Showing 1 words to 3000 words out of 38051 words

Chapter 1 - Banana Island Book Complete Hausa Novels by Oum hairan .pdf

17 Nov 2025

102

️ _*BANANA ISLAND*_
_(Billionaire's paradise)_

Book 2
Page *A*

Na...
Oum Aphnan ✍

```Littafin kuɗi ne ,in kika fitar mun dashi kin cutar dani```

______________

Cikin ƙanƙanin awanni Jirginsu ya shigo garin Mumbai India .
Wani mahaukacin gida da bata taɓa ganin irinsa ba ko a kalle kallen Fina finan ta ,tsakiyar
gidan jirgin ya sauka .tsorone taji ya fara kamata ,amma dai ta dake ta fara addu'a a cikin
zuciyarta .

Gabaɗaya gidan remoting system ne ,don haka komai da remote ake sarrafa shi daidai da
labulai da ƙofofi . Ta wani ƙofa suka bi sai ga su sun ɓullo ta ƙafan benen da zai sadasu da
ɗakunan ƙarƙashin ƙasa..Kenan gidan bayan bene kuma yina da under ground

Jikinta sanyi ƙalau yayi idonta suka fara cikowa da ƙwalla
Bakinta na rawa tace “Ina ne nan baiyi kama da asibitin da kace ba”

Murmushi yayi “Na hango tsoro a cikin ƙwarar idonki a kaina feel free ni Ba mugu bane”

Wayancewa tayi saboda kar ta bada kanta

“I do�”

Haka ta cigaba da binsa har suka sauka a wani irin wargajejen falo wanda yafi na saman girma
da tsaruwa ,wanda zai kwashe kujeru seti goma ,amma set ɗayan kujerune farare sol na leather
seats sai manyan cup boards na littafai sai table ɗin tarkacen su desk top da laptops

“Zauna”

Ya bata umurni ,a ladafce ta zauna cikin sallamawa ,shikuma ya wuce wani ɗaki ,minti biyu sai
gashi ya fito hannunsa da wani dogon bottle kamar na giya da cups guda biyu,gabanta yazo ya
ajiye ya tsiyaya masu rabin cup

“Bissmillah”

Ƙiris ya rage ta fashe da ihu haka ta daure

“Menene wannan ,badai giya bane ko?”

Dariya yasoma ƙyaƙyacewa dashi har yana daga ciki,itakuwa ƙurr ta kafesa da ido ,ashe dama
ya iya dariya har haka yake ɗaure fuska? Sosai taji yana ƙara burgeta

“Bana shan giya ,a normal drink ,haba If_babebakisan drink din nan ba duk wayewanki?
Kefa Lagos babe ne kuma University babe acan dinma hot cake”

“Wallahi ni ba wayyayi bace kawai duk bugene ,so ban taba ganin drink din nan ba kar inje
insha giya saboda kar ace mun ƴar ƙauye”

“Shikenan...shikenan your man baya shan giya da duk wani abu ma da bai dace ba ,amma
zamu iya browsing sai mu bincika drink din a gabanki if you're doubting”

“No I trust you” ta amsashi da sauri tana ɗaukan glass cup din

Kafeta da ido yayi ,har saida takai glass din saman bakinta ta ɗago idanuwarsu ya sarƙe da na
juna ,washe baki yayi

“Oh really ?”

Jinjina masa kai tayi
“Hmm” kawai yace ,shima ya dauki nasa ya ɗànyi sipping kaɗan ya ajiye

“Ina ne nan? Kuma meye dalilinka na baroni da Nigeria ba tare da consent ɗina ba ka kawo Ni
nan ”

“Saboda Inyi building trust tsakanina dake ....yeah nan da kika gani gida nane ,shine karshen
privacy na ,idan na gaji da mutane nan nike gudowa ,ba wanda yasan gidan nan dagani sai
mamata sai ke yau”

“me yasa ni?”

“Kinada yawan tambaya ifty ,wannan tambayar naki shine abu na farko da ya jawo raayina
akanki ...karki damu i love it.....Ammm kince mai ya kawo mu nan ? Saboda mu kwayewa junan
mu hijabin da muka lulluɓe kanmu dashi ,abun nufi ,ki bani labarin ke wacece nima zan baki
labarin kaina daga nan sai in fada maki matsayin tafiyarmu”
“Ba abu mai dadi da zakayi fatan ji a wajena ,in short Ni ƴar talakawane ,talakawan lilis mu
barshi hakan”

“Hmm�kin manta naje har garinku na dauko mamanki still Baki yarda in na ga dama a rana
daya zansan komai naki ba? So nike ki fada mun da bakinki

Gyara murya tayi

“Da fari sunana Iftihal_khair Mohammed ,Ni ƴar talakawane ,mamana maririya mara lafiya na
fito daga maƙasƙancin family dake rugan bunzun jihar Gombe ,Ni kadai iyayena suka haifa,
Babana makiyayine sana'arshi kiwon dabbobin mutane in ya kiwata ma masu hali dabbobinsu
sai a biya shi guminsa ,haka dai rayuwa ta kasance har nakai shekaru takwas a duniya lokacin
Babana ya hadu da wani mai gidansa a birnin Gombe ,ana kiransa Alhaji ɗan Nasi ,mutum mai
kirki ya dauki Babana ya sashi a harkar nemansa ya danka masa dukiyarsa yina zuwa dasu
fatauci yina saro masa raguna da shanaye ,Cikin ƙanƙanin lokaci Babana ya fara walwala
bayida lokacin zaman rugan mu kuma ,don haka yazo ya ɗauke mu muka koma cikin gari muka
zauna a bq ɗin gidan Alhaji Ɗan nasi

Buɗi ya cigaba da samun mu ,Mamata tana ma matar Alhaji aikin gida suna biyanta ,Ni kuma
Alhaji ya sani makarantar da yaransa keyi saboda yace yina sona ,lokaci ƙalilan na sanu a
makaranta saboda ƙwazo na ,gani dai baƙace amma kowa na sona.

Lokacin da nakai shekaru 10 lokacin babanmu ya gina mana gida a unguwar Alƙali amma bamu
tare ba ,saboda wani fatauci da ya samu babanmu zuwa ƙasar Niger ,a wannan rutsutsin
turawa suka kawo ma makarantar mu ziyara aka ɗauki hotuna damu yara ,shikenan bayan
kwana biyu sai mukaji labarin hotona yina raining larabawa da turawa suna ta saka hotona a
shafukansu ma sada zumunta wai nafi kowacce yarinya baƙa ƴar Afrika kyau ,sanadiyyar haka
muka samu daukaka na ban mamaki .

Sai me?

Baƙin ciki da ƙyashi sai ya kama matar Alhaji ,ta koremu a gidanta ,muka koma gidan da
babana,ya gina mana .mun koma da sati guda mummunar labari ya riske mu Babana ɓarayin
shanu sun saceshi kuma mutanen da aka kama su tare sun tabbatar an kashesa .

Rayuwa tayi mana ƙunci ,bamu dakowa a Gombe sai Allah ,kullum kuɗin kyaututtukan da na
sama sanadiyyar admiring din da larabawa da turawa sukayi a kan kyawuna shi mukeci muke
rayuwa ,ba'a yi wata shida ba kuɗi ya tasamma ƙarayewa ,mamana ta fara sana'ar koko da
ƙosai a tasha ,ta cireni a makarantan kudi na koma public school sbd alhaji yaki biyanmun
matarshi ta zugashi

Takai ta kawo daƙyar nike zuwa makarantar saboda inataya mamata saida koko da ƙosai da
safe
Na zama tantagaryar street child ,da taimakon Allah na gama makaranta na shiga Secondary
shima tsintar karatun kawai nike har na kai SS3 lokacin mamata ta daina siyar da kosai a tasha
tanayi a kofar gidanmu da yamma Ni kuma in saida awara ,rayiwa dai sai a hankali abu daya ke

mun ciwo yanda kare bai taba tare Ni da sunan yina sona ba for that long ,kodon Ni
baƙace?????

I dunno !

Har watarana muka kai ziyara rugar mu ,nan yaron mai unguwa ya liƙe zai aureni nikuma na
daki ƙasa nace bazan auri jahili ɗan ƙauye ƙazami ba,a ƙarshe ma nace ma mamana mu tattara
mu gudo ƙauyen bayan dangi sun mun caaa wai in gode ma Allah lamido yace zai aureni bayan
na rigada nayi kwantai.
Mamana tabi raayina muka dawo Gombe ,sai me? Sai ciwo duniya ta tsaya mun cakkk

Tun ina tunanin sauki zaizo har mamana takai sai a kwantar a tayar daga ƙarshe ɓarin jikinta
ɗaya ya shanye . A Lokacin nayi mock exams kuma nafi kowa ci a makarantar mu don haka
gomnati ta biya mun waec da neco nikuma na siya jamb ,Kuma nayi jarabawa cikin nasara naci
cleaned saidai duk jami'ar da nayi applying a arewa sun hanani Admission sai University of
lagos.

Don haka na tattara harkar karatu na watsar tunda ba mai sponsoring ɗina ,abun takaici wai
saiga ƴan ruganmu sunzo sun ɗauke mamana wai za ayi mata maganin gida tunda na gargajiya
yaƙi ,da ban yarda ba amma sukayi mun ƙarfa ƙarfa .

Kuma suka hanani zaman jejin sai bisa condition zan auri lamiɗo.

Nikuma lokacin ƙuruciya da zafin zuciya na kafe bazan Aurèsa ba ,na yarda in koma gidanmu
na Gombe in cigaba da rayuwa ta ni kadai ,bayan nadawo gida da kwana uku na kakkabe
takarduna na Sakandire wai zanje neman teaching abun dariya�

Proprietor din makarantar macece ,sanda na shiga office dinta aka dakatar dani saboda suna
magana da yarinyarta wai zatabi jirgi zuwa Lagos ta samu Admission acan .

Samun waje nayi na zauna a réception din kisan awa guda kafin yarinyar ta fito . Yarinya mai
fara'a tana ganina ta washe mun baki

“Ke kike neman momy ?”

Gyada mata kai nayi

“School din nan zaki shiga,har yanzu baki gama Secondary ba?”

Girgiza mata kai nayi “Uhm uhm na gama har na samu Admission a uni lag Amma Banda halin
zuwa yanzu aiki nazo nema a nan”

“Aiki?wazai daukeki aiki da qualification don secondary ,Saidai in aikin nany kikeso da share
share”

Rausayar dakai nayi “To Nagode bari inje in nema ko aikatau ne a gidajen masu hali”

“Bakida iyayene ?”

Cikin ƙosawa nace mata “Eh”

“Allah srki sorry for the lost Allah ya jikansu ,in kin yarda ki bini ,yanzu zaaje a biyamun Flight
zuwa Lagos sai mu nema motar haya muje dake a mota nima kinga jami'a da kika samu na
samu ,sai In biya maki kudin makaranta da canjin jirgin kinji” murmushi nayi cikin mamakin
wautan yarinyar
“Ke za ayi maki fada a gida”

“baza a sani ba ,nidai kawai ki yarda naji Inaso ki zama ƙawata....”

Kaji sanadiyyar haduwata da Lili

Lili ƙawar Amana ,ita tayi mun registration tasamar mana daki muna zaune tare ,kayan lili su
nake sawa Ina flexing ,Baban lili babban ɗan kasuwa ne so suna da kudi daidai su,sanda tayi
ƙorafin hold up din Lagos aka aiko mata da mota ,batayi kasa a gwuiwa ba ta koya min mota .
Lili na so na sosai,she's humble Batada ƙarya da ɗagawa ga son Addini ,zamana da Lili
yasamun wayewa da jama'a saidai zafin talaucin da na ɗanɗana a rayuwa shi ya saka mun
azaban son masu kudi ,sannan Ina bala’in son expensive life kaji fa shirmeeee.....”

Har ta kawo nan a zancenta ya rafka tagumi ne yina kallonta ,ankara da tayi da haka yasa ta kai
hannu ta daki table ɗin gabansa

“Hunnnn” yaja ajiyar numfashi alamun ya tsorata

“Me kake kallo?”

“Awwn inata kallon yanda queen of beauties na Africa Tasha gwagwarmayan rayuwa ne ,I can't
imergine wannan ɗan ficilin pink lips ɗin naki zai ci towo miyar kuka bai dafe ba ya dawo choco
kalar kuncinki ba�”

Shagwargwaɓewa tayi kamar za tayi kuka “Kaima tsokana ta kake ko? Da ƙawayena in suka
ganni da pink lip gani baƙa sai su ringa zagina wai kamar biri ,Inyi ta kuka ...amma da na shiga
jami'a naga yanda ake admiring lips ena ....awwwwnnnnnn”

Fashewa da dariya yayi “Kin iya wasa kanki da kanki”

“Karkaga laifina an dade ana kusheni wannan ya sani koyawa kaina son kaina ,I luv meee��
Kasan menene idan na kalli madubi na ga kyau na na tuna wuyar da nikesha ,haka zanta
masifa a mirror ,nasha cema Lili idan naga mijin da zan aura duk ranar da ya fara zuwa wajena
sai nayi masa faɗa ince “Ina ka shige ka bari ana ta kalle maka Ni ,kanacan kana kallon matan
wasu ...mtseww late comer kawai,kuma sati biyu nikeso a saka mana ranar aure”
Wangale baki yayi kawai ya fashe da dariya “Oh I see wato kinanan kin ƙullaci mijinki”

“eh mana”

“Sati biyu ya isheki ai aure”

“eh mana ai na dade ina jiransa..so banason wani i love You i waye waye ,kawai muyi maza
muyi aure mu haifa ƴan biyu biyu sau bakwai”

Dariya ya fashe dashi har yina dukan ƙafan sa a ƙasa

“Na shiga tara haka kike da barkwanci ...?”

“Barkwacina yasa akecemun lover girl wannan kuma dalilin yasa nike da tarin maƙiya.... Now is
your turn ,ka bani labarin kanka sannan kuma ka fada mun dalilin da yasa ka kawo Ni nan
,kuma ka fada mun me yasa kaimun ƙarya kace zamuzo India inga jikin mamata ,wai ka kawo ta
asibiti”
“Bana ƙarya har yau banga halittar da ya taɓa bani tsoro da har zaisa in ɓoye masa wani abu in
kasa faɗa masa ba,soooo da gaske ne mamanki na ƙasar nan kuma kafin mu tafi zamuje ki
ganta....”







Littafin kuɗi ne
Regular 300#
VIP 500
Special 1k

Zaki biya ta katin mtn ma wannan Number 09065990265

Ko ki tura ma asusun banki na

7782217014
Mohammed Hassana,fcmb bank

Shaidar biya ta nan
09065990265






Oum Aphnan�
️ _*BANANA ISLAND*_
_(Billionaire's paradise)_

Book 2
Page *B*

Na...
Oum Aphnan ✍

```Littafin kuɗi ne ,in kika fitar mun dashi kin cutar dani```

________

“...Sunana Mohammed Adnan J. Babana bafullatanin Yola mamana Baturiyar ƙasar...” katsesa
Tayi da sauri

“Meye J. Ɗin”

“Jalaludden�..” jinjina kai tayi “Nice one sunan yarona na fari kenan ,Jalal sunan ƴan gayu”

“Bakince ƴan biyu sau bakwai zakiyi ba ko kin fasa?”

“No!... Hassan da Hussaini sai su koma Jalil da Jalal ”

Jan Numfashi yayi “Hmm... Nayi Nursery zuwa primary 2 a 9ja Daganan sauyawar aiki ta maida
babana Uganda anan na gama primary dina ,natafi turkey acan nayi secondary ɗina ,Daganan
na wuce U.S.A nayi karatun degree ɗina na farko inda na karanci tuƙin jirgin sama,a degree
ɗina na biyu na zama technician ...”
“Yanzu ka iya tuƙa jirgin sama kuma ka iya gyara shi ?” jinjina mata kai yayi.

“Amma me yaja ra'ayinka na zama pilot despite all the scientific courses we have?”

“challenge!... I told you na tsani mota tun ina ɗan ƙaramina lokacin ina schooling a Nigeria ,daga
ranar da mota ta lalace ban sake hawa mota ba har yau ,infact na tsani mota ...wannan dalilin
ya samun jin dole ne in koya tuƙa jirgi Kinji dalili....bayan nayi degree na farko I now come to
think of business ,Amma banason kasuwancin da kowa yikeyi I believe on ka bauɗe a abunda
mutane keyi zaka sanu...hakan ya sani shiga makarantar koyar da sana’a a ƙasar China ,na
faɗa masu kalar business ɗin da nikeso suka sani a hanya ,babana kuma ya ƙarfafeni da jari na
fara saida jirage da farko daga baya kuma har na kai matsayin da muke kai a yanzu.”

“Ku nawane a wajen iyayenku? ”

“Ni da ƙanwata tayi aure shekaru biyu da suka wuce tana da yaro daya da mijinta yanzu haka
suna Spain da mijinta ”

Turo baki tayi cikin sigar shagwaɓa “Uhm baka iya bahaka wai ake bada labari?”

“Ya ya kamata in Yi?”

“keep doing shaaaa...baka faɗa mun ina iyayenka suke ba”

“ok Iyayena suna zaune a Asokoro garin Abuja a halin yanzu ,nan ne permanent gidan mu a
Nigeria amma kinsan wanda suka saba da yawo so ina jin muna da gidaje a ƙasashe kusan 23
including Saudi,America,England ,India da Dubai saboda sune ƙasashen da mukafi zuwa...

Abun zai baki mamaki in Nace maki na taɓa aure...I mean nasha yin aure amma auren baya
lasting yake rugujewa tsananin sa sati guda ,dalilin haka yasa na ɗebi aure na watsar ,na
cigaba da Addu'a Allah ya kawo mun mata daidai Ni ,wannan dalilin yasa mutane da yawa suke
ganin kamar bani da feelings ne wasu kuma suyi mun sharri suna cewa wai Ni ɗin ɗan luwadi
ne (gay) shiyasa mace bata dameni ba...but in a real sense matanne ba type ɗina bane...tun Ina
aure da sanin dangina yanzu ma na daina”

“Kaiko wani irin matsala kenan kake dashi”

“Sha'awa...jaraba....harijanci!”

Rufe fuskar ta tayi da sauri

“Ki buɗe fuskar ki magana muke na gaskiya da gaskiya ina fucking mace badly they use to
undergo surgery Amma a banza last su da kansu suke demanding saki....ummata tanason Taga
na yi aure na zauna da matata amma bata sanin dalilin rabuwar mu Ni kuma ban taba gaya
mata ba”

“Allah ya kyauta Ubangiji ya baka mata daidai kai ”

“Ai na samu mata saidai kace Allah yasa matar nawa ta jure nauyina”

“wacece ita aina take zaune kuma ,a banana island? Unguwar ƴan gayu?”

“�kinason banana island ko?”

Jinjina masa kai tayi kawai saboda wani abu mai suka da taji ya turnike mata rai me kamada
kishi tunda ya furta mata yina da mata

“karki damu zaki iya rayuwar ki a banana island”

“Ni talaka ce bazan taɓa auren mijin da ya fito daga upper class ba,so ta Ina zan zauna a
banana island? Wajen da ma zamushiga da mai keke ne mu cire ƙwarƙwatan ido aka hana mu
shiga...” tayi maganar cikin rauni idonta ya ciko da ƙwalla

“Me ya sauya ki nan take? ”

“Babu komai wallahi...muje ka kaini wajen mamata ka maidani makaranta mun dade tare nasan
daga yau bazamu sake haduwa ba ko? Matarka bazata yarda ba”

“hmm kishi�”

“Kishi�? Dawa zan kishi”

“Ni mana”

Girgiza masa kai tayi “A'ah”

“ok ya isa ,baki tambayeni me najeyi a garinku ba kuma ya akayi na dauko Ummanmu na kawo
ta asibiti”

Tagumi tayi ta zuba masa idon da tara masa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login