Showing 18001 words to 21000 words out of 35125 words

Chapter 7 - Mrs Romantic Book Hausa Novel By Aysha Maman Teddy .pdf

paid book regular payment ₦500 vip payment ₦1000 via 6037312299
Mohammed A'isha keystone bank WhatsApp number 08081202933*
[11/30, 7:40 PM] : "Sir Maleek".
Ya furta yana mai ƙafeta da Tsayayyun idanun sa , Jikin Hasile ne ya hau kyarma kar-kar-kar .
So take ta ƙara furta wani maganan amma kuma ta gaza don laɓɓan ta da harshen ta sunyi
mata nauyi Matuƙa. Cikin rawar Murya tare da son janye jikin ta daga gare shi ta furta " Sir Da
Hausan ku ai Shanu kenan ko? Kai Meye haɗin ka da dabba ?. Malaak ko malaam kace kana
dan malamai kake taɓa mun jiki? Hakan ba kyau ...Ko mace ne ba abu ne me kyau suna taɓa
jikin junan su ba .
"Hum"Wani Gwauron numfashi ya sauke , kana ya ƙara ɗaura tausasan taffan sa yana kwanto
da kumcinta bisa , yana kafe ta da manyan Lulun idanun sa da suke da shape din ball eyes
gasu a warwaje . "Good". Ya furta yana ɗan cizan laɓɓan sa kaɗan kana yace " Eh Ba abu bane
me kyau Mace tana rinƙa taɓan jikin yar uwar ta mace da sunan Feelings. Amma ba laifi idan
namiji yayi don zai iya yiwuwa ko Ni na kasance mijin ki".
Saurin Jah da baya Hasile tayi kana tace " A'a duka babu kyau liman yana yin wa'azi akan mu
guje ma maza , basa da kirki, amma dana zo nan sai naga Adda Bilkisu da Watannan yar nan
gidan suna Iskanta junan su tare . "Damm" Ƙirjin sa ya buga a hankali yake kallon ta kana taga
ya saki Murmushi yana wata yar dariya a hade tamkar na basawa . Hannun sa ya kai yana jawo
ta jikin sa tare da yin ƙasa da Muryar sa yana furta " Baxan cutar dake ba", sai kuma taga ya
ɗaga Muryar sa yana cewa" Barka Nihla wannan Shiri naki yayi matuƙar ƙayatarwa , Ko ba
komai kin sakani cikin farin ciki sanadiyar ki naga abun da na daɗe ina marari . Amma ki sani
daga rana mai kaman ta yau kin fara nadama tare da danasani mara iyaka . Gittttttttt Hasile taji
ya fuzge Wani Abu daga bisa kan ta . Wanda tun shigowan ta jikin sa ke alamta masa akwai
wani Abu a tare da ita . Wannan yasa shi matsowa gare ta , ashe recording ne ɗan ƙarami Nihla
ta sanya mata Wanda ita Hasilen ma bata san dashi ba . Bin Abin yake da kallo ,wanda ko mun
ruwa baya lalata shi . Takaici ne ya kamasa . A zuciyar sa yana cewa " Wannan yarinyar mene
take nufi? Ya akayi suka dauko hasile daga Inda suke? Gyefen sa ya kalla inda Hasile ke tsaye
. Sam bata yi masa kama da Mutanen da suka yi rayuwa a birni ba . Humm " Dan Numfasawa
yayi kana yace"Dukan su sai na saka su cikin bakin ciki yanda kullum suke jefa rayuwa ta . Dole
dole nayi Rayuwa da Hasile , ko su so hakan ko ba su So ba .
"Saa Malaak magana kake yi Kai ɗaya kuma Sannan kana kiran sunan Adda Nihila Wacce take
can a waje ba anan take ba".
"Humm".
Numfasawa yayi ba tare da ya bata Amsa ba , Yana katse duk wata hanya ta na'uran kamin ya
fuskantota yana cewa "Sunana Maleek Ba wannan kalmar da kike kirana ne sunan ba". An baki
labari na kamin kizo?.
Kallon sa Hasile tayi kana ta Girgiza kan ta tare da cewa " A'a Aradu ban san komai akan ka ba
,amma nasan zaka kasance Mutumin kirki".
Girgiza kan sa yayi yana Cewa" No ,ni Sam ban kasance Mutumin kirki ba , forget all people
said , Wancen ba zahirin waye maleek kika sani ba , A yanzu ne zaki fahimci Ni Wanene? .
Kallon sa Hasile tayi maganan sa ya fara Mata tsauri gashi ta gaza fahimtar manufar sa .
Wannan yasa ta juyawa tana kokarin barin Wurin tare da cewa " Adda Nihila tace Aiki zana yi

kaman gyaran banɗaki da Sauran su . Bari na fara ina ne ....Shiiii "Ya ɗaura yatsarsa bisa
laɓɓan sa tare da katse ta ,yana bin ta da Wani irin kallo .
"ba zaki aiki a matsayin mai aikina ba , face matsayin mata ta".
Hasile zaki Aure Ni?
Wani irin bugawa ƙirjin hasile yayi tana bin sa da Wani irin kallo . Zuciyarta na tuno mata da
Samarin rugar su tabbas irin haka suka saba mata zance , tana ci masu mutunci amma kuma a
wannan karon jin abun take tamkar ba kunnuwar ta dai dai suka ji ba .
"Yallaɓai ina ne banɗakin da zana gyara".
Hafsa baki bani amsa na ba?. Ya kuma katse ta yana neman Wuri tare da zama a ɗaya daga
kujerun falon, still idanun sa bai dauke su daga gare ta ba".
"Saurin Girgiza kai Hasile tayi kana tace " Ban fahimci Hausan ka ba ,haka ban san a ina kasan
sunana ba! Waye kai?.
"Taho ". Matso kusa Dani na faɗa Miki Koni waye , a ina na sanki".
Cike da dakiya irin nata ta fulani ta matsa inda yake , a gaban sa take kokarin zubewa da
Gwiwowin ta , nan take taji Muryar sa yana cewa " A'a Taho nan ki zauna na baki labarin inda
nasan ki .amma da sharaɗi sai kin zauna dani Maleek. ko mene nake so dolen ki kiyi mun shi.
Kin yarda?.
Meye ribar ka na yin hakan? Nifa a jeji nake ba abirni ba, me yasa kake son ka Aure Ni ? Kuma
sannan Ni bazawara ce na taɓa Aure!
"Saurin miƙewa yayi yana isa gaban ta idanun sa sunyo waje haka Muryar sa na rawa a lokaci
guda wani irin gumi na tsatstsafo masa kaman an masa wanka da ruwan ɗumi . Keeee! Me kika
ce Aure! Uban waye ya Aure ki? Waye ya Auri mun mata? Ni ko kwartonci nake yi Da mace
babu wani mahalukin namiji da ya isa yayi mu'amala da ita har sai nayi na gama yayin ta . Sai
matar da zan Aura ne zata kasance wani yayi mu'amala da ita? Ya akayi haka???. Yanda yake
maganan yasa Hasile Saurin ja baya tana neman hanyar Guduwa, don bata taɓa ganin zafin rai
da zuciya irin haka ba , idanun sa sun sauya sun koma tamkar garwashin wuta . Motsa kafarta
daya tayi zata gudu taji ya cafko ta da hannun sa yana haɗa ta da jikin sa tare da matse ta gam.
Me nayi maka? Don Allah ka cika Ni mana , dama kai ba mutumin kirki bane ba?. Rintse ido
yayi ji yake kaman Zuciyar sa zata tarwatse saboda tsananin bakin ciki . Keeee! Bani amsa ta
waye ya kusance ki har kika zama bazawara? . Cike da rashin fahimta hasile ta fara kuka tana
furta " Wallahi ina da miji amma ya rasu Tsawon sheƙaru Ni bazawara ce inji liman . Kiiiiiiii taga
ya jata yana kama hannun ta tare da nufar wani Ɗaki da ta rasa gane ina ne har sai da suka isa
tsakiyar ɗakin . Bedroom ɗin sa ne wanda ya ƙayatu ƙwarai kai da gani kasan mamalllakin sa
ba dai tsafta ba . Komai na wurin fari ne da skyblue . Hannun sa riƙe da nata ya nufi Bed ɗin
yana zaunar da ita , kallon sa Hasile keyi ta rasa gane ina take a wannan lokacin don babu
wayewar da zata fahimta Bedroom din sa ne . Hannun sa yasa yana ƙoƙarin cire rigar jikin sa
,wanda Ganin hakan yasa Hasile saurin rufe idanun ta tana furta " Menene wai kai Wanene? .
Mijin ki na biyu ". Ya furta Muryar sa gaba ɗaya ya sauya . Saurin janye hannun ta tayi daga
fuskar ta da ta rufe kana tace"Ban gane ba. Kai masu yanka mutane ne?. Tayi maganan tana
bin Gyefen hannun sa da kallo ,ganin Tambarin Tattoo. Mene ka kawo Ni nayi maka anan?.
Murmushi Yayi wanda a yanzu yayi kuka ma sai yafi masa dadi . A'a abun da kika saba yi ma
mijin ki kamin ya mutu shine zaki mun nima yanzu . Idan kika yi mun da yiwuwar na samu

sassauci a zuciya ta .

Mene nayi masa? Babu abun da nake masa Radun Allah na rantse maka!.
Liman yace ki rufa sirrin mijin ki ko?. Ya furta maganan yana zama Gyefen ta . Idanu ta ɗago
wanda a yanzu hawaye ne ke zuba mata jikin ta tamkar an saka mata shocking, gyaɗa masa
kai tayi tare da cewa " Eh". Takaici ne ya kamasa wannan yasa shi cike da izza cewa" Yi mun
abin da kuke yi da mijin ki idan ba haka ba Ni nawa salon zai girmi Ƙwaƙwalwar ki . Ban gane
ba". Ta furta tana goge Hawayen fuskar ta tare da bin sa da kallo , gaba ɗaya tsoron sa ya
gama shigar ta ,musamman ganin suran jikin sa yafi komai ɗaga mata hankali, jikin sa a murɗe
namiji tsaye a gyefen ta. Kaman soja a cewan ta kenan..."

Baki gane ba? Ya furta yana kallon ta , saurin gyaɗa masa kai tayi wanda kamin tayi wani Aune
taji ya manna ta da jikin gadon ta gaban ta kuma yana haɗa ta da jikin sa . Bakin sa yasa yana
ɗaurawa bisa laɓɓan ta kana yace" Nima ai mijin ki ne,ko mene nayi banyi laifi ba . Kamin tayi
wata magana tuni taji bakin sa cikin nata yana kama harshen ta tare da danna shi cikin nasa
yana wani irin tsotsan harshen ta cikin salo da gwanancewa. Ji take tamkar ansaka mata
shocking. Hawayen idanun ta je suka ƙara gudu suna bin kuncinta. A hankali taji Hannun sa na
mata yawo a gaba ɗaya jikin ta yana shafawa tare da jan wani irin numfashi..." So take tasa ihu
amma ba hali don ya matse bakin ta gam. Kusan mintuna uku yana a haka kana ya zama
harshen sa da bakin sa yana kaiwa ƙasan wuyar ta yana shaƙar jikin ta tare da lasar ƙasan
Wuyan ta . Yanda take jin zuuiiii² yasa Hasile yanka ihu tana faɗin "Wayyoooooo"Taimako zai
shanye mun jinin jiki na ...........!


*Littafin mr romantic it's paid book regular group ₦500 Vip group ₦1000 via 6037312299
Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932*
[11/30, 7:40 PM] : Sosai jikin Sakina yayi sanyi , wani irin Abu na yi mata yawa a ka ,
Haka Zuciyar ta na mata Wani irin zafi tare da tarin nadama da bakin cikin da suka rufe ta a
lokaci guda . Rintse idanun ta tayi da jijiyoyin su ke yi mata zafi wasu irin hawaye na biyo
saman Kuncin ta . Motsa laɓɓan ta take yi tana ƙoƙarin magana ne taji motsin miƙewarsa yana
ɗaukar brief case ɗin shi tare da sa ƙafa yana ficewa daga Office ɗin cike da azama irin nasa ".
wani irin kuka Sakina ta fashe dashi tana zubewa Gwiwowin ta anan ƙasa tare da dafe kanta
dake mata Wani irin ciwo , Na cuci kaina na yaudari kaina da son Duniya, idanuna sun rufe
haka zuciya ta ,bata faɗa mun gaskiya ba. Ban yi tunanin marashin yau shine masamin gobe
ba . Nayi sake ! Tabbas nayi sakaci dama ta wuce Ni , Ko wani Abu Rayyanu yayi mun bai Yi
rabin rabin wahalar dana bashi ba a rayuwa , nayi duba da Soyayyar da yake mun na wahalar
dashi na azabtar dashi da Wannan . Kuka ta kuma fashewa dashi tana jijjiga da cira idanun ta
sun kaɗa sunyi jajir gasu sun dan kumbura lokaci daya. Allah ka sani Ina son mijina! Ina son
Rayyan , Amma a yanzu dole na haƙura nayi rayuwata don yayi mun nisa ƙwarai . Hannun ta
tasa tana goge Hawayen fuskar ta , tana miƙewa daga tsugunen da take , Jiri na ɗibar ta
Sakamakon Yau ko karin kumallo ta kasa yi saboda damuwa da tashin hankalin da zuciyar ta ke
ciki. Nufar mazaunin sa tayi tana kai hannu tare da ɗaukar kayan aikin ta tana fara goge
Kujeran tare da tunanin Abubuwa da dama da ya shafi Rayuwar su .

**

Mom Wani irin magana kike yi Wannan? Ni sam ban fahimce ki ba"...Ruƙayya ke maganan tana
maida hankalin ta bisa kan mahaifiyar nata . Abun da nake Miki nufi nake kokarin fahimtar dake
shine " Ruƙayya yanzu kin fara girma , kin kai munzalin da zaki kasance a ɗakin mijin ki , duk da
banjin haufi ko nadama da Wannan shekarun naki da kika kai ba tare da Aure ba . Kin tsaya
kinyi Abu ne mai amfani wanda a yanzu nake so ki ƙara yin wani Babban Abin me kuma
amfanin . Humm" Mom Wani irin Abu kenan ? Ni na ƙosa kiyi mun magana kai tsaye inji
menene Abun .

Wani irin kallo Hajiyan ke bin Ɗiyar nata dashi irin na iyaye yan duniya masu daura ya'yan su a
hanyar da bata gari ba , sai ƙwaɗayi da son duniya . Ruƙayya so nake yi kiyi nitso ki kamo
mana babban kifi . Wato Maleek Jibo".


Wani irin dammmmm ƙirjin ruƙayya ya buga da ƙarfi , sunan Maleek kaɗai yana saka Zuciyar ta
ruɗu Bama zuwa inda yake ba , saboda tana da labarin shi tamkar wacce take rayuwa dashi . A
Zuciyar ta ne ta fara cewa " To ya akayi momy Tasan abun dake zuciya ta?. Ganin yanda
Ruƙayya ta faɗa duniyar tunani yasa Mommy cikin dan sanyi tace " ba zaki iya ba ko Rukky
na?.

Dariya Ruƙayya tasa tana furta " Momy babu abun da zaki fada mun ya gagare Ni , magana da
kike mun akan Maleek Jibo Ni tuni na aika da qualifications nawa zuwa Babban Asibitin shi don
samun aiki . Daga lokacin da aka dauke Ni ,daga nan komai zai fara . Mom indai burin ki shine
ganin na zama daya daga cikin sirikar jibo Ki kwantar da hankalin ki nan kusa...........!
**

Tun bayan maganan da maleek ya gama yi da Abokin nasa Rayyan bai iya motsawa daga inda
yake ba . Hannun sa yasa yana aje Wayar sa gyefe tare da sauke huci mai zafi . Lumshe
idanun sa yayi yana tunanin to wani mataki zai ɗauka akan Jenny da ta biyo sa tun daga
America! Wani irin takaici ne yaji ya tokare masa hakan yasa shi miƙewa yana kaiwa da
komowa a tsakiyar Falourn . Motsin shigowan Uwani yaji wanda bai jiyo ba duk da tsayawar da
tayi a daga can dan nesa dashi tana furta " Barka da Warhaka Sir Maleek". Bai juyo ba bare ya
kalle ta ko kuma yayi duba zuwa ga Hasile wanda yake tunanin suna a tare a halin yanzu , Cike
da mulki da izza ya taka yana nufar fridge Ruwa ya ɗauka yana kaiwa bakin sa , dai dai Uwani
na kama hannun Hasile tana cewa muje na nuna Miki aikin da zaki na rinƙa yi .

Kurɓan Ruwan yayi don bai kai ƙasan maƙoshin sa ba yayi saurin sauke cup din yana dakatar
da ita da cewa "A'a Ki barta anan ki tafi ". Tom ranka ya dade". Ta furta tana zame hannun ta
daga na Hasile dake ta watsa tsayayyun idanun ta wanda suke cike da Tsiwa duk da a yanzu
sunyi la'asar. Juyawa Uwani tayi tana ficewa daga Falourn yayin da Maleek ya juyo yana ƙare

ma Hasile kallo na kusan mintuna uku kaman mai nazarin wani Abin ,sai kuma taga ya taka
yana zuwa inda take tsaye .

Wannan kallon nasa yake bin ta dashi , Wanda yake kashe ma duk wata ya mace jiki a lokacin
da yake yi mata shi . Kallon sa Hasile tayi jikin ta na yi mata sanyi tsoron sa taji ya kamata
wannan kallon na menene yake yi mata ? Tambayar da take yi ma kan ta kenan kana Muryar sa
ya katse ta yana cewa" Kin san ni?. Saurin Girgiza kan ta tayi kana cikin Sanyayyar Muryar ta
kaman zatayi kuka tace " A'a . Ta ƙare Maganan tana yin baya ,don yanda yake shige mata
yasata kokarin ja baya dashi . Murmushi yayi na iya saman laɓɓa kana ya ƙara takawa yana
matsawa zuwa gare ta tare da kai hannun sa yana ɗaurawa bisa Kuncin ta duka biyun yana
tallafowa . A wannan karon Hasile ta kasa motsa koda dan yatsa , ta rasa fahimtar abun da
yake shirin yi mata . Gani tayi ya rage tsawon sa yana kai fuskar sa tare da fuskantar nata yana
Goshin sa na shafan nata . Idanun ta ne suka ciko da ƙwallah Muryar ta na rawa tace' Wanene
kai.....?

Albishirin ku mata yan ƙwalisa kina ina? Kuna ina maxa matso kusa don kije da me Hajiya
Asmy tambuwal ta taho maku dashi️ . Ni dai nasan fatan ko wacce ya mace ta kasance ta
hannun dama ta gaban Goshi a wurin mai gida haka ne�? Da menene zaki zama yar lelen
Oga? Matso kusa ga kayan Ɗa'a kayan gyara kuma kayan Daɗi da zaki zama shalele kullum
daren ki ya zamana kamar daren farkon ku .
Akwai magunguna matan mu ɗan gaske kaman su ...
- Gumbar Dabino
- Gumbar kwakwa
- Gumbar aya haɗin daka na nijer
- Tsumin tabaje
- Tsumin minannas
- Ciccibi na saniya
- Ciccibi akuya
- Kazar amare
- Kazar mai jego
- Dahuwar yan shila
- Zumar ƙiba
- Man power
- Sabaya
- Matsi
- Ruwan jaraba da sauran su .
Wannan kaɗan ne a cikin kayan mu don haka ga masu buƙatar sayan nasu tare da ƙarin haske
zaku iya tuntuɓar wannan number 08064243169 #Asmytambuwal.


#26-27
#Mr.romantic.
#Mmnteddy

[11/30, 7:40 PM] : *Littafin na kudi ne ,don Allah kar ki karanta in

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login