Showing 9001 words to 12000 words out of 41790 words

Chapter 4 - Fyade Book 2 Complete Hausa Novels by Aisha Maman Teddy.pdf

bata taɓa Ganin cin mutunci irin na Yallaɓai Aaryaan ba
. Daga Ruwan daɗi na zubo ma Ladiyo ya koma sauya kala zuwa jini ..... Ammma a haka
gwazo yake buga ma . Yana sambatu tare da Faɗin Yallaɓai bai ishe Ni ba kar ka dakatar dani .
Facal² yake yi yana bugun Durin ta , Ladiyo tun tana nishi sama sama ta koma fuzgar numfashi
...wurin kaman an yanka ƙaramar dabba . Numfashin ta ne ya dauke Dai dai Gan gida na
Gantsarewa tare da fara Mata batin Ruwan Maniyin sa . Ya isa . Abun da Aaryan yace kenan

yana ɓanɓare A'isha daga jikin shi . Kallon Hajara yayi yana cewa " Ki kwashe ta ko badda ita
nan ,ki kuma tabbatar kin gyara Wurin . Juyawa Yayi yana shirin ficewa dai dai A'isha na juyowa
tana kallon Gan gida wanda ko riga babu jikin sa bata san lokacin da ya cire ba . Yana gyara
mazigiyan sa . Kasa ta kalla inda taga Wani irin jini wai duka a jikin Ladiyo ya fita. Wani irin uban
ihu ta yanka da gudu tayo waje tana nufar Ɓangaren Hajiya Kubrah.

***

Ƙwance Nawaaz yake yana juyi a Ƙayataccen gadon sa , Duk Kirar da Madam Nafee ke masa
sam bai bi takai ba. Da ya rufe idon sa ya bude Fuskar A'isha yake gani . Miƙewa yayi jin
Muryar Wata yar aikin sa tana cewa " Yallaɓai an hada Ruwan Wankan kaman yanda kace . ohk
. Ya furta tare da miƙewa wanda ya kasance daga shi da gajeran Wando da Singlate fari .
Takalmin sa yasa Dubai silipers yana saukowa Daga Benen Zuwa kasar falon Momyn sa .
Tsayawa Momyn tayi tana kallon sa Ganin bai kimtsa ba don jirar sa suke yazo suyi breakfast .
Dad ne ya furta " Nawaaz lafiya har yanzu baka kimtsa ba . Daddy momy amm dama ina So ne
na faɗa maku Wani Abu . Murmushi duka suka yi dama haka suke nunawa a gaban yaran nasu
tamkar babu sabani tsakanin su . Muna jinka Son ya akayi ? Wani farin ciki kake yi haka? Shin
daren jiya kayi barci saboda Wannan Tsaban farin ciki haka ?. Murmushi Naawaaz yayi yana
Jan daya daga Kujerun Dining din yana zama Momy Daddy Ina tunanin Aure zanyi ,na samu
Wacce nake mahaukacin So......! Idan na rasa ta zan iya komai ,ina jin son ta a jinin jiki na , ina
son na bata kulawa kaman yanda nake ba Yusrah .

Dariyar Yusra suka ji tana cewa " Ohhh Wow Yaya Nawaaz Wallahi har na ƙosa yar Waye ita? A
ina take ? A nan Abuja take ? Ko a malesia don Nasan kana da ƴammata da yawa acan .
Kamin yayi magana ne Mommy tace " Go no...we are listening . A ina take yarinyar ?. Cike da
jin kwarin gwiwa yace " Mommy Mai aikin Gidan Mom Kubrah ce . She's So calm , Aaaammm
kyakkyawa Kuma tana da natsuwa ... Enough please..! Mom ta katse shi tana huci . Are You
Okay Son ? Kana hankalin ka kuwa ?. Cikin Muryar jin haushi Yusrah tace " Mom he's Not.! Yar
Aiki ce kake so Yaya Nawaaz ?. Ya isa Daddy ya katse , Nawaaz Are You serious da gaske
kana Son ta meye sunan ta ? Numfasawa Naawaaz yayi yana kallon Daddy kana yace sunan ta
A'isha Farida.....!



*MAMANTEDDY*
[5/21, 8:50 AM] my number: *️FƳAƊE...!️*
Romantic
Sympathetic
Love N
erotic story

AISHATOU MAMANTEDDY

*10*
*Barkan mu da Rana☀️*


Littafin fƴaɗe na kuɗi ne...Don Allah kar ki karanta mun indai baki biyani kuɗin littafin ba.
Regular group₦500...Vip group₦1000... Special₦1500 via 6037312299 Mohammed A'isha
keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932...idan kuma VTU transfer ne sai
ku tura ta Wannan number 09061466409 **

Gyada masa kai Daddy yayi alamun yana Sauraren Naawaaz . Daddy anan take ,kuma ina
mahaukacin Son ta , Mommy please ki yarda dani Ba Wasa nake yi ba , i really love her , Kawai
ina jin Son ta a jinin jiki na ne . Ok to ka bar shi a iya jinin jikin ka , kar ka kuskura kayi tunanin
Auren Yar Aiki wai kuma ka kawo mun ita a matsayin suruka it's impossible for you ..! Miƙewa
Tayi kamin Daddy yayi Wani magana tana wuce shi fuuuuu tare da barin Dinning area din .
Kallon sa Yusraht tayi tana narke murya a sangarce tana cewa " Yayaa Are you serious ko dai
kawai ka faɗa ne ? I hate really hate her, bana Son yarinyar nan Saboda Nasan ita ce wacce
zaka ce kana So . Shiru Wurin duka yayi ba Muryar Wanda kake ji sai na Yusrah cikin gata da
sangarci ,kallon Daddy tayi tana fara matsar Hawaye tare da cewa " Daddy please ka roƙi Yaya
Naawaaz kar ya Auri Wannan yarinyar Daddy , talala zamu hada zuri'a dasu? Kuma talaucin ma
fa bai tsaya nan ba yar Aiki mai shara da Wankewanke ." Ba mutum bace Yusrah? . Daddy yayi
mata magana cike da dattako nasu na manya . Miƙewa tayi daga Zaunen da take tana fashewa
da kuka tare da bubbuga ƙafan ta a ƙasa . Daddy Wallahi ba zai Aure ta ba I really hate that
stupid girl And second Dad ƙaramar Yarinya ce she's not up to 16 to 17 in her age .

Ɗago ido Naawaaz yayi yana watsa mata Wani kallo na gargadi Sanin kan ta ne tasan halin sa
yanzu shi bai duka sai punishment wannan yasa ta fashewa da kuka tana nufo Nawaaz tare da
fadawa jikin sa tana kukan ta sosai . Yayaa Nawaz baku dace ba , kai ba sa'an ta bane , ka fita
komai . Amma aini Nace Ina Son ta zan kuma Aure ta . Maganan nasa Ɓata mata Rai yayi
sosai wannan yasa ta tashi daga Jikin sa tana nufar Guest room don nan Momy ta nufa , don
anan take gyara mawa Ahlaan Ƴar Ƙawarta da zata kawo musu ziyara . Gaba Ɗaya Decoration
din dakin an sauya shi tun a jiya,don a yau ne Ahlaan zata Sauka wacce take mugun mutuwar
Son Nawaaz. Don Momy da Yusra burin su bai wuce suga Auren Ahlaan da Naawaaz ba ,
kwatsam lokaci daya yazo masu da maganan data sauya masu lissafi baki Daya . Wacece ita
Ahlaan din ma? Hummm maji labarin ta a gaba .

**
Nufar Ɓangaren Hajiya Kubrah tayi amma tuno da zagin da tayi masu kwal akan Aryaan bata
ganin laifin sa koda kuwa mutum zai kashe zata ce bashi da laifi ,wannan yasa A'isha Saurin
juyowa tare da rashin sanin inda zata nufa . Juyowan da zata yi suka kusa karo da juna don
bayan ta ya kuma biyowa . Tsayawa tayi tana masa kallon bibiyu yake rabuwa mata ,kan ta na
sara mata kaman zai rabe . Baya tayi tana shirin faduwa dai dai Maryamu na fitowa cikin zafin
Nama ta ka A'isha tare da Kirar sunan ta cikin sauri tana Girgiza ta . Wayyo Innalillahi wai'inna

ilaihir raji'un Yallaɓai meke faruwa da A'isha me ya faru ne?. Kallon Maryamu baiyi ba sai motsa
bakin sa da yayi yana cewa " Ki taho mun da ita part ɗin yanzu . Yana Gama faɗin haka ya juya
tare da barin ta da sakakkan baki . Shiru Maryamu tayi tana tunani tare da maganan zuci , anya
na yi shiru ban nemi iyayen A'isha sun san wannan maganan ba ,ko dai biyo ta tayi ne ta tsere
masa shine ta fadi anan ? Wannan wani irin azzalumi ne mara imani? . Kusan mintuna biyar ta
diba a haka kana tayi saurin kama A'isha tare da cicciɓar ta ....jin ta tayi fiyau ba nauyi wannan
yasa Maryamu cewa " Allah sarki yarinya ƙarama ya lalata ma Rayuwa kai duniya .

Bayan ta kai ta Kai tsaye Bedroom din sa ya dauke A'isha cak yana nufa da ita tare da ce mawa
Maryamu ta tafi abun ta anan A'isha zata kwana . Haka Maryamu ta juya tana sharar Ƙwallah
wanda ko da ta je Sasan su taji abun dake Faruwa sam bata ji Haushin Abin da Aaaryaan yasa
akayi ma Ladiyo ba ...amma a wannan yammaci har dare ya tsala Maryamu ta kasa barci da ta
juya A'isha Farida ke fado mata a rai . Har wuraren biyun dare ta gaza barci .


Ɓangaren Aaaryaan kuwa tun da ya duba ba tana farfaɗo da bai jira Ta gama Bude idanun ta
ba yayi mata allurai ciki har dana barci wannan yasa ta ,duk wani Dube Duben jikin ta da ya
gama yi bata sani ba ,sai dai iya kan shi tabe²n da kissing sam bai mata Wani Abu bayan
Wannan . Ƙarfe biyun dare ta Ware idanun ta , Ji tayi tana Ƙwance a jikin sa Ya hadata da jikin
shi ya Rungume, a hankali ta fara janye jikin ta don a cewan ta ihu ma wuri ya samu ,a yanzu ta
ƙwaci kan ta yafi ta fasa Ihu . Zame jikin ta tayi tana manna masa filo tana runguma masa .
Lalube take yi don hasken Wurin bai wadaci idanun ta ba Ganin duhu kawai take . A haka tana
lalube har karo tayi da Bango da taimakon Allah ta fice daga part ɗin tana nufar Sasan su .

Ladiyo kuwa a wannan dare kwana tayi kaman ba zata kara kwana a doron duniya ba. Data
farfaɗo daga suma zaka ji tana sambatu tana cewa ya daddagani, Hajara Riƙe shi Riƙe shi
Hajara Ya daddage mun Wurin fitsari...kawai sai tayi luuuu ta kuma sumewa haka dai suke ta
fama akan ta ita da ƙawayen tsiyan ta .
**

Ƙarfe Uku na Asuba Aslaam ya miƙe yana bin Fuskar A'isha da kallo inda ya zana ta don shi
cikakken Architect ne . Mahaifin sa da mahaifiyar sa Aikin su daya ne , wato siyasa . Mahaifin
sa Shune minister of petroleum mahaifiyar sa kuma a yanzu a matsayin Ambassador take .
Yana da Yayar sa mace wanda a yanzu take Aure a england yaran ta uku maza biyu sai mace
guda daya . A takaice shine Karami kuma Auta a wurin iyayen shi kuma shine kadai namiji don
haka gata ya samu kaman mene basa ko son kuda ya taba shi ko rayuwar sa . Shi yasa kullum
zaka ganshi baya Son Hayaniya don bai dade da dawowa nigeria ba tun ta shin sa a America
ya tashi don acan mahaifiyar sa Ambassador Hauwa ta Haife shi ,wanda bata dawo Nigeria ba
sai da yayi shekaru hudu basu yi shekara ba suka koma wanda har Girman sa Bai dawo ba .
Sun haɗu da Abokanan sa A ƙasar malesia don ko wani yaro idan yana son rayuwar iskanci
malesia yake nufa , A kuma nan ne suka hadu su hudu wato Aaryan, Nawaaz, Sadeeq da shi
Aslaam din . Suka kulla abota kuma wannan shi yayi silar dawowan sa Nigeria . Bai taba

Soyayya da Yar Africa ba , sai a yanzu yake jin son Yar kasar sa Nigeria har Zanen ta yake yi .
Shi mutum ne ba mai yawan magana ba ,amma idan ya tanfatsa maka ɗaya sai kace anya
shine? .

**

Da Sassafe karfe 8:am Aaryaann ya Gan su duka sun taho masa Gida , Wanda abun ya basa
mamaki kuma bai basa tun da sun saba hakan ko shima idan yaso gidajen su yake zuwa yayi
breakfast musamman Gidan Ambassador Hauwa Don Abotan su yafi karfi da Aslaam Nawaaz
abotan Yan uwan taka ne , kaman Na Wa da Kani . Sadeeq ne ya shigo falon yana masu
dariyar shakuyanci kai Anya zaman nan naku haka kurum ne ?. Shiru suka yi masa Babu
Wanda Ya tankasa har ya zauna kana yace masu " Morning . Kamin suyi masa magana ne
A'isha ta shigo Falon wanda zuwan ta kenan daƙyar Maryamu ta shawo kan ta ,ta amince ta
nufo Ɓangaren Aaryaan . Barkan ku da Safiya . Wow me kyau Barka ...wannan Jarabben bai
kuma damunki ba ko?. Yayi maganan yana nuna mata Aaryaan wanda yake bin ta da kallon da
ta kasa gane me yake nufi?. Sum³ ta juya tana nufar Kitchen Wanda Ganin haka yasa Aslaam
miƙewa yana bin bayan ta . Wani irin kallon ƙasa² Aaryaan ya bishi dashi , amma sai yayi
kaman bai ga Aslaam din ba idanun sa na akan phone din hannun sa . Tsayawa A'isha tayi a
kitchen din ta kasa fita saboda tsoro suke bata ,ganin su take kaman zakuna . A'isha...! Taji
Muryar Aslaam ya kira ta wanda cikin sauri ta Ɗago tana inda ² tare da in'ina tace ' ina kwana
Yallaɓai." Murmushi yayi mata yana kallon ƙwayar idanun ta . Are You okay?. Yayi mata
maganan yana ɗago fuskar ta . Dan ja baya tayi tana gyada masa kai . Good , amsa Wannan
naki ne?. Kallon sa tayi kana ta kalli farar babban takardan da yake miƙo mata . A hankali takai
hannun ta tana amsa . Oya Open it. Fara bude takardan tayi inda taga Hoton fuskar da Hijab ya
zanata a Companyn Naawaaz a lokacin da taje sayan Maggi . Kallon sa tayi cikin sauri tana
murmushi tare da cewa " Yaya na yayi ƙyau Sosai ka iya zane haka dama? Murmushi yayi mata
yana gyada Mata Kai alamun eh . Tun yaushe ka zana jiya ne ko yau? Ta ƙare maganN tana
murmushi har Fararen hokaran ta na bayyana . A ranan dana Ganki na zana . Saurin kallon sa
tayi tana buɗe baki zatayi masa magana suka ji Muryar Aaryaan daga bakin ƙofan yana cewa"
Aslaam ka faɗa ma yarinyar nan ta kawo mun coffee da chip's yanzu nake bukata . Saurin
juyawa tayi jikin ta na Rawa tsoro yafara kamata tana tunanin Kar yazo Aaryaan yagan ta da
Aslaam don yace kashe ta zaiyi . Fara hada Coffee tayi cikin sauri tana ɗaukar Dankali tare da
fara slizing Din shi . Can I Help you? Taji Muryar Aslaam Wanda sam ta manta dashi . Cikin
murmushi tace " A'a na gode . Yana zaune ta kammala komai sannan ya fito da Plate din da ta
zuba Chip's din yana nufo Falon dashi , ita kuma ta biyo bayan shi da Cofee .


Bin sa da Kallo duka suka yi kamin Sadeeq yasa Dari ya yana cewa " Asslam ko dai kana ciki
ne? Kai ma kana son ka Dandani ɗanɗanon ta ne?. Maganan yayi ma Aslaam zafi amma sai ya
dake yana juyowa tare da takowa zuwa inda Suke zaune shima zama yayi kamin yace " A'a
Sadeeq ba sau ɗaya nake Son ɗanɗana ba , so nake na dinga jin dandanon har iya karshe
rayuwa ta...Ban gane ba ? Cewan Naawaaz yana masa Wani irin kallo . Yasss Ina Son A'isha
Farida...karar Sakin Flask din hannun ta suka ji idanun ta sun Karkaɗa . Ƙwallah na fara bin

Kuncin ta . Karya kake baka Isa ba , Ni ne zan Aure A'isha bakai ba."


Nawaaz yayi magann cikin kausasa murya . Sadeeq ne ya yi duba ga inda A'isha take . To
A'isha Kinji fa duka sai son ki suke yi ,saboda Abin nasu yaudara ne . Ni ban yarda kuna Son ta
ba . Juyawa Naawaaz yayi kai tsaye yace " A'isha ina Sonki zaki Aure ki plsssss . Zan durkusar
da kafafuna a kan ki Ina Son ki Nima.... Cewan Aslaam yana kallon ta . Kai baka isa ba Wallahi
. Ke zo nan? Naawaaz yayi magann Fuskar sa a hade babu wasa . Jinin A'isha ne ya fara Rawa
. Ganin duk maganan da suke yi Aaaryaan bai kalle su ba hasali bai ma Ɗago ya dube su ba
idanun sa na akan Wayan hannun sa . Assalm ne shima ya dube ta yana cewa " Taho nan .! A
hankali A'isha ta fara takawa duka idanun su na akan ta matsawa tayi kusa da Aslaam wanda
Nawaz idanun sa suka yi Jah lokaci guda . Sai kuma yaga ta wuce shi tana tahowa gaban
Nawaaz shima suka ga ta wuce shi ...a hankali ta matsa inda Aaaryaan ke zaune a gyefen sa ta
Jah ta tsaya idanun ta na fidda ƙwallah mai taba zuciya . Jeki duba kitchen time table ki kawo
mun abin da nake bukata yau .! Ya katse ta da fadin hakan . Kallon su Nawaaz yayi wanda suka
rasa me hakan da tayi yake nufi , ku tashi mu tafi part Dina Momy.....!


#MAMANTEDDY
[5/21, 8:50 AM] my number: *️FƳAƊE...!️*
Romantic
Sympathetic
Love N
erotic story

AISHATOU MAMANTEDDY

*11*

Littafin fƴaɗe na kuɗi ne...Don Allah kar ki karanta mun indai baki biyani kuɗin littafin ba.
Regular group₦500...Vip group₦1000... Special₦1500 via 6037312299 Mohammed A'isha
keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932...idan kuma VTU transfer ne sai
ku tura ta Wannan number 09061466409 **
Kallon sa Suka yi Sadeeq na dariya don Ganin Abin yake tamkar Almara , duka bai gamsu da
cewa da gaske Son A'isha Farida suke yi ba , don yasan hakan ma abu ne mai yiwuwa ba . Abu
ɗaya yake gani da fahimta shine Kawai Don Su biya ma kansu buƙata suke Son ta ba wai don
Wani Abu ba ,da kuma zarar sun samu abun da suke nema da buƙata zasu dibar Mahaukaciya
da ita . Komawa Su kayi suna zama tare da Barin Aaryaann a tsaye ,wanda hakan yayi matuƙar
ƙular dashi . Cikin fusata da Faɗa yafara cewa " me kuke Nufi Ina yin maku magana ko matsi
baku yi ba. Aslaam ne ya katse shi yana cewa " Bama buƙata , Na A'isha wanda zaka yi break
fast dashi muma shi muke buƙata . Wani irin kallon Banza Aaaryaan ya watsa ma Aslaam kana
yace

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login