Showing 15001 words to 18000 words out of 22971 words

Chapter 6 - Mrs Romantic Book 1 Complete Hausa Novel By Aysha Maman Teddy .pdf


"Rayyan".

Inna ta kira sunan shi tana kai hannu tare da dafa Ƙafadan sa . Komai yayi zafi maganin sa
Allah . Kayi hakuri Allah zai saka maka Abun da Sakina tayi maka tun daga Auren ku har
wannan lokaci . Jan Ajiyar zuciya Rayyan yayi kana yace " Inna Ba zan taɓa so kaman yanda
naso Sakina ba , huhmmmm Sauke Numfashi yayi yana ɗago da idanun sa wanda suka yi jaa
kana yace " Ba zan taɓa kuma tsanar wata ya mace kaman yanda na tsana Sakina ba ...!
Hannun sa yakai yana sakawa a Aljihu kana ya fiddo da Wani takarda yana miƙa ma Innar tasa
.

To mata muyi Hattara mu sani rayuwar mu tiƙa ce kadan , Allah shine mai azurta bawa a duk
lokacin da ya so . Babu mai yi ma wani arziki sai ilahi , Allah ka barmu da Wadatar zuci .!

**

Asabe amma ke kina ganin Babu wata matsala ? Kin amince da mu'amalar tamu ? Mijin ki fa?.

"Cewan Mai Wada yana maganan yana wani Karkaɗa mukullin mashin din hannun sa ".

Kai dama ka fara nema na da Wannan buƙata na dauka miji na tsayayye ne shiyasa ban
amince maka ba , amma a yanzu ko Allah zai bani uzuri don ba zan zauna yunwa ta kashe Ni
ba. shi bai bani ba Ni kuma na zauna , gwara na dingi haduwa da irin ku ,na biya maku ɓukatar
ku ku biyani da kudin da zanji daɗin rayuwa ta ".
"Hahahaha" Mai Wada ya saki wani dariya na basawa kana yace " na dade ban hadu da
Wayayyiya irin ki ba ,wacce Tasan Rayuwa da hakkin kan ta . Asabe muje daga ciki ko ? . Yana
maganan yana buɗe dakin sa inda yayi nesa da cikin jama'a . Kutsa kai Asabe tayi tana
shigewa cikin wannan daren babu ko tsoron Allah bare jama'a .
Kullum zaki dinga zuwa warhaka ne . Yayi maganan cikin Muryar raɗa ta ƙwaratan maza .

Tsayawa Asabe tayi don ita dai Tasan ƙawayen ta suka fara kokarin sata a hanya ,amma bata
taɓa yi ba sai a wannan karon,wannan yasa ta tsayawa tana kasa Sanin inda zata nufa .
Hannun mai Wada taji yana shafa Kirjin ta tare da janye mayafin jikin ta . Hannun sa yasa yana
kama wulaƙantattun nonon ta wanda suka yi yaushi kaman Rama . Ahhhh Kai Asabe Wannan
Nonuwa naki dam² dasu tamkar baki taɓa shayarwa ba ?.

Kuji iskanci da ƙarya .

A'a haba dai mai Wada yara shida ba Wasa ba ai . Tayi maganan tana dan Murmushi a dole an
yabeta .

Jikin sa na rawa irin na kwarata ya fara sauke malunmalun kana yace " Zauna anan a gadon
nan Asabe ". To Mai Wada amma bamu yi maganan nawa zaka biya ba ? . Ai ko kaina ne zan

baki Indai na samu gamsuwa da biyar buƙata dake ,kawai ki saki mun jikin ki abun da nake so
kenan....!

To my luvs ku bari mu tara a page na gaba shafi na 7 zamu Waiwayo muji yanda ta kaya da
Asabe da mai Wada . Yanzu bari muyi saurin nufar Ɓangaren Abdool Maleek jibo .

A hankali jirgin mai saukar ungulu take sauka a filin saukar jirgin , Inda daga nesa na hango
motoci wanda sun kai goma rerasss a layi dukan su kalan baƙi sai guda ɗaya ne kiran Camry
ya kasance fari . Gyefe securities ne fiye da goma sha biyu suke tsaye tare da jiran Saukar Sir
Abdool Maleek jibo. Abun mamaki baya karewa duk wannan tarin mutanen babu mace sai
mutum daya Wato Nihla, wacce take sanye cikin shigar crazy , Riga da Wando ne amma dagani
kasan na marasa ji ne . Jogging Pant na mata mai fadi , sai Rigar t.shirt ta yafa karamar Mayafi
tare da Ɗaura malfa daga sama . Ƙafarta kuma cikin Boot mai kama dana maza wasu irin
manya masu tudu daga ƙasa . Gaba ɗaya ta kosa tayi tozali da Annurin zuciyar na ta.......!



To makaranta mu tara a page na bakwai 7 inshallah .

Wanda suka shirya fara payment na littafin mr romantic ga tsarin yanda yake.

Regular payment ₦500
Vip payment ₦1000

Zaki iya turo da katin MTN ta Wannan number 08081202932 ko ki tura kudin ki kai tsaye ta
wannan Account number 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank sai ki turo da shaidar
biya ta wannan number 08081202932 .
*Maman-teddy*
[10/5, 9:07 PM] S MUSA: *MR. ROMANTIC*
Multi dimensional story.


Page 7


Mamanteddy

Try to be grateful for what you have, instead of focusing on what you don't have.

Hausa novel .

Gaba Ɗaya Hankalin Nihla ya karkata ixuwa hanyar fitowar Maleek . Sanye yake cikin shigar
farin suit masu Masifar kyau hannun sa Ɗauke da brief case hatta takalmin ƙafar sa Fari ne irin

white cover shoe mai ɗan budewa ta baya irin na maza , idanun ta ne ya sauka bisa suman kan
shi wanda yayi tsawo da cika ko na wata macen Afrika albarka , yasa roba ya kuma tattare
suman nasa , kai da gani kasan Rashin ji ya ƙare akan Wannan Matashi Wato maleek Jibo .
Tsayar da ƙafarsa yayi bisa matakalan jirgin yana ƙare ma Excouts ɗin nasa kallo tare da
shimfiɗa-shimfiɗan lafiyayyun motocin da suke a layi a jere kallo , dukan su kiran Combo cars
Lamborghini bakaƙe .

Cikin Sauri biyu daga cikin Excouts ɗin shi suka nufo inda yake , yayin da Wani ya buɗe masa
Wani irin lema na mataran rana , ɗayan kuma yana saka hannu tare da Amsan brief case din
hannun shi . Takawa yake tamkar ɗan sarauta saboda mulki da isa , haka Duk Welcoming din
nan nasa da suke Miskilanci bai basa daman yi masu magana ba har ya isa inda Nihla ke tsaye
yana shirin wuce ta ne Muryar ta ya katse shi tana furta " Welcome back to Nigeria".

"Thanks".

Amsan da ya bata kenan yana shigewa moton da suka bude masa , ganin suna kokarin rufe
Murfin moton ne yasa Nihla Saurin kutsa kan ta da jikin ta tana shigewa tare da zama gyefen sa
. A haka motocin suka fara barin Airport din ....Tafiya ce mai ɗan nisa suka fara Wanda har a
wannan lokacin Maleek bai kalli inda Nihla take ba , don baya buƙatar hakan , isowan ta ma bai
so ba ,bare kuma zaman da tayi Gyefen sa .

Laptop ɗin sa yake operating yana duba saƙonnin Jenny yana sakin murmushi da har sai da
Faffaɗan Hushiryar sa na sama ya bayyana , wannan kuma ya jawo Hankalin Nihla izuwa inda
yake kallo yana murmushin .

Ƙara fiddo da Idanun ta tayi waje ganin yanda Maleek ke kallon tsaraicin Jenny yana murmushi
hankalin sa kwance tabbas abun nasa gaba yayi ba baya ba . Maganan ta taji a vedion tana
cewa " I miss you Maleek , komai nawa kewar ka yake yi , ka gani....Tana maganan tana tattaɓa
masa Jikin ta da dukka wani inda zai motsa hankalin ɗa namiji . Lumshe Lulun idanun sa yayi
yana ƙara ƙare ma suran jikin Jenny kallo wanda babu inda bai sani ba dama , sai ma abun da
ita kan ta bata san tana dashi ba a jikin ta wanda shi kaɗai yasan da zaman sa .

"Maleek "Maleek wannan Wani irin iskanci ne ? Ace muna tare kake kallon vedion tsaraicin
wata ? .

Muryar Nihla ya ji ya katse sa tana maganan tana numfarfashi tamkar wanda aka watsa mata
ruwan zafi . Ba tare da ya juyo ya kalli inda take ba , yakai hannun sa yana rufe laptop ɗin kana
a izzance ya Juyo yana kallon Nihla yana mai zuba mata manyan idanun sa wanda sai da jikin
ta yayi sanyi , don wani tsaban seniority ta gani a ƙwayar idanun sa . Ni Sa'an wasan ki ne ? Ni
maleek kike faɗa ma haka ?. Wacece ke ? Idan Abun da yafi tsaraici ne zan gani a gaban ki , ke
ko da kuwa sex ne zanyi a gaban ki ke mutum ce na dauke ki? , Oga....! . Yayi maganan yana
kallon inda driver din sa yake .

Cikin sauri Drivern ya Juyo don dama yasan halin isa da miskilanci na maleek baya taɓa kiran
sunan su sai dai Oga ko Yallaɓai .

"Yes sir" .

Dakata anan .

Cikin Sauri Drivern ya kai hannun sa yana danna Wani abu mai kaman remote motocin ne duka
kaga sun hau slow suna tsayawa a gefen hanya . Da Sauri Uxair Excout din maleek ne na
hannun daman shi ya iso inda moton su yake yana buɗe side din maleek . "Sir "Ya furta yana
jiran umarnin da zai fito daga bakin maleek " .
Juyawa Maleek yayi yana kallon inda Nihla take kana yace Fice ki bani Wuri. "What?"Maleek na
fita fa kace ? A gefen hanya zaka Watsar Dani ? . Ku fitar mun da ita. Ganin Uxair ya nufo ta
yasa Nihla cike da baƙin ciki kai ƙafarta tana sauka daga moton a sarari tana furta "Ƙwarto
kawai kuma Wallahi sai na faɗa ma Hajiya kaka duk abun da kake yi a yanzu ,da yanda ka
wulakanta Ni a titi..................!

Kamin ta rufe baki ita dai taga tuni an rufe moton ne suna baɗe da ƙura, Wani irin ƙwallah ne ya
ciko idanun ta na baƙin ciki da takaici . Wai Me yasa nake barin Maleek na mun irin wannan
wulaƙancin ne ? Duka duka nawa yake ? Kuma da mane ya girme mun? . Mtswww. Tsaki taja
tana cizan laɓɓan ta tare da tunanin ranan da Allah zai fado mata da maleek hannun ta . Nan
take wata Zuciyar ta fara rarrashin ta da cewa " Maleek muji ne na nuna ma Sa'a,bayan nan
yana da kuɗi ,sannan yana duk wani abu da zaki so a nuna Miki shi a matsayin miji , Kiyi Haƙuri
Nihla zaki rama duk abin da yayi miki. Hmmmm jan numfashi tayi kana takai hannun ta tana
fara latsa nombobin..............!

Yau ayi haƙuri da posting din babu yawa ...nayi ne dai kar ace mmnteddy bata tayi typing ba .
Kaman yanda kuka sani Nobel din na kudi ne .

Regular payment ₦500
Vip payment ₦1000
Zaku iya fara payment yanzu saboda a ko wani lokaci free page na iya yankewa, ga account
number Dina da zaku tura kuɗin ku kai tsaye 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko
katin MTN ta Wannan number 08081202932.
[10/5, 9:07 PM] S MUSA: *MR ROMANTIC*
Multi dimensional story .

Page 8

Maman teddy.
https://whatsapp.com/channel/0029Va5JfPf7j6g47cLhl807

**
Driver ta kira tana sanar masa da inda Maleek yasa aka watsar da ita babu mutunci bare
darajawa Tamkar bai taɓa Sanin ta a rayuwa ba . Sosai Ran Nihla ya ɓaci kuma ta ɗauki
Alƙawarin Sanar ma Hajiya Kaka duk wani Abu da Maleek yayi mata ,ciki har da kama vedion
Tsaraicin budurwar tasa da ta ganshi yana kallo yana Washe baki da murmushi . Tana tsaye
kusan mintuna Ashirin ne Drivern nata ya ƙariko inda take tsaye kaman karuwar ƙasar London
don kaf shigar ta babu ɗaya na kirki .

Afuwan Hajiya Ayi hakuri na jinkirtawa. Salihu yayi maganan yana kai hannun sa tare da kokarin
amsan jakar hannun Nihla. Wani irin ƙasƙantaccen duba tayi masa kana ta yamutsa baki a
wulaƙance tace" Ya isa haka don Allah, bude mun moto mu wuce .!

Bai damu da tsawar da cin mutuncin ta ba ,don inda da Sabo to tabbas kwarai ya saba da
Wannan tijaran nata . Buɗe mata murfin moton yayi tana shigewa ya rufe a zuciyar Salihu yana
faɗin " Ai mai maganin ku duka ya dawo , zaku gane Allah ɗaya ne , idan tijara ne da cin
mutumci yafi ku iya sa , Shine dai dai ku Musamman ke da Yasmeen .
Tunanin uban mene kake yi ne wai?.

Muryar Nihla ya katse sa wanda cikin sauri ya furta " Yi hakuri Hajiya ,yana maganan tare da
shiga yana fara jan moton tare da ɗaukar Hanyar Gidan A halin Jibo .

**
RUGAR DAALA

Gaba ɗaya Billy ta rasa Walwalar ta bisa ga jin Furucin Fulanin Wannan Ruga, duk yanda taso
tayi masu dabara Abun ya cittira wannan yasa ta don dole haƙura, amma sai tace da liman zata
dawo bayan kwana biyu su ƙara tunani.

"Hasile ina ne zaki tafi ne haka?".
Muryar Umma ya katse Hasile Wacce take Kokarin barin bukkan don bata san Umma zata tashi
daga barcin da ya dauke ta ba .

Wani irin bugawa ƙirjin Hasile yayi don gaba ɗaya bata da gaskiya a al'amuran ta .

"Umma wurin ma'u Zani yanzu zan dawo ".
Kamin Umma ta kara mata magana tuni ta fice daga bukan ko takalmi babu sai Kallabi don
Mayafi ma basa sakawa indai ba iyayen su bane ba mata .

Karo tayi da Ma'u wacce ta dade a wajen bukkan tana jiran Hasile , ke Ma'u mene kike yi anan
?.

Kallon Hasile Ma'u tayi kana cike da Raɗa tace " Gafa su can sun tafi mutanen birnin .

Wani irin zabura Hasile tayi tana dafe kirji tare da fiddo da idanun ta tana cewa " Sun tafi mene
? . Buɗe baki Ma'u tayi zata yi mata magana kawai sai dai ganin Hasile tayi ta fella da Gudu
tana shiga ta cikin kararen tare da Daukar Hanya .
Ma'u meke faru ne ?. Ina ita Hasile? Muryar Umma ya katse Ma'u wacce tayi Saurin juyowa
tana kallon Umma tare da yan kame kame .

Ma'u magana na keyi fa .

Umma yanzun zata dawo .

Kallon Ma'u Umman Hasile tayi tana Mata duban ban yarda daku ba . Kana tace , Ma'u me kuke
kullawa? Zaku faɗa mun ko sai na saanar da Baffa Harɗo ?. Wani irin rawa jikin Ma'u ya hau
kar² nan take ta fara rawar baki na marasa gaskiya. Dam..dama dama Hasile ne tace zata bi
baƙin birnin can don tayi ilimi ,idan ta dawo zata koyar damu muma muyi ilimi .
"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un...." Umma ta hau fadi tana nanatawa, Yadikko ne ta ƙariko inda
suke tana faɗin " Lapiya meke faruwa?". Hummm Numfasawa Umma tayi cike da kawaicin su
na Fulani ta kasa faɗa ma Yadikko halin da Ɗiyar nata ke kokarin jefa su .

Ganin tayi shiru yasa Yadikko Fahimtar wani Abin ne ya faru da Hasile wannan yasa ta saurin
cewa " Ma'u ina Hafsatu ? Ina Hasile ? Wani faɗan tayi ne ko mene?. Cike da Rawar jiki da
tsoro Ma'u ta fara faɗa mata komai . Ai jin haka yasa Yadikko salati tana faɗin " Kai wannan
yarinya da akwai wauta! Ta sani ko mugaye ne ? Maza muje Mu sami su Baffa Harɗo mu sanar
masu .

Ɓangaren Hasile kuwa wani irin dakatawa tayi da gudun da take yi tana saka hannun ta tare da
Numfasawa,don wani sanyi taji hango moton su Billy da tayi basu yi nisa sosai ba. Kasantuwar
Hanyar babu kyau kwata ƙwata .

Cike da zazzaƙar Muryar ta take ƙwaɗa kiran Adda Bilkisu...! Wato Billy wanda basu san ma
tana yi ba . Cigaba da gudu tayi tana ƙarawa tare da waiwayon bayan ta don tasan a ko wani
lokaci Fulanin rugar na iya cimmasu idan labari ya koma kunnin su Baffa da Liman .

**
Barka da Hutawa Sir Maleek." Muryar daya daga cikin ma'aikaciyar sa ya katse sa , wanda yake
zaune bisa Resting chair idanun sa a lumshe. A hankali ya motsa laɓɓan sa ba tare da yayi
wani motsi ko buɗe idanun sa ba , ya furta " Ya aka yi?" .

Kira ne daga Part ɗin Hajiya Kaka . Ana zaman meeting kai kaɗai ake jira . Ware Lulun idanun
sa yayi yana cewa " Okay " .

Simi Simi ta fice daga Resting room ɗin. Mikewa Maleek yayi daga Ƙwancen da yake yana zura

Takalmin sa daga shi sai gajeren wando da t.shirt ya nufi part ɗin Hajiya Kaka .

Assalamu alaikum.

Yayi sallama yana kutsa kan sa zuwa falon wanda gaba ɗaya hankalin su ya karkata ya dawo
zuwa gare sa . Iyayen sa ne maza da mata , sai yayyun sa da kanni kuma wanda suke cousins
ne wasun su. Amin wa'alaikassalam.

Muryar Abba Bukar Alh.Jibo da Daddyn Lagos ya katse su suna amsa masa Sallamar ciki har
da Hajiya kaka wacce take ta washe baki taga Jikan nata ya girma yanda take so , Aure babu
fashi yanda ta kudurta.

Murmushi Take yi tana kallon sa tare da kallon inda Nihla take itama gaba ɗaya kallon ta ya
kare akan Maleek ne .

Taufiq ne ya kalli Maleek yana masa alama irin nasu da hannu wanda shi kaɗai yasan me yace
masa , wannan yasa Maleek hade giran sama da ƙasa don yasan zaman nan babu karuwansa
daya ko abun da ransa ke so . Juyawa yayi yana kallon inda Nihla take tana wani murmushi nan
take ya watsa mata wani irin kallo yana takawa cike da Issa yana zama inda Taufiq yake .
To Alhamdulillah tun da kowa ya hallara Hajiya kina iya fara maganan da kika taramu domin ta .
Mshaaallh Muryar Hajiya kaka ya katse su cike da girma tana cewa " Kaman yanda kuka sani ,
Magana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login