Showing 18001 words to 21000 words out of 22971 words
Chapter 7 - Mrs Romantic Book 1 Complete Hausa Novel By Aysha Maman Teddy .pdf
ce daya yasa na tara ku duka , shine maganan Maleek da Nihla .!
Shiru Maleek yayi ko Ɗagowa baiyi ba bare su fahimci wani Abu daga gare sa . Tsawon
shekaru uku nake so naga na kulla wannan Aure yayi Albarka tsakanin ka da Nihla , amma sai
a Wancen lokacin kace baka isa Aure ba . Wannan yasa na bari har tsawon wannan lokaci,
yanzu nasan komai Alhmdlh ,a kuma ko wani lokaci za'a tsaida lokacin aure ko Maleek?.
Ɗagowa Maleek yayi yana kallon Momyn sa Wanda tayi tsimi tana zullumin kar ya tubure masu.
Kallon Hajiya yayi yana ɗan Murmushi kana yace " Hajiya har yanzu Ban shirya Aure ba .
Kai Abdool Maleek Bama san Shashanci wani irin magana ce kake yi haka ?. Muryar Alh jibo ya
katse shi cikin fushi da nuna ɓacin rai .
Eh Daddy ban shirya Auren Nihla ba ,saboda Ba ita nake so ba . Ammie ne tayi Saurin katse sa
tana cewa " Amma yana dakyau kayi tunani , ita fa Wancen yarinyar baka san inda take ba
,Bamu san komai nata ba , to yaya za'a yi mu saka maka ido kayi ta jiran Wacce.....A'a rabu
dashi da Shashancin sa . To Ka sani Nihla ita ce wacce zaka Aura kowa ya tashi . Muryar Alh
jibo ya katse na Ammi cike da Wannan furucin .
A'a Maleek ba yaro bane , babu mai masa dole . Hajiya kaka tayi maganan tana jan numfashi
kamin ta cigaba da cewa " Kayi tunani Maleek na baka Nan da Sati biyu ,duk abun da ka yanke
kazo ka same Ni ka faɗa mun dagani sai kai .
Muryar Nihla ne ya katse su cike da Sangarta tana cewa " A'a Hajiya Maleek bafa aure ne a
gaban sa ba ,kuma karya yake yi yana cewa yana da Wacce yake so . Ko a America babu Abun
da yake yi sai watsewar sa da Zina da Turawa...........!
*A page 10 Free page na wannan littafin zai ƙare , maza ki hanzarta kar ayi tafiyar babu ke,don
wani labari sai Shigowar Hasile Rayuwar Maleek anan zai amsa sunan sa na MR.ROMANTIC
kar ki bari ayi babu ke . Regular payment ₦500 ne kacal . Vip payment ₦1000 via 6037312299
Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932* [10/5, 9:07 PM] S MUSA: MR.ROMANTIC
Multi dimensional story.
Maman-teddy .
Page 9
*A shafi na goma 10 na gaba free page zai ƙare ,kar ki bari ayi tafiyar babu ke. Wannan littafin
₦500 ne kacal regular payment Vip payment ₦1000 . Zaki iya tura kudin ki kai tsaye ta wannan
account number 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan
number 08081202932."*
____________________
Zina...! Kalmar da Abba ya maimaita kenan yana kai hannun sa tare da Sauke Hular kan sa
farin suman sa ta manya na Bayyana . Wani irin Tsawa Hajiya Kaka ta dakama Nihla kana cike
da sababi da kare Maleek dan lelen jikan nata ta fara cewa "Au Sharri Nihla zaki masa? , Ina
Miki kallon mai hankali ashe baki da Hankali ? , A yaushe kika gansa yana Zina da Turawan ?"
.
Muryar Alhaji Jibo ne ya katse su yana kiran sunan "Hajiya " .
Bana son jin komai daga bakin ka ,don mara mata baya zaka yi ka goyi bayan maganan ta , Ni
ban yarda Maleek yana Zina da lalata ba , da ilimin shi na zamani dana mahammadiya , don
haka Maleek ɗina baya Zina sam , Ƙarya kike yi Nihla . Duka cikin gidan nan babu mai
taimakawa irin shi , ku duba baya ƙasar nan amma kullum a sakawa ayi Sadaka da Tallafawa
ga Talaka yake .
"Wannan daban Hajiya " .
Muryar Daddy Jibo ya kuma katse su .
Ka yarda kenan ? , Hajiya kaka tayi maganan cike da fushi da nuna rashin yarda ga maganar
Nihla wacce tayi tsiri tsiri da ido ganin yanda Taufiq ke bin ta da kallon ƙiyayya tare da jin haushi
, bai taɓa jin Haushin ta irin na yau ba . A Zuciyar shi ji yake tamkar ya tona mawa kowa asiri na
cikin gidan , don kowa da Baɗalar da yake yi a ɓoye ba tare da iyayen sa sun sani ba .
Muryar Maleek ne cike da Mulkin nan nasa ya katse su cike da Miskilancin sa yace " Da Gaske
ne , Nihla ta faɗi Gaskiya ".
Kasa magana kowa yayi a falourn Hajiya, Tabbas Maleek yayi nisan da baya waiwayon bayan
sa . Salati Ammie take bakin ta na Rawa , ita kuwa Momyn sa Motsi ta kasa,don tana tunanin
duk abin da yakai ya kawo sakacin ta ne.
Ganin yanda duka wurin yayi shiru yasa Taufiq da Mahboob kai hannu suna tabo Maleek da yi
masa Alamar su tashi su tafi ,don sun lura idan tafiya ya miƙa har nasu Asirin tonuwa zaiyi .
Muryar Hajiya kaka ne ya katse su tana cewa " To mene don yayi ? , Ai ya kai Munzalin da dole
yake buƙatar mace , wannan shine ya tabbatar mun da lafiyayyen Namiji ne . Kowa bude
baki yayi sai masu ƙasa magana don babu mai jah da maganan Hajiya kaka bisa ga Abin da
tace. Juyawa tayi tana watsa ma Nihla Harara kana tace " Kin bani kunya , a haka za'a yi Auren
kina tona da baza sirrin mijin ki ? Dole Maleek ya tsaya yana tunani kin bani kunya Nihla. Kai
Maleek tashi kayi tafiyar ka ,Allah Ubangiji yayi maka Albarka . Miƙewa Maleek yayi ,ya yin da
Taufiq da Mahboob suka miƙe suna marasa baya suna ficewa daga Falourn, su Abbie da Abba
Daddy Jibo dasu Ammie tsayawa sukayi suna ganin ikon Allah . Yayin da ko wannen su ke
nanata furucin Hajiya kaka da take cewa " Wai Lafiyayyen namiji shine mai neman mata.
**
Kai tsaye Ɓangaren Taufiq suka nufa Inda da shigar su Falon Taufiq ya Juyo yana yi ma ƙanin
nasa Wani irin kallo kana yace " Amma kai ƙwallon shege ne ! Masifa zaka ja mana ? A gaban
su Daddy zaka ce kana Bin mata ? . Kallon Taufiq Maleek yayi kana ya raɓa sa cike da
miskilancin nan nasa yana zama a ɗaya daga Kujerun Falourn masu launin baƙi . Dariya
Mahboob ya bushe dashi kana cike da baɗala irin nasa yace " Ban ga laifin sa ba , a sakar
mana mara muyi fitsari , ai mace Abin So ne . To muyi Aure mana duka mu huta .!
Miskilalliyar Muryar Maleek ne ya katse su yana cewa " Ba zan iya Rayuwa da mace Ɗaya ba
,indai ba .......Shiru yayi yana ɗan cizan labɓan sa ,shi kaɗai yasan irin zafi da ƙunar da zuciyar
sa ke masa . Taufiq a yau zan koma Zama a gida na na Kings road .
Dariya Mahboob yasa don dama yasan Babu ta inda Maleek zai iya zaman cikin gidan .
Shikennan Sir me kuma kake buƙata? "Mahboob yayi maganan yana mara ma Maleek baya".
A gadarance cike da rashin shayin ko mene ke kai kawo iyanzu a cikin gidan Maleek yace
"Mata kalon wanda nake so.!
An gama Sir .
Ku ƙananan yan iska ne , wa zaku ja ma masifa ? Cewan Taufiq yana tsayawa a kan su duka .
Yanzu kun san wani hali muka jefa su Abba , musamman kai Maleek ,amma babu ko darrr a
tare da ku . To babu inda zaka fita kaje sai nan da tsawon kwana biyu ,abun ya matasa tukuna .
Ni na zauna har kwana biyu ban yi wani mu'amala da mace ba ? Sai kace mara lapiya.?
Hehehehe Dariyar Mahboob dana Taufiq ya katse shi ,suna dariyar sosai har da kyata . Kai
ga Kwarton yan iska . Muma duka haƙuri muke yi . Watsa masu Lulun idanun sa yayi kana yace
" Amma sanin kan ku ne bana Iya barci ba tare da ......mun sani ai . Muryar Taufiq ya katse shi
kana ya cigaba da cewa " Yaushe zaka fara zuwa Aiki ne ? Acan zaka samu zafafa . Kauda kai
Maleek yayi yana cewa " sam ba kuyi taking serious a magana ta ba.
Mahboob ne ya kalle sa yana cewa " Maleek mun fahimce k.....Ɗaga masa Hannu Maleek yayi
yana dakatar dashi kamin yace " Okay" .
**
Kaman almara Idanun Billy ya fara Hango mata kyaƙyƙyawar bafullatanan dake bin su da gudu
tana wani irin haki tare da Ɗaga masu hannu . Kai Ado dakata daga nan! Tsaya tsaya da Sauri .
Cikin Sauri Ado ya taka burki yana dakatawa yayin da cikin Sauri Billy ta fito daga moton .
Saurin takawa tayi yayin da gudu Hasile ta ƙariko ixuwa gaban ta . Wani irin sanyi Ne ke rantsa
Zuciyar Billy , tabbas yanzu ne ta kara jin ƙaimi ga Aikin nata don son ganin bayan Sir Abdool
Maleek jibo .
"Adda na yarda mu tafi , ki bani ilimin da zan dawo rugar mu na bada shi ga Sauran yan uwa na
mata " .
Buɗe baki Billy tayi zata yi mata magana hayaniyar Fulanin rugar ya katse su wanda suke can
nesa dasu , sun fi Talatin maza ne duka samarin Rugar. Adda mu gudu ,idan suka kama ki
Aradu zasu kashe ki . Da wani irin gudu Billy ta nufi moton da Hasile tana shigar da ita itama
tana shigewa tare da rufo Murfin Moton . Kai Ado mu tafi , ina so kayi gudun da ko da zamuyi
jinya ne babu damuwa ,ka tabbatar basu cimmana ba. An gama Hajiya . Wani irin gudu Ado
yake yi baya damuwa da yanda moton keyi tamkar zai kifa haka Fulanin ke jefo sanda suna
fasa gilasan moton su , wasun su na kiran sunan Hasile.
A hankali Hasile ta furta " Kar ku damu zan dawo maku da Alheri, zama babu ilimi ba zai yiwu
ba a wannan rayuwa . Ilimi shine yanci ...! Murmushi Billy tayi tana cewa " Na yarda A ko ina
ana samun mai fahimta da Hangen nesa . Ki kwantar da Hankalin yammata shekarun ki nawa
.? Kallon ta Hasile tayi tana goge Hawayen fuskar ta kamin tace " 16 " . Dai dai kenan . Billy ta
furta tana ma Hasile Wani irin duba , a zuciyar ta ji take tamkar tayi maɗigo da ita , ta aika ma
Maleek da Ragowa , sai dai hakan ba zai yiwu ba , don fatsa take son ta yi da Hasilen don
ganin ta tarwatsa Rayuwar Maleek . Hasile......!!
Muryoyi mabanbanta ke ƙwaɗa sunan Hasile Amma a banza. Don tuni suka yi masu nisa suna
ficewa daga jejin Fulanin tare da Ɗaukar Hanya .
**
Zaune yake a Office company nasa yana kallon sababbin tsarukan da aka yi baya ƙasar . Yau
kwanaki biyu kenan da Dawowan Maleek ,wanda sanye yake cikin shigar suit don duk wani abu
mai nauyi baya fiye son sakasu ba , shiyasa sam bai fiye saka kayan mu na Al'ada ba . Bakin
sa ya motsa yana furta " Yess " .
A hankali Munaya ta shigo Office din cike da bariki da karairaya ta masu buɗewar ido. Wata irin
doguwar riga tasa ka , ko wani Sura na jikin ta a bayyane suke haka daga sama Rabin
Nonuwan ta a waje suke. Takowa tayi cikin wasu irin hill shoe tana tafiya cassss⁴ dasu kai da
gani kasan an saba tafiyar dashi . Kallo ɗaya Maleek yayi mata ya kauda kan sa yana cigaba da
aikin sa. Morning Sir .
Ta furta tana aje masa envelope saman table din sa . Ohk ya furta still ba tare da ya kalle ta ba .
Jikin Munaya ne yayi sanyi , ganin baya ta kan ta , a zuciyar ta kuma cewa take " Ance hariji ne
mayan mata . Amma ya akayi ya zamana haka babu wannan rawar jikin na Harijai idan suka yi
tozali da mata , shi wannan kaman ma izza da isa ake Ƙara masa . To yanzu juyawa zanyi na
tafi ? Kai haba ina hakan ba zai yiwu ba. Ni kaina na gani ina SO kuma dole sai na dandana naji
dadin don tun da nake ban taɓa ganin Haɗaɗɗen Kyaƙyƙyawar Namiji irin Sir Maleek ba .
"What are you thinking about?". Sorry Sir . Tayi maganan tana saurin dawowa daga tunanin
nata . Mikewa Maleek yayi yana kai hannun sa tare da Ɗaukar Keys ɗin shi , A rufe Office din
zan tafi Asibiti na ba lallai na Dawo ba. Ya ƙare maganan yana kallon Munaya a karo na farko
da idanun su suka gauraya da juna . Wani irin lumshe ido Munaya tayi tana jin Wani abu na
mata yawo tun daga Ka har zuwa ƙasar majiya saƙon ta . Kauda kai Maleek yayi a ransa yana
cewa " Nigeria babu matan Aure na indai ba Princess ba , na haƙura ,ita din ta dabance a komai
nata . Tsayin sa Munaya take kallo , domin shi irin mazan nan ne masu tsawo da girma da
gaɓarai wuce ingarma , kalon skin din shi yafi komai Burgeta da Wannan Ƙasumban da ya bari
yayi masa Wani gyara da gani kasan da rashin kunya da ji anan Wurin . Bin Saman kan sa tayi
inda wannan gashin mai tsawo yake nan da ya tara shi kaman na mata ya nade daga ƙasa irin
yanda mazan larabawa da sauran ƙasashen turawa keyi.
Gani tayi ya fara isa hanyar ficewa daga Office din wannan yasa ta saurin Cewa " Please Sir
can I help you with some job ?" . Cak ya tsaya kana ya Juyo yana kallon ta ,sarai ya san me
take nufi , don kallo ɗaya yayi mata ya gama assessing Duniyancin ta ,tun da shima Tantirin ne
na ƙarshe . Ganin ya tsaya ne yasa munaya saurin takowa tana isa gaban shi . "Job?" Ya furta
yana jefan ta da tambayar . Hannun ta tasa tana kaiwa ƙasar sandar Girman sa tana shafa Dai
dai tsayin ta , tana wani jan iska na yan bariki da sanin Duniya .
Kallon ta yayi yana wani irin murmushi wanda Indai Nihla taga yana yin mata irin wannan
murmushin to kuka take sakawa . Ɗago da idanun ta tayi wanda suka fara rufewa jikin ta har
rawa yake yi da hannun ta duka , ban taɓa ganin mai haɗuwar ka ba Yallaɓai . Tayi maganan ba
tare da ta jira permission daga gare sa ba , tana kai hannun ta tare da fiddo da Mazantakan
nasa baki daya Waje. Bakin ta tasa tana Ɗaurawa Bisa Kaciyar sa tana wani irin Tsotsan masa
da dukka salon ta , don ta caja masa amma kuma gani tayi ko gyezau babu alamun jin dadi
ko akasin haka a tare dashi . Hannun sa yakai yana shafa kan ta tare lumshe Lulun idanunsa
yana tunanin komai daga gare ta wanda ita ba ta sani ba. Maleek mara ji ne na yanda bakwa
zato da tsammani . Cuta a ƙwayar idon mutum yake ganin sa ,indai yazo masa dashi ne.
Janye ƙafafun sa yayi yana kai hannun sa tare da mai da Bananan sa ciki . Yallaɓai Bai yi maka
yanda nake maka bane ? Bari na chanja sabon Salo. Kallon ta yayi kana ya saki mata Wani
Murmushi , Yana Girgiza mata kai Tare da motsa laɓban sa yana cewa " No just wait for a
minute" . Yana maganan tare da Kai hannun sa jikin bango yana danna Wani Abu ɗasssss wani
irin zuuuuuuuuuuu taji suna yin ƙasa tare , ashe inda suke tsaye hanyar da zai kai sa gidan
Ƙasa ne , Mamaki ne ya kamata tabbas yau ta tabbar da maganan Billy da take cewa " Maleek
shaiɗani ne ta yanda baka zato ko tsammani , Ƙwaƙwalwar sa Abun gudu ne . A wani irin cube
Falourn ta ga sun sauka , Mamaki ne yasa ta sakin baki tana Waige² komai na ilahirin wurin
Gilasssssesss ne , Sannan bata ganin bango na bulo sam . Ganin bayan gilasses din take
tamkar Ruwa , Wannan yasa sa saurin matsawa tana kare ma gilassses din kallo . Wasu abu ta
gani suna yawo kifaye masu launin orange wanda tun da take a rayuwar ta bata taɓa ganin irin
sa ba . Wai nan gidan ƙasa ne ko gidan Ruwa ?. Tsoro ne ya kamata nan take wata zuciyar tace
da ita , dama Ni nasan wannan kuɗin nasa bana Allah bane ,shikenan Billy ta kawo Ni ga
halaka .
Hannu tasa tana kokarin kwarma ihu nan take taji ya doka mata Wani irin uban Tsawa .
Ke ...!
Natsu ,ashe baki da Wayewa baki da cikken Wayo kike tunanin haɗa tafiya da Ni maleek ? ,
Wani irin murmushi ya yi Hushiryar sa na saman tsakanin Haƙoran sa na bayyana . tun kallon
farko a ƙwayar idanun ki na fahimci Wacece ke da manufar ki akan Maleek . Ni maleek babu
mai iya ganin farko ne bare karshe na ko mun shaiɗan mutum .
Kuka Munaya ta fashe dashi jikin ta na kyarma haka Muryar ta . I'm sorry sir , Don Allah kayi
haƙuri ka taimake Ni da Rayuwa ta kar ka salwantar dani .
Babu abun da zan Miki aikin salon naki ne zaki ƙarisa yanzu. Abun da kike son sani ne zan
nuna Miki a zahiri sai dai kash abun daukar naki camera kin barsa a can office,