Showing 33001 words to 36000 words out of 79618 words
Chapter 12 - SEXXI'ES HOUSE COMPLETE BY MAMAN TEDDY.pdf
Data na WhatsApp ,to kam tabbas zaki iya cire ₦300 dai ki saya littafin The Sexxies House
ƙaramin group kenan , Vip group₦500 SPC ₦1000 via 6037312299 Mohammed A'isha
keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 .*
20
Hawaye ne ya cigaba da zuba mata babu kakkautawa , wanda Ganin haka yasa jikin su Abba
yin Sanyi ƙalau . Cikin Muryar rarrashi tare da ban hakuri , Abba yayi Kirar sunan Aaliyah tare
da cewa " Mama na, Kin San komai nayi miki ,Ni Mahaifin ki ne bazan yi Abin da zai cutar dake
ba da rayuwar ki....Ina mai Addu'ar inshallah Zaki samu kulawa da Kwanciyar Hankali tare da
Aydaaannnnn . Kiyi Haƙuri....Saurin share Hawayen idanun ta Aaliyah tayi tare da ƙaƙalo
Murmushin Dole duka don ta kwantar mawa da Abba da Hankali ne tace " A'a Abba Na sani
Abba duk Abin da kayi ka yanke akai na Abba baxaka cutar dani ba ,koda kuwa ya zama illa
wannan haka Allah ya ƙaddara , Abba Zanyi biyayya na amince ba zance A'a ba . Kai Alhmdlh ,
Allah yayi miki Albarka mai Sunan Mama . Malam Salihu yayi maganan cike da nuna
matsanancin Farin cikin shi bisa ga Aaliyah.
Shiru Inna Turai tayi tana kame hannayen ta ,domin jikin ta yayi sanyi ,ita bata san Abun yakai
ga Haka ba . Miƙewa Aaliyah tayi tare da cewa " Abba zan iya tafiya?. Cikin Sauri Abba yace "
Tafi Aaliyah Allah yayi miki Albarka . Amin Inna Turai ta amshe sa , Yayin da Aaliyah ta juya
tana ficewa daga Ɗakin Abba tana nufar madafi.
Bayan fitan Aaliyah ne Inna Turai ta kalli Su Abba tare da cewa " Amma dai kun bin cika
nasaban Wannan gida ko? Ni dai Wannan Auren ... Kar ki tada Hankalin ki Turai , Inshallah
Allah zai basu zama lafiya tsakanin su .numfasawa Inna Turai tayi tare da cewa " Okay to
shiknnn Allah y tabbatar mana da Alheri. Amin y rabbil alamin . Ɗakin ya amsa .
***
Tun da ya shiga Layin Su Jidderh ,ya ke tunano Abubuwa da dama wanda suka faru tsakanin
su a shekarun baya . Lumshe ido yayi Yana bin ƙarƙashin biyar dake gaban gidan su Jidderh da
kallo . A hankali ya fara tuno da zuwan shi kofar gidan na Farko ....Hauwa Jubi ki ƙatuwar ki
dake shekaru kusan 18 babu miji ,sa'o'in ki duka sunyi Aure amma ke kin rantse sai kin yi boko
,ba kya hakura da Secondary school din ba hakan nan ? Cewan Baba yana cigaba da banbami
. Jikin Hauwa ne yayi Sanyi , Shiru tayi tana kasa magana...Wuce ta yayi yana cewa " Kar ki
manta Ni zan iya aura maki kowa nayi niyya sai naga karshen Son Boko ko duniya ....! Sauke
Ajiyar zuciya yayi dai dai Aaman na yin parking tare da kallon Aydaaannnnn da ya dawo daga
Duniyar tunanin sa da ya faɗa . To yanzu ya ake ciki? Wa zai kira mana ita Jidderh? . Kallon
Aaman Aydaaannnnn yayi ba tare da ya bashi amsa ba ya fito daga Moton yana nufar hanyar
Gidan su Hauwa . Biyo bayan sa Aaman yayi dai dai suna jin banbamin Baba a inda yake cewa
" Ai tun da kin ki zaman Aure , sai ki fita fanfo a buga miki ki debo mawa Iyayen ki Ruwan
Albarka .
Wani irin bugawa Ƙirjin Aydaaannnnn yayi yana jin Zafin Maganan Baba , Wai dama har yanzu
bai sauya ba? Bai daina wahalar mun da Jidderh ta ba?. Fitowa yayi Hauwa na bin sa a baya
hannun ta Ɗauke da bokitin ƙarfe . Saurin zubewa suka yi tare da cewa " Sannu Baba suna
gaishe da Baban Hauwa . Maimakon ya amsa su sai tsayawa yayi yana tafka wani irin salati
tare da cewa " Dama tun da naga Hauwa ta fito nasan ka buga ganga ne jujaliyar ta ka ya fito
mun da ita daga Ɗakin mijin ta .
Wai kai Wani irin sheɗanin yaro ne? Ka hana mun ya sukuni tana budurwa ,yanzu ma a dakin
mijin ta sai da kasa ta fito . Cikin Wani irin murya Hauwa ta kalli Su Aydaan da mamakin ganin
su ya gama kai ta karshe . Aydaan kune?. Tayi maganan tana aje bokitin cikin wani irin yanayi .
Kamin suyi mata magana ne Jidderh tace " Aydaaannnnn ka gani ko? Wallahi Ni nasan haƙƙin
ka ne ke bibiya ta, Aydaan...... Ke Rufe mun baki koma ciki , Baba ya katse Jidderh dake
fashewa da kuka . A yau zan sa a kira Salisu ya koma dake gidan sa .bazan yarda da Wannan
shashashun yaran ba .!
Idanun Aydaaannnnn ne suka kaɗa ,hannun sa har Rawa yake na ɓacin Rai . Wanda Ganin
haka yasa Aaman kama shi yana cewa " Aydaaannnnn mu wuce , ma dawo next time". Ran sa
a ɓace baya jin komai sai sautin kukan Jidderh......!
Gn*Don Allah don darajar Allah ki taimake Ni kar ki fitar mun da Wannan littafi , kema Don Allah
kar ki karanta mun Indai baki biyani Haƙƙi na ba , Idan kin karanta baki biyani ba Wallahi keda
Allah , Don banga Tsadar shi ba da Zaki kasa cire kuɗi ki saya ,Indai kina iya siyan Data na
WhatsApp ,to kam tabbas zaki iya cire ₦300 dai ki saya littafin The Sexxies House ƙaramin
group kenan , Vip group₦500 SPC ₦1000 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank
ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 .*
Suka nufi Moton yayin da Baba ya banzama yayi na cikin Gida ransa a matuƙar ɓace , Tun
daga Zauren Gidan yake Faɗin ,daga Fitowar ki Hauwa shine har kin Sanar masa yazo ku
cigaba daga inda kuka tsaya? Dama Ni tuni nake zargin ki Hauwa ,yau kuma gashi zargi na ya
tabbata . Banda iskanci yau ko ma Saki uku Salisu yayi miki ai idda kike yi , shine zaki fara
Kula wasu maxan . Subhanallah Malam mai kuma ya faru? Umma tayi maganan tana Ɗagowa
tare da kallon Baba da ya sauke Wular kansa yana sababi . Ina Hauwan take? Yayi maganan
ba tare da yaba Umma amsa ba . Hauwa.! Ya fara ƙwaɗa Kirar Hauwa Ransa a matuƙar ɓace .
Saurin fitowa Hauwa tayi jikin ta Ko ina Rawa yake yi na tsoro , Zubewa tayi hawaye na bin
Kuncin ta , cikin matsanancin kuka take fadin " Baba Don Allah kayi Hakuri , Wallahi ban san
waya faɗa mawa Aydaaannnnn wani Abu ba, Kuma bana tunanin yasan komai dake tsakani na
da Salisu . Rufe mun baki Shashancin Banza da Wofi , bai sani ba yazo kofar Gidan nan yau ?
Rabon shi da Gidan nan shekara nawa? Eiyee?? Tun lokacin da kikayi Aure tsawon shekaru
goma bai kara saka ƙafarsa a kofar gidan nan ba ,sai yau tun da kina shirin zama bazawara .
Hauwa ki sani Aydaaannnnn ba zai taba Auren ki ba , saboda yafi ƙarfin ki ,yaudara ce kawai ta
ya'yan masu kudi ,ya gama dake ya barki Fanko . Haba Malam haba malam ... wannan Abun
naka yawa yake yi Wallh . Me kike nufi to me ƴa? Naga dai bake kika haifi Hauwa ba, Hauwa
jini nace don haka kome zanyi akan ta kisa mun ido .
A'a gaskiya saka idon yayi yawa , Gaskiya na gaji , Hauwa fa Allah ne ya bamu it....Wayyo
Umma don Allah kuyi hakuri,kuyi Shiru Umma .... Hauwa tayi maganan tana Rushewa da
matsanancin kuka tare da cigaba da cewa " Baba zan koma Gidan Salisu ,wallahi zan roƙesa .
Kinji maganan gaskiya nan , Baba yayi maganan yana cigaba da muzurai .
***
Kai Aaman Kar ka tafi bazan iya barin Ƙofar Gidan nan ba tare da na ji Muryar Ta ba , Ina Son
Jidderh , Don Allah ka dakata , zata fito Ni Na sani . Dakatawa Aaman yayi daga Driving din da
yayi niyya ,cike da jin matsanancin Tausayin Ƙanin nasa Ya ce" Aydaaannnnn Kana Son Hauwa
,Amma kuma tun farkon Rayuwar ka bata taɓa nuna maka So ba ,sai Wahala....Me ya kawo
Aaliyah nan? Muryar Aydaaannnnn ya katse Aaman wanda shima yayi saurin juyawa Yana
kallon inda Aaliyah take tsaye tare da mai adaidaita . Sallamar mai adaidaita tayi tana ɗaukar
Ghana most go ɗin ta tare da nufar Gidan Su Hauwa . Innalillahi wai'inna ilaihir raji'un me take
anan? Me ke shirin faruwa ne? . Abun da Aaman ya furta kenan wanda kamin yayi magana
Aydaaannnnn ya fice daga Moton yana nufar inda Aaliyah take cikin Sauri da sassarfa .
Caraf taji an riƙo Hannun ta wanda yasa Aaliyah saurin juyowa tana kallon bayan ta , Waro ido
waje tayi tare da masa Kallon nashiga Uku . Aaliyah.! Ya kira sunan ta cikin wani irin sanyi
,wanda tun da take bata taba ganin sa a irin Wannan yanayin ba." Yallaɓai Aydaan me nayi
maka? Har nan ma ka biyo NI? Aaliyah Aaliyah Jidderh ta?. Wani irin kallo tayi masa kamin tace
" Wacece Jidderh kuma? Don Allah Aydaaannnnn ka rabu dani , Meye ka Ɗauke Ni wai? Ni
Bazan Aure ka ba shi yasa na Taho gidan Wan mahaifiya ta , Saboda Nasan shi da halin sa
idan ya tsaya akan Gaskiya babu mahalukin dake dakatar dashi duk kudin ka duk girman ka .
Tsayawa Aydaaannnnn yayi yana juya maganan Aaliyah a kan sa ....kamin ta fixge hannun ta
tana wuce shi da sauri . Keee .! Ya kira ta a gadarance da izza . Ni mijin ki ne kin manta ne ko
sani ne baki yi ba? Ai aure an riga anyi shi ,saura tarewa nan da kwana biyu. Naga mai hanani
tafiya da matata ....!
#Mmn teddy
#morning Update*Don Allah don darajar Allah ki taimake Ni kar ki fitar mun da Wannan littafi ,
kema Don Allah kar ki karanta mun Indai baki biyani Haƙƙi na ba , Idan kin karanta baki biyani
ba Wallahi keda Allah , Don banga Tsadar shi ba da Zaki kasa cire kuɗi ki saya ,Indai kina iya
siyan Data na WhatsApp ,to kam tabbas zaki iya cire ₦300 dai ki saya littafin The Sexxies
House ƙaramin group kenan , Vip group₦500 SPC ₦1000 via 6037312299 Mohammed A'isha
keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 .*
22
Cak ta ja ta tsaya , wani irin murmushi ya saki tare da cigaba da cewa " Sannan magana ta
gaba , wannan maganan da kika faɗa mun zaki maimaita mun shi nan da ƙwana biyu sai kin
maimaita gani ga ki ....Kallon sa tayi rasa Abun da zata ce masa abun ka ga yarinta kawai sai ta
fashe da kuka tana cewa " To kawai yanzu gani Yallaɓai ka kashe Ni ka huta dama haka kake
so . Ai tun tuni ka faɗa mun idan muka yi Aure Wahalar dani zaka yi .... Shiii ya zaki rinƙa ihu
haka ,a kan hanya kaman ba mata da miji ba? Yayi maganan yana mata wani iri kallo na kin san
Sauran ,sai kuma ya cigaba da cewa " matsowa kusa Zaki yi , amma idan ba zaki iya ba ai ba
wani Abu bane ,Ni sai na matso kusa da matata ... Yayi maganan yana matsowa daf da ita ,har
suna jiyo daukar numfashin juna . Yauwa ko kefa Nur Albi . Ko da mijin ki ya ɓata miki rai har
rungume sa zaki iya yi ba wani damuwa ba ne ? . Wani irin kallo tayi masa A hasale don ta lura
ya maida ita kaman yarinya yar shekaru tara , wannan yasa ta a zafafe cewa " Kaman ya kenan
?. Kamin ta rufe baki dama neman hanyan da zaiji Sanyi a zuciyar sa yake yi , ita dai ji tayi ya
sa hannun sa yana jawo ta jikin shi tare da Rungume ta yana sauke ajiyar zuciya da cewa "
Kaman haka mana ,sai Kiyi ta mawa Aydaaannnnn ɗin naki kukan shagwaɓa Ni kummm....jan
ye jikin ta tayi da Sauri tana waiwaigawa gyefe² kar yazo Wasu sun gansu masu wucewa .
Kallon sa tayi tana buɗe Baki zata yi magana ,sai kuma ta rasa me zata ce masa ,kawai sai ta
fashe da Kuka .... Saurin sa hannun sa yayi yana Warewa tare da cewa " Oya Come lemme
Hug you...! Da gudu ta juya tana shigewa Gidan ,tana jin Muryar sa yana cewa ' Ki gaida mun
da Baba .
Aaman dake can Jikin Moton su yana kallon duk Wani Abu da ya faru tsakanin su , Dariya yake
yi sosai kaman zai kifa a sarari yana furta " Aydaaannnnn you're d arrogant boss , Wallahi kana
damun ƙanwata da Yawa fa?. Murmushi Aydaan yayi yana jin Sanyi a zuciyar sa , duk damuwar
nasa ya nema ya rasa . Sau da yawa yana mamakin kan sa ,a kowani irin hali yake ciki ,yana
ganin ta ko jin Muryar ta yayi sai ya nemi ɓacin Ran nasa ya rasa. Ƙwazin mu Wuce mu koma
gida ." Gida kuma? Ai na dauka yanzu Gidan su Amaryar mu muka nufa? . Murmushi yayi yana
sa hannun sa tare da shafa Sajen fuskar sa tare da cewa " it's remain 2 days a kawo mun ita
gida na , naga Ƙarshen Tsiwan nan nata . Dariya Aaman yasa kamin yace " To don Allah Abi ta
a hankali, I know you very well, Nasan yanda kake gurzar mata , kake masu caka² ,amma wai
duka su Momy fa har yanzu Ganin na Allah suke maka . Kallon sa Aydaaannnnn yayi yana
sakin Murmushi tare da lumshe Lulun idanun sa yana buɗe su a hankali , babu Abun da yake
Hangowa sai a ranan da aka kawo masa Aaliyah gidan sa . Bazan manta da Wannan Ranan
ba.! Yayi maganan yana kallon Aaman da suna haɗa ido su sun san Yaren nasu , Kecewa Da
wani irin Dariya suka yi ,wanda tun da nake ban taɓa Ganin sun yi irin ta ba .
Mu tafi Yanzu Please , naga Kirar Ammiee yanzu. Okay so you can call her back so that muji
dalilin Kirar nata ko?. Kirar Numbern Ammiee Aydaaannnnn yayi inda buga daya biyu ta ɗauka
cikin Muryar dan tashin hankali ,wanda daga Ji yasan babu lafiya yaji tana cewa "
Aydaaannnnn kana ina ne? Kazo Gida yanzu yanzu don Allah.! Cikin Sauri ya furta " Ammiee
lafiya? Meke Faruwa?. Humm numfasawa Ammiee tayi kamin tace " Lafiya ba lafiya ba ,
Sumayya ce babu lafiya ,kasan ciwon ta ,kuma taki yarda kowa ya duba ta sai kai wai zaka
Duba ta. Wannan wacce irin yarinya ce mai masifar taurin kai ? Taurin kan nata har a lafiyar ta
ma sai tayi shi?. Akul Aydaaannnnn Sumayya fa nace maka ba Hibba ba? . Sumayya yayar
kace kake kira da yarinya? . Kallon sa Aaman yayi da duk yaji mai ke faruwa shi da yake Gyefe
. Alama yayi masa da ido akan yace gasu nan isowa yanzu . Wanda hakan Aka yi , I'm sorry
Ammiee , yanzu zamu taso . Datse Kirar Ammiee tayi yayin da Aydaaannnnn ya kalli Aaman
dake kallon sa shima .
Amma fa kai dan rainin Wayo ne Summy ce Yarinya , saboda zaka Aure ta ko? Allah mun
gode maka da baka fito a babban mu ba , da wannan mulki naka da Son girma mun shiga uku .
Murmushi Aydaaannnnn yayi kamin yace " Ƙwazin yi sauri kasan bata da lafiya tun ba yau ba .
Fara barin layin suka yi kamin Aaman yayi duba ga Aydaaannnnn yana cewa " Amma me ya
kawo Aaliyah gidan su Jidderh?. Dan taɓe baki Aydaaannnnn yayi kamin yace " Ban sani ba
,Amma zan sani nan gaba inshallah .
**
Aaliyah..! Aaliyah Abba ya fito daga Ɗaki yana Kirar sunan Aaliyah ,wanda Inna Turai tayi tsimi
ta rasa bakin magana don ta lura Aaliyah bata cikin gidan nan ,kuma tasan a halin da ake ciki
babu inda zata je da Ya wuce gidan Umman Hauwa . Ina Aaliyah take ne? Abba yayi maganan
yana kallon Inna Turai , kamin tayi masa magana ne ƙaramar Wayar sa ta fara ruri , duk da yayi
mamakin ganin sunan mai Kirar ,amma a haka ya daga cikin faraa tare da cewa " A'a Malam
Barka da Rana . Barkan ku dai . Kamin Abba yayi magana Baba ne yace " Aaliyah tana nan
Wuri na ,babu mai mata Auren dole . Ƴa tace ". Murmushi Abba yayi tare da cewa " To to
Malam , Yanzu bani Aaliyah muyi magana . Cikin zafi Baba yace ita kadai nake Gani na tuna
da Mahaifiyar ta ,don haka ba zaku kashe ta ba itama . Jinjina kai Abba yayi yana dannewa tare
da cewa ' Haka ne Malam kaba Aaliyah muyi magana . Aaliyah Ƙarana kika kai ? , To ki dawo
Gida . Shine Abun da Abba yace tare da katse Kirar . Tsayawa Inna Turai tayi tare da cewa "
Malam Aaliyah zata dawo dai ko? . Shiru Abba yayi kamin yace " Inshallah .
**
Ɓangaren Aaliyah kuwa bayan rabuwar ta da Aydaaannnnn , Da gudu ta shiga Gidan Baba
tana Cin karo da shi yana sababi , Hauwa tsugunne , Umma itama na sharce Gumi . Nufar
Hauwa tayi da Gudu tana faɗawa Jikin ta tare da cewa " Adda Hauwa ,Adda Hauwa nayi.....
Kasa ƙarike maganan tayi ganin Baba a tsakar gidan . Hauwa ne ta Ɗago Aaliyah cikin Sauri
tana shafa fuskar ta tare da cewa " Aaliyah ta meke Faruwa? Kukan me kike yi?. Kamin Aaliyah
tayi magana ne Baba yace " Kema idan kishiyar Uwar taki ta dame ki tattaro kayan ki ,Kiyi
zaman ki anan . A'a