Showing 36001 words to 39000 words out of 41790 words
Chapter 13 - Fyade Book 2 Complete Hausa Novels by Aisha Maman Teddy.pdf
yanzu ta kasa gane kan gadon wannan gida da Aaryaan ya kawo su . Tana shiga taga Kofa ya
koma ziiiiiiii yana Rufewa kaman Wanda aka saka masa na'ura . Ko mawa tayi da sauri tana
murɗa ƙofan amma sai taji shi a rufe . Saurin juyowa tayi wanda bata yi aune ba idanun ta ya
sauka akan Aaaryan wanda ya fito daga Privacy da'alama Watsa Ruwa yayi ....Ganin Gargasar
jikin sa gashi babu riga daga shi sai wani mini boxer iya cinyarsa . Tsayawa tayi tana wurwurga
ido tare da kallon sa a tsorace Nufota yayi ana aje karamin Towel ɗin hannun sa Wanda Ganin
haka yasa A'isha Farida tuno da Abun da yayi mata Wanda ba zata taba mantawa dashi ba .
Rintse ido tayi da ƙarfi tana dan mitsulun bakin ta tare da yanka uban ihu.....!
Ku tsimayi Night update Special &Vip fanss.
*Littafin fƴaɗe na kuɗi ne Regular payment ₦500 vip group ₦1000 spc ₦1500 via 6037312299
Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932*
*BONUS P*
*#Mamanteddy*
[5/21, 8:50 AM] my number: *️FƳAƊE....!️*
***Romantic love Sympathetic and Erotic Story.***
*AISHATU MAMAN TEDDY *
***27***
*Don Allah kar ki karanta mun Idan baki biyani ba , Littafin nan na kuɗi ne Regular group
₦500... VIP group ₦1000... Special payment ₦1500 via 6037312299 Mohammed A'isha
keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932...Idan VTU transfer ne sai ki tura
kuɗin ki kai tsaye ta Wannan number 09061467409*
```~Tallah~```
To babban magana ina iyaye mata masu san kasancewa da mazajen su har Abada da'iman?
Ina macen da matsaloli na Jinnu ko Sihiri yayi mata katutu ya addabi Zaman Auren ta ke dama
Rayuwar ki baki ɗaya ...to Allah nacewa tashi in taimake ka . Mata masu fama da Rashin aure
shekaru 30 ko sama da hakan duka a gaban iyayen ki abun tun bai damunki a yanzu dole ya
fara damunki...” maza garzaya taskar Empire domin warwarewar duka matsalolin ki ...na duba
kuma na gani , Maganin ta babu ɓata sam , da Ayar alƙu'ani take magani ba tsafi kawai
Kunsan Magani da Ayar Allah , Allah na saurin amsa kamar yankar Wuƙa . Bhuzuwa Empire
Aikin ta ya haɗa ta Hanyar alƙu'ani ,tana ma ƴammata marasa farin jini magani da zallar nono ,
ƙwai ... mallaka babu irin wanda bata yi , na suratul yaseen, Rahman , Izaja'a , jauharatul kalam
da dai sauran su ...masu buƙatar ƙarin bayani ga nombobin su kamar Haka 08139762831 Allah
ya taimaka Amin .
*Second advert*
Ina mata yan ƙwalisa masu son Ado na kece raini dan gane da saka suturu....kun sai dai sutura
itace mace , ƙwarai kuwa kaya kike buƙata ? To kin samu . Dangane da Atampha , lace ,
materials, Shadda Galila & Gezna .Hand bag's, Takalma na yara da manya , Dubai or foreign
duka zaku same su a wurin Hajja Fatima a nan birnin Zaria . Ina masu buƙatar mayafai na
alfarma da kuma na ƴammata acafai acafai? To duka zaku same su ƙarin daɗi harda Abayas
Arabian Gown duka zaku same su a wurin Hajiya Fatima kai abin sai Wanda ya gani , ga
tsaruwa ƙyau da rahusa ku dai kawai ku tuntuɓi Wannan number domin ƙarin bayani
07039577686.
A wannan Rana Farin cikin Ahalin baya Misaltuwa , Mama ta dauki komai na Rayuwar ta
ƙaddara da Jarabta ne daga Mai sama'u . Sai da Suka yi kwana ɗaya a gidan kana a washe
Gari Su dauko Hanyar Abj. Wanda daga shigar su Kowa moton sa yayi Hanyar Gidan sa ,yayi
Saura daga Mama sai Daddy marshal da kuma A'isha Farida Sai Aaaryan wanda a wannan
karon shi ke Driving har suma suka isa Gida . Cike da Nuna Kulawa Daddy ya kama Hannun
A'isha Farida yana nufar wani sabon part na daban , Wanda tun da A'isha take a gidan bata
taɓa sanin shima wani sasa ne na daban ba sai a yau . Idanun ta na akan Ƙofar Falon inda
suke Haye Stairs uku kamin su isa Falon ta kalli Daddy tana cewa " Daddy nan ma Wani Part
ne na daban?. Murmushi Daddy yayi yana cewa " Eh A'isha kina son nan ko kin fi son Gidan
Aaaryaan can da ya kai ku?. Juyawa tayi tana kallon Aaaryaan Wanda shima idanun sa yake
akan ta , Yanda yaga tana farin ciki da walwala kawai sai shima ya tsinci kan shi cikin farin ciki
,amma kuma suna haɗa Idanu sai ya gimtse Fuska tare da kallon can Wani ɓarayi daban .
Sauya fuska tayi tana kallon Daddy tare da cewa " A'a Daddy nan yafi mana ko ba haka ba
Mama?. Murmushi Mama tayi tana cewa " Ƙwarai kuwa ai tun da yayi Miki Nima yayi mun
Farida . Falo biyu ne da babba da kuma Ɗan dai dai , ko wanne cikin kayan ƙawa yake , a
ƙaramin Falon ne na tsakiya Daddy ya kai hannun sa yana nuna ma A'isha Wani Ɗaki tare da
cewa " Kinga can nan ne Bedroom din ki Wancen Kum......Kamin ya ƙare maganan ne tuni
A'isha ta nufi Ɗakin Har da dan gudun ta cike da nuna murna ta shiga Bedroom din . Ihu ta sa
cike da Farin ciki tana Faɗin " Wow Dad thank you very much . Ta ƙare maganan tana faɗawa
Bed ɗin da yake dauke da Bedsheet mai launin Pink komai na Bedroom ɗin Pink ne da fari
gyefe guda Teddi'es ne masu kyau gaske guda uku wanda wurin ya sake ƙayatuwa .
Ƙwanciya tayi tana lumshe ido tana Rufewa tare da fara tuno rayuwar ta na baya da kuma
yanda yanzu zata fuskanta , wasu irin Zafafan Hawaye ne ya fara bin saman Kuncin ta tuno da
ita nata Rayuwar har yanzu Bata san komai akan ta ba . Ya kamata ta bin cike akan kan ta ,
tasan su waye iyayen ta wanda suka yi mata Rashin Adalci haka? Bata damu da ko su su waye
ba , Abun da a yanzu ta damu dashi shine ta gansu ido biyu ta kuma ji ba'a sin me tayi masu
haka A Rayuwa?. Wacece Ni..? Tambayar da take mawa Kan ta kenan ƙwa'lahn idanun ta na
ƙara rige² n saukowa tare da bin saman kyakkyawar Fuskar ta .
Kallon su Daddy Da Mama Aaaryaan yayi yana takowa tare da nufo Bedroom din A'isha Farida
. Cike da Arrogant Voice na Babu wasa tamkar Wanda yake magana da Yar cikin sa yace " kije
ki watsa Ruwa Ki fito zan kai ki Wani wuri ,but if you're interested?. Shiru tayi masa ba tare da ta
Juyo da fuskar ta ba har wannan lokacin Idanun ta a Lumshe suke a hankali ta furta " Naji don
Allah Sir Aaaryaan kar ka dame Ni . Mamaki ne da takaicin kan sa na mata magana ya kama
shi . Duka Ni naja ma kaina da na bari yarinyar nan tana neman Raina Ni. Niko Uwar teddy
nace raini ai Awo ma . Cikin sarƙaƙƙiyar Murya mai dauke da zafin Rai yace " Zaki tashi ko sai
Nazo nan wurin , Ni tsarar ki ne ina wasa dake ne?.
Shiru Tayi masa bata tanka sa ba bare har ta mayar masa da Amsa . Ganin Hakan ya ƙular da
zuciyar sa , Cikin Zafi yakai Hannun sa tare da damƙo Gashin kan ta ,wanda yasa ta sakin Ƙara
tana faɗin Wayyyo mama .! Keeeee.....maganan nasa ne ya kasa ƙarikawa ganin yanda yaga
Fuskar ta kace² da Hawaye . Cikin Wani irin murya yace " Kukan me kike yi?. Shiru tayi masa
tana jan Ajiyar zuciya ,wanda Ganin hakan bai fusata ba ya kuma kirar sunan ta tare da Cewa"
A'isha magana fah nake Miki no reply? . Sir Aaaryan na tuna da Ɓoyayyen masoyi ne , Yanzu
shikenan ba zan Sake Ganin sa ba? Ban kuma san a ina yake ba ,dana Bi shi inda yake ...
Wani irin kallo yayi mata Wanda ta kasa fassara na menene.? Ok Yanzu Idan kina Son
Ɓoyayyen Masoyi kawai ki mun biyayya na tsawon wata uku , a wata na Huɗun da kaina zan
Faɗa Miki waye ɓoyayyen masoyi kuma da inda yake ."
Saurin kallon shi tayi tana saka hannun ta tare da goge Hawayen fuskar ta , Sir Aaaryaan ya
akayi ka san shi to? Don Allah ka kai Ni wurin shi ,wallahi zan maka biyayya ko mene kace mun
zanyi kokarin yi maka shi . Hannun sa yakai yana kama dan mitsulun bakin ta wanda tun da
take maganan idanun sa na akan bakin nata yanda take motsa shi ji yake tamkar ya kama ya
taune . A hakan kina mun rashin kunya ina kirar ki kina mun banza kike maganan na faɗa Miki
Waye ɓoyayyen masoyi? . Ya haƙuri i Will never do it again . Hummm I will not trust you any
more A'isha , Sai mun kai Wata ukun nan naga kina mun biyayya sannan ,duk Abin da nace
Miki kin kiyaye . Hannun sa tayi saurin kamawa tana riƙewa gam tare da saurin cewa " Na
amince zanyi maka komai . Wani irin yarrrrr yaji Tsikar jikin sa na tashi Wanda Rabon sa da yaji
irin Wannan chajin batir din ya manta . Hannun sa yasa yana Rungume ta jikin sa tare da
sauke zazzafan Ajiyar zuciya kaman wanda yake dakon Wani Abu a zuciyar sa wanda a yanzu
ya samu . Motsin Murɗo Handle din ƙofar suka ji Wanda hakan yasa A'isha Yunƙurin tashi daga
Jikin sa , amma sai taji ya matse ta sosai wannan yasa ta komawa tana lafewa a saman ƙirjin
shi duk da hakan bai mata ba ,amma tayi alƙawarin yi masa biyayya har kan lokacin da zai furta
mata inda Ɓoyayyen Masoyin ta yake .
Mama ne da Daddy suka shigo Bedroom din Turus duka suka yi ganin su a irin wannan yanayin
ko wannen su yasha jinin jikin sa , amma sai Mama ta kira sunan Aaaryan wanda sai a sannan
ya sassauta riƙon da yayi ma A'isha , Aaaryan...! Ta furta tana kallon Daddy wanda shima kallon
ta yake dukan su da magana a bakin su . A hankali Aaaryan ya raba A'isha da Jikin shi yana
miƙewa daga tsaye tare da kallon Mama yana cewa " Na'am Ummie na ."
Mama ne ba Ummien ka ba" .A'isha tayi maganan a zuciyar ta tana cuno bakin ta gaba , Wata
zuciyar ne tayi saurin cewa " Ke kama bakin ki ,kina masa maganan da bai masa ba zai fasa
faɗa Miki inda Ɓoyayyen masoyin ki yake ,gwamma kiyi shiru hakan nan . Kuna fira ne?.
Juyawa yayi yana kallon A'isha wacce itama shi take kallo kamin yayi magana ne ta muskuta
tana Sauke ƙafafun ta ƙasa tare da cewa " Sir Aaryaan don Allah fa alƙawari ka Ɗauka .
Hummm ɗan Murmushi yayi har Hushiryar sa na bayyana Kamin yace " uhm na Ɗauka ,amma
wannan sir Aaaryan din bana son jin shi . Ki rani da Yayan ki.! Yaya na ? Ta furta maganan cike
da kokonto kamin tace " Ai ɓoyayyen masoyi ne kaɗai Yaya na ". Okay na fahimta yayi
maganaetare da jinjinawa kamin yace " To ki kira shi ki tasa kiyi ta kallon sa kina ce masa
Yayan naki . Murmushi Su Mama sukayi suna kallon wannan Drama na Aaaryaan da A'isha .
Jin haka kuwa yasa A'isha Rau rau da ido tana shirin kuka tace " Na Amince amma kace zaka
faɗa mun inda Ɓoyayyen masoyi na yake .? Eh mana nayi Miki Alkawari , Mama kuka fa na
ganta y
Tanayi wai Ɓoyayyen masoyi... Murmushi Mama tayi tana cewa " Shine kace zaka nemo mata
shi kenan ?. Eh Mama yayi maganan yana murmushi tare da ficewa daga Bedroom din .
Takawa Mama tayi zuwa inda A'isha Farida ke zaune , A'isha tashi ki Wanka ki dauro Alwala sai
ki fito kici Abinci .
Gyada Mata Kai A'isha tayi tare da cewa To Mama . Daddy ne yace " Bedroom din yayi Miki ko
?. Eh Daddy sosai ma kuwa ". Murmushi duka suka yi suna jin dadin ganin A'isha cikin walwala
kuma ba tare da tasan Wani sirri ne daban da suke ɓoye mata ba a tunanin su .
**
Washe gari da misalin karfe Bakwai na safe A'isha ta kammala Shirin ta cikin Uniform din ta mai
launin dark blue skirt Rigar fari da necktight , Wow kyaun nata sai Wanda ya gani . School bag
din ta ta goya tana nufar Dinning room inda ta tadda Daddy Da Aaaryaan Zaune Mama kuwa
tana kitchen. Gyefe Yusrah ta gani Wacce bata san lokacin da ta iso ba , Kallo Ɗaya Aaaryan
yayi mata ya datse Hirar da suke da Bie bie yayin da Yusrah ke maganan zuci da cewa " Yar
mara Asali da tushe ta zama yar gida....!
Dama gare ku masu buƙatar Maman teddy ta Tallah maku Hajar ku . Ko wani irin tallah muna
yin shi indai bai saɓa ma shari'ar Muslunci ba . Yanda tsarin yake... Tallah Tun daga Farkon
littafi har ƙarshe ana yin shi akan 5k .
Tallah a status for 3 days Ana yin shi akan 2k .
Idan kuma a status ne sau Ɗaya na kwana ɗaya 24hrs ₦500
Idan kuma a saman Page Ne sau Ɗaya ₦500 .
Idan na Sau uku ne a saman Page ₦1k .
Idan kuma aƙasan page Sau Ɗaya ne ana yin shi akan ₦500
Idan kuma ƙasan page ne sau Uku ₦1200
Idan kuma har a kammala book ne a ƙasan page ₦3500
Zaku iya tuntubar nombobina domin ƙarin bayani 08081202932/ 09061466409 .
*Littafin fƴaɗe isn't for Free... pay ₦500 for the regular payment while VIP payment it's ₦1000
Nd the special payment is ₦1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank Or MTN
card thru 08081202932 ,if it's VTU transfer you can send direct via 09061466409 and send
evidence of payment thrw this WhatsApp number 08081202932 tnkc u.* Mrs usm
***Mamanteddy***
[5/21, 8:50 AM] my number: *️FƳAƊE....!️*
***Romantic love Sympathetic and Erotic Story.***
*SHATOU MAMAN TEDDY *
***26***
*Don Allah kar ki karanta mun Idan baki biyani ba , Littafin nan na kuɗi ne Regular group
₦500... VIP group ₦1000... Special payment ₦1500 via 6037312299 Mohammed A'isha
keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932...Idan VTU transfer ne sai ki tura
kuɗin ki kai tsaye ta Wannan number 09061467409*
```~Tallah~```
To babban magana ina iyaye mata masu san kasancewa da mazajen su har Abada da'iman?
Ina macen da matsaloli na Jinnu ko Sihiri yayi mata katutu ya addabi Zaman Auren ta ke dama
Rayuwar ki baki ɗaya ...to Allah nacewa tashi in taimake ka . Mata masu fama da Rashin aure
shekaru 30 ko sama da hakan duka a gaban iyayen ki abun tun bai damunki a yanzu dole ya
fara damunki...” maza garzaya taskar Empire domin warwarewar duka matsalolin ki ...na duba
kuma na gani , Maganin ta babu ɓata sam , da Ayar alƙu'ani take magani ba tsafi kawai
Kunsan Magani da Ayar Allah , Allah na saurin amsa kamar yankar Wuƙa . Bhuzuwa Empire
Aikin ta ya haɗa ta Hanyar alƙu'ani ,tana ma ƴammata marasa farin jini magani da zallar nono ,
ƙwai ... mallaka babu irin wanda bata yi , na suratul yaseen, Rahman , Izaja'a , jauharatul kalam
da dai sauran su ...masu buƙatar ƙarin bayani ga nombobin su kamar Haka 08139762831 Allah
ya taimaka Amin .
*Second Round advert for you mah love*
Ina mata yan ƙwalisa masu son Ado na kece raini dan gane da saka suturu....kun sai dai sutura
itace mace , ƙwarai kuwa kaya kike buƙata ? To kin samu . Dangane da Atampha , lace ,
materials, Shadda Galila & Gezna .Hand bag's, Takalma na yara da manya , Dubai or foreign
duka zaku same su a wurin Hajja Fatima a nan birnin Zaria . Ina masu buƙatar mayafai na
alfarma da kuma na ƴammata acafai acafai? To duka zaku same su ƙarin daɗi harda Abayas
Arabian Gown duka zaku same su a wurin Hajiya Fatima kai abin sai Wanda ya gani , ga
tsaruwa ƙyau da rahusa ku dai kawai ku tuntuɓi Wannan number domin ƙarin bayani
**
“Hankalin Aaaryaan idan yayi dubu ya tashi ,nufar falon su Mama yayi kansa na sara masa
Wannan yarinyar wai me take nufi? Ta mai dani kaman sa'an Wasan ta? To Meye ma taje tayi ta
faɗa ai ko Daddy ma yasan me nake yi and so what don ta faɗa mawa Mama itama ta sani A
yau.? Mtswwww Dogon Tsaki yajah yana mai maida Ƙafarsa baya da zummar Ya juya inda
Bie-bie take , Wata zuciyar ne tace masa " Ka shiga kayi mata baraza sannan ka fito , at least ai
tana tsoron ka , rashin kunya ne da girgiwa yayi mata yawa .
Saurin Amincewa da shawarar Da zuciyar sa ta basa yayi yana nufar Falon Da su Mama suke
ita da Inna Hansai A dai dai lokacin ne yaga Mama na zaune idanun ta na tsiyayar da ƙwallah
mai tattare da tsananin damuwa ..? Hankalin sa ne ya tashi Wani irin Tsawa ya daka mawa
A'isha dake Tsugunne Gaban Mama itama tana kukan , shi duk a tunanin sa Ta faɗa