Showing 33001 words to 35125 words out of 35125 words
Chapter 12 - Mrs Romantic Book Hausa Novel By Aysha Maman Teddy .pdf
[11/30, 7:40 PM] í ½íıí ½íıí ½íıí ½íı: Mr.Romantic
#Mamanteddy
Suna mishi shaĈiyancin su . A falourn gidan ya bar su , don gaba Éaya baya ta kan su a halin
yanzu . Jikin sa har rawa yake yi , wani irin sanyi yake ji yana ratsa zuciyar sa wanda ya rasa ya
zai kira abun , ganin komai yake a yau tamkar a mafarki . Ba tare da ya koma Bedroom din ba
kai tsaye ya nufi kitchen don yi ma cook din shi maganan abun da zasu buĈata . Dai-dai yana
shirin isa ne ma'aikaciyar ta fito sanye cikin shigar ta ,ta masu Aiki . Barka da dare yallaÉai .
"Kallon ta yayi kana cike da fara'ar da bata san shi dashi ba ya amsa ta da cewa " Barka Binta ,
meye a Ĉasa wanda zamu.... Kamin ya Ĉarike ne ta yi saurin cewa " Akwai different dishes
Wanda zasu kai kala uku ,ciki da Pepe meat . Ĉan shiru yayi kana yace ki haÉa mun komai a
one tray yanzu ina dawowa . Ok sir. Ta furta tana saurin juyawa tare da fara aikin da ya sakata.
Shi kuwa fridge ya nufa yana Éaukar lemo da Ruwan roba yana nufar Bedroom din dashi .
**
Ĉangaren Rayyan da Sakina Tun bayan faruwar wannan Al'amarin Sakina bata Ĉara zuwa
companin ba , ta gummaci ta zauna zaman yunwa da bakin ciki a cikin gidan nasu. Duk da a
yanzu taji labarin yanda Rayyan yayi arziĈi ,wanda a da baya take masa kallon banza talaka ba
tayi tunanin waye mahaifin sa ba , Da kuma tasirin zugar mahaifiyar nata akan haka zata kare a
talauci wannan yasa ta juya masa baya ,bawai don bata son shi ba . yau wane gari ya waya? .
Abun kamar wasa mama ne taga Sakina ta daina zuwa wurin aiki ,anan ne a wata yammaci ta
same ta don jin meke faruwa ?. B tare da wani bata lokaci ba ta sanar mata da Waye Rayyan a
yanzu da kuma yanda arziĈin sa ya bunĈasa . Ashe asalin mahaifin sa Ma'aikacin CVN ne ,yana
tsaka da Aikin ne Allah yayi masa rasuwa tun Rayyan na Ĉarami haka ya taso bai san mahaifin
sa ba . A haka ya girma cikin rashi da rashin galihu . Bayan rabuwar su da Sakina ne
Abubuwan suka faru duk wani kudi da ya kasance na mahaifin shi na tsawan Wancen shakarun
aka dawo ma iyalin shi da su . Kasantuwar Rayyan shine kadai Éa ga Sir Abubakar buba yasa
Duk wani dukiya ta hannun sa ya biyo . Da wannan da yake Allah mai azurta bayin sa ne a duk
lokacin da yaso yau Rayyan ya zama fitaccen hamshaĈin mai kuÉi ,wanda Ni sakina sai dai na
Ĉare a mai masa shara da goge-goge .......!
[11/30, 7:40 PM] í ½íıí ½íıí ½íıí ½íı: Mr.Romantic
#mamanteddy .
Tun da Mama tajiyo wannan Al'amari wanda ya Éaga mata hankali ainun, tun daga nan damuwa
ya taru yayi mata yawa tare da nadama . Tabbas Allah shine me Azurta bawa a duk lokacin da
yaso . Yau gashi wanda suke ganin sa banza ba komai ba ya zama komai Bama wurin su kaÉai
ba a duniya baki Éaya. Tun daga Wannan Rana Sakina ko nan da Ĉofar gida bata fita , A yanzu
ta fara yanke mawa Zuciyar ta Amincewa da ma nema auren nata ,duk da Yawancin su masu
Aure ne kuma talakawa babu Éaya mai rufin Asiri . Belloti ne mijin shaima'u zuciyar ta ya fara
bata umarnin Amincewa dashi ta Aure shin ,wannan yasa a wata yammaci da yazo zance ta yi
masa Amincewar ya tura magabatan sa babban gidan su ,don amsan Auren nata Acan suke yin
komai ....A daren Da belloti yayi mata Albishir da iyayen shi suna hanya , kuka Sakina ta zauna
tana yi kashirÉan kana ta miĈe tana nufar Makwarari tare da dauro Alwala don tayi ma kanta
addu'ar haĈuri da dangana . Itakam Mama sam ta kasa bata HaĈuri don bata da bakin yi mata
hakan, sai dai kukan zuci da nadama , Wanda a bisa Sallayar barci yayi awaon gaba da ita bata
kuma farka ba sai subahi . Idanun ta sun kaÉa sunyi jahhh haka sun kumbura saboda tsaban
kuka . Muryoyin su take ji sama ² Cikin Éan Éaga murya taji Muryar Inna tana cewa " Wai kai ba
zaka fita ka Bamu wuri ba haka ? sakinan fa bata farka ba , tun daren jiya kaĈi motsawa
wannan wani irin rashin kunya ne ,a gidan sirikar ka?
Gigif Sakina ta miĈe don a tunanin ta Mafarki take yi ba gaskiya ba , don tasan ita da kuma Ĉara
jin Muryar Innar Rayyan sai dai kuma a wata rana don bata tsammanin zata Ĉara ganin ta har
abada . cikin sauri Sakina ta miĈe tana kallon Inna da ke zaune bisa Tabarmar Mama . Cike da
mamaki da ganin hakan ba gaskiya bace ta furta " Innaaaa...Inn. Na'am Sakina nice dai Inna a
gaban ki , ba mafarki kike ba . Maza Éauki buta kije kiyi Alwala . Juyawa Sakina tayi tana kallon
Mama dake share hawayen nadama , Nan ta kara juyawa bisa Wani kujerar mai zaman mutum
daya inda taga Rayyan gaba Éaya hankalin sa a kan ta yake . Yana bin ta da kallo kaman zai
caraf da ita. Saurin baya tayi tana furta " Rayyan...! Rayyan kaine ? Mama mama
mafarkin...Sakina ba mafarki kike yi ba kaman yanda kike tunani , Rayyanu ne dai Wannan
kuma Inna ce . Zubewa Sakina tayi a Ĉasa tana fashewa da kuka mai ratsa zuciya . Wayyo Ni
ALLAH na! Inna don Allah ku yafe mun bisa abubuwan da nayi maku . Kiyi HaĈuri Inna .
Kayya! Habawa Sakina ya isa! Shikenan...komai da ya faru Ĉaddara ce kuma Allah y rubuta
Hakan zai faru , bamu da tsimi ko dabara dole sai ya faru . Dukan mu sai Fatan Allah Ubangiji
yasa wannan Aure ya kasance mutuwa ka raba . Kallon su Sakina tayi cike da rashin fahimta a
tunanin ta Bello ne ake maganan . Cike da sanyi ta furta " Mama Iyayen bellon sun sami su
Baba ne . Kamin Mama ta bata amsa ne Rayyan ya katse ta da yake tashi daga inda yake yana
takowa zuwa gaban ta . No" ba wani Wanda zai Aure mun mata indai ina raye , sai dai kuma
idan na mutu , Sakina a jiya aka maida Aurena dake . Fatan ban yi laifi ba don nasa ka an fasa
Wancen . Tsayawa Sakina tayi tana kasa furta zance ko guda . Sai wasu irin marayun hawaye
dake zubo mata . Rayyan zaka zauna dani? Rayyan duk abin da nayi maka kana nufin ka yafe
mun ?. Tsakanina da dake babu tuna baya kan abin da ya wuce . Na yafe duk abin da kika yi
Sakina . Yana furta hakan ya juya yana kallon Inna kana yace " Duk tsawon Wancen lokacin da
banyi Aure ba , Inna ce take dakatar dani daga yin hakan ,saboda a kullum Maganan ta shine
na dawo gareki,amma nayi fushi a lokacin bisa abin da kika yi mana , wannan yasa nayi jinkiri
da ma duk abin da kika ga nayi Miki a Compani na . Ba wai ban san ki bane , sanin kan ki ne
har abada ba zan taÉa son wata ya mace kamar yanda naso ki ba Sakina ....shiru yayi yana jin
saukar kukan ta a hankali wanda ta rasa bakin magana , tabbas karanci da halarci Bata taÉa
ganin irin Rayyan ba . Gani tayi ya juya yana cewa " Inna a yau za'a dawo mun da Sakina
gudana,zuwa Anjima zansa.....to yayi mara kunya! Fice ka bani wuri ,wannan ba huruminka
bane sai abin da Sakinan ta yanke hukunci.......!
**
Zaune Asabe take a cikin madafi tana fyare Dankalin hausan da Ĉanjinjiri ya kawo masu suci
da wannan safiya . Hannun ta takai tana matse cinyoyin ta wanda take jin gaban ta na mata
Wani irin ĈaiĈayi ga fitar da farin Ruwa sakamakon cutar sanyin da ta dauko wurin neman
Mazan da Ĉawarta ta daurata a hanya . Kallon Magungunan da Mijin ta Ĉanjinjiri ya sayo mata
tayi ,maganin sanyi ne kasadan kwana biyu da take amfani dashi ne yasa ta taji sauĈin
al'amuran . Shi a tunanin shi cuta ce kawai daga Allah,abin ka ga miji mai adalci bawan mace
irin dan jinjiri fita shiga sai ya kawo mata maganin sanyin Nan . Wasu irin Ĉwallah ne suka fara
bin Kuncin Asabe , Tabbas na zalunci mijina . Na yi kallon kyalkyal na duniya ,naje na yasar da
mutunci na dana y'a'yana . Asabe ...! Asabe...!
Muryar Malam Ĉanjinjiri ya katse ta wanda cikin sauri tare da biyayya ta amsa shi da na'am
malam ".
Kan sa tsaye ya shigo ciki yana miĈa mata baĈar leda wanda ke dauke da kayan cefane .
Amshi Wannan ,doya ce da kayan yaji na saya mana , Ko zuwa Anjima kwa girka idan kuna
buĈata '. Ĉago ido Asabe tayi tana kare ma mai gidan nata kallo ,tare da bude baki zata yi masa
godiya kawai sai hawaye ya fara bin kuncinta . Muryar ta na rawa ta kai Gwiwowin ta Ĉasa tana
fara cewa " Malam Don Allah kayi hakuri bisa SaÉanin da muka yi ta samu ka yafe mun
abubuwan da nayi maka na rashin tausayawa da cutar da kai da nayi......kayyya! Haba Asabe ,
menene haka kuma ? Tashi maza kar yara suxo suga hakan . Komai ya wuce Allah ya kara
bamu zaman lafiya. Da ma duk wasu iyalai da suke cikin Matsalar da muka shiga a da baya
Allah su ma ya fidda su ya nesan ta su daga kaidin shaiÉan . Amin malam na gode.!
**
Ĉangaren Mr romantic kuwa Malam maleek yanda yake yi ma Hasile shine ya bata damar sakin
Dan jikin ta dashi , duk da ganin farko da tayi masa Taji tabbas tasan shi a rayuwar ta amma
kuma rashin sanin inda Tasan shi din yasa ta Yin masa shiru sai dai duk abin da yace da ita
babu musu . Abinci ya fara bata ,kana ya riĈo ta suna nufa Privacy . Bin Toilet din take yi da
kallo don ita bata san nan ina ne ba , Su sun saba shiga mai daÉe . Yaya na ina ne nan? . Lulun
idanun sa ya zuba mata kana yace " Nan Toilet ne ,anan zamuna RinĈa Wanka da alwala da
sauran su . Ĉagowa tayi tana kallon sa sosai kaman mai tunanin Wani Abun kana tace " to Ni
me zanyi anan yaya na ? . Murmushi yayi mata kamin yace " Wanke amarya ta xanyi tasssss
yanzu nan . Ĉago da kyawawan idanun ta tayi tana dan narke masa idanun ta na yin rau-rau
kana tace" A'a Ni nayi Wanka kamin nazo nan . sorry my Hafs . Wannan gashinnnan ki mai cika
zan wanke da man jikin ki sai muyi barci ko? Ki saki jikin ki babu abun da zan Miki .
Ya za'a yi na yarda da hakan yaya na?.
Tayi maganan tana mai cuno dan Ĉaramin bakin ta tare da ja baya tana yin dan nesa dashi . Ba
zan cutar dake ba Hafsa . Kin manta Ni ? Amma ki yarda Ni yayan ki ne ,idan muka gama zan
baki labarin yanda akayi na sanki har na fara jin soyayyar ki a zuciya ta . Amma Ina so kisa ka a
Ranki Da ina mugun Ĉaunar ki Hafsa, soyayyar tayi mun yawa . Harshe ba zai faÉi dai dain ta
ba . Kayi mun alĈawari zaka kula dani sosai..............? Me yasa ba zan kula dake ba Hafsat nayi
Miki AlĈawarin hakan .Saboda ina matuĈar Ĉaunar ki . murmushi tayi tana cewa " Tom Shknn
taho ka gyara min gashin nawa ,amma kamin A hankali. Murmushi yayi yana isowa ixuwa inda
take , kana yakai hannun sa yana dafa ta tare da tallabo kuncinta. Hafsat kece shiriyata sanadin
ki Allah yasauya al'amura da dama . Ina Son ki...! Ina Ĉaunar ki har abada ba zan daina hakan
ba inshallah . Murmushi tayi masa wanda sai da side dimples din suka loÉa . A hankali ta
sunkuya tana zama yana fara Warware gashin nata wanda yawon shi da tsawo ba'a magana .
Sabulan wankin kai yayi mata amfani dasu iri iri kamin kace mene wurin ya hautsine da
Ĉamshin sabulai masu tsada da DaÉi . Cike da Bara ya shigar da ita cikin baf din yana Warware
zanin ta tare da cire rigar jikin ta................!