Showing 27001 words to 30000 words out of 41790 words
Chapter 10 - Fyade Book 2 Complete Hausa Novels by Aisha Maman Teddy.pdf
tambayar ta " Me kika ce ? Aaryaan naji
kin ambata kaman?. Eh Mama Aaaryan shine kaɗai Ɗan Daddy , Sannan kuma Ni da kunne na
naji Aaaryaan na faɗa ma Daddy cewa " Hajiya Kubrah ba Mahaifiyar sa bace to idan haka ne
kene?.
Wani irin Ɗofff Mama Lantana tayi kamin tace " A'isha Aaryaan dama yana Raye? Tabbas shi
din Ɗana ne na ciki na . Kuma yayanki ne.! Innalillahi wainna ilaihir raji'un A'isha Farida tayi
maganan tare da dafe kai tana dafe Ƙirjin ta dake Harba mata da ƙarfi ² Ganin hazo hazo take yi
tare da yinnnnn luuuuu ....Salallami Inna Hansai da mama Lantana suka yi suna Saurin Tallabo
ta tare da Girgiza ta suna kirar sunan A'isha Farida Wacce take jin Muryar su a sama. A nan
kuma take take addu'ar Allah ya amshi Rayuwar ta da ta cigaba da Ganin Yayan ta jinin ta a
matsayin Ƙwarton da yayi nasarar lalata mata rayuwa da karfin izzar sa da kuɗin sa .
**
Hajiya kaka ne da Mom Lubna suka nufo ɓangaren Hajiya Kubrah da ta kasa Zaune ta kasa
tsaye . Hajiya kaka sai goge Hawayen take da habar zani . Kubrah ² shine Abin da take cewa
kenan cikin Tsananin ɓacin Rai . Dakatawa tayi da kai kawon da take yi tana faɗin "Na'am
Hajiya . Amma ke kuwa anyi mara imani.! Yanzu Kubrah shekara Talatin Alh Abdu yana son
Ganin matar sa A rayuwa amma ke kuma a yau rana Ɗaya kin korata tazo har Gida ?. Haba
Kubrah anya kina kaunar Aaaryaan kuwa? Kina kuma kaunar Mijin ki? Kina kaunar kuma Farin
cikin su da Walwalar su da kuma kwanciyar hankalin su kuwa? . Kai Kubrah baki da zuciya mai
kyau . Wani irin kallo Hajiya Kubrah tayi ma Hajiya kaka kana tace " Me kuma nayi Hajiya? Ce
Miki Akayi nayi Wani Abin?
Nifa bani na koreta daga cikin gidan nan ba , hasali muna tsaye a tare duka muka ga ta dade da
barin Wurin batare da duka mun ankare ba . Momyn Nawaaz ce tace" Amma kuma Ai kin gane
ta lokacin da kika sanya a yi attacking din ta da bindigogi .? . Hummm Juyawa Hajiya Kubrah
tayi tana kallon Momyn Nawaaz tana wani sauke Numfashi na tijara ,tare da sakin Wani
Murmushi mai Sauti . Ikon Allah Hajiya Lubnah wato dai kece kika faɗa mawa Hajiya Kaka
komai cewa nice na Kore Hadiza daga gidan nan?. Murmushi itama Lubnah tayi kana tace " Ko
ɗaya ai idan Kinji kuskure ko laifi ban ga dalilin da zai hana Ni Ni in faɗa Miki ba...nadai faɗa
mata zuwan ta , sauran kuma Yusra ce ta ƙare mata komai wanda abinda kikayi bai kyauta ba?
.
Okay na fahimce ku , yanzu wai duk Akan Hadiza dai kuke wannan maganan?. Yayi kyau ,
matan da ta kasa maku halarci ta tafi ta tsige yaro a nono tun yana da shekara daya a duniya
,Ni raine shi nayi masa komai a rayuwa har ya kai Wannan matsayin Wai duk akan ta kuke
kokarin ci mun mutunci? Allahu Akbar Dan Adam kenan mai manta alheri ,babu komai zaku iya
saka Idan Marshal ya dawo ya sake Ni na bar masa gidan sa . Muryar Yusra ne cike da rashin
jin dadi ya katse su duka yayin da take cewa " No mom you will not go Anywhere . Kina tare
damu ,ba zamu iya jure rashin ki ba ...muna Sanki Momy . kallon Yusrah Hajiya Kubrah tayi
cike da makirci take cewa " Yusraht kiyi Hakuri Nima bana son Rabuwa daku shiyasa har na iya
zama na Raini Aaaryaan har ya girma , Hawayen munafurci ta fara matsowa tana sa hannun ta
tare da cire kallabi irin kannan ya dau zafi na damuwa . Har Aaryaann ya girma i have never
told him that I'm not his biological mother, Amma a yanzu saboda bayyanar mahaifiyar sa a
gaban sa Mahaifiyar ku ta bayyana komai . Ban cancanci ayi mun kara ba . Ita fa wanda suke yi
domin ta Guduwa tayi ,ta ci masa mutuncin Auren sa ta shiga duniya , A yanzu Gashi har da
Yar duniya ta samu , wanda bata da Uba . Ko a yaushe tayi Aure har ta haifi A'isha Farida?.
Wannan yarinyar yar zina ce , A yawon gararin ta ta haife ta . Kuka Yusraht ta sa tana nufo
Momy Kubrah tare da Rungume ta ...Mommy Ban taɓa Ganin mace mai halarcin ki da karamcin
ki ba .kin riƙe amana wanda ko ku bamu taba sanin Ya Aaaryaan ba Dan ki bane ba . Mommy
kiyi Hakuri su Hajiya kaka basu fahimta bane kuma sun manta farkon faruwar komai.
Wani irin Kallo Hajiya kaka ta bi su dashi tare da cewa " Nasan ki fa Kubrah fiye da yanda kika
san kan ki....Don haka babu Abin da zaki ce mun Akan Hadiza na yarda, Nasan ita wacece
,kuma Nasan iyayen ta su waye ? . Komai ya faru da Hadiza ƙaddara ne . Kuma idan Wannan
yarinya a duniyar ta haife ta babu komai A bani ita idan kowa ba zai rike ta ba Ni zan rike ta
,indai daga tsitson Hadiza ta fito ."
Sakin baki Yusraht tayi cike da magana irin na Tsokanan jika da kaka tace " Tab lallai Hajiya
Kuwa an dade da mallake ki . Keeeee.! Ahir kar na ƙara jin wannan Shashancin maganan ranki
zai ɓaci . Cewan Hajiya Lubna tana juyawa a fusace tare da barin falon Hajiya Kubrah .
**
Ɓangaren Hajiya Rahmatu kuwa kai tsaye Wurin boka ta nufa tana shaida masa duk Abin da
ya faru tsakanin Hajiya Kubrah da Mama Lantana . Wani irin ihuuuuu Bokan baƙin ƙirin yake yi
yana watsa jajayen idanun sa akan ƙoƙon Jinin dake gaban sa . So kike a korata ta banza ma
ko kuwa so kike yi a kashe har lahira .? Cikin Rawar Jiki Rahmatu ke masa kirari tare da cewa "
Sheɗani ɗan tsungul bakin ciki shike saka ka farin ciki , a gama mun da ita a yanzu kamin na
koma ,ko sun nemo ta sai dai a tadda gawan ta ba dai a ganta a raye ba .
Tsunysumintumintsaltsal....Ya fara tsubirkan sa yana yarfa Abun hannun sa na bokaye tare da
kallon Rahmatu dake gaban sa . To an amsa Aikin ki , Amma kuma sai sun biya buƙata dake .
Yanda suke juyi a duburan ki gwargwadon yanda Ranta zai fice cikin azaba . Jin Hakan da Tuno
kudin da Zata samu Wurin Hajiya Kubrah yasa Rahmatu amincewa kai tsaye . A falfaladan dajin
tayi zindir Haihuwar uwar ta uban ta babu tsoron Allah bare gobe kiyama . Matsowa bokan yayi
yana rufe mata ido da jan kyalle tare da Saka ta hayewa kan Shimfidar fatar Dabban da yake
kai . Tana jin sa yana sunkuyawa kaman Akuya tare da shan Nonuwan ta da suka tsiyace ...
Ɗago ta taji yayi yana saka ta dafa kasa tare da juya masa baya , Abun da gani kasan Shaiɗan
ya Gifta . Ƙatuwar Buran sa ya ɗago yana Gwale takashin ta tare da zungurawa yana sukuwa
akan ta , Ji tayi kaman Anɓarata don bata taɓa yin haka ba a gidan Auren ta na sunnah . Ashhh
ushhhhh take cewa tana hada gumi jin yanda Bokan ke Ɓararraka ta yana yi tare da tafkar
duwawukan ta . Yana wani irin ihu mai haɗe da kiraye² n shaiɗanun sa . A wannan lokacin har
jini na biyo bayan Buran sa da cire . Wani irin hankaɗa yayi mata yana fara cin ta ta gama anan
ne ne ta yaba ma aya zaƙi . Wani ruwa Taji yana yayyafa mata Wanda tun daga nan bata ƙara
sanin inda kan ta yake ba ,tsawon kwana biyu tana Dajin , shi kuma boka na aikin Lalata da ita
tsawon kwana ki biyu ita tana can kaman mai doguwar suma ."*** Hattara...!
***
Girgiza A'isha Farida Mama Lantana keyi tana kirar sunan ta . Hansai taimake Ni na kai Farida
Asibiti kar wani Abu ya faru da Farida ta , Innalillahi wainna ilaihir raji'un....Hannu taga An
Tallabo fuskar A'isha Farida kamin cikin Sauri ta juyo tana kallon bakon fuskar da bata san
Waye shi ba . Waye kai waye kaiii? Ta maimaita maganan har sau biyu a lokaci daya . Kallon
Mama Lantana yayi cikin wannan Miskilancin da ya zama masa jinin jiki ko a wani yanayi yake
baya rabuwa dashi . Motsa laɓɓan sa yayi tare da kallon Mama yana cewa " Aaryaan.!
#MAMANTEDDY
[5/21, 8:50 AM] my number: *️FƳAƊE...!️*
#Romantic
#Sympathetic
#Erotic
#Story.
20
Littafin fƴaɗe na kuɗi ne ban yarda Wanda bai biya ba ya karanta Don Allah...Masu buƙatar
book din Regular group ₦500...Vip group ₦1000... Special ₦1500 via 6037312299 Mohammed
A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932.
**
Aslaaam ne da Su Aaryaan cikin gigita suka yo inda A'isha Farida ta Faɗa Wanda a tare suka
ja wani irin ajiyar zuciya mai ƙarfi don Ganin Allah ya kiyaye Tahowan nan nata da tayi a kasan
wasu Sojoji ne Wanda cikin ikon Allah daya daga cikin su yayi nasarar tare ta yana kama ta tare
da cafeta . Ganin Har A lokacin Sojan bai Sauke A'isha Farida daga Jikin sa bane yasa Aaryaan
cikin Ɗaga Murya yace " Dallah malami dan Sauke ta , ka riƙe ta goya ta zaka yi ne ko kuwa
haɗa ta da jikin ka zaka yi ku koma Ɗaya?. Jin haka yasa Sojan sauke A'isha yana kallon ta
tare da cewa " Pls be careful of your self okay?. Sam A'isha Bata tsaya bi ta kansa ba inda
Mama Lantana take tsaye har a kuma Wannan lokacin sojojin bindigogin su na kan ta .
Rungume Mama Lantana tayi tare da fashewa da kuka . Muryar Hajiya Lubnah ne ya katse su
tana cewa " kuyi maza ku sauke Wannan bindigan daga Kan Hajiya Hadiza . Tayi maganan cike
da bada Umarni hankalin ta a tashe don har duniya ta nade ba zata taba mantawa da macen da
ta zama sanadin Farin cikin Yayan nata ba . Kun san Mama Lantana da sanin yanda ake tijara
talaka mai fadin Rai bata yarda da Raini ko wulaƙanci ba . Cikin Zafi Mama Lantana tace " A'a
Lubnah Kar wanda ya sauke bindigar sa daga kai na , So nake su maida bindigogin su yanzu .
Maza Ku ɗaura tayi magana n cikin daka Tsawa tare da kallon murtika² Sojojin da fuskar su
babu imani A shirye suke suyi kisa .
Cigaba da magana Mama Lantana tayi tana cewa " Ba umarni ne Hajiyar ta baku ba ? Ko kuwa
bata isa daku bane?.
A'a Aaaa ....! Kar wanda ya maida Bindigar nan akan ta . Cewan Hajiya Lubnah tana faɗin Don
Allah Hajiya Hadiza ki saurare Ni ki kuma fahimce Ni ... Kamin Mama tace Wani Abu ne Hajiya
Kubrah cike da Ruɗewa gaba ɗaya duhu² take Gani. Cikin Wani irin murya Na rawa tace " Me
ya kawo ki Hadiza? Me kuma kika zo yi anan?.
Wani irin kallo Mama Lantana tayi mata kana ta juya tana kallon A'isha da har a lokacin tana
Rungume da ita tana zubar Hawaye . Ɗiyata ce tayi sanadiyar shigowa na cikin gidan nan .
Kuma shigowar ta ita kan ta akasi ne , don badon Ita ba ,kuma da Nasan Cewar nan Gidan Alh
.Abdu ne Da babu abun da A'isha zata zo tayi a cikin gidan nan ,Kinga kuwa komai zuwan
Akasi ne . Kin yi mun kuma kiyi ma Yata? Ai kuwa Kinga Hakan ba zai yiwu ba.? Da kin kuskura
kin bige A'isha Farida Wallahi tallahi ba zan jira hukuma Ni da kaina sai nayi Miki duka a cikin
gidan nan .
Cikin Wani irin Ɗaurewar Kai Yusraht tace " Ke Malama Wacece ke? mommy See how she's
talk to you Amma kun kasa kasa² da ita tana talaka . Tasssss... Hajiya Lubnah ta Wanke Fuskar
Yusraht wanda cikin gigicewa ta ɗago tana fashewa da kuka tare da cewa " Wacece ita ? Akan
talaka kika mare Ni? Daga Hannu tayi zata Kuma Wanke fuskar ta da Mari Aslaam yayi saurin
riƙe Mom Lubnah pls Easy pls . Kiyi Haƙuri Yusraht yarinya har yanzu bata iya magana ba .
Karya ne wannan .! She's almost 25th ace bata san ya ake magana da babba?. Nawaaz ne ya
kalli Mom Lubnah tare da cewa " Mom i didn't Understand Everything? Mommy wacece
Mahaifiyar A'isha a tare damu . ? Ita din Wacece naga alamun kin nuna sanayya a ganin ta na
farko da kikayi .
Kallon Nawaaz tayi tana cewa " Yusra ban taɓa nuna maki fushi na ba ,amma yau kin gani to
komai zan yi Miki akan Hajiya Hadiza....shin kun san Wacece itama kuwa ? To matar Alh.Abdu
Kareem ce . What...? Yusra tayi maganan tana dafe Ƙirjin ta tare da kallon Mommy . To yanzu
sun rabu ne? Ta furta maganan cike da mamaki Wanda Jin Haka yasa Hajiya Kubrah saurin
juyawa da sauri tana shirin barin Wurin . Bayan ta Aaaryaan ya biyo wanda sam bata lura dashi
ba. Hajiya Lubnah ce ta cigaba da cewa ' Bai taba sakin ta ba ,kuma har kwanan Gobe da
Igiyoyin Auren sa Akan ta . Mutuniyar kirki yar gidan mutunci...Mom Lubnah ta ƙare maganan
tare da kallon inda take hango Mama Lantana , wayammmm ta Gani basa Wurin Alamun sun
dade Da Tafiya suna Ficewa daga Gidan .
Hasbunallah . Naawaaz ka taimake mu duk inda Hadiza take ka nemo ta a yanzu .itace farin
cikin Alh Abdu Kareem wanda tsawon shekaru talatin yake yake yi amma da ciwo a zuciyar shi .
Kamin ta ƙare magana ne tuni Nawaaz da Aslaam suuka juya tare da barin wurin suna nufar
Farfajiyar Gidan da Sauri har da Gudu.
**
Ɓangaren Hajiya Kubrah kuwa tana sauka daga Stairs jikin ta Ko ina Rawa yake yi . Kirar
Wayar Ƙanwar nata tayi Wato Hajiya Rahmatu . Kira ɗaya biyu ta daga Wayar ....Rahma ina
cikin tashin hankali, Wai ba bokan nan yace kurciya akayi mata ba? Kuma ko shekara biyar ba'a
yi ba kika ce mun yace Ya mutu shiyasa Asirin da mukayi mata na tashi duniya tana karuwanci
ya ƙarye ya koma Kan Ɗan ta Aaaryaan yanzu .....Cikin Sauri Rahmatu ta katse ta cike da
rashin Fahimtar maganan wace take yi . Hajiya Kubrah wai maganan Wacece kike yi ?. Wacce
banda Wannan yar bokayen Hadiza Hadiza nace mahaifiyar Aaaryaan..... Cakkk maganan nata
ya tsaya tana Dauke Wuta juyowan da tayi sukayi ido biyu da Tsayayyen Namiji yana Wani irin
huci kaman Damusa ...bakin ta na Rawa hannun ta na makerkyata bata san lokacin da Wayar
hannun ta ya fadi hasa ya tsarwatse ba . Idanun ta ne suka fara Cikowa da Wasu irin ƙwallah na
tashin hankali Aaaryaan....!
Wani irin numfashi ya sauke idanun sa na kaɗawa kaman jan Gauta . Aaaryaan...!! Ta kuma
kirar sa a karo na biyu . Naam Momy." Cikin Wani irin murya mai sarƙewa tace " Kaji mai nake
cewa yanzu ?. Aaaryan kaji ...??? Kallon ta yayi yana mata ƙurrrr kamin cikin wani irin murya
yace " Eh duka Naji komai Mommy. Kiji dadin Rayuwar ki ." Yana faɗa mata haka ya juya yana
barin Falon tana ƙwaɗa kirar sa amma a banza don ko sauraren ta ya kasa yi . Farfajiyar gidan
ya fita inda kowa yayi taga² na mamakin wai dama Alh Abdu Kareem yana da wata mata bayan
Hajiya Kubrah?.
Moton sa ya nufa kai tsaye yana shigewa korar benza dai dai yana fita Daddy na shigowa gidan
,ganin yanda Aaaryaan ya fita daga Gidan yasa shi a jikin shi jin Wani Abu tamkar babu lafiya
.Ya furta a sarari . Sukam Ɓangaren su Aslaam tun fitar su basu ga Su Mama Lantana ba
kaman Walkiya sun ne mesu sun rasa . Sune Har Wajen layin daga Karshe ne Aslaam ya Juyo
cikin sauri don ya ɗauki moton shi su banzama neman A'ishan shi da Kuma Mama Lantana . Ya
Juyo ne yana sauri Yaga moton Aaaryaan na isowa Hannu yasa masa yana tare sa ,amma sai
ya wuce shi bai ko tsaya ba . A karshen Road din ne yaga Nawaaz wanda shi ma haka yayi
masa bakin Wulaƙancin har da hade sa da ƙura.....!
#MAMANTEDDY
[5/21, 8:50 AM] my number: *️FƳAƊE ....!️*
#Romantic
#Erotic
#Symphatetic
#Story.
WRITTEN BY: MAMANTEDDY
*Littafin fƴaɗe na kuɗi ne Regular group ₦500... Vip group ₦1000 SPC ₦1500 via 6037312299
Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932*
22
**
Tsayawa Mama Lantana tayi tana kallon sa Nan kuma take Hawaye ya fara bin Kuncin ta ,
Hannun sa yasa ɗaya yana rungumo Mama tare sakin Wani Ajiyar zuciya...Mama Babu Abun
da zai samu A'isha Iska ne take buƙata me kika faɗa mata Wanda ya shige ta sosai haka .?
Ɗago A'isha Mama Lantana tayi kamin tace " Nima dai ban Sani ba Amma magana ce muke yi
da Ita wanda Nima .....Mama Meye Dangantaka na Da A'isha ? Yar Daddy ce ina so ki faɗa
mun Ƙanwata tace A'isha Farida? . Ya ƙare maganan cikin wani irin Sarƙakƙiyar Murya . Kallon
A'isha Farida Mama tayi da Har a lokacin bata iya ganin su sai dai ɗan Hayaniya Sama sama .
Ka kwantar da Hankalin ka Aaaryaan , Duk