Showing 54001 words to 57000 words out of 79618 words

Chapter 19 - SEXXI'ES HOUSE COMPLETE BY MAMAN TEDDY.pdf

22 Nov 2025

1642

Abun da ya ɗaga mun Hankali . Zan tafi Gidan Umman Hauwa ne , ina So nayi magana
da Hauwa . Tana faɗin haka bata jira jin cewar na Sauran mutanen ba ta nufi Ɗakin ta tare da
Ɗaukar mayafi tana fitowa tare da masu sai ta Dawo .!

**

Kuka Summy keyi tun bayan Barin su Part Ɗin Hajiya Barmani , A haka Hajiya Rahina ta shigo
ta same ta . Bin ta da Kallo Momy Rahina tayi kamin ta nufi Window tana janye labulen da suka
ƙara mawa Bedroom ɗin Duhuwa . Nisawa Tayi tana juyowa tare da kallon inda Summy take
Maƙale da Teddy bear , idanun ta a lumshe suke amma hawaye ki fita daga Cikin su . Babu
fuskar da take gani take kuma jin tamkar ta kashe Rayuwar ta kaman na Aaliyah . I hate her
mum , i hate that Stupid Girl . Ƙaramar Yarinya ta addabi rayuwata , Ta saka a halin mu cikin
ruɗani da tashin hankali?. Mum She's not up to 18 Amma duka ta galleze mu ,mun rasa yaya
zamuyi da ita . Idan na kama yarinyar nan kashe ta zanyi na kashe banza . Duk na ƙosa na ga
An ɗaura Aure na da Aydaaannnnn mun zauna Gida Ɗaya da Wannan shaiɗaniyar Yarinyar .
Sai tayi na dama marar Amfani . Duk Maganan Da Sumayya keyi Mom Rahina bata ce komai
ba ,don ita kan ta a yanzu bata ƙi a ce Yau Aaliyah ta mace ba . Bin jikin Sumayya tayi da take
sanye da Ƙananun kaya , Marasa nauyi bomb Short ne a jikin ta sai Wani yar ficiciyar Riga mai
kaman vest . I'm very sorry Darling Daughter , the First time Dana kasa shawo matsalar ki a
Rayuwa . Ki shiga Gidan Dole za mu san yanda zata fice . Yanzu ki tashi ki watsa Ruwa kiji
sanyi a zuciyar ki , Aydaaannnnn ne kuma zai zama naki nan ba da jimawa ba, Daga nan kuma
sai yanda muka juya taswirar Rayuwar sa ,Maganan Wata ba ke ba , a bar shi ma kawai .
Nasan kin gane me nake nufi ?. Karo na Farko da Sumayya ta saki murmushi mai sauti don ta

fahimci inda zancen Mom ɗin nata ya nufa . Gyaɗa mata kau tayi tana dariya . Oya to maza
tashi ki Wanka ki wanke fuskar ki da ta kacame da Hawaye duka akan yar matsiyatan can .
Momy ai yau tafi mun ko wacce Rana jin Dadi . Allah ko?. Eh mana Momy Bara dai na shiga
Privacy na fito . Ki sanar ma cook's ina buƙatar Jalop yaji kayan Lambu , Pepe meat Su haɗa
mun Salad yaji Bama Sosai. Hummm amma kin san na hanaki cikin kayan maiƙo sosai ko?.
Mum kawai saboda ina cikin farin ciki ne ,amma ai kin san na rage . Okay Ni BAMA cream ɗin
ne bana so kina cin shi ,yana advantage da kuma disadvantage a You know?. Yeah Mum .
Sumayya tayi Maganan tare da shigewa Privacy tana furta " I'm sorry Momy ....! Murmushi
Momy Rahina tayi tare da kwakkwayon Muryar ta tana cewa " You're Wlcm Baby �.

**

A farfajiyar Gidan Aydaaannnnn ya fito daga Moton tare da nufar Ɓangaren Da Aaliyah take ciki
, Buɗe mata yayi yana Sa hannun sa tare da kama nata tamkar Babu abun da ya haɗa su .
Wani irin bin sa da kallo Aaliyah keyi cikin mamaki kamin tayi wani magana ne taga Ya sakin
mata Murmushi wanda sai da Hushiryar sa na sama suka bayya na . We're back Home now".
Hannun ta ta ƙwace daga Riƙon da yayi mata tana fitowa tare da Wuce shi fuuuuu tana nufar
Ƙofar da zai sada ta da Falo . Duk gaisuwar da Ma'aikatan ke yi mata Bama tasan suna yi ba .
Hankalin ta da zuciyar ta duka babu daɗi . Cakkk taja tsaya a tsakiyar Falon tana tsayawa tare
da yin Ware ware . Ina ne nan kuma? Tambayar da tayi mawa kan ta kenan ,ganin ta a wani
Sabon Falo wanda sam bai kama da Wancen ba . Dafe kan ta tayi tana lumshe ido tare da buɗe
su . A zuciyar ta tana cewa " Makowa nayi ,na ɓace Hanya , mutum Wannan wani irin gida ne?.
Tsayawa tayi tana bin tsakiyar falourn da Kallo . Kujeruna ne dogaye sun haura 3str sai dai
muce 4str . Guda uku a ƙaton Falon . The same Design Amma colour ɗin ko wanne da
banbanci . Ɗaya Arsh ɗaya Black sai na tsakiyar da yake Red . Bangajejen Centre Carpet Ɗin
Shima Red ne dukan shi sai Gyefe baki . Cotoons Ɗin Falon suma Red ne Da Arsh . Kamin ta
tsaya Ƙare mawa Falon kallo ne ta fara shaƙar ƙamshin sa , wanda hakan ya alamta mata da
shigowar sa kamin daga bisani taji motsin sa a daga Bayan ta . Hannun sa yasa yana tallabo
Ƙugunta tare da zagayewa yana Rungume ta ta bayan ta . Baby me kika zo yi nan ? Part Ɗin
Sumayya ne , ko kina Son nan ?. Juyawa tayi tare da ɓanɓare kan ta daga Garesa tana shirin
ficewa daga Falon ne ya yi saurin riƙo Hannun ta . Idanun ta ya tsira ma kallon sa , yana
karantar Abubuwan zuciyar ta . Hushhhhhh ya sauke Numfashi mai ɗan ƙarfi kamin yace" ki
Zauna anan to ,yanzu nan ne Part Ɗin ki can sai ya zamana nata ai hakan kike So ko?. Did I
told you that? Ban faɗa maka hakan ba zaka yanke mun hukunci? To kai ne bana So,ba kuma
na Son zama da kai ...! Sakin Hannun ta yayi tana ganin haka ta juya cikin Sauri tana nufar
ƙofar da ta shigo ,amma kuma tana isa Taga garammmm ya ja ya rufe . Saurin juyowa tayi tana
kallon Inda Aydaaannnnn ke tsaye . Mamaki ne ya kamata Tayaya ƙofar ya rufe da kan shi ,sai
kuma wata zuciyar nata tace ' Kina tare da hatsabibi komai kika gani a cikin gidan nan kar Kiyi
mamaki. Idanun sa ta tsira ma kallon ta , wanda taga A lokaci guda sun sauya sun kada sunyi
jajir . Gyefe guda Wasu irin zafafan Ƙwallah na ƙwanciya . Wani irin yarrr Taji tsikar jikin ta na
tashi zuciyar ta na buga mata , a lokaci guda taji rashin jin daɗin ganin sa cikin irin Wannan
Yanayin . Aydaaannnnn....! Ta kira sunan sa Wanda tun da yake bai taɓa jin ta kira sa cikin irin
Wannan sanyi da ƙwantar da muryar ba , cikin kuma murya mai kama da na rarrashi.

Aydaaannnnn sau nawa Zan Faɗa maka Bamu dace ba ? Bana Son ka."


Wani irin Ajiyar zuciya ya sauke Kamin yace " Na sani , jin haka yasa ta ware idanun ta tana
kallon sa , kamin ya saki wani murmushi da ta kasa gane manufar sa na yin hakan , cizan
laɓɓan sa yayi kaɗan kamin yace " Amma kuma sam ba haka bane ba , Aaliyah kina Sona , a
Ƙwayar idon ki naga hakan , kaman yanda a cikin Kyawawan Idanun ki na fahimci kina ra'ayin
nan Part ɗin fiye da Wancen . Kiyi Tunani Pls Baby , Trust me N trust Your Heart ❤️ . Yana
Gama faɗin mata haka ya juya tare da saka wani card nan take taga Wurin da take tunanin
bango ne ya bude ɓaaaaaaa yana shigewa . Bin bayan sa Aaliyah tayi da kallo har ya shige .
Zuciyar ta dake buga mata da ƙarfi -da ƙarfi ta dafe tana fashewa da Wani irin kuka mai tsuma
zuciya . Adda Hauwa nake tunani . Waye yace babu Soyayyar ka a zuciyar ta? Har Abada ba
zan bari zuciyata ta yarda da soyayyar ka ba . Cigaba da Kuka tayi mai tsuma zuciya tana
zubewa saman daya daga Cikin Kujerun har da Shashsheƙa tamkar numfashin ta zai Ɗauke
hakan take ji . Sai da tayi mai isar ta sannan ta lumshe idanu tare da tunanin abubuwa dangane
da Rayuwar ta . a hankali ta furta the Real thing is not easy to Our Life Aydaaannnnn , I can't
trust my heart to you but I feel like....Saurin Girgiza kai tayi tare da furta Wannan ba soyayya
bace� it's Sympathy Tausayawa ce..!

**

Ko da ya bar falourn Bathroom Ya nufa wanda ya ɗebi kusan 45mins ba tare da ya fara saka
mawa jikin sa ko sabulu ba , yana cikin ruwan Kumfa ƙwamce idanun sa a lumshe . Hannun sa
yasa Yana Ɗaukar Wayar sa , Number Wata mai kula dashi anan ya kira tare da sanar da ita
yana bukatar ta yanzu . Don itama Ma'aikaciyar sa ce kaman Aaliyah a da baya . Bayan ya
datse Kirar ne ya fara duba Hotunan Aaliyah wanda yayi mata a safiyar yau a lokacin da take
barci . Idanun ta a rufe amma fuskar nan nata cikin smiling ,tamkar Wacce take murmushi .
Wannan yasa ko Faɗa take a hasale yana kallon Fuskar ta sai yaga tamkar ba itace ke fadan
ba . Cigaba yayi da kallon ta yana jirar isowan Personal maid Ɗin nashi .... A haka bakin sa ke
motsawa Wurin fadin labaran zuciyar sa akan Aaliyah .

**

Motsi Aaliyah taji A bayan ta Wanda yasata Saurin Juyowa tana kallon Wata mata da ta Ga ta
shigo tamkar Baturiya har gashin ta irin nasu . Bin jikin ta take da kallo cikin uniform irin nasu
wato Personal maid . Wai anan ma aƙwai irin su kenan ? Tambayar da tayi mawa kan ta kenan .
Weldone Ma'm. Wani irin kallo Aaliyah tayi mata kamin tace "Keee Ina zaki je ne haka?. Sir
Aydaan ne yake buƙata na yanzu . Buƙatar ki kuma? Uwar me zaki yi masa?. Massage.!
Eiye...? Aaliyah tayi Maganan tana fiddo da idanun ta waje . Wato Matsa masa jiki zaki yi?.
Ƙara gaba ki fice ki bani Wuri , nan part ɗi na ne , idan yana buƙata yaje inda kike sai ki masa .
Get Out TTT. Cikin Sauri jiki na Rawa Judith ta fice daga Falon . Komawa Aaliyah tayi zuciyar ta
na tafasa ba zai sauya ba, ba zai chanja shiyasa bana Son sa Wallahi . Tayi Maganan tana
Saka kuka .

**
Zama Inna Turai tayi a gaban Umma da kuma Adda Hauwa wacce ta aje mata Ruwa a cup Mai
tsafta sosai . Hauwa Ba wani Abu ya kawo Ni ba ,Illah ina So ki faɗa mun Gaskiyar meke
Tsakanin ki keda Aaliyah , bi ma'ana Waye Aydaaannnnn a wurin ki? Sauron ɗago Kai Hauwa
tayi cikin rawar murya tace " Inna Wannan Wani irin magana ce? Babu komai Babu Abun dake
tsakani na da Aydaaannnnn sai mutumci , Abu Daya na sani kuma zan faɗa maku shine mun yi
Makaranta Ɗaya da Aydaaannnnn, a lokacin da Gwamnati ta bani scholarship a wannan lokacin
makarantar su Aydaan naje . Abu daya na sani tamu tazo Ɗaya daga Abota shine saboda da
yarinta a tare dashi ya maida shi Soyayya , Aydaaannnnn shine dai Aydaan din da kuka sani a
sheka goma baya . Umma Innna duk da Yasha fuskantar ƙalubale fadan Baba Wanda daga
Karshe sai dai yaji labarin Aure na ,daga nan kuma na tsaya da karatu secondary din ban ƙarika
ba ,aka Aura mun Salisu shekaru goma nayi ina cikin Azabar gidan miji kuma nayi biyayya . Har
kuma a lokacin Aydaaannnnn bai janye daga zuciyar shi cewa " yadaina So na ba . A haka suka
hadu da Aaliyah wanda anan ne yasan Meye SO , tabbas a yanzu Nasan Aydaan ya san meye
So ,ya kuma son ni tsakani na dashi Abota ce ,da kuma shaƙuwa . Saboda a yanzu yana
mugun Son Aaliyah so na har abada na har ƙarshen Rayuwa . Umma ku faɗa mawa Aaliyah
Indai ta cutar da Aydaaannnnn Allah zai saka masa . Na hantaresa a shekarun baya saboda Ni
nasan ba soyayya bace tsakanin mu wannan shine gaskiyar Al'amarin. Hummmm Allah me iko
". Abun da Umma da Inna Turai suka furta kenan . Kamin Inna Turai tace " Hauwa tashi kije
Allah ya fiddo miki da miji na gari . Ba irin Wannan shashashan mugun mijin naki ba, Allah yayi
miki Albarka . Miƙewa Hauwa ta tare da nufar kitchen tana cewa " Inna Zadai ki tsaya kici Abinci
ko ,don na kusa saukewa . Murmushi Inna Turai tayi kamin tace " To ai sai na zauna ko naji
sanyi can Gidan ga jama'a gashi munafurci haba hakan ba dadi sam. Murmushi Hauwa Jidderh
tayi tana Iza Wutar icen tare da Ɗaukar Albasa tana fara yankawa.

**

Fitowa yayi Falourn inda ya hango Aaliyah ƙwance Alamun barci ya Ɗauke ta . Sanye yake
cikin rigar Wanka , Gargasar Ƙirjin sa na ɗan Ɗigar Ruwa don bai tsaya tsane jikin sa ba ya fito
don yaji Abun da ta faɗa mawa Judith. Ƙarikowa Yayi yana sunkuyowa tare da sumbatar Goshin
ta kamin ya ƙara sunkuyawa yana sumbatan Ƙasar laɓɓan ta yana ɗan kamawa tare da
haɗawa da nashi Tsotsan laɓɓan ta da taji ana yi yasa ka Aaliyah saurin motsawa tare da buɗe
idanun ta . Dai-dai yana ɗagowa tare da Rungume Ta tsam. Lumshe ido tayi jin ƙamshin sa mai
daɗi . Buɗe idanun ta tayi tana ware a saman faffaɗan ƙirjin sa ,wanda suman Ƙirjin nasa ya
Firgita ta ,don da fari bata fahimta mene ba Saurin janye jikin ta tayi tana miƙewa cikin Sauri .
Baiyi yunƙurin Hanata ba ko dakatar da ita ba , zama tayi tana Juyawa tare da kallon sa , cuno
ƙaramin bakin ta tayi gaba tana ƙunƙuni don gaskiya tun da tasha Mari ta fara jin shakkar sa .
Gashi har i yanzu ba ta wuce raɗaɗin zafin marin da yayi mata bane . Kin kuri Judith me yasa?.
Wani irin kallo ta masa kamin tace " Ina Tsoron Allah,don haka ba zan bari ayi Alfasha a gaba
na ba . Saboda kina So na.! Wani irin kallo tayi masa kamin tace " ai kaima kasan A'a , ka bari
kaje Wurin tayi maka massage nan ai Part ɗi na ne . Uhmmm nidai Nasan Kina So na, ki bar
kauce-kauce . Kuma tun da Kin koreta ke zaki mun yanzu . Wani irin kallo tayi masa cikin Sauri

kamin tayi magana ne taga ya riƙo hannun ta . Muyi anan ko a ciki ?. Idanun ta ne sukayi Waje .
Nidai kasan Wallahi ko a da bana yin ma . Ta ƙare Maganan idanun ta na ciko da Ƙwallah . Sai
yanzu taji nadama da ta sani ta bar Judith ta shiga . Murmushi yayi yana miƙewa tare da
kamata suna shigewa cikin wani Falon ta gani nan kuma duka komai da ka gani kasan boko ne
da wayewa . Bedroom ya nufa da ita ,yayin da suna isa ya zauna yana ƙwantar da kansa a
saman Sofa cushine kamin ya miƙar da hannun sa yana cewa" Taho kimun naki ma ai zaifi Dadi
. Kasa motsawa tayi idanun ta ne suka fara fidda Hawaye..... Shiiii......! Yasa yatsar sa a saman
laɓɓanta da ya jawo ta kusa dashi tana fuskantar shi . Kuka kike yi? Me ya faru nayi miki wani
Abu ne? . Girgiza kan ta tayi alamun A'a . Okay is just common massage don nace ki mun shine
kike kuka? . Okay now zaɓi Ɗaya ko nayi Abun da yafi massage kin san meye shi? , Girgiza Kai
Tayi alamun bata sani ba yace . Wani irin kallo yayi mata na Gogewa tare da cewa " a jikin ki
zan miƙe sosai har nasamu release ,don haka zaɓi Ɗaya ko massage ko na.....Cike da tsoron
abin da zai iya yi mata tayi saurin kai hannun ta tana Ɗaurawa saman Ƙafadan sa zuwa hannun
sa tana matsa masa a hankali . Murmushi yayi a zuciyar shi yana faɗin " Matsoraciya , duk abun
ki ba zaki hanani ba Sai nayi ,ki gama kukan naki tasss. Tana yi masa tana sharar Ƙwallah duk
da jin kukan nata yake har cikin zuciyar sa . Hannun sa yasa yana yaye Mayafin kan ta tare da
aje shi guri Guda......! Saurin ɗagowa tayi tana kallon sa kamin tayi magana ne ,ganin laɓɓan ta
na motsi yasa shi kashe mata ido ɗaya tare da ɗan ɗaga mata Gira , Kuka ne ke gab da ƙwace
masa nan yayi Murmushi yana cewa" wai tsoro wane kike ji?. Ya ƙare Maganan yana kai
hannun sa tare da shafa kuncinta zuwa ƙasan Wuyan ta yana shirin zura hannun sa cikin rigar
ta tayi saurin riƙe Hannun nasa , cikin Muryar kuka tace " Ba gashi ina yi maka ba....?
Mamanteddy.*RAMDHAN PROMO*
(second Round)

Ƙyautar katin da Marubuciya maman teddy ta saba a ko wani Ramadhan , kaman yanda kuka
sani mun sanar Zamiyi sau uku a cikin Wannan Wata mai Albarka , Kuma munyi na Farko
,yanzu zamuyi na Biyu a tsakiyar Wata 15 ga watan RAMADHAN inshallah zamu ƙara yin Wani
, inda zamuyi rabon katin duka 4network ɗin ...MTN ,GLO , ETISALAT, AIRTEL ...Ga masu
buƙatar wannan Gasa zaku iya tuntubar wannan number nawa 08081202932 mmn teddy taku
ce.! kar ku manta Wurin saving number marubuciyar yanda da mun fara zaku gani a status ɗin
ta ,sannan kuyi mata Mgn ta wanga lamba 08081202932 .

~Tallah~
*HAJJA SA'ADAH.....✨TAFE TAKE MAKU DA TSADANDUN LESUKA NA KECE RAINI BUBA
DA ZANI DA DANKWALI NA LEGOS LACES AFARASHI ME RAHUSA UWARGIDA AMARYA
DA YARA DA YANMATA KEDAI KAWAI HAJJAJU GARZAYO KI DIRZA KI ZABA KISAMO
LESHI NADUBUNNAI AFARASHI KALILAN MUNATURAWA KO INA CIKIN
AMINCI...LOCATION KANO SHARADA JAEN KEDAI GARZAYO KO KI DM A WANNAN
NUMBER 08061137086 KO CALL SENA JIKU DOMIN GWANGWAJEKU️*

#Ramadhan Kareem
#Star Writer Mmnteddy✨*️SEXXI'ES HOUSE️*

#Mmn teddy
Kuyi hakuri na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login