Showing 9001 words to 12000 words out of 19701 words

Chapter 4 - WATA KARUWA HAUSA NOVELS BY OUM HAIRAN .pdf

17 Nov 2025

104

sannan tace to My Besties kayi mana ai aure sunnah ce kuma yinsan
yanada amfani yana tsare gangar jiki da zuciya daga faɗa wa kaba'ira wayyoh daɗi Bestie zanji
daɗi idan kayi aure wlh" ganin bai bawa mgnrta muhimmanci ba yasata cewa “Lallai ma kai
ɗinnan ina mgn ka wani basar dani ko? hmmm" kallonta yayi ya kautar dakai yace “To wa zan
aura?" Tambayar ta bata dariya tace “Kaima dai da abin dariya kake ina kuma ka ajiye Yaya
Hasinan?" Daga wannan yaja yayi shiru bai kuma cewa komai ba itama shirun tayi suka shiga
wani babban gda ƙawatacce me zubin gdan sarauta girman gdan kawai ta tsaya tana kallo
tsoro da fargaba suka dirar mata tayi saurin kai dubanta gareshi har yayi parking ya buɗe motar
ya fita ya buɗe mata itama ta fito ya riƙo hannunta yana ƙoƙarin sakin fuskarsa yace “Mu shiga
ku gaisa da parents ɗina duk da iyakar junior secondary ta tsaya da karatu wasu kalmomin
basa bata wuya wajen fahimta tace “Parents ɗin ka kuma Abdu dama anan suke?" Lumshe
idanunsa yayi ya sake damƙe hannunsa cikin nata yace “Aa sundai zone saboda ke Aneesah
da Mom ɗina da King wato Dad ɗina duk suna gdannan sunzo ne don nabasu lbrnki sunason
ganinki domin nemamin Izinin zama dake zanyi miki bayanin komai Bayan mun fito"



Bai damu da kallon da takeyi masa me kama dana tuhuma ba yayi gaba ta tsaya sake da baki
tsaiwa ta rashin madafa tabi bayansa da kallo yayi nisa sosai ya waiwayo ganinta tsaye inda ya
barta yasashi juyowa ya kamo hannunta yace “Muje Dad bayason jira" batayi masa gardama ba
tabisa suka shiga cikin gdan abin daya ɗaure mata kai ganin mutane birjik a da'irar sunata
kaikawo mamakinta yanata ƙaruwa suna ƙara kutsawa ciki har suka isa wata babbar ƙofa
masu gadinta suka buɗe tare da rusunawa suna gaishesu yana ɗaga musu hannu.
Babban parlour suka shiga ta zubawa parlourn idanu zubinsa zubin fada taja ajiyar zuciya
lamarin Abdu ɗaure mata kai yakeyi tare da bata tsoro tunaninta ya tsaya akan dalilinsa na
ɗaukota ya kawota gdansu to meye zatayi masa a gdansu" nutsuwa ta samu lkcn data tuna
yanda yake bata lbrn girman abota a al'adarsu bayan sun ƙetare wannan babban falon ya kuma
buɗe ƙofa suka shiga shima babba ne bambamcinsa da wancan shi babu kujeru sai wasu
manyan tuma tumai da manyan dogayen flowers na roba da hoton wani ƙaton ɗawisu me
kyawun gani da burge idanu da manyan hotunan wasu dattijai a kowacce kusurwa sanye suke
da kayan alfarma irin na saraki, wanda yafi ɗaukar hankalinta wani dattijon farin mutum sanye
da manyan kaya na saraki fuskarsa babu rawani sai hular alƙyabbar daya ɗora saman hular
darar dake kansa fari tas shima kamar jinin larabawa kallo ɗaya tayi masa ta gano haƙiƙanin
kamarsa da Abdu tana shirin magantuwa wata matashiyar Budurwa ta zubo a guje ta
rungumeta tana dariya tana magana da wani yare da bata fahimtar komai.




Abdul-Ahad ne ya karɓi mgnr da cewa “Merry Aneey batajin yarenmu kiyi mata mgn da Hausa"
murmushi Merry tayi tace “Sister inayi miki welcome da shigowa cikin Family ɗin mu King da
Mom sunacan sunata jiran zuwanki" kanta ne yayi nauyi sannan ya sara zuciyarta na bijiro mata

to wanne girma ke gareta da suke jiranta?
Bata samu amsa ba Maryam taja hannunta suka nufi wani falon inda aka ƙurewa ƙawa gudu
suka shiga yana biye dasu a baya mamaki ya cikata ganin mutane fal parlourn bata gama
dawowa daga wata duniyar ba suka jefata a wata ganin kowa ya miƙe tsaye banda mutum biyu
dake zaune saman wasu kujerun Alfarma. Tsayawa tayi tanabin kowa da kallo Abdu ya riƙo hannunta suka durƙushe tare bisa gwiwarsu
ya sunkuyar da kansa ƙasa yayi mgn da yarensu da bata ganewa nan take gurin ya ɗauki
shewa da iface² bayan komi ya lafa ne King yayi gyaran murya yace “Prince Tabbas naji daɗin
ganin zaɓinka amma bazamu yanke hukunci ba dole sai dodo yaganta......"



Dagowa tayi da sauri idanunta ya faɗa cikin na wani mutum da yake dauke da wata ƙwarya a
hannunsa idanun mutumin sunyi bala'in bata tsoro ta yunƙura zata miƙe Abdu ya riƙe hannunta
mutumin yayi gyaran murya yace “dodo ya yanke zakuyi zaman shekara ɗaya zaku haifi yaro
ɗaya sannan kuyi aure wannan shine abinda dodo ya yanke kuma bisa sharaɗin bazata kuma
fita daga gdannan ba harsai lkcn biki" Wata zabura tayi ta miƙe tace “Me hakan yake nufi zaman
shekara ɗaya ɗa ɗaya kafin aure wanne irin shiri ne wannan kuma dani Abdu Ni Ko Yaya
Hasina?" Murmushi King yayi yace “Kiyi hƙr Princeses wannan shine tsarin Al'adarmu kuma duk
wata mata da kika gani Indai a cikin masarauta take sai tayi wannan zaman ga mijinki nan
munsashi yayi miki bayanin komai"........





•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•
Masu bina suna faɗa min sunason littafi ɗaya cikin taurari Uku Amma basason a sasu a group
na kowa da kowa, to kusani kunada damar samun duk littafin da kukeso shi kaɗai ta hannun
marubuciyarsa kamar Ni *OUM HAIRAN* zaku tuntuɓeni ta whattsAp number *09013718241*
domin Samun damar karanta *WATA KARUWA* cikin kwanciyar hankali. Domin karanta *AUREN SHA'AWAA* zaku tuntuɓi *OUM APHNAN* ta whattsAp numberta
kamar haka *+234 906 599 0265*
Domin karanta *SIYASA TAH* shi kaɗai zaku tuntuɓi *MAMAN TEDDY* a *+234 808 120 2932*
Amma hanyar biyan kuɗin duk ɗaya ce idan kuka duba ƙasan kowanne page munyi bayanin
yanda zakuyi ku biya kada ku manta littafi ɗaya 300 ne.

_*WATA KARUWAA!* Na kuɗine ,Zazzafa ne Cikin jerin gwanon *TAURARI UKU✨
MASU HASKAWA* Da suke zuwa maku daga alƙalumman gwanayen marubutanku,Taurari
Uku ✨Masu Tashe ,wanda suka haɗa da:_
_*WATA KARUWA* Daga Alƙalamar OUM HAIRAN_
_*SIYASA TAH* Daga Alƙalamar MAMAN TEDDY_

_*AUREN SHA'AWA* Daga Alƙalamar OUM APHNAN Karku bari a baku labari,zaku samesu
cikin sassauƙan farashin da babu kamarsu_
_Regular_
Zaki samu guda *Ɗaya* ₦300
*Biyu* ₦500
*Duka ukun* ₦800

_Manyan mata kuma ƙasaitattu ba'a barku a baya ba,ganaku kaɗan cikin tunjimin aljihunku_
*Ɗaya* ₦1000
*Biyu* ₦1500
*Duka ukun* ₦2000


•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•

_Zaki biya ta wannan Bank account ɗin_
0255526235
_Fauziyya Tasi'u. GTbank_


Ko katin MTN
_Zaki biya ta wannan number_
08081202932

Ko VTU
_Zaki biya Ta wannan Number_
09065990265

•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•

*SHAIDAR BIYANKI SAI KI TURA TA NAN*
09065990265

♡♡ ```Sai munjiku Masoyan Amana....ShareShareAnd ShareHabibties
Allah ka barmu da masu sonmu```♡♡



*OUM HAIRAN*
[12/6, 4:44 PM] +234 706 301 1585: *WATA KARUWA*

*OUM HAIRAN*




*PAGE SIX*


*WARNING❌*
_Only matured ahead idan kika zageni ban yafe ba domin banyi littafina don ƴammata ba
idan kinga zaki iya go ahead._



*Culture's*



Wani mugun kallo ta rinƙa bin kowa dake gurin dashi kallo irin na tuhuma Abdu ya miƙe yakai
hannu zai riƙo hannunta ta janye tace “Me yasa Abdul-Ahad meyesa zakayimin haka Ni
bantaɓa kallonka da wani matsayi na bayan na aboki ya kakeson ka shiga tsakanin fahimtata
da ƴar'uwata kayi mana karo meye yasa kana soyayya da ƴar'uwata kun yarda da juna kuna
rayuwa irinta mata da miji sannan rana a tsakar ka zaka ɗaukoni ka kawoni ga Parents naka ka
gabatar dani matsayin matar da zaka aura Abdu yanzu irin naka adalcin kenan irin naka ƙaunar
kenan wayyoh Allah na Abdu ka cutar dani bantaɓa tunanin haka daga gareka ba......."
Miƙewa tayi ta Isa gabansa ta riƙe hannunsa tace “Don Allah meyesa kayimin haka Abdul-Ahad
meyesa meyesa!!" Janta yayi zai haɗata da jikinsa cikin matsanancin tashin hankali domin
kukan nata dukan zuciyarsa yakeyi da gaske ko kaɗan baison damuwar Matar tasa to amma
shima ya zaiyi lkcn aurensa yayi sauƙinsa kwanciyar hankalinsa shine ya kawo wacce yakeson
aure idan ba hakaba calture nasu zata bawa dodo damar zaɓa masa mata domin sunyi imani
cewa duk saurayin daya haura 35 kuma bayi aure ba to kurwarsa zata fitinesa zai zamana baya
iya control na zuciyarsa.




Sannan zai zamana cikin firgici kullum Mayun dake cikin Sociaty nasu zasu addabi kurwarsa ita
kuma zata addabesa wannan yasa duk wani ɗan gata kafin ya cika wannan shekarun iyayensa
sukeyi masa aure to bare kuma Abdul-Ahad daya kasance ɗan gatan iyaye autan maza a gdan
King Abdulra'uf ko kusa iyayensa basuson damuwarsa kuma ko kusa basa taɓa fatali da
buƙatarsa wannan tasa ya ssngarta cikin ƴan uwansa ya zama bashida me yi masa faɗa koda
wani laifi yayi babban yayansu da suke kira Little Father Abdulmunaf da ya fara yi masa faɗa
King da Mom zasuce ya ƙyaleshi ƙuruciya ce.

Ji yayi tana kiciniyar ƙwacewa ya sassauta mata riƙon da yayi mata yace “Banso lamarin yazo
miki a haka ba Aneesah na kasa faɗa miki abinda ke zuciyata na kasa kuma hƙr dake wlh tunda
nake bantaɓa son wata mace har naji inason zama da ita matsayin mata ba saike Aneey kada
ki duba komai komai ya faru ne bisa rashin sanin abinda ƙaddara zata wanzar nikam inasonki
kuma koda baki sona zan rayu dake...."
Hannu ta ɗaga zata ɗauke shi da mari baisan kuma meye ta tunaba yaga ta sauke hannunta
tayi hanyar fita a parlourn da gudu ya bita yana ƙwala mata kira tanajinsa taƙi tsayawa hatta
King saida ya taso daƙyar wasu mutane suka riƙe ta ta kuwa rushe da kuka tana yunƙurin
ƙwacewa tana cewa “don Allah kada ku hanani fita mayaudari ne ƴar uwata ya yaudara kullum
burinta ta kasance tare dashi kullum mgnr Hasina idan sunyi aure zasuyi kaza ku barni bazan
iya rayuwa dashi ba kubarni na fice cikin rayuwarsu nikam wannan cin amanar ƙaunar ba za'ayi
dani ba....."



Cak taji an ɗagata anyi wani sashi da ita kiciniyar ƙwacewa takeyi saidai ta kasa hakanan taji an
daki wata ƙofa ya shiga ciki ya mayar ya kulle tanaji ya dannawa ƙofar lock sannan ya direta a
tsakiyar falon ya tsaya jikin ƙofar yana mayar da numfashi miƙewa tayi ta nufoshi ta tsugunna a
gabansa ta riƙe ƙafafunsa bakinta yanason furuci amma ta kasa sai kawai ta sake rushewa da
kuka tana furta Innanillahi wa Innah Ilaihirraji'un Ni Aneesah zaman Zina zanyi har na shekara
guda dakai kuma Abdu nidai bazan iyaba ban taɓa yi maka kallon hakan ba bazan iya
mu'amala dakai ba Yaya tanacan tana jiran na koma gda na bata mafita domin ku daidaita
tsakaninku nikam Abdu ka ceceni ka barni wlh ka cika matsamin inajin kamar zan iya kashe
kaina akan wannan abinda kakeso dani......"
Numfashinta ne ya fara neman ɗaukewa ta buɗe idanunta jin bakinsa saman fuskarta yasa
harshensa yana tsotse hawayenta dake kwarara babu ƙaƙƙautawa da sauri ya shammaceta ya
ɗagata cak tana tureshi tana komai ya haura step na benen ya buɗe dakin baccinsa ya mayar
ya rufe ya sauketa ta miƙe da sauri tana bin ɗakin da kallo yayi mugun kyau an narka naira a
ɗakin kamar babu gobe ji tayi ya sanya tausasan hannayensa ya rungumeta ta baya ya ɗora
kansa saman nata da tuni ɗankwalinta ya jima da faɗuwa ya lumshe idanunsa yana sauke
ajiyar zuciya yana jan hannunsa a dabarance yanayin sama dashi zuwa matsayar ƙirjinta tayi
saurin janyewa ya sake dawo da ita ya mannata da jikinsa ya matseta a ƙirjinsa manyan boobs
ɗin ta da suke masifar fuzgarsa suna gugar faffaɗan ƙirjinsa cikin wata kasalalliyar murya yace.




“Wow! Aneey" tun tana ƙoƙarin ƙwacewa ma harta hƙr taci gaba da rera kukanta faɗi take Yaya
wlh banason mijinki bani na kawo kaina garesa ba Yaya ya zanyi ki yarda dani wayyoh Yaya

kizo ki taimakeni kada ya cutar dani...." Rufe mata baki yayi da nasa tsayin lkc bakinsa na cikin
nata yanayin ɗumin jikinta yana jirkita masa yanayi gabaɗaya ya susuce abinka da abinda aka
daɗe ana buri.
Nauyin da jikinsa yayi masa da kuma kasalar data dirar masa ne yabata damar janyewa ta
koma gefe ta zauna ta kifa kanta a cinyarta taci gaba da rera kukanta a fili tace “Nikam masifar
dake cikin rayuwata tafi daɗinta yawa Abdul-Ahad ka taimakeni ka mayar dani gdanmu"
tsugunnawa yayi a gabanta yace “zan mayar dake Aneey amma sai naga kin saki jiki dani kinga
jibi su King zasu tafi idan sun tafi sai na kaiki muyima Mama bayanin komai don itama
hankalinta ya kwanta yanzu dai idan kin kwantar da hankalinki zan kira Hasina na sanar da ita
karsu ɗaga hankalinsu muna tare dake...." Ɗagowa tayi da sauri ta girgiza masa kai tace “kada
ka faɗa mata ina tare dakai ni bana wani tare dakai" murmushi yayi yace “Ok to mu bari sai
jibin" kuka ta kuma rushewa dashi ta zame ta kwanta a ƙasan tiles ɗin tana cewa “Har jibi Abdu
yanzu sai jibi nikam bazan iya kwana a wani guri ba nidai ka kaini gdanmu wlh banason wannan
alaƙar da kakeson ƙulla mana da nasan abinda ke zuciyarka kenan da bazan yarda na biyoka
ba"




Miƙewa yayi ya koma bakin gadon ya zauna ya dafe kansa da hannayensa baisan ta iso garesa
ba saida yaji ta ɗora kanta a cinyarsa cikin kuka tace “Na roƙeka kada ka taɓa mana zumunci
Abdu inason yar'uwata da farin cikinta fiye da yanda kake tunaninta bana fatan na zama sila ta
shigarta damuwa Abdu don amincin dake tsakanina dakai kayimin wannan alfarmar ka karɓi
yar'uwata ka ƙyaleni tafini dacewa dakai"
Tunda ta fara mgnr bai ɗauke idanunsa daga kanta ba har ta gama baice komai ba saida yaga
tana ƙoƙarin miƙewa ya janyota suka zube a gadon ta fado saman ƙirjinsa yasa hannunsa biyu
ya haɗe ta da jikinsa suka saki ajiyar zuciya a tare ta rasa meye yasa duk mazan da suke
ƙoƙarin haɗa jikinsu da nata batajin komai akansu amma ko ya ta raɓi jikin Abdu sai taji wutar
kanta ta ruru.
Shima abinda taji yakeji harma yafita karɓar yanayi a hankali yaji tanata sauke ajiyar zuciya
jikinta yaji ya saki ya mirginar da ita ya haura samanta ya zare mata mayafin jikinta yakai hannu
zai zuge zip ɗin rigarta ta gaba tayi saurin riƙe hannunsa.
Buɗe idanunta tayi akansa shima idanunsa cikin nata ya lumshe tare da kwantar da kansa a
ƙirjinta yaja numfashi ya dire ya sake buɗe idanunsa



A kanta ya ɗora lips ɗinsa saman kuncinta yana tsotsa ta lumshe idanu tare da ɗora hannunta a
kansa ta buɗe bakinta zatayi masa mgn yayi saurin haɗe bakinsa da nata suka saki ajiyar
zuciya tare tanajin wani yanayi da bata taɓa kasancewa a cikinsa ba a hankali ta tallafo kansa
ya lumshe idanunsa ya ɗora hannunsa a kafaɗarta ya janye bakinsa daga nata yayi ƙasa da
kansa yasa bakinsa ya kama zip na rigarta yajashi tayi saurin ƙanƙame jikinta cike da
matsanancin tsoro ta buɗe baki zatayi mgn ya ɗago cikin wata Murya data sanya ilahirin jikinta

ɗaukar charge yace “Please banason a'a Aneesah nafi kowa sanin darajarki zanbiki a hankali
idan ma kince bakiso zan barki nidai ki barni na samu relief"
Hawaye ne ya tsiyayo mata tace “Wlh banaso tsoro nakeji Abdul-Ahad ka barni...." Bata ƙarasa
ba taji ya ɓalle mata bra yaja numfashi me ƙarfi yayi saurin ɗora hannunsa bisa manyan
nonuwanta ya riƙe nipples ɗinta da yatsunsa yana matsawa yana wani lumshe ido yanajin wata
muguwar sha'awa na bijiro masa. Kamar wacce aka tsikara ta watsar dashi ta miƙe lkcn daya
ɗora bakinsa saman manyan nonuwanta jikinta na ɓari tace “banaso wlh zafi ciwo...." Komawa
yayi ya kwanta idanunsa a lumshe yarinyar tana bashi ciwon kai. Ganin ta tsaya ta zuba masa
idanu ne yasashi miƙa mata hannu yace “An.... Aneey kizo bazan wahalar dake ba zanbiki a
hankali ki bani nononki nasha Please inasonsu da gaske nake sonsu inason kallonsu....."
Maƙale kafaɗa tayi ya miƙe ya zare rigarsa ya nufota ta janye da sauri yayi saurin cafkota
jikinsa na ɓari yace “Kada ki cutar da mijinki Aneey inada matsala da feeling bana iya control
kaina idan tazo kibarni na samu nutsuwa a inda ya dace"............




•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•
_*WATA KARUWAA* Na kuɗine ,Zafafa ne Cikin jerin gwanon *TAURARI UKU✨
MASU HASKAWA* Da suke zuwa maku daga alƙalumman gwanayen marubutanku,Taurari
Uku ✨Masu Tashe ,wanda suka haɗa da:_
_*WATA KARUWA* Daga Alƙalamar OUM HAIRAN_
_*SIYASA TAH* Daga Alƙalamar MAMAN TEDDY_
_*AUREN SHA'AWA* Daga Alƙalamar OUM APHNAN Karku bari a baku labari,zaku samesu
cikin sassauƙan farashin da babu kamarsu_
_Regular_
Zaki samu guda *Ɗaya* ₦300
*Biyu* ₦500
*Duka ukun* ₦800

_Manyan mata kuma ƙasaitattu ba'a barku a baya ba,ganaku kaɗan cikin tunjimin aljihunku_
*Ɗaya* ₦1000
*Biyu* ₦1500
*Duka ukun* ₦2000


•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•

_Zaki biya ta wannan Bank account ɗin_
0255526235
_Fauziyya Tasi'u. GTbank_

Ko katin MTN
_Zaki biya ta wannan number_
08081202932

Ko VTU
_Zaki biya Ta wannan Number_
09065990265

•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•

*SHAIDAR BIYANKI SAI KI TURA TA NAN*
09065990265

♡♡ ```Sai munjiku Masoyan Amana....ShareShareAnd ShareHabibties
Allah ka barmu da masu sonmu```♡♡



*OUM HAIRAN*
[12/6, 4:44 PM] +234 706 301 1585: *WATA KARUWA*



*OUM HAIRAN*




*PAGE SEVEN*


*WARNING❌*
_Only matured ahead idan kika zageni ban yafe ba domin banyi littafina don ƴammata ba
idan kinga zaki iya go ahead._



Yana mgnr yana wawurar bakinta ta riƙe kafaɗarsa cikin firgici na ganin yanda jikinsa yake ɓari
ta zame tayi ƙasa tace “Na shiga uku ban lallace ba Ni Aneesah Abdu wlh tsoro nakeji ranar da
Lawwali ya....." Rufe mata baki yayi cikin murya me rauni da rawa yace “stop Please Aneey
karki ƙara tunamin da wannan ƙazamin yaron banason ko tunaninsa ki ƙarayi ki bani nono nace
Please ki

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login