Showing 1 words to 3000 words out of 19701 words
[12/6, 4:44 PM] +234 706 301 1585: *WATA KARUWA*
*OUM HAIRAN*
*ELEGANT ONLINE WRITERS*
*_MAFARI_*
Hanisa ke Hanisa wato yauma saikin jamin asarar da kika saba ko nikam narasa irin ki kullum
aita maimaita miki mgn ɗaya doɗɗiyar ƙwaƙwalwa irin ta kifi to wlh yau ki tabbatar idan kika
dawomin da kwantai na Shinkafar nan saina nakasaki Yayarki Hasina yanzu haka ta kusa
dawowa amma ke kinanan kina iskanci" fuuuu Baba Indo ta zari buta ta shige bayi Wata
matashiyar Budurwa ta fito daga ɗaki sanye da riga da zani na atamfa kyakkyawa Chocolate
me matsakaicin tsayi me dirararren jiki.
Ɗaukar bahon Shinkafar tayi ta ɗora akanta ta nufi ƙofa tana cewa “Na fita Baba Indo Bata
saurareta ba dama kuma bataji a ranta zata kulata ba ta fice a gidan ta tsari ɗan sahu ta hau
tace masa yan taya zai kaita. Suna tafe tana kalle²nta suka isa gurin ta zaro kuɗinsa ta basa ta
ɗauki kayanta ta ƙarasa yan abincin ta zauna a gurbinta. Can nesa da ita ta hango Hasina tanata danna waya ta miƙe da sauri ta isa gabanta ta
tsugunna tace “Yaya Hasina Ina kika samu waya?" Ɗagowa tayi ta kalleta tayi mata dariya tace
“Sai yanzu kika fito Ni abincina har ya ƙare" buɗe bohon abincin tayi taganshi jingim ko taɓashi
baayi ba ta ɗago da sauri ta dubeta tace “ai Bama ki fara taɓawa ba" yatsina fuska Hasina tayi
tace “Eh ban taɓa ba jira nake azo a bani kuɗinsa ki bari kema idan yazo zance ya haɗa ya biya
da naki"
Zaro manyan idanunta tayi tace “Waye shi Yaya Hasina?" Rufe mata baki tayi lkcn da wani
matashin saurayi kyakkyawa yake nufosu Hasina ta nunawa Hanisa shi fari tas dogo me
dirararren jiki faffaɗan gaske yana sanye da ƙananun kaya da suka amshi jikinsa sosai. Ajiyar
zuciya Hanisa ta sauke lkcn da idanunta ya sarƙe cikin nasa tayi saurin janye nata kanta na
sarawa gabanta na faɗuwa ta miƙe zatabar gurin Hasina ta riƙo hannunta tace “Ta Baba Ina
zaki?" Dubanta tayi ta dubi matashin daya tsaya akansu yanata zuba ƙamshi tace “Zan koma
gurin abinci na"
Sake riƙe hannunta tayi tace “Wannan da kike ganinsa sunansa Abdul-Ahad Anace masa Abdu
zan baki lbrnsa sai munje gda yanzu dai ki tsaya mu samu almajiri muyi musu sadakar abincina
da naki duk yace zai biya" sake dubansa Hanisa tayi tace “akan me Yaya Hasina nifa kinsan
banason juye haka kawai kina ganin Ladidi da Tabawa daga juyen nan aka juyesu fita ma ta
gagaresu saboda sunyo shegu nikam a'a abarmin nawa zan siyar banson san zuciya....."
Murmushin da taga yanayi ne da dimple ɗinsa daya loma yasata dakatawa da mgnr ta juya zata
tafi taji ya buɗe baki cikin Izza yace “ Beautiful girl ya sunanki?" Kallonsa tayi a wulaƙance zata
tafi taji Hasina tace “Am kaga Abdu sunanta Hasina manta da ita kawai bata rabo da shirme ta
ɗauka kowa ma irin sauran ne" ajiyar zuciya yayi yace “Anisah! Anisah!! Anisah!!! Am ƙanwarki
ce?" Gyaɗa kai tayi tace “Eh uwarmu ɗaya ubanmu ɗaya" murmushi yayi yace “Nice itama
kamarki take?" Harararsa tayi tace “kaifa matsalata dakai kenan yanzu da kake tambayata idan
hakan take zagawa zakayi?" Sosa sumarsa yayi yace “Aa ki gane Baby káwai dai naji
kalamanta sunyi tsauri ne kuma naga.... Am manta kawai"
Taɓe baki Hanisa tayi tayi gaba abinta yabi bayanta da kallo inda Hasina ta shiga haɗa shirginta
tace “Ke kika sani Hanisa me rabon shan duka ai bari bata masa magani nidai kinga tafiyata ga
kuma hadari nan ya gangamo naga yanda zakiyi da uban abincin nan" tana gama wannan
maganar ta fara fadin “sadaka sadaka" nandanan yara suka cika gurin ta rinƙa zuba musu yana
tsaye yana kallonta har ta gama tabisa ya buɗe mata motar ta shiga yaja suka tafi.
Matuƙa halin Hasina yana mugun bawa Hanisa tsoro ta lura cikin kwanakin nan abunta kullum
gaba yakeyi yau taganta a wannan shagon gobe ta ganta a wancan jibi tabi wancan me motar
gata taje gurin wannan lamarin yana ɗaga mata hankali gashi ta rasa waye zata faɗawa yayi
mata faɗa Babansu bayada kataɓus Mama itace komai itace ce me bakin magana ita kuma
son zuciya da son abin duniya shine tasa a gabanta ko kaɗan batason laifin Hasina saboda
tana kawo mata kuɗi sau tari kudin tallen Hasina har zartawa yakeyi idan Mama ta tambayeta
sai tace canji ne akabar mata wannan hali na mahaifiyarsu yasa take shiru da bakinta domin
koda ta fito ta faɗa gwasaleta takeyi shi kuma baba ko ta sanar dashi saidai yace mata ta tayata
da addu'a Allah ya shiryeta"
Hannu tasa ta rufe idanunta saboda ƙurar data taso ta lulluɓe gurin ga wani gagarumin hadari
daya yima sama rumfa tsoro ya sarƙeta duk gurin kowa ya tashi ya fara tafiya amma banda ita
lafawar ƙurar ne yasata buɗe idanunta ta zubawa hadarin da yaketa ɗinkewa a ranta tace “Na
shiga uku Ni Anisa wannan hadarin idan ya ɓalle bansan yaushe zai tsaya ba nikam gida zan
tashi in tafi saidai Mama ta kasheni" gama yanke wannan hukuncin kenan ta mike ta duba ciniki
ta dubu biyu da ɗari takwas saura Shinkafar dubu da ɗari biyu jikinta yayi sanyi tasan yau
kashinta ya bushe jiya ta koma data ɗari takwas an daketa yau kuma sai kashewa.
Jin saukar ruwan ne yasata tashi da sauri ta nufi wata rumfa da suke fakewa ta tsaya abinda ya
bata mamaki yau babu kowa ƴan tallan duk sun watse sai ita kaɗai sai wasu matasa da suke
zaune suna hira, ruwa me ƙarfin gaske ya kece hankalinta ya ƙara tashi ganin ruwan ta arewa
yake kuma fuskar rumfar arewa take kallo gashi tanada Asma ko yaya ruwa ya daketa jigata
takeyi.
Tuna wahalar da takesha ne yasata fashewa da kuka me haɗe da shassheƙa fadi take "Allah ka
kawowa baiwarka agaji kada ciwona ya tashi" Cikin ikon Allah saiga wani matashi cikin matasan
ya taso ya iso gabanta ya tsaya yace “Lahh Me Shinkafar yan gayu me kikeyi anan?" Ajiyar
zuciya tayi tace “Yawwa Lawal don Allah ka taimakeni ka buɗe min dakinka in fake a ciki yau
kowa ya watse saini kaɗai kuma idan na tsaya anan Asma ta zata iya tashi"
Kallon tsaf yayi mata yayi wani murmushi ya nufi ƙofar ya buɗe yace “Allah kenan Me abincin
Yan gayu zo ki shiga kada asmarki ta tashi" bata tsaya tantance kalaminsa ba ta faɗa dakin ta
ajiye kayan abincinta ta tsaya tanata rawar sanyi ya shigo ɗakin ya wucceta tana tsaye jikin ƙofa
tanata rawar ɗari ya nufi wata kusurwa ya kunna glub ya tsaya ya zubawa hips ɗinta idanu yana
wani haɗiyar yawu a ransa yana ayyana abubuwa da yawa, tana tsaye batasan meye yake
ayyanawa ba taji yace “Me abincin Yan gayu ki zauna ga gefen katifa nan bari na fita na dawo"
jinjina kai tayi tace “nan ɗin ma ya isa na gde Lawwali" bai saurareta ba ya nufi ƙofar ya fice bai
jima ba ya dawo ya shige ciki, tsayin lkc har Magrib ruwan nan be ɗauke ba Lawwali yayi alwala
yayi sallah ya dubeta yace “kije ga bayi nan kiyi alwala kiyi sallah"
Batayi masa gardama ba kasancewar dama abinda ke ranta kenan ta nufi bayin tayi alwala ta
fito ta tayar da sallah tayi sujjadar ƙarshe taga duhu ya mamaye ɗakin ta ɗago da sauri bata iya
ganin komai tuni tsoro ya mamayeta jin takun mutum a kusa da ita ta zabura ta miƙe tana faɗin
“Lawwali sun ɗauke wuta kunna fitilar wayarka na ɗauki kayana na tafi ruwan ya fara
ɗaukew......" Bata rufe bakinta ba taji wani sabon tashin hankali ya ziyarceta jin ɗumin mutum a
jikinta kafin ta gama tantancewa taji hannu na yawo a jikinta ta kuwa saki ƙara yayi saurin toshe
mata baki da hannunsa ya manne a jikinta ya mannata da bango ya ɗora hannunsa saman
nononta yana shafa su ta cikin riga ita kuma tana tureshi tsabar tashin hankali ma kukanta
nemanshi tayi ta rasa
Kokawa sukeyi sosai tsakaninta da Lawwali har yayi nasarar fuzge mata hijjab ya keta rigarta
gida biyu ya cillata katifarsa kafin ta miƙe yabita ya danne cikin rawar murya yace “Haba Hanisa
idan na barki ai sai ɗaukar haƙƙin yayi yawa Tun yaushe kike mana ƙwalele da wannan kayan
daɗin naki kusan duk ƴanmatan gurin nan basa mana rowa kece kika zamewa kowa alaƙaƙai to
yau saina karya al'ƙadarinki ko banci ba saina jagwalgwala"
Hannunsa yasa ya buɗa hannunta da tasa ta rungume nononta ya shafa su yace “Komai naki
me kyau ne" ɗora bakinsa yayi a nipples ɗin ta yana lasa yana lumshe ido gashi ya banƙare
mata hannu ya riƙe su da nasa ta rinƙa kiciniyar ƙwacewa shikuma yana ƙara danna nononta a
bakinsa yana sakin wani nishi yana tsotsarsu, jijjiga masa kai ta rinƙayi tana kiran Innanillahi
Lawwali don Allah kada ka canza min lissafin rayuwata ka taimakeni ka ƙyaleni...." Wata cafka
da yayima nonon da bakinsa yana murza nipples ɗin da harshensa itace tasata jan ajiyar zuciya
ta rintse idanunta azabar raɗaɗi takeji akan nonon nata shikuma kara dannasu yake a bakinsa.
Sakin hannunta yayi ya tura hannunsa bayanta ya kwance zanin tare da ɗagata ya zareshi.
Sai lkcn kuka ya kwace mata tace “Kayima Allah kada ka ketamin haddi Lawwali kada ka cutar
dani kagani ka sani duk gurin nan kai kaɗai na yarda dakai kada ka sanya min ciwon da zan
rinƙajin duk duniya babu me amana wlh daka ketamin haddi Gara ka kasheni Lawwali......"
Rufe mata baki yayi ya fincike pant ɗinta daidai lkcn da suka dawo da wuta ya zare boxes ɗinsa
ya kama yar ƙaramar dick ɗinsa data miƙe ya shafo ruwan da taketa tsiyayarwa ya goga mata a
gabanta ya saita ta a gaban nata ya fara goga mata ita akan belinta ta saki wata ajiyar zuciya
me cike da tsoro ta rintse idanunta cikin tashin hankali ta buɗe baki zatayi mgn ya rufe mata
bakin ya fara danna mata bura cikin gabanta ya kwanto jikinta ya cafki nononta ya sake turawa
a bakinsa tana mimmiƙewa tana dukan bayansa tana kuka me ban tausayi tana komai amma
yaƙi ƙyaleta ta cijeshi yafi a ƙirga yaƙi sauka a kanta saima lumshe ido da yake yana ƙara tura
burarsa cikin gindinta yana wani irin nishi itama tana nishin azaba.
Cire bakinsa yayi daga nononta ya ɗagata sosai yaci gaba da cinta yana zaune a kanta itakam
wahala ta fitar da ita a hayyacinta saida yaci yayi hani'an sannan ya ɗagata yana ajiyar zuciya
ya shiga bayi ya watso ruwa yazo gabanta ya tsaya yana sake mulmula burarsa yana lumshe
ido yace “Dallah ki tashi kije kiyi wanka zakiji karfin tafiya gda" yunƙurawa tayi ta miƙe tana
haɗa hanya ta ɗauki zaninta ta daura ta gyara rigarta ta zari kayan tallanta tana kuka me ban
tausayi ta nufi ƙofa ta fice yabita da kallo gabaɗaya kuma sai jikinsa yayi sanyi ya taɓe baki
yace “Meye ma na damun kaina dama dai ƙarshenki kenan koni ban ci ba wani sai ya ci garama
na mayar da tawa ƙwalamar".........
Wannan littafin na kuɗine 300 via acc 0255525235 Gtbank or 3184512451First bank domin
ƙarin bayani zaku tuntuɓi wannan number ta WhatsApp 09013718241 ƴan Niger kuma zakuyi
mgn ta wannan number dake sama don sanar daku yanda zakuyi ku biya naku.
_Please share_
_And_
_Comments_
*OUM HAIRAN*
[12/6, 4:44 PM] +234 706 301 1585: *WATA KARUWA*
*OUM HAIRAN*
*ELEGANT ONLINE WRITERS*
*PAGE TWO*
Tafi takeyi batare da tasan inda ta dosa ba idanunta da ƙafafunta sunyi mata nauyi daƙyar suke
ɗaukar ta jiri na ɗaukar ta tana neman faɗuwa a dole ta nemi guri ta zauna rungume da bahon
Shinkafarta tanata shassheƙar kuka me dukan zuciya jin ruwan ya fara dawowa ne yasata dafa
ƙasa ta miƙe daƙyar taci gaba da tafiya jiri na ɗibanta ga ruwan saman sai ƙara ƙarfi yakeyi
tunanin tare ɗan sahu ma ya kasa zuwar mata.
Tayi tafiya me tsayi cikin gushewar hayyaci da ƙunar zucci taji anayi mata horn bata juya ba taci
gaba da tafiyarta ta kumajin anyi mata horn ganin batada niyyar tsayawa yasashi fitowa a motar
ya nufeta da sauri yasha gabanta yace “Am bakiji Ba Hanisa meye yasa kikayi dare haka har
ƴar'uwarki ta koma gda" Kawar da kanta tayi ta sake ɗaukar hanya tana shirin barin gurin ya riƙo hijjab ɗinta yace “dare
yayi Hanisa kizo na kaiki gda kinga hadarin nan ƙara haɗowa yakeyi fah" sabon hawaye ne ya
wanke mata fuska tace “Na gode Abdul-Ahad kaje kayi harka gabanka" juyawa tayi ta tafi yabi
tafiyarta da kallo faɗuwar gaba ta dirar masa yace “Innanillahi wa Innah Ilaihirraji'un Hanisa
meye ya faru dake haka?" Durƙushewa tayi a gurin ta rushe da kuka tana girgiza masa kai.
Matsowa yayi gabanta yace “Tashi muje akwai matsala fah Anisa alamu sun nuna yau kin shiga
sabon yanayi don Allah ya akayi haka ta faru dake garin yaya Anisa?" Kukanta ta ƙarawa ƙarfi
tace “Na rantse da Allah bantaɓa jin a raina zan sarayar da budurcina don neman duniya ba
tsoron faɗan Mama ne yasani zama har hadarin nan ya riskeni ashe cikinsa littafin ƙaddarata
zai fara buɗewa Abdul-Ahad na rasa budurcin dana daɗe ina tanadi domin mijina na rasa ƙimar
da take kankarowa duk wata mace ƙima sanadin tallah Na yarda da Lawwali yau ga ranar da
yardar tayimin yayi reaping ɗina yayimin fyaɗe kuma banida ikon neman haƙƙina kawai don na
kasance mara galihu wayyoh Allah wayyoh Babana Allah dama mota ce ta takeni na mutu
nasan nayi shahada"
Wani mugun matsanancin tausayin yarinyar ya ɗarsu a ransa yinin yau sur da ita ya yini a ransa
duk da ya ɗauki yar uwarta Hasina sun fita shan minti ya kasa hassala mata komai lissafinsa ya
goce daga lkcn da idanunsa ya sauka akan Anisa ashe ita tananan wata mummunar ƙaddarar
na shirin faɗa mata.
Wani tuƙuƙin baƙin ciki da baisan daga inda ya taso ba ya cika masa zuciya ya miƙe yace “Ok
tashi akwai wani asibiti anan baya muje su baki magani sai na kaiki gda yau yaron nan bazai
kwana a ɗakinsa ba wlh sai nasa an ɗauke....... Saurin rufe masa baki tayi da hannunta daketa
rawa tace “Aa Abdu idan ka taɓashi asirina zai tonu don Allah ka barshi wannan ba komai bane
ƙaddararmu ce ƴan talla ba shine da laifi ba Mama itace me laifi tunda itace ta ɗora min tallan
da bata ɗoramin ba aida hakan bata faru dani ba"
Bawai don ya bari ba yace mata ok muje a dubaki dare na ƙara yi shiga motar tayi yaja suka
nufi wata hanya ya shiga cikin wani asibiti yayi parking suka fita yanata kallonta kyakkyawar
yarinya itama rayuwarta ta gurɓata.
Office na likitan suka shiga yayi musu bayanin komai dake asibitin kuɗine nandanan suka
dubata suka bata magunguna yayi musu gdy suka fito suka nufi unguwarsu ya sauketa tare da
bata kuɗi masu kauri yace “Gobe zanje Lagos ki kula da kanki ki kuma kula da shan magani
zaki samu ƙarfi kada kije tallannan gobe don Allah kinji"
Ɗaga masa kai tayi ta buɗe bakinta cikin sanyinta na halitta tace “na gde” gdan ta shige babu
kowa a tsakar gdan saboda ruwan da akayi ta ajiye kwanukan ta nufi ɗakinsu ta kwanta saman
tabarmasu ita kaɗai tasan azabar da takeji a ƙasanta wani tunani ne ya faɗo mata na ta tashi
taje Madafi ta haɗa wuta ta samu ruwan ɗumi ta gasa ƙasanta ko ta samu sassauci. Miƙewa tayi daidai lkcn da Mama ta bankaɗo labulen tayi saurin komawa ta zauna harara
Mama ta zabga mata tace “Duk uwar daɗewar nan da kikayi don lalacewa baki iya siyar da
abincin nan ba kekam na rasa baƙin jininki a rayuwa talla ma idan kika ɗauka kwantai kikeyi"
sosai kalaman Mama suna dukan zuciyarta saidai bata iya mayar mata kamar yanda Yaya
Hasina take mayar mata saidai tayi kukanta ta cinye a ranta, jakarta ta duba ta zaro dubu huɗu
ta miƙa mata tayi saurin karba ta ƙirga nandanan ta saki ranta ta fara rawa tana juyi tana cewa
“Masha Allah masha Allah itama ta dau hannu Hanisatu wannan kyalla kyallan kuɗaɗen hala
juye akayi miki?" Kawar da kanta tayi wasu hawaye masu ɗumi suka zubo mata, nan Mama ta
kira Hasina ta fara raba musu cefanen gobe Hanisa cikin kuka tace “Wayyoh Allah Mama wlh
bazan iya tashi ba marata ciwo takeyi ƙafafuna zasu karye"
Tuni firgici ya shiga Mama ta matso da sauri tace “Ya Hayyu meye ko al'ada zakiyi" hannunta
takai jikinta taji jikin zafi zau tace “Na shiga uku Ni Indo Hanisa ruwan nan kika bari ya dakeki
wannan muguwar cutar taki me cin kuɗi take neman tashi ko?" Fita Hasina tayi da sauri tace “Ai
dama da naga hadarin saida nace ta taho mu tafi taƙi yanzu ai ga irinta nan bari na juye miki
ruwan can da na ɗora zanyi wanka saiki watsa zakiji daɗin jikin"
Ficewa Mama tayi hakan ya bata damar miƙewa daƙyar ta nufi bayin tana dafa bango ta shiga
ta watsa ruwan ta zauna cikin bahon tana yarfa hannu saboda azabar da takeji hawayenta naci
gaba da tsiyaya ta mike ta daura zaninta ta koma ɗaki daƙyar tayi sallar Isha tasha maganinta
ta kwanta har zuwa lkcn shassheƙar kuka takeyi me taɓa zuciya. Daidai lkcn Hasina ta shigo gabanta ya faɗi jin shassheƙar kukan ƴar'uwar tata, da sauri ta
kunna fitilar su ta ɗakin ta ƙarasa inda Hanisa ke kwance tanata rawar sanyi tace “Wai jikin ne
har yanzu Hanisa meye ne yake damunki haka?" Sake gyara kwanciyarta tayi