Showing 24001 words to 27000 words out of 35125 words

Chapter 9 - Mrs Romantic Book Hausa Novel By Aysha Maman Teddy .pdf

lokaci guda taji sam bata so
ganin wannan baƙuwar fuskar ba . Wanda da gani kasan ba mutumci da sanin darajar ɗan
Adam...Wacece ke? Me kuma kike buƙata?. A hankali Ruƙayya tasa hannun ta tana sauke
Gilashin idanun ta masu zagayen love red in color. Jah dagani kasan ba mutumci. Sir Maleek ".
Ta furta tana ya tsina ma Nurse Asma baki tare da bin ta da kallon sama da ƙasa . Ɗan
dannewa Asma tayi kana tace" Ai Bai cika shigowa nan ba , zaman sa yafi ga Companin
sa...........!
[11/30, 7:40 PM] 🙂🙂🙂🙂: *Littafin na kudi ne ,don Allah kar ki karanta in baki biya ba .
Regular payment ₦500 vip payment ₦1000 Zaki tura kudin ki ta wannan account number
6037312299 Mohammed A'isha keystone bank shaidar biya ta wannan number 08081202932
https://youtube.com/@mamanteddy4123?si=1cwxAAGsGEzYkelS*

Continuations.
Last page we talk about #Maleek Company #Ruth#Madam Ruƙƙy#manager.
Mamaki ne ya kama Taufiq ganin Maleek zaune a falourn nasa ba tare da ya kasance yana
wani Abu ba . You? Ya furta yana takowa zuwa inda yake yana ƙara nanata maganan tasa tare
da cewa " Kaine wai Maleek ? Whats up?. Tunanin mene kake yi haka ? . Kaine zaune baka
wani Aiki yau , kana lafiya kuwa ?. Duk magana da Taufiq ke yi masa Maleek bai tanka sa ba ,
don kan sa ma ciwo yaji yana masa sakamakon Jero tambayoyin da Taufiq ke yi .
Maleeeeekkk.! Yesss!
Ya katse sa yana É—ago da Lulun idanun sa tare da Sauke su bisa fuskar Taufiq da ke zama kusa
dashi . Menene Are You not well?. No I'm Good. Ina lafiya . Kawai dai Bana cikin mood mai
dadi ne yau . Ya kake ? Yau baka fita ba kaima?.

"Humm" . Numfasawa Taufiq yayi kana yace " Wani fita aiki , Nifa su Daddy suna kokarin jiƙa
mana Aiki . Aure fa? Are You ready for that? Ka shirya ma Hakan ?.

Wani murmushi Maleek Yayi yana lumshe idanun sa tare da danne damuwar sa , don a yanxu
yana ganin babu wani wanda zai iya sharing damuwar sa da ya wuce mutum biyu zuwa uku .
The first will be him mum , while the second His Dad . So the third person will be His Wife .
Shine Kuma Abin da na rasa a yanzu . Yayi maganan a sarari don yana tension din da baya
fahimtar wasu al'amuran .

Meye ka rasa Maleek ? Me kake cewa ne haka ?. Muryar Taufiq ya katse shi . ÆŠago da idanun
sa yayi yana cewa " I need a wife . Ina son nayi Aure . Ya ƙare maganan yana yin ƙasa da
Muryar sa tamkar mai sarewa . Dariya Kalaman nasa Ya ba Taufiq wannan yasa shi darawa
yana shafa suman kan sa tare da cewa " Ok kace mun ka shirya Auren Nihla kenan ?. Yes NO.
eh 'aa .

Dan Dakatawa Taufiq yayi yana bin maleek dake mikewa da kallo . Takawa yayi yana nufar
hanyar Bedroom din Taufiq . Ina son na dan huta , zuwa 11am..." Bai jira jin mene Taufiq zai ce
dashi ba y nufi ciki ransa na masa wani iri . Farin cikin ganin Hasilen sa yake wanda ya ɓata
Shekaru yana neman ta ,ko kuwa Abubuwan da yake gani tamkar Almara dan gane da ita .
ƙwanciya yayi yana Lumshe idanun sa tare da tunano kyaƙyƙyawar Fuskar yar fillon tasa. Wow
. Fine Girl ". Ya furta yana juyar da kan sa gyefe tare da ɗan cizan laɓɓan sa .

Maran sa ne yaji yana riƙe masa sha'awar sa na masa tsanani, tabbas ya san ya saba da mata
,baya iya kwana ko wuni bai nemi mace ya buƙace ta ba , Idanun sa sosai suka kaɗa . Tamkar
wanda aka yi mawa wahayi yayi saurin miƙewa yana kiran sunan Hasile tamkar wacce take a
gaban sa . Zuciyar sa ce yaji tana kwaɗaita masa son ganin kyaƙyƙyawar Fuskar nata . A
cewan shi ganin ta kaÉ—ai ko baiyi wani abu ba , Feelings din sa zai sauka ko sassauci da zugin
ya samu . Bai lura da Taufiq da sauran yayyun nasa dake zaune a tsakiyar falourn ba kowa da
abin da yake yi . Wuce su yayi yana saurin isan part É—in sa .

*

Kwance ya tadda Hasile inda ya barta , ko motsawa ba tayi bare yaga alamun tashi daga gare
ta. a hankali cike da Mazantakar sa da rashin tsoro ya zauna Gyefen ta , yana ƙare mata kallo .
Baki sauyawa ba . Ba kuma ki chanja ba , har abada ke Kyaƙyƙyawa ce . Ina matuƙar Ƙaunar ki
, ina son mu zauna tare har Abada . Lumshe Idanun sa yayi yana tuno da Wancen jinin da ya
gani wanda yake ganin sa a yanxu kaman an wanke . Meye matsalar ne? . Ya furta yana kallon
ɓarayin da take kwance . Idanun sa ne suka sauka akan Dukiyar Fulanin ta ,wanda Ganin su
sai da yaji wani irin tashin jarabban sha'awan tasa . Ashhhh Ahhhh. ya furta yana kai hannun sa
tare da saurin kama banana🍌 tasa yana Sauke wani irin huci mai gumi, ji yake tamkar yasa
kuka ko zai samu sassauci . Kasa daure ma hakan da yayi ne yasa shi kai hannun sa É—aya
yana É—aurawa bisa Nonuwan nata yana matsa su tare da mulmula saman Nipples É—in ta ,
idanun sa sun fara rufewa . Jikin sa rawa yake yi kar³ .
[11/30, 7:40 PM] 🙂🙂🙂🙂: Mr.Romantic
#Mamanteddy








A hankali yake saka ƙafarsa wanda yayi masa matuƙar nauyi ,don ransa gaba ki ɗaya babu
daÉ—i ganin al'amarin yake tamkar ba a gaskiya ba ,koda wasa bai taba kawowa Amiinin sa zai yi
masa irin haka ba a rayuwa . To shi ake ce mawa wanda ka yarda dashi kake masa kallon
masoyi shine macucin ka mai kuma san ganin bayan ka . Ya ilahi kayi mana tsari da abokai
masu hali irin na Ruslaan. Tabbas wannan izina ce gare mu da mu himci sau da yawa wanda
muke masa kallon su muke So basu ne masoyan mu na gaskiya ba . wani ƙayataccen falo ya
shiga inda na hango komai na wurin kalan milk mai haske . Ga wani farin carpet da aka
shimfiɗa tun daga farkon saka ƙafarka har zuwa tsakiyar falon . Hango Daddy yayi zaune
hannun sa ÆŠauke da Magazine gyefe guda kuma fruits ne a wani basket bowl Æ´ar madaidaiciya
mai ƙyaun gaske ,domin shi ma'abocin son kayan itatuwa ne . Gyefen sa guda kuma ruwa ne
na shan sa domin lafiyar sa ta yau da kullum . Cike da Rashin karsashi Maleek yayo masa
Sallama kana ya tako zuwa inda Daddy ke zaune bisa Cushine din falon .


Mamaki ne ainun ya bayyana bisa fuskar Daddy ganin yanda Maleek ya zube a ƙasa tamkar
bashi ba , yana ƙasa da kan sa cike da ladabi tare da cewa "Daddy Barka da Warhaka . Ya aiki
Maleek? An dawo kenan ?. Daddy ya katse shi cike da son ganin bai tirsasa son Sanin me ya
jefa Maleek cikin damuwa haka ba , sannan bangare guda na zuciyar sa yana mamakin ganin
sauyi irin haka daga gare shi . Nan take Daddy ya fara tunanin ko Abdul ya amince da Auren sa
da Nihila ne ?.

Daddy magana nake so muyi idan ba damuwa don ALLAH . Hummmmm..... Ajiyar zuciya
Daddy yaja mai ƙarfi kana yace " Maleek ina sauraren ka . Meke tafe da kai haka ?.

Shiru Maleek yayi tamkar mai tunanin abin da zai fadi na kusan mintuna biyu Daddy na jiran
tsammanin maganan tasa amma shiru wannan yasa shi cewa " Maleek ina sauraren ka , yau
kuma tunani kake yi don zaka faÉ—a mun magana . Ni mahaifin ka ne ,ka faÉ—a mun koma
menene idan magana ce akan Hajiya kaka da matsayar da muka zartar akan ka , kana da
damar kayi duk abin da kake so ba zamu tursasa maka kan dole sai ka Auri Nihila ko ita
Wancen Baturiyar ba. Ko a musulunci ba'a hana Auren ka da Christian ba . Dad...! All is not".
Ba wannan maganan ya kawo Ni ba A yanzu . Maleek ya katse Daddy yana É—ago da idanun sa
tare da kallon shi sai kuma ya kara kasa da kan sa . Daddy don Allah kayi hakuri ka yafe mun
duk abin da nayi maku nakin amincewa da Auren da kuke so nayi . Daddy a yanxu a shirye
nake da na amshi ko wani abun da kuke so nayi . Ko auren Nihla ko Jenny . Hummmmm
....Daddy Amma Ina rokon alfarma daya ,ku taimaka mun a yanzu ku Aura mun wacce nake So
,zan rike su duka amana .

Ban gane ba Maleek meke faruwa? Yimin yanda zan fahimta kana da wacce kake so ne ?.

Yes Daddy . Hafsat itace nake so . Wacce dai ka sani a yau na ganta ,gashi ba zan yi naga na
mallake ta ba Daddy zaku amince wallahi a yanzu ko waye zan Aura indai zaku Aura mun
Hafsa . Hannu Daddy yakai yana dafa shi tare da kokarin kwantar masa da hankali kana yace
da shi ya masa bayanin komai tun daga farko ne Maleek ya labarta masa komai Babu abun da
ya rufe mawa mahaifin nasa ,wannan yasa Daddy jan dogon ajiyar zuciya kana yace " Alhmdlh
Allah na gode maka da ka nuna mun wannan rana . Maleek kasani Allah yana son ka da
Rahma da har kasan kayi laifi kuma ka gyara ka tuba. Allah yayi maka Albarka . Sannan ka sani
Ni ba zan maka dole ba , ka bayyana mun wacce kake so ,don haka ita ce zan tsaya don ganin
ka Aure ta . Daga yau zuwa gobe ku shirya zan koma da ita inda aka dauko ta . Sannan
magana ta gaba , Nihila zata fidda miji ita kuma Jenny ta koma America inda ta taho . Allah
Ubangiji yayi maka albarka ya kuma saka ayi wannan Aure lafiya . Ya kuma shiryar da matasa
wanda suka dauko dabi'a irin taka a da . Yanzu kaje zan yi magana da Hajiya Rahinat da
Ammie , zuwa safe zan nemeka . Allah ya maka albarka .


Amin Daddy . Maleek ya furta tare da miƙewa yana ficewa da ga falon.


**
Tun daga Wannan rana Daddy ya maida hankali sosai akan lamarin yaron nasa . Kaman kuma
yanda yace a washe gari yasa aka maida Jenny ƙasar ta , bayan nan tsawon kwana uku bai yi
ma kowa magana ba ,har su Momy da har yi wannan lokacin basu san komai ba . Abun yana
juyawa ne a iya tsaknini mahaifi da ÆŠan sa . Sai a kwana na hudu ne yasa su Ammie suka taho
. Anan yake labarta masu komai ,sannan kuma yace zai samu Malam Aminu don suyi tafiyar
maida Hasile ruga da su dashi duka . Kuma a yanda ya kudurta ba zasu dawo ba sai da Auren

yarinyar don shine fatan shi da burin shi . Tun da ta zamana silar gyaruwar al'amara da dama .
Tabbas a da baya momy yar a dawa ce a soyayyar Hasile da Maleek amma a yanzu sai taji ta fi
kowa son ganin anyi hakan . Zuciyarta yayi zafi kwarai da jin abun da Nihila aka hada baki da
ita don ayi ma yaron nata . Anan ta kara ƙaimi wurin ganin tana kai kukan ta ga Allah da ya
tsare mata yaron nata a duk inda yake.

Kwana bakwai hasile ta É—iba a cikin gidan , a yanzu ta saki jikin ta sosai da Maleek , sai dai
tsawon wannan lokacin babu abin da yake gani na Firgici ko a razana shi sai idan buƙatarsa ta
motsa masa ,wanda ya yanzu yake kokarin yawan yin azumi da jumuri da shan lemun tsami . A
Wannan lokacin safe rana da yamma Mommy ke lekowa don ganin Hasile har suyi fira , Duk
abin da ke faruwa Nihla tana sane amma ta rasa wa zata yi maganan da shi . Hakan yasa ta
kullum cikin kukan zuci .

**
Ke Wacece kike ? Muryar Sectariya ne ya katse sakina wacce ta É—ago tana kallon ta hannun ta
rike da kyalle na goge goge . Sakina sunana". Ok wannan iskancin da kike yi kamar mara jini a
jika fa? Nan fa ba wasa muke yi ba . Yi ne ko bari . ÆŠagowa Sakina tayi tana kallon Rayyan da
idanun sa sam baya akan su . Juyawa tayi tana cigaba da goge gogen tare da share sakatariyar
, wannan yayi matukar hasala Sakatariyar. Sir...! Ta kira sunan Rayyan tare da cigaba da cewa
' Ya kamata a sallama wannan yarinyar ji da kan ta yayi yawa . 'Duk yanda kika yi hakan yayi ba
laifi. Ya furta yana cigaba da taɓa system din gaban sa . Takowa tayi cikin fushi tana fuzgo
Sakina tare da sharaara ma fuskar ta Mari tasssssssss. Wani irin duhu Sakina ta gani ,wannan
yasa ta juyawa tana kallon inda Rayyan yake a wannan lokacin ita yake kallo . Kuka ta fashe
dashi tana takawa cikin zafi zuwa inda yake kawai itama sai ta daga hannu tana wanke fuskar
shi da mari ....................!
[11/30, 7:40 PM] 🙂🙂🙂🙂: Mr.Romantic
#mamanteddy.










ÆŠauke wuta yayi daga jin kalaman nata , Me hakan ke nufi kenan? Yayi maganan yana
tambayar zuciyar sa . Wacece Wannan Bilkisun? Meye halaƙarta da Nihla? Tabbas da akwai
Rina a ka ba , it's Sense like itace take É—aura Nihla a duk wani hanya , in ba haka ba Menene
Nihla zata yi da Camera vedio duka don taga rayuwata ko ta samu wata hujja da take son samu
don ganin ta shigo rayuwa ta da karfin tsiya , Yess " yanzu na samu amsata Bilkisu itace ta
bayan fagen da duk ta ke ƙulla wannan shaiɗanan , but who is she? Wacece ita ? Me kuma

take bibiya a gare Ni da ita ma kanta Nihla, Ya akayi ta shiga Rugar su Hasile dole tana da
Basira! Ya furta yana mai furzar da huci mai zafi . Rintse Lulun idanun sa yayi yana ware su
akan Hasile da idanun ta suka fara zubda Ƙwallah . A cewan ta ita sam fa ba za'a taɓa mata jiki
ba .

My Hafs.


Ya kira sunan ta tare da kai hannun sa yana shafa gyfen kuncin ta . Sorry ba Zata yi Miki komai
ba, ita wannan mutuniyar kirki ce ba kaman su ba . Kallon sa tayi cike da Yarinta tare da
Haukan rashin tauna magana irin na fulanin jeji ta furta "ai kaima Haka kake . Saboda.....Saurin
katse ta yayi a dabara ganin Hanne dake watsa masu ido ita dai har yanzu ta rasa fahimtar
Wacece Hasile? Sai dai abin dake bata mamaki shine Mom Rahinat ta sanar dasu cewa " Ta
dauka ma Abdoul Maleek sabuwar ma'aikaciya , amma kuma sai taga ya neme ta don yin aikin
sa . To ina Wancen mai aikin nasa take ne? Sannan kuma watannan Wacece?. Tambayar da ita
kan ta ke mawa kan ta kenan . No Hafsat ni kaina ki yarda dani na chanja i totally change, duka
na sauya , yanzu Ni fa yayan ki ne , yaya ba zai cutar da ƙanwarsa ba . Lumshe ido tayi tana
gyada masa kai alamun ta amince . Hanne please be patient, Take good care of my wife .Ok sir
. Hanne ta furta tana bin sa da kallo har ya fice daga Bedroom cikin zafin jini irin nasa .


Hummmm.

Numfasawa Tayi yana ƙare ma Hasile Kallo, cike da mamakin kalaman nasa ya fara dawo mata
" Be patient take good care of my wife ". Wife? Aaa. Ta yaya yaushe ne yayi Auren ? Whats
going wrong? Meke faruwa ne ko nace yake shirin faruwa? . Hummm Gaskiya Abdoul lamarin
sa da bambanci dana mutane . Dole nasan Wacece wannan domin na kaima Momy Rahinat
rahoto. Keee Hattara! Baki da hankali ne , kika sani ko matar nasa ce . Daga nan sai ki ma
kanki salalan Tsiya aikin da kike ciyar da Ahalin ku dashi sai ki rasa ku koma Bara a titi. Taji
É—akin ya amsa mata yana wani irin juyawa da ita . Innalillahi wa'inna ilaihir raji'una ta furta tana
kankenewa da bangon cike da tsoro don almara da Firgici abun ya bata wanda bata taɓa
expecting ko jin sa a labarai ba . ÆŠaki yana magana kaman mutum . Bin Hasilen take da kallo a
lokacin da Juyawar ya fara tsagaitawa . Bakin ta ɓame babu alaman ita ce tayi wannan
maganan . Wannan yasa Hanne cikin rawar murya cewa " Wacece Ke? Da gaske ke din matar
sace? Mutum ce k........Keeee! Hasile ta daka mata Tsawa yayin da sai da dakin yayi Girgiza
kaman zai zube . Ni shiriyarsa ce .! T..ttt...to to kiyi Haƙuri. Hanne ta hau maganan cikin rawar
murya .


Banza Hasilen tayi mata , nan Hanne ta zauna kusan mintuna biyar a haka ,kana ta motsa cikin
rashin kuzari a cewar ta " Maleek ya dauko Aljana bai sani ba , tabbas rashin jin sa ne yazo
Ƙarshe . A zuciyar ta babu abin da take fadi sai Hasbunallahu wani'imal wakeel. Malama Hafsa

taho muje na nuna Miki yanda Abubuwan ake aiki dasu ,idan mun fito sai ki ci Abinci . Gani tayi
Hasile ta mike tamkar ba itace ta daka mata Tsawa ba , a wannan lokacin ta dawo mata
cikakken yar Ƙauyen ta . Baki sake cike da mamaki Hanne ta tasa ta suka yi na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login