Showing 30001 words to 33000 words out of 35125 words

Chapter 11 - Mrs Romantic Book Hausa Novel By Aysha Maman Teddy .pdf

Sosai su Yadikko suka ga tago
mashi na arziki . A haka suka ƙara masu addu'ar zama lafiya tare da kauda duk wani masifa da
zata Kunno Allah Ubangiji ya kawar. Ɓangaren Hasile kuwa al'amarin ganin sa take tamkar a
mafarki . Sam ta rasa gane yo itace wai matsayin matan Aure bayan tasan artabon da ake sha
da iskar jikin ta akan lamarin Auren ,amma a yanzu anyi komai sun rabu da ita tare da mata
sallama . Sosai take son ta tuno al'amarin da suka faru a baya da yanda ta shigo Rayuwar
Maleek da kuma yanda Billy ta dauke ta amma abubuwan da yake ba'a kan ta suke ba ta gaza
tuna komai . Shi kan sa wannan auren gani take kaman irin auren su na Fulani aka yi mata don
fuskar mijin nata ta bata sani ba ,a Wancen karon Iskar Hasile suke mu'amala da ita ba itace ta
asalin ba..........tirƙashi !


Sanye take cikin shigar ta ta Fulani kaman yanda su yagwalgwal suka yi mata ado irin nasu ta
amaren Fulani. Sosai tayi kyau sai ƙamshin nono take yi ,gashinn nan har kusan Duwawu. Bin
Bedroom din take da kallo kana ta kura ma Agogon bangon ido wanda bata san ma karfe nawa
ne ba yanzu. Niko bin lokacin nayi da kallo wanda yake alamta mun karfe 8:50pm na dare.

Wasu irin motoci ne suka fara shigowa farfajiyar gidan , wanda sun fi guda goma sha duka
angwaye ne ciki , harda su Taufiq yayyu gyefe kuma babban Abokin ango Rayyan . A lamarin
dai ba Ruslaan don kunya ma da bakin ciki tuni kwana ki bakwai kenan da barin sa gida Nigeria
ya koma ƙasar japan da zama na dan wani lokaci. Sam Maleek bai sanar da kowa abun da
Ruslaan yayi mashi ba ,sai dai sunyi mamaki rashin ganin shi a wannan biki na abokin shi amini
ace muna babu shi tabbas da mamaki . Dukan su ƙamshin su ya gama cika gidan ,yayin da
sauri mai gadi ya kai jiki zai rufe gare ne , Taufiq ya dakatar da shi a cewan sa ba jimawa zasu
yi ba a ciki ,ango sukayo rakiya ...........!
[11/30, 7:40 PM] : Mr.romantic
#Mamanteddy







Mugu mara imani kome nayi maka sai ka rama da hannun ka ne ba ka bari ana azabtar dani ba
, yo ko menene nayi maka Rayyan ban kai matsayin da zaka yafe mun ba a rayuwa ? Rayyan
na cuce ka na kuma azabtar da kai amma ina rokon ka da Allah ka yafe mun ,ko baka dawo

dani cikin rayuwar ka ba ina rokon afuwan ka da yafiyar ka hakan kaɗai zai wanke zuciya ta
daga cikin bakin cikin da take ciki kullum . "bude baki Sakatariyar ta yi tana kallon Yanda ta
dage ta falla masa Mari shi kam tamkar ba hannun ta ta sa tayi marin ba ko kwakƙƙwaran motsi
baiyi ba bare ya tanka ta ko yayi yunkurin daukar wani matakin. Yallaɓai kika mara? Ke Wacece
ke??. Yau ba zaki bar companin ba sai mun saka security sunyi Miki dukan Tsiya sannan , ai
ban san mahaukaciya bace ke sai yanzu . Tayi maganan tana nufo inda Sakina ke tsaye. Wani
irin kallon ta Sakina tayi kana takai hannun ta tana kama Hannun Rayyan tare da cewa "
Wallahi Ni kika yi mun akan shi zan sauke. Shine dai dai Ni ba kya ba . Jin wannan furucin nata
yasa Rayyan kallon ta cikin sauri yana mamakin wai dama har yanzu Sakina bata yi hankali ba .
Wannan wata irin yarinya ce , wato Nine Marainin wayon ta .

Hannu sakatariyar ta ɗaga tana kokarin janyo Sakina tare da cewa " Tabbas ya tabba
mahaukaciya ce banza yar talaka . Keeeeee! Fita Hauwa! Maza fice ki bani wuri . Muryar
Rayyan ya katse ta Wanda bata yi zaton jin haka daga gare sa ba . Cike da mamaki ta bude
baki tana furta "Sir? " Yes I said you Go! . Wacece wannan? Da wannan tunanin ta juya tana
barin Office din . Jan numfashi sakina tayi tana zubewa a wurin , tare da fashewa da wani irin
marayan kuka ta nadama da tarin takaici da bakin ciki . Shiru yayi mata bai ce komai ba , haka
bai rarrashe ta wai don tayi masa shirun ba .duk da yana jin ciwon kukan nata ,amma kuma
idan ya tuno da barin sa da tayi a lokacin da yake tsaka da buƙatar ta sai nan take zuciyar sa
tace masa ka barta ka barta bari na har abada. Ka gummaci rayuwar ta ƙare a haka har
mutuwa . Rayyan! Muryar ta ya katse ta wanda a yanzu yake a ɗashe . Rayyan! Rayyan ka
tsane Ni Ko? Rayyan baka son ganina a Rayuwar ka haka ne ? Tabbas nasan ganina yafi maka
ganin bakar kaddarar ka dole wannan haka yake......wani kuka ne ya ciyota wannan yasa
maganan nata daukewa . Tana cigaba da kukan ta .

Wani irin hajijiya yake ji na dibar sa ,idanun sa sun kada . A hankali ya fara kiran sunan Allah
daga cikin Zuciyar sa koya samu sassauci . Wannan yasa masa dan natsuwa . Hannun sa yakai
yana jawo flask din dake gaban sa na coffee a wani mug ya fara tsiyaya Cofee din kana ya mike
a hankali yana takawa zuwa inda take. Miƙa mata yayi yana furta " amsa ki sha yanzu".
tsayawa tayi tana bin sa da Wani irin kallo , a hankali take fara tuno da zaman su ta baya .
Wasu irin Zafafan marayun Hawaye na biyo Kuncin ta . Tabbas yunwa ne a cikin ta don ko
ƙaryawa ba tayi ba ,rabon su da daura sanwa yau kwana biyu kenan a cikin gidan .

Sakina! Amsa mana".

A hankali tasa hannun ta tana amsa har kuma a lokacin hawayen bai daina bin kuncinta ba .
Kafa kai tayi lokaci daya ta kyankyame saboda bakar yunwar da take ji. Mikewa yayi yana kara
hada mata wani yana dawowa dai dai tana sauke cup din sai ya amsa yana ƙara mika mata
wani . Amsa ki ƙara.! Bakin ta ne ya hau Rawa tana kokarin masa magana amma sai yayi
saurin katse ta ta hanyar daura mata yatsar sa a bisa laɓɓan sa tare da cewa " Shiiiiiii......".
Gama sha sai muyi Magana .

**
Tun da suka fara ɗaukar Hanyar Rugar Daala yanayin Maleek ya sauya , gaba ɗaya ya tsinta
kan sa cikin rashin walwala da Annuri. Ita kam Hasile farin ciki sam ba'a magana Haƙoran ta a
bayyane suke cike da tarin nuna farin cikin ta . A haka suka isa cikin rugar Daaala..........!
[11/30, 7:40 PM] : Mr.Romantic
#Mamanteddy








Fuskokin ko wanne su cike da Annuri tare da fatan alheri ga maleek suka shiga Izuwa babban
falourn gidan . Room decorations din da aka yi blue ne da milk komai haka ya kasance ,sosai
wurin ya ƙayatu hatta carpet din tsakiyar falon blue ne mai haske ba duhu sosai. Kallon su
Maleek yayi yana ƙoƙarin shigewa Bedroom tare da cewa " Ku jira mu fito . Waye zai jira kan?
Ina ai Maleek baka isa sam bamu san wannan ba . Cewan Najib da yake shi mutum ne mai
matuƙar barkwanci . Rayyan ne ya katse shi da cewa " Kwarai Nima ba zan zauna ba ƙafana
ƙafarsa don yanda yake atsume din nan muka sani daga shiga ya manta damu anan .....hahaha
ƙila sai subahi zai fito . dariya suka sa na shaƙiyanci yayin da Najib ya cigaba da cewa " Please
ka kula da ita sosai Maleek ,don Allah kar ka wahalar da yar mutane , kaga ƙarama ce sannan
kuma virgin dole ka bi komai a hankali kar ka ƙaddamar mata , nasan halin ka nasan yanda
kake faɗa ma yan iskan ƴammatan ka .....Kallon Su yayi yana Kai hannun sa tare da sauke
Hular kan sa yana ɗan dariyar nan nasa tare da sosa ƙyaya don shi gaba ɗaya ya kosa ya
ganshi daga shi sai ita .

Muryar Rayyan ne ya katse su a karo na biyu yana cewa " Kaga kai kace kana Son wannan
yarinya Hafsat Maleek , don Allah kar ya zamana sai ka cimma manufar ka kayi ƙoƙarin
wulaƙantata ,cikin mutunci ka ɗauko ta ,ka riƙe ta amana tamkar ƙanwar ka . Dariya Taufiq yasa
kana yace " Ohhhh sai kace wata ƙanwarka wannan Abu yayi yawa . Ni nasan ƙanina ba zai ci
amana ba , ba ya zulunci sai dai a zalunce shi ,don haka yanda kuka yi masa ita ma a faɗa
mata ta riƙe mun Ƙani Amana ,kar ta wahalar mun dashi don yana mata Haukan So .! Fashewa
suka yi da Dariya har da Maleek don tabbas maganan Taufiq ba karya a ciki son da yake mata
har yayi masa yawa ,shi da kansa yasan hakan. Jiyo dariyar dake tashi yasa Hasile saurin
kame jikin ta tsoro yana shigar ta , Tana zaune ƙafafun ta bisa ƙasan carpet din dake gaban
Bed ɗin suka fara shigowa ,ko wannen su gabza² maza a tsaye. Ɗago da madaidaitan idanun
ta tayi tana zuba wa bisa inda suke shigowa . Duka sun cika mata bedroom din. Ƙasa tayi da
idanun ta Zuciyar ta na buga mata da ƙarfi . Waye mijin da aka aura mun ? Sannan me yasa ya
Aure ni? Shiru tayi tana sauraren sokanan su da suke yi na amarya Barka da zuwa . Ita sam ta
rasa gane waye Angon, gyefen ta Maleek ya zauna yayin da Taufiq ya zauna a Bedside drower
, Rayyan ɓangaren ta na hagu. Sai sauran da suke tsaye wasu suna zama a Resting chair ɗin

dake kallon gadon da hasile take . Tab wannan shi ake ce ma Auren ƴan boko! . Amm yanzu dai
kun ga bai kamata ku fara kalle mun Fuskar mata ba ,Ni zan fara ganin Abu na. Zaku iya tafiya
sai zuwa wani lokaci .

Sakin baki Rayyan yayi ,yayin da Taufiq yace " Yayi kyau mara kirki , rabu dashi muma duka
muna hanya .

Dariya Rayyan yayi kana yace " Kaine sabon shuga muyi masa Uzuri ,ka dai san mene na faɗa
maka ko? Dariya Yayi kana yace " Yeah. Miƙewa duka suka yi don sun Fahimci hasile ba mai
surutu bace,sannan kuma ba zata iya sakin jiki dasu ba a yanzu. Sallama suka yi masu yayin
da Maleek ya biyo bayansu suna ta miki shakiyanci.........! [11/30, 7:40 PM] : Mr.Romantic
#mamanteddy








Kallon sa Hasile tayi nan taga ya sakar mata murmushi yana daga mata gira tare da fara shafa
mata lallausan soson wankan a jikin ta yana fara wanke ta tsaf duk da yanda jikin ta ke rawa
amma hakan bai hanasa kammala koman sa a tsanaki ba ,don shi kan sa dauriya ce kawai
yake yi . Haka idan yayi yunƙurin yin wani abu sai ya tuno da abubuwan da suka faru tsakanin
su a wancen lokacin baya . Da wannan damar yasa Hasile ta sha a hannun sa a wannan lokaci
, sleeping dress ya bata ta saka yana kallon ta , idanun sa duka suna kan ta da yanda komai
nata ke rawa yanda Breast din ta suka yi masa ƙyaaam yasa shi jin wani irin yarrrrr . Abin ka ga
Likita mai hali irin nashi ƙwarto a da baya , a hankali yasa hannun sa yana shafa laɓɓan sa
tare da kai harshen sa yana wasa dashi bisa saman labɓan nasa yana motsawa tare da furta "
Mango shape ne breast din ta. Wow❤️ lumshe idanun sa yayi yana jin tamkar yaji su a hannun
sa yana murzasu da sarrafa su yanda yake so. Xanyi barci Yaya....Okk...Okk muje ki kwanta .
Ya katse ta yana maganan cike da in'ina . Ba musu ta matsa tana takawa tare da nufar
ƙayataccen gadon nata. Kwanciya tayi yana ja mata blanket, kana ya ɗan sun kuya kusa
kunnen ta yana cewa " Hafsat bari na shirya na watsa ruwa na fito. Ok Yaya na! Ta furta tana
lumshe idanun ta . Juyawa yayi cike da takon sa yana nufar Privacyn .

**
Sauke baƙin Gilashin sa yayi na tsaban rashin mutunci kana yace ma Billy "Are You mad? Ke
wacce irin mahaukaciya ce? Har kina tsammanin na Aure ki? Ni Ruslaan ? Tattara maza yanzu
ki bar mun cikin gida , i don't want to see your face again .

I do not want you , I want to never see you Again here! leave......! Yayi mganan a matuƙar

harziƙe . Sauke hannu Billy tayi idanun ta sunyi rau² hawaye na zubo mata na tsananin bakin
ciki da nadama . Cikin ɗan ɗaga murya ta furta " Baka isa ba Ruslaan"No" . Babu inda zani ,
You can not force me for a while i do not leave.


Wani irin huci yajah mai ƙarfi tare da miƙewa yana daka mata Tsawa hannun sa yasa yana
fincikar ta tare da jan ta kiiiiiiii har zuwa farfajiyar cikin gidan . hannun ta tasa tana kara banbare
kan ta tare da fashewa da kuka tana cewa " Ruslaan ina son ka , i really love you , and you
can't force me to Go , I will stay ....! Na tsane ki ,You destroyed me kin lalata mun komai . Kai Ku
fice mun da ita , bana son Ku ƙara barin ta tazo inda nake. Wasu securities mata biyu ne suka
ja Bilkisu tana ihu suka fice da ita daga gidan cikin wulaƙantarwa da Tijara . Dama ƙarshen
gantali kenan. Duk wanda bai natsu a gidan iyayen sa ba wannan kaɗan ne bisa abubuwan da
zai faru dashi .

**
A hankali take lumshe idanun ta sam ta kasa motsi ga dan zullumin dake shigar ta , musamman
jin yanda tayi Maleek ya kwanta lamo a bayan ta yana jawo ta jikin sa tare da Rungume ta .
Mutsu² ta fara yi tana ƙoƙarin ƙwace kan ta , a hankali ya furta " No Ba zan Miki abun da baki so
ba Hafsa, duk da zanso ki bani dama a yau mu raya sunnah mu zama cikakkun ma'aurata ,but
if you don't like it, I will not force you just saboda zabin raina ba . Hummm. Numfasawa tayi
kana ta a hankali ta furta " Kace zaka bani labarin inda ka fara sanina da jin soyayya ta .

Murmushi Maleek yayi yana lumshe idanun sa tare da fara bata labarin haɗuwar shi da ita na
farko a lokacin campaign din Daddyn sa , a Wannan lokacin kuma da umma suke sayar da
nono, maganan da ta fara hadasu ta farko shine " Yaya na dan Allah ka bani Ruwa na Bama
Umma na , bata da Lafiya. Ba ki duba yawan mutanen ba a wannan lokacin yarinta ke dai tun
da kawai Kinga ruwa a hannu na yasa ki zuwa inda nake kai tsaye. Kallo ɗaya na fara jin abu
azuciyata wanda har yau nake jin wannan abun shine soyayyar ki Hafsa . Yanda kike da yanda
naga soyayyar umma a ƙwayar idanun ki yasa Ni jin matuƙar tausayin ki da kuma son ki. Ina
matuƙar ƙaunar ki Hafsa ,kimun Alƙawari ba zaki rabu dani ba har abada , ba zaki cutar da
rayuwa ta ba don na buɗe Miki sirrin cikin ta .

Shiru Hasile tayi na kusan mintuna biyar , Zuciyar shi ta katse da tsoro ko zata ce masa a'a .
Hafsat baki SO na ko?. A'a Ni na isa Yayana! Ina tuna Wancen lokacin ne ,sannan kuma naga
ka sauya sosai tayi maganan tana Dariya . Wani sanyi yaji ya kama zuciyar sa . Shikennan
Hafsat kiyi barci sai da safe . Yaya na amince kayi mun duk abin da kake so .kayi mun
Alkawarin ba zaka cutar dani ba . Jikin sa ne ya hau kyarma don bai kawo hakan da wuri daga
gare ta ba .

Hannun sa yasa yana Rungume ta ƙaaaam tare da jin ɗumin jikin ta , a hankali yake kissing din
bayan ta zuwa saman wuyan ta ,bargo yaja masu yana fara Addu'oin zaman lafiya tsakanin su
kana ya fara Sarrafa ta ta ko ina , ita dai Hasile kwanyar ta ya fara daina dauka don bata san
abin haka yake ba . Y...y... Yaya...yana ....Muryar ta ya katse shi da yake aikin matsa nonon ta

yana shafa gadon bayan ta tare da kai fuskar sa yana shaƙar tsakiyar breast din ta . Please
sorry my princess,daga yau zaki zama yar gari. Yayi maganan cikin wani irin murya yana manna
labɓan sa bisa kasan Cibiyar ta yana kissing wani irin yarrrrr taji wannan yasa ta ƙara yin
lamo.... Kusan mintina goma suna a haka can naji ihun ta ta kwarma da uban ƙarfi tana
ƙanƙane shi tare da fashewa da ihun azaba........gani nayi ya ƙara rufa masu bargo da sauri
yana Rungume ta jikin sa ,ganin bana iya hango komai yasani cewa To sai mu haƙura hakan
nan muce anan tammat bi hamdulillah! .


Allah ka yafe mana kurakuran da muka yi shiba tare da sanin mu , Allah Ubangiji ka Bamu
ladan abin da muka rubuta na alheri Amin .


Labarin ban so nayi shi a iya haka ba , but kunsan matsalolin da muka dingi samu dole tasa na
dakata a hakan ,kun san al'amaran yau da Kullum . Ina maku fatan Alheri, kuma ina godiya ga
masu yabawa da jinjina mun da nuna soyayya gare Ni ina alfahari daku tare da fatan Allah
yasada mu da alherin sa .

Taku
Ayshatou Maman teddy
08081202932

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login