Showing 24001 words to 27000 words out of 38051 words
Chapter 9 - Banana Island Book Complete Hausa Novels by Oum hairan .pdf
da tsayi ba and bai nuna ya damu ba yace “Ina jiranki a down floor”
***
Da Jan ƙafa ta shigo Hostel wajen 1pm agogon Nigeria ,ko ina na jikinta a lulluɓe cikin abaya ,ta
rufe idonta da ƙatoton tabarau da face mask .
Lili na cikin peeling Irish a general kitchen ɗin block ɗinsu ta hango Ifty na jan kafa da ƙyar tana
nufar hanyar ɗakinsu.
Wani ƙarar murna ta saki “Oyoyo my loveeee” ta yarda abun ferewan ta kwaso da gudu zata
rungumeta .
Maƙalƙalewa Ifty tayi a bango jikinta na kyarma take rokonta “Don Allah karki taɓani ,jikina a
nune yake”
Turus Lili tayi “Whts going on?”
Raɓawa tayi ta jikin bango ,ta shige ɗakin ,ta fara da sauke madubin idonta da veil ɗin kanta
sannan ta zare doguwar rigar jikinta ,wani ƙara Lili ta saki mai ƙunshe da firgici
“Baby me ya sameki accident kukayi? Ƴan fashine suka tare ku suka maku dreadful duka
haka?”
Gocewa da kuka ifty tayi kamar mai jiran ƙiris ,Lili ma da batasan me ya faru ba kukan ta fara
taya ta dashi ,saida sukayi mai isarsu sannan ifty ta buɗe baki da kyar ta fara rarrashin Lili
“Kiyi haƙuri lilina kiyi shiru kinji?”
Cikin shesheƙar kuka saman hancinta da kuncinta sunyi jajir tace “Ifty kinga kuwa jikinki a mirror
? Waya maki wannan izayar ? Halan lalas akayi maki da wuta?”
“Ba wuta bane bulala ne” zumbur ta miƙe gamida dafe ƙirji
“Bulala?...How ? ”
“Adnan ya Zane Ni with so call sex style ɗinsa”
“Duka?Ifty Wai Auren nan dole ne ?”
“Wannan banana island ya zame mun masifa ,In banci banana ba ai an maida mun da jikina
goji/kabewa (Pumpkin)...”
“Tunda kika hadu da mutunin nan komai naki ya rikice ,gashi ma zai shafi lafiyarki kizo muje In
kaiki sick bay ....Kuma maƙetacin ko ya kaiki asibiti”
“Ban nuna masa ba ,I don't want him to underrate me”
***
Kwanci Tashi babu wuya a wajen Allah yau satin Ifty biyu rabonta da Adnan duk wani ƙafan da
zasu sadu ta yankeshi ,ta warke sarai ta cigaba da hulɗar ta kamar da ,karatunsu ya sake zafi
sun shiga watan da zasu rubuta jarabawan ƙarƙare degree ɗinsu ,don haka Sam bata kunna
wayoyinta da su Laptop
Maman Ifty tayi lafiya sarai har sun dawo Nigeria ,Adnan ya siya masu unguwa guda a birnin
Gombe ya bada kwangilar kyawawan plat houses na zamani 3bedrooms plats kowanne.
,gidajene a jere duk an masu fentin ruwan madara da gets maroons,rufin kwanukan gidajen ma
maroon ,yaja masu bohol ta bayan gidajen aka haƙa masu tafkin zamani da shanayensu zasu
ringa shan ruwa idan sun dawo daga kiwo
Sannan ya buɗe ma maman Ifty tafkeken kamfanin youghurt da zasu ringa saida gyararren
fresh milk ,ynx yabar cuku cukun registan kamfanin a hannun yaronsa ne da kuma samar ma
kamfanin abokan kasuwanci
Kafin sati biyun nan ,gabaɗaya ƴan rugansu ya kwashesu ya dawo dasu unguwar da ya gina
masu a cikin garin,murna da sa Albarka har sun rasa godiyar da zasuyi ma Adnan don yayi
masu aikin da gomnati ta gaza yin masu,sun maida rugarsu wajen noma da kiwo ,rayuwarsu
yina cikin gari .
Duk wannan halin da ake ciki ifty Batada labari .
***
️ _*BANANA ISLAND*_
_(Billionaire's paradise)_
Book 3
Page *T*
Na...
Oum Aphnan ✍
_A little bit fuck up? Sowie guyz I did it intentionally...I only want to take you to d town
eagerly,Coz d drama is yet to start keep following I love you_
_____________
Asabar , Nigeria.
Kwanci Tashi asaran kwana yau gashi Su Lili da Iftihal ana bikin yayesu, kowa ka gansa yina
cikin farinciki saye da graduation gown ɗinsa Iyaye da dangin kowa sun zazzo ,manyan
mutane sun cika harabar makarantar ,amma banda iyayen Ifty ba wani mutum ɗaya nata da
yazo ,but she's still happy Tunda zata koma wajen everlasting mother dinta ,cikin aminci ,dama
bata tsammaci zuwan wani nata ba,tunda suɗin ƴan jeji ne.,tana tareda familyn Lili sunata
hotuna ,har 10.30am
Daga nan aka natsu a ƙatoton ɗakin taron makarantar mai kama da katoton theatre
Bayan shugabar makaranta da sauran masu manyan muƙamai daga professoshin makarantar
sun tashi sunyi jawabinsu,sannan aka bar speaker ɗin makarantar on the stage Wanda shine
zai fara kiran manyan baƙi na musamman .
“...and also a very benefit to our university with Mr. Adnan....jeeeeehh” Kalmomin speaker ɗin
da ya shiga cikin kunnen Ifty kenan daidai sanda take shigowa ɗakin taron a makare.
take wajen ya rikice da tafi da sowa ,kowa ya ƙosa yaga young billionier ɗin da duniya take
labarinsa
Adnan dake zaune a wajen manyan baƙi na musamman ƙafarsa harɗe ɗaya kan ɗaya jin an
kira sunanshi yasa ya mike yina gyara zaman kwat ɗin sa ,ya haye kan stage ɗin masu tsaron
lafiyarsa suna take masa baya.
Ranƙwafawa speaker ɗin yayi cikin girmamawa ya miƙa masa abun magana ɗin ,a dake ya
amsa gami da cewa “Thank You”
Ifty da tayi mutuwar tsaye haɗiye miyau tayi da kyar ,daidai sanda Lili ta fizgo hannunta ,suka
wuce inda aka tanadar don su daliban da ake yayewa.
Da haɗaɗɗen turancinsa ya fara jawabi a takaice
“Congratulations potential journaliste ,I my self deeply want to solicit you....”
Su Sumayya zakari ne suka haɗe kai wajen magana i junansu “Gaskiya gayen nan is
hott...haɗaɗɗene!”
“Kudai Allah ya baku aiki kowa kuka gani sai kun tanka,ynz dai lokaci yayi da zaku tsaida miji
kuyi aure”
Cikin bala'i sumayya ta kalli ifty
“Jini da wannan halan baƙin ciki kike mana ,ke an riga an kulle dake daga ciki ba sauran flexing
life ,ko da yake auran kwadayi akayi gayinan auren ya kwai ya babu...”
Tuntsirewa da dariya Faty tayi “Ke ma dai zakari da wautanki ke kin yarda anyi auren? An dai
buga barikin na wucin gadi ,wani mai kudine zai aura wannan baƙar halittar? Gashidai yayi
using dinta yai damping banza ....kullum muku ² ana aiki a munafurce irin wai ga masu addinin
nan . Hmm ,yanzu dai matsayin mu daya bakida budurcin bandashi ...gwara mu international ƴan iska
ne da mun fita akwai identity za'a tare mu mu samu kuɗi. ..itakuwa bad belly ya kasheta haka
zatayi ta zama”
Idon ifty tuni ya kawo ƙwalla tana kallonsa tana ganin duk shi ya ja mata wannan tozarcin ashe
kallon karuwa ma ake mata?
Basu Ankara ba ,sukaji an fara kiran sunayen zakarun ɗalibai yina Basu certificate da award.
Mutane biyu aka kira aka fara shelan kiran sunan Iftihal_khair matsayinta Na gwarzuwan
shekara wacce tafi kowa ƙoƙari .
Jiri na ɗibanta ta miƙe ,jikinta a sanyaye take takawa har ta isa gaban malaman ,su kuma suka
turata wajen Adnan Wanda shine zai bata award ɗin.
Kautar da kanta gefe tayi,ta mika masa hannu da nufin ta amsa award ɗinta ta wuce ,zaraf ya
kama hannunta ya riƙe tafin hannunta cikin tafin hannunsa ,A tsorace ta waigo ta kafesa da ido
shi da alama ma ya manta abunda yayi ba daidai bane
Lalubo ƙwarar idonta yayi ya haɗe cikin nasa “Congratulation”
Turo baki tayi tana kiciniya da hannunta “To nagode ka cikani in wuce”
Ƙasa ƙasa yake mata magana kamar munafuki Camera man kuwa sai haskasu yake da
hasken
“Jibi yanda kikasa hulan nan ana kalle mun gashin kanki,kefa matar aurene ...matso in gyara
maki”
“stopp now” ta faɗa tana waige ²,taga yina yunƙoron taɓa mata kai
“Kin manta dani? Kin daina ji dani?...me nayi maki?” ƙwalƙwal tayi da ido Jin an kira ɗalibi na
gaba shikuma yaƙi cikata
Gaba daya annurin fuskarsa sauyawa yayi zuwa damuwa kamar zai mata kuka “Mrs miee kiyi
magana”
“Dama ...dama ina tunanin...”
“Nayi kewarki da yawa Plz ki bari mu haɗu yau ,na rantse sabd ke nazo wajen nan”
“No ita strictly on invitation Kuma ban gayyaceka ba so tsakaninka da management” ta janye
hannunta da sauri ta barshi tsaye da award ɗinta Bata amsa ba ,riƙe award ɗin yayi sororo yabi
bayanta da kallo kamar wani sakarai ,yinajin wani matsanancin sonta yina taso masa .
Bai ankara ba saida ɗaliba na gaba tayi masa magana ,ta gaji da tsayuwa bai kulata ba
hankalinsa nacan wajen ifty da tayi tafiyarta .
Ɗan wayancewa yayi ya ajiye award ɗinta a gefe ,ya amsa na yarinyar a ƙagauce ya mika mata
gamida cewa Congratulations baison ma hada ido da ita . Yarinyar na wucewa shima ya ɗaga
ma speaker ɗin hannu alamun ya gaji ɗin nan ,an kira wani ya cigaba......
Ta bangaren student kuwa ifty da Adnan sun barsu da tsegumi saida lili abu ya isheta taji ana ta
surutu tace mijinta ne fa ,yazo musamman ma saboda itane meye haka?”
“Mtseww na banza ! To in mijinta ne sai sun fito sun nuna ma duniya kamar akansu aka fara
aure banza baƙa...” Hafsat tace cikin hassada
Sumayya ko zabura tayi “Au shiyasa saboda baƙar kishi daga mun yaveshi tahau mu da jaraba
,to munga ƙaruna indai kudine zai saki ɗagawa ƙarshe ma Allah nitsar dashi yayi dashi da
tsiyarsa a cikin ƙasa ,don arzikin da ba'a tarashi ta hanyar Allah ba aikin banza ne”
Faty dake neman gindin zama wayancewa tayi “Kai sumayya banda kishi”
“Wa zanyiwa kishi wancan abun ?? Asaraaa...mtseww”
Adnan gudunmuwar maƙudan kuɗaɗe ya bada a rabawa fresh graduates ɗin sannan yaba
zaƙwaƙuran ɗalibai kyautar motoci sabbin yayi.
Ai yina miƙewa zai fita daga ɗakin taron kikaga duk mutane sun bishi bayansa ɗuuuuuuu!
An tafi yin masa Rakiya . Har zai shiga jirginsa yasa a kirawo masa Lili .
Oum Aphnan
09065990265
️ _*BANANA ISLAND*_
_(Billionaire's paradise)_
Book 3
Page *U*
Na...
Oum Aphnan ✍
___________
Lili tayi mamakin yanda Adnan ya kwantar da kai yake bata hakuri tmbyrta shine wai dama yina
magana?
Ƙulu ƙulu take da ido ta kasa amsa shi
“ki rarrasan mun ƙawarki don Allah nasan tana jin maganarki...” Ifty da zama ita kadai ya isheta
fitowa tayi daga wajen taron tana waige waigen neman lili,bata ankare da suna tareba saida
sukazo dab da juna .
Wani wawan cin burki tayi sauri kiris ta fadi sannan ta juya zata ta fi.
Da sauri yakai hannu ya kamota “Easy Plz” daddagewa tayi zata warce hannunta “Ɗan sake Ni
Ko ?”
Lili zuru tayi masu da ido ta rasa wa zata goya baya ,a gefe Adnan ya ribace ta da yaudararren
furcinsa ,a ƙumshe a zuciyarta kuma tana tausayin ƙawarta ,bataso ya cigaba da cuzguna mata
.
Bata warware da tunanin mafita ba sai ga wani mai ɗaukan hoto yazo in da suke ,yina roƙon
izinin ɗaukansu hoto ,jikinsa har yana rawa tunda kowa dai yasan daya daga cikin manyan
tabon Adnan shine baya kula mata amma yau gashi hannu dumu dumu tare da yarinyar despite
sakin layin da yayi a dakin taron wannan shi ake kira da “Love”
A kunne ya raɗa mata “Karki yada rashin jituwar mu,ki barshi a internal problem na rokeki ”
jikinta sanyi yyi ko banza tayi kewar mijinta .
Gyara tsayuwar ta tayi suka jera mai hoton ɗan sunkuyawa yayi zai daukesu a hankali yace
“Smile faccceee”
Batasan sanda ta saki murmushi ba☺️ sannan ya dauki hotunan.
Lili ma ta shigo yayi da ita.
Sanadiyyar hoton nan ya janyo silar daidaituwar Ifty da Adnan ta shige jirgi suka wuce banana
island taron da bata gamashi ba kenan.
Nikuwa nace anyi marar zuciya a nan wajen.
Yau bai mata crazy sex ɗin da ya saba ba,kodon yayi rashin Sex en ne oho ,haka yabarta
ɗakinta shikuma yaje ɗakinsa ya kwanta , washenkari tana farkawa tayi sallah ,tayi wanka ta
nufi kitchen ta shirya masu break fast ,still babu ɗuriyarsa a gidan ,mamaki abun yaso bata
amma sai dai ta daure ta cigaba da aiyukanta ita kaɗai ,tana gama goge inda ta ɓata ta wuce ta
sake yin wanka ta feshe jikinta da tauraruka ta nufi wajen closet ɗin ta ,a gaban closet ɗin taga
wani ɗan kit ɗin akwati mai azaban kyau ,da takarda an ɗauka mashi irin roba flower din nan na
masoya.
Tana ganin takardan tasan saƙo ya bar mata don haka ta duka a hankali ta ɗauka ,rubutu ne In
2words
‘Wear me’
Murmusawa tayi a ranta tace ‘Topah yau kayan ma sai an zaɓan mun wanda zan saka’
Buɗe akwatin tayi , subhanallh!
Wata irin gown ne na material mai azaban kyau fari tar an masa adon gold . Da takalmansa da
Ɗan kunne abun hannu da ƙafa da zobba na zinare .
Jujjuya kayan take tana tunani ta ke zurasu .
‘Yace ya tsani matarshi ta zauna a gida da kaya mai nauyi me yasa zansa wainnan harda
wainnan ɗagogoragon takalmin?”
Haka dai ta saka kayan ta je gaban madubi tana ƙarewa kanta kallo fuskarta fayau ba bu
makeup Amma tayi kyau kamar an zana ta .
A nutse ta taka falon da nufin ta wuce dinning room taci abincinta tunda shiɗin bata gansa ba.
Tana sakkowa daga matakalan bene ta hangoshi tsaye da malun malun ɗin babbar riga ya
murya hula irin na yoroba ya matse ta ta gefen kunnensa . Wani dariya ne ya ciyota batasan
sanda ta gangaro da gudu daga matakalar ba ta dirke akan ƙafafunta ta fashe da dariya har da
hawaye .
Shima dariyar ya tayata kaɗan ,yaje ya kamo kafaɗarta suna kallon juna
“Na baki dariya why? You look great Mrs mie”
Daƙyar take magana tana ƙoƙarin riƙe dariyar “Kayi kyau fa kaima,me ya shiga kanka yau ?
Wani drama zamuyi kasakani saka wannan kayan kai kuma babbar riga ban taɓa ganinka dashi
ba”
Ɗaure fuska yayi cikin tsokana yace “To ya nayi?”
“Ka zama wani kamar babban mutum ɗin nan”
Rungumeta yayi Yina kissing ɗin ta ,a yanda suke tsaye a tsakiyar falon ya ɗaura gemunsa
akan kanta ,Yina mata magana ƙasa ƙasa kamar wani zai jisu
“Kinsan zuwa gidan surukai sai anyi shigar mutunci....momy ta gaiyacemu kalacin safe yau a
Abj”
Narai narai da ido tayi ,kamar za tayi kuka ,amma birne cikin zuciyarta tarin tsoron danginsa
takeji me zatace masu ? Wannan matar ƴar mulki In ta wulakanta ta fa.
A sanyaye ya ɗagota yina lura da yanda mood dinta ya sauya
“Miee menene?”
“Babu komai yunwa nikeji”
“Sorry ok ,muje kici abincinki ,Ni yau zumudi yasa banajin yunwa ,Finally zan gabatarda mata
ne gaban iyayena ,you'll be officially Mrs mie”
Tsauu taji a ranta kamar yanda amare suke tsintar kansu ranar da za'a kaisu ɗakin miji.,sam taji
kamar bata farinciki shikuwa sai wani rawar jiki yake da ita
“Ƙawar lili are you alright?” gyada masa kai tayi tana maida ƙwalla
Lakace kuncinta yayi “Yau bazakiyi stressing ɗina da shogoɓanki ba ,da cak na ɗauke ki ,amma
ynz ki Barni inji da nauyin gown inda na saka ma wuya na” dariya ta fashe dashi
“Ashe kunajin nauyi ”
“Sosai ma inajin ban taba saka wannan rigar ba”
“shiyasa bakasan mahaɗɗinta hula ƙube ake saka mata ba ,fully Bahaushe”
“Nadaiji a hakan ma nayi kyau”
“awwwn awesome,ka yabi kanka da kanka...”
***
*Abuja*
10.37am
Tun daga bakin gate tasan sun shigo gidan arziki ,securities da maid zubewa suke suna kwasan
gaisuwa fuskarsu ƙunshe da farin ciki ,alamu ya nuna kowa yasan da zuwansu,haba ifty
ɓalawai Sarkin dariya ,baki yaƙi rufuwa . Tana biye dashi a baya har suka isa ƙofar shiga asalin
ɗakunan gidan ,ya tura ƙofar ya danna kai ....wani Gigitaccen ƙaran murna wata budurwa da
zasu zo saanni da iftyn,ta saki ta nufo su da gudu ,daga ita sai guntuwar doguwar riga da kaɗan
ya gota gwuiwan ƙafa ,mai hannun vest .
“Oyoyoooo big Anty na” taje ta maƙalƙaleta yanda kasan sun san juna sun saba ganin juna irin
sunyi kewar junan nan.
Haba ifty Sarkin dariya ,itama dariya ta shigayi mata suka ruƙo hannun juna suka shigo falon
“sunana faty amma ƴan gidan nan da ƙawayena suna kirana da preety saboda Ni kyakyawa
ce”
“Wow nice one preety nima haka zance ” a ranta kuwa cewa take wato sudai ƴan gidan nan
yabon kansu a jininsu yake ,basu jiran ma a yabesu.
Momyn Adnan jin ihun preety yasa ta fito da ita da babansa ,dukkansu ƴan gayu dasu
“Welcome...welcome” murmusawa tayi ta buɗe hannu da nufin ifty tazo ta rungumeta Adnan
Yayi zaraf yaje ya shiga jikinta
“Me ye haka ? Ni ɗiyata Nike welcoming”
“Momy na rigata to”
“Kinga mijin ki ko ,bansan yaushe zai tashi a baby boy ba ,nayi masa alkawarin daina kiranshi
da boy ranar da yayi aure ,amma ina ya daina shogoɓa.........yanzu tsakani da Allah dear judge
us mijinki ya daina shagoɓa?”
Cikin dariya ifty ta girgiza mata kai ,alamar A'ah .
Zaro ido Adnan Yayi “Mrs mie kika