Showing 15001 words to 18000 words out of 35125 words
Chapter 6 - Mrs Romantic Book Hausa Novel By Aysha Maman Teddy .pdf
fiye da yanda zaki tsani makashin Maleek . Zuwan ta Aiki anan part É—in ki , is the started point,
this is my First plan don ganin na tarwatsa duka wasu al'amura, the second and the last Yana
hanya , nan kusa i will be his wife koda yaƙi koda ya So ,dole Maleek ya so Ni , Don idan na
rabu dashi ba zan samu kamar shi ba .
Nihla...! Nihla..." Muryar Momy ya katse ta wacce takai hannu tana taɓa Nihla da tayi nisa wurin
antayawa duniyar tunani . Cikin sauri Nihla tace " Amm Amm Momy . Na'am." Tsayawa Hajiya
Rahinat tayi tana duban ta dakyau ,kamin tace " Are You Ok my dear? . Mom I'm ok ". Ta bata
amsa tana saurin kauda idanun ta daga haÉ—awa dana Hajiya Rahinat don tasan Wacece Mom
Rahinat da saurin Tsartar Abubuwa .
Ƙamshin sa ne yasa Nihla saurin ɗagowa yayin da ƙirjin ta ya fara dukan uku² . Nan take idanun
ta suka ciko da Wasu irin ƙwallah suna kwanciya mata , Kallon ta Hajiya Rahinat tayi tare da jin
tausayin ta ya kama zuciyar ta ainun . Maleek har ka sauko ? Ina kuma zaka je da Wannan
Ranan?. Ba tare da Maleek yayi duba ga inda suke ba , bare yaga Hasile dake tsaye tana
rakube da gani kaga Bagidajiya lambar farko .
Mom zan wuce Part dina zuwa Anjima muna da zaman meeting da Rayyan da su Ruslaan .
Yayi maganan yana ƙara tattare giran sama da ƙasa ,don baya ma son Wata magana ya shiga
tsakanin sa da Nihla . Alright shikenan To Babu wani Abu dakake buƙata? . Muryar Hajiya
Rahinat ya katse shi ,wanda sai a Sannan ne ya É—ago ido yana duban inda suke tsaye. Cikin
firi firi da rawar kai irin na Nihla ta furta " Maleek Koda Wani Abu da kake buƙata sai na
kawo....Shiiiii yayi saurin É—aga mata hannu yana mai juyawa tare da kallon inda Mom ke tsaye,
Sam bata ji dadin yanda yake wulaƙanta Nihla ba , har ga Allah ita a ganin ta Sun yi matuƙar
dacewa da juna. Don Ita macece mai son kyale² da Gayu ,kuma Nihla yar Gayu ce ta karshe
don haka zata So a nuna ta matsayin sirikarta ,amma kuma tafi son farin cikin Maleek fiye da
komai wannan yasa ta furta " Haba Maleek meye na fushin kuma ieye? .motsa kewayayyen
laɓɓan sa yayi yana shirin magana idanun sa suka fara masa rawar kyerma sakamakon tozali
da yayi da fuskar Hasile , wani irin nauyi yaji kansa da zuciyar sa yayi masa . Kallon Momy yayi
Muryar sa na crack tare da son mata magana har kuma a lokacin idanun sa bai janye su daga
kallon Hasilen da yake yi ba .
Oh my Son , yi haƙuri ,nasan ƙila kaga halittar da baka taɓa ganin irin ta ba a mutane, Momy
tayi maganan tana caɓe baki tare da cigaba da cewa " yau na dauke ta a matsayin yar Aiki ,
amma ba mai kula da Abinci ba , sai dai wankin Toilet da irin wurin da dai da suke ka gane dai .
Don haka ka kwantar da hankalin ka ba anan zata zauna ba ma . Tun da Momy ta fara
maganan zuciyar Nihla ke dukan uku³ tunanin ta kar Maleek yace a bar da Hasile cikin gidan ,
Wannan yasa ta duk tabi ta É—imance . Ita kuwa Momy tunanin ta Maleek faÉ—a zaiyi don shi
mutum ne mara son Ƙazanta koya yake , akwai shi da kyankyani sannan baya son Ganin irin
wannan tarkacen .
Kayi haƙuri kaji Maleek! Muryar Momy ya kuma katse shi tana yin ƙasa da murya na rarrashin
sa tamkar ƙaramin yaro ba saurayi ba . "Humm" jan numfashi yayi yana furzarwa kana yace "
Ohk momy Ba damuwa , dama ina so a sauya mun Mai gyaran Privacy na ,sai ita ayi
transferring nata zuwa part dina,ita Wancen bana buƙatar ta a sauya ta . Alright that's Good.
Yanzu bari nayi magana da Uwani .
Kallon Momy yayi yana jin ya kasa tafiya a wannan lokacin,wata zuciyar ne ta ce masa kace
Zaka tafi da ita ba sai ka jira Wata Uwani ba , Nan wata zuciyar ta danne da da cewa " Idan
Momy ta fahimci wani Abu to tabbas mafarkin ka ba zai taɓa cika ba . Dole kayi zurfaffan tunani
akan lamarin . To amma kuma tayaya Hasile ta shigo cikin gidan nan? . Maleek.! Muryar momy
ya katse masa tunanin sa . Ok mum ni na tafi kawai . Tom . Ta furta tana bin bayan sa da kallo
har ya fice ,bayan fitar sa ne Ta kalli Nihla kana tace " Dole sai Uwani ta gyara wannan
baƙauyiyar , saboda Idan taje a haka maleek ko ruwa ba zai iya haɗiya ba da sunan sha". Caɓe
baki Nihla tayi tana furta " Gaskiya fa kam . Nima Bara na haye sama na kwanta sai zuwa
Anjima na sauko . Ok . Mummy ta furta tare da juyawa Nihla na barin falourn tana barin ta da
Hasile dake ta bin ko ina da kallo . Uwani...! Mom ta kwaÉ—a kiran sunan Uwani tare da ware
idanun ta tana duban hanyar shigowa , gigif tayi tana saurin kara buÉ—e idanun ta tare da
murzasu tana mutsika su ganin fuskar Hasile a hanyar shigowan Uwani...Rufe idanun ta tayi
cikin sauri tana buɗe su tare da ƙara kallon wurin da kyau , ganin ba kowa yasata juyawa bayan
ta nan ta tadda hasile riƙe da Hannun ta a rakuɓe babu alamar ta motsa daga inda take tsaye
ma . What's going on? Mam Rahinat ta furta dai dai Uwani na shigowa.
**
What? Maleek mene kake cewa? . Yes! Yau fa na ganta Rayyan, da gaske na ganta kuma da
idanuna itace ba gizo ko mafarkin nan dana saba yi ba. Kai Maleek wannan ban yarda da
zancen ka ba sam . This can't be possible, yarinyar da ka santa tun tana ƙarama can ƙasa , kar
ka manta gani daya kayi mata fa a rayuwa Kum....katse Rayyan Maleek yayi yana cewa " Of
course yes Rayyan , kallo É—aya ya zama kallon da har duniya ta naÉ—e ba zan manta da fuskar
ba , kallo ɗaya ta samu gurbi mai ƙarfi a Zuciya ta , tausayin ta shi yafi komai tasiri a zuciya ta .
Tabbas wannan ba mutum bace Maleek , yau Nima na bi rakiyar Momy da kullum take cewa"
Aljana kake so ba mutum ba . Yanzu har abin ya kai ta fara bayyana maka kan ta a zahiri...?
Dafe kai Maleek yayi yana furta " Ohhhh...! Rayyan You Are a man , kar ka zama mace mana!
Kana kokarin gino tunanin ka irin nasu Momy .....!
Wai shin kuma me kuke gani da wannan labarin Wacece Hasile ? Mutum ce ko Aljana? #Bonus
.
*Littafin mr romantic it's paid book ₦500 regular payment Vip payment ₦1000 via 6037312299
Mohammed A'isha keystone bank. For more enquiry contact 08081202932*
[11/30, 7:40 PM] í ½í¹‚í ½í¹‚í ½í¹‚í ½í¹‚: í ½í²‹í ½í²‹í ½í²‹í ½í²‹í ½í²‹
*MR. ROMANTIC*
í ½í²‹í ½í²‹í ½í²‹í ½í²‹í ½í²‹
_*Story and Written by:*_
_Anty Aysha Mohammed_
_(Maman teddy) ._
_Page 20-21_
*Ban yarda wani ko wata su juya mun wannan labari ta ko wani siga ba , domin kuwa wannan
labari ƙirƙirarre ne daga memory ɗina ,ban rubuta shi don wani ko wata ba , haka ban yarda a
É—aura mun wannan littafi a ko wani manhaja ba tare da sani na ba , yin hakan kuskurene , idan
kunne yaji gangar jiki ya tsira.*
*Labarin nan na kudi ne Regular payment₦500...Vip payment₦1000 via 6037312299
Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 , ban yarda
Wani ko wata su karanta ba tare da sun biyani gumi na ba , Idan ka karanta ki karanta Kema
keda Allah*
Ransa duka babu daÉ—i tunanin abubuwan da suka faru yanzu yake yi . Wuce ma'aikatan Mom
Rahina yayi yana nufar Up stairs din ta inda Bedroom din ta yake , kai tsaye ya murÉ—a Handle
Door tare da Shigewa . Kai Mashaallh. Ko ba'a faÉ—a maka kai daga jin yanda Wurin ke tashin
ƙamshi zai tabbatar maka da Momy mace ce mai tsafta ƙwarai bata shiri da ƙazanta . Komai na
Bedroom din ta mai launin duhuwa Arsh colour , Window manya biyu na kallon junan su . Ga
bedroom din babba yalwataccen Gaske . Hatta cottns É—in ta (labulaye) suma kalon ruwan toka
ne masu kyau .
Jan wani numfashi yayi a hankali yana saukewa tare da zuba manyan idanun sa bisa wani
ƙaton frame da ya kusa mamaye rabin bangon Bedroom din , Wanda frame din ke dauke da
hoton sa dana Daddy sai Mommy Rahinat. Takawa yayi yana isa Gaban frame din tare da kai
hannun shi yana shafa Hotunan iyayen nasa da yake jin zafin son su a zuciyar sa . Me yasa
Daddy ya sauya ne ? Yayi maganan yana kallon Fuskokin su a wancen lokacin dake fidda
Annuri , Gimtse fuska yayi tamkar wanda Dad ke a gaban sa kana ya furta " Dawowan sa
Nigeria shi ya sauya shi , lokacin xaman mu a America ba haka yake yi ba ai sam . Yanzu wai
har Nine za'a yi ma Auren dole ana ƙoƙarin ƙaƙaba mun Ragowar ƙwarata mtsww! Yaja guntun
tsaki yana cigaba da kallon hoton . Maleek".
Muryar Momy Rahinat ya katse shi wanda bai ji motsin shigowan ta ba sai dai maganan ta daga
bayan sa da yaji . A hankali ya Juyo yana zuba mata idanun sa da suke tsaye babu alamun
tsoro ko nuna damuwa don jin zancen iyayen nasa da kuma na Hajiya kaka . Na'am Momy ".
Maleek yanzu abun da kayi kana kyautatawa? Yanzu fa ga baturiyar mutane can na kaita
ƙaramin Falour na , wannan wani irin Abu kake yi ne ? Yanzu me kuma kake nufi? .
Ohhh ..!
Ya furta tare da dafe kan sa yana kallon Mommy idanun sa na kaÉ—awa lokaci guda. Cikin
Arrogant voice din sa ya fara magana da cewa " Mom ke ma tension kike son É—aura mun? Nifa
babu É—ayar su da nake so . Kin san wace nake so momy! Kin san itace kaÉ—ai mafarki na ,
Tayaya zan so nayi rayuwa da Wa'annan sam basa lissafi na. Ina Jenny take ???. Yayi
Maganan yana ƙoƙarin wuce Mom Rahinat tare da jiran jin me zata ce masa game da inda
Jenny take , don ya kuduri ci mata mutunci wanda da ƙafarta zata bar Nigeria ta koma inda ta
Fito.
Dakata!
Muryar Mom ya katse sa tana saurin kallon sa tare da cewa " Ina zaka tafi a wannan yanayin?
Maleek yarinyar nan fa Zuwan ta abun tausayi ne ,baka ga inda tazo ba ,Allah ma ya kiyaye ta
iso nan Lapiya. Tausayin ta ne yasa Dad din ka cewa a barta tayi kwana biyu sai ta juya .
Ohk Daddy ya tausaya mata ,amma Ni kuma ya faÉ—a mun magana That means Bai damu da
tashin hankalin da zan shiga ba . Cox....ya isa Maleek please. Ya isa haka! Yanzu koma ka
zauna, idan ma barci zaka yi ga Bed can , ka huta dai , zuwa Anjima zamuyi magana . Ta ƙare
maganan tana kai hannun ta tare da zaunar dashi Gyefen ƙayataccen gadon ta .
Shigowa Falourn Nihla tayi tana gaba Hasile na biye da ita a baya , a tsorace Hasile ke tafiya
don tsaruwan Falourn da kayan alatun da aka zuba wanda ko a labari bata taɓa ji ko ganin irin
su ba yasa ta yin ɗar² tana biye da Nihla dake ƙwada kiran sunan "Momy..........!
[11/30, 7:40 PM] í ½í¹‚í ½í¹‚í ½í¹‚í ½í¹‚: 24-25
Kar ku manta masoyana wanda basu san da budewar channel dina ba yanzu zaku iya shiga
YouTube naku kuyi Subscribing channel Dina mai suna MAMAN TEDDY mun gode!
https://youtube.com/@mamanteddy4123?si=1cwxAAGsGEzYkelS
Ga kuma link zaku iya shiga ta hanyar clicking kai tsayeí ½í±†í ¼í¿».
Ga masu bibiyar littafaina kuma ga list din su í ½í±‡í ¼í¿¼.
*SOME PRICE OF OUR NOVELS:*
í ½í³šMAMAN TEDDY NOVELS
1. KWARTON MANYA N500
2. FYADE N1000
3. SIYASATA N300
4. THE SEXY BOSS N500
5. WALIJAM N500
6. MY LADY BOSS N500
7. YAR AIKI NA N200
8. BINTOTO FREE
9. THE VIRGIN MAID N500
10. GIDAN KWARATA N300
11. SEXXIES HOUSE N500
12. YAR WAYE N300
13. KWARYAR SAMA N300
14. DIJAMA YAR FULANI N300
15. SADAKA YALLA N500
16. BAFULLATANAN RUGA N300
17. ZUMA DA MADACI N300
18. DUNIYAR SHAHARA N600
19. YAR MAULA N300
20. TABARAH N500
21. YAR TSAKAR GIDAA N600
*WhatsApp no_08081202932*
*Zaku iya shiga manhajar ku na YouTube channel domun samun Audio books na maman teddy,
zaku same su a channel Dina mai suna MAMAN TEDDY
https://youtube.com/@mamanteddy4123?si=1cwxAAGsGEzYkelS*
*©AISHAT MUHAMMAD*
*(MAMAN TEDDY)*
Please be like a rigid person namiji tsayayye....No"Maleek that is not the best way for us ,
sometimes ka zama flexible ma yana da amfani . Kar kayi ƙoƙarin zama mutum da ba'a iya
tanƙwara shi kayi tunanin rayuwar ka will be Okay, Hakan ba zai yiwu ba , Momy dole tafi mu
sanin Wasu abubuwan musamman abun da ya shafi Rayuwar mata ,mufa maza ne , sannan
kuma ita..... It's Okay please! Ya ishe Ni hakan Rayyan , at the first time nayi tunanin kana da
Ƙwaƙwalwa ashe kaima mata ka rako , Har kaima ka yarda Hafsat ba Mutum Bace kenan . To
ko Aljana ce ina Son ta , kuma zan Aure ta! ƙoƙarin masa magana yake yi ƙitt yaji ya datse kiran
, dakatawa Rayyan yayi yana kama kan sa tare da lumshe idanun sa , Motsa laɓɓan sa yayi
yana cewa " Tabbas da akwai matsala, Nima na fara sensen wani abu gami da Wannan
Yarinyar, Gaskiya bana jin yarda da ita a zuciya ta. Amma kuma kai ne baka yi masa bayani
yanda zai fahimta ba . Wata zuciyar ta katse shi ta hanyar furta masa wannan zancen .
"Humm"Numfasawa yayi kana yace" Kwarai nine nayi Kuskure, Amma Wannan Wacce irin
soyayya ce yake yi ma wannan yarinyar ? A takaice ma ina so na ƙara sanin labarin shi akan
wannan yarinyar, Duk dukiya da ilimi ga gayu na Maleek ya shirya Auren wannan yarinyar har
yana faÉ—a akan ta ,tare da shirin yin koma meye akan tabbas da akwai Matsala, Ni ban yarda
Maleek zai iya rabuwa da Jenny ba , shi da bakin sa yake faɗi bai taɓa jin daɗin mu'amala da ko
wacce mace ba kamar ta ba , amma a yanzu ya gummaci ya fasa Auren ta ya Auri yar Ƙauye
jahila? Mara wayewa? Humm , Tom ya Auri Nihla mana. Duk maganan Rayyan yake yi kana ya
lumshe idanun sa yana maganan zuci da cewa "tabbas so masifa ne , Nima nayi wannan
Rayuwar, still har yanzu zuciyata bata Warke daga Wannan famin ba , sannan Kuma har abada
bana tsammanin Zan iya rayuwa da Wata mace bayan............... Magana sa ce ta É—auke
sakamakon jiyo knocking da ake masa wanda babu shakka yasan Sectariyan nashi ne da
Sakina wacce tun da ta shigo Idanunta ke akan Sir Rayyan,wanda a yanzu ta gama yarda da
zancen Mama kan cewa " Ba Rayyanun ta bane".
"Morning Sir "
Muryar Sectariyan ya katse shi , yayin da ya gyaÉ—a mata kai ba tare da ya amsa ta ba yana
cigaba da Aikin sa tare da tsagaitawa da tunanin da yake yi .
Kallon Sakina Sakatariyar tayi tana caɓe baki tare da cewa"Tom Hajiya nan dai shine Office din
da zaki na rinƙa gyara shi kullum , Bama son ganin abun da ba dai dai ba , sannan yanda kikayi
shigar ki ta yau kullum haka zaki na rinƙa yi , kar bayan kwana biyu ki fara zuwa mana da datti a
jiki ko kaya babu guga, idan aka fara hakan zamu Koreki . Shiru Sakina tayi don gaba É—aya
Ƙwaƙwalwar ta ya daina fahimtar komai ,idanun ta duka ta suba su akan Sir Rayyan,wanda yayi
tamkar bai san da Dasuwar ta ba . Aikin banza! Muryar Sakatariyar ta katse ta cike da doka
Tsawa ,kana tace " anya ke kina da hankali ba dabba Bace ? , Nan kin san ina kike kuwa?
Dama idan talauci yayi yawa hauka da doÉ—ewar basira sai ta shigo ciki . Kina ganin Sir Rayyan
baki san ki gaishe sa ba ke ga hamshaƙiyya. Kiran sunan ta Rayyan yayi tare da dakatar da ita
da cewa"Ki tafi zatayi aikin ta".Ok sir. Ta furta tana barin Office din cike da jin tarin takaicin
Sakina a zuciyar ta .
Cigaba yayi da Aikin sa idanun sa na akan system din dake gaban shi .
Jikin Sakina sosai yayi sanyi , haka zuciyar ta na wani irin kuka mara amo, tabbas yau idanun ta
na ganin mata abun da ko a mafarki bata taɓa tunanin mafarkin ganin hakan ba . Sam bata san
lokacin da bakin ta fara furta " Rayyanu kaine kaine wallahi...Ko a makanta na ganka zan gane
ka ba tare da sabarmun ba! Rayyanu Tsafi kayi ne? Tsafi kayi......Keeeeee!!!
Muryar Rayyan ya katse ta yana doka mata Wani irin Tsawa ,wanda sai da wurin ya amsa haka
bugun Zuciyar ta ya ƙara tsananta. Tsafi nayi , wace kike ? Sakina ko? . Ai ko baki sanarmun
nasan a duk inda kika ganni ba zaki manta dani ba , amma Ni kuma zan faÉ—a Miki ki mance da
kin san Rayyan, nan aiki kika zo yi, So na baki nan mintuna biyar ki kammala aikin ki ,ki fice
mun daga Office .....!
*Littafin mr romantic it's