Showing 6001 words to 9000 words out of 19701 words

Chapter 3 - WATA KARUWA HAUSA NOVELS BY OUM HAIRAN .pdf

17 Nov 2025

105

da kike tsayawa kunayi da Mama Yaya duk fa
lalacewar Mama ta haifemu dole akwai haƙƙin biyayyarta akanmu ya zamuyi hakan shine
ƙaddararmu muyi ƙoƙarin cinyewa shine kawai aikin dake gabanmu"
Ɗaga mata hannu tayi tace “Don Allah ki ƙyaleni da wannan matar Allah halinta ya fara ƙular
dani Hanisa itace fa silar faruwar duk abinda ya faru damu ace ita kullum burinta a ɗaukar mata
talla to nidai yau bazan ɗauka ba tayi duk abinda zatayi...." Rufe mata baki tayi tana girgiza
mata kai tace “don Allah ki daina wannan mgnr batada amfani kinga Ni bazan ɗauka ba ki ƙirga
kuɗinnan kigani idan sunkai ki ɗauki abinda kike tunanin yakai na abincinta ki bata tabarmu mu
huta" karɓar kuɗin tayi ta ƙirga tare da zaro idanu tace “dubu Arba'in da shidda ne fah Hanisa
wannan duk Abdun ne yabaki?" Ɗaga mata kai tayi ta jinjina lamarin tace “amma yabaki da
yawa Hanisa koni Abdu baitaɓa bani sama da dubu Ashirin ba"



Shiru Hanisa tayi Hasina ta fita ta zari dubu biyar ta zubewa Mama a gabanta ta juya tayi
tafiyarta a wannan ranar babu wanda ya fita tallan a gida suka yini sai yammaci Hanisa ta samu
sassaucin zazzaɓin dake addabarta Hasina tayi mata shimfida a gindin bishiyar darbejiyar dake
tsakiyar gdan ta fito ta zauna daga jiya zuwa yau duk ta zabge Hasina keyi mata komai ta dauki
kuɗi ta siyo mata kayan ciye² ta kawo mata suka baje sukaci Mama tsoron tujarar Hasina ta
hanata yi musu magana.
Bayan sun gama suna hirarsu wayar hannun Hasina ta shiga ruri ta zarota a aljihunta tayi
murmushi tace “Allah sarki Abdu kana raina" karawa tayi a kunnenta tace “Hello Abdu" gaisawa
sukayi yace “ya Aneey?" Kallon Hanisa tayi tace “Jiya dai da zazzaɓi ta kwana har zuwa rana
amma yanzu ya sauka" cikin tausayawa yace “ayyah bata mu gaisa" miƙa mata tayi yace
“Aneey ya jikinki" Amsawa tayi da cewa “Naji sauƙi Abdul-Ahad ya kk ya Lagos ɗin" ajiyar

zuciya yayi Muryar yarinyar tana mugun yi masa daɗi da kashe masa jiki cikin muryarsa me cike
da kasala yace “lfy alhmdllh Aneey kinji sabuwar rayuwa ko? Kiyi hƙr ita dama duniya haka take
abinda kake ƙi da yawan lokaci shine yake samunka koda yake kema ai nasan zakiji daɗin
harkar wuyarta ki saba kinga Hasina data saba ai tasan daɗin abin" kawar da wayar tayi daga
kunnenta ta miƙawa Hasina, Hasina ta kara a kunnenta yace “Am Aneey mubar wannan mgnr
me kikeso na taho muku dashi gobe da wuri zan dawo inaso nazo naga yanayin jikinki"



Zubawa Hanisa Ido Hasina tayi yace “kinyi shiru ko mgnr da nayi miki ce ta ɓata miki rai don
Hassy tasha cemin abin dake ɓata miki rai bashi da yawa" dariya Hasina tayi tace “Aikam da
alamar ka ɓata mata ɗin don tuni ta aje wayarka" basarwa yayi yace “Ƙanwar nan tamu tanada
matsala koda yake maza sunyi mata laifi yanzu haushin kowa takeji" satar kallon inda Mama
take Hasina tayi tace “kai kuwa anji sabon yanayi dole a samu canjin yanayi" dariya sukayi
itakuwa ta haɗe rai tama miƙe zatabar gurin Hasina ta riƙe hannunta tace “Ayi hƙr don Allah"
kwace hannunta tayi ta nufi bayi ta shiga wanka ta fito tasa kayanta ta kuma yin kwanciyarta
iya mgn Hasina tayi mata taƙi sauraronta dole sai rabuwa tayi da ita har saida ta sauko da kanta
sannan sukaci gaba da hirarsu.
Washegari taji sauƙi sosai Mama tayi musu abinci suka ɗauka suka fita tare suka tafi tana zuwa
Hasina ta sauke musu abincin kowacce a gurinta sun fara ciniki kusan Hasina ce take siyar da
abincin kasancewar Hanisa har yanzun batada kuzari ji sukayi an tsaya akansu suka ɗago a
tare Hasina tace “Lahhh Bala dama kananan" idanunsa akan Hanisa yace “Jiya na shigo gari
nazo na tarar da wani case ashe haka abu ya faru?" Kallon juna sukayi da sauri daidai lkcn da
Abdul-Ahad ke isowa gurin idanunsa nakan Aneey Hasina tace “Meye ya faru?" Cikin faɗuwar
gaba tayi tambayar.




Bala ya shafa sumarsa yace “Au dama baki sani ba ai Lawwali ne sukayi meeting da Me
Abincin yan gayu har Sun gana shine kawai wani yazo a daren yasa aka kamashi har yau
baasan inda yake ba"
Da sauri Hanisa takai dubanta ga Abdu shima itan yake kallo ya zuba mata ƙananun idanunsa
kamar wanda yake nazarta wani abu, miƙewa tayi da sauri tabar gurin tana harhaɗa hanya
Abdul-Ahad yabita da sauri yana mata mgn taƙi tsayawa itama Hasina biyosu tayi tana kiranta
fir taƙi tsayawa saida ta taka da gudu sannan ta samu ta riƙota Ya ƙaraso da sauri ya riƙeta ta
faɗa jikinsa ya haɗeta ya rungume yaja wata ajiyar zuciya me ƙarfi ya dubi Hasina yace “Am
kinga Hasina jeki kiji da kayan abincin bari nabar da ita gurin nan" bai jira cewar Hasina ba
yajata yasata a motarsa ya shiga yaja yabar gurin har zuwa lkcn kuka takeyi kanta kife cikin
cinyarta kanta na wata sarawa me ƙarfi.
Batasan ya tsaya ba saida taji ya ɗora hannunsa akanta ta ɗago idanunta da suka ƙanƙance
saboda kukan daya zame mata ɗabi'a a kwana biyun nan, murmushi ya sakar mata yace “taso
muje ki huta idan Hasina ta gama zata iso nan sauku tafi tare" Binsa tayi da kallo zuciyarta nayi

mata rawa akan shigarta gdan, ya fahimci inda ta dosa yayi murmushi yace “ba abinda kike
tunani ne yasa na kawoki nan ba wlh banji a raina zan iya wannan rayuwar dake ba Aneey ki
yarda dani da zuciya ɗaya nakeson taimakonki da jin tausayinki" ..........




Kawar dakai tayi yayi murmushi ya fita a motar ya riƙo hannunta ta fito yajata har babban
parlourn nasa yana riƙe da hannunta ya buɗe suka shiga da kansa ya zaunar da ita saman
ɗaya cikin manyan saitin kujerun dake parlourn ya tsugunna a ƙasanta ya ɗora hannunsa
saman cinyarta ya zuba mata ido. Gabaɗaya a tsorace take ya fahimci hakan yayi murmushin da harda saida dimple ɗinsa ya
loma yace “kinada tsoro Aneey meye kike tunanin zanyi miki meye kike tsoron da zai hanaki
sakewa kiyi rayuwarki daidai da kowa?" Zuba masa Manyan lumsassun idanunta tayi da suke
kashe mawa lafiyayyan namiji lakkar jiki zuciyarsa ta buga da ƙarfi yace “Ya Salam Aneey don
Allah ki daina kallona haka" lumshe idonta tayi daidai lkcn da ya zauna a gefenta yace “Kinajina
Aneey bari na ɗauko miki tsarabarki koda yake zo muje ki karɓa" sake sauke Engine na
idanunta tayi a kansa ta buɗe ɗan ƙaramin bakinta tace “kuma dole sai naje zan karɓo?"
Sumarsa ya shafa yace “Aa ba dole bane saidai kawai zanji daɗi idan kika saki jiki dani" miƙewa
tayi tace “ok idan da rabona a ciki ka kawomin gdan babana idan babu kuwa to tabbas babun"




Juyawa tayi ta fice daga parlourn ya bita yana ƙwala mata kira amma fir taƙi juyowa saima kara
saurin da tayi duk da cewa har yanzu ƙasanta nayi mata ciwo, tana tafe ne cike da mamakin
lamarin rayuwa ƙasan zuciyarta kuma na sanar da ita kamar batayima Abdul-Ahad adalci ba da
ta munana masa zato wata kuma na ce mata to idan kuma kika kyautata masa shi ya munana
miki fah?" Saurin kawar da tunanin tayi ta tsare ɗan sahu ta shiga ya ƙara sa da ida gda Mama
tana tsakar gidan tana suyar dankali suna hira da wata maƙociyarsu Ramma Hanisa tayi
sallama ta shiga Suka amsa Ramma ta zubawa tafiyarta idanu tayi musu sannu da gda ta shige
ɗaki Ramma ta dubi Mama Indo tace “Indo kinasa ido akan yarannan kuwa nifa naga kamar
itama Hanisa ta ɗau hannu" taɓe baki Mama Indo tayi tace “Nima jiya na fahimci kamar takunta
ya sauya so amma ban zafafa da bincike ba tunda ai daga na gaba akan gane zurfin ruwa
bakinsu ƙulle yake da ƴar uwarta bakyajin cikinsu kuma kinsan duk hanun da Hasina ta ɗauka
tsaf zata ɗora Hanisa"




Jinjina kai Ramma tayi tace “Ke tallan ne ma fah bayaci dole saida fakewar Ni kwanakin baya
da Abu ta ɗebomin jamgwam harda ciki aikuwa na tattarasu nace musu ban hanasu matse² da
tsotse² ba amma banason a rinƙa zarcewa har anayo ciki to har yanzu dai ba'a ƙara kawomin

kukan ciki ba" fitowar Hanisa a ɗaki ne yasasu yin shiru ta ɗebi ruwa a bokati ta shiga bayi
Ramma tace “kinga Indo kada ki yarda da Gidadancin yarinyar nan wlh ba ƙaramin kuɗi zaki
samu a itaba muddin kika sami kanta irinta alhazan birni ke yayi dubi fah yanda ta tara kayan
ruwa ga ɗuwaiwaka ga nonuwa sai kace wacce ake mata feshin takin maza nifa inda ƴata ce
wannan tsumin sha'awa zan nemo mata da Fahamin farin jini ta yanda har gwamnan garinmu
sai yazo lasa zuma" dariya sukayi harda tafawa daidai lkcn wani almajiri ya shigo yace “Wai
Hasina tazo inji wani a waje" Mama Indo ce tace da Almajirin “kace Hasina batanan sai Hanisa"
bai jima da fita ba yaron ya dawo da iyayen ledoji cike da kaya yace “Yace Hanisanma tazo"
saurin wawurar ledojin Mama Indo tayi tana cewa “kace tana zuwa, Hanisa! ke Hanisa ke!! Kizo
kije harkar arziƙi ta balle maza je ki gano mana waye" ɗabi'ar Hanisa bata musu to ita mgnr ma
aiki take zame mata hakan yasa ta zari hijjab ɗin ta ta zura ta sauke zanin ƙirjinta ƙasa ya rage
samanta daga ita sai bra............



•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•
_*AUREN SHA'AWA* Na kuɗine ,Zazzafa ne Cikin jerin gwanon *TAURARI UKU✨
MASU HASKAWA* Da suke zuwa maku daga alƙalumman gwanayen marubutanku,Taurari
Uku ✨Masu Tashe ,wanda suka haɗa da:_
_*WATA KARUWA* Daga Alƙalamar OUM HAIRAN_
_*SIYASA TAH* Daga Alƙalamar MAMAN TEDDY_
_*AUREN SHA'AWA* Daga Alƙalamar OUM APHNAN Karku bari a baku labari,zaku samesu
cikin sassauƙan farashin da babu kamarsu_
_Regular_
Zaki samu guda *Ɗaya* ₦300
*Biyu* ₦500
*Duka ukun* ₦800

_Manyan mata kuma ƙasaitattu ba'a barku a baya ba,ganaku kaɗan cikin tunjimin aljihunku_
*Ɗaya* ₦1000
*Biyu* ₦1500
*Duka ukun* ₦2000


•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•

_Zaki biya ta wannan Bank account ɗin_
0255526235
_Fauziyya Tasi'u. GTbank_


Ko katin MTN
_Zaki biya ta wannan number_

08081202932

Ko VTU
_Zaki biya Ta wannan Number_
09065990265

•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•

*SHAIDAR BIYARKI SAI KI TURA TA NAN*
09065990265

♡♡ ```Sai munjiku Masoyan Amana....ShareShareAnd ShareHabibties
Allah ka barmu da masu sonmu```♡♡



*OUM HAIRAN*
[12/6, 4:44 PM] +234 706 301 1585: *WATA KARUWA*



*OUM HAIRAN*




*PAGE FIVE*


*WARNING❌*
_Only matured ahead idan kika zageni ban yafe ba domin banyi littafina don ƴammata ba
idan kinga zaki iya go ahead._


Masu bina suna faɗa min sunason littafi ɗaya cikin taurari Uku Amma basason a sasu a group
na kowa da kowa, to kusani kunada damar shiga group na littafin da ta hannun marubuciyarsa
kamar Ni *OUM HAIRAN* zaku tuntuɓeni ta whattsAp number *09013718241* domin Samun
damar karanta *WATA KARUWA* cikin kwanciyar hankali.
Wani dukan lugude zuciyar Anisa tayi ta dubi Yayar ta da sauri tana shirin mgn Mama ta kuma
doka mata kira ta zari mayafinta ta fito tana haɗe hanya tace “Zamuyi mgn idan na dawo Yaya"
a ƙofar gda ta ishe Alh Mu'azzam ya harɗe hannu bisa ƙirji yanata kallon hanya idanunsa ya
faɗa cikin nata ta kawar da nata ta isa gareshi ya buɗe mata motar ta shiga ya rufe shima ya

shiga ya rufe tare da ƙarawa motar raɓa ya karkato da hankalinsa kanta yayi murmushi yace
“Babe na kina wahalar da zuciyata kina jana a ƙasa son ranki" tsuke fuska tayi tayi masa banza.
Ganin yanayin data bashi yasashi yima motar key ya tasheta suka bar gurin suka hau titi yanata
janta da hira taƙi kulashi har sukace Berrut road yayi parking yace “kiyi hƙr yanzun zan dawo"
fita yayi ya shiga cikin kasuwar bai ɓata lkc sosai ba ya fito ɗauke da leda a hannunsa ya shiga
suka tafi wani Boutique ya kaita suka fita tanata cin magani ya rinƙa jidar mata kaya dangin
takalma mayafai da dogayen riguna kallonsa kawai takeyi ba furuci bayan ya gama ya biya
kuɗin suka kuma tafiya ya kaisu gurin ciye² wani ƙawataccen guri suka zauna yayi musu order
na Abubuwa da yawa itadai kasa cin komai tayi gabaɗaya a ɗarare take sai haɗa mata take
away yayi suka tafi suka tsaya a Tarauni wani gurin saida yankakkun kaji ya shiga ya jido ya fito
suka kuma ɗaukar hanyar hotoro yayi parking a ƙofar gdan takai hannu zata buɗe ƙofar yayi
saurin danna mata.



Lock ta juyo ts dubeshi yayi mata yaudararren murmushinsa ya cire hularsa ya ɗora saman
dashboard ya shafa sumarsa da tasha gyara irin na ƙananun alhazai da Naira ta zauna musu
da ƙuruciya suke abinda sukeso idanunsa ya zuba a kanta itama shi take kallo sun ɗauki lkc a
haka yanajin yanda ƙwayar idanunta me kashe jiki take yake yawo a cikin nasa tana saukar
masa da wata kasala.
Janye idanunta tayi daga nasa tace “Fita kace kanason muyi nayima Mama biyayya munje mun
dawo so bayan ita kuma saime?" Kwantar da kansa yayi a jikin kujera yaja numfashi ya haɗe
hannayensa guri ɗaya yace “Inason samun lkcnki dama muyi wata mgn" dagowa tayi ta sake
zuba masa idanunta me kama dana ƴan maye ya lumshe nasa saboda bazai iya jure kallon
ƙwayar idanunta wani yanayi me hauhawa take haifar masa “Cikin Sexy voice ɗin ta tace
“Uhmm inajinka" wata ajiyar zuciya ce ta ƙwace masa me ƙarfi ya ɗago yace “Meye yasa kika
zaɓi ki rinƙa jana a ƙasa akan abinda ba kyauta zakiyimin ba Anisah bani zakiyi fah nima na
baki inada tabbacin idan kika ɗanɗanani bazaki ƙara jin daɗin mu'amala da kowanne namiji ba
saini Please ki duba ki gani akwai alkhairi cikin haɗuwata dake wlh har mota zan siya miki na
siya muku sabon gida me kyau na zamani sannan na ɗauke ki mu zagaya duniya kiji daɗi ki
zama babbar yarinya kifi ƙarfin komai a rayuwa"



Lumshe idanunta tayi tana murmushi tace “Gsky ne kayi tanadi me kyau me yawa inayi maka
fatan samun wacce zata moresu amma ba Anisah Jamilu ba...." Gabanta ne ya yanke ya faɗi
saboda sabon baƙon yanayin dataji hannunsa kawai taji a bayanta ya tallafi ƙugunta takai
hannunta domin cire masa nasa ya matso jikinta yana sauke numfashi me ɗumi. Yasa bakinsa daidai kunnenta yace “Anisah Please ki bani dama na jiyar dake daɗi zaki...." Bai
ƙara sa ba suka fara kokowa tanason ƙwacewa daga cafkar da yakai mata batakai da ƙwacewa
ba ya cafki kunnenta da bakinsa yana hura mata iskar hancinsa data mugun saukar mata da
kasala yanayin data shiga ne yasata tureshi da sauri tasa masa kuka ganin yanda yake neman
cin nasara akanta tace “Don Allah kada kayi raping ɗina a karo na biyu wlh banason wannan

abinda kuka haɗu kukeson sai kun jefani cikinsa....."
Lumshe idanunsa yayi yace “Ki gane Anisah an halicci zuciyata da sha'awarki tun ranar dana
fara ganinki na ɓata lkc ina kallon waɗannan kayan daɗin na ƙirjinki nifa Aneey basai kin bani
can naci ba ki bani dama na sarrafa wannan abinda nake sonsa fiye da komai a jikinki...."




Yana mgnr yana kokowar zare mata mayafi ta ƙanƙame ƙirjinta daidai lkcn daya fincike mata
mayafin ta haɗe ƙirjinta da gwiwarta dogon gashinta ya zubo ya rufenta fuska tace “Nashiga uku
Mu'azzam kayiwa Allah ka ƙyaleni..." Murmushi yayi ganin yanda ta firgita dashi ya lashi lips
ɗinsa yau yayi alƙawarin saiya fara nuna mata ƙwarewarsa....... Ƙwankwasa glass na motar da akayi shine yasashi saurin jenye hannunsa daya ɗora saman
ƙirjinta taja ajiyar zuciya lkcn da taga wanda yake tsaye jikin motar ta dubi Alh Mu'azzam shima
ita yake kallo tace “ka buɗeni" wata ƙwafa yayi ya cilla mata mayafinta ya buɗe motar ta fice da
sauri kallo ɗaya Abdu yayi mata yaji wani mugun tuƙuƙi ya taso masa ta giftashi zata wucce a
hargitse hakan ya tabbatar masa da abinda yake zargi ya finciko hannunta yace “tsaya mana
Aneey meye ya firgitaki haka" sai yanzun ta fara dawowa hayyacinta ta sauke numfashi tace
“Babu komai Abdu yaushe ka dawo?....." Kafeta yayi da idanunsa da suke sanyata shiga
hayyacinta yace “Ina tambayarki kina tambayata meyesa kike son amsamin tambaya da
tambaya?"



Ƙasa tayi da idanunta tace “ka yarda dani Abdu babu komai...." Hannunsa yasa ya ɗago
fuskarta ya zuba idanunsa akan fuskarta ta lumshe idanu hawaye suka kubce mata yasa
hannunsa ɗaya ya share mata hawayen yace “ni dama nasan da matsala ai banza batayin
kanta Aneesah kawai kinason ɓoyemin abinda ke faruwa ne kin manta cewa kinyi alƙawarin
bazakina ɓoyemin komanki ba" hannunta ta ɗora saman nasa tace “Da gaske Abdul-Ahad babu
komi kawai dai bana ƙaunar mutumin nan ne...."
Zubawa Alh Mu'azzam idanu sukayi ya iso gabansu yana murmushi ya miƙawa Abdul-Ahad
hannu shima ya miƙa masa sukayi musabaha ta jiya zata tafi Ahad ya riƙota Alh Mu'azzam yaja
fasali ya juya yabar gurin ya nufi cikin gdan. Hirarsu sukaci gaba dayi yaja hannunta suka nufi
motarsa yace “Zan kimin rakiya wani guri" murmushi tayi tace “ka girmi hakan mijin Yaya" ɗaure
fuska yayi ta kalleshi lkcn da suka shiga motar ta kawar dakai ta lura dashi Indai tayi masa mgn
akan Hasina saiya canza fuska kwanakin nan.
Tafiya sukeyi tafiyar kurame ita ne ta gaji da shirun tace “Baka bani lbrn mutanen Bidda ba ina
fatan Mom tana lfy" ajiyar zuciya yayi yace “wani ɓangaren ƙlau Aneey Mom ta takura sai nayi
aure" yanda ya marairace yana mgnr kalar tausayi yabata dariya tayi dariyarta me tsayi datake
mugun ɗaukar hankalin Abdu.

Saida tayi me isarta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login