Showing 1 words to 3000 words out of 20999 words

Chapter 1 - MY LADY BOSS COMPLETE Aunty Maman Teddy.pdf

[9/7, 3:39 PM] Aunty Aisha Mmn Teddy: *_️MY LADY BOSS️_*
_(Romantic and comedian)_



......1

_*Na Aunty Aisha Ango Bamalli*_
_*Maman teddy*_

*****
_Littafin na kuɗi ne normal group ₦300 vip group ₦500 spc ₦1000 zaki iya turo da katin MTN ta
wannan number 08081202932 ko ki tura ta wannan account details...6037312299 Mohammed
A'isha keystone bank Idan Vtu trnsfer ne kiyi ta wannan number 09061466409 zaku na iya fara
payment ɗin cox free page ba da yawa xanyi ba..._
_Sadaukarwa ga mutan Zazzau..._

Marubuciyar :
(1)Walijaam
(2) Bafullatnan ruga
(3)Siyasata
(4)Bintoto
(5)Ƴar aikina
(6)Gidan ƙwarata
(7)Dijama ƴar Fulani
(8)Taɓarah
(9)Habibi da'iman
(10)Ƙwartn manya
(11)Zuma da maɗaci
(12)Ƙwaryar sama
(13)ƴar maula
(14)Kawaliya
(15)my lady boss

*****

_Lagos_

A hankali take bin ilahirin wurin da aka ajeta da kallo...this is the first time da ta taɓa shiga wani
Company da sunan aiki,saukar da lulun idanun ta da suke a ƙaƙƙafe na rashin kunya tayi tana
duban computer n dake gaban ta...huuuuu wani gwauron numfashi ta sauke a hankali tana
gyara zaman mayafin da ta yane kanta dashi, shigar suit ɗin jikin take kallo kamin ta sheƙe da

wani irin wawan dariya jikake wurin ya amsa hahahaaa...Saurin kallon ta ma'aikatan gyefen ta
sukayi wanda hakan yasa Sumayya ɗaure Fuska tamau kaman ba ita tayi dariyar ba,wanda
dama wannan al'adarta ce , komai ta nuna bata son raini...ganin yanda ta haɗe girar sama yasa
duk rawar kan ma'aikatan wannan wuri mata da maza shiga hankalin su , a zuciyoyin su suna
cewa " wannan itama BOSS ce ,but aƙwai babban ta a sama zata daina wannan fuxgar ne
haɗuwa ɗaya idon sukayi". Ma'aikatan ke magana kowa da abun da yake saƙawa a zuciyar shi
game da Sabuwar ma'aikaciyar tasu Wato Sumayya.

Ɓangaren Sumayya kuwa juyi take a kujerar da take kai kaman wanda ta saba hawan zuciyar
ta ,tafff ƙugunta da cinyoyin ta suka cike kujerar ,saboda tsaban ƙiban ta da ƙasa Allah yabata
hip da manyan mazaunai ka aza ta haura shekara ashirin da biyar in kayi mata kallon sace....
Nisawa tayi tana ciko wuya a zuciyar ta cewa take" Oh Sumayya wannan anya rayuwar da kika
ɗauka ma kanki mai ɓillewa ce kuwa? Mtswww ɗan tsaki tajah a hankali kamin tace " nida ba
zama nazo yi ba ,naxo na saci kuɗin Company na gudu , ya za'a ajiye Ni anan wurin? Tayi
maganan tana duban gyefe da gyefen ta babu alamar hanyar satan kuɗi ...taɓ wallh da sake
dole na bar wurinan na koma wurin asusun kuɗi na companyn kamin su gane takardun dana
taho dasu ba nawa bane , daga Ni sai takardar secondary gomma nayi komai oya oya nabar
Company nan.

Rintse ido tayi nan take ta tuno da inyamurin ta mai lapo data amsa masu bashi yanxu bashi ya
dameta...Wani irin buɗe idon ta tayi da sauri tana rarrabasu kamin ta ce "Ta ina zan fara?
Miƙewa tayi tsaye tana kallon sama inda taga PA Wanda ya ɗauke ta aikin ya nufa...ƙallon
glses ɗin wurin tayi ganin ya hasko mata komanta yanda ta sauya kaman ba itace Siman Gaye
ba...Murmushi tayi a hankali tana tuno da abun da ya faru da ita da Mmn biyoda kwanaki da
suka wuce....
Tafe take tana surfa bala'i haɗi da sauri zaf zaf ,yanda take masifa ka aza da wani a gyefen ta
takeyi... cilla ƙafafun ta kawai takeyi tamkar wacce zata tashi sama...na gaji da wannan ƴar
iskan garin ,ace bashi ya hanani sukuni , Anbi an dameni, wallahi duk wacce ta kuma zuwa mun
da maganar bashin ta sai na tijara koma waye? Wannan abu haka?.. Kai innalillahi yanzu ta ina
xan fara ne?". Tayi maganan tana tsayawa haɗi da kama ƙugu... matashiyar budurwa ce da
ashekaru baxata haura ashirin ba take wannan banbamin tare da surutai yin su take ita kaɗai
kaman zautattaciya. Daganin ta kasan fitinanniya ce lamba ɗaya... Sakin hannayen ta tayi tana
cigaba da tafiya ,yanda take tafiya zaf² yasani ƙare mata kallo ina mmki.


"Wasu yaran inyamurai da yarbawa ne da suka duƙufa wasa suka hango ta can nesa wanda a
yanayin sa hijabin ta an jawo shi gaban goshi na tsaban iyayi da ƙauɗi yasa su saurin miƙewa
ba tare da kowa yayi mawa ɗan uwan sa magana ba".

Kai mu gudu ga Sima nan,Siman gaye!".

Kamin su rufe baki Sumayya da ta hangosu dama bata raga mawa yaran layin ko kaɗan , bare
su da cikin su akwai wanda yayi mata laifi... Hakan yasa su cikin sauri ta ɗaga ƙafanta kamin su

ankare har Sumayya ta iso gaban su...babbabara uban can, Ni kuke kira da Siman gaye? Ni
sa'ar ubanku ne ko uwar ku?".

"Jikin yaran ne yahau rawa kar kar kar kaman wanda aka sa masu shocking kamin salihu yace"
A'a ke ba sa'an mu bace, Don Allah Sima kiyi haƙuri". Kallon sama da ƙasa Sima kebin yaran
dashi don so take ta fanshe hushin ta akan su ,yau ta wayi gari babu sisi , wannan yasa ta kai
hannu tana damƙo Samuel da yake aikin raba ido yana neman hanyar fechewa ,don yasan irin
laifin da yayi mawa Sumayya ta damƙe shi mai rabasu sai Allah".

Oh Jesus! Samuel yayi maganan yana haɗe hannayen shi biyu alamun addu'a. Wani irin dariya
Sima tasa tana murtike fuska tamkar ba itace tayi dariyar ba ,kamin tace " Jesus ɗin uban
ka,gama addu'a n naka tass ,yau sai ka san Allah ɗaya ne. Sima pls forgive me...Sima Sorry
pls.

Wani irin gigitaccen tsawa ta daka masa wanda yasa shi yin shurin da bai shirya ba ,sai wani
irin gumi da yake haɗawa kaman yayi wanka da ruwa ɗumi...Forgive ɗin ubanka ai Ni bansan
meye kalmar ba tayi maganan tana ware manyan taffan hannayen ta tana zubasu a fuskar
Samuel wanda jin sautin ƙarar marin tassssss kaman saukar tartatsin wuta yasa su salihu
rugawa a wani irin matsiyacin gudu , suna barin Sumayya da Samuel da yake wani irin tsala
ihuuuu ...aaahhhhh kawai yake cewa yana kururuwa n neman agaji,kun san arna idan iftila'i ya
same su basu san Allah ba sai ihu na banza...tsala ihu agaji yake yi amma kash kowa na
leƙowa yana ganin Sumayya ce sai ya juya da sauri ,don tayi ƙaurin suna wurin iya masifa da
tijara". Bakayi mata ba tayi bare kuma kayi mata? Wannan yasa duk dukan da take mawa
Samuel babu wanda yaje ƙwatar sa ,sai magulmata da sukayi saurin sanar da maman biyode
wanda ta kasance mahaifiyar Samuel a hasale ta ƙarako inda Sima ke zaune tana ba Samuel
punishment a rana ita kuma tana gyefe a inuwa . Sam bata lura da Mmn biyode ba don idon ta
a rufe yake cewa take" idan ka tsaya da up and down ɗin nan wallahi sai nayi ƙasa ƙasa dakai
ƴan iskan yara marasa mutunci , nice Sima wando dai dai da kugun kowa....


Ɗan ta Mmn biyode ta nufa tana tada shi tsaye kamin ta nufo Sima da itama miƙewa tayi tsaye
tana kallon ikon Allah ,ta kama kugu tana shirin tijara taji Muryar Mmn biyode na mgn cike da
masifa....l I have never see stupid goat like you...mene yaro na yayi maki,always fighting ³ wid
people! what's wrong with you Sima? won't be agree baxan yarda ba wurin Uwar ki zanje
yanxu ,Allah yasa ba hauka ne akan ta ba itace asibitin mahaukata na duniya...zan kai ku
court......wani irin rintse ido Sumayya tayi tana jikin ta na kyerma hawaye na bin kuncin ta , babu
abun da ya ɓata ranta irin ambaton mahaifiyar ta da Maman biyoda tayi ta zaga...har da zagin
lallarurar ta na hauka". Yanda jikin ta ke tsuma kaman boss yasa Maman biyoda saurin kama
hannun Ɗan ta tana shirin gudu wa...

Sumayya ne ta kai hannun ta tana miƙashi ga bishiyar darbejiyan dake kusa dasu wani tsalle
tayi tana karyo reshen haɗi da daka tsalle tana biyo bayan Maman biyoda ,ihu ta hau yi tana

faɗin Umma na zaki zaga ,kamin Maman biyoda ta juya taji saukar Sandar darbejiyan tauuuuu".
Wani irin gigicewa Maman biyoda tayi tana riƙe Sandar ,nan suka hau kokawa da Sumayya
wanda dukan mmn biyoda take tana faɗin Umma ta zaki zaga yau sai nayi ƙasaƙasa da kowa
naku...
Ihun maman biyoda da Sumayya yasa mutane fitowa daƙyar aka ƙwaci mmn biyoda a hannun
Sumayya da ke ihu tana faɗin Umma na zaki zaga??????....
Murmushi Sumayya tayi a hankali tace " Allah sarki Umma na , bazan bari bashin lapo su
tajaramaki Ni ba , zan waxgi iya rabona mai Company kayi haƙuri nima ba'a son Raina zan saci
kuɗin ku ba...astagafurullah mun astagafurullah mun tayi maganan tana hayewa wani dogon
stairs , ba tare da tayi tunanin komai ba".
Idon ta ne yy wal³ ganin hasken wurin yasha ban ban dana inda take , tabbas anan dukiya take!
Tayi maganan a zuciyar ta tana takawa zuwa wurin wata matashiyar budurwa da ashekaru zata
kai 32 ganin an rubuta sectary yasa Sumayya nufar inda take kai tsaye".

Tsaye Sumayya tayi akan ta wanda mulki ya hanata ce mata komai wanda itama sectariya isa
da mulki yasa bata kalli Sumayya ba...kujerar gyefen ta Sumayya tajah ta zauna ba uhm bare
uhm'uhm. Wannan yasa Hauwa ɓaidu ɗago idon idanun ta cike da masifa tace " Malama ba'a
zama mana anan.
Shiru Sumayya tayi kamin ta ɗago da dara daran idanun ta tana watsa mawa sakatariyan wani
irin kallo na baki isa ba kana ta motsa laɓban ta tana cewa " Ba'a zama kuma aka aje a gurun?.

Ta ƙare maganan suna kallon kallo, fahimtar Sumayya ƴar bala'i ne kuma gashi a ƙaidar
Company n kukayi faɗa korane ko cacan baki yasa Mrs Hauwa ɓaidu cije lips ɗin ta tana
kwantar da murya wakike nema ko nace me kike so?". Ina son magana da mai wannan wurin
ne?. Saurin kallon ta Mrs Hauwa tayi kamin ta fara tunanin Anya Sumayya nada hankali kuwa?
Sir Khamal da idan aka ganshi gudu akeyi ita tazo tana wani ce mata tana son magana dashi?
Mutumin da idan yayi magana da kai sau uku to na huɗun korane??....


_Littafin na kuɗi ne normal group ₦300 vip group ₦500 spc ₦1000 zaki iya turo da katin MTN ta
wannan number 08081202932 ko ki tura ta wannan account details...6037312299 Mohammed
A'isha keystone bank Idan Vtu trnsfer ne kiyi ta wannan number 09061466409 zaku na iya fara
payment ɗin cox free page ba da yawa xanyi ba_
#share
#like
#comments


*_M²T COLLECTION Sayen na gari??? Mata azo ayi gyara,gyara shine mace! Ato_*

_Muna da kalolin sabulai na ɓatar da duk wani tabo , knuckles son bone , pimples tare da
gyarar fata_
_dilka soap_
_Dilka cream_
_Dilka cleanser_
_Dark knuckles cream_
_Dark knuckles cleanser_
_Face cream_
_Body cream_
*_Aƙwai magungunan mu wanda babu kamar su wurin gyara da ni'ima..._*
_Maganin sanyi infection_
_Maganin ni'ima_
_Maganin ƙarin ƙiba_
_maganin gyarar nono_
_Maganin hips_
_Zuma Yar asali_
_Gumban nonon raƙumi_
_Maganin rage ƙiba_
_Aƙwai supliment marasa illah aƙwai kuma na gargajiya zaku na iya tuntubar wannan number in
kin shirya siya ɗaya ko sari 08081202932...._
_*akwai maganin Matsanacin ciwon Mara kafin al'ada da kuma cikin al'ada,*_
.
_*akwai maganin rashin saurin kawowa (release)*_
_*Maganin rashin sha'awa ko daukewar sha'awwa da gamsuwa, Akwai matan da basa
sha'awar saduwa, ko kuma daukewar sha'awa insha Allah zan rabu da matsalar*_
*_Maganin ni'ima, ina mata sa suke fama da bushewar gaba har taikai mazan na tsangomarsu
to akwai ingattacen maganin ni'ima Wanda zaki zaki dinga zuba kamar kankana kuma kin
sallama da bushewa indai kinga baki samu ni'ima ba to sanyi ke damunki ko matsalar
jinnu......._* *_Maganin girman breast nono wasu mata sunyi magunguna har sun gaji amma basu dace ba
ALLAH sarki_*
_Masu buƙata suna iya tuntubar wannan number 08081202932_


_Aunty Aisha mmn teddy_
[9/8, 9:07 AM] Aunty Aisha Mmn Teddy: *️MY LADY BOSS️*
_(Romantic and comedian)_



Free page
.....2

_Idan kin san kanki bazai ɗauki girman abun dake ciki ba kar ki karanta kidawo mun da zancen
kutumelesi...bansan wani kitimurmura labarin Romantic nehaka kema idan zaki saya ne don
ki fitar mun a kawo mun zancen gntlw kema riƙe kuɗin ki na hutashsheki...masoyana billions
naji saƙonnin ku gareni ina gdy allah yabar _
_SADAUKARWA GA MUTANEN ZAZZAU_

Ganin Sectariyan tayi shiru yasa Sumayya cewa " Ba magana ne ne in shiga don ina da
abubuwa da yawa a gaba na...bana zo wurin nan don na zauna bane ba, aiki na zo yi ,jini na
baisa ba da zama ba aiki ba. Kallon ta Hauwa ɓaidu tayi kana tace" ki jira lokaci kaɗan pls ba'a
barin kowa shiga inda Sir Khamal yake sai wuraren 11am yanxu ko ki duba kiga 9:am
ne...Kamin Sumayya tayi wani magana ne sai ga Wata inyamura ba Musulma ba tazo wucewa
well-done shine abun da tace mawa Sakatariyan tana nufar hanya kai tsaye ta shige , Hauwa
ɓaidu har da rawar jikin ce mata yana ciki ,amma ta bar Sumayya tsaye suna gaddama". Haushi
ne ya kama Sumayya wanda ya sata nufar ƙafan da wannan inyamura ta shiga tana nufa
gadan-gadan bata ko kalli Hauwa ɓaidu ba, wannan yasa Hauwa saurin shan gaban ta tana
cewa" plz wait".cikin masifa Sumayya tace" I should wait to do what? Ke Malama bani hanya
kona kaudake da hannu ɗaya". Tayi maganan tana shirin hankaɗe Hauwa wanda don dole tana
ji tana gani Sumayya tayi office din Sir Khamal ,Wanda tun da Hauwa ta dafe kai bata sauke
hannun ba tana tsaye tsawon lokaci ta riga da tasan Matsayin ta a wannan Company n daga
yanxu ta koma korarra..Manager ne taga yazo zaf-zaf yana wuce ta wanda a sarari cewa take "
Wannan wacce irin yarinya ce? Tajangwalo mana".

******

Tun da Sumayya ta fara zuba a gaban shi bai ɗago ya kalleta ba kuma bai daina amfani da
laptop ɗin dake gaban sa ba...mamakin yarinyar yake a binnin zuciyar shi da ko shakka babu
take masa magana ba tsoro kaman saura ,shi kanshi yasan kan shi idan ya shiga wuri
ƙwarjinin sa bai sa wani ko wata ƙwaƙwƙwarar motsi bare magana.
Shigowa manager yasa Sumayya yin shiru shidai manager ya tsinci Muryar ta da ya shigo tana
cewa" Bata saba da zama ba ,a chnja mata mazauni".

Isowa yayi ya tsaya gaban kujerar Sir Khamal yana kallon inda Sumayya ta zauna itama tana
zuba jawabi. I'm here sir".

Shiru baice masa komai kusan daƙiƙu uku kana ya ɗago da lumsassun idanun sa yana ware su
akan na Manager da har a lokacin yana tsaye , Sumayya ne ta tsaya ƙurr tana kallon shi kamin
a zuciyar ta tace" Wai dama aƙwai wanda yafini kyau ? Wannan wani irin shegen mahaukacin
ƙyau Allah ya bashi wow Masha Allah ,abun da take faɗi kenan a zuciya ,kamin wata zuciyar
tace da ita" Shi yasa yake wannan wulakanta al'umma saboda yasan shi kyakkyawa ne
mtswww Ni Allah kyakkyawa n namiji baya burge Ni gama izzar taka tassssss ka nema mun
abunyi ɗan rainin hankali tana tsaka da masifan zuci ne taga ya nuna ta da hannun sa ,sai

kuma ya cigaba da abun da yakeyi.... Oh wato shi zai mun magana ba shi ba?

Sunana Mubarak Al-mustapha me kike buƙata kika zo nan kanki tsaye ?". Wani kallo Sumayya
ta watsa mashi don ta fahimta shima ɗan rainin wayo ne? Sunana Sumayya kaman yanda nayi
bayani since before , ogan ka zai maka bayanin komai don idan nayi magana sau da yawa
bakina zafi yake mun...zan koma inda kuka ajeni yanxu na zauna na yau ,amma gobe bazan
zauna ba saboda aiki nazo yi bazaman taba laptop ba...tayi maganan tana kallon Khamal dake
using laptop ɗin , fiddo da ido waje Mubarak yayi yana aduo'i kamin yayi magana tuni Sumayya
ta fice don bata da salɓi sam yanda take komai bil haƙƙi haka take tafiyar ta. Lumshe ido
Khamal yayi a ranshi yana jin zafin rainin hankalin da tayi masa ,amma a fuska bai nuna
ba...wato shine mara aikin yi kenan? Takarda ya miƙa mawa manager Al-mustapha Kamin cikin
arrogant voice ɗin shi da sam batayi kama ga mai fuskar ba ,don babu wasa daji kasan namiji
ne tsayayye yace" Pass it to my sectary , Idan wannan ta dawo ta zauna mazaunin ta".

Jiki na rawa Manager ya amsa takardar a zuciyar shi yana cewa " da next day itama zata yi
waje".


*******

Yamma lis Sumayya ta iso layin su ,don sai da ta tsaya a kasuwa tayo siyayya kana ta nufo
layin su...A zauren gidan ne da gari ya rufa taji nishi ƙasa ƙasa na galabaita da wahala". Waye
ne anan kuma? Abun da tace kenan cike da zazzaƙar Muryar ta kamin ta rufe baki taji Muryar
wanda take tsammani cikin masifa da tijara yana cewa " Ina ruwanki Malama ƙara gaba".
Amaimakon ta tafi sai jah tayi ta tsaya tana kai hannun ta cikin jakarta fiddo da wayar ta tayi
keypad rakani bayi tana dallara tocilan zuwa inda tajiyo Muryar sa Ɗan Asabe". Inalallahi
wai'ina ilaihir rajiun shine kalmar da take faɗi cike da ɗaga murya ganin sa tayi ya matse
Lauratu ta haɗa gumi kashirɓan na wuya zanin ta na ƙasa yana aikin ƙwaƙular gaban ta da
hannun sa ,gaba ɗaya yatsuntsa biyar ya turbitsa ciki yana wani irin ƙwaƙura don wannan ya
wuce akira shi susa jikake ƙwaƙurrr ƙwarrr ƙurrrr... Ɗan Asabe yanxu har jahilci n naka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login