Showing 39001 words to 41790 words out of 41790 words
Chapter 14 - Fyade Book 2 Complete Hausa Novels by Aisha Maman Teddy.pdf
mawa
Mama ne zuwan Bie-bie da duniyar cin sa da yake yi da ƴammata da matan Aure duka bai bari
ba . Baya tunanin lahira . Keeeee....! Okay You told her?. Kin faɗa mata ko?. Ɗagowa Sukayi
mama Lantana da Inna Hansai , haka itama A'isha dake rarraba ido tana kallon sa tare da
saurin Girgiza masa kai . Ƙurrr yayi mata yana bin ta tare da watsa mata manyan idanun sa
kaman mai son Gano Gaskiya , gyefe daya na zuciyar sa na harba masa da Sauri da Sauri
kawai sai yaji baya Son Mama tasan Baɗalar da yake aikatawa .
Masu karanta mun littafi bati Allah ya isa fa kuke karantawa gwara Don Allah ku bari ki daure
ki saya ki wuce wurin let's us back to Our Story .
Mama ne ta buɗe baki xata yi magana amma sai Inna Hansai ta riga ta , A'a Aaaryaan Wani
magana kuka yi ne? Ai bata ce komai ba tun Shigowar ta ,ganin Maman nata a wannan halin
itama shine fa ta rakube Gyefen ta tana kukan . Hannun sa yasa yana turbitsawa cikin Sumar
kansa tare da Sauke Numfashi a hankali ...Muryar Mama ne yaji tana cewa " Me ya faru? Meye
baka so ta faɗa mana?. Tsayawa yayi yana ɗan shafa Sajen fuskar sa tare da kame kame ,
kana ya kalli A'isha Farida da itama idanun ta na akan sa don ta matsu taji mai zaice kuma.
Dama Mama nace mata ne gobe zan taho mata da school uniform din ta , zata fara zuwa
makaranta a gobe inshallah kuma Nine zan kaita . So i see lyk bata farin ciki ne da hakan . Kai
Allah yayi maka Albarka Mama tayi maganan tana sakin Murmushi wanda faffaɗan Hushiryar ta
irin nasa sai da ya bayyana . Gimtse fuska A'isha tayi tana kallon sa baki sake tana mamakin
dama ya iya karya haka ?.
Takowa yayi yana isowa tsakiyar falon tare da zama a kasan Carpet yana Daura hannun sa
akan giwowin Mama . To Mama Idan A'isha ba Wani magana ta faɗa Miki ba , me yakawo
Wannan Hawayen na saman Fuskar ki Ummie?. Bana son Ganin Abun da zai Ɓata Miki ko mun
ƙanƙantanshi . Wasu Ƙwallah ne suka taho daga Ƙwarmin idanun Mama ,wanda cikin Wani irin
murya Na raɗaɗi ta fara cewa " Kayi Aaaryaan ban tsaya tare da kai ba , baka san Daɗin
Samun Uwa ta gari ba. Fiddo da ido A'isha tayi a Zuciyar ta tana cewa " Tab Ashe nima banyar
aƙas ba , Tsiwar mama na koya , Yanzu Hajiya Kubrah ba Uwa ta gari bace fa take
nufi...Hummm Ai mama da kin san Waye shi da abin da yayi mun , Wallahi da kin ƙara Wani
kukan akan Wanda kike yi a yanzu . Duka zancen zuci take yi dai dai tana maida Hankalin ta ga
Mama ne taji tana cewa " Amma nayi Rayuwar farin ciki na manta da duk Wata damuwa ta ,da
bakin ciki rashin Ka da mahaifin ka a tare dani, kasan Wacece ta dauke mun Wannan Damuwar
? A'isha ta , Auta ta .! Itace idan na kalle ta nake jin Zuciyata cikin matsanancin Farin ciki ,
Samun A'isha A Rayuwa ta alheri ne babba. Ummie...! Yayi maganan tare da kama hannun ta
yana sarƙewa da nashi tare da gyada Mata Kai Alamun yana Sauraren duk Abin da take fadi
kuma yana jin shi a jinin jikin sa.“ Aaaryan...”
Amsa ta yayi yana furta " Na'am Ummie na”.
Aaaryan ga A'isha ta nan ko bayan Raina , ka kula mun da ita , tun da muke tare ban taɓa bari
hawaye na baƙin ciki ya sauka daga idanun ta ba ,ko laifi tayi Ni abun da nake yi goya mata
baya , wannan yasa ta taso cikin walwala da jin dadi . Ka kasance kana kulawa da ita tamkar Ni
, koma fiye ...” A wannan lokacin ne idanun A'isha Farida suka fara fidda Hawayen tausayin kan
ta , Wani irin kallo Tayi mawa Aaaryaan a zuciyar ta tana cewa " Yazo ya rabani da mama na".
Kawai sai ta fashe da kuka tana nufar Mama tare da faɗa jikin ta ,tana Rungume ta . Murmushi
Aaaryaan yayi yana danne Karayar da zuciyar sa tayi yana cire hannun sa daga Riƙon da yayi
mawa Mama tare da Ɗaura hannun sa a kan A'isha yana shafa Gashin kan ta da ya sauko har
gadon baya , alamun Rarrashi . Stop crying pls , zan kula dake kaman yanda Mama tace ".
Ɗago idanun ta tayi da suka yi duludulu na tsaban kuka kamin tace " Ni kulawa kuma na nawa
,wanda kamin ma ai na gode .! Tana faɗin haka ta komar da kanta tana ƙwantawa a Ƙirjin
mama .
Shi kadai yasan mene take nufi , Wannan yasa shi dannewa yana matsawa dab da kunnen ta
tare da raɗa mata ƙarikon Rungume ta pls ki koma cikin ta ne da Rayuwa ." . Saurin Ɗagowa
tayi tana kallon sa amma sai gani tayi yayi mata kallon sama da ƙasa yana watsarwa . Juyawa
tayi tana kallon Mama sai kuma taga ya miƙe tare da cewa " Ummie na bari na koma gida
yanzu na taho ma Wannan Small Kid din naki da Uniform din ta”. Dariya mama Tayi don ta gane
Tsokanan A'isha yake yi . Ƙwantawa tayi tana Sauke Numfashi a hankali tare da faɗin " Baka
san Wacece Ni ba ,but you will know who I'm i verry soon ". Ficewa yayi daga Falon dai dai
Israel na shigowa hannun sa ɗauke da tray manya irin bangajin nan asalin babban da
Abincicuwa haka yayi ta sintiri yakai ya dawo da kalolin Abinci wani Bowl ya aje wanda yake
dauke da Pepe chicken,Lumshe ido A'isha tayi tare da fadin Mama na bari naje ba ba ciki na
hakkin sa wallahi yunwa nake ji . A'isha acici....! Inna Hansai tayi maganan tana Dariya .
***
Ɓangaren Naawaaz kuwa tun da yaji Wacece matsayin Mama Lantana a wurin Daddy Farin
cikin sa ya ƙasa ɓoyuwa , Wanda ita ko Yusraht takaici ne ya sa ta tun da ta shige Bedroom ɗin
Hajiya Kaka bata sake fitowa ba har suka gama tattaunawar su tare da debo jiki suna tahowa
gidan Aaaryaan inda Su Mama Lantana suke . A kuma lokacin da suka isa A'isha ta shige
Bedroom tana barcin ta don sosai ta mike Ƙafa ta saki jiki abun ta . Hankalin Mama ya tashi
Ganin Wanda bata yi tsammani ba . Musamman mahaifiyar Nawaaz wanda ta nuna mata
soyayya tun bata da Wayo . Kuka suke yi sosai . Yayin da su Daddy da Hajiya kaka da Sauran
yaran nasu samari ke Hamdala ,don Har Anan Aslaam yana Wurin a wannan karon har da
Sadeeq don Aslaam fir yaƙi koma gida yace ba zai iya barci ba sai yaga Matar sa don sunan da
ya naɗa ma A'isha Farida ke nan a zahiri da kuma birnin zuciyar sa . Bayan faruwar komai ne
da ban Haƙuri Daddy da kan sa yaba ma Mama haƙuri tare da roƙon ta a gobe zasu tafi Garin
Kaduna don A ƙara sabun ta auren su , sannan kuma anan ne Hajiya kaka take tambayar ta
Wacece A'isha a gareta . Shiru Mama tayi idanun ta da fuskar ta na sauyawa wannan shine
karo na biyu a rayuwar ta da ta taɓa furta A'isha ba Ɗiyar ta bace. Girgiza Kai Hajiya da Su
Daddy suka yi cike da jin Matsananciyar tausayin A'isha Farida , Daddy yayi Alƙawarin Rufe
Wannan Sirri na bashi ne mahaifin A'isha ba . Kuma anan yake rokon su duka akan kar su bari
A'isha tasan Bashi ne mahaifin ta ba , yayi Alƙawarin kulawa da rainon ta fiye da Mahaifin da
yakawo ta Duniya .
Baƙaramin daɗi matanan Daddy yayi masu ba har da Aaaryan wanda yake ta fushe² ganin su
Nawaaz a cewan shi wannan wani irin masifan damu ne ?. Aslaam kuwa wani irin narkakkiyar
ƙauna da tausayin A'isha ya ƙaraji ya damƙar masa zuciya , Haka ɓangaren Nawaaz ma .
Sadeeq dai shiru yayi yana Ganin ikon Allah , a ran shi yana cewa " Meye Na riƙe Yar da ba'a
san Asalin ta ba ? Abun da yafi a kaita Gidan marayu ko kuma ta cigaba da Shara da Goge
goge ." anan ne aka rufe Wurin da Addu'a, wanda sai a sannan Mama ke cewa " Ina Hajiya
Kubrah . ? Dafe kai Daddy yayi tare da cewa" Ayyya kin ga Sam na manta mu taho tare da ita
,Ammma kummmmm......Kamin ya ƙarika ne suka fara Ganin BBC news na Hasko masu
Fuskar Hajiya Rahmatu ,wanda cikin sauri Hajiya Kaka da Mommy Lubnah suka hau faɗin
'la'ilah ha'illah . Hajiya Wannan Ai Rahmatu ne . Gani sukayi an rife jikin ta da wani
wulaƙantaccen Ƙyalle , fuskar ta kawai ake dauka . Gyefe guda kuma Gawar bokan tsubbu ne
warwasss shi ba a sitirtashin ba , yana Kwance baki ƙirin bakin shi kudaje sai bi suke , gaba
ɗaya ya sauya ya koma tamkar naman Daji mara kyaun gani . Babu Abin da yan jarida ke
Haskowa Fache Marar shi inda aka datse maxantakar sa .!
Nan kuma take BBC news suka fara fadin Waye shi da kuma ita Hajiya Rahmatu wanda suka
ce sun ga Gawar sune A tare da juna daga karshe suka bayyana suna son karin bayani daga
Ministan Tsaro . Dafe kai Mama Lantana tayi tana taxbihi cike da furta Innalillahi wai'inna ilaihir
raji'un. Yanda ake Haska bokan yafi daga masu hankali . Cikin Wani irin yanayi Hjy Lubnah tace
" Yaya Abdu don Allah kayi saurin kirar wayar Hajiya Kubrah kar Ta ga Wannan Al'amarin
hankalin ta baƙaramin tashi zai yi ba . Cikin Sauri mama Lantana tace " Kwarai kuwa ya kamata
yanzu ayi Saurin isa inda Take don kwantar mata da Hankali . Wannan ne yasa su tashi duka
suna sauri tare da nufar Gidan Marshal Abdu Kareem, sai iya Mama Lantana ta tsaya , Wanda
bayan tafiyar su ne ta juya tana nufar Bedroom din ta inda Inna Hansai take ,amma itama anan
taga Wayam .
Mene hansai ke nufi? Badai tafiyar dana hanata ba ne shine ta fakaici ido na ta yi? . Hummm
Sauke Ajiyar zuciya yayi tare da cewa " Ban taɓa haduwa da mace ta gari mai so Tsakani ga
Allah ba kaman ki Hansai . Baki na ba zai iya kwatanta Miki godiya ta a gare ki ba .sai dai nace
Allah ya saka Miki da mafificin Alheri . Kuma Nima ina nan zuwa gare ki....!
**
Hankalin Hajiya Kubrah yayi masifar tashi a wannan Rana , addu'ar ta ɗaya shine Allah yasa
Rahmatu kamin ta mutu bata faɗa mawa kowa itace take mawa Aiki ba . Koda su Mommy
Lubnah suka taho kuka ta fasa na makirci har tana shiɗewa tana dawowa wanda hankalin su ya
tashi ainun . Ganin haka yasa Daddy sakawa A fitar da Hajiya Kubrah kasar Nigeriya a yau ko
hankalin ta zai kwanta . Baifi da minti biyar ba , jirgin Yawo ya sauka a katoton farfajiyar gidan
wanda yafi filayen jirgi biyu wannan jirgin yawon na sauka . Wanda mintuna Goma tsakani jirgin
ya tashi zuwa kasar London da ita ." Shi kuwa Aaaryaan A wannan Rana ya ga abun mamaki ,
yanda Hajiya Kubrah ke suma tana farfadowa duka a karya . Bayan yasan itace shaiɗaniyar .
Bai koma gidan su Mama ba sai da komai na Kayan A'isha Farida , sannan . A washe Gari ne
yaso yakai ta ta fara zuwa ,amma kuma sai Daddy ya matsa kan cewa " Kaduna zasu fara
tafiya dangin Mama don su shaida komai. Allahu Akbar . malam kuwa mahaifin Mama Lantana
a lokacin da suka isa ya ganta Suma yayi gau....Wanda bayan ya dawo hayyacin sa ne yake
kuka ido biyu tare da roƙon gafarar ta , ita tana yi shima yanayi . Daga bisani komai sai dai
muce Mashaallh don su Mama na shiga cikin gida ba da jimawa ba su Daddy da Sauran
manyan mutane suka taru a zauren Gidan aka maida Auren Mama Lantana da Daddy Marshal
Abdu Kareem.....!
Yanzu fa labari aka fara shi dis is just the beginning of the story. Somumtaɓi ne wannan .!
*Kar ku manta the Novel isn't for free it's paid book pls idan kin shirya kindly pay ₦500 for the
regular payment while VIP payment it's ₦1000 special ₦1500 via 6037312299 Mohammed
A'isha keystone bank Or MTN card via this number 08081202932 ,if it's VTU transfer you will
send directly to this number 09061466409 and show your evidence of payment thrw this
WhatsApp number 08081202932 .*
*Mrs USM*
*#MAMANTEDDY*
[5/21, 10:43 AM] my number: Dama gare ku masu buƙatar Maman teddy ta Tallah maku Hajar
ku . Ko wani irin tallah muna yin shi indai bai saɓa ma shari'ar Muslunci ba . Yanda tsarin
yake... Tallah Tun daga Farkon littafi har ƙarshe ana yin shi akan 5k .
Tallah a status for 3 days Ana yin shi akan 2k .
Idan kuma a status ne sau Ɗaya na kwana ɗaya 24hrs ₦500
Idan kuma a saman Page Ne sau Ɗaya ₦500 .
Idan na Sau uku ne a saman Page ₦1k .
Idan kuma aƙasan page Sau Ɗaya ne ana yin shi akan ₦500
Idan kuma ƙasan page ne sau Uku ₦1200
Idan kuma har a kammala book ne a ƙasan page ₦3500
Zaku iya tuntubar nombobina domin ƙarin bayani 08081202932/ 09061466409 .
*Littafin fƴaɗe isn't for Free... pay ₦500 for the regular payment while VIP payment it's ₦1000
Nd the special payment is ₦1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank Or MTN
card thru 08081202932 ,if it's VTU transfer you can send direct via 09061466409 and send
evidence of payment thrw this WhatsApp number 08081202932 tnkc u.*
Mrs usm
***Mamanteddy***
[5/21, 2:21 PM] my number: *️FƳAƊE....!️*
***Romantic love Sympathetic and Erotic Story.***
*AISHATU MAMAN TEDDY *
***28***
*Don Allah kar ki karanta mun Idan baki biyani ba , Littafin nan na kuɗi ne Regular group
₦500... VIP group ₦1000... Special payment ₦1500 via 6037312299 Mohammed A'isha
keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932...Idan VTU transfer ne sai ki tura
kuɗin ki kai tsaye ta Wannan number 09061467409*
```~Tallah~```
To babban magana ina iyaye mata masu san kasancewa da mazajen su har Abada da'iman?
Ina macen da matsaloli na Jinnu ko Sihiri yayi mata katutu ya addabi Zaman Auren ta ke dama
Rayuwar ki baki ɗaya ...to Allah nacewa tashi in taimake ka . Mata masu fama da Rashin aure
shekaru 30 ko sama da hakan duka a gaban iyayen ki abun tun bai damunki a yanzu dole ya
fara damunki...” maza garzaya taskar Empire domin warwarewar duka matsalolin ki ...na duba
kuma na gani , Maganin ta babu ɓata sam , da Ayar alƙu'ani take magani ba tsafi kawai
Kunsan Magani da Ayar Allah , Allah na saurin amsa kamar yankar Wuƙa . Bhuzuwa Empire
Aikin ta ya haɗa ta Hanyar alƙu'ani ,tana ma ƴammata marasa farin jini magani da zallar nono ,
ƙwai ... mallaka babu irin wanda bata yi , na suratul yaseen, Rahman , Izaja'a , jauharatul kalam
da dai sauran su ...masu buƙatar ƙarin bayani ga nombobin su kamar Haka 08139762831 Allah
ya taimaka Amin .
*Second advert*
Ina mata yan ƙwalisa masu son Ado na kece raini dan gane da saka suturu....kun sai dai sutura
itace mace , ƙwarai kuwa kaya kike buƙata ? To kin samu . Dangane da Atampha , lace ,
materials, Shadda Galila & Gezna .Hand bag's, Takalma na yara da manya , Dubai or foreign
duka zaku same su a wurin Hajja Fatima a nan birnin Zaria . Ina masu buƙatar mayafai na
alfarma da kuma na ƴammata acafai acafai? To duka zaku same su ƙarin daɗi harda Abayas
Arabian Gown duka zaku same su a wurin Hajiya Fatima kai abin sai Wanda ya gani , ga
tsaruwa ƙyau da rahusa ku dai kawai ku tuntuɓi Wannan number domin ƙarin bayani
07039577686.
“ Murmushi Daddy Marshal yayi yana Kallon A'isha da farin cikin ta yagaza ɓoyuwa ma saman
ƙyaƙyƙyawar Fuskar ta