Showing 9001 words to 12000 words out of 20999 words
Chapter 4 - MY LADY BOSS COMPLETE Aunty Maman Teddy.pdf
tasa hannun ta a laɓban shi kana tayi baya tana cewa " nima kasan ba
ƙaramar mace bane".
Huuuu ganin yafara kaɗuwa tana son masa kwalele yasa shi zama a bed din yana cewa " Ur
account details?". Tana jin gine da bango Binafa ta bashi ,wanda ko minti ɗaya ba'a yi ba taji
alart dubawa tayi wanda kuɗin ya firgita ganin yawan su.... Wannan yasata saurin nufan inda
yake zaune tana ware ƙafafun ta haɗi da zama a cibiyoyin sa tana fara motsa hjy babban
sa...hannun sa yakai yana wasa da nonuwan ta da suke kaman galan , wanda wani irin tafiyar
tsutsa da take bin bayan shi dashi da yanda take lililo a kan kaciyar sa yasa tuni batulmani ɗin
nashi tafara zillo sama..... Nidai ganin wacece Binafa yasani saurin ficewa daga ɗakin ina nufa
Lagos gidan malam Ilu don ganin wainar da ake toyawa acan......
****
Zama sukayi suna kallon kallo kamin Safna tace " Nawa kenan duka kuɗin suka kama? Kuma
ya xamuyi kin san ba abu mafi haɗari da yakai cin kuɗin banki dana Company masifa ne
wannan ,sai a ƙarar da komai daka mallaka akan kuɗaɗen wa'annan wurare biyu dana faɗa
maki...ke waya faɗa maki zama zan cigaba da yi a garin nan? Dubu ɗari huɗu na ɗeba... yanxu
da yammacin nan zan kai bashin lafo duba ɗari da hamsin , zuwa gobe da asussubahi mu sai ta
mawa kan mu hanya sai an gan mu kuma!!
Me kikaji unguwa nace wa game dani? ...hum kijimun mutinin Nan ɗan iska wai har da kuka a
masallaci bai ganki ba ,yanxu dai an bada cibiya a nemoki, ai kin barsu bari na har abada
Safna,mubar garin nan muje wata gari munemi arxiƙi ko me kika ce? Tabbas hakan yayi, amma
wannan matan na gidan laurat ko? Tana bani tausayi ,babu hanyar da zamu taimake ta kamin
mu gudu?? Shiru Sumayya tayi tana tunanin mafita kusan minti biyu kamin tace" Tabbas
akwai!!!!
Amma kina ji bari nayi bacci na koda minti talatin ne ,sai na faɗa Maki yanda xamuyi da Lauratu
,mu rabata da wannan ɗan iskan mijin nata....to me za'a dafa ma Umma kamin ta nemi abinci?
Safna tayi maganan tana jawo risho...keda baki da lafiya wani girki , ki bari na tashi ...bkmai ai
na warware..to ki dafa mata farar talia ai muna da miyar yaji sai muci dashi....tana maganan
haɗi da hamma bacci yana ɗaukar ta......
*****
Kallon ta Sumayya keyi na tsoro da fargaba ,tun da take bata taɓa ganin mace ƴar daba da
makami kaman wanna n ba....Safna ce tace baiwar Allah me muka yi miki? Sai Lauratu ta
amashe da faɗin ' kiwa girman Allah ki rabu damu? Me yasa kika zaɓi rayuwa irin haka? Ki nemi
sana'a ba fashi ba , ki bar mu muƙarisaaa.....Tabbas sai kun bani kuɗin hannun ku ,idan kun ga
kun tafi da wannan kuɗin to Na tashi daga sunana Billy Bilkisu mai gado.....kuma fashi mutane
suka sani na koya don dole, a lokacin da nake kuka su bani abinci naci basu bani, da ƙarfi na
na ƙwataaaaaaa!! Wani irin bindiga ta fiddo dashi wanda yasa Sumayya rungume Umma da
ƙarfi tana kirar sunan Bilkisuuuu.....Gigif ta tashi daga barci da ya ɗauke ta ,tana kallon Inda
Safna itama ta saki murfin tukunya da ta buɗe talia , kana tace " Lafiya Summy ,wacece
Bilikisuuuuu??? Amaimakon Sumayya ta bata amsa sai goge gumin dake karyo mata tayi ,tana
furta wa a hankali ban santa ba ,amma tabbas tana nan ? A'a cike da mmki Safna baki san ta
ba? kuma tana nan? To a ina? ...ke kuɗin nan na shirin zama mana barazana , kira mana
wancan lauratun yanxu muyi maganaaa da ita zata cigaba da zama da ɗan Asabe ne yana cin
ta kaman kwarto ko ƙaƙa.......................
_Littafin na kuɗi ne normal group ₦300 vip group ₦500 spc ₦1000 zaki iya turo da katin MTN ta
wannan number 08081202932 ko ki tura ta wannan account details...6037312299 Mohammed
A'isha keystone bank Idan Vtu trnsfer ne kiyi ta wannan number 09061466409 zaku na iya fara
payment ɗin cox free page ba da yawa xanyi ba..._
*The journey is beginning Kar ki sake ayi baki MY LADY BOSS sabon kafce daga
alƙalamin Aunty Aisha Mmn teddy*
[9/12, 10:35 AM] Aunty Aisha Mmn Teddy: *️MY LADY BOSS️*
_(Romantic and comedian)_
Free page
.......6
Marubuciyar:
(1)Bafullatnn ruga
(2)Ƴar aikina
(3)Walijaam
(4)Ƴar waye
(5)Gidan kwarata
(6)Gidan zaurawa
(7)Ƙwaryar sama
(8)Bintoto
(9)Ƴar maula
(10)Habibi da'iman
(11)Dijama ƴar fulani
(12)kawaliya
(13)Ƙwartn manya
(14)Zuma da maɗaci
(15)Taɓarah
(16) Siyasata
(17)My Lady Boss
*****
_Idan kin San kan ki baxai ɗau abun dake ciki ba,bazaki iya jura ba ,don Allah kar ki karanta ki
dawo mun da zancen kutumelesi...ban san wani kitimurmura labarin Romantic nehaka kema
idan kin san zaki saya ne don ki fitar mun na yafe ki adana kuɗin ki, kar ki fitar mun adawo mun
da zancen gntlw.....masoya na billions naji saƙon nin ku gareni ina gdy Allah yabar_
_*Free page na dab da ƙarewa,yana iya ƙarewa a ko wani page na gaba...ku hanxarta wajen
biyan kuɗin littafin LADY BOSS domun jin daɗin ku na cigaba da karanta wannan labari , kin
shirya biya?? Na shirya! To yanda tsarin biyan ya kasance... Regular payment ₦300 vip
payment₦500 special payment ₦1000...zaku iya turo da kuɗin ku ta wannan asusun bankin
6037312299 Mohammed A'isha keystone bank...ko kuma ki tura katin MTN naki ta wannan
number 08081202932...Idan Vtu trnsfer ne ki tura ta wannan MTN number 09061466409 sai ki
tura da shaidar biyan ku duka ta wannan WhatsApp number 08081202932 asha karatu
lafiya...*_
_SADAUKARWA GA MUTAN ZAZZAU gami da godiya ga masoyana billions ko trillions ne gdy
duk_
****
Me zamu faɗi mata ? Mu tsaya dai muyi tunani fah? Safna ke maganan tana fiddo da idanuwan
ta ga Sumayya na tsoro ,don tasan Sumayya ba tsoro ko me ya shato mata yin sa take kai
tsaye sai dai daga baya komai ya faru". Kallon ta Sumayya tayi kamin ta miƙe tsaye tana cewa "
To Ni Bara ki gani ,kar ki fita ma mutanen gidan nan munafukai su ganki...tsaye talia ɗin Ni Bara
naje da kaina".
Fichewa Sumayya tayi daga ɗakin,wanda da fitowar ta tsakar gida Nan Rita tabar niƙar
markaɗen da takeyi ta tsaya tana kallon ta na gulma a samu abun faɗe a bayan ta.
Wani irin kallo Sumayya ta watsa mata tana mata hararar sama da ƙasa ,nan Rita tayi saurin
jan inji tana tada shi , kamin taji Muryar Sumayya na faɗin Gulman Banza Gulman Wofi , ayi dai
ku aka Bama aiki , Ni Sumayya kainuwa dashen Allah , mai ganin baya na babu sai Allah . Tayi
maganan tana nufar ɗakin Lauratu , duk da hakan bata daina bambamin ba cigaba take da
cewa " Kuma ana ƙuremawa Umma na Kunne da wannan shegen injin markaɗen taki , wallahi
aka isheni wata rana zaki fito kiga babu nayi waje dashi sai dai ki tsince shi a ƙwararo... Rita ne
ta juyo cikin sauri tana kallon Sumayya wanda kamin tayi mata magana tace " Eh abin da kikaji
shina faɗi, banda kin maida mutane marasa ƴan ci kawai kiyi ta ƙure mana kunni kina ɗaukar
hanƙin gida da waje? Zaki ga yanda akeyi , idan kina san kanki da arziki ki dinga biyan haraji
saboda cutar damu da kikeyi kina sana'a....
Baki isa ba Sumayya , ko me Rent House ɗin nan bai mun doka da ƙa'ida ba....saurin katseta
Sumayya tayi da cewa " Sai ga Sumayya ta yi miki ,kuma dole abi don a zauna lafiya..nice nan
Summy...Cox u're boss right?.
Amsan da Sumayya zata bata ne ya maƙale mata sakamakon ganin Ɗan Asabe da ya fito daga
Ɗakin Lauratu Wando a hannu , yana gyara mazagiyar sa , wani irin baya Sumayya tayi tana
murguɗa masa baki cike da tsiwa dajin tsana da haushi ,yayin da shima kebin ta da kallon sama
da ƙasa , yana watsa mata Harara ,tsaki taja tana cewa " A haka mutum xa'a ƙare , hisabi na
nan tun a duniya ba ma sai an je ga lahira... Kallon ta ɗan Asabe yayi yana cewa " tsakanin Ni
dake wa za'ayi wa hisabi? Kina shiga tsakani na da Matana na ,kin hana mu sukuni da raya
Sunna , saboda fitinan ki , da kowa yi kikeyi tun daga farkon layin har maƙotan mu babba da
yaro babu wanda bai san ki da halinki masifanki ba....Eh naji ai masifan ma iyawa ce , kuma
idan ka zauna a zamanin nan ba baki an dinga cutar ka kenan ....Ka gode mawa Allah Bani ce
Lauratu ba ,don Wallh danice Sai wata rana na zuba maka barkono".
Hahahaha kaji tsakargidan ya ɗauka dariyar matan gidan su Mmn fati da Rita da sauran mata
,don suma kansu Haushin Ɗan Asabe suke ji ,sam bashi da imani kullum yana aikin ragargaxar
ƴar mutane, maganan Sumayya ba ƙaramin daɗi yayi masu , nan suka saka shewa harda buga
ƙafa".
Ganin haka cike da jin kunya Sum-sum ɗan Asabe ya fice daga gidan duk kunya ya ishesa ,
don duk barikin shi bayaso a tixga shi irin yanda Sumayya tayi masa ba...tabbas sai nayi
maganin yarinyar nan , Allah yakaimu dare , Sai na sa su Dari sun shigar mata ɗaki suyi
Raga-raga da ƴar banza .
****
Tsayawa Khamal yayi yana ƙara duba takardan tsawon lokaci ya rasa meke kai masa , a
hankali ya furta abin da yafi masa ciwo a takardan da Sumayya ta aje masa yana cewa " Kai
Sakarai ne Khamal ,izzar ka bata da amfani , ina ilimin ka yake , yau gani Sumayya wacce bani
da takardan Masters Kaman kai a ilimi ,a matsayina na secondarie na shigo Company n ka ,
nayi aiki tun anan ina izzar taka da ilimin yaje babu? Sai kuma gashi Na ɗebi maka kuɗi kimanin
4hundred thousand , nasan xakace wannan ba kudi na ɗin a ba a arxiƙn dakake dashi....amma
sai dai kash kar ka manta nayi ma rainin hankali tun da har gidan ka nazo na shiga ƙuryan ɗaki
na ɗeba , kaga ashe murtike fuskar ka ta banza na baka son raini , sai gashi Sumayya tayi ma
wasa da hankali ta ɗebi abin da dama oready shi ya kawota Company n ka....So at the end Ina
godiya da sunan da kake kirana a koda yaushe Wato LADY BOSS tnhks ones again Mr Khamal
Ahmad Kumbo. A daga kasa ya kalla nan yaga ta rubuta your lady boss....Wani irin nisawa yayi
yana rintse ido na tsaban takaici a sarari ne yayi kirar PA da sauri yana cewa Lukman? Yes Sir
Where is she ? Yayi maganan yana wani irin damƙar takardar da a lokaci ɗaya ta ƙudundune...
Cikin sauri PA Lukman yace" Ban gane wakake nufi ba Sir Khamal? Cikin wani irin murya ya
bashi amsa da" MY LADY BOSS!!
Kamin PA yace wani Abu ne Sir Khamal ya miƙe yana masa umarni ya biyosa da sauran kayan
amfanin sa zuwa Compound ɗin Company n , yana ɗaukar brief case nashi , a zuciyar sa yana
faɗin " Sakaci na ne, i make a great mistake , dole na nemo ta ,sai na azabtar da ita da kalon
izayar da bata taɓa sanin shi ba .... Na tsani na buɗe ido naga fuskar ta na mun gizo , ko a ina
take in takai binnin sin nisa , sai na nemota.......... Moton shi PA ya bude masa yana shigewa
Driver yajah sa suna barin farfajiyar Company n.....
****
Inalallahi wannan wani irin mutum ne ? Cewan Sumayya tana ɗaga Lauratu da ta ganta kwance
kaman matacciya , yayi mata Raga-raga sam bata iya motsa ƙafanta , wannan ai fyaɗe yake
maki Lauratu , kuma kike zaune dashi? .
Kuka Lauratu keyi ta kasa magana , cike da masifa Sumayya tace " Ke kike zaune dashi ...cikin
kuka Lauratu tace "Sumayya yaya zanyi dole ce tasaka hakan, inda ina da inda xanje xan gudu
, Wallh banason shi , Auren haɗi aka mana babu yanda na iya , amma bana son Dan Asabe
.....ta ƙare maganan tana rushewa da kuka mai ban tausayi.
A'a da yanda zakiyi , matso kiji wannan shawarar in Kim amince to ayi tafiyar dake". Kunnen
Lauratu Sumayya ta nufa tana mata magana ƙasa-ƙasa ....tana gama faɗa mata maganan ,
kawai taga Lauratu tayi tsalle ta miƙe tana nufar Sif ɗin ta ,tana fiddo da kayan ta!
Lauratu meye haka? Ke barni yanxu mu tafi kawai. Saurin kamata Sumayya tayi tana cewa " ba
yanxu ba , sai gobe da subahin fari... Bari na fita da sauri kar muna fukai su ganmu a fara
tunanin wani abun.....
****
A ƙofa Sumayya ta tsaya tana kai hannun ta haɗi da ɗaukar hijabin ta tana cewa " Bari na kai
mawa Mai lapo kuɗin ta , na huta ai an maka ...sakin baki Mmn fati sukayi Suna mmkin waya ba
Sumayya kudi har zata biya lapun dubu Ɗari da ɗori???.
A zauren gidan ne da fitowar Sumayya sukayi kiciɓus da Ibrahim wanda ya kasance maƙocin
su....a'a Sumayya kece? Eh bagini nan gani ba...ta bashi amsa tana kallon sa fuska babu
harka...ganin ya tsaya kame ² ya sa Sumayya yin gaba ,sai kuma taji yana cewa " Sumy don
Allah minti ɗaya!
Dawowa Sumayya tayi tana cewa " Ina jin ka? . Amm am am...don Allah Ibrahim kayi maganan
ka sauri na keyi... Yi hƙr dama Sumayya Wallh tsawon lokaci na ɗauka in a jin son ki a
zuciyata"..... Kallon shi tayi kamin tasa dariyar shakiyanci tana cewa" Ibrahim duka duka yaushe
ka girma? Yaushe aka gama maka tsarki???? Da har zaka zo ka kalli mace kaman Sumayya
kana cewa " Wai kana So?? U Are nonsense". Tana faɗin haka ta bar shi nan tsaye da baki
sake.....
*****
_Malesia_
Wani irin gudu motocin biyu keyi a famfalen titin hanyar ,kamin naga sun haura railway station
suna wani irin gudu da moton tsere ,ihu naji samari da ƴammatan wurin matasa nayi suna kirar
suna kaman Haka " FAHAD! FAHAD!! FAHAD!!!
_Littafin na kuɗi ne normal group ₦300 vip group ₦500 spc ₦1000 zaki iya turo da katin MTN ta
wannan number 08081202932 ko ki tura ta wannan account details...6037312299 Mohammed
A'isha keystone bank Idan Vtu trnsfer ne kiyi ta wannan number 09061466409 zaku na iya fara
payment ɗin cox free page ba da yawa xanyi ba..._
_YAU INA WURIN AIKI POST BABU YAWA AYI MANAGE_
_#SHARE FISABILILLAH_
_Aunty Aisha Mmn teddy_
[9/13, 10:20 AM] Aunty Aisha Mmn Teddy: *️MY LADY BOSS️*
_(Romantic and comedian)_
Free page
.......7
Marubuciyar:
(1)Bafullatnn ruga
(2)Ƴar aikina
(3)Walijaam
(4)Ƴar waye
(5)Gidan kwarata
(6)Gidan zaurawa
(7)Ƙwaryar sama
(8)Bintoto
(9)Ƴar maula
(10)Habibi da'iman
(11)Dijama ƴar fulani
(12)kawaliya
(13)Ƙwartn manya
(14)Zuma da maɗaci
(15)Taɓarah
(16) Siyasata
(17)My Lady Boss
*****
_Idan kin San kan ki baxai ɗau abun dake ciki ba,bazaki iya jura ba ,don Allah kar ki karanta ki
dawo mun da zancen kutumelesi...ban san wani kitimurmura labarin Romantic nehaka kema
idan kin san zaki saya ne don ki fitar mun na yafe ki adana kuɗin ki, kar ki fitar mun adawo mun
da zancen gntlw.....masoya na billions naji saƙon nin ku gareni ina gdy Allah yabar_
_*Free page na dab da ƙarewa,yana iya ƙarewa a ko wani page na gaba...ku hanxarta wajen
biyan kuɗin littafin LADY BOSS domun jin daɗin ku na cigaba da karanta wannan labari , kin
shirya biya?? Na shirya! To yanda tsarin biyan ya kasance... Regular payment ₦300 vip
payment₦500 special payment ₦1000...zaku iya turo da kuɗin ku ta wannan asusun bankin
6037312299 Mohammed A'isha keystone bank...ko kuma ki tura katin MTN naki ta wannan
number 08081202932...Idan Vtu trnsfer ne ki tura ta wannan MTN number 09061466409 sai ki
tura da shaidar biyan ku duka ta wannan WhatsApp number 08081202932 asha karatu
lafiya...*_
_SADAUKARWA GA MUTAN ZAZZAU gami da godiya ga masoyana billions ko trillions ne gdy
duk_
***
Fahad shine sunan dana ji ana kira , wanda duk tseren da nake yi don na naɗo maku rahota sai
da nayi baya saboda irin ganin yanda suke sheƙa gudun kasada tayar moto na tartsatsi mai
kama da fitar wuta....Gashi idanuna sun haxa hasko Mani mai wannan Suna , sakamakon idon
sa da ya rufe da Black shade , bana iya hango komai sai dogon kyakkyawar fuskar shi tare da
Choco skin ɗin shi dake haskaka tamkar tarwaɗa FAHAD! Naji wurin ya ƙara urincewa da ihu
ana tafi , saurin juyawa nayi ga yanda tseren zai kaya? Da kuma zakaran gwajin dafin da zai
lashe wannan gasa mai matukar haɗari.... Ƙuuuuuuu wurin ya ɗauki ƙarar dosawar jirgin ƙasa (
train ) Wanda nan take ƴammata da samari n sukayi baya kowa ya dare ,sai dai masu tseren
ne da har a wannan lokacin suna akan titin jirgin babu alamar tsoro ko ɗayan su zai jah ɗaya
yayi nasara". Ganin jirgin na tunkaro su ne yana shirin kaisu lahira yasa James Alexander
saurin ba jirgin hanya don tabbas yashaida ya kuma sallama ma kasada da tantiranci na
Fahad".
Jirgin sai da yazo dab yana gabda bi ta kan shi Fahad yayi tsalle yana gyefe da