Showing 3001 words to 6000 words out of 19701 words
taci gaba da
kukanta batare data iya bata amsa ba. Ganin tayi shiru yasa Hasina zama a kusa da ita tace
“Duk da munsha bambam ta wajen ɗabi'a da halayya Hanisa karki manta munyi alƙawarin duk
rintsi duk wuya bazamu ɓoyewa juna damuwarmu ba zamu faɗawa juna matsalarmu mu
samawa kanmu mafita, shin meye yasa kikeson karya alƙawarin nan Ƙanwata?"
Ɗora kanta tayi saman cinyar Hasina ta sake rushewa da kuka Hasina ta kwanto jikinta yanda
takejin kukan ƴar uwar tata tasan daga zuciya yake fita itama kukan ta saki tace “Don Allah ki
cireni daga tashin hankali Hanisa ki faɗamin matsalarmu"
Tashi tayi zaune ta buɗe idanunta da suka kaɗa sukayi jawur tace “Kiyimin alƙawarin zaki
rufamin asiri Yaya Hasina banason wannan mgnr ta fasu don Allah" riƙe hannunta Hasina tayi
tace “Wlh ko kisa kikayi zan rufa miki asiri ƙanwata bare ma nasan bazai taɓa zama hakan ba"
rungume kanta tayi cikin cinyoyinta ta sake rushewa da kuka tace “Fyaɗe akayimin Yaya
Hasin....." “Me?" Hasina ta faɗa da ƙaraji sai kuma tayi saurin rufe bakinta da hannunta tare da
komawa inda ta tashi da sauri jikinta na ɓari tace “Garin yaya Hanisa waye yayi miki wannan
aika²r?"
Cikin kuka ta zayyane mata komai Hasina ta miƙe tana zagaya ɗakin kanta da zuciyarta na
bugawa da ƙarfi wasu hawaye masu ɗumi suka rinƙa sintiri a fuskarta jikinta na rawa daidai lkcn
da wayarta tayi ring takai hannu ta ɗauka ganin sunan Abdul yasata ɗagawa muryarta na rawa
tace “Abdu...." Katseta yayi da cewa “Ina Anisah?" Ajiyar zuciya tayi tace gatanan a zaune"
shima zuciyar ya ajiye yace “Ina fatan tana cikin aminci?" Dake Hanisa ta sanar da ita shine ya
taimaketa ya kawota gda batayi mamaki ba tace “Eh sama² dai Abdu tabbas yau tafimin
kowacce rana muni cikin rayuwata wlh bantaɓa jin ciwon rasa budurcina ba domin Ni ganin
dama nayi na bayar dashi Abdu zuciyata zafi takeyi saboda abinda ya samu ƴar uwata meye
yasa Hanisa rayuwarta take a hargitse ne duk abinda take gudu yafi samunta?"
Sauke wani Gwauron numfashi yayi yace “Bani ita inason magana da ita" miƙa mata wayar tayi
ta karɓa jikinta na rawa tace “Abdul-Ahad" cikin sanyin murya da kasala yace “Na'am Anisah ya
jikinki?" Da shassheƙa tace masa naji ƙarfin jikina da nayi amfani da ruwan zafi kamar yanda
kace sannu fah na gde ubangiji yabar zumunci" Shiru yayi zuciyarsa ta lula masa duniyar tunani saida ta kuma cewa “Abdul-Ahad ka Taimakeni
ka rufemin sirrina wlh muddin sirrin nan ya fasu bazan iya zama tare da Baba ba na gwammace
na shiga duniya saboda kullum Baba roƙona yakeyi na kiyaye kaina na riƙe darajata yana
yawan faɗamin ba talla ne matsala ba masu tallan ne da masu siyan matsalar nikam zanji
kunyar ranar da asirina zai tonu baba yasan nima na rasa ƙimata"
Murmushi yayi me ciwo yace “kina nufin abar Lawwali yaci bulus gobe ma ya samu damar
aikatawa wata irin abinda ya aikata miki?" Shiru tayi a ranta tana jinjina ƙarfin halin mutumin
yace “Anisa tun ganina dake na farko zuciyata ta ɗarsu da tausayinki inaji a raina idan ƙanwata
Maryam hakan ta faru da ita zan iya bari kuwa, Anisa bazan bari ba saboda haka kema bazan
iya bari ba kedai kawai kija bakinki kiyi shiru"
*OUM HAIRAN*
[12/6, 4:44 PM] +234 706 301 1585: *WATA KARUWA*
*OUM HAIRAN*
*PAGE FOUR*
*WARNING❌*
_Only matured ahead idan kika zageni ban yafe ba domin banyi littafina don ƴammata ba
idan kinga zaki iya go ahead._
Buɗe ƙofar gdan nasu tayi ta tsaya jikin ƙofar tana nazarin gurin iyakar hangenta wata mota ce
kawai a gurin ƙirar Benz baƙa sai sheƙi takeyi, zuba idanunta tayi akan motar tanason ganin
abinda ke ciki tunaninta na bata to waye baƙon Yaya Hasinan da bataganshi ba?
Juyawa tayi zata koma Cikin gidan taji ance ““Am babe bakiji ba" tsayawa tayi tare da juyowa ta
zubawa me mgnr ido a ranta tace “Itakam Yaya da kwashe² take wannan kuma ina ta ɗeboshi?
A zahiri kuma saita rusuna tace “Sannu ina yini? Murmushi matashin Saurayin Wankan tarwaɗa
me ƙirar ƙarfi yayi daya fito da kyawawan haƙoransa masu ɗauke da siririyar wushirya yace
“Miƙe mana Ƴammata ai bakya tsugunna ba" miƙewa tayi ya jingina jikin motarsa yace “Dama
ba kece Hasina ba?" Kaɗa kai tayi tace “Eh sunana Hanisa" lumshe lumsassun idanunsa yayi
yace “da kyau Aneey Ni inama tunanin kece Hasina dake sunan yayi tambari so duba da
yanayinki sai nace duk yanda akayi kece am karna cikaki da zance nidai sunana Ibrahim ana
kirana da Mu'azzam na jima ina huccewa ina ganinki inajin wani yanayi game dake saidai ina
fargabar yi miki mgn sai yau dai na daure na tunkareki ina fatan bazaki ƙi amsa tayina ba?"
Kanta tayi ƙasa dashi gabanta na faɗuwa tace “buƙata kuma? Wacce irin buƙata?" Murmushi
yayi ya matsota sosai har suna jin numfashin juna yakai hannu zai kamo hannunta ta janye
yace “Kinga Aneey ki saki jikinki ni nan da kike ganina idan inason mace babu abinda banayi
mata nidai burina ki bani damar nuna miki ƙauna zakiji daɗina kinsan kamar yanda mace me
wushirya take da ruwa da garɗi wajen rayuwa haka namiji ma me wushirya yake da ɗanɗanon
gamsarwa"
Wani baƙin ciki ne ya tokare mata maƙoshi ta dubeshi hawaye ya zubo mata me haɗe da
murmushin ciwo tace “Wai meye yasa fuskarmu take bada damar kowanne shirme azo mana
dashi ne Mu'azzam kake ko wa? To kamar yanda kake tunani ba haka nake ba banjin zaka
samubiyan buƙatarka Indai irin wannan buƙatar ne....." Juyawa tayi ta shige gda tabarshi tsaye
shanye da baki cike da mugun mamaki yace “kayy dama akwai irin waɗannan yaran ƴar talla ce
fah kayy aa saidai ko idan nine banyi mata ba amma bari na gwada wata dabara" yaro ya kira
yace ya shiga gdan yace da Mama za'a shigo a gaisheta" yaron ya shiga ya isar da saƙon
nandanan Mama da Ramma suka hau tsumar gyara shimfiɗa aikace da yaron yaje yace ya
shigo.
Shigowa yayi ya zauna a tsakar gdan suka gaisa da Mama ya gabatar da kansa ya zaro kuɗi
masu yawa ya aje mata ya miƙe zai tafi tanata kwarara masa gdy Hanisa na jinsu tana daga
ɗaki tayi ƙwafa taci gaba da ninkin kayansu tana jerawa a jakarsu bayan ta gama ta shafa mai
ta zura kayanta tana kiciniyar zuge zip Hasina ta shigo ta ƙarasa ta zuge mata tana cewa
“Meyesa bakida sabo da sakin jikine Hanisa mutumin da zai cutar dakai ai daga yanayi zakaga
alama yanzun ke zuciyarki ta karɓi abinda kikayima Abdu mutumin da yaketa ɓarnatar da
Dukiyarsa da Lkcnsa duk saboda ke idan Abdu yanada nufin cutarwa gareki da bai taimakeki
ba haba don Allah Hanisa meyesa kike haka daraja ta rinƙa cin arziƙin daraja mana yanzu saiki
tashi muje yana ƙofar gda"
Gabanta ne ya faɗi ta dubi Hasina da sauri tace “biyoki yayi?" Murmushi tayi tace “Eh cewa yayi
sai yazo ya baki hƙr" girgiza kai tayi tace “bawan Allah Ni baimin komai ba kawai dai naji tsoro
ne" murmushi tayi tace “shima tsoron da yaga kinji ne yasa yakeson ya baki hƙr"
Sunkuyar dakai tayi kamar me nazarin wani abu Hasina ta taɓa ta tace “kije kinsan maza basu
fiye son jira ba" tama manta da yana jiranta badon Hasina tayi mgn ba ta ɗauki mayafinta ta
yafa tayi kyau sosai cikin gown ɗin ta shadda ruwan toka abinka da Chocolate saita haskata
sosai gashin gaban goshinta ya kwanto har kusan girarta sajen nan kamar na maza da suke
gyarawa ya kwanta luf me laushe fuskarta kullum cikin murmushi koda yanzu ma da take cikin
damuwa smaling face nata bai canza ba.
Tsayawa tayi a kusa dashi ta dubeshi tayi murmushi tace “Yanzun Abdul-Ahad saboda Ni ka
sake fitowa" ɗago idanunsa yayi da suka kaɗa sukayi jawur ya ɗan taune lips ɗinsa yaja
numfashi ya sauke yace “Abin da tausayi da gigita zuciya lamarin yakan faɗarmin da gaba yana
sani cikin zullumi da firgici shin ya al'amarin zai kasance idan har abinda yake faruwa ya
tabbata gaske wanne kallo duniya zatayiwa abin?" Da rashin fahimta ta dubesa tace “Me
kenan?" Murmushin takaici yayi yace “Manta kawai Aneey amma don Allah kiyimin Alfarma
ɗaya" jingina tayi da motarsa tace “wacce irin alfarma Abdu?" Ƙasa yayi da gwiwarsa yace “ki
daina guduna don Allah wlh bazan cutar dake ba Al'ada ce kowa da irin tasa Aneey addini ne
ɗaya Ni banga kuskure cikin abinda nakeyi miki ba tunda har yanzu ban nemi wani abu saɓanin
Shari'a a gurinki ba" dariya kalmarsa ta bata ta durƙusa ta riƙe tausasan hannayensa zuciyarsu
ta buga da ƙarfi tace “bayan wannan saime?" Murmushi yayi ya ɗagota suka miƙe yace “ki
mayar dani kamar Hasina kada ki rinƙa ɓoyemin komanki farin cikinki damuwarki dariyarki
kukanki nima zanyi miki haka"
Kwantar da kanta tayi a kafaɗarsa tace “promise?" Murmushi yayi ya ɗora hannunsa akanta
yace “nayi alƙawari"kaɗa manyan idanunta tayi farare tace “shikenan nima nayi" wata wawuyar
runguma yayi mata da saida tasa ta jin wani maganaɗisu ya dirar mata tundaga Tsakiyar kanta
har babban yatsan ta sun ɗauki second's masu yawa a haka sannan kowanensu ya samu
janyewa ɗan'uwansa taja numfashi tace “zan shiga ciki" jinjina mata kai yayi ya buɗe motar ya
ɗauko wata babbar leda cike da kaya ya miƙa mata yace Asha kwalliya lfy"
Karɓa tayi tana masa gdy ya nufi motarsa itama ta nufi gdan ta shiga da sallamarta Mama da
Hasina suna tsakar gida Mama na bawa Hasina labarin Alh Mu'azzam da yazo gurin Hanisa
ɗazu ta wulaƙantashi har tana faɗin kinga fah kajin can da nake ɓararrakawa shine ya kawosu
da iyayen turaruka da ya shigo gaisheni kuwa dubu Hamsin ce yabani yace “Tallen ma yana
neman alfarmar ta daina ɗauka ta zauna a gda shi Indai zata saki jiki dashi babu abinda bazai
mana ba"
Murmushi kawai Hanisa tayi ta zauna tana duban Hasina itama itan take kallo suka dubi ledar
data shigo da ita a tare Mama takai hannu ta janyo ta buɗe suka zaro idanu ganin wata arniyar
waya me manyan kuɗaɗe ƙirar Samsum a cikin kwalinta sai kayan shafa mayuka masu babbar
daraja sunkai kala goma da turaruka suma na alfarma sai wani ɗan ƙaramin akwati a cikin ledar
har suna rige²n ɗauka tsakanin Mama da Hasina Mama ta buɗe tare da ƙaro idanunta waje tace
“sarƙa ɗan kunne da zoben gold Ni Aishatu Hanisa waye me wannan kyautar darajar ahayyeee
yau ina ƙirga ruwan alkhairi yau da dama muka tashi a gdannan...."
Tashi Hasina tayi tabar gurin zuciyarta na halbawa da ƙarfi tsoro firgici da tashin hankali haɗi da
wani tuƙuƙin kishi ya taso mata a fili tace “Me hakan yake nufi kenan? Ni Ni Hasina nice
budurwarsa Amma baiyimin kyautar girma ba sai ƙanwata yayiwa to hakan yana nufin meye?"
Hanisa dake shigowa ta amshe da cewa nima tunanin daya ɗarsu a zuciyata kenan Yaya
Hasina saidai ni ina ganin kamar ke yake nufin na kawowa kayan tunda ni babu wata alaƙa
tsakaninmu bayan ta abota daya roƙeni muka ƙulla yau...."
Haka Allah yayi su ko kaɗan basason ɓataran junansu wannan tasa Hasina saurin mazewa
tace “Kyautarki ce My jinin jiki duk wanda ya kyautata miki Ni ya kyautawa musamman Abdu da
nake jinsa a ƙasan zuciyata nasan girmanki da nake nuna masa a gurina shine yasa shima ya
zaɓi faranta miki da haska rayuwarki kiyi amfani da duk abinda ya baki nasan zakiji daɗinsu”
Janye idanu Anisa tayi daga kallon Yayar tata tace “Tunda muka taso muka sabarwa kanmu
mutum ɗaya baya mallakar wani abu face ya zama mallakin ɗayan Yaya inajin a raina zan iya
sadaukar da komai nawa don ganin kinyi farin ciki a rayuwarki kamar yanda ya zamana kema
komanki bakijin ƙyashin mallakamin don rayuwata ta haskaka Yaya ki riƙe kayannan a gurinki
zan rinƙa jin namu ne mu biyu idan kika barni dashi kuma bansan yanda zanyi ba ko kin manta
kece madubina ne abin da kikayi shine yake haskamin nima abinda zanyi"
Murmushi sukayi suka rungume juna Hasina na shafa bayan ƙanwar tata tace “Naji Jinin jiki zan
karɓi kayan kwalliyar na adana mana amma ki ɗauki sarƙarki da wayarki" saurin girgiza kai tayi
tace “Aa banason sarƙa wayar kuma ki bani ta hannunki kiyi amfani da wannan irin taku ce Ni
wannan ungwagwurar ta isheni" harararta tayi tace sai kiyi kuma Hanisa bazan karɓar miki
waya ba kiyi amfani da kayarki sarƙar kuma idan bakiso a siyarta sai musai fili da kuɗin"
Sunci gaba da rayuwa me daɗi kamar yanda suka faro gininta tun farko yanzu abu ɗaya ke
neman basu matsala shine ɗabi'ar su data bambamta duk da kasancewar kasuwar Hanisa ta
buɗe alhazan birni sunata jewa akanta amma taƙi sakin jiki taƙi yarda ta saurari kowa mutum
ɗaya take saurara shi ɗin ma jansa takeyi a ƙasa kamar kare shi kuma ya nace kullum cikin
hidima yake yana jewa a hanya. Tuni ya gama siye zuciyar Mama batada zance saina Alh
Mu'azzam yana ganin waya a hannun Hanisa amma ta hanashi numberta wannan yasa wani
zuwa da yayi ya ƙudiri niyyar sai ya san yanda yayi ya ɗauke ta suka fita ya siyo mata wacce
tafi ta hannunta.
Haka kuwa akayi yau yana zuwa suka gaisa da Mama yace mata yanason zasu fita da Hanisa,
babu musu Mama tace “Kayyah Alh Mu'azzamu ai dakai da Hanisa duk ɗaya ne meye na
neman alfarmar ai kawai umarni zaka bata" ƙasa yayi da kansa yace “ai dake naga har yanzun
baya² takeyi dani taƙi sakin jikinta dani kuma fah Mama idan Anisah ta saki jiki dani ba itaba
kema sai kin huta don yar Saudiyyar nan sai kinjeta kinyiwa wani alfarma shima yaje"
Wata uwar guɗa Mama ta saki tace “aikuwa dole ma ta sake Alh wannan alkhairi dake tunkaroni
Hanisa ke Hanisa fito kuje shaffind da Alh maza karki ɓata masa lkc" Miƙewa tayi zuciyarta a
hassale zatayi bala'i Hasina tayi saurin riƙe ta tace “Pls karmu raba hali a gabansa ya samu
abin goranta miki na fuskanci mutumin nan da gaske yakeyi so yake kuyi rayuwa Hanisa ki bishi
kiga gudun ruwansa kafin ki yanke masa hukunci"
Wata uwar ƙwafa taci tace “Banso kikayi mgn ba da kin barni dasu Allah Mama ta fara ƙure hƙr
na Yaya tunda taga banason sauraronsa ta ƙyaleni mana bashida hali ne fah" sake ɗaga mata
hannu tayi tace “nidai na roƙeki kije idanma wani abun ya nema Indai bai zarceba kiyi masa wlh
akwai daɗi harka musamman in kika samu ingarman namiji Ni yanzu damuwata ɗaya bansan
meye yasa kwata² sama da watanni ke tun ranar da tsautsayin nan ya faɗa miki har yau saidai
muyi tsote² da Abdu ya daina cina Ni kuma na saba da ɗanɗanonsa me tsayawa a zuciya dama
inason mu samu lkc nayi miki mgn naga kinada alfarma a gurinsa ƙilan ke ya faɗa miki laifina
wlh na fara zargin kaina ko daɗina ya daina ji any way kije kawai koma mene zamuyi mgn idan
kin dawo"...
•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•
_*AUREN SHA'AWA* Na kuɗine ,Zazzafa ne Cikin jerin gwanon *TAURARI UKU✨
MASU HASKAWA* Da suke zuwa maku daga alƙalumman gwanayen marubutanku,Taurari
Uku ✨Masu Tashe ,wanda suka haɗa da:_
_*WATA KARUWA* Daga Alƙalamar OUM HAIRAN_
_*SIYASA TAH* Daga Alƙalamar MAMAN TEDDY_
_*AUREN SHA'AWA* Daga Alƙalamar OUM APHNAN Karku bari a baku labari,zaku samesu
cikin sassauƙan farashin da babu kamarsu_
_Regular_
Zaki samu guda *Ɗaya* ₦300
*Biyu* ₦500
*Duka ukun* ₦800
_Manyan mata kuma ƙasaitattu ba'a barku a baya ba,ganaku kaɗan cikin tunjimin aljihunku_
*Ɗaya* ₦1000
*Biyu* ₦1500
*Duka ukun* ₦2000
•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•
_Zaki biya ta wannan Bank account ɗin_
0255526235
_Fauziyya Tasi'u. GTbank_
Ko katin MTN
_Zaki biya ta wannan number_
08081202932
Ko VTU
_Zaki biya Ta wannan Number_
09065990265
•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•
*SHAIDAR BIYANKI SAI KI TURA TA NAN*
09065990265
♡♡ ```Sai munjiku Masoyan Amana....ShareShareAnd ShareHabibties
Allah ka barmu da masu sonmu```♡♡
*OUM HAIRAN*
[12/6, 4:44 PM] +234 706 301 1585: *WATA KARUWA*
*OUM HAIRAN*
*PAGE THREE*
*WARNING❌*
_Only matured ahead idan kika zageni ban yafe ba domin banyi littafina don ƴammata ba
idan kinga zaki iya go ahead._
“Abdul-Ahad! Abdul-Ahad!!" Ta Kira sunansa tare da cire wayar a kunnenta ta zuba mata idanu
ashe ihun banza takeyi ma ya jima da kashe wayarsa, aje wayar tayi ta dafe kanta dake sara
mata ta koma ta kwanta Hasina tazo ta zauna kusa da ita ta dafata tace “Nasan fargabarki
Babane Hanisa insha Allahu bazai san wannan abun ya faru ba kiyi hƙr shima Abdu zanyi
masa mgn zai hƙr yabar mgnr amma kisani kema dole ki saki ranki ki daina nuna damuwa
Hanisa shi zanen ƙaddara wuyar goguwa gareshi idan kika cika takurawa ma saiki faɗa komar
ubangiji.
Sauke ajiyar zuciya tayi taja zani ta rufe jikinta baccin wahala ya ɗauketa Hasina ta matsa kusa
da ita ta kwanta itama baccin ya ɗauketa. Washegari tashi tayi da zazzaɓi sosai nan fah Mama
ta hau masifar ai tana sane saboda baƙin cikin kada ta ɗaukar mata talla ne ta bari ruwa ya
daketa gashinan ciwonta ya tashi batasan cewa ba wannan ne asalin sanadin ciwon ba.
Hasina data riga tasan matsalar ƴar uwarta ta miƙe ta rufe Mama da faɗan ita batada tausayi ta
fiye son kanta tana ganin yanda Hanisa take kwance amma ita ba damuwarta bane lfyrta
damuwarta kawai a ɗaukar mata talla jaka Hanisa ta dauka ta zaro kudin da Abdu yabata jiya ta
miƙawa Hasina tace “Banason hayaniyar