Showing 12001 words to 15000 words out of 20999 words
Chapter 5 - MY LADY BOSS COMPLETE Aunty Maman Teddy.pdf
kambun shi ,
bai fi saura tako biyu yabi takan shi ba ya kauce....wani irin ihuuuu ya ƙara tashi ana Kirar
Fahad ,kowa na nufo inda yake yana mawa Mutanen nasa muurmushin , wanda a fahimta na
na gano mana Fahad mutum ne shi ma'abocin fara'a...Wata baturiya ce ta miƙa masa coca cola
na gwangwani Yana amsa yana buɗe maƙoshi yana ƙyanƙyama kamar ruwa.... Abokann shi ne
suka hau bashi hannu suna gaisawa tare da jinjina masa , kana suka babban Abokin shi Areef
ya amsa brief case ɗin da daloli ne ciki , don kowa a wurin ɗan babba ne kuma masu fama da
hayaƙin kai , su yasu yasu suka sa gasar tare da haɗa daloli ga duk wanda ya iya wannan
kasadan...miƙa mawa Fahad brief case ɗin Areef yayi ,wanda a hankali Wayar Fahad tafara
ruri a natse yakai hannun shi yana ɗaga kirar tare da ce mawa abokanan nashi " Ina zuwa , kira
mai mahimmanci...
Ina jin ka yane??". Cewan Fahad yana murmushin shakiyanci. A ɗaya ɓangaren ne cikin
miskilalliyar Muryar sa Khamal yace " Dallah malami ka dawo , kana nan kana aikin shirme...
Murmushi Fahad yayi kana yace " Yane mutumin ,idan na dawo me xan maka? Nifa kasan bana
jin daɗin zaman Nigeria , kuma a matsayina na architect nafi aiki sosai a ƙasan tare da samun
kuɗaɗen holewa". Dariya Khamal yayi kana yace " A haka zaka ƙare ...kana nan kana Drawing
ɗin Unknown ɗin taka ce? Plz mutumin ka dawo na haɗu da wata LADY BOSS...Kamin ya
ƙarike maganan ne Fahad yayi saurin katse shi da cewa " Haba , kace ƙasa ma mun haɗaɗɗiya
, nifa gani nake a Nigeria babu mata wayayyu kaman malesia, kayi koman ka son ranka babu
mai takura maka ,akasin Nigeria sai dai ka kama hotel ko a gidan ka to..... Kai malam ya isa don
Allah kai kullum ina kaje ka dawo iskanci??? Cewan Khamal yana maganan kaman mutumin
kirki shima.... Wani wawan dariya Fahad yasa yana cewa " Kaji wannan mutumin kai ma in kazo
nan ai hutawan ka kake yi ...yanxu dai ka fola kenan?.
Cikin wani irin murya Khamal yace " Da wa kenan? .kai tsaye Fahad yace " Ur Lady boss ".
Wani takaici ne ya kama Khamal wanda baƙin ciki ya hana shi bai mawa Fahad amsa akan
lokaci , sai jin shi yayi yana cigaba da cewa " Ai Ni Baby na dabance da ga xarar ranan dana
haɗu da ita , ko wacce mace xan koma mata kallon namiji ne ...saboda tsaban kyaunta komai ta
had.... Enough plz , ya isa Fahad , Khamal yayi maganan a zafafe ,kaman shi yasa Sumayya
tasace masa kudi tare da masa rainin hankali.
Can da labrn wata wai ta duniyar mafarkin ka , baby take kowa? To Ni dai ko imfant ne bai
dame Ni ba, yanxu yaya kenan? Wacce nake maka maganan ta , ba son ta nake ba, niman ta
nake yi , my Lady boss , xan hukunta ta , hukuncin da bata taɓa sanin izayar shi a rayuwar ta
ba....faɗa mawa Fahad yayi labrn Sumayya kana yana ƙarshewa da faɗin " I know who u are?
Nasan irin brain ɗin ka , kazo mu zauna mufara planing ta yaya zamu fara? Cox na fahimci
yarinyar hawaiya ce , zata iya barin Lagos a kwana biyu .
Idan ta bar Lagos to arewa zata nufa! Ya tsinkayi Muryar Fahad ya katse sa lokaci ɗaya , tabbas
idan tabar nan arewa zata nufa , xan biyo jirgin safe gobe , zan sauka a Lagos , ka kasance a
shirye , amma da Drawing board ɗin na zan taho na my dream bby girl .
Ɗan tsaki Khamal yayi kana yace " Ok na ur business ,don yanda ka gani. Dariya Fahad yasa
masa yana cewa " Na LADY BOSS kodai kodai! Wane sunan ta ne??... Katse wayar Khamal
yayi don yasan shakiyanci n Fahad Sarai , abota ne tun childhood har yanxu suna tare baya da
aminin da ya wuce shi...
***
Lauratu nine nake maki magani kikayi mun kunnen shegu?. Ɗan Asabe ke maganan da ya
ƙwanta sheƙeƙe ya wani saki kayan a Arha ,dama shi indai ya shigo ɗakin shi to ya gama sa
Wando sai riga , indan ko lokacin barcin sa yayi tuff yakeyi tsirara saboda baƙin iskanci
,haihuwar uwa da uban sa". Yau gashi a wurin aikin moton shi can bari ya sha maganin ƙarin
ƙarfi , kaciyar tasa sai kumburi take tana neman jin daɗin a ƙwarkwaron ni'iman daɗin Lauratu
,sai dai kuma yau yaga wani masifa da bai san ta dashi ba. Kai wai dawa kake ne ɗan Asabe?
Ahir fita idanuna , Wallh taɓana ka gama yi a cikin gidanan bare har ka zuba min wannan kayan
ƙazantar naka a jiki...Lauratu kina da hankali Zan zannnnnnn maganan nasa ne ya ɗauke
sakamakon wani irin murɗawa da marar sa tayi , wayyo tambaya zan mutu....yayi maganan
yana jan kalmar mutuwa....wani dariya Lauratu ta sheƙe dashi kamin tace " yau ka tuno da
mahaifiyar ka , Wallh sai dai ka mutu yau ,kana taɓani sai nasa hannu na na yanke kaciyar
jarabar naka kowa ya huta ,kaga na taimakawa mawa matan da zaka aura gaba , don Ni a
yanxu ba matar ka bace eheee.
Wani irin mazurai Ɗan Asabe yake yana son magana ya kasa ,gashi baxai iya nufar Lauratu ba
,don gyefen ta mucciya ta ajiye , da wuƙa kuma yanda take faɗi yasan tabbas da gaske tana iya
aikata komai....wani irin kuka ya rushe dashi yana faɗin wayyo a wannan daren , ita kuma tana
sa dariya har da kama ciki yau town ɗin nata ne.
Miƙewa yayi tsaye yana kama buran sa da hannun sa yana cewa " Lauratu yau xakiji daɗi ki
taimaka mini". Da gaske tayi maganan tana kallon shi kaman xataji tausayi sa , cikin sauri ya
ɗaga mata kai. Dariya tasa tana cewa " To naji Amma sai ka fara mun tsalle tukunna na mintuna
sha Biyar sannan.
Wayyo Lauratu bazan iya ba mutuwa zanyi kamin lokacin...To shikenan ka bar shi baka matsu
bane. Ganin ta juya n masa baya yasa Shi saurin cewa zanyi zanyi ...baki na rawa haka jikin shi
duka , hjyn buran sa kuwa yanda take wani irin zillo fat-fat-fat ba'a magana.
Tsalle yafarayi sama , tana kallon sa tana dariya , nan taga Ɗan Asabe na sama dogo a sama
ga kaciyar sa sai lilo takeyi tana zillo gama....dariya takeyi shiko sai gumi yake
haɗawa...Matsawa tayi dab dashi da wuƙar ta da mucciya a hannu ,zama tayi a gadon tana
miƙa hannun ta kaman zatayi masa wani abun daɗin , nan yaƙara saito da kaciyar tasa gaba ,
kamawa tayi da wani irin ƙarfin ta ,tana matseta iya ƙarfin ta ,wanda yasa ɗan Asabe sa ihu
,kinsan ƙarfin mace dana miji ba ɗaya ba , ganin yana shirin durmishe ta yasa ta ɗaukar
muchiyan nan ba imani tana ƙwaɗawa a gaban sa jikake rammmm......Ya faɗi ƙasa warwassss
a sume.
Da gudu Lauratu tasa hijabi tana ɗaukar akwatin ta , tana buɗe ƙofa ƙarfe ukun dare..ɗakin Su
Sumayya ta nufo ,wanda cikin barci sukaji bugun ƙofa...miƙewa Safna tayi tana tashi Sumayya
kamin suyi hurujin cewa waye ne???. Cikin murya ƙasa kar mutane suji Lauratu tace " nice. Da
sauri a tare suka nufi ƙofan suka buɗe...ke lafiya Laurat? Safna ke mgnn tana kallon Lauratu
dake gumi...na kashe Ɗan Asabe". Wani irin zaro ido Sukayi a tare suka haɗa baki wurin cewa "
Kin kashe Ɗan Asabe!!!
Ke kwaso mana kayan mu a yau mu nufi tasha mubar garin nan , Umma !!? Sumayya ke
maganan tana nufar Umman ta haɗi da tada ita , Safna tana kwasar kayan ta da suke a kimtse
tun jiya.....
A zauren gidan ne Safna tace to yanxu ina muka nufa? Arewa". Kai tsaye Sumayya ta basu
amsa suna ficewa gidan a duhun nan................
***
Tafe take cikin shigar riga da wando ta ɗaura doguwar jallabiya akai , ta yafa mayafi ƙarami ,
Diyaana lafiya me yakawo police station da wannan yammacin? .
Rintse ido Diyaana tayi kamin cikin Muryar ta wanda ya fashe a bariki tace " Mai kuka gani a
fuska ta? . Ƙare mata kallo ƴan sandan da Dpo sukayi nan suka ga shatin mari.... Kamin su
bata amsa ne tace " Miji na ne yayi mun wannan dukan , don haka na zo ne a kama mun shi ,
akawo shi a saka shi a magarƙama , ayi masa ligi-ligi na kwana uku yana dukuwa a hannun ku ,
da kaina zan zo belin shi. Ta ƙare maganan tana buɗe jakarta haɗi da ɗauko kuɗaɗe kimanin
dubu biyar tana ba DPO , ganin haka kunsan ƴan sanda da kuɗi da kuma tsaya ma mace , cikin
hanxari DPO yace " Aje aka mo mijin nata a sashi a sell a yi ta dukan sa na tsawon kwana uku
kaman yanda matan shi ta umarta"..............
_#SHARE FISABILILLAH_
_Littafin na kuɗi ne normal group ₦300 vip group ₦500 spc ₦1000 zaki iya turo da katin MTN ta
wannan number 08081202932 ko ki tura ta wannan account details...6037312299 Mohammed
A'isha keystone bank Idan Vtu trnsfer ne kiyi ta wannan number 09061466409 zaku na iya fara
payment ɗin cox free page ba da yawa xanyi ba..._
_Aunty Aisha Mmn teddy_
[9/14, 7:00 AM] Aunty Aisha Mmn Teddy: *️MY LADY BOSS️*
_(Romantic and comedian)_
Free page
.......8
Marubuciyar:
(1)Bafullatnn ruga
(2)Ƴar aikina
(3)Walijaam
(4)Ƴar waye
(5)Gidan kwarata
(6)Gidan zaurawa
(7)Ƙwaryar sama
(8)Bintoto
(9)Ƴar maula
(10)Habibi da'iman
(11)Dijama ƴar fulani
(12)kawaliya
(13)Ƙwartn manya
(14)Zuma da maɗaci
(15)Taɓarah
(16) Siyasata
(17)My Lady Boss
*****
_Idan kin San kan ki baxai ɗau abun dake ciki ba,bazaki iya jura ba ,don Allah kar ki karanta ki
dawo mun da zancen kutumelesi...ban san wani kitimurmura labarin Romantic nehaka kema
idan kin san zaki saya ne don ki fitar mun na yafe ki adana kuɗin ki, kar ki fitar mun adawo mun
da zancen gntlw.....masoya na billions naji saƙon nin ku gareni ina gdy Allah yabar_
_*Free page na dab da ƙarewa,Zai ƙare a page 10 inshallah...ku hanxarta wajen biyan kuɗin
littafin LADY BOSS domun jin daɗin ku na cigaba da karanta wannan labari , kin shirya biya??
Na shirya! To yanda tsarin biyan ya kasance... Regular payment ₦300 vip payment₦500 special
payment ₦1000...zaku iya turo da kuɗin ku ta wannan asusun bankin 6037312299 Mohammed
A'isha keystone bank...ko kuma ki tura katin MTN naki ta wannan number 08081202932...Idan
Vtu trnsfer ne ki tura ta wannan MTN number 09061466409 sai ki tura da shaidar biyan ku duka
ta wannan WhatsApp number 08081202932 asha karatu lafiya...*_
_SADAUKARWA GA MUTAN ZAZZAU gami da godiya ga masoyana billions ko trillions ne gdy
duk_
***
Miƙewa Diyana tayi tana fichewa daga Station tana mawa ƴan sandan godiya suma suna mata ,
tare da jajanta wannan hali nata ,macen zata kawo mijin ta Station a wannan marraba ai abun
mamaki ne da kallo.. Diyaana kenan ita take koman ta a cikin gidan mijin ta yarinya ƴar shekara
ashirin da huɗu ,ko wani nauyi ita ta ɗauke a wuyan ta.... Hattara mazan wannan zamani masu
hali irin na Ɗan Asabe da kuma mijin Diyaana , ba ko wacce mace bane take haƙurarra , wata
in tayi haƙuri wata bafa zatayi ba...mu dingi kyautatawa matan mu sai gidajen Auren mu ya
dauwama cikin farin ciki da annashuwa .
***
Kwanan su biyu suna tafiya daga Lagos zuwa Zaria , wanda a hanyan su na isowa gab da garin
Zaria ne suka ga abin da basu taɓa gani ba, shine Fashi da Rana tsaka .... Salati Sumayya tasa
tana faɗin dama na faɗa maku wallahi mu gudu , kuɗin hannun mu zasu ƙwace dama sauran na
mutane...Harbin tayan Driver n nasu akayi , wanda don dole suka tsaya moton na wani irin
kugggi a kwalta.....Alamu sukayi da su fito , wanda cikin salati tare da kalmar shahada kowa na
moton nan yayo waje.....Ciki harda Su Sumayya da suka gama tsarawa kansu abinyi a ƴan
sekanni.
Fitowan su ke da wuya , wata mace da ta rufe fuskar ta da Shadow spce ta kalli mazan ƴan
uwan ta biyu tana cewa " Ku leƙa ko da saura...jin haka yasa su nufan moton don su leƙa ,
Safna ne dake bayan ta aƙwance ta miƙe cikin sanɗa tana maƙurar wuyan ta , wanda motsawa
takasa yi alama take mawa sauran amma ina sam basu luraba. Sumayya ce ta saɓa Umma
suna yankan daji da basu san inda zasu dosa ba.....Laurat tayo bayan su, ganin haka yasa
mutane miƙewa kowa yana cin hanya ,wannan ya an ƙarar da sauran ƴan fashi , bugata Safna
tayi da moton tana bin hanyar dasu Sumayya suka bi....wani irin harbi suke yi na kisa , don da
dama sun sami mutane wasu kuma sun shaaa!
****
Wani irin dariya ne Addiya taji ya ɗauki ɗakin da take zaune ,wanda faɗin ƙawatuwan shi ba'a
magana ". Cikin gusassar Muryar sa ta marasa imani da tsoron Allah taji ɗakin ya amsa da
amon Muryar sa kaman haka" Hjy Adiyya har kin manta mune gomnati , don kina ɗan wannan
matsayin taki ta ƴar majalisa shine zaki turo aga baya na? . Mu da mulki n mu muka baki! Cikin
wani irin jan rai da rashin tsoro tare da dakewa tace " Kaci nasara a wannan karon , kasha da
rayuwar ka , amma bance maka gaba zaka kuɓɓuce daga hannu na ba.... Wallahi indai ina raye
Ni Addiya sai naga bayan malamai matsubbata irin ka ,Ni Addiya ba'a cuta na!
Ke Addiya ya kamata ki shiga hankalin ki , kar ki manta da Gundumirƙi kike magana , wanda na
kashe ki naka kashe banza , baza A tuhumi kowa ba , kuma baki da kowa da zai zauna maki
koda zaman makoki ne ya ƙare yana wani sa Dariya na irin azzaluman matsafan nan..... Sai taji
ɗiff ɗakunan nata sun bar juya mata .
Lumshe ido Addiya tayi tana buɗe su ,kana tace " Kayi gaskiya gundumi Ni bani da kowa Ni
marainiya ce, a cikin gidan marayu na taso ban san kowa nawa ba , wannan Matsayin da nake
kai , da ƙarfi na na ƙwato shi har naxama , don haka Ni mutuwa bata bani tsoro a shirye nake
da zuwan ta , indai akan son ganin bayan mugaye irin ku ne.
***
Basai na faɗa maku bana ji ba , ku sani a sahun masu ji! Suka ji Muryar wacce masu yi
tsammani ba ya dirarar wa dodon kunnen su ...A matuƙar razane , suka jiyo suna kallon
Bilkisuuuu da take zaune a wata itaciya hannun ta babu makami sam ,kan ta kuma a ƙasa.
Inalallahi wai'ina ilaihir rajiun , baiwar Allah me muka yi maki? Ki taimaka ki bar mu mu tafi mun
haɗaki da Allah. Cewan Sumayya tana ƙara riƙo Umman ta da take bin kowa da kallo.
Ku bamu kuɗin hannun ku ku tafi cikin salama. Wallh baki isa ba , kin san yanda muka sane shi
ne? . Cewan Laurat tana fiddo da idanun ta waje.
Me yasa kk zaɓi wannan sana'ar zalunci n a matsayin ki ta mace? Mata da tausayi aka sansu
bada irin....ke yi mun shiru Nice nan Bilkisu mai gado , ba zaku tafi da kuɗin nan ba indai kun
tafi dashi to na tashi daga sunana ne. Kina faɗin Ni macace , a lokacin da yunwa yake damuna
da ƙanƙantan shekaru na ,ina kuka ina cewa " Su bani abinci ko ruwan sha basu bani ba , da
ƙarfi na na ƙwata daga hannun su , na zama sarauniya a fadata , na zama tantitiyar mara ji na
fara fashi , yanxu sai ku kawo mun Allah ɗaya ne...ku bani kuɗin kona gwada maku damtse.
Shiru sukayi Idon su kaf ya kyakyashe babu mai iya kuka , Sumayya ne tace " Da hakan kika yi
da yafi mana ,idan kin cika Bilkisu ki amashe kuɗin nan daga gare mu , ba tare da makami ba ,
kawai ƙarfin naki , yanda ki ke taƙama kin wahala ,muma duk a wahalcen muke......wani irin zafi
maganan Sumayya yayi mata wanda yasa ta miƙewa tana tun karo ta kai tsaye....zagaye ta
sukayi suka rufa mata dambe suke na ƙwatan rai ,tabbas sun ji jiki a hannun Bilkisu , wanda
Sumayya ce ta buga ta da bishiya nan take ganin ta da jin ta ya ɗauke , ɗaukar Umma tayi suna
neman hanyan barin jejin....
****
Saukar jirgin yayi dai dai da fara saukowan Fahad cikin shigar ƙananan kaya da suka amshi
fatan shi ƙwarai , ɗaga kai yayi yana hango Sir Khamal da yake sanye cikin shigar Trac suit
arsh colour abin ka ga farar fata baƙaramin kyau sukayi mashi ba...Nufo inda yake Fahad yayi
yana bashi hannu , suna gaisawa ba tare da kowa yace komai ba suka shige moton haɗi da
barin airport ɗin take.....
****
Me napep ne ya kalli su Sumayya yana cewa " Hjy ina za'a kai ku? .shiru su duka sukayi don
Basu san ko ina anan ba! Sumayya ne tace " Kai mu layin masu kuɗi a Zaria.
Me napep ɗin ne yace" Aƙwai G.R.A , aƙwai Tukur Tukur , aƙwai kuma ƙaura...wanne ciki za'a
kai ku? . Laurat ne tace " Yi mana bayanin ko wacce a ciki ya