Showing 27001 words to 30000 words out of 35125 words
Chapter 10 - Mrs Romantic Book Hausa Novel By Aysha Maman Teddy .pdf
privacy don
tsaftace Hasile . A zuciyar Hanne cewa take " Dama komai yayi farko zai yi karshe , Maleek
yara nawa yake lalata da su yanzu ya dauko wanda ba Mutum ba , dama ina yawan jin haka a
labarai sai kuma gashi i see the real. Da idanuna na ga Gaskiya , kai naka ƙiyamar ta tsaya
kenan ,mu kuma Allah kasa mu cika da imani idan namu ta zo .
Ohk sir .
Lemme inform him ".
Wani irin kallo Maleek yayi ma John kana cike da mulkin nan nasa yace ' No bana buƙatar
hakan , yo don xan shiga private room na Ruslaan sai ya zama dole sai an sanar dashi a yau ?.
Jikin John na ɓari ya furta " I'm sorry sir . Girgiza Kai Maleek yayi a Miskilance ba tare da ya
tanka John ba ya fara nufar direct to Ruslaan's private room .
Muryar ta yake ji mai cike da Amo suna wani irin sakin Dariya wanda rabon da yaji Ruslaan na
irin ta ya manta tsawon shakarun . Murmushi Maleek yayi cike da ƙarfin gwiwa yasa hannun sa
yana murɗa Handle Door din da sunan ya bude , but unfortunately sai ya fara jin abin da bai
tsammani ba ko zato . A rayuwa ta ,tun ina yaro babu wanda na tsana sama da Maleek , Abdool
Maleek na tsane shi Tun a yarintar mu har ixuwa yanzu girman mu . Bama taɓa yin abu bai sha
gaban mu ba . Ga kafiya kullum he pretend like a king , kaman sarki haka yake rinƙa son juya
mutane , akwai wanda ya haifa ne .? Yau zai san sharrin Abota! Na haɗa masa plan da jinin sa
a halin sa , don ganin bayan sa . Kin tabbata an saka mata Wannan Camera din . Of course my
boss ". Billy ta furta tana kwantar da kan ta bisa ƙirjin sa tare da shafa masa a hankali tana
lumshe idanun ta kaman mai jin barci . Motsa laɓɓanta tayi tare da cewa " kai dai ka natsu ka
zuba ido , a kwana biyu kacal komai zai tashi .kasan shi Hariji ne mayen mata , baya duba kyau
ko muni burin shi yayi aiki ....bare kuma ya ga wannan zazzafan ai bance maka a wunin yau
yayi komai ya gama ba yanzu haka . Don haka vedion nan na Tsaraicin sa da Yanda yake lalata
mata zamu watsa shi a duniya . Ce masa da ake yi mutumin kirki daga wannan lokacin ya kare .
Amma hanzari ba gudu ba . Tayi Maganan tare da saurin kallon Ruslaan . Gyada matakai yayi
yana kai cup din lemu bakin sa tare da dan kurɓa kana yace " Menene? .
Ina jin tsoron wannan yarinyar kwarai? Naga abubuwa da dama da yawa akan ta , tun da na
dauko ta . Ibeg shut up please.! Bata da komai duk da ban ganta ba , kila kinji tsoron ta ne ,
sannan kuma kin san shi haka yake tamkar mai siddabaru . Mai bada taimakon Asibiti a ga
Vedion sa yana cin ya'yan jama'a hahahaha........... Ruslaan ya wani fashe da Dariya . Well said
. Ya furta yana kai hannun sa tare da Rungume Billy jikin sa . Kayi mun Alƙawarin Aure idan na
cika maka burin ka , yaushe ne bikin mu . No there's time to....Akwai sauran lokaci Billy , mu
bari ya faɗa tarkon namu tukuna.
Zafin zuciya ne yasa Abdool Maleek murɗa Handle din yana shiga falon kaman mayunwacin
damisa . Wani irin bugawa ƙirjin su yayi da karfi tare da mamakin ganin Maleek a tsakiyar
wannan lokaci . Abokina mai ya faru ka shigo haka kaman kana da......Ya isa! Stop pretend! Ya
kamata ka dakata da wannan wasan kwaikwayon naka . Now I see and I understand who you
are? N fahimci Waye kai Ruslaan na kuma ji duk abin da ka fadi da kuma son ganin ka tarwatsa
mun rayuwa . Ruslaan You Are the First person da ka fara koya mun Yanda zanyi Zina da mata
, ashe tsawon lokacin nan don plaan din ka kake yin min haka ? Ashe burinka bai wuce kaga na
tozarta na wulaƙanta ba? Mene ne damuwar ka akan ganin sai kaga bayana Ni Maleek? Bayan
ka manta Ni babu mai ganin bayana sai ALLAH. Ku sani plan din ku ya rushe . Ba zaku taɓa
samun wata illa ko abin da kuke so na sharri ba . Sannan nazo ne nayi maku godiya, domin
kuwa daga yau maleek ba zai ƙara zina ba har abada .kun san dalilin godiya ta gare ku?
Hummm....Sanadin ku yau gashi kun kawo mun matata har gida! Hasile itace yarinyar da nake
so tun tana yar shakaru bakwai zuwa takwas a duniya Yau gashi na ganta matsayin cikakkiyar
mace wanda zamuyi rayuwar aure ,mu hayayyafa ..ko a yanzu abota tayi mun . Thanks one
again Ruslaan na gode Ƙwarai .
Cike da borin kunya da tacewa Ruslaan ya wani mike tsaye yana cewa " A'a Ni ban fahimce ka
ba ,wai duk maganan naka mene kake nufi? Wani ne ya bata maka rai?.
Zuciyar Maleek ne ya harsala kunsan shi da zafi ga fushi . Ba tare da Ruslaan yayi Aune da
isowan sa gaban sa ba ,shi dai kawai yaji saukar damtsan Abdool Maleek ne a fuskar sa ta
Gyefen dama ,ji kake bummmmm! Kaman ya dagi bango . Baya Billy tayi jikin ta na kyarma tana
furta Innalillahi wa'inna ilaihir raji'una na shiga uku Maleek ka taimake Ni kar ka kashe mu . In
kashe ki in kashe banza! Do mun kaf dangin ku Babu mai arzikin bi Miki haƙƙin ki . Ko wannan
dabban Bai isa ba ko da shi ne kuwa naga bayan sa baya da Arzikin da zai iya yi mun wani Abu
,don na fishi kaman sama da ƙasa . Maleek hakori na ne fa a ƙasa? Muryar Ruslaan ya katse
shi wanda bakin sa ke tsiyayar da jini . Yess wannan kaɗan ne indai kace Zaka shigo gona ta Ni
Maleek, a da baya ina tunanin kasan Ni waye ,ashe jahili ne kai har duniya ta tashi ba zaka taɓa
sanin Waye Maleek ba.......yanzu za'a fara . Yana furta haka ya juya cikin takon sa na tijara
yana fucewa daga falon zuciyar sa na masa suya da tafasa . A hankali kalaman Daddyn sa ke
dawo masa . Maleek ka lura da wanda ke zagaye da kai . Da yawa mutane baa zama don wani
saboda Allah sai don wani dalili nasu.
Lumshe idanun sa yayi wanda suka kaɗa sukayi jahhhh , Ji yake zuciyar sa na masa wani irin
kuka mai gunji , a haka ya shige moton sa yana tahowa gidan mahaifin nasa , wanda kamin ya
iso kiran Rayyan ya shigo masa babu iyaka amma kuma bai ɗaga ba ,don baya cikin natsuwar
yin hakan . Part ɗin Ammie ya nufa Amaryar Daddy Wanda da shigar sa ya tadda ita kaman ko
yaushe zaune tana aikin istigfari da counter a hannun ta . Ammie Barka da gida . Ɗagowa tayi
tana bin sa da kallo tare da kankance idanun ta tana son fahimtar damuwar sa amma kuma ta
gagara ganin yanda ya sauya fuskar sa lokaci guda tamkar babu damuwa a tare dashi . Barka"
maleek yau dai hutu ake jin yi ,ai yafi hakan ma ,aikin yawa yake maka . Hummm . Murmushi
yayi yana magana kai tsaye tare da cewa " Ina Daddy yana sama ne? . Eh yana falon
sa...........................!
[11/30, 7:40 PM] : *Littafin na kudi ne ,don Allah kar ki karanta in baki biya ba .
Regular payment ₦500 vip payment ₦1000 Zaki tura kudin ki ta wannan account number
6037312299 Mohammed A'isha keystone bank shaidar biya ta wannan number 08081202932
https://youtube.com/@mamanteddy4123?si=1cwxAAGsGEzYkelS* #Hasile#maleek#taufiq#labyoufans.#mr.romantic
Hannun sa yasa yana ƙara kama pennis din sa yana jijjiga ta tare da furta Ohhhh Ashhhh.
Ɓangare guda kuma yana ƙara kame nonuwan Hasile yana matsa su tare da furzar da iska mai
huci . Really lab you baby . Ya furta cikin yaudararriyar Muryar sa . Wani irin guuuurrrrr yaji
tamkar shocking ya Jah sa ,wannan yasa shi ware Lulun idanun nasa yana kallon fuskar ta .
Gani yayi idanun ta sunyi sama , sun koma tamkar garwashin wuta babu baƙi ko fari sai jahhhh
. Innalillahi wa'inna ilaihir raji'una . Ya furta yana saurin ɗauke hannun sa daga jikin ta yana
matsawa baya. Kaman wanda aka yi ruwa aka dauke yaga tamkar ba itace idanun nata suke a
rufe ba . Don a yanzu barcin yaga tana yi . Humm". Sauke Numfashi yayi yana miƙa daga tsaye
tare da fara kaiwa da komowa .
Sam bai san tsawon lokacin da ya dauka a haka ba , don inda zai duba ga lokaci Tom ya dauki
yafi awa guda yana kaiwa da komowa a tsakiyar bedroom din .
Ina son Sanin Waye munafukina na ɓoye me son ganin baya na ? Dole mutum ɗaya ne zan
tattauna dashi akan wannan lamarin ...Ruslaan . Ya furta yana juyowa tare da kallon inda Hasile
ke kwance , shine kadai zai iya binciko mun domin I know he's Sharp, yana da matuƙar basira .
A yanzu Ni bana da wannan sukunin,dole nasan gaskiyar komai .
Yaya!
Siririyar Muryar ta ya katse shi , wanda bai san lokacin da ta tashi ba sai dai tsinkayar Muryar ta
da yayi yaji ta kirasa da sunan da babu wanda ya taba kiransa da hakan . Cikin sauri ya juya
yana kallon inda take zaune a tsakiyar gadon itama idanun ta na akan shi . Ƙurrrr yayi mata
yayin da itama take kallon sa . Kawai sai gani yayi hawaye na fara bin Kuncin ta tana motsa
laɓɓan ta tare da cewa " Yaya na don Allah Ka koma dani Ruga ka kaini gun Umma ta . Na fasa
Karatun ,na fasaaa Rugar mu zan koma .
Kallon ta yayi yana saurin isowa inda take , tare da kai hannun sa yana ƙoƙarin riƙo ta , gani tayi
yayi saurin janye hannun sa tuno da Duk indan ya taɓa ta abin da ke faruwa dashi . Hafsat kin
tuna dani? Kin tuna Ni? . Ƙallon sa Hasilen tayi tana kai hannun ta tare da goge Hawayen
fuskar ta tana Girgiza masa kai alamun a'a . Jaaan numfashi yayi yana Girgiza kai tare da furta
"Ya ALLAH".
Yaya na bana son karatun bana son zama mai ilimin ka koma Dani Ruga .
Karatu Hasile? Yayi maganan yana kallon ƙwayar idanun ta. Waye yace zaki karatu? . Adda
Bilkisu ce . Eh Rugar mu ta taho tayi mun alkawarin zan yi ilimi,sai kuma na ganni anan. Yanzu
wurin umma ta zani. Shiru Maleek yayi don ya rasa fahimtar komai daga gare ta ma .
Humm ok yanzu taho muje ki watsa ruwa sai kici abinci , Idan na dawo zan maida ke rugar ku .
Amma sai kin mun alƙawari daya!
Kallon sa Hasile tayi kana cike da gurɓataciyar Hausan ta tace " wacce Alƙawari ce ? Faɗa mun
zan yarda indai zaka maida Ni gurin Umma ta da su Baffa Harɗo .
Hum". Ok Ina zuwa . Ya furta yana sakar mata sihirtaccen murmushin sa kana ya fice daga
bedroom din ba tare da hasile tasan inda zai tafi ba .
Tana Zaune kusan mintuna sha biyar sai gashi ya shigo shi da Wata mata mai ɗan shekaru .
Inda Hasile take suka iso . Yayin da Maleek ya kalli Hasile yana sakin mata murmushi tare da
cewa " Hafsat ga Hanne , ita zata yi Miki wanka ta gyara ki sai ta baki abinci kamin na dawo
yanzu .
A'a Ni ba zata yi min wanka ba , hakan bashi da kyau , Taɓa mun jiki zata yi tayi, haka Adda
Bilkisu suke yi da watannan da ta kai ni wurin Hajiyar nan......!
[11/30, 7:40 PM] : Mr.Romantic
#Mamanteddy
Komai sai dai muce Alhmdlh domin kuwa Umma ta yarda da kalmar da aka ce komai yayi
tsanani sauƙin ta na gab . Gaba ɗaya rugar Daala ya hargitse da Fulanin cikin rugar dana
maƙotan su , dawowan hasile yayi matuƙar faran ta ran wannan mutanen har da masu kukun
farin ciki su Yadikko kenan. A ɓangare guda ne Daddy da Alhaji Aminu suka yi masu liman da
Baffa Harɗo duk wani bayani akan dalilin zuwan Bilkisu da kuma yanda ta shirya sharrin ta don
ganin ta tarwatsa Rayuwar Ɗan nasu ɗaya tilo . Daga karshe kuma ga yanda Al'amuran suka
ƙare da ita. Ya Allah kayi mana tsari da hali da kuma san abin duniya da zai haifar mana da
nadama irin na Billy da tawagarta. a wannan yammaci ne Su Daddy suka kuma sanar da Abin
da suke buƙata na neman Auren Abdool Maleek da Hasile , Wanda hakan ba su ja ta da tsawo
ba . anan ne Baffa Harɗo yayi masu bayanin Matsalar da Hasile ke fama dashi , Wanda tabbas
ba zai yiwu a basu Aure ba tare da anyi mata magani ba an rabata da baƙaƙen iskan da take
tare su . Shikam Maleek bai yi mamakin jin haka ba ,don dama tuni yayi nazarin ta kuma yayi
tunanin hakan a zuciyar sa. Hakuri Liman ya ba Su Daddy tare da ce masa " Su dawo bayan
sati biyu , kamin nan komai inshallah an yi an gama. Da fari Maleek yaso turjiya don baya
tsammanin zai iya yin nesa da Ita a lokacin da yake buƙatar ta na iya tsawon karshen rayuwar
sa. Amma haka Mommy da Ammie suka lallaɓa shi daƙyar ya amince su ka taho .
Ɓangaren Gidan jibo kuwa babu wanda yasan Al'amarin dake kai da kawowa , sai dai matasan
gidan da kullum suke ganin Annuri bayyane fuskar Maleek ,har wani chanjawa yayi hasken sa
ya kara fitowa yana aje wani irin ƙasumba da suka rasa fahimtar wannan sauyi Na mene haka ?
Sai a ranan ta goma sha uku ne Alhaji Aminu jibo yasa mu Yayyun sa da ƙannin nasa iyaye
duka da maganan neman Aure Maleek,wanda jin inda zasu tafi nemo auren yasa nan take suka
fara gutsiri tsoma , a cewar su ga ya'yan su nan ya rasa inda zai Auro yarinya sai a kauye ,
kauyen ma ta fulani........? ganin shaiɗan na kokarin sawo kai a bisa Al'amuran yasa Hajiya kaka
cewa Allah ya zaba mana mafi alheri Allah yasa Abokiyar arziki ne kowa ya watse . Da wannan
yasa ka kowa hakura duk da wasun su da yawa ba haka suka so ba . Musamman mahaifin
Nihla wanda yake ganin Sam auren Maleek da Hasile ba zai yi karko ba don basu dace ba ,sai
kace wanda aka gama dashi? Ko aka masa sihiri ace Maleek ne zai Auri yar jeji yar ƙauye? Da
haka A washe gari iyayen Maleek suka koma rugar Hasile,wanda abun ya firgita Nihila da duk
wani magoyin bayan ta , daga tambayar Aure basu dawo ba sai da daddadan labarin auren
daka daura shi cikin aminci .
Innalillahi wa'inna ilaihir raji'una.
Kalmar da Nihila tayi kenan tana fitowa daga saman gadon. Mommm.....momy me kike fadi?
Aure Maleek yayi Aure fa kika ce ?. Kallon ta Hajiya Suwaiba tayi kana tace " Kwarai yayi aure
an daura masa Aure yau ,kuma sannan yanzu haka suna hanya da dangin Amarya duk da ba
yawa ne dasu ba , kasantuwar ba iyayen Amaryar sun shirya ba n........Ya isa don Allah momy?
Ya isa ,Nihila ta katse ta cikin nuna zafi da takaici . Yanzu kin zo ne ki faɗa mun rai na ya ɓaci
ko kuwa mene? Kin zo ne ki sanar mun duk soyayyar dana dade ina yi ma Maleek ya tashi a
banza ,yo har da kike cewa basu shirya Auren ba ,idan za'a sanya masu lokacin auren koda
shaikaru dari ne ai basa da Arzikin da zasu iya shigo da ɗiyar su cikin zuri'ar mu . Don ........
Nihila zaki mun shiru ko sai na buge bakin ki? Bude idanun ki dakyau kisan da Wanda kike
magana , Suwaiba ce a gaban ki ba wata ba . Ban san Shashancin Banza da wofi . A lokacin da
kin kama kan ki da maleek ya isa yaki Auren ki , ko da namiji baya yaji ,duk iskan sa shi burin
shi ya samu ta ƙwarai baya taɓa son yar iska irin sa .
Momy Ni kenan bata gari bace? .
Bakya kaɗai ba ai duka cikin gidan nan ban ga Ɗa na gari ba , sai dai Allah ya shirya ku tun da
ɗaya ya fara shiriya,fatan mu shine kuma Allah ya baku maza na gari . Sannan abun da ya
kawo Ni shine ki kimtsa nan da Mintuna arba'in moton amare zai sauka a gidan Maleek na
Zarafa street. Ki yi sauri ku shirya don taryar Amarya tare da masu Alheri sai a koma dasu .
Wani irin duba Nihla tayi ma Hajiya Suwaiba kamin ta koma tana zama bisa gadon ta tare da
caɓe baki tana furta " Allah ya kyauta .!
Nidai Nihla naje gidan Maleek ai har duniya ta ƙare babu abin da zai kaini tayi maganan tana
juya mawa Mom Suwaiba baya . Mtswwwww ....dogon tsaki Momy taja kana tace " Allah ya
kyauta kya kuma ji dashi . Tana furta haka ta juya tana barin mata wurin.
Tom komai sai dai muce Alhamdulillah, Daya daga cikin tanfatsetsen gidan sa na Zarafa street
sabon layi ne na matasa masu fama da Tashen kudi ,duk wani matashin da ya isa anan yake
gidan sa da iyalan sa , duka yaran matasa ne a wannan layi.