Showing 6001 words to 9000 words out of 20999 words

Chapter 3 - MY LADY BOSS COMPLETE Aunty Maman Teddy.pdf

na tsangomarsu
to akwai ingattacen maganin ni'ima Wanda zaki zaki dinga zuba kamar kankana kuma kin
sallama da bushewa indai kinga baki samu ni'ima ba to sanyi ke damunki ko matsalar

jinnu......._*
*_Maganin girman breast nono wasu mata sunyi magunguna har sun gaji amma basu dace ba
ALLAH sarki_*

_Masu buƙata suna iya tuntubar wannan number 08081202932_


_Aunty Aisha mmn teddy_
[9/11, 8:56 AM] Aunty Aisha Mmn Teddy: *️MY LADY BOSS️*
_(Romantic and comedian)_



Free page
.....4



_Idan kin San kan ki baxai iya jurar abunda ke a ciki ba ,don Allah kar ki karanta ki dawo mun
da zancen kutumelesi...ban san wani kitimurmura labarin Romantic nehaka kema idan kin
san zaki saya ne don ki fitar mun na yafe ki adana kuɗin ki, kar ki fitar mun adawo mun da
zancen gntlw.....masoya na billions naji saƙon nin ku gareni ina gdy Allah yabar_
_SADAUKARWA GA MUTAN ZAZZAU_

*****


Jin maganan Manager yasa Sumayya jin faɗuwar gaba , tana mai tambayar kanta da cewa " To
ina ita ɗayar sakatariyar? Amsa ta bai ma kanta da faɗin " ina ruwanki...kedai baki ganki a wurin
kuɗi ba,to Amma ai nan wurin magatakadda kenan". Shikenan zaki iya tafiya aiki na jirar ki...ta
tsinkayi Muryar Manager Mubarak Al-mustapha..Ɗan murmushin saman laɓɓa tayi ba tare da ta
nuna wani damuwa ba tace " Thank you". Tana raɓashi haɗi da wucewa baki sake yabita da
kallo har ta shige ,yana mamakin ganin rashin damuwa a tare da ita ,ance mata sakatariya bata
damu ba , Bama tayi tambaya ita ina Mrs Hauwa ɓaidu ba...tabbas da jarfa zaman ta a wajen
nan!

*****

Kaman yanda manager yayi mata bayani position ɗin sectary ta zauna ,inda ta cidda komai tsaf
cleaners ɗin Company n sun gyara komai na wurin ,sai dai takardun da ta gani ne cike saman
table yasa ta zama tana kai hannun ta a hankali tana fara duban su...Kallon wurin tayi tana
hango wani fridge ɗan ƙarami , murmushi tayi tana cewa " banza ya samu". Mrs Sumayya right?

A hankali ta ɗago da kanta tana bin baƙuwar fuskar da batasani ba da kallo ,kamin ta jinjina
mata kai tana cewa " Yeah". Kece sabuwar sakatariyar sir Khamal?. Ta kuma tambayar
Sumayya a wulaƙance ". Eh nice ya akayi?'.


Wani irin dariya Najwa tayi ma Sumayya na ƙasƙantarwa kamin tace" ashe kuma ana kan
hanya kenan?". Ɗauke kai Sumayya tayi a hankali kamin tace " Wani abu ki buƙata?. Ina son
ganin shi ne. Wait for him there".


Sumayya ta bata amsa ba tare da ta kalleta ba idon ta na akan takardun gaban ta da take so ta
fahimta inda aikin wurin ya nufa.


Shiru Najwa tayi tana gyara tsayuwar ta takaici ya ishe ta ,don ta lura itama Sumayya ba
kanwan lasa bace ,ƴar rainin hankali ce...wannan yasa najwa ja baya tana zama can gyefe kusa
da inda Sumayya ta nuna mata tana zama....

Sai da Sumayya ta ɗauki kusan minti goma a haka , kana ta miƙe tana nufa office din Sir
Khamal don ta sanar masa da Najwa... nocking tayi wanda bata ji maganan sa ba wannan yasa
ta kai tsaye murɗan handle ɗin tana shigewa abun ta...Good morning ther..... wait for me out
side". Yayi maganan yana katseta tare da ɗaga mata hannu ...wani abu ne ya bugi ƙirjin ta da
ƙarfi, tsoro ne kome? Yanda taji Muryar sa ba wasa yasa Sumayya natsuwa duk da wani abu
dayazo wuyan ta ya tsaya , don abun da yayi mata wannan wulaƙanci sunan shi ba wani abu
ba...yarfa ta yayi sosai...a hankali ta juya tana shirin ficewa daga office ɗin , kaman ance ta juyo
ta kalleshi taga yayi mata ƙurrrrr yana kallon ta ta cikin tabarau ɗin dake idon shi...


Kallon ƙasa ƙasa tayi masa taana hararar sa haɗi da saurin ficewa daga office ɗin...Sauke eye
glss ɗin yayi yana kai hannun shi haɗi da shafa sajen fuskar shi , kaman ya ɓaci da Daddy ,sai
dai yarinyar bata da kunya sam , dagani bata samu tarbiyya ba Ni take harara ,wannan shine
karon farko da wata mace ta kalleni ta hararen WHO is she? Wacece ita ɗin? Shiru yayi kamin a
zuciyar shi yace " meye shafeka da rayuwar ta?.

****

Zama Sumayya tayi haushi ya isheta ita abu ɗaya ta tsana a rayuwar ta shine wulaƙanci...gashi
ta fahimci Sir Khamal yayi sabo dashi. Wannan yasata zaunar da Najwa tana cewa ta jira
shi...ana haka wani babban mutum yazo shima zaunar dashi tayi tana cewa su jira shi ... Ba
tare da ta sanar mawa Khamal ba awa da awanni tayi ta tara masa manyan mutane masu
muhimmanci anan wurin ,a cewan ta baxata koma ya wulaƙanta ta ba , wuraren 12pm ne ta
miƙe tana nufar ƙasa inda sauran ma'aikata suke , don yau ko gaisawa basu yi ba... Da kuma

yunwan da ta fara ji yasata nufar inda suke . Tun da take sakkowa taga fuskokin ma'aikatan ya
sauya sai washe mata baki akeyi wanda jiya basuyi mata.


Ɗan tsam Sumayya tayi kamin a zuciya tace " Kai wannan fara'a badon Allah bane da dai
dalili..wldone taji kowa nace mata ,wanda jin haka yasa Sumayya kanta ƙara girma cikin izzar ta
da mulki a gadarance take faɗin " Thanks".

Sannu Hjy". Taji Muryar Wata mata da ashekaru zata yi talatin da biyar tana katseta , kallon ta
summy tayi don ta ganta da shigar ma'aikata na wurin...ɗan murmusawa Sumayya tayi tana
nufan inda take....gaisawa sukayi a mutunce duk da Sumayya na mmkin wannan mutunci , a
zuciyar ta sai cewa take " Da gadar zare A wannan tafiyar...Tambayar madam Bukhari Asma'u
Sumayya tayi ina zata samu abun sha?".


Eyya kiyi zamanki inda kike, har inda kike za'a zo a taibayeki abin da ki buƙata sai a kawo
maki...to bdmw ngd". Sumayya tayi maganan tana shirin juyawa...Amma don Allah na tambaye
ki mana? Madam Bukhari tayi maganan tana kallon Sumayya da ta juyo tana cewa " Ina jinki.

Cikin ɗan kame kame Madam Bukhari tace " Wai da gaske ne ke sister ɗin Sir Khamal ne?".

Tsayawa Sumayya tayi a ranta tana cewa " Allah ya tsareni, cikin ɗan mmki tace ' Me kk gani? .
Sauran ma'aikatan wurin ne suka bata amsa don idon su duk yayo kanta suma tbyn dake
zukatansu kenan...Saboda kunyi kama Sosai , shi yasa mu kayi tunanin ko ke biosister nashi
ne". Madam Bukhari ta ƙare maganan su duka suna kallon Sumayya , da ta ɗan yi muurmushin
mmki kana tace "a'a Ni ba ƴar uwar shi bace , anan dai nasan shi...


Allah sarki Wallh mun ga kaman naku ya ɓaci...Ɗan ya mutsa baki Sumayya tayi tana magana a
hankali babu mai iya sauraren ta tace" bai dai ɓaci ba zai ɓaci banda iskanci ku rasa wanda
zaku ce muna kama sai Sir Khamal? Saboda ya bani sakatariyar shi a kwana ɗaya...Ni nasan
da mugun tan da yake shirya mun.

Juyawa Sumayya tayi tana hayewa zuwa nata office ɗin....mutane sunfi biyar ta ajiye a wurin
,fridge tanufa tana ɗaukan lemu tana sha hankali ƙwance sam ta manta da wasu bayin Allah
data aje zaman jira....tana zaune ne taji bacci yafara ɗaukar ta.........


Heee heeee LADY BOSS??? Taji ya kirata cikin wani irin murya da yasa Sumayya firgit buɗe
idanun ta da suka lumshe na masu bacci...mutane ta gani tsaitsaye a kanta shi kuma Gogan na
can bakin office ɗin shi daga can yake ƙwala kirar Heee LADY BOSS ...aiki kikazo ko mene ? Ki

shanya mutane for more than 2hrs? Kina kuma bacci hankali ƙwance kamar kina gida , saboda
you're BOSS.......


Sorry Sir! Tayi maganan tana miƙewa tsaye...Najwa dake gyefe sai wani ƙauɗi ya ƙaru dama
aiki take buƙata... Juyawa Sir Khamal yayi yana cewa " PA ? Yes Sir PA yayi maganan jikin sa
na rawa yana sauraron mai zai fito daga bakin SIR KHAMAL... Change another sectary!! Wani
irin tsorata Sumayya tayi wandaaaaaaaaaaa........







_Littafin na kuɗi ne normal group ₦300 vip group ₦500 spc ₦1000 zaki iya turo da katin MTN ta
wannan number 08081202932 ko ki tura ta wannan account details...6037312299 Mohammed
A'isha keystone bank Idan Vtu trnsfer ne kiyi ta wannan number 09061466409 zaku na iya fara
payment ɗin cox free page ba da yawa xanyi ba..._ [9/11, 2:15 PM] Aunty Aisha Mmn Teddy: *️MY LADY BOSS️*
_(Romantic and comedian)_



Free page
.......5


Marubuciyar:
(1)Bafullatnn ruga
(2)Ƴar aikina
(3)Walijaam
(4)Ƴar waye
(5)Gidan kwarara
(6)Gidan zaurawa
(7)Ƙwaryar sama
(8)Bintoto
(9)Ƴar maula
(10)Habibi da'iman
(11)Dijama ƴar fulani
(12)kawaliya
(13)Ƙwartn manya

(14)Zuma da maɗaci
(15)Taɓarah
(16) Siyasata
(17)My Lady Boss

*****
_Idan kin San kan ki baxai ɗau abun dake ciki ba,bazaki iya jura ba ,don Allah kar ki karanta ki
dawo mun da zancen kutumelesi...ban san wani kitimurmura labarin Romantic nehaka kema
idan kin san zaki saya ne don ki fitar mun na yafe ki adana kuɗin ki, kar ki fitar mun adawo mun
da zancen gntlw.....masoya na billions naji saƙon nin ku gareni ina gdy Allah yabar_
_*Free page na dab da ƙarewa,yana iya ƙarewa a ko wani page na gaba...ku hanxarta wajen
biyan kuɗin littafin LADY BOSS domun jin daɗin ku na cigaba da karanta wannan labari , kin
shirya biya?? Na shirya! To yanda tsarin biyan ya kasance... Regular payment ₦300 vip
payment₦500 special payment ₦1000...zaku iya turo da kuɗin ku ta wannan asusun bankin
6037312299 Mohammed A'isha keystone bank...ko kuma ki tura katin MTN naki ta wannan
number 08081202932...Idan Vtu trnsfer ne ki tura ta wannan MTN number 09061466409 sai ki
tura da shaidar biyan ku duka ta wannan WhatsApp number 08081202932 asha karatu
lafiya...*_

_SADAUKARWA GA MUTANN ZAZZAU_

(Sumayya in troubleChange another sectary topah...)


***


Yana faɗin haka ya juya yana barin Sumayya tsaye ta faɗa duniyar tunanin wai da gaske ne ita
aka kora ko yaya? Taɓ ai wallahi babu wanda ya isa , babu inda zani sai an biyani kuɗin aiki na
na kwana biyu.....kamin ta rufe baki ne PA taga ya miƙo mata envelope yana cewa " Thank you
Mrs Summy sai mun ƙara haɗuwa...Kuɗi tagani a ciki wanda wani irin kallo ta watsa mashi tana
cewa " Kai a wane ? Hancin gauta a miya, ai babu inda zan tafi ne , ina nan a position ɗina sai
naga abun da ya ture ma buxu naɗi...tayi maganan tana nufa office ɗin Sir Khamal da ya barta
tana bambamin basu isa ba...ta underground ya fice wanda duk cikan su basu sani ba,ganin ta
nufa office ɗin yasa PA saurin cewa ' yace a sallameki ,kuma baya buƙatan ganin kowa ,don
haka....shut up plz PA bana son zancen iska...kasan wacece Ni??? Sumayya tayi maganan
cikin ɗaga murya kaman ƴar wata da waninin kana ta cigaba da cewa " Har kai ka isa kayi mun
iyaka da BOSS? Tsayawa kowa yayi yana kallon ta duk da furucin ta da ta kira Sir Khamal da
BOSS ya Basu dariya ,amma sai basu nuna alama ba... cigaba tayi da faɗin Ni nan da kuka
gannni ƴar uwar sa ta jini ,ko baku ga kama ba?

A wannan karon duka idon su waje yayo wasu na cewa a zuciya tabbas suna kama,kuma
wannan iskancin da takeyi ai sai dai ƴar uwar shi dama ,da rainin da tayi masa ,ban da rainin ita
baxata kira shi da Sir Khamal ba sai dai BOSS?


Muryar Sumayya ne ya katse su tana cewa " Don haka kai PA ka taka sannu ,idan ka ƙara mun
hawar ƙawara,ka sani kai zaka bar wurin nan bani ba...kowa ya ɓace ya bani wuri...tayi
maganan tana shigewa office ɗin Sir Khamal da zummar ta bashi haƙuri ,don batayi abun da ya
kawota ba tukunnna".

Wayam ɗin da ta gani ne babu kowa a office ɗin yasata dawara,ina kuma yaje? Tambayar da
tayi wa kanta kenan ,kamin cikin zazzaƙar Muryar ta tafara kirar " BOSS ³ shiru! Huuu nisawa
tayi tana dafe kanta kana ta juya tana kallon wurin zaman sa...kit ƙarami ta gani ,wanda ba
shakka tasan bugun Abuja ne ciki....wani irin hamdala tayi tana cewa a sarari duk inda yaje
baiyi nisa ba , kwashi rabonki Sumayya kar ki tsaya sanya............ Buɗe aƙwatin tayi wani irin
kama baki tayi ganin kuɗin dabata taɓa gani a rayuwar ta ba....niko juyawa nayi ina ware ware
don ba Sumayya ba nikaina Uwar teddy na tsorata da yawan kuɗin...can ina juyowa naga
Sumayya ta saɓa jaka,amma bata tafi ba rubutu naga tayi a farar rakadda tana lankafewa da
ƙarshe tana cewa " nabarka lfy daga Summy Lady boss...


***


Miƙewa tayi daga zaune tana kallon Hajiya Juwairiyya da tayi nisa a binciken Company n ɗan
nata Da yake nan KD (Zr)..ohh niko inata magana kinyi shiru Hajiya Juwairiyya kodai maganan
tawa kina ganin bata da muhimmanci ne? . Nisawa Hjy Juwairiyya tayi tana gyara zaman eye
glss ɗin dake idon ta ,kana ta ɗago da idanunta tana saukesu ana yayan ta watoHjy Naja'atu
wanda ta kasance ƴar siyasa . Ɗan girgiza kai Hjy Juwairiyya tayi kamin cike da magana ta
girma da dattako tace" Ina sauraren ki Hjy naja'atu kinsan dole na kula mawa Khamal da shige
da ficen Company n sa tanan , tun da shi har yanxu yana can yana jidali da Company n da
bana shi ba, yana juya biliyoyi a shekara tsawon shekaru nashi kuma yabari sakaka ,don yanda
ya damu da wannan Company n tsawon shekara goma sha biyar ko dukiyar sa albarka. Akan
Company n nan yana iya komai... Aaa'aaa'aaaa Hjy naja'atu tayi maganan tana kama baki na
tsegumammun matan nan masu gulman da rura ma abu gishiri da Maggi. Har yanxu yana jigila
da wannan Company n Hajiya Ramlatu?? Taɓ babban magana , kar kiji komai ai Company ya
zama naku ....kallon ta Mahaifiyar Khamal tayi kamin tace " Kaman yau kina sane banamu
ba...eh to bana ku ba yanxu tsawon shekaru ashirin ba mata ba labarin ta ,kina tsammani n
dawowan ta , su familyn mijin naki ba yawa ne dasu ba ,bare kice za'a tada balli...shikenan
masu jika ɗaya tilo Khamal sai , itama Uwar mijin taki yanxu mijin ki ne kaɗai sai ƙanin sa da ya
kwashi tsawon shekaru baya ƙasan nan Hjy Ramlatu t...ya isa Ni nama fahimceki cewan Hjy
Juwairiyya tana murmushi n farin ciki kamin tace " To dangi da ƴan uwa kuma na Yola fa? Ai

wannan sunyi nisa a ahalin mijinki basu da gado da mijinki da ɗan ki. Dariya Hjy Juwairiyya tasa
kana tace " Wallahi har ga Allah ke kaɗai zan faɗa mawa wannan magana nafa ji daɗin ɓatar
Ramlatu ,tafiyar ta ne yasa na samu sukuni a rayuwata...da dangi kowa Ramlatu har yaron
dana haifa Khamal bai da gidan kwana yini sai gidan Ammie Ramlah haba... Ai dole to yanxu ya
kuka ga shawara na , Khamal yazo ayi masa Aure n gida ya Auri ƴar uwar shi ƴa ta Binafa ya
kika gani....


Nisawa hjy Juwairiyya tayi kana tace " Hakan yayi amma sai dai wani hanzarin ba gudu ba,
kinsan da wuya Khamal ya amince da Binafa a matsayin matar Auren sa, saboda shi wani
mutum ne na daban...amma zan sashi koda baya So...yauwa yanxu naji zance , daganan ne
xamuyi mulkin mallaka komai ya dawo hannun ki Hjy Juwairiyya ....
That's nice idea yayi hakan Allah yabar zumunci yanxu ki turo mun Binafa xata fara zama a nan
tare dani har zuwa lokacin da komai zai daidaita..... Cewan mahaifiyar Khamal tana kallon Hjy
naja'atu da farin cikin ta yaƙi ɓoyuwa jin ta take kaman ta zuba ruwa a ƙasa tasha don tsaban
farin ciki .....

****

(Mm htl dake G'R'A zria)
Fitowa tayi daga wani ɗaki hannun ta riƙe da wayoyin ta kusan uku ,ko wanne da kuɗi a
saye...Tafiya take ta sa doguwar rigar material , babu abunda ke tashi jikin ta sai ƙamshi,
ƙatuwar mace budurwa matashiya da ashekaru zata kai 29 zuwa talatin , karkaɗa take yi yyn da
mazaunan ta ke rawa jigida na ƙara na kirar maza...ji mana ? Taji Muryar wani Alhaji da duk
girgizar nan dashi take don taga kuɗi sai kuma gashi ya kusa shiga hannu...matsowa yayi daf
da ita na ƴan bariki tamkar zai shige ta ,yana cewa " Kinyi kyau wane sunan? Farrr tayi da dara
daran idanun ta kamin tace " Beenafa.

Wow nice name". Yayi maganan yana fiddo da harshen sa haɗi da lasan laɓɓan sa na ƙasa
...cike da tachewa tace" Yanda sunan ke da daɗi haka mesunan take". Wow amazing
hahahhh... Yayi maganan yana sa dariya kamin yace mu shiga daga ciki kenan?". Yanda ka
gani ta bashi amsa a dakile...

Wani ɗaki suka nufa tayi gaba kaman ita ta kama saboda sabo kawai , sai juya masa manyan
ɗuwawukan ta takeyi tana ƙara rikita shi.....


Shigar su ba wuya taji ya cafko ta yana haɗata da jikin shi yana ƙoƙarin kama na shanun
ta...saurin jah baya tayi tana rabuwa da jikin shi kamin tace " Ni bana fara aiki sai naji alart ko
cash. Tayi Magann tana juya masa baya haɗi da kallon windown ɗakin... Ji tayi ya matso inda

take yana kai hannun shi haɗi da shafan mazaunan ta kana yace " Kinsan Ni ba ƙaramin mutum
bane , I will pay yy....shiii

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login