,nace bana yin Auren naka dole ne sai a yanzu ka hada jikin ka da nawa? , kai Falo
zan tafi sai ka kwanta kai ɗaya zuwa safe nake bukatar Red card dina . Ƙashin Arzikin mu bai
haɗu bane kake neman ƙara kwantawa dani? , Ai mun gama kwanciyar aure tsakanin mu arziki
nake nema ba talauci ba .... ta ƙare maganan tana janye filo tare da fita tana nufar Falon ta
dama uwar daka da Falo ne gidan hayan. Ɗaki ne falle biyu .
Kama kansa yayi yana Addu'ar samun salama don gaba ɗaya ya gama birkicewa , Allah ya
jarabe shi da mugun ƙaunar Sakina , amma ita kyale²n rayuwa take hangowa , gaba ɗaya ta
cire ma rayuwar Rayyanu Arziƙi .
**
9:30pm .
Abuja
Wani irin mahaukacin Katafaren Gida ne nagani , Gida ne daka shigo shi zaka rantse a kasar
Waje kake ba fa a gida Nigeria ba . Securities din dake tsaron Wannan gida ne kadai zasu
tabbatar maka da gidan Na wani mai arziƙin ne na ƙarshe . Gyefe na kalla inda naga Wasu
mata masu kaki alamun suma masu bada tsaro ne daga cikin Wannan Gida , wannan kuma ya
alamta mun cewa Gidan na yaro ne matashi musamman duba ga dare na amma sautin Waƙa
yake karade Wurin da'alama daga cikin falon gidan ke fitowa wannan sautin ko inner room.
Idanu na ne ya sauka akan Wani hanya wanda haske ke haskaka tare da bayyanar wasu harufa
in a words kaman haka " R U S L A A N " .
Wannan yasa Ni Saurin kutsa kai na Izuwa Falon Gidan . hasken Fitilun Wurin ne ya haska
mun fuskokin su Suna zaune amma masha'an su suke yi . Ruslaan da Billy Abokiyar
Ƙwartancin sa kenan , asalin ta yar garin Kaduna ce Amma iskancin ta gari gari ne itace Lagos
itace Yobe ita kuma Aminiya ce ga Nihla...ba iya karuwanci take yi ba har maɗigo lesbian ita
kankat ce a harkar . Ta zama ma Ruslaan mata kawai don duk inda zashi tare suke zuwa . Ba
yar gidan masu kudi Bace yar talakawa ce wanda tun daga tashin ta tafara wannan sana'a nata
tayi ma gidan uban ta kaura ta bar Gidan a cewan ta tafi ƙarfin gidan Iyayen ta . Irin motocin da
take hawa ko masu sana'a ko aikin gwamnati da wasu yaran masu kuɗin basu isa su shige shi
ba . Ga Adon gwala-gwalai tun daga kan karamin yatsan ta har babban haka zaki ga zabba na
zinarai ƴar ƙarya ce ta ƙarshe ga Gayu ga Karuwanci kuma yana kai mata .
Idanun Ruslaan a rufe suke yana shafa saman kan Billy wanda take daga ƙasan sa bakin ta na
akan Madam joy din sa tana Aikin barikin ta . Tsotsan sa take yi tana ɗago da idanun ta tare da
kallon sa don tafi mintuna talatin a haka shi kam sai Lumshe ido yake yana ɗan furzar da iska
tare da jan yaji asshhhh yana jin wani irin Feelings na taso masa....Wani irin miƙewa tsaye cirrrr
Bananan nasa yayi tana matse ta ƙam a bakin ta tare da kai hannun ta ƙasan Yan biyun sa tana
matsa su dai dai Yana fara mata Ɓarin Ruwan madaran sa . Cigaba tayi da lashewa tana
tsotsan Hudan sa har ya gama zubar ruwan yana mai sauke numfashi tare da janye Hannun sa
daga bisa kan ta .
Kallon sa tayi tana murmushi tare da cewa " kayi farin ciki yanzu ?". Hummmm Sauke Numfashi
yayi yana Lumshe idanun sa tare da kai hannu yana ɗago ta , A jikin sa ya zaunar da ita yana
shafa Breast din ta yana wasa da harshen sa a gyefen Kuncin ta . Cikin Muryar sa na tijara da
rashin mutunci ya furta " Abdul Maleek ....Shi kadai nake son naga wulaƙantar sa idan naga
Wannan shine kaɗai rai na zaiyi fari zan kuma yi farin ciki , Amma a yanxu ba farin ciki nayi ba.
Feelings ɗina ya ragu na samu realese . Miƙewa tsaye yayi yana bata hannun shi tana riƙe wa
itama tana miƙewa tsaye tana Rungume da jikin sa suka fara takawa tare da nufar wani Falo
alamu middle Falour ne na wannan gidan . tsakiyar falon ya tsaya yana kallon tashar Watsa
labaran wanda babu sunan da ake ambato sai na Abdul Maleek Jibo . Takaici ne ya kama
Ruslaan . Kin gani Billy , Ko ina maganan sa ake yi ,saboda ya bude Katafaren Asibiti ana biyan
sa naira dubu daya kacal , asibiti ya koma tamkar wurin tallafi . Ƙarfin farin jinin Asibitin ba'a
magana ,sannan ba talakawa ba har masu kuɗi ya saye zuciyar su saboda kwararrun likitocin
da malaman asibitin dake Wurin . Tare muka taso Aminina ne amma tayaya zaifi Ni suna da
Ɗauka da karfin dukiya ? , Da komai ma? Ina so naga bayan Maleek duk kuma wanda ya
taimaka mun ya ɓata sunan Maleek a duniya zan bashi Millions of naira , ko nawa ne ,buri na
naga nadama a ƙwayar idanun sa . Shi Doctor ne Nima Doctor ne ,baban shi ɗan siyasa ne
nima mahaifina a yanzu haka shine minister of petroleum . Mutumin da baiyi zaman Nigeria ba
yake da masoya kaman dan siyasa?.
Faɗa mun Abun da yafi so a rayuwar sa Ruslaan ,ina nufin mahaifi ko mahaifiya ƙanwa ko ɗan
uwa ?. Muryar Billy ya katse shi tana kama yatsun hannun sa cikin wani irin salo take matsa
masa su .
Wani irin kallo Ruslaan yayi ma Billy kamin yace " Yana da iyaye Mom Rahinat itace mahaifiyar
shi , Sir Abubakar Jibo mahaifin shi , amma kuma Soyayyar sa kaf ya tattara ma Ammmie ne
Wato Matar mahaifin sa . Ita mace wacce idan tace Maleek kar kayi kaza to idan duniya zata
hadu ba zai yi ba . Zakiyi mamaki idan nace Miki matar Fulani ce bata kama ƙafan Mom Rahinat
ba a wayewa sanin Rayuwa kudi dangi don ita ban tsammanin ma tana da dangi don ban taɓa
ganin su ba. Nan nake so kazo Sir Ruslaan . Wannan lagon sa ka faɗa mun , Ni zan maka
Wannan Aikin ganin bayan Maleek , burin ka duniya taga yayi wani abun kunya wanda zai
wulaƙanta , zan ɗana masa Tarko da sharri irin nawa , Bafullatanan Daji zan nemo ta zan kuma
saka ta a Rayuwar sa. sanadin ta zan wulaƙanta shi a duniya yanda kake so ...sai dai Ni ba kudi
nake bukata ba .
Cike da jin dadi da gamsuwa bisa ga bayanan ta ya furta " ba kuɗi kike buƙata ba Billy ? Ohk
faɗa mun mene kike buƙata???.
Auren ka nake buƙata.........!
M R . R O M A N T I C
M-maleek
R-ruslaan
R-Rayyan
O-Othman
M-mahboob
A-areef
N-nurayn
T-taufiq
I-Irfaan
C- c.boy.
Wannan sunayen jaruman mazan ne kaɗai na littafin mr romantic Wanda ko wani harafi na
kalmar mr romantic ke dauke da sunan jarumi mai zaman kan sa . Don haka ku cigaba da gyara
zama ,har yanzu jaruman mu basu gama bayyana ba . Labari ne da ya taɓa ɓangarori
daban-daban talauci arziƙi jin daɗi baƙin ciki , walwala da ƙunci lalata da tarbiyya. Samu da
rashi , duka a cikin littafin mr romantic.
*Labari ne mai dogon zango fatan zaku ji dadin sa.*
*#share .*
*For more enquiry contact*
*08081202932.*
[10/5, 9:07 PM] S MUSA: *MR.ROMANTIC*
Multi dimensional story.
Page 3.
Mamanteddy.
Don't take yourself too seriously. Life is meant to be enjoyed .
https://chat.whatsapp.com/IX3R9BsBf4XGCVpb8VsEXf
Bari mu tattauna akan wasu al'ummar na yau da kullum .
Sau da yawa wasu mutanen basa neman wasu sai idan buƙatar su ta taso wanda zasu yi
benefiting da wannan mutumin shine zaka ga sun ne meka , wanda hakan ba abu ne mai ƙyau
ba , a ƙwai lokacin da mutum yake cikin wani hali ka nuna damuwar sa naka ne ,bashi shawara
Abu ne mai kyau wanda mutun ba zai taɓa Mantawa da kai a rayuwar sa ba because It's very
important to let people know that you care about them, even if they're going through a tough
time. Sometimes, just being there for someone and offering support can make a big difference .
Ba sai wata buƙata ne ya taso maka ko Miki ake tuntuɓar Mutum ba , wannan babu burgewa ko
wayewa , yana da muhimmanci kana magana openly and Honestly with the people you love ,
and listen to them when they speak, ko da ƙaruwar ka ce ko nasu .! Saboda haka don Allah mu
gyara muna rinƙa zama da mutane da zuciya ɗaya .Wannan shawara ce ƙyauta .
Sauke Numfashi Ruslaan yayi a sanyaye don baya tsammanin Billy zata iya ganin Masa bayan
Maleek . Amaimakon ya bata Amsa akan abun da take buƙata daga Garesa sai ce mata yayi
,Billy ta yaya zaki iya Tarwatsa rayuwar Maleek.? Kin san waye shi kuwa? , Ya ƙare maganan
yana juyo da kallon sa gare ta tare da fuskantar ta. Wani irin murmushi Billy tayi tana cewa "
Kar kaji Ɗar ko kaɗan ,kasan me ake ce ma mace shu'uma to da Shu'umancin ya mace zan
daidaita rayuwar Abdool maleek. A hasashe na Abdool maleek mutum ne shi mai tausayin
talakawa ko meyasa yake da Wannan Ɗabi'ar ban dai sani ba , Billy tayi maganan tana Takawa
tare da isa gaban Tv din falon idanun ta na sauka akan hoton fuskar Maleek Jibo . Da bakin ka
Yanzu kace Ammien sa Bafullatana ce A Takaice yar matsiyata ce . Uhmmm Tom a nawa
tunanin wannan ne dalilin da yasa Maleek yake tausayin talakawa sam baya ƙyamatar su duk
rashin jin sa yana kokarin ganin ya yi alheri ga marasa shi .. Amma kuma tambaya ta ta biyu me
yasa baya buƙatar Yin Aure a rayuwar sa ? A matsayin sa a yanzu ya kamata ya fara tunanin
iyali amma kuma me yasa baya wannan .? Ba macen data taɓa burge sa ne ? , Me yasa ya
zabi yayi Sharholiyar sa da matan duniya duk kusancin da kuma kuke daga lokacin da kika furta
masa kalmar so ya barki ya rabu dake har Abada.! Burin sa kawai yayi bariki dake ya barki.
Juyawa tayi tana kallon Ruslaan Wanda a dai dai wannan lokacin Ruwan roba yake kaiwa bakin
sa yana saukewa tare da kallon ta.
Zan masa fatsa da da jahila wacce batayi ilimi ba mara wayewa Bafullatanan Daji .
Tayaya zakiyi hakan? Kin san waye maleek kuwa ?. Ruslaan Ya katse ta cike da kokonton
kalaman nata . Don indai shaiɗana ne yasan Maleek ƙarshe ne ta ko wani hanya .
Wani irin dariya Billy tasa tana Girgiza kai tare da cewa " Wannan karon ba zai tsallake tarkona
ba , bani ce kadai zanyi aikin ba , mata biyar ne ke tunkarar sa , duk da ballagazar ƙauye ta
shida . Sannan har gida zan kai masa , duk yanda kake tunani ba zaya tsallake ba .
"Wani irin kallo Ruslaan yayi ma Billy na kin tabbata .? Murmushi tayi masa tana motsa labɓan
ta cike da bariki tana karkaɗa jiki tare da cewa " Kayi handling komai a hannu na . A gobe zan
koma arewa , ka tabbatar ka shirya auren mu kamin dawowana.
Wani iri yaudararran Murmushi Ruslaan yayi yana kama hannun Ta tare da Matsa yan yatsun
ta idanun sa kafe cikin nata yana cewa " Fatan nasara ..!
Murmushi Billy tayi tana haɗa jikin ta da nashi suna Hugging junan su tare da fara Romancing
kan su , A Zuciyar Ruslaan kuwa cewa yake " koda mata sun kare a duniya ba zan Aure ki ba
Billy . Hannun sa yakai yana shafa Bayan ta tare da zagayowa zuwa breast ɗin ta yana shafa
su tare da saka hannun sa duka biyu yana murza Nonuwan ta , wanda ta ƙara shigewa jikin sa
suna mai fara aikata masha'an su.
M.Jibo Company".
Babban masana'anta ne iya ganin ka iya kuma kallon ka . Girman wannan Company da
tsaruwan ta na daban ne ,ba zaka ce za'a iya samun masana'anta mai kyau irin haka a gida
Nigeria ba . Wannan zai alamta mana maleek Jibo daban ne kuma presented person .
Kaiwa da komowa masana'antan wannan Companyn suke yi gyfe can guda Wuraren farfajiyar
masana'antan Wasu irin manyan Tireloli ne Guda uku suna sauke kaya ,yayin da Wasu maza
suke kaiwa da komowa suna daukar kayan irin su flower sugar da Sauran su buhu buhu suke
nufa dashi store , kuma ko wannen su sanye cikin uniform blue .
Daga can saman benen masana'antan ne Sir Irfaan Sambo ke kallon yanda ake gudanar da
komai na Companyn na kusan mintuna Goma . Muryar Sectary ɗin sace ta katse shi tana cewa
" Sir Irfaan Wannan Shi ne shaidar Kudaden ribar da ya haura na cikin wannan company
Wanda boss din ma bai san da zaman su ba . Kudade ne wanda sun kai kimanin Million Ɗari
Biyar .
Kallon Sabuwar Sectary ɗin nasa yayi wato "Munaya " , kamin ya ɗan Girgiza kai yana cewa "
Ok mun gode Munaya , Boss yana hanyar sa na dawowa . A satin nan zamu zauna meeting
duka , za'a lalubo ta inda ɓarakar take .
Ɗauke Wuta Munaya tayi na yan sakanni kamin ta saki murmushin yaƙe tana cewa " No Sir a
sharwace Bai ya kamata kayi komai ba sai Boss yasan wannan maganan ba , Acan wurin
Manager an fitar da Profit da aka samu na wannan Companyn no need yasan Wani ......
Ɗaga mata hannu yayi yana katse ta tare da ware idanun sa akan ta " Munayaa. Ki natsu Yau
tsawon shekara na uku a Companyn Sir Abdool maleek Jibo, wanda da bude Companyn nan
shekaru biyar ne kacal . Tun bayan barin sa ƙasan nan bai dawo ba wannan karon shine
Dawowan sa na farko Kasar nan . Ban taɓa cutan sa ba , ban kuma taɓa masa sata a Gumin sa
ba , yana biyan mu dai dai babu cuta ba cutarwa don haka ki ƙara gyara zaman ki , idan ba
haka ba zan chanja ki ta hanyar ɗaukar wata Sectary ɗin .
"Sorry Sir" . Munaya tayi maganan cikin Sauri tana juyawa tare da barin wurin ,don ganin garin
neman gira za'a rasa ido . A zuciyar ta cewa take" wannan mutumin dan rainin hankali ne ,
Amma zaka san Wacece munaya , zaka san Ba kai ba Boss din naka bai ishe Ni komai ba .
Waya faɗa maka iya Cuta ne ya kawo Ni akan kuɗi companyn Jibo? Hehahaha ....ta wani saki
Dariya kana ta shige Office ɗin ta .
RUGAR DAALA
Tun da Hasile ta isa Rugar sam bata tsaya bi takan shanayen nata ba , Don kai tsaye Bukka
yadikko ta nufa tana kwaɗa sunan "Yadikko" .
Da Sauri Yadikko ta fito cike da mamaki take bin Hasile da kallo ganin rana fatse ² har ta dawo
daga kiwo . Hasile...! Yadikko ta kira sunan ta tana gyara kallabin kan ta . Kamin Hasile tayi
magana ne Yadikko ta kuma cigaba da cewa " Meke faruwa? Baki da lapiya ne kika dawo Ruga
a wannan lokacin? .
Cike da zakin murya da Tsiwa irin na Hasile ta furta " Yadikko Nazo ne ki ja ma Lamiɗo kunne ,
Ina kiwo ya sako mun tumakan sa , Sannan ban sani ba zani na ya ɓalle ashe duk yana gani na
. Idan ya sake zuwa inda nake To zan faɗa ma liman. Shiru Yadikko tayi tun da Hasile ta fara
maganan har ta gama , tana mamakin lamido ne zai sakar mata tumakai , ai Duka shanye da
tumakan lamiɗo suna can wajen Rugar su , sun nitsa cikin birnin garin Zaria dasu . Sanin
masifa irin na Hasile da Tsiwa yasa Yadikko saurin cewa " Shi lamidon , aikuwa zai zo ya same
Ni . Yi Haƙuri Hasile .
Gyada kai Hasile tayi tana juyawa ba tare da tace ma Yadikko komai ba . Kun san Duk faɗa irin
nata Wata zubin magana dukiya ce a wurin ta , juyawa tayi tana barin bukkan Yadikko tare da
tsallakawa ba wani tafiya mai tsawo tayi ba , ta Isa bukan Umman ta .
"Umma "Umma na dawo".
Fitowa Umman Hasile tayi sanye cikin ɓaƙaƙen saƙi akasin Hasile dake sanye ita cikin fararen
sakin Fulani . Hasile kin dawo ? Dama ina tunanin yanda zaki dawo yanzu don kiyi saurin zuwa
Madali Yanzu wasu bakin yan birni suka shigo, suna bada tallafi ke Kinga Abin alheri? Duk .....
Umma ina zuwa . Hasile ta furta tana Saurin juyawa ba tare da ta jira jin me Umma zata cigaba
da cewa ba. Ita a rayuwar ta na duniya bata da Burin da ya wuce taga yan birni su da suke
kauyen Fulani a jeji basu san wani abu wai shi wayewa ba . Har gwara mazan rugar dala tun da
su suna fita gari gari kiwo .
Su kuwa matan Rugar Daala tun yarinya na da shekaru 9 ake mata miji , idan ta kai shekaru
goma sha uku ake bikin shaɗi ta Fulani akai ta ɗakin mijin ta ,wannan yasa Gaba Ɗaya matan
fulanin.................!
Bononza
Bononza
Bononza
Ina kuke ma'abota makaranta littafan haziƙar zaƙwaƙuran marubuciyar nan taku wato
Maman teddy?
Saboda farin cikin shigowar wannan wata mai albarka watan haihuwar fiyayyen halitta Manzon
tsira S.A.W take farin cikin sanar maku cewa