Showing 72001 words to 75000 words out of 79618 words

Chapter 25 - SEXXI'ES HOUSE COMPLETE BY MAMAN TEDDY.pdf

22 Nov 2025

1628

Miki ciwo? Duka a lokaci daya ya
jero mata Wannan tambayoyin . Aaamannn..! Ta kuma Kirar sunan shi a galabaice , I'm so sorry
Aaamannn kayi Haƙuri , kuyi haƙuri Duka , ka ba Ƙanwata Haƙuri ,Aamaan Nasan Ni Bazan yi
tsawon rayuwa ba. Jidder waya faɗa Miki , stop it please, stop saying that Okay? Zaki ji sauki
kuma za muyi Aure . Yayi magana idanun sa na ciko da zafafan Ƙwallah . Hannun ta tasa tana
goge Hawayen fuskar sa kamin ta yi murmushi tana cewa " Aaaman Kai ka dauki nauyin kawo
Ni nan? Thnkyou very much na gode Sosai , yau yaushe ne?. Shiru yayi kamin yace " Friday.
Gobe ne ɗaurin Auren ku , ka ba Aaaliyah haƙuri su zauna lafiya da Abokiyar zaman ta .
Sannan kai ma ina so ka koma ayi Komai da kai ,kar ka damu ....Aammm me kace mun ? Ina
Son ki Jidder . Murmushi tayi tana jan numfashi dakyar kamin tace " kai ne mutum na biyu da
na ji Son kasance dakai a Rayuwa ta ,sai dai kashhhhh Hakan ba zai yiwu ba Aaaman , lokaci
na ba zai kai ba ....
Jidder ki daina fadin hakan don Allah , Jidderh ina Son ki bana Son rabuwa dake ,auren zanyi
mu zauna tare kaman yanda muka saba zama a Class A seat ɗaya haka nake son mu zama
miji da mata . Aaamannn Na girme ka ai . Hannun sa yasa yana tallabo Fuskar ta kamin yace "
A'a Aydaaann kika girma ,Ni Kuma ai yayan sa ne , I age you, So don't say that again.
murmushi tayi tana furta " Tom shikenan Shugaban yan son girma ,naga Aydaaannnnn ma yayi
ya gama . Yanzu ka mun Alƙawari idan ka tafi ba zaka dawo ba sai an kai amaryar ka da kwana

ki akalla Kwana uku . Cikin Sauri ya bude Baki zai magana amma sai ta dakatar dashi tare da
cewa " Aaa Ni dai kamin alkawarin hakan . Kamin yayi mata magana su Inna Turai da Umma
Abba duka suna shigowa su kusan biyar duka iyayen ta ne . Nan take kowa ya hau hamdala
Ganin yanda suke fira alamun jikin da sauki Babu laifi . Sannu suke mata tana amsawa kamin
ta kalli Aaman tana cewa " Yamma nayi Tafiyar da da tsawo . Humm okay Jidderh zan tafi Kin
tabbatar babu Abin dake damunki ko? . Murmushi tayi tana gyada masa kai .

**

A safiyar Asabar ranan daurin Aure , gida ne ya hargitse Da farin cikin dawowa Aaaman wanda
sai da Wannan safiyar a ka ganshi . Tun subahi Su Mubarak da Abokanan Aydaaannnnn suka
taho suka tafi dashi a cewan su zasu yi shirye² sam bata nuna komai ba har suka fita . Bayan
Ta fito ne wuraren ƙarfe Goma ta gama kimtsa kan ta ta nufi Dinning room don yin break fast din
. Sam ta kasa Yin break din jikin ta ne taji duk ya mutu , idanun ta sun fara ciko da ƙwaallah a
lokaci daya ta fara jin kewar sa da Soyayyar sa dake tsuma zuciyar ta wanda bata san abun ya
kai hakan ba . Miƙewa tayi tana kasa cin komai tare da barin wurin tana nufar restroom ɗin shi
,inda ya fi zama don hutawa. Wurin ta gani yayi mata faɗi babu kowa nan ta nufi rest Chair din
nasa tana ƙwantawa tare da sakin marayar kuka mai tsuma zuciyar duk wani mai saurare , tafi a
wa guda a hakan har kan ta da jikin ta suka fara mata ciwo , anan barci ya dauke ta .

**

Misalin ƙarfe biyu aka Ɗaura Auren samarin gidan Moddibo ciki har da Aaydaan da Summy ,
Hibba da Aaaman Da na su Ummi da Mubarak da sauran su . Familyn gaba ɗaya ya hargitse
Da farin ciki , Amare da Angwaye sun fito sharrrr Anyi Vedio tun a wurin daurin Auren , Ohhh oh
ohhhhh zo kiga Summy dama ita indai Ƙwalliya ne ita kankat ina ga Kuma ance yau rana tasu
?. Aydaan Wani irin faran gezna yasa wanda tsadar each yard zai haura 100k yayi riga yar ciki
da babban riga ohhh Allah komai sai dai muce mashaallh . Tun bayan Ɗaurin Auren hankalin
sa ya karkata ga Aaaliyah Wannan yasa shi Guduwa daga cikin Abokanan nasa yana nufo
Gidan sa . Inda da Shigar sa mamaki ya kamasa ganin Dangin Su ƴammata da ƙawayen
summy tuni sun cika gidan . Gaishe sa suke yi ,amma sai ya gama muluwa ya gama
miskilamcin sa sannan yake iya basu amsa da kyar ya wuce su . Kai tsaye Side Din Aaaliyah ya
nufa abin sa . Da bai tadda ta a falo ba Bedroom din ta ya nufa nan babu ita , Privacy ya duba
amma anan ma babu ita . Wannan yasa shi nufar Restroom ɗin shi kai tsaye .

Zaune ya ganta saman rest Chair din idanun ta na tsiyayar da Hawaye , tare da shashsheƙa .
Cikin sauri ya ƙarika zuwa inda take tare da tallabo Kuncin ta my princess me ke faruwa? Ban
za tayi masa don Haushin sa ma taji tana ji a halin yanzu . Bin sa da kallo tayi ganin yanda yayi
mutuƙar kyau ,nan take zuciyar ta tace da ita " Ai a ranan naki bikin baiyi hakan ba ,hasali ma
baki san an ɗaura ba . Idanun ta ya kafe da kallo yana nazartar kukan nata ,kamin yayi
Murmushi yana jawo ta jikin sa tare da Rungume ta yana shafa bayan ta tare da hura mata iska
a Gyefen kunnen ta a hankali . Ina baki hakuri kinji , kiyi Hakuri ,kin san ina son ki ko? . Yayi
maganan yana ɗago fuskar ta tana kallon sa . Cikin kuka ta gyada masa kai ,wanda bai kuma

ce mata wani Abu kawai sai ya kai bakin sa yana haɗawa da nata a hankali yake Tsotsan
labɓan ta cikin rarrashi . Kiyi Hakuri kinji Ƴar Ƙanwata kuma kyaƙyƙyawar mata na yayi magana
bayan ya zare bakin sa daga nata . Kasa ce masa komai tayi ,hakan yasa shi cigaba da matsa
yan yatsun ta . Ƙurrrr yayi mata yana kallon ta hannun sa ɗaya na shafa gyefen Goshin ta da
yake jin zafin zazzaɓi a tare da ita . Magani zaki sha ko Allura?.


Dama ai tsakanina da kai sai azabtarwa kamun alllura sau nawa kenan daga zuwa na gidan
nan . Sorry my love , zazzaɓi ne zai kama min ke , Amma baki sai kisha magani kawai . Ƙwana
nawa zanyi A ɗakin Summy? Yayi magana tare da tambayar ta . Kallon sa tayi kamin ta kauda
kan ta gyefe , Ni ina na sani , ai kaine mijin ta . Ke kuma fa ? Ai kema matata ce , yanzu ke na
ba zaɓi . Kallon sa tayi tana kallon fuskar sa kawai sai ta fashe da kuka tana Faɗawa jikin sa
tare da Rungume sa , I will miss you Yah Aydaan, Zan yi kewar ka sosai . Kissing ɗin saman
Goshin ta yayi tare da shafa ta ba tare da yace da ita komai ba , kusan min tuna goma suna a
haka ,kana ya ɗago ta yana kallon ta tare da cewa " Amma ai kina So na yanzu ko?. Eiummm .
Ta gyaɗa masa kai alamun eh . Wani ihu yayi na farin ciki dama shi wannan kawai ya rage yake
kuma jira yaji daga Gareta . Ɗaga ta yayi cakkk yana juyi da ita tana dariya shima dariyar yake
yi .

I love You dear abun da yace kenan yana sauke ta kamin yace muje yau da kaina zan Miki
Wanka , tare zamu zauna har dare . To Abokanan naka fa? Sun zo domin kai . To ai ke kin fi
mun su muhimmanci a rayuwa ta. You know that ? . Humm numfasawa tayi kamin ya kama
hannun ta suna ficewa Restroom ɗin tare da nufar bedroom din ta . Shi da kan sa yayi mata
wankan suka fito , bayan ya taimaka mata ta kimtsa cikin Wani golden material doguwar Riga
tayi mugun kyau tamkar itace Amaryar , Bin ta da kallo kawai yake yi ,da ya kai yakai ya dawo
yayi mata summa yana kissing din ta tare da furta " kin ƙyau . Dinning room ya nufa da ita anan
suka ci Abincin tare kaman yanda ya sabar mata kana daga bisani Ya bata maganin zazzaɓi ta
sha .


Tun da ya fara rarrashin ta da nuna caring a kan ta bai fita ba har aka kawo amarya , wuraren
6:pm ne Abokanan sa da kan su har da Aaman suka shigo Suka fita dashi don dole , Zuciyar
Aaliyah yayi sanyi wannan yasata nufar Privacy tana dauro Alwala don ta gabatar da Sallahn
magrib .
Wuraren 8:30pm ne Wasu Hajiyoyi su uku suka shigo da Summy falon Aaliyah anan ne suka yi
masu nasihar zama lafiya kana daga bisani suka maida Summy part ɗin ta . Ƙarfe Goman Dare
tuni Aaliyah ta fara barci , don har a wannan lokacin Aydaaannnnn bai dawo ba ,haka Kuma
kowa ya watse a gidan daga ita sai summy dake can part ɗin ta . bayan ya dawo gidan kai
tsaye part Din Aaliyah ya nufa don yayi mata sai da safe . Bai mamaki ba Ganin ta da yayi can
kuryar Gadon ta taja bargo tana barcin ta hankali ƙwance . Murmushi yayi yana ƙarikawa inda
take tare da durkusawa ƙasa yana mata addu'a tare da gyara mata ƙwanciya yana miƙewa tare
da rufo mata ƙofa .

**
Ɓangaren Aaman kuwa A wannan dare da aka kai masa Hibba yaci Uban ta ƙwarai Don
Wahala iri iri ya bata , sai da ya zane ta tasssss da Bulala sannan tana jin jiki ya sa tayi alwala
suka yi sallahn nafila a haka suka raya sunnah , duk da kamai cikin izaya yake mata . Amma
ganin ta fara masa kuka yasa zuciyar sa karaya ya rabu da ita ta ƙwanta wuraren ƙarfe biyun
dare .

Ɓangaren Aydaan kuwa da Summy Babu magana amma a ƙasa taci ƙaniyar ta ,haka take
zuban jini yanda kasan Wannan shine karo na farko da ta fara sanin Wani Ɗa namiji , don ya
fara Mata Abin kaman Abun arziki tana jin dadi daga haka ya fara Mata cikin izaya da mugun ta
, dama ya dau Alƙawarin yanda Aaliyah tayi kuka ita da ta kawo masa mutuncin ta ,ita sai tayi
kukan fiye da nata . Ai ko tayi don jan numfashi take kaman zata shiɗe... Ihu take babu maceci
sai Allah . Da Zata kawo masa Wani cin mutumci da ta saba masa na cewa ' Aydaaannnnn Ni fa
Yayar kace na girme maka kake mun wannan mugun tan haka kashe Ni....kamin ta rufe baki taji
Tassss Tassss ya dauke ta da Mari har sau biyu ,kana cikin Tsawa yace " Yata ai yanzu a
ƙarƙashi na kike dole ki iya bakkin ki ,kisan maganan da zaki rinƙa faɗa mun . Tun ƙarfe Goman
Dare yake cin ta , bai rabu da ita ba sai Kirar Sallahn subahi , ya kyaleta ne ba don komai ba sai
don Zai shiga Masallaci .


Motsi ta kasa tana ganin sa ya fito daga Toilet yana zura jallabiya ya fice daga Bedroom ɗin
nata . Bayan ya fito masallaci ya na dawowa part ɗin Aaliyah ya nufa wuraren 6:00am. Mamaki
ne ya kamasa Ganin har a lokacin barci take yi . Matsawa yayi kusa da ita yana hayewa Saman
Gadon tare da jawo ta jikin sa , yana Rungume ta , dai dai tana farkawa tare da buɗe idanun ta .
Kai Ya Aydaaann meye haka? . Tayi maganan tana miƙewa tare da dirka a gadon . Kallon ta
yayi yana kwance kamin yace " Meye kenan ? Ni ba mijin ki bane ? . To ai ba ƙwana na bane ba
, ka sauka kun A gado don Allah . Banza yayi mata bai son maganan ma . Kusan mintuna biyar
tana tsaye bai ce komai ba itama bata ƙara magana ba, hakan yasa shi motsa bakin sa yana
cewa " Me yasa ki kuka?.


Cikin Sauri tace " Babu komai . Miƙewa yayi yana mata kallon zonan.... Babu musu ta matsa
kusa dashi don ta lura kaman da masifa ya shigo . Ga shi nan nagani a fuskar da idanun ki kinyi
kuka ,me yasa ki kuka ?. Ƙwantar da kanta tayi a saman Ƙafadan sa tana fara sabon kukan
nata . Hannun sa yasa yana shafa kan ta da Sumar ta kamin yace " Sorry .

Yah Aydaan Mafarki nayi Adda Hauwa bata da lafiya .! Shiru yayi na wucen Gadi , kamin yace "
Mafarki ne tana lafiya kinji?. Cigaba tayi da kukan ,ganin hakan yasa shi cewa " Ko kina So ki
ganta ? Sauri Cewa tayi " Ehh Don Allah ka kai Ni . Rungume ta yayi yana shafa Gyefen Kuncin
ta kamin yace " Yau zan kai ki , amma a yau zamu dawo kinji , ki daina kuka yanzu. cike da jim
dadi ta leko da fuskar ta tana murmushi tare da cewa " I love You ya Aydaaannnnn. I love you

too.

***

Kaman yanda Aydaaannnnn yace mata ƙarfe 10:00am suka nufo Yobe inda Wuraren 2:00pm
suka sauka a garin Yobe . La'ilah ha'illallah shine kalmar da Aydaaann yake yi ,don gaba Ɗaya
Aaaliyah ta rasa natsuwar ta ,ihu take tamkar mene . Ɗakin Da aka gyara Don shigo da Gawar
Hauwa ta nufa da gudu tana buɗe labulen Ɗakin Umma....Wayyo Adda Hauwa , Adda Hauwa
na , ki tashi ki tashi kar ki tafi ,kar ki mutu ki bar Ni ....Adda Hauwa.........Tayi magana tana ɗago
Gawar Hauwa tare da Rungume ta jikin ta . Mutanen Wurin ne ne yan uwa suka fashe da kuka
suna kama Aaliyah tare da kokarin ficewa da ita daga Ɗakin , Amma kuma mene sam sun kasa
,wannan yasa su fitowa suna sanar da Su Baba da sauran Dattijan, Anan ne Kuma Aaaman na
shigowa cikin gidan ,don shi mafarki yayi Hauwa ta mutu , Allah ne ya kiyaye shi ya kawo shi
lafiya yobe . Duk wani jarumta irin na Aydaaann a wannan lokaci ya kasa dakewa Kuka suke yi
shi da Aaaman tamkar zasu bi Hauwa Su bar duniyar. Salatin da su Inna Turai ke yi ya dau
hankulan su , Umma ne ke kuka tana faɗin Aaaliyah ki buɗe idanun ki kar muyi biyu ,wannan
rashin zai mana yawa .....Cikin Wani irin sauri Su Aydaaannnnn suka shigo Ɗakin da Gawar
Hauwa yake , tana ƙawance shamɓal fuskar ta tamkar mai murmushi, Wannan fara'ar nata suke
gani ƙwamce a yanzu da ta zama gawa . Gyefe guda Aaliyah ne itama zube babu alamun
sauran rai a tare da ita ,jini ya ɓalle mata yana zuba . Alamun ɓarin juna biyu.....!
#Mmnteddy*SEXXI'ES HOUSE*
Forty-nine 49
#Mmnteddy
*Complete littafin ₦500 ne via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta
Wannan number 08081202932 /09061466409....*
___________________

Cikin Wani irin Ruɗewa da Gudu Aydaaann ya nufi inda Aaaliyah ke Ƙwance Don shi da ganin
Hakan yasan Meye matsalar Abun ka ga Likita . Inna Turai ne ke cewa " A wuce da ita asibiti
mafi kusa ,yayin da Umma ke kuka tana Kirar Sunan Aaaliyah , ficewa Da Aaaliyah
Aydaaannnnn yayi cikin azama da zafin jini yayin da Aaaman ya biyo bayan sa don ya lura
Aydaaannnnn gaba Ɗaya baya a natsuwar sa baya jin ko Driving zai iya yi don ya kai su Asibiti .
Aaaman ya ɗauki Moton yana Jan su izuwa Asibiti don Inna Turai bayan su ta biyo da su baba
Yalwa . Shi kam Aydaaannnnn Rungume Aaliyah take tsam a saman Ƙirjin sa sam ya kasa raba
ta da jikin sa ,gani yake tamkar duka su biyun zasu tafi su bar sa ne . Wasu irin zafafan Ƙwallah
ne ke zuba masa , hannun sa yake sawa tare da shafa Fuskar Aaaliyah yana motsa ta alamun
ta buɗe idanun ta ,amma ina Bama ta san yana yi ba .

Wani babban Asibitin Ashmate aka Wuce da ita don bata taimakon Gaggawa , Inda nan take
Nurses suka amshi Ta cikin Gaggawa , a ƙanƙanin lokaci Likitoci suka zagaye Gadon Aaliyah ,
wanda Aydaaann sam ya kasa zaune tsaye kaiwa da komowa yake yi , Ganin Ba zai iya
ɗaurewa ba yasa shi shiga Ɗakin da Aaliyah take ana duba lafiyarta tare da son ceto Rayuwar
ta . Wani likita na miji ya gani yana Ƙoƙarin Ɗaga mata Ƙafa Yayin da Nurse Ke ƙoƙarin cire

mata Doguwar Rigar Jallabiyar jikin ta . Kaaaaiiiii ..! Ya Wani daka masu Tsawa wanda sai da
suka Razana , a wani irin urunce suka juyo . Dr Aydaaann muna kan mata Aikin ne ,don Allah
ka bamu Wuri mu sam.... Enough.! Yayi maganab yana katse Wata yar dattijuwar Nurse wanda
da ita za'a yi aikin , Don tsawar da ya daka masu yasa suka fahimci shi ɗin mutum ne mai bakin
kishi . Me kike nufi na tafi na barku da matata , wannan ƙattawan mazan suna kokarin taba mun
jikin mata ? Su fita su bani Wuri ba zan mata na wani na miji ya gane mun ita ba , Wannan ai
iskanci ne ,idan ku iya ku mata ba zaku iya ba ,Ni ku bani Wuri nayi mata abun da ya kamata .
Sorry Doctor , kayi hakuri Dr Ema pls Go Out mu zamu yi mata komai . Doctor Ema ne da
Abokanan aikin nasa su biyu sukayi saurin ficewa don Aydaaann tsoro ya basu , Sun dauka ma
da duka zai rufe su , don su a yanzu basu ga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login