Showing 21001 words to 24000 words out of 35125 words

Chapter 8 - Mrs Romantic Book Hausa Novel By Aysha Maman Teddy .pdf

baki biya ba .
Regular payment ₦500 vip payment ₦1000 Zaki tura kudin ki ta wannan account number
6037312299 Mohammed A'isha keystone bank shaidar biya ta wannan number 08081202932
https://youtube.com/@mamanteddy4123?si=1cwxAAGsGEzYkelS* Ba tare da ya Dakata da yunƙurin sa na ƙoƙarin ganin ya saka hannun sa zuwa ƙirjin ta ba
,haka bakin sa yana maida shi cikin nata idanun sa a lumshe tamkar mai yin barci wanda ba
zaka fahimci ba barcin yake yi ba sai Kayi duba da yanda yake sarrafa harshen sa a tsanaki
cikin nata yana tsotsa hankalin sa kwance. Kokarin ƙwace jikin ta da kan ta bakin ta Duka
Hasile kyayi amma hakan ya gagara mata . Mamaki da tsoro duka sun gama kamata haka
hawaye ke bin idanun ta sharrrr³ . Gani tayi shi dai ba ƙarfi ne ya samata riƙo ɗaya yayi mata
amma ta kasa motsawa daga Jikin sa da ya riƙo ta .

Hannun sa taji yana Fara shafa Saman wuyan ta tare da yin dan ƙasa dashi yana shafa
Nonuwan ta cike da Salon shi yake Jan iska . Ƙoƙarin Miƙewa tayi da ƙarfi tana fuzgar jikin ta
nan take taji Muryar sa ya katse ta cikin Tsawa tamkar ba nashi ba , wurin sai da ya amsa mata
tamkar Wani BAD BOSS . Ƙirjin ta ne ya buga mata da ƙarfi ji take yi yana fat³ tamkar zai fito
waje. Muryar sa taji yana sassauta shi ta hanyar cewa " Seat here ". Yayi maganan tare da dan
ware dararan idanun sa da suka sauya kala zuwa jah na jaraba . Kasa fahimtar mene yake nufi
don ita ko "Yes da No" bata sani ba , Hausan nata ma ba fita yake yi bare kuma Wannan Zance
da yayi mata . Tsayawa tayi tana kallon sa Hawayen idanun ta na ƙara gudu tare da riga rigen
Bin kuncinta . Bakin ta ne ya fara motsi yana karwa zata yi masa magiya akan yayi haƙuri taji
yana kuma cewa" Please babie sit on here". Yayi maganan yana nuna mata jikin sa .

A nan ne Hasile ta fahimci mene yake nufi , Ƙara ja baya tayi tana kokarin Guduwa taji ya
fuzgota tana faɗawa jikin sa ,kuka ta fashe dashi mai sauti da gunji a haɗe tana cewa " Wayyo
Umma ta".

Ba tare da ya tsaya bi takan ta ba , ya cigaba da sarrafa albarkatun ƙirjin ta yana ɗaura Lips ɗin
sa tare da kissing saman wuyan ta yana cigaba da lumshe idanun sa . Cike da Sanyayyar
Muryar yace"Kar kiji komai Hafsat nifa mijin ki ne....Zamu rayu tare sannan zamu haifa ƴaƴa
masu kyau wanda zamu basu tarbiyya..Ehhh ? , Hafsat zaki haifa mun yara masu kama dake ?
Oya ki saki jikin ki baxan cutar dake ba. Ni mijin ki ne inshallah. Yana maganan tare da cigaba
da Matsa Nonuwan ta yana jin dimun su da laushin su yana ratsa shi har ƙwanya . Abun da bai
sani ba shine ,tun da ya fara maganan kamannin Hasile suka fara riƙiɗewa irin na dodanni ,
Fuskar ta na yin jaaaah tamkar garwashi . Nauyin ta ne yaji ya ƙaru masa amma bai mai da
hankalin sa ga hakan ba. A nashi tunanin ta saki jikin ta ne dashi . Yesss i lab you dear ". Kin
amince nayi, tun kamin na shiga daga ciki na fahimci dadin ki na daban ne . Murmushi yayi
yana kai hannun sa tare da shafa sajen Fuskar sa yana miƙa tsaye tare da ɗagota yana manna
bayan ta da ƙirjin sa . Hannun sa yasa yana shafa Nonuwan ta duka biyun yana matsa su tare
da jan iskaaaa Yana shafa har mazaunan ta . Ita dai bata motsa ba haka kukan nata yaji ta
daina shi ...Wannan yasa shi cigaba da sarrafa ta cikin kulawa da ƙwarewa . Please suck mie
now . Yana maganan tare da sakin ta yana tabbata da jikin sa tare da Kai hannun sa yana saka
shi cikin Jogging Pant din sa tare da fiddo mata da Kakkauran ƙatuwar buran sa . Takawa yayi

yana isa gaban ta yana furta" did You know how to did it My love? Kin san yanda ake
shaaan.....Maganan sa ne ya ɗauke yana ƙara ware Lulun idanun sa tare da zuba su bisa
fuskar ta , wanda suka sauya kammani tamkar ba kyaƙyƙyawar Hasilen tasa ba .

Hawayen da suke sauko mata ne daga idanun ta yaya sun koma ruwan jini yana bin kuncinta .
Wani irin razana yayi Zuciyar sa na buga masa dammmmm na tsoron abin da bai taɓa zato ko
tsammani gani ba . Bakin sa ya fara kokarin motsa don yayi mata magana kawai yaga ta nufo
sa da gudu tana Buɗe masa baki tare da fashewa da wani irin dariyar da Sai da Bedroom din
duka ya Amsa . Haƙoranta na ƙara tsawo har wuya tamkar na horo . Jini na tsattsafowa ta bakin
ta idanun ta da hancin ta . "Hasbunallahu wani'imal wakeel". Ya furta da ƙarfi yana yin baya tare
da Buguwa da bangon Bedroom din . A gaban shi ya ganta tana kai fuskar ta dab da nashi tana
kara Sakin masa Wani dariya da sai da yaji tamkar Numfashin sa zai ɗauke saboda firgita da
tsoro . Wani irin hardadden Hausa take masa Kausasa wanda ya rasa fahimta, Karatun
Alƙur'ani ya fara yi ta hanyar karanta ayoyin da bai san wanne ba . Shi dai kome yazo masa na
Alkur'ani karantawa yake yi . Baya yaga ta fara yi tana jaaaah tare da cigaba da kwarara
dariyar ta iya ƙarfin ta tamkar Dakin zata tsage .

Cigaba yayi da karatun Alqur'ani wanda a yau tabbas ya gode ma Dadddy da yanda ya tsaya
masa tsayin daka wurin ganin ya basa ilimin addini duk da ba komai yake aiki dashi ba ,
musulunci zina haramun ne amma shi kuma ya kasance mugun mazinaci . Wanda da kowa yin
ta yake tamkar bunsuru babu imani bare tausayawa . Kuma yasan hakan babu kyau yake take
sanin . Tun da yake bai taba neman yar aikin sa ba sai akan Hasilen, wanda a yau yaga Abin da
bai taɓa tsammani ba . Karatun Kur'anin yake yi ta hanyar rera shi dama akwai sa da murya
harshen sa sai ya koma tamkar na larabawa . Jiriffff yaga ta zube anan tana sauke numfashi
can kuma yaji shiru . Miƙewa yayi daga ƙusurwan da ya shige yana yin saurin nufar ta haka
kurum yake jin zuciyar sa na ƙara jin azabatacciyar Soyayyar ta . A hankali ya zube Gwiwowin
sa ƙasa yana bin Fuskar ta da kallo ,wanda yaga a yanxu babu komai sai wannan ƙwantacciyar
murmushin nata, wanda ko barci take yi za kaga fuskar ta na fidda annurin nan (smiling face�)
. "Fine Girl". Ya furta a hankali Zuciyar sa na Hasko masa abun da ya faru yanzu tamkar a
mafarki . Sauke Lulun idanun sa ya karayi ganin ga fa Hasilen sa a kwance alamu ma barci take
yi ...........topah!


Ina baku haƙuri don girman Allah kuyi haƙuri na jina shiru , babu posting hakan ya faru ne
Sakamakon account din da nayi mana typing din ya samu matsala an Rufe shi baki daya ,kuma
Acan nayi posting har na kusa kammalawa ,sai hakan ta faru Dani... don haka wanda suke mun
Magana ta Wannan number 09061466409 an rufe account din ba zai kara WhatsApp ba .
Permanent banned... kuyi hakuri please Nima Hakan bai mun dadi ba. Shiyasa duk sai rubuta
littafin yayi mun nauyi na kasa yin shi tun da suka suka goge mun . Amma na gaba inshallah ba
zamu samu hakan ba . Taku mai ƙaunar ku tare da yi maku fatan alheri Aysha Mohammed
(maman teddy).
[11/30, 7:40 PM] : *Littafin na kudi ne ,don Allah kar ki karanta in baki biya ba .
Regular payment ₦500 vip payment ₦1000 Zaki tura kudin ki ta wannan account number

6037312299 Mohammed A'isha keystone bank shaidar biya ta wannan number 08081202932
https://youtube.com/@mamanteddy4123?si=1cwxAAGsGEzYkelS*

Sanin Waye maleek da kuma yanda shi ya kasance mutum ne da a kullum yake expanding
kasuwancin sa ,sam baya taɓa zama a hanya ɗaya . Kaman yanda wasu da dama suka yi
masa sani dashi Likita ne (mediacal Doctor) haka nan kuma wasu suka yi masa sani da mai
masana'antu (companies) . Hakan na da matuƙar ƙyau ace namiji ya kasance bai dogara ga
hanya ɗaya ba . Wannan shi ake kira da Namiji"....Ruƙayya ta furta tana gyara mayafin da ta
gyewaye fuskar ta dashi yar ƙarama wanda iya karta ƙafaɗa Bama ta gama sauka ba . Ba tare
da ta mayar da tabarau din nata ba ta juya tana mai cewa daga Reception din tare da nufar
Farfajiyar Asibitin. zuciyar ta gaba ɗaya ya gama karkata ma isar ta Wancen companyn, Tabbas
yanzu ne naga mijin Aure ,mijin nuna ma Sa'a . Wake zama da namiji mai sana'a ɗaya ?
Rayuwar nan bata da balance sam . Mu masu kudin ba mu huta ba to kai talaka tayaya kake
tunanin ka huta .kowa ka ganshi a wani matsayin please just salute him. Baƙaramin aiki yayi ya
kai wannan Wurin ba . Tsagaitawa tayi da tunanin da take yi tana kutsa moton ta zuwa farfajiyar
Masana'antan wanda tun daga shigar ta securities suka nufo inda take don tsarin Masana'antan
kenan ,ko wacce moto zata shigo ta fita sai an duba ta ciki da waje haka ma idan moto zata fita
.
Madam Ruƙayya! Managern ya furta cike da mamakin ganin Ruƙayya a wannan lokacin . Mene
ya kawo ta nan ? Me take buƙata? Haɗa Hannun gwiwa ko kuwa wani ɓangare....yallaɓai
magana kake yi? Muryar Ruth ya katse shi , wanda take tsaye daga Gyefen sa , ɗauke idanun
sa yayi daga kallon ƙasan compound na companin yana maida hankalin sa kan Ruth da take
nunar dashi wasu kaya da aka fice da su jiya,wanda ana ta ganin babu saka Hannun sa bare
kuma na Sir Maleek . Aammm Ruth bani laptop ɗin , lemme cross check out....na duba na
binciko ta inda matsalar take . Amma yanzu kije muji meke tafe da ita , after All sai kizo ki faɗa
mun yanda kuka yi me kuma take da buƙata . Okay sir . Ta furta cikin sauri tare da nufar lift don
tayi saurin isa ga Madam Ruƙƙy dake cika wuya . Kai da gani kasan Boss ma'am ce .
Kallon kallo ne ya sarƙe tsakanin Ruth da Madam Ruƙƙy wanda a fahimtar ruƙayya ta gano
cewa itace wacce aka turo gareta . Barka Hajiya ". Zan iya taimakon ki koda akwai abin da kike
buƙata?.

Sauke numfashi Ruƙƙy tayi kana ta kalli Envelope din hannun ta , tana maida kallon ta zuwa ga
Ruth , Alright, Ina son magana da managern wannan Companin..." Ok lemme inform him . Ruth
tayi maganan tare da cigaba da cewa zaki iya biyo baya na .

Ba tare da Madam Ruƙƙayya tace mata komai ba cike da mulki da isa da iya taku tabi bayan
Ruth suna nufar Upstairs,don a wannan karon bata lifta Ruth tabi da ita ba .

**
Yes sir . Okay.
Juyawa Ruth tayi tana kallon Ruƙayya dake kare ma wurin kallo cike da wayewa,tana sauraran
maganan da Ruth keyi da managern . You can come in ma'm. Ok . Ruƙayya ta furta tana bin
bayan Ruth suna nufar Office din managern .

**

You're welcome. Thanks for your permission ". Ruƙayya ta furta tana zama a kujeran dake
fuskantar shi . A'a muna Miki Barka da zuwa . Gyada masa kai tayi tana miƙa masa Envelope
din tare da kallon sa ,sai kuma yaga ta miƙe tana cewa " I'm waiting for your respond . Ok ya
furta tana juyawa tare da Ficewa daga Office din .
"Humm " .

Wani Gwauron numfashi ya sauke kana yace " Ruth Zaki iya tafiya . Idan ina buƙatar wani Abu i
will call you back. Ok sir . Ta furta tana juyawa cikin girmamawa ta bar Office din .
[11/30, 7:40 PM] : *Littafin na kudi ne ,don Allah kar ki karanta in baki biya ba .
Regular payment ₦500 vip payment ₦1000 Zaki tura kudin ki ta wannan account number
6037312299 Mohammed A'isha keystone bank shaidar biya ta wannan number 08081202932
https://youtube.com/@mamanteddy4123?si=1cwxAAGsGEzYkelS* *Please wanda yake da from page 11 zuwa inda muka tsaya ,a tura mun ta private don Allah*
Tsayawa yayi yana duban fuskar ta sosai kana ya juya yana bin Bedroom ɗin da kallo tare da
sauke wani irin Gwauron numfashi . Duk wata jarabar sha'awar tasa da yake ji a da a yanzu ya
neme ta ya rasa. Saboda tsaban firgici da abun Almaran da ya gani a yanzu .
Bedroom slippers ɗin sa ya sanya fararen ƙafarsa yana gyara mata kwanciya ta hanyar ɗaukar
ta cak yana kwantar da ita bisa ƙayataccen Gadon nasa wargajeje mai matuƙar ƙyawu . Duba
ga watan da muke ciki ta Nuwamba (November) ko ina sanyi ya fara yo mana sallama yasa shi
kai hannun sa yana rage gudun AC ɗin tare da dan rufa mata blanket mai jikin kura mai kyau
blue Black . Lumshe idanun sa yayi yana ware su tare da kai bakin sa Yana kokarin Sumbatar
laɓɓan ta ....Kaiiiiiiii Maleek! "Yaji wancen Muryar da yaji shi mai amo ta ɗazu ana kiran sa tare
da daka masa gigitaccen Tsawa ". Cikin Sauri Maleek ya ja h baya yana furta Addu'oi kana a
hankali ya ɗaga ƙafarsa yana Ficewa daga bedroom din .

Kai tsaye part ɗin Anty jana ya nufa ransa duk baya masa dadi ,sam ya rasa me zai kira
wannan al'amarin da yake ganin faruwar sa idanu biyu amma kuma tamkar a mafarki bayan
wanzuwar abin . Wa zai faɗa mawa shine bai sani ba a halin yanzu ,Rayyan ne ya fado masa a
rai ,amma tuno da kalmar sa ta ɗaxu bisa ga Hasilen da yanda yace" Ita ba mutum bace yasa
Maleek jan tsaki yana furtawa a sarari" shima ya bi sahun su Mom da suke furta irin wannan
maganganun marasa dadi , Ni a jiki na nake ji Hafsat matata ce kuma mutum ce ba Aljana ba ,
Yo ko Aljanna ce zan zauna da ita , I'm ready to get married with her , indai ta amince zata
zauna dani Nima zan zauna da ita even if she is a ghost . Ko da kuwa fatalwa ce ,inda zata rayu
tare dani komai yayi mun .

Maleek tunanin mene kake yi haka ? Muryar Anty Jana ya katse shi wanda bai ma san ya shigo
falourn ba sai dai maganan ta da yaji daga Sama . A ɗan dakewan nan irin nasa ya furta " Anty
Jana Barka da gida". Yauwa maleek yau ba'a leƙa Asibitin ba ana hutu ne? . Cike da rashin son
magana ya katse ta ta hanyar furta " Yeah". Yana zama a ɗaya daga Kujerun Falourn nata.
Murmushi tayi cike da kulawa don ita macece mai saurin Fahimtar damuwar wani ,musamman

Maleek da ta san halayyar sa ciki da Waje. Ganin baya da mood din magana mai dadi yasa ta
Juyawa tana dan daga muryar ta kadan tare da kiran ma'aikaciyar ta . (Cook) . Sanye take cikin
kayan ta na ma'aikata yar dattijiwar ta iso tana rusunawa tare da furta " Afuwan Hajiya ina aikin
gasa....Ɗaga mata hannu Anty Jana tayi tana katse ta tare da cewa " It's Okay, Yanzu kiyi sauri
ki ɗaura mun Tuwon Miyar Agusi a saka xogale kaɗan. Sai kiyi Amfani da farfesun naman nan
da yanzu kike yin sa . Don Allah kar a wuce 1hr , Maleek za'ayi mawa . Tom Hajiya inshallah. Ta
furta tana saurin mikewa tare da komawa bakin aikin ta . Kallon Anty Jana yayi yana murmushi
tare da cewa " Thanks Anty Jana . Bari naje Ɓangaren Ammie na dawo . Ya ƙare maganan
yana mikewa tare da nufar hanyar fita . Muryar Anty Jana yaji tana cewa " Tom Mijin Aljanna". A
rage tunanin ta da yawa dai . Dammmm'. Ƙirjin sa ya buga masa da karfi amma sai ya dake ba
tare da yace mata komai ba ya fice daga Falourn . Tunanin ka sun masa yawa . Ɓarayi guda
yana tunanin Nihla wacce ta saka ma hasile Faifan naɗan Rahoto . Me yasa zata yi haka?
Meye hakan zai amfana mata ? Tabbas da wata a ƙasa . Dole na binciko gaskiyar komai . Ya
furta a Zuciyar sa yana ɗan cije laɓɓan sa na ƙasa .


#Ruga .
Gaba ɗaya Umma ta gama shiga tashin hankali, yau ciwo gobe lafiya ,yanzu har ta kai ma bata
iya fita ko wajen bukka,gani take shikenan ta rasa Yarinyar nata ƙwaya ɗaya rak da Allah ya
bata . Abu ɗaya ne ta rike kuma yake taimakawa wurin daidaita natsuwar ta shine addu'a da
rokon Allah kan A ko ina hasile take Allah ya dawo mata da ita lapiya .
Tagumi Yadikko tayi wacce take shigowa cikin bukkan hannun ta dauke Ƙwaryar Nono . A
gyefen Umma ta aje tana zama gyefen Taɓarah kaban tasu ta Fulani . Oh ni Yadikko Ko a wani
hali Hasile ke ciki a yanzu ? Yanzu daga Wurin Baffa Harɗo nake ina sanar masa kan maza su
shiga Cikin gari a bincika ko Allah zai sa a dace a ganta . Duk maganan da Yadikko keyi Umma
bata ce komai ba har ta gama ,kana tace " Yadikko a jiki na nake ji a ko ina hasile take tana a
hannu na Gari ,sannan kuma inshallah zata dawo gida da yardan Allah . Mu cigaba da Addu'a .
Hummmm". Numfasawa Yadikko tayi kana tace"Allah yasa Amin".

#Maleek Hospital
Tun shigowan ta Nurse Asma take bin ta da kallon sama da ƙasa ,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login