Showing 3001 words to 6000 words out of 38051 words

Chapter 2 - Banana Island Book Complete Hausa Novels by Oum hairan .pdf

17 Nov 2025

111

ƙwalla duk karsashinta ya tafi

“Tun da muka rabu dake a ranar farko na haduwarmu naji na kwadaitu da Son kasancewa dake
kawai surarki ta burgeni komai naki mai kyau ne ,gashi na bukaci sanin wani abu a kanki Kinki
bani haske sanadiyyar hakan ,naje school dinku aka bani bio-data dinki,naje har garinku ,ban
taɓa sanin talauci ba sai a ranar ,naso a bani umma in Tafi da ita nearest Asibiti fafur en rugan
suka ƙi .nikuma abun ya dameni don haka naje nayi magana da Sarkin Gombe wanda ya
kasance Aminin babana,yazo har ruganku yayi masu magana a bani umma in Tafi da ita ,Nan
suka fara jero mun tambayoyin tuhuma wane ne Ni? Nace saurayinki ne...naji Haushin yanda

suke zaginki wai dama zaki aika Karuwanci a Lagos the thing pain me....hakan yasa banyi
dogon shawara ba nace masu ai ke kikace inzo neman Aurenki shiyasa ma na kawo sarki ya
zama waliyyina , basu wani yarda dani ba aka daura mana aure ,nidai duk burina a bani umma
mu tafi amma sai suka ce bazasu iya bada ita gareni ba ,wai zan saida itane,saidai in Za'a tafi
dasu duka....Yes i promised them on that na ɗebe su duka motar mocopolo guda muka shigo
garin Gombe ,saidai ina ganin babbar doctor ɗin dake garin yace mun shawara in kawo umma
India sune suke da ƙwararrun likitoci ,wannan yasa na damƙa ma PA dina ragamar tafiyarsu na
koma wajen aikina,bayan sati guda akayi masu duk cuku cuku suka taho India ,yanzu haka
mamanki da family dinki duka suna ƙasar nan sai mamanki ta warke zasu koma kuma
Alhamdulillah likita yace tana samun sauki don tana magana tana motsa ƙafafuwarta inshort
ana mata passive exercise”

Tunda yake magana ta zabga uban tagumi batace komai ba ganin duk maganar da yakeyi
kawai mafarkine let her not to be foolish ta farka ta ganta a gadon hostel ,all her dreaming
become vanished

Washe mata baki yayi gamida blowing Iskar bakinsa a kusa da fuskar ta wannan ya sata ɗan
yin firgigit

“Yadai?”

“Humm ”

“I’m sorry na Aureki ba tare da consent dinki ba”


“Adnan wake me up from this foolish dream”

“ba mafarki bane gaskiya ne babe and na Aureki ne saboda kauna ba wai don tausaya wa ba



Oum Aphnan
09065990265
️ _*BANANA ISLAND*_
_(Billionaire's paradise)_

Book 2
Page *C*

Na...
Oum Aphnan ✍

```Littafin kuɗi ne ,in kika fitar mun dashi kin cutar dani```

_____
Kafesa da ido tayi kamar mai doubting

Tashi yayi daga inda yake zaune yazo ya fuskanceta table ya raba tsakaninsu,amma tsabagen
kusancinsu da juna har numfashinsa na gwaruwa da nata

“Tunanin me kikeyi?”

“meye matsayina a zuciyarka ? U mean kana sona...and zaka gwada harijancinka a kaina
shiyasa ka turo mun da list din dokokinka ko me kake nufi?”

“Bana making love ...uhm uhm I fuckkkk”

Murmushin yaƙe tayi gamida sunkuyar da kai da sauri tana wasa da yatsun hannunta

Miƙewa tsaye yayi akan ƙafafunsa ,ya miƙa mata hannu “Oya zonan”

Hakanan taji gabanta ya fadi amma ta daure ta miƙa masa hannu ya ɗagota suka fara kewaye
gidan ,yina nuna mata tsarin gidan

“Ya kikaga gidan? ”

“Ya haɗu karshe”
Zaro makulli yayi a Aljihunsa ,ya danka mata a tafin hannunta

“Ki adana makullin gidan ki nasan zamufi jin dadin amarcinmu a nan ba wanda yasan inda
muke,na tanadar mana duk wasu kayan da zasu sa rayuwar auren mu ya zama mai dadi anan”

Kamar wawuya ta tsaya tana kallonsa “Topah kamar mene ?”

“Sex tools ”

Miƙa masa mukullin tayi “Bude mun dakin in gani”

Matsawa jikin ƙofar yayi ya daddana wasu numbobin security na ƙofar ,sai ga kofar ta buɗe da
kanta ,a hankali yasa kansa a ciki ita kuma tabi bayansa

Ɗauke wuta tayi tana bin wajen da kallo
Injina ne na bulalai ,belt ,hanger ,handcuf , bayansu ba komai sai gadon karfe irin masu ƙwarin
gaske ɗin nan shi kadai ne a tsakiyar dakin yasha shimfidu na alfarma .

A hankali ta taka zuwa tsakiyar dakin tana bin jerin bulalen tana shafa su

Maida kofar yayi ya rufe sannan ya biyo bayanta

“Wannan bulalen fa?”

“Inada dokoki in kika bisu zakiji daɗi ,in ba haka ba ,zan punishing dinki” washe baki tayi cikin
mamaki tace

“Ka hukuntani kuma ,da bulalan?”

Jinjina mata kai yayi ,sannan ya kama hannunta suka fita a dakin ,suka shiga wani daki da
yagaji da haduwa

“Tom nan shi zai zama dakinki”

“Shikuma can fa ?”

“Sex room”

“Hmm...kenan anan zamu ringa barci Ni da kai?”

“Aah ɗakina yina down stairs...so ki yarda dani mu hada kai mu jiyarda junanmu dadi and...”

Ɗaga masa hannu tayi “Man full stop Please!....Ni ba er iska bane daga ka daukoni daga
makaranta shikenan aure ya dauru ba in ka rabani da budurcina babu mai aurena ya kimantani
so ka maidani inda ka daukoni ban yarda ka aureni ba”

“kina tunanin zan zauna kawai in baki labarin nan don in tsara ki?”

“Ko daya kawai Inaso ka tabbatar mun da gaskiyar ka aurenin ne”

“Zo muje”

Fita sukayi a gidan gabadaya ,daga gidan basu dade ba suka sauka a asibitin da maman ta
take
Akan wani irin gado da ake daura wanda sukayi paralysé na matan masu kudi ta ga
mahaifiyarta akai tana tacin dambu yaji ƙananun hanta gefenta ruwan roba.

Wangale baki Ifty tayi kawai ta ruga jikinta da gudu “Mamana kece haka ? Kinyi lafiya ? Waya
kawo maki dambu anan ƙasar?”

“Nice khairi wannan ai taimakon mijinkine don Allah ƴar nan ki ƙara mana godiya a wajensa

nasan abun nan da yayi mana ba don komai bane sai don soyayya ,kuma ki ƙara masa biyayya
shine kadai hanyar da zaki iya biyansa...kin ganshi don in samu lafiya ya tattaroni da rugarmu
duka ya bamu masauki mai kyau ya samar mana masu aiki daga Nigeria da zasu ringa jigilar
dafa mana abincin gargajiya da muka saba ci ”
Ifty cigaba da shafa jikin mamanta tayi “Umma wai ba mafarki nakeyi ba”

“Ba mafarki bane mamankine dai a gabanki”

Waigawa tayi ta kalli Adnan “Me kakeso a wajena da na cancanci duk wannan”

Murmushi yayi ya sunkuyar dakai a ransa yace “In ci ki a gadon barcina cin saina ture” amma a
zahiri baice ko uffan ba ,sai ma maman ne tace

“Ke kam khairi wautanki nan ,ai mutanen kirki basai in zaa biyasu da wani abu suke aikin
Alkhairi ba ,kuma ma banda abinki me zakiyi da zaki iya biyansa dashi....”

Sunyi kusan awa biyu suna hira kafin sukayi sallama yace zai maidata gida saboda yanzu
wajen 5 ne na yammaci a Nigeria
Da kyar ta iya sallama da mamanta tayi masu alkawarin zata dawo harma taje gidan da aka
saukesu su gaisa da ƴan ƙauyensu


Zuwa yanzu ta fara yarda ba mafarki takeyi ba ,gaskiya ne mi cike da almara wai itace ta auri
wannan mahaukacin mai kuɗin? Mai gida baa banana island ba A'ah a duniyoyi mabanbanta.

Gidan da suka soma sauka ya koma da ita ,ta samu kujera ta zauna gamida rafka tagumi ,duk
surutun nan ya tafi ta fara zullumin abunda zai faru kuma a nan gaba

Zuwa yayi kujeran da take kai ya zauna ya gwamutseta sosai cinyoyinsu na gogan na juna

“Yaya yanzu kin yarda dani ?” jinjina masa kai tayi cikin rada tace “thank You” sosai tayi
mamakin yanda muryarta ya sauya.

Tallafo kumatunta yayi “Yaushe dutynki zai fara?"

“Wani duty kuma ?”

“kinsan dai Sex room ɗinki ya kammala ke kadai yake jira�”

Turo baki tayi “Wani irin Aurene wannan zanyi ba tareda sanin kowaba gaskiya inason ayi event
ƙawayena su shaida”

Janyota yayi a hankali ya manna kafaɗarta da ƙirjinsa ya fara shafa gefen ɗaya ' hannunta da
Yike ta waje

“Kiyi hakuri plz banason a kiraki da karamar bazawara ,ki bari in handling ɗinki in har kika iya
daukata nayi maki Alƙawarin yin gagarumin bikin da ba'a taba irinsa a Nigeria ba,nima din abun
alfahari na ne in gabatar da matar aurena ma iyayena ,dangina da abokan aikina....amma kafin
nan Plz ki bari in gwada Maki ya Nike a shimfida kinji?”
Hakanan taji wani ƙwalla mai kama da na shagwaɓa ,amma mai shesheƙa dasukan ran masoyi
haka ta fara shararar da hawaye suna biyu kuncinta

Da sauri ya ɗagota “Why...You Are hot? ...Tashi in maidake bana fatan cutar dake ifty nah”

Girgiza masa kai tayi “Uhm uhm can go ahead zan maka biyayya iyakan numfashina ,zan
kasance maka wife material inshaalh zakai alfahari da kasancewa ta matarka bazan ƙosa da kai
Ba”

Tallafo fuskarta yayi ya manna bakinsa da nata

“Ina sonki” wani wawiyar ajiyar zuciya ta aje tayi saurin ƙanƙamesa da hannuwarta ta baya

Wani zazzafan kiss ya fara tura mata da saƙonsa halshensa ya saƙa a bakinta a hankali ,ruuuff
ta lumshe ido ,a hankali yake kewayawa ya lalubo lallausan naman dake cikin bakinta wanda ya
biyo bayan laɓɓanta dake waje ,ya sa haƙori ya kamo a hankali ya fara tsotseshi .

Wani nishi tayi mai kama da ƙara ,gabaɗaya tsikar jikin ta suka soma tashi yarrrrr!

Jan leɓenta na ƙasa yayi a hankali yayi kissing ɗinsa gamida zare bakinsa a nata

“Bakinki nada zaƙi sweet” lumshe idon ta tayi gamida ɗage wuyarta sama kanta yayi baya
,sosai jikinta ke amsan saƙonsa

Babu zato taji ya sureta sai sex room ɗinsa

Miƙar da ita yayi ya umurce ta ta tsaya a tsaye ba tareda ta jingina da komai ba ,a hankali ya
fara sauke mata kayan jikinta ,jikinta a take ya fara rawa sanda ta kasance daga ita sai pant da
bra

Tsugunawa yayi yina ƙoƙarin sunye dogon wandon daya tsaya mata a kasan diddigen ƙafarta
,itakuwa tsikar jikinta tashi kawai yake yau wai itane a gaban namiji a haka?

Adnan ɗagowa yayi yafa sexy ifty cikin farin pant ,ya kana mazaunanta daram dam har ya ɗan
matse naman ɗuwaiwukanta inda ya sashi rabuwa biyu ya zama so sexxxy

Rafin hannunsa yakai ya bata lafiyayyen spanking da sauri ta dafe ɗuwawunta jin an maresu
sun yi wani ƙara .

“Aoshhhhhh”

Da sauri yakai bakinsa kan inda ta ɗaura hannunta ya fara lashe kyakyawar ɗuwaiwanta dake
ta ƙyalƙyali yina glowing ,siɗewa yike yina kissing ɗuwawun kamar mayunwancin damisa





Littafin kuɗine Regular 300₦ vip 500₦ special 1k
Katin mtn ko ta nan bank ɗin

7782217014 , Mohammed Hassana, Fcmb shaidar biya ta wannan Number
09065990265
️ _*BANANA ISLAND*_
_(Billionaire's paradise)_

Book 2
Page *D*

Na...
Oum Aphnan ✍

```Littafin kuɗi ne ,in kika fitar mun dashi kin cutar dani```
________
Tsoro furgici zullumi su suka cigaba da cunkushe zuciyar Iftihal a sanyaye cikin wani irin murya
tace “Bamuyi nafilar ma'aurata da Annabi ya sunnan ta mana ba”

Ɗif Adnan ya ɗauke wuta ,kawai manna kansa yayi a ɗuwawunta ya kasa ko motsi ,cikin tashin
hankali jikinta har ya fara ɗaukan ɗimi tace

“Ka jini kuwa ?”
Wani zazzafan ajiyar zuciya yayi kamar yaron goye da aka ƙwacesa a jikin mamansa yina cikin
shan nono

A hankali ya ringa jan hannunsa ya maida mata pant dinta yanda yake ya maida mata da dogon
wandonta ya ɗan sunkuya ya kafe ramin cibiyar ta da kallo a sanyaye ya ɗaga ƙasan maranta
yayi kissing ɗinsa a hankali ya maida mata da rigarta ,duk abunda yake yi yinsa yake cikin

mutuwar jiki ,sosai Ifty taji ya bata tausayi matuka gaya .

Saisaita muryarsa yayi ,ya kamo hannunta,cikin sigar tausayawa “Muje ko?”

Mamaki ya bata “Ina zamuje ?”

“zan maidake school yamma zatayi agogon GMT”

“Sorry bazan hanaka yin abunda kake so ba”

“I know ,Kin samun sonyin abinda yake ideal,tunda nake aure aure na ban taɓa auren wacce a
first attempt ɗina na sex ta tuna mun yanda ya dace a gina zaman aure a musulunci ba sai ke”

“Sorry na tuna maka abunda ya dace ne not mean to hurt you”

“I never knw” zaro ido tayi “Mene ?”

“Me kikace ya kamata muyi”

“Sallah addu'a ,gabatar da kai a wajen amarya ”
“Shine nace ban sani ba ,nasan dai zina babu kyau ,shiyasa ban taɓa yiba ,amma irin wainnan
top ibadojin a musulunci actually ban sansu ba,coz I can't recall when last naje makarantar
addini kinsan bamuyi rayuwa a Nigeria ba ”

Jan numfashi tayi a ranta tace akwai tiƙeƙen aiki a gabana ,miji kuma jahili?

Har suka shiga jirgi bai sake magana ba itama batayi ba ,amma dai yanda fuskarsa ya sauya
zakisan yina cikin tsantsan damuwa

Cikin rawar murya da alaman kuka tace “Ka yafemun plz”

“Bakiyi mun komai ba ,ina so inje gida zan browsing a net nasan zasu koya mun abinda ango
ya kamata yayi a first night ɗinsa ,haka yayi ko?”

Tausayinsa ne taji ya kamata ,yinason Gaskiya yaso Sex ɗin nan a yau,amma saboda addinin
da baisan how genuine maganar yake ba ,ya yarda ya haɗiye ƙwalmarsa yabi daidai.

“Yawwa ka binciko maktibatush shamilah ,English translation zakaga komai a kitabun nikah
(book of marriage)”

Murmushi yayi ya rungumeta ,ya ɗan manna ma saman gashin kanta da ya ɗan fito kiss“Ina
alfahari dake ” lafewa tayi a ƙirjinsa ,ta ɗan yi murmushi itama sai yanzu taji sanyi da taga yayi
murmushi

6.20pm suka shigo Lagos state
“Ina muka nufa school? Ina jin gajiya ko zaki rakani gida insha maganina Inyi wanka then sai in
kaiki after isha”

“Ka ajiyeni kawai a hanya zan samu keke ya kaini school”

Wani kallo yayi mata wanda ya sata tsarguwa da sauri ta dukar da kanta

“Ke matatace hakkina ne In kula da zirga zirganki so na haramta maki hawa wannan abar”

“But why?"

“Tsoro yake bani sai inga kamar mutum yina hawa zai hantsalar dashi ,sam abun bayi da nauyi
amma a haka suke gudu a manyan tituna irin na Lagos ɗin nan”

Guntse dariya tayi ,daidai suna fitowa a katafaren gidansa dake banana island ɗin ,wayar
Aalima na shigowa wayarsa
“Hrllo sahiba”
“Hello ifty ina kika shige ? Nayi ta neman numberki baya tafiya na shiga tashin hankali�”

“Ayyah �Lili my love� wallahi India naje ynz ma dawowa ta kenan”

Tuntsirewa da wani irin dariya lili tayi har tana ƙwalla “Ifty kin soma shaye shayene?...wai kina
inane inzo in ɗauke ki??”

“Ina banana island wlh da gaske ynz na dawo daga india”

Tafa hannu ifty tayi sai kuma ta fara shiga damuwa don ta tabbatar dole duk inda ifty taje ba
waje mai kyau bane ,sun bata wani abu tasha ta fara sambatu

Tsawa ta daka mata “Ke wai kina ina ehem dare fa ya farayi ki fada mun inzo in daukeki”

Amsar wayar Adnan yayi a hannun Lili

“Sorry caring rommy muna tare ,zan dawo da ita” tashin hankalinta ninkuwa yayi yaushe ifty ta
fara bin maza?

“Waye kai?”

“Adnan j. Her husband”
Maimaita sunan ta dingayi a ranta tana son tuno Inda tasan sunan

“Wanda kuka taso rayuwarsa ke da ƙawarki ta hanyar bincika na”

Ƙwalalo ido lili tayi
“Na shiga uku da gaske wannan multi billoniyan kaine? Plz karka cutar mun da kawa bata da
wayo and beside marainiya ce”

“Baki da damuwa ƙawarki na conducive environment ”

“I dont Bloody care ,ina magana akan tsira da mutuncinta ne ba ƙyale ƙyalen rayuwa ba" sosai
yaji ta burgesa ,ashe dai har ynz akwai matan da haduwa da shahararrun masu kudi baya
hanasu fadin ra'ayinsu ,lallai ƙawancen su tayi daidai

Ifty tsalle tayi ta kanta bakinta a wajen wayar “Ke I'm safe I told you ,kawai ki bari jn dawo akwai
magana”

Tayi maza ta warce wayar tayi gaba.

Ƙure Mazaunanta yayi da ido yanda take juyasu
Ɗass
Ɗasss
Ɗassss

Da sanɗa yaje ya kamo ƙugunta ,ɗan ƙara ta saki tayi luuu ta faɗa jikinsa ,gamida sakin wawan
ajiyar zuciya
“Awwwn��am so paniccccc” ranƙwafo da bayansa yayi ya manna bakinsa a saitin kunnenta

“Meye na tsoron?� welcome to the billioniers paradise, Nan gidanki ne Your safe house ,one
of the top 10 building a Nigeria ba ma a banana island ba ”





Littafin kuɗine Regular 300#
VIP 500#
Special 1k
Katin mtn ta wannan Number 09065990265
Ko ta nan account detail en 7782217014 ,Mohammed Hassana , Fcmb
️ _*BANANA ISLAND*_
_(Billionaire's paradise)_

Book 2

Page *E*

Na...
Oum Aphnan ✍

```Littafin kuɗi ne ,in kika fitar mun dashi kin cutar dani```
_________
Kan ifty fasuwa taji yinayi jin ance wannan mahaukaci n gidan wai duk natane ba kishiya ba ƴar
taya zaman ɗaki,taci mai kyau tasha mai kyau ga mamanta can cikin kulan likitoci ai ko yanzu
Allah ya gama cika mata burinta na rayuwa .
Ko ina na gidanta kafin ya barta a wani ƙayataccen

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login