Showing 27001 words to 30000 words out of 38051 words
Chapter 10 - Banana Island Book Complete Hausa Novels by Oum hairan .pdf
goya bayanta” sunkuyar dakai Ifty tayi ,itakuwa maman tayi
zaraf tace “Uhm uhm karka sa ta goyi bayan ƙarya ”
baban dai duk tsayawa yayi yina watching drama ɗinsu,bai ce ma kowa komai ba, Fuskarsa
ƙunshe da haiba irin na dattijan masu kudi
Adnan Kallon ifty yayi “Mrs mie ga Dadyn mu” ƙoƙarin zame hannunta take a hannun preety
cikin jin kunya bata gaishesa ba saida aka mata magana,amma preety taƙi cikata saima raɗa da
takeson yin mata a kunne,a haka ta ɗan sunkuya kadan da alamun girmamawa “Ina kwana”
Miƙa mata hannu yayi “Taho ƴata” ya rugumo kafaɗarta ta bangaren damarsa itama preety taje
da sauri itama ta maƙale a ɓarinsa na hagu ,har suka isa gaban table ɗin cin abinci su Adnan
na bayansu .
Momyn na tambayarsa how far gameda ifty ,anan yake shaida mata tayi fa ba matsala. Sosai
taji ta gamsu da ifty don ita Batada zaɓi sai zaɓin ƴaƴanta .
A wajen table ɗin ne taga sauran members ɗin familyn su biyu kowacce da mijinta da yaransu
biyu kowa kujeransa dabam ,cikin murna da karrama wa suka gaisa ,sannan dady head of the
family ya zauna a tsakiya ,matarshi na zaune a kujeran da suke fuskantar juna ,sai preety a
gefen hagu ,ifty a gefen dama ,sai Adnan a gefen matarsa mamansa a gefenshi.
Ƙatoton table ɗin cin abincin mai ɗauke da kujeru goma sha biyu ,ya cike taf da kafatanin zuri'ar
gidan ,su goma sha ɗaya saura kujera ɗaya tal ya rage
Maids Suka soma karakaina suna serving ɗin su suna kwashe dishes ɗin da ba'a buƙata . Kowa
ya saki jiki ana cin abinci ana hira mas maza sai hira da mazajensu suke ,itakuwa Ifty a takure
take don haka Bataci wani abincin kirki ba sai drink da ta cika cikinta dashi sai ɗan cake .
Cikin hikima dady yake ma Ifty tambayoyin da ya shafi family ɗin ta da iyayenta duka ,a
sanyaye take bashi amsa ,bata ɓoye masu komai na zamansu ƴar ruga talakawan lilis ba ,Da
kasancewarta marainiya da sick mother da take dashi a gida .
Ta aza iyayen zasuyi rejecting ɗin ta a zama surukuwa kuma daya daga cikinsu ,a matsayinsu
na masu kudi auren ƙwarya tabi ƙwarya akeyi ,uhm uhm sai ma taji sun fara zancen gagarumin
bikin su da za'ayi .
“Ada muna alfahari da kasancewar mu family of 10 kujerun cin abincinmu 10 ne ,yau kin ƙaru a
cikin mu mun zama 11 wannan babbar nasara ne,don haka Boy wancan single vacant chair ɗin
na yaron kane inshallh”
Sowa gabaɗaya ɗakin suka ɗauka suna tafi irin sunji dadin maganar maman nan nasu.
Rausayar dakai Ifty tayi a ranta tace kenan In na zama juya waje road zasuyi dani?
Prety kam haka ta tsinke da surutu tana tsara yanda bikinsu zai kasance ,in anyi lunching a
ƙasa kaza ,zaaje ƙasa kaza ayi event kaza aje ƙasa kaza ayi event kaza har a Gama programs
buɗan Kaine kaɗai za'ayi a Nigeria
Sauran ma suna sake beautifying maganar fatyn .
Ifty batayi aune ba taji hannun Adnan akan cinyarta yina shashafata yina cusa yatsunsa a
tsakankanin matse matsin cinyarta ,wani zillo tayi ta wawwaiga taga babu wanda hankalinsu ke
kansu ,a hankali ta daura hannunta tana ƙoƙarin janye hannunsa
Maida hannun yayi da sauri yina ɗage rigarta ta ƙasa yina ƙoƙarin cusa hannunsa ta cikin jikinta
,gabaɗaya fuskarta dagulewa yayi ganin zai tozartata a cikin dubban jama’a
Momy ne tace “Ifty kinƙi cin komai” muryarta na rawa kamar za tayi kuka tace “Na
ƙoshiiiii...mommm” daidai nan taji hannunshi a cikin pant ɗin ta ,a zuciye ta warce hannunsa ta
buge . Shima kuwa zuciya ya soma yi .
Mom da ta fahimci kamar akwai abinda Adnan yake mata na takurawa waskewa tayi ta yi
magana ma gaba-daya wajen
“waye zaisha cofee na mai daɗin nan?"
Duk maganganu suka carke dashi wannan yace shine wannan yace ba zai sha ba.
Samun gaɓan maganganun da Sukeyi Adnan Yayi yai sauri ya soma mata magana a fusace
amma ƙasa ƙasa
“wai meye haka?”kafesa tayi da ido cike da ƙwalla ,Dady ne yace “Yadai son?” shida ya lura
yina mata faɗa ne.
Wayancewa yayi ya ɗauki tissue ya kama goge hannu
“Ahhh dad Inada meeting da abokaina by 12noon”
“ok to ka tafi ka bar mana Ifty in yaso ma daganan sai mu wuce wajen family dinta,ai kuma
bazaku ƙara haduwa da itaba daga ynz sai bayan biki” momyn tayi magana tana ɗan hararansa
don ta lura da take takensa .
Daburcewa yayi gabaɗaya “Momy da ita zamuje wajen abokan nawa ...ke tashi muje” ya ja
kujeransa baya da sauri ya miƙe bai jira zancen kowa ba ya figi hannunta yayi waje da ita da
sauri tana tafe tana gyara takalmin da ya hanata tsayawa ta saka
Saida suka fito ƙofa sannan ta dakata ta cije taki tafiya
Kallonta yayi itama shi take kallo taƙi magana ,hakan ba ƙaramun ƙara ta'azzara wutan
sha'awarsa yake ba ,don haka a zafafe ya fara kissing ɗin ta baji ba gani ,a tsorace ta zame
bakinta tana waige waige ,bakinta na rawa tace
“what do you want?”
(Me kake buƙata?)
“I want you”
(Ke nake buƙata)
Ya bata amsa cikin rashin kula da a gidan surukai suke
“me yasa za kayi mun haka?Ni ba inda zan bika ka bari su kaini gidanmu”
“Ba inda zakije ki barni”
“inaso nima inga family ɗina na gama makaranta ka dawo dani gidanka ,don't you think you're
too selfish?”
Batayi aune ba kawai taga yuuuu ya ɗagata ya saɓa ta a kafaɗaya cigaba da tafiya da ita
tana watsal watsal da ƙafafuwan ta ,haka sukayi ta wuce maaikatan gidan suna binsu da ido
cikin mamaki ,har saida ya sakata a cikin jirgin sannan shima ya shigo ya zauna ya kullesu ya
cire babbar rigar jikinsa ya wurgar .
“Adnan baka mun adalci”
Dam gabansa ya fadi ,na farko ta kirasa da Adnan gatsal.
Na biyu kalmar rashin adalci
“Me nayi maki?”
“Kullum sex...Kullum sex! Baka bani kula baka lura da satisfactory ɗina Kawaï kanka ka sani ....”
A mamakance yace baki fada mun ba ,me kike so da na tauyeki Sex din da nikeyi dake na fada
maki bisa yardanki bisa yardanki kuma nake fucking ɗinki...Amma fadamun me kikeso kuma”
Hannu takai zata shafa fuskarsa da sauri ya cire hannunta yina kafeta da ido
“kagani ko? Taɓa ka bazaka bari Inyi ba, in Kayi release baka damuwa koni na gamsu , inason
in taɓa jikinka ,inason in maka....” bata ƙara sa ba ta haɗe bakinsu waje guda ta maƙalƙale
wuyarsa da hannunta tana kissing ɗin shi passionately . Gabaɗaya jikinsa saki yayi ya miƙa
mata kansa gabaɗaya suna kissing juna a zafafe.
Oum Aphnan
09065990265
_I'm back Alhmdllh ,masu kirana a waya masu tambayata ta WhatsApp gameda jikina ,masu
tura mun text messages Nagode sosai ,jiki Alhmdllh na samu sauki_
️ _*BANANA ISLAND*_
_(Billionaire's paradise)_
Book 3
Page *V*
Na...
Oum Aphnan ✍
___________
Tunda suka isa gida barci kawai takeyi mai ƙunshe da damuwa ta rasa gane kan mijinta ,koda
yaushe Sex ? Wani mutum ne wannan?
Sai wajen 2pm ya shigo ɗakin ganin still tana barci . Yasa ya sama gefen gadon ya zauna ya
juya mata baya . Sarai taji shigowarsa Amma taƙi magana ,kuma bata motsa ba bare ta buɗe
ido . Shima a ɓangarensa yasan tana jinsa don haka ya soma magana ƙasa²
“Iftihal na damu da damuwarki ,banajin dadin yanda nike takura maki Saidai halittana ne se*x
halittana ne in fucking mace badly ,nasan I'm too selfish Amma wata kila Genesis ne wannan. I
mean blood line dinmu haka Babana yake amma girma yasa ya sauya ƙila nima zan
sauya....kiyi hakuri nasan bana maki adalci ,bayan kinyi barci momy ta kirani kuma tayi mun
fada sosai akanki nasan ta fahimci abinda naso inyine a gaban surukanta maza da kannnena
da iyayena ....Mrs mie bansan ne yasa ba nikan zama blind idan inason in fucking mace.” tsit
tayi duk jawabinsa baisa tayi magana ba
“Yanzu ,do you like to go?”
Idonta a ƙulle tace “Ina ?”
“Gidanku mana”
Buɗe ido tayi gaba-daya sannan tace “Yes i do”
“Ki shirya in kaiki”
“Na rokeka ka Barni in bi commercial ,wallahi banajin dadin ko'ina ina yawo a jirgi nidai nafison
mota ,banaso inje ma iyayena a matsayin superior”
***
4pm
Yasa aka kaita filin jirgin ,daga ita sai school bag da tarkacen kayanta da zata bukata a can
Mutane sunkai 20 wa'inda suka shiga jirgin,kowa kafin ya shiga zai nuna ticket ɗin sa a nuna
masa inda zai shiga, kafin aka zo kanta,itama ta nuna nata tikitin maaikaciyar na ganin itace jiki
na rawa tace tazo a kaita Vip .
Zumɓura baki tayi a ranta tace Adnan Yayi mun fuck up ,a jirgin ma sai ya nuna ma mutane Ni
watace.
Kunna wayarta tayi ta tura masa “Gamu zamu tashi ,Nagode da abinda kayi mun amma zan
zauna inda gama garin mutane suke ”
Minti biyu ya turo mata da amsa
“Me yasa kika kashe wayarki? Ki bat wayarki a kunne ,sannan kibi umurnin da na bada....safe
journey”
***
Suna isa ta hadu da drivern mamanta ,yazo ɗaukanta mamaki abun ya bata don ita bata sanshi
ba ,don haka tace bazata bishi ba ,saida ya kira wayar maman taji muryarta sannan ta biyoshi
.....aikuwa tasha kukan murna don batasan Adnan ya sauya masu rayuwa ba har haka ,wai
mamanta ne takeda driver? Ga mai mata gyaran gida da girki ,ga abinci a store available ,ga
lafiya ya samu .....A sarari take jero ma Adnan Addu'a tana hawaye mamanta na amsa mata da
amiin
Lafiyayyen tuwon semo aka kawo mata dukda ba'a san da zuwan taba ,miyan yaji nama da
busashen kifi ,da kunun ayanta mai sanyi
Tunda aka shimfida mata ledan cin abincin ta zauna ta tasa abincikan a gaba ta kasa loma uku
,kawai tunanin rayuwarsu na baya suke ,a ranta tace ko Adnan baici darajan in masa biyayya
saboda aurensa ba ,zan masa biyayya saboda mahaifiyata da ya sauya ma rayuwa .
Ƙarshenta dai barin abincin tayi ta wuce daki tayi wanka da sallah ta sauya kayan barci ta haye
gado . Ta kashe lamp.
Ummanta data leka gidan harɗo duba jikin matarsa ta barta tana cin abinci ganin ta dawo Bataci
wani abincin kirki ba yasa ta bita daki don taji dalili ,da sababinta ta shiga
“Ku ƴan boko bakucin tuwo sai rayis ko?” shiru tayi ganin dakin an kashe fitila ,tasan ta kwaso
gajiyar hanya tabbas tan bukatar hutu. Saɗaɗawa tayi taje ta tofe mata jiki da addu'a ta ja mata
bargo ta fita.
Itama tana fita Ifty ta buɗe ido ta tashi zaune tana cigaba da tunanika kala kala
A sanyaye ta lalubi wayarta ta tura ma Adnan sako
“Nayi missing ɗinka sosai ....kana kusa kuwa?”
Message ɗin ya shigo wayar Adnn ne daidai ya fita da abokinsa Faisal (Yaron shugaban kasan
Canada...yazo Nigeria ne a matsayin yayi ma iyayensa yaji sun matsa masa ya fidda mata shi
kuma yace baida ita su samo masa gashi duk wanda aka samo sai yace batayi ba ,sanadiyyar
hakan ya gudo wajen abokinsa Adnan don ya samu rlf zuwa su huce don iyayen sunce Yina
zubar masu da mutunci a wajen iyayen yaran da suke nemo masa )
“Gani na fito dinner da abokina”
Tana kwance ne tayi maza ta mike zaune ,in da bata daukan motsinsa a komai ynz tanaji
saboda tasan Yina tsananin buƙatar mace kar rashinta ya sashi afkawa zunubi .
Da sauri ta tura msa da sakon “Wani abokin? ”
A daƙale ya tura mata “Dont worry about that”
Shiru tayi ta rasa wani amsa zata bashi don haka ta maida wayar ta ajiye .
Jin shiru shiru bata sake magana ba yasa ya nemo numberta ya soma kiranta ,Ifty tana kwance
ta maƙalƙale kanta a pillow tana kuka sai ga wayarsa ya shigo wayarta
Kallon wayar tayi ta sharesa
Haka ya cigaba da kiranta ƙarshe ma ta sashi a Flight .
***
Next day
Wajen 11 ta shirya masu outing ita da mamanta ,wajen shan ice cream ta fara kaisu a motar da
Adnan ya Bata ,coz tana zuwa ta ganshi pake an turo mata daga Lagos ɗin tun kafin ta iso
,ashe ita bata sani ba .
Zama sukayi a conducive waje suna jiran a kawo masu abinda suka hada ordern
Tana kallon maman tana bata labarin makaranta da rayuwar Lagos gabaɗaya.
Wayarta ne ya soma ɓurari .
Kallon wayar tayi ta sharesa
Umman a hankali tace “Dauki wayar mana” ta masa magana. Da fulatanci.
“Umma...” kafin tasan maganar da zata ce mata ta ganshi a gabansu,da drivern mama a
gefenshi kenan shi ya kawo shi .
Masu wajen suna ganinsa sunga kudi gashi jar fata suka fara rawar jikin tambayarsa mai za'a
kawo ,waigawa yayi ya kallesu ya fara hora ma'aikatan wajen da haɗaɗɗen turancinsa da suke
tsintar kalmomin ciki da ƙyar,haka ya lissafo masu abinda yikeso wanda a ciki babu ɗaya da
suke dashi sai ruwan Eva.
Don haka suka bashi hakuri suka wuce.
Umman Ifty haɗa ido da ƴarta tayi ta murmusa itakuwa iftyn ta daure fuska
“me kike ma murmushi” ta tambayeta da yarensu
“Kawai yayi mun ne ,surukina haɗaɗɗene” caɓe baki tayi saboda juyowar sa yayi kansu ,a
mutunce ya gaishe da umman kafin Ifty tayi zaraf tace “Me ya kawo ka?” da turanci
A sanyaye yace “I come to see you”
(Nazo in ganki ne)
Umma cak ta mike tabi driver ɗin ta ya maida ita gida ,Yina ganin hakan ya murmusa yayi maza
ya samu kusa da ita ya zauna ya daura hannunsa akan kujeran da ta jingina bayanta ya haɗe
fuskarsu kusa da kusa ,shonewa tayi tai maza ta dauki abun ice cream din takai kusa da
fuskarta zata sha ,hannu yasa ya amsa ya ajiye a gefen table ɗin da suke
“Ina bukatar natsuwarki” a tausashe tace “Yaya dinner dinku kaida friend dinkan?” dafe kai yayi
“Ayyah ,ya salam! Shiyasa kikaki daukar wayata ? I seemed so. Oya now , Namiji ne fa
,sunanshi Faisal Yaron président of canada...yazo wajena yesterdays late evening shikann”
Ajiyar zuciya tayi “Uhm na ɗauka macece” sa hannu yayi yaja tsinin hancinta
“To kinji ba hakan bane ba...tashi muje yau ranar farko kin sani na karya dokan zuciyata na hau
mota ,saboda In ganki ,duk kin ruda Ni ,tnk god motar gidansu matata na hau nasan I'll be safe”
zaro ido tayi
“Really da mota kazo nan?” jinjina mata kai yayi ,jirgina na wajen gidanku zo muje ”
Kallonsa tayi “Bari insha ice cream ɗina mana”
“Ba dadi muje In din kikeso zan kaiki America kisha OG 1 ba wannan ba”
Batada zaɓi sai na ta bisa subar wajen
Suna fita car lot ya Mika mata hannu “Ban car key ɗin let me drive u”
“Taf ka manta yanda ake tuƙa mota wlh karka watsar damu a lalataccen titinmu na Gombe”
“ki bani ko In maki cakulkuli” da sauri ta miƙa masa tana murmushi ,tasan zaya iya
Driving yakeyi a kasaitance kamar ya samu titin gidansu ,ganin ya dauke titin fita wajen gari
yasa ta tambayesa
“Ina zaka kaini?”
“Wait abit surprising ɗinki zanyi”
Lumshe Ido tayi “Kullum dama na saba amsar cluster of suprises”
Waigawa yayi ya kafeta da ido ,da sauri tayi masa pointing hanya
“Man ka kalli hanya kar ka watsar damu a kwalta ,nan ba titin jirgi bane da babu cunkoso”
“Kince na saba baki tarin mamaki ....any?”
“Yanzu haka ma a cikin mamakin nake kawai sai gaka dirif a Gombe babu notice!”
Oum Aphnan
09065990265
️ _*BANANA ISLAND*_
_(Billionaire's paradise)_
Book 3
Page *W*
Na...
Oum Aphnan ✍
___________
Top 10 hotel ɗin Gombe suka shiga ya samu wajen parking ya juya ya kalleta dama can shi take
kallo
“Me mukazo yi a hotel?” ta tambaya cikin mamaki .
“Mutum da matarsa Kina tambayata? Nazo ne In amsa haƙƙina ,sai In maidake gida”
Raurau tayi da ido
“Mr .miee ” kafin tayi magana ya rufe bakinsa da nata saida ya tsotse ta na kamar second
uku sannan ya cikata ,wani wawuyar ajiyar zuciya tayi ,saboda daukewan da numfashinta yayi
tana amsan sakon kisses nashi,baya tayi ta jingina da bayan seat en motar ,shikuma ya ɗaura
mata hannu a leɓensa “Shishhhh kar kiyi magana umurnin Allah zaki bi...ko bazakiyi ba?”
A sanyaye tace “To”
Ɗaki mai kyau suka shiga ,zararo take bin bayansa ,ta sama kujera zata zauna “Plz cire kayanki
saka wainnan” kamar zata yi magana kawai sai tayi