Showing 15001 words to 18000 words out of 41790 words
Chapter 6 - Fyade Book 2 Complete Hausa Novels by Aisha Maman Teddy.pdf
ne Da Singlate maza wanke mun yanzu . Tsayawa A'isha tayi tana kasaƙe
tare da bin sa da Kallo , shi kuma dai dai yana juyawa tare da son Tafiya amma kuma sai ya
tsaya yana cewa " Bada inji zaki Wanke ba da hannun ki nake so ki Wanke.......!
GN
[5/21, 8:50 AM] my number: *️FƳAƊE....!️*
#Romantic
#Sympathetic nd
#Erotic
#story.
#BONUS
Wannan shafin bonus ne saboda ganin yanda Wasu ke tambayar Littafin Fyaɗe a groups da
Sauran Mutane ,a tunanin su littafin kyauta ne , Amma sam ba haka bane , masu tunanin
Wannan littafin Free ne to na kuɗi ne tun a farkon pages dina na Wancen na faɗa don haka ga
Bonus nan duk mai buƙatan Wannan littafin na kuɗi ne Regular group ₦500...Vip group
₦1000... special ₦1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta
Wannan number 08081202932...idan VTU transfer ne sai ku tura ta Wannan number
09061466409.
013
Bismillah.!
Ba tare da ta san ina zasu nufa ba ,ko ina zai kaita a wannan halin ya fice da Moton sa daga
cikin Gidan baya ko waiwaye ransa a dagule yake . Kaman kuma yanda itama Nata zuciyar tayi
mata baƙi , tambayar da a kullum a ko wacce Rana take mawa kan ta ɗaya shine " Mai tayi
masa yake azabtar da ita haka ? Wata zuciyar nata ne ta kuma cewa " Inda zaki duba dakyau
zaki ga Sau biyu kenan yana Wanke kyaƙyƙyawar fuskar ki da Mari wanda ko wani guda Daya
sai kin kusa Shiɗewa don azaba . Wannan wani irin zalunci ne daga Aikin Girke² ya zama izaya
kaman Wanda na taba yi masa Wani abu? Ko Yusraht da na Nasan nayi mata Sau daya na
ganta kuma bata sake zuwa ba bare tabi ta kaina da Mari ..." Juyo da kallon sa yayi yaga
idanun ta na akan sa , Wanda da'alama wani Duniyar tunanin ta faɗa . Ke Lafiya kike kafe Ni da
Ido ? . Ya kare maganan yana zuba mata Lulun idanun sa . Kauda kan ta tayi gyefe tana bin
Windown motan da kallo tare da juya masa kyeya. Keee...! Ta ji ya kuma Kirar ta ,wanda tayi
masa banza kaman Bama tasan da ita yake yi ba .
Takaici ne ya kamasa Wannan yasa shi cigaba da Driving ɗin sa Yana jin tsananin Zafi a zuciyar
sa musamman idan ya tuna da yanda ya tadda Sadeeq na ƙwaɓe Wandon sa yana Goga mata
Buran sa . Ƙiuuuuu Taji ƙarar taya a ƙwalta Aaaryaan na kusan Kara mawa wani mai mota Civic
Allah ya kiyaye yayi Saurin kaucewa . Tsoro ne ya kama A'isha zuciyar ta na bugawa wani irin
ƙara take ji na haɗuwar mota da Ƙwalta . Innalillahi wai'inna ilaihir raji'un Take maimaitawa kan
Aaryaan na buguwa Da Jikin Seat Ɗin Allah ya kiyaye Glass Din Windown .Cikin ƙara ji ta
matsa Kusa dashi tana kai hannun ta tare da Kama fuskar sa tana Tallabo shi duka , Wayyo
Yallaɓai kana lafiya kuwa? . Tayi maganan a matuƙar firgice tare da Tsoron halin da zata gan shi
ciki ...Ganin idanun sa a rufe bai ce mata komai ba kaman Wanda baya numfashi yasa ta
Saurin saka Hannayen ta duka biyun tana Girgiza kan sa tare da Tallabo fuskar sa ganin yanda
Mutane suka fara tunkaro motan nasu don hankulan jama'u ya tashi...Aaar...Aaryaann ....! Ta
kira sunan sa cike da Rawar murya tana shirin fashewa da Kuka . Kamin ta rufe baki ne taji ya
kamo bakin ta yana haɗawa da nashi tare da kama laɓɓanta yana Tsotsa , cuku² take na Son
Ƙwace kan ta ,amma sai tara hannun sa yayi yana matse ta tare da lalubar Harshen ta yana
cafka cikin Wani irin Salon da yasa A'isha Farida fara tunanin Aaryaan wannan abun nasa is
much . Hawayen Idanun ta ne suka ƙarika Sauko mata dai dai mutane sun taru suna bubbuga
Murfin Moton wasu kuma window Glass din . Sam Aaaryaan baya ta kansu bai ma san da su ba
sai A'isha Farida dake watsa ido tana rarraba su . Hannun sa take ji yana shafa hannun ta da ya
haɗa su tare da murxa yan yatsunta .... Ganin Wannan Abun yasa mutane fara maganganu
suna fadin Wannan Wani irin shahara ne haka ? Idan matar sa ce duk soyayyar iskancin nasu
su Baro Gida su taho Titi suna Shirin hada mana Haɗari ? . Wasu ne suka amshi mutumin da
cewa " Kai Anya Matar sace ,kasan fa masu kudin nan babu Allah a tare dasu , kar yazo yasaka
yarinya a moto ne da karfin tsiya yana shirin lalata da ita kalli fa yanda take kokarin kwace kan
ta daga Gare shi?. Yallaɓai Sir bude motan .! Muryoyin mutane mabanbanta ya shiga
Kunnuwan su . Amma kuma har A lokacin cigaba yayi da kissing din laɓɓan ta kamin daga
bisani ya zare bakin sa daga nata .
Tsayawa tayi don sai a sannan taga yawan mutanen da suka rufe Moton nasu dama da hagu
kowa na fadin A bude Moton . A wulaƙance kuma cike da baƙin Miskilanci ya fara sauke Glass
din a hankali kana yabi mutanen da kallo . Jikin A'isha Farida ko ina Rawa yake karr² kaman
mazari ganin yanda ido duka ya dawo kan su . Wacece ita naka ? Tambayar da Wani ya wurga
masa kenan , Wanda Aaaryaan Tsayar da Lulun idanun sa yayi akan mutumin ,nan take
kwarjinin Aaaryaan yasa ka mutumin fara kame kame irin dattijon nan ne masu zaman Hanya
kuma faɗata...amma ganin idon Aaryaan ya fahimci ya fishi tijara wannan yasa wani daga cikin
su cewa " Sato yar mutane kayi ka lalata ta ? Wai ku masu kudin nan mai yasa bakwa da adalci
ne me kuke takama dashi? Kudin Duniya kudin banza Da zaku mutu ku barta . Yunkurawa
Aaaryaan yayi yana Shirin ballo Murfin Moto ya fita , cikin Sauri A'isha Farida ta fara masa kuka
tare da fadin " Don Allah tana cigaba da Sa masa kukan . Ke yarinya waye shi a wurin ki?
Dakko ki yayi a Moton ya saki da karfin tsiya yana ƙoƙarin Miki FƳAƊE..?
Kallon mutumin Aaaryaan yayi dai dai kuma shima mutumin na kallon sa , yallaɓai Muna
sauraren ka wacece ita a wurin ka?. Kallon Banza yayi ma mutumin kana yace " Gata nan ka
tambaye ta. Jin hakan yasa mutumin kallon A'isha Farida da take goge Hawayen fuskar ta .
Yarinya waye Shi a gurin ki?. Shiru tayi tana kallon mutumin , Wanda juyowan da zata yi sukayi
ido hudu da Aaryan, gaban ta ne ya fadi ganin irin kallon da yake mata ,wannan yasa A'isha
Farida saurin cewa " Mij..Miji na ne Malam . Allah sarki Kuyi hakuri don Allah, Amare ne.!
Mutumin yayi maganan yana kallon sauran yan uwan sa da suka yi dafi² suna jirar Ayi tashin
hankali . Dan Allah dan nan idan kana tuki a ringa kulawa , idan kuma ana bukace da Juna ku
rinka Hakuri har sai kun koma Gida. Hannu suka yi da Aaaryaan yana cewa " To mun gode
kana ya fara jan moton yana barin Wurin tare da barin mutane da sakin baki , don Abin nasa
yayi yawa ,idan ko jaraba ce dashi to basu taɓa ganin Jarababbe irin shi ba .
Bayan sun ɗan yi nisa ne Aaaryaan ya kalli A'isha Farida tare da cewa " Kika ce Ni mijin ki ne?
Saurin ɗago kan ta tayi tana kallon sa tana Kame kame ...ina sauraren ki? Babu magana kenan
? Ya kuma jefa mata tambaya. Eh ai naji suna kokarin ɓata maka suna ne? . Tsayawa yayi yana
kallon ta itama shi din take kallo . Ohk . Kin ji me dattijn nan yace kuwa? Wai na rinƙa Hakuri sai munje gida nayi , to me kika ce na
cigaba ko na bari mu koma?. Shiru tayi masa Tana jin zuciyar ta babu daɗi duniyar gaba Daya
tayi mata Ɗiff.
Amma kin san me ya jawo duka wannan Abun kuwa?. Kamin ta basa amsa ne yace " Sadeeq,
me yasa kika bari Sadeeq ya hada jikin ki da nashi?. Ganin ta kuma kiyi masa magana yasa shi
daka mata gigitaccen Tsawa Me yasaaa...!! Gigif tayi tana mutsikar ido tare da cewa " Bai mun
komai ba , Bai mun ba Allah . Bai Miki ba nazo na ganshi Rungume yana ......kasa ƙarike
maganan yayi yana dunkula hannun sa tare da dukan sitiyari . Cikin Sauri A'isha tace " Wallahi
bai mun komai ba, Na dauka kai ne shiyasa na tsaya?. Maganan da tayi masa ne yasa shi
tsayawa yana juya maganan a ƙwaƙwalwar sa . Ohk kin dauka Nine? Baki san ya nake Taɓa
jikin ki ba kike so Kice? Wannan bunsurun zaki haɗa dani? . To wannan ya zama na farko na
kuma ƙarshe nace Ni kaɗai zan rinƙa sex dake da ma komeye Ni kaɗai zan yi idan kuma na
kuma ganin ki da Wani Allah sai na raba mutum da maxantakar sa . Kasa magana tayi masa sai
zubar Hawaye da take yi , a haka suka isa Wani tsadaddan ƙayataccen Private school . Benene
hawa biyu ga sunan makarantar an rubuta shi a sign bord . Parking moton sa yayi a inda ake
parking kana ya juyo yana kallon ta . Hannun sa ya yafito ta dashi yana mata Alaman ta matso
Garesa wanda babu musu ta matsa kusa dashi . Hannun sa yasa yana goge Hawayen Fuskar
ta tamkar mutumin kirki wanda baya son kukan nata . I'm sorry bana Son Wannan kukan You
know?. Gyaɗa masa kai tayi kamin yace to maza share Hawayen ki mu shiga Kinga Sabon
makarantan yayi Miki ko? . Juyawa tayi tana kallon makarantar kamin ta saki Murmushi tana
cewa " Sosai yayi NGd .
**
Motoci ne ke shigowa gidan Marshal Abdu Kareem A jere kusan Goma sha biyu kuma duka
Kirar Benz wanda tsadan ko wanne ya haura 50m. Gyefe guda Hajiya Kubrah ce sanye cikin
shigar ta na alfarma Ya saka Wata jallabiya golden Mai dauke da stones masu kyau . Kan ta
daure cikin Mayafin Rigar . Murmushi take yi sosai Wanda hakan zai alamta maka cewa a yau
Marshal Abdu ya sauka a gari. Wasu Excouts ne suka fito tare da securities suna nufar Moton
na tsakiya tare budewa . Da gani kaga Aaaryaan kamannin sak har ya ɓaci babban mutum ko
ba'a faɗa maka ba kai da gani kasan wannan an bauta ma boko an kuma tara kudi ...Ni dai kai
tsaye cewa nayi Allah yasa halin ya saɓa dana rashin kirkin Aaaryaan. Nufan shi Hajiya Kubrah
tayi tana Hugging din shi tare da masa magana kasa² wanda hakan yasa ban samu naji mai
take fadi ba sai dai murmushi da naga ta yayi yana buɗe Murfin moton Hajiya kaka ce ta fito
tana gyara zaman babban Mayafin ta . Hajiya Barka da isowa . Cewan Hajiya Kubrah tana kai
hannu tare da kama Hajiya kaka wanda kai tsaye ta fara cewa " Kubrah ki aje halin nan na
turawa ki dau aure bauta . Wannan mutanen da kuka aje duka masu aiki ne ? Hummm idan
kana duniya kasha kallo , Ina mai gidan nawa?. Cike da danne ɓacin Rai Hajiya Kubrah tace "
Yana part ɗin shi nake tunani . To mu je daga ciki , Allah dai yasa y rage wannan zafin zuciyar
nasa ... murmushi Daddy yayi kana ya amshe da cewa " Ai Halin Aaryaan Hajiya ba mai
chanzuwa bane , ga zafin zuciya ga saurin kai hannu . Buɗe baki Hajiya kaka tayi tana cewa "
Aaa Dole na cigaba da basa Ruwan alwala , don bana son na Aura masa Yusraht da Wannan
Irin zuciyar nasa ai sai yayi ta dukan ta , kuna sane da bakar wukuban sa da tasha . Wallllll
Hajiya Kubrah tayi da ido tana Girgiza kai tare da bin bayan Hajiya kaka don maganan nata
sam bai mata dadi a rai ,kawai tsiyar Hajiya kaka ne take gudu wannan yasa take daga mata
kafa .
**
Bayan Aaryaann ya kammala ma A'isha Farida komai na registration ne sannan suka dauki
hanyar dawowa gida , Bin uniform din da aka bata da littafai da komai na dalibai tayi tana cikin
jin dadi fuskar ta yaki boyuwa tuno da maganan sa a lokacin da suka tambaye shi wacece ita a
wurin shi ,sai basu amsa yayi da ita Ƙanwar sa ce . A hankali take bin littafan da jakar bayan ta
da kallo . Sabon kyewar sa ne ya fara Dawo mata , Hawaye ne ya fara bin Kuncin ta tana kallon
uniform din . Jin shashsheƙar ta yasa Aaryaan kallon ta yana cewa " Me kuma ya faru ?.
Ɓoyayyen Masoyi na tuna ..! Tana maganan tare da ƙara narkewa . Wani irin kallo yayi mata
yana cewa " Ki goge shi a lissafin ki da rayuwar ki umarni ne Wannan . Juyowa tayi tana masa
Kallon ban fahimta ba ,kana tace " Shine farin ciki na a duk lokacin dana ke cikin bakin ciki ...
Kuma abin da kayi mun ina faɗa maka sai ya rama mun cin zarafin da kayi mun na ya mace ,
kana ganin Mama na talaka , kuma babu Baba ta ƙare maganan tana fashewa da kuka kamin ta
cigaba da cewa " Amma kar ka manta ina da mai sona Ɓoyayyen masoyi.
Gani tayi yayi parking moton a gyefen hanya . Mai da Glasses ɗin yayi yana Rufewa Windown
moton , kana yace " Okay bari nayi Miki yanzu wani fyaden , so that idan kuka hadu sai ki faɗa
masa duka abun da nayi Miki a rayuwa . Hannun ta tasa tana murɗa Murfin moton da zummar
ficewa ,amma sai taji garam...kamin ta juyone ta ji yana kwantar da kujerar da take zaune ,
wanda cike da tsoro take fadin " Don Allah kar kayi mun komai na tuba ba zan sake ba don
Allah . Shiiiii Dama fa hanya nake nema ,kuma kece da kanki kika tsokano komai ya ƙare
maganan yana saka hannun sa cikin Wandon sa tare da juya Buran sa , Saurin rintse ido tayi
jikin ta ma kerma......!
To wannan pagen bonus ne zaku iya fitar dashi don masu tambayar littafin da basu san na kudi
bane su sani a yanzu don su yi payment nasu kaman haka .
Regular group ₦500
Vip group ₦1000
Special ₦1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan
number 08081202932
#MAMANTEDDY
follow my YouTube channel @MAMANTEDDY YOUTUBE CHANNEL. domin samun Audio
books namu mun gode.!
[5/21, 8:50 AM] my number: *️FƳAƊE...!️*
015
Littafin fƴaɗe na kuɗi ne ban yarda Wanda bai biya ba ya karanta Don Allah...Masu buƙatar
book din Regular group ₦500...Vip group ₦1000... Special ₦1500 via 6037312299 Mohammed
A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932.
So sorry for the late Update .
Bin sa Da kallo A'isha Farida tayi tana Sada kan ta ƙasa tare da cewa " To Ranka yadaɗe .
Ficewa yayi yana barin Bathroom din tare da barin A'isha Farida a tsaye . Juyawa tayi cikin
Sauri da zafin Aiki don tayi Sauri ta gama ta gudu ɓangaren su bata son ya kuma tadda ta ko
suyi ido biyu da ita . Ɓangaren Naawaaz kuwa Hajiya Lubna sam fir taki amincewa da magannn sa na Aisha Farida
da yake mata , Daddy dai bai nuna masa komai ba Don shi cewa yayi zai bincika Asalin
Yarinyar yanzu ya fara shiga jikin ta har ta amince masa tukuna . Don Har a zuciyar Daddy yaji
dadi kwarai Da jin magannn Naawaaz na zaiyi Auren , Don shi ko wani Shashanci da suke yi
tun daga Gida nigeria da Sauran kasashe duka yana sane ,don ana kawo masa Report akan su
. Bayan Fitar Naawaaz ne cike da farin ciki Daddy yasa PA ɗin sa ƙirar masa Numbern Alh
Abdu Kareem mahaifin Aaryaan . Gaisuwa ce sukayi sosai irin tasu ta manya kuma da
surukutar Juna , Kana daga Bisani ya fara masa Magana Auren Naawaaz da yar Aikin gidan sa
Wanda shi bai san da Zaman ta ba . Kabbara Daddy yayi jin Abun yanda yayi matuƙar burgeshi
. Allah sarki Alh Abdu Ni yanda nayi tunanin yaran nan ai ban kawo Naawaaz zaice yana Son
Yar Aiki ba kai mashaallh ,naji dadi ko ba komai yaran mu zasu taso da Soyayyar Talakawa da
kuma nakasa dasu . Murmushi Daddy yayi tare da cewa " Ƙwarai kuwa Alhaji , Yanzu ka fara
tuntuɓar ita mahaifiyar Aaaryaan don kuji Halayyar Yarinyar da Nasaban ta . Ƙwarai kuwa
Hakan za'a yi , idan komai mun kammala shi suma su Sadeeq da Aslaam duka sai su fiddo da
matan su Da shi kan shi Shakiyi Aaryan don na lura ya fi su rashin kirki .... Dariya Daddyn
Naawaaz yayi yana faɗin Ai duka Alhaji Halin su daya ne ,shiyasa abotan ma yazo Daya .Nima
kuma zan fi son naga an hada Auren nasu duka a lokaci guda anyi mun huta , daga nan babu
maganan Ƙuruciya duka zasu daina komai idan an aje iyali . Ƙwarai Kuwa wannan Gaskiya ne ,
Yanzu mu samu Sun Honorable duka mu haɗu iyayen mu tattauna a daren yau don mu san
yanda zamu ɓullo mawa Al'amarin . A haka suka rabu a wannan lokacin kuma Daddy ya
kasance baya gida Wannan yasa shi Kirar Hajiya Kubrah yana Sanar mata da komai .wanda jin
hakan yasa gaban ta faduwa Ƙirjin ta na bugawa amma da yake ta goge da iya zama da mai
gidan nata sai ta nuna masa babu