Showing 30001 words to 33000 words out of 38051 words
Chapter 11 - Banana Island Book Complete Hausa Novels by Oum hairan .pdf
shiru , kayane masu kyau irin na amaren
turawa haka ta saka rigar ɗas kamar an gwada a jikinta da sauri ya kewaya ta bayanta ya ɗaure
belt ɗin da aka ɗaura a saman tummy ɗin ta ya kame mata sumanta da band ,ya fesheta da
turare ,sannan ya dauko sarkan diamond ya saka mata
Ƙur ya kafeta da ido
“Tubarakallah rabbi...Kina da kyau my ...saura ki ƙara da wanka” cewa tayi “Hmm”
“Kinsan meye wankan?” girgiza kai tayi tana mamakin kayanda ya saka ta ta sa.
“Kiyi ta mun biyayya ana suburbuɗa maki lada unlimited”
Sun ɓata lokaci Yina cikata da surutu itadai duk jikinta a sanyaye kana ya shirya cikin suit masu
kyawun gaske .
Yazo gabanta ya ɗan kalleta “Kin shirya?” lumshe ido tayi ta buɗe ,a hankali yaja hannunta suka
fita ,tafiya kaɗan ya sadasu da ƙofar wani ɗaki mai Kamada na taro ,suna saka kansu a wajen
aka ɗauki sowan ihu dj ya saki sauti Yina bada umurnin ayi ma latex Amarya da ango tafi .
Tuni dandazon matasan suka soma ba Ifty da Adnan Aron Hannu ,jikin Ifty rawa ya kamayi
,kafin ta ankara taji hannun lili a cikin nata ,ta kimsa mata magana a hankali cikin kunne
“Ƙawata kunyi kyau perfect match ”
Shima ta ɓangaren Adnan Faisal ne bossom friend ɗinsa da ya rako shi zuwa kujerun da aka
adana ma amarya da ango .
Wajene ya tsaru sosai Biki na zallah en boko kuma masu cash Kowa ka kalla Matashi ne mai
ji da tashen kudi ,kowa da babynsa wanda bayida baby a wajen dj ya jonasucikin jonin
nan aka jona babbar kawar amarya Lili da Faisal babban abokin ango .
Event ne na abokai zallah ,Lili ita ta gayyato mata ƙawayen ta within short period of time Saidai
Mubarak bai samu zuwa ba kasantuwar baya kasan ,wannan yasa dole aka hadata da Faisal
wanda shima ba dan kasan bane so bayi da budurwa .
Bayan guri ya daidai ta ƙawaye marasu ido da ruwa sun fito sun cashe ,sannan aka buƙaci
amarya da ango su fito fili.
Adnan rungumo abarsa yayi itakuwa dama tana lafe a kafaɗarsa kamar za'a ƙawace ta ,saida
suka kai tsakiyar filin sannan Dj ya mika ma Adnan ɗan akwakun zobe .
Amsar zoben yayi yana jujjuyawa a hannunsa ,kana ya sauke gwuiwoyinsa ƙasa yayi kneeling
gaba daya ,ya ɗago kansa ya kafeta da ido
“Ina rokon shigowa rayuwarki ,ki zama uwar ƴaƴana,mai kula da ragamar rayuwata shugabar
Matana a Aljanna”
Kafesa da ido tayi,ta miƙa masa hannu ya kama ring finger dinta zai zura mata zoben
“can i?”
kawai sai ga hawaye shaushau shau ,a idonta maimakon ta bashi amsa .
Da sauri yarungumeta tsam tsam a jikinsa ya mika bakinsa a jikin abun maganar yace “Tace
she loves me”
Gabaɗaya wajen rikicewa yayi da tafi raf raf
Daganan master of ceromony ya saka wani game ,zai ajiye takardu a table kowa dake son
shiga game ɗin zai ɗauka wanda yai winning zai faɗi abinda yikeso ango da amarya suyi mashi.
Jiki na rawa su lili da sauran abokan sukaje suna ɗauka
Saida kowa ya natsu ,sannan mc ya fara jero list ɗin missing numbers en .
Idan yace Number 5 sai Wanda ya dauki Number five ya ɗaga hannu
“Na bada dollar 100 ”
“Number six”
Shima ya ɗaga hannu ya fadi farashin da ya doke na farko har akazo kan Lili murmushi tayi “Na
bada dala 1000”
Ihu aka dauka sai tafi raf raf raf
Faisal waigawa yayi ya kalleta
“kinada wannan kudin?”
“To ya zanyi i can disappoint my friend”
Faisal ne aka fadi numbersa a karshe sai ya fadi kudi gaban na lili ,daga nan mc ya kawo masa
mike ya fadi abunda yakeso ango yayi ma amarya ko amarya tayi ma ango .
Licking leɓe yayi kamar maye Yina washe baki na mugunta ,da sauri lili ta kallesa “Karka
zalunci ƙawata ita ɗin mai kunya ce”
Dariya yayi kana yace “Suna so amarya tayi ma ango oza room kiss”
Zumbur Lili ta miƙe “Uhm uhm na siya zan biya ”
Kafin su gama taƙaddama kawai akaga Ifty ta haɗe tafin hannunta akan duk bayan hannunsa
,ta fara moving hannunta slowly akan dogayen hannunsa tana shigar da hannunta cikin sleeve
ɗin hannun rigarsa tana shafa masa jiki romantically ,sannn ta daidaita tsinin hancinta da nashi
,ta buɗe Idanuwarta sosai Yina buɗe nasa gashin idonsu ya sarƙu da na juna
Baisan sanda ya buɗe baki ba ya fidda sautin “Ahshhhh”
Farat tayi ta zira halshenta a cikin bakinsa ta janyo halshensa takai bakinta ta fara kissing ɗinsa
perfectly ,tana shafa masa tsokar kafaɗunsa da ta cusa hannunta a cikin rigarsa ,wani shu'umin
sauti mai laushi aka saka masu suka fara juya jiki a hankali ,tsikar jikin Adnan kuwa gabadaya
miƙewa sukayi yana jin tana motsa injinsa
So yake ya ƙwace kansa amma taƙi,babu abinda kakeji sai sautin miyaun su da suke gauraya
tana tsotse shi.
Fincikarta yayi zata faɗi a wajen zai turmusheta a ƙasa wani ƙaraaa matan wajen da sukaga
ana shirin ɗanyen aiki sukayi ,da gudu mc ya fara tafi Yina fadin is alright is alright Ifty tayi
defiting Adnan hakan ya nuna ita ɗin zata iya dauke ragamar gidan ta
Adnan daƙyar suka koma wajen zamansu ya fara mata gulman angwaye da amarya da babu
wanda yasan me suke cewa ,itadai sunkuyar da kai tayi
“Yanda kikai seducing ɗina cikin abokaina wlh za'a ramawa kura aniyarta dama haka kike?”
Murguda mashi baki tayi “Kaima dama haka kake rago”
Program ya tashi zass daɗi amarya ta kwashe dubban dalolinta ,laadan rashin kunyar da tayi .
Daganan friends din Adnan Suka fara loda masu kyaututtuka wannan yana nawa ya shafe naka
Dj kuwa har kusan kuka saida yayi saboda ruwan dalolin da aka dinga likin su da gadara
****
Biki yayi Biki saida aka kwashe kwanaki goma ana raya bidi'oi na larabawa da turawa da
Hausawa sannan aka baiwa dangin Ifty damar nasu yinin bikin ,washe kari aka taho da Ifty
banana island akayi budar kai da dangin ango
Last last Ifty an zama registered ƴan banana island
Oum Aphnan
09065990265
️ _*BANANA ISLAND*_
_(Billionaire's paradise)_
Book 3
Page *X*
Na...
Oum Aphnan ✍
___________
Ifty.....
Her very first night will be like stress still.
Yina dawowa daga raka abokansa tun a falo ya fara cire kayansa yina zubarwa ,Ifty a sanyaye
ta nufo inda yake hankalinta a ɗan tashe ganin kamar yina out of mood .
“Are you ok?”
Ta tambayesa tana shafa gefen kuncinsa
Kama hannunta yayi sannan ya ɗan yamutsa fuska
“Ina buƙatar ki a play room ɗina now” haɗiye miyau tayi da kyar ,ta kasa fahimtar play room
,badai play room din India bane yasa akayi mata a Nigeria ba.
Aikuwa ilai igiyoyina irin na igiyar guga da ake ƙulla shanaye da raguna a sassagale a jikin wani
carbinet ,yana zuwa ya hankaɗata ya kece rigar jikinta ,cikin ƙankanin lokaci ya cire mata kaya
,ya je ya ɗakko igiyoyin nan guda biyu ya ɗaɗɗaure mata hannu a jikin karfen gado ,yasa ta
kwantar da jikinta akan gadon ta shimfida masa gadon bayanta da ɗuwawukanta sai sheƙi
sukeyi .
Wani lafiyayyen bulalan roba an masa kwalliyar lilin gashin Ɗawisu amma na roba rakwacaaa
harda beads a ƙarshen kowani edge da ya kara ma bulalan ado a ido amma azaba a jikin
wanda aka zuba mawa.
Ɗauka yayi ya shimfida mata a gadon baya ,wani gigicewa tayi tuni hawaye suka tsinke mata a
ido ,tayi wani irin girgiza ƙarafunan da ya sagale igiyoyin da ya daure mata hannu suka girgiza.
“Idan na duke ki ki ƙirga”
A can ƙasan maƙoshi tace “Torrr” bakinta na rawa.
Sake daddagewa yayi ya zuba mata a kafada ,a take wajen ya shata ya ɓuɓɓule ya fara
tsatsafo da jini a galabaice tace “Ɗaya....”
Ya sake ɗagawa ya xaula mata a ɗuwawu wani raɗaɗi ya ciyota ta fasa ihu ,a gunjin kuka tace
”Biyu” jini na sauka a ƙasa ɗis ɗis ɗis
Saida yayi mata biyar masu kyau lokacin jikinta ya gama nuna sannan yasa hannu ya kwanceta
yuuuu tayi kawai ta kife a ƙasan karfet ,babu imani ya dauko wani abun rufe ido zai kulle mata
ido .
Da sauri ta zabura ta miƙe tsaye
A mamakance yace “Lafiya”
“Bazaka sake mun komai ba”
“why ? Ni zaki yaudara ? Bayan kin yarda da dokokina yanzu ina aureki kice no! Is impossible!”
Riƙe ƙugu tayi jikinta na rawa raɗaɗin azaba har saman kwanyarta
“Adnan aure ibada ne ba azaba ba ,me nayi maka?
Idan nayi maka laifi kayi fushi hukuncina Sex ɗin duka....idan wani ya ɓata maka rai a waje still
hukuncinsa yina kaina ? Inaaaa dole akwai amendement”
“Haka nikeso and banga wuyar abun nan ba saboda kin saba jurewa ,amma na yarda ki yi
gyara matsawar bazaki sauya mun tsarina ba”
“Na yarda amma ana shifting _ shifting ...Abun nufi nima in yau kayi mun kalar style ɗin nan
gobe ka bani damar practicing akan ka in gani ko na koya na iya?”
“Me kike nufi?”
“So nike in maka irin salonka don yina burgeni kaga in nayi maka kaima sai kayi mun”
“Baki isa ba”
“To nima ban yarda ba ,now zan bar maka gidanka” ta juya da zafinta zata fita . Kamo hannunta
yayi ya kusa damkar mata ciwo ,da sauri ta kautar da hannunta
“Do what U want” kafesa da ido tayi
“Oh really?” tabbatar mata da hakan yayi ta hanyar nodding kansa.
Kamar wanda aka zarewa lakka taje gaban igiyoyin ta zo dashi gabansa ,idonsa na kanta ya
miƙa mata hannuwarsa ,idonta haka suka cicciko da ƙwalla tanajin kamar zata aikata
gagarumin zunubi saidai in batayi hakan ba tana ganin bazata kawo karshen matsalar ba .
Tam ta dauresa kamar yanda ya saba ɗaureta ,ta dauko abun rufe ido ta rufe masa ido ,ta karɓa
bulalan hannunsa ya fara yawo dashi akan zallar tsokar bayansa .wani waiwayi yakeji kamar
tafiyar tsutsa wannan ya sashi ringa motsa jikinsa a hankali kamar an saka masa sauti mai
laushin saurare. Bai aune ba yaji an basa zuiiiiii! Ta ƙeyarsa ,Nishi ya saki kana da sauri yasa
haƙori ya kafe bakinsa ,cigaba da yawo da bulalan tayi ta kawo wajen ƙirjinsa ta basa zuiiii!
Wani jijjiga da yayi kamar zai karya gadon shi yasa bulalan samun fuskarsa fauuu sai ga jini
washarrr ta hanci
Wani irin nishi ya ringayi nan take kamanninsa suka jirkita bakinsa na rawa ya soma bata hakuri
,kuka ta fashe dashi ,jikinta kamr an jona mata bâtir ta sake zaula masa
“Iftyyyyy stop ,zaki kashe Ni ne?” cikin kuka tace “Ina sonka mijina bazan kasheka ba ,ina
ɗanɗanan pleasure ɗin da kake kwasa ne kai ma In kana duka na....its sweet .... Very very
sweet ” tasaki zuga masa a cinya .
Tuni data kumbura tana son Shiga vg ta laƙume suwait ,gabaɗaya babu sauran sha'awar
Sex a tare da shi kuma .
Cikin numfarfashi jini kace kace a fuskarsa ya fara bata hakuri “Iftihal ki daina ,nace ki bari and I
dun want d love again”
“I enjoyed it” she replies with affirmation.
Wani irin kuka mai shiga rai ya kece dashi ,da sauri tayi jifa da bulalan taje ta kwancesa ta
rungumesa itama ta fashe da kuka warwas yayi akan gadon ya kasa motsi ,tunda uwarsa ta
haifesa bai taɓa sanin zafin bulala ba ,babu mahalukin da ya taɓa masa mummunan tsawa bare
duka,ya dauki duka abune na jin dadi ashe wani nau’ine na izaya.
Bakinta ta ɗaura a saman kan nononsa da ya farfashe ta fara Tsotson Nonon tana
mulmulada hannu
“Ifty ki ƙyale ni ,banason sex ɗin kuma ,ki kiramun likitana zan mutu washhhh” taune leɓe tayi
dake nuna muguntanta
“You are not dying my love ,wannan abun da na maka shi kake mun tsawon Haɗuwar mu and I
didnt complaint”
Lumshe Ido yayi Yina surnano da hawayen azaba Yina sake bata hakuri .
Ba imani ta juya tayi ficewarta a dakin ta wuce ɗakin barcinta ta gargasa jikinta tasha
paracetamol tabi lafiyar gado.
Oum Aphnan
️ _*BANANA ISLAND*_
_(Billionaire's paradise)_
Book 3
Page *Y*
Na...
Oum Aphnan ✍
___________
Washekari saida taci barcinta ta more sannan ta fito da er rigar swimmingɗinta zata je pool
ɗin gidan . Tana sakkowa daga falon taji ƙarar laptop ana bubbugata da ƙarfi ana aiki akanta da
sauri da sauri .
Shiga falon tayi ta gansa a zaune ,Yina kan laptop ɗin
“Good morning Mr mie” dakatawa da danna laptop ɗin yayi ,gamida stretching Hannunsa akan
laptop ɗin alamar miƙā. Haka ya kafeta da ido fuskarsa a murtuke kamar wanda aka aikowa
sakon mutuwa
Zuwa tayi ta tsaya a gabansa “My sugar plum yakake?...” banza yayi da ita
“Baza kayi mun magana ba,nayi maka laifi ne?”
Sunkuyar da kansa yayi ya cigaba da danna laptop ɗinsa . Da sauri ta dawo gabansa sosai ta
saƙa jikinta ta raba tsakaninsa da allon fuskar laptop ɗin ,ya zama baya kallon laptop ɗin sai ita
“Meye amfani na a gidan nan in baza kayi mun magana ba ? Must be talking”
“Matsa ki bani waje” yayi magana Yina hura hanci kamar wani boss ,Wanda yasa gabanta fadi
rasss bata taɓa ganinsa a wannan yanayin ba hakan ya tuno mata da first visit dinta wajensa
Jan leɓen bakinta tayi a hankali tayi da haƙori tana tsotsan leɓen cikin jan hankali ta kafesa da
lumsassun idonta ,a sanyaye takai hannu zata taɓa fuskarsa da sigar rarrashi .
Da ƙarfi ya riƙe tsintsiyar hannunta
Buɗe baki tayi zatayi magana kawai yayi sauri ya miƙe zai bar wajen ,da sauri ta biyo bayansa
ta fara magana cikin sigar kuka .
“Me nayi maka kuma?”
“A sharudda na ban yarda ki taɓeni ba”
“Me yasa zaka ringa horani da hakan?...ni ba matarka bace? Plz mu zama normal couple Mana
da Allah ,Muslunci da musulmai zasuyi Alfahari damu ba irin wannan bahagon zaman ba , I'm
getting to reach here wlh” tayi magana tana nuna maƙoshinta da hannu .
“And...?”
Narai narai da ido tayi saboda batasan me kuma zata sake ce masa ba ,kasai sai taje da gudu
ta fada ƙirjinsa tana ƙoƙarin hugging ɗinsa Saidai da ƙarfin tsiya ya ɓanɓareta a jikinsa
“meyasa bazaka bari in rungumeka ba”
“Kin mun laifi”
“me nayi mka ,shikenan hanyar da ake hora mace? Baka tunanin nima kana mun laifi? Kanason
nima in ringa horaka da Sex pattern dinka ne?...shikenan Adnan ka mun hukuncin da ya dace
nima in Ina cikin fushi zan maka kwatankwacin abinda kau mun....oya beat me!!!”
Jikinsa rawa ya kamayi da sauri ya kamo kafaɗarta yana girgizata amma gabaɗaya ta haukace
masa sai masifa take tana sambatu
“Me yasa zaki bugeni? Kin taba ganin inda mata ta daki mijinta ...? Kin maidani lusarin namiji
ne?”
A zuciye cikin hawaye tace “Meyasa zakayi ta dukana ,ka maisheni mace mara galihu ne ? A
musulunci babu inda aka yarda miji ya daki mace ,bare kawai for your own raw sex...”
“Shikenan kin dakeni kinsa su preety sunzo sun ganni fuska a kumbure,tambayoyi suka shiga
mun a ruɗe yau ,wai nayi dambe da kura ne bla...bla ”
Lumshe ido tayi cikin tashin hankali “Kagani ko? Kai Kanada wanda suka damu dakai rana daya
tak ,an suffantani da kura nikuma dukan da kake mun inda wani nawa ya gani me za'a suffanta
ka dashi dodo...? Yes Dodo na!..amma bani da gatane ,da mahaifina Yina da rai wallahi da baza
ayi mun haka ba ,da ban aure ka b bare ka wulakantani” wani kakkauran kukane ya nemi sufce
mata da sauri ta juya zata wuce . Tausayinta ne ya kamasa da sauri ya rungumota ta baya
,kiciniyar ƙwace kanta takeyi “Kawai ka ƙyaleni”
“Kinsan ya rayuwar aure yake a musulunci right?” Shiru tayi masa bata bashi amsa ba
“Babe illiteracy shi yake damuna banyi ilimin addini ba komai ya shato kaina shi nakeyi ,yanzu
muje ki natsu ki koya muna yanda zamu gina zaman auren mu yanda musulunci yace ,bansan
raɗaɗin da kike sha ba saida kika zane Ni kika tafi kika Barni with my agony”
Juyawa tayi ta tallafo fuskarsa “Ni ba Malama bane ,lokaci yayi da zaka ware lokaci cikin
precious time Dinka ka nema addininka...kuɗin da ka tara ya ishi ba kai ba zuri'anka karni goma
masu zuwa baza suyi talauci ba ,amma shifa ya tanajin lahiranka kayi guzuri mai yawa? I'm
sorry to say ba naga ana sallah alwala da sauransu a gidanmu nima Inyi shi ke kai mutum
aljanna ba ,ka nemi ilmin lahiranka ,kayi aikin Allah a yanda Kur'ani da littafan addini sukace ,ka
koyi mu'amala da mutane shi zai baka damar aiki mai kyau ....”
Rungumeta yayi dakyau a jikinsa ya ɗan kissing goshinta
“my wife material”
“Mijina Aljannah ta”
***
Lili soyayya mai tsafta ne ya ƙullu tsakaninta da Faisal ,ya tubure bazai koma ƙasarsu ba sa
manya sun shiga magana don dama dalilin hijiransa saboda rashin macen aurene