Showing 66001 words to 69000 words out of 79618 words

Chapter 23 - SEXXI'ES HOUSE COMPLETE BY MAMAN TEDDY.pdf

22 Nov 2025

1634

ne wato Bedroom , Zama tayi a
saman kujerar can dake Fuskantar Gadon nata . Ta Gumi tasa tana ganin Gidan yayi mata faɗi
Sosai. A hankali ta fara jin motsin kaman na ƙarar ringing Tone amma sai bata yi yunƙurin nemo
Wayar ba . A hankali ta miƙe tana nufar Ƙaramar Handbag Ɗin ta . Budewa tayi tana fiddo
da Wani Awarwaro wanda da daɗewa Adda Hauwa ta siya mata , tsawon lokaci ta Ɗauka tana
duban Awarwaron ,wanda Ƙara jin shigowar kira yasata maida Awarwaron jakarta tana juyawa
tare da Duba inda wayar take ,don tasan Wayan Aydaaannnnn ne kaɗai a Bedroom ɗin ,ita
wayar nata Nokia ce ,wannan kuwa kalon ringing Tone ɗin na manya ne ba irin nasu ba .

A can Gyefen Bedside ta ga Wayar ta sa ƙirar Samsung ita Bama tasan shi da wannan Wayar
ba . Kamin ta kai ga Ɗauka ya katse Kirar , tsayawa tayi tana tunanin Tayaya zata kai masa
Wayan,don ita so take duk Wani Alaƙa ta yanke yi dashi . Tana a wannan lokacin ne taji
shigowar saƙo . Summy Sunan da taga Ni kenan wato wacce tayi sending Taxt massage ɗin . A
hankali idanun ta ya sauka akan Sakon nata Hlo Aydaan nice na kira ka baka Ɗauki Waya ta ba
, saboda kana tare da Ƴar matsiyatan nan gayyar Jaraba da masifa . Koma dai meye ina
Buƙatar Ganin ka Yau ba sai gobe ba .

Shiru Aaliyah tayi tana kasa ƙarika karanta saƙon nata komawa tayi jarab tana zama idanun ta
na fara taruwa da Ƙwallah ,to Ni me nayi mata ? Dama bai je gida ba ƙwata-ƙwata? . Tsayawa
tayi tana juya Wayar dai-dai Wani Kirar na Shigowa . Ganin baƙuwar number yasa Aaliyah saka
Hannu tana ɗaukar Kirar. Hello Assalamu alaikum shine kalmar da Aaliyah tayi ,wanda kamin
ta ji mai ɗayan ɓangaren za'a ce ta kuma furta " Baya kusa ne bari na kai masa . Eiyeeeee dan

uban ki har Nine zan kira Wayar Aydaan ki ɗaga? Wato ɗazu ma wayar na Hannun ki kika ƙi
ɗauka? Zan shigo gidan ,zaki tattara da ƙafar ki ,ki fita don dole . Domin ganin Aydaan sai yayi
miki Wuya , shashasha Sakarya maza Wuce ki kai masa Wayar .! Shiru Aaliyah tayi bata ce da
ita komai , duk da zuciyar ta dake mata babu daɗi sakamakon zagin da tasha na Summy . Ke
da Waye kike Waya? . Ta ji Muryar Aydaan wanda bata san lokacin da ya shigo ba . Miƙa masa
Wayar tayi ba tare da ta ce masa komai ba ,tana juyawa tare da barin Wurin baki Ɗaya .!

**

Yau saura Ƙwana biyu Bikin Aydaaannnnn da Summy , Aaaman da Hibba Da sauran yaran
cikin gidan Wato su Mubarak da sauran su . Hidima ake yi sosai , Su summy kuwa tun daga
Ƙasar Dubai aka Ɗauko masu mai gyarar Jiki na musamman , yan uwa na nesa tuni an fara
cika Gida . Aaaman Har a wannan lokacin a ƙage yake da yaje Yobe Don ya duba Jidderh
,wanda a yau ya ɗauki Aniyar zuwa domin ya sanar mata da Abun dake zuciyar sa ko yaji dadi
a zuciyar sa . Ɓangaren Aaliyah Kuwa da Aydaaann abun ba sauƙi tun da ta shiga Hannun sa
babu Ranan da ba zaiyi Sex da ita ba , Abun dake saka ta zazzaɓi da ciwo kenan , gashi a rana
yayi sau uku sama da haka ,sam baya Gajiya , Tun tana daure masa a yanzu tana Ganin sa
take fara kuka , Amma da dadin baki da rarrashi yake lallabata yayi Abun da zai yi ya gama
sannan ya Daurata a ruwan Gashi ,don ba shi zai hana Anjima ta kuma jin shi ya dawo ba . Har
zullumin ganin sa take , A kuma yanzu ta gama ƙosawa da Summy ta shigo Gidan ko ta samu
sassauci duk da Batasan Dame Summy zata zo ba , a yanayin ta ,ta gwada mata babu mutunci
bare zaman lafiya . Gaba Ɗaya Ƙasan ta A ɗashe yake yayi jazir Wurin saboda Tsaban Wahalar
da take sha A wurin Aydaan duk ya ɗashe Wurin sosai ,idan ta zauna ko motsa ƙafarta bata son
yi , har Ɗan Rama tayi saboda zullumi .

**

Da misalin ƙarfe Uwa na Azahar ne Umma ta zauna ta tasa buta a gaban ta sama da Awa guda
tana Zaune ta rasa meke damun ta ,jikin ta na bata da Aƙwao Abun da Hauwa ke ɓoye mata
wannan yasa ta tsawon lokaci kasa Alwalan , ita dai Hauwa takai ta dawo taga Umma a wuri
guda ko motsawa ba tayi ,da'alama tayi nisa a tunani ,wannan yasa Hauwa matsawa kusa Da
Umma tana cewa " Umma Lafiya kika yi shiru , ko wani Abu ke damunki?. Ɗagowa Umma tayi
tana sauke ajiyar zuciya kamin tace " Hauwa kece ke shirin saka mun damuwa Hauwa ,
Hauwa'u a cikin jiki na nake jin da Aƙwao Abun dake damun ki ,amma kuma kin ki faɗa mun
,ɓoye-ɓoyen mene kike yi tsawon sati kenan ina saka miki ido ,yanzu Abin naki yana neman fin
ƙarfin tunani na . Ki faɗa mun meke damun ki ?. Shiru Hauwa tayi tana kasa Bama Umma amsa
kawai sai Hawaye shar-shar-shar . Hankalin Umma ne ya ƙara tashi ,kar hasashen ta ya zama
gaskiya . Miƙewa tayi tsaye tana kallon Hauwa idanun ta itama na ciko da Ƙwallah , Hauwa ki
faɗa mun ,ki faɗa mun gaskiya ,nice fa Mahaifiyar ki idan baki faɗa mun ba wane ya cancanta ki
faɗa masa a yanzu ? Baki da Lafiya ne? Shiru Hauwa tayi tana sharce Hawayen fuskar ta tare
da shashsheƙar kuka . Hauwa don Allah ki faɗa mun ciwo kike yi ?. Ganin hankalin Umma ya
tashi matuƙa yasa Hauwa cikin kuka cewa " Ehhhh Umma , Ehh ina fama da ciwon zuciya.!
Caaaakkkkk Umma ta tsaya numfashin ta na kokawar ɗaukewa , Innalillahi wai'inna ilaihir raji'un

Na shiga Uku , Hauwa kasa magana Umma tayi duk da tana Son yin magana amma ta kasa
saboda Tsaban Ruɗewa . Hannun ta takai tana tallabo Fuskar Hauwa inda duk wani Alamu ya
bayyana na Wannan ciwon a tare da ita amma bata taɓa lura ba , kasantuwar Hauwa ɓaka ce .
Laɓɓan ta su kam su sun nuna . Hauwa Hauwa kema tafiya zakiyi ki bar mu? Hauwa Hauwa na
kar barni Don Allah , Tun kina ƙarama Mahaifan ki suka bani ke halak malak har abada saboda
Bama haihuwa ,ke nake gani naji sanyi A rayuwa ta Hauwa . Umma Ba zan mutu na barku ba
,zamu Rayu tare inshallah , ciwo ne fa , zan Warke ina shan magani Umma ki daina kuka .


Hauwa tayi magana tana sha fuskar Umma tare da goge mata Hawayen fuskar ta. Hauwa Tsoro
nake ji ,Wannan ciwon shine yayi ajalin mahaifiyar ku . Daaaaaammmm Ƙirjin Hauwa ya buga
kamin tayi Wani magana ne Muryar yaro ya katse su da yayi sallama yana cewa " Wai ance ana
sallama da Jidderh a kofar Gida , inji wai Aaaman .! Tsayawa Umma tayi kamin tace " Kin san
shi ne?. Gyaɗa kai Hauwa tayi tana cewa " Eh Umma Yayan Aydaan ne . Ok kace gata nan
zuwa . Juyawa yaron yayi ,ita kuma Umma na cewa ga Hijabi saka kije kiji ko lafiya me ya faru
haka ?. To Umma . Amsan Hijabin Hauwa tayi tana juyawa tare da bin bayan Yaron .

Daga can nesa ta hango sa a jikin Moton sa yana jirar fitowar ta , tsayawa tayi tana kallon sa
wanda sanye yake cikin Shigar Suit fuskar sa cikin Baƙar tabarau. A hankali take tunano
yarantar su , The class talker Tive is Jidder , while the Class Gent is Aydaaannnnn Moddibo .
Murmushin ta ne ya ƙaru tana ƙarisa zuwa inda yake tsaye shima takowa ya fara yi zuwa inda
take . Aaaman kai ke da kan ka? Fatan komai lafiya? Ya Ƙanwata take ,tana lafiya dai ko?.
Murmushi yayi kamin yace " Eh suna lafiya fatan kema haka? . Gyada masa kai tayi tana
murmushi. Shiru yayi yana nazari da tunanin Tamkar ba itace wannan talker Tive din ba na
Class ɗin su mai shegen surutu ,idan za'a yi noise maker sau goma sai sunan ta ya fito sau
goma ,amma yau itace ta koma so silent Babu magana . Aaaman shigo cikin gida ko ? A'a Ba
zan shigo Ba Jidderh , Dama Wani Abu ya kawo Ni wurin ki , kuma take da muhimmancun na
sanar miki . Tsayawa tayi tana kallon sa kamin tace meye wannan Abun ? Aaliyah tana lafiya
dai ko?. Murmushi ya kuma sakar mata kamin yace " Tana lafiya lau ,Nine wannan zuwan kai
na ne . To me ke faruwa ne Aaaman?. Jidder don Allah ki fahimce Ni ,kin san Yau Saura Ƙwana
biyu Aure na da Hibba Cousin dina , an bamu zabin wanda yake da wacce yake so zai iya
Auren ta . Jidderh Ina Son ki ..!

Wani irin bugawa zuciyar ta yayi da ƙarfi wannan yasa ta Saurin ɗago idanun ta tana kallon sa
,nan take Wannan tari ya ƙwace mata Jini ne ya fara biyo hancin ta kaman Habo haka bakin ta .
Saurin matsowa yayi kusa da ita yana riƙo hannun ta ganin yanda jiri ke ɗiban ta ,tana shirin
fadi . Da hannun sa yake goge Jinin dake fito mata ....Wanda numfashin ta nan take ya fara
ƙasa-ƙasa idanun ta na Rufewa tun tana Ganin sa dishi-dishi ta koma ganin Duhu Jidderh....!
Sunan da taji a kunnen ta na ƙarshe kenan .....!
#Iftar Mubarak
#mmnteddy*️SEXXIES HOUSE️*

Forty-five

45
*Littafin nan na kudi ne Regular group ₦300 Vip group ₦500 SPC ₦1000 via 6037312299
Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number
08081202932/09061466409...*

A lokaci guda ya manta matsayin nan nata na ƴa mace wacce da maharramar Sa ba , Hannun
sa Aaaman yasa cikin Zafin jini yana Ɗaukar Hauwa cak yana yunƙurin Buɗe moto dai-dai Baba
na kariƙowa don wani yaro mai suna Ibrahim ne ya ga komai da ya faru tsakanin Hauwa da
Aaaman wannan yasa shi Rugawa yana isa majalisa tare da Faɗa masa abun dake Faruwa .
Cikin matsanancin Tashin hankali ya ƙariko Wurin yana Kirar Sunan Hauwa tare da Furta "
Innalillahi wai'inna ilaihir raji'un . Ƙwantar da Hauwa Aaaman yayi a back Seat tare da kallon
Baba yana cewa " Baba Shigo mu kaita Asibiti , Bata cikin hayyacin ta komai ka iya Faruwa . Jin
hakan yasa Baba ba tare da wani dogon Tunani ba ya shiga Moton Aaaman suna ɓacewa daga
Layin ,don Wani irin gudu Aaaman yake yi kaman zai tashi sama , Masu ƙananun Abun Hawa
sun hangosu tun da ga nesa suke basa hanya .

Umma ce dake kaiwa da komowa cikin gidan Tana ɗan Ayyukan ta , sai kuma ta furta " Allah ka
ba Hauwa lafiya , kasa itama ba zata tafi ta bar mu irin na mahaifiyar ta ,wacce tayi mutuwar
Ƙuruciya . Shiru Umma tayi sai kuma ta numfasa tana cewa " Bari ta dawo gobe mu tafi Asibiti
a duba lafiyar nata , don a yanzu ko mun je ba zamu samu damar ganin likita ba . A haka dai
Umma tayi ta aikin ta ,tana saƙa zancen Zucin ta . Fiye da minti Talatin babu Hauwa bata dawo
ba ,wannan yasa Umma jin shirun yayi yawa , nan ta Ɗauki mayafi tana nufar zauren Gidan tare
da leƙawa waje ko zata Hango Hauwa . Wani irin tsoro ne taji ya bugi Zuciyar ta da ƙarfi
,wannan yasa ta saurin dafe kai tana Faɗin " Ina Hauwan? Ina kuma ta yi a yanzu da bata da
Wadataccen Lafiya? Kokarin sako ƙafar ta take ta fito daga Gidan dai-dai Baba na ɓullowa
,shima da ka ganshi zaka fahimci yana cikin tashin hankali ba'a natsuwar sa yake ba sam .
Malam Malam baka ga Hauwa ba ? Ɗazu ne Wani Aaaman yayo Kirar ta ,ta fito saboda ta nuna
mun ta san shi ,yanzu kuma na fito ban ganta ba ,baka gan ta a ta can ba?.


Shiru Baba yayi ya rasa me zaice mata ,idanun sa sun kaɗa zuwa Jah . Tun yaushe Hauwa
keda ciwon Zuciya baki taɓa faɗa mun ba?. A Firgici Umma ke kallon Baba kamin tace " Ina
Hauwan ? Me ya same ta?. Nan take Baba ya fara fayyace mawa Umma halin da Hauwa ke
ciki a yanzu , don bata iya numfashi da kan ta yanzu haka , oxygen aka sanya mata tana shaƙar
iska dashi , kuma har A wannan lokacin bata farfaɗo ba. Dafe kai Umma tayi tana ambaton
sunan Allah tare da fashewa da kuka mai ban tausayi da taɓa zuciya . Wani Asibiti take malam
? ....ya isa Yanzu ki shiga gida Kiyi Alwala ki mata Sallah tare da roƙon mata sassauci , yanzu
haka dole na je Nima na sanar da mahaifin ta ya san halin da take ciki , a yanzu dole mu aje
duk wani tashin hankali mu kalli Halin da Ƴar mu take ciki . Ki shiga daga ciki Sai na dawo .
Kasa magana Umma tayi har Baba ya juya jikin ta yayi matuƙar Sanyi . A hankali take lumshe
idanun ta tare da tuno wasu kalamai na Hauwan wanda suka saba yi , wasu irin zafafan
Ƙwallah ke bin Kuncin ta masu matuƙar zafi , Allah ya baki lafiya Hauwa .

**

Tun bayan Kawo Hauwa Asibiti Da Aaaman yayi ,a yanzu ko Ɗaga kira baya yi tun jiya rabon sa
da yayi walwala ko sakin fuska , Sam ya rasa natsuwar sa ,burin sa Hauwa ta tashi daga
Wannan dogon Sumar da tayi ya tarairaye ta a a cewan shi zai bata kulawar da ciwon zuciyar
nata zai bar jikin ta inshallah , wannan yasa ya hana kansa zaune tsaye . Amaryar tasa kuwa
Hibba tsakanin jiya da yau ta kira sa yafi ƙarfin Sau hamsin . Don a can Gida babu Abin da take
sai ihu .*SEXXI'ES HOUSE*
Forty-six 46
#Mmnteddy
*Complete littafin ₦500 ne via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta
Wannan number 08081202932 /09061466409....*
___________________

A can Gidan Moddibo's Family kuwa Hankula ne da yawa ya tashi sakamakon jin Aaaman Shiru
tsawon ƙwana Ɗaya babu shi babu Ɗuriyar sa ,gashi tun a yau Gidan ya cika da ƴan Uwa da
Aminan Arziƙi ka rantse yau ne bikin idan baka san sai gobe bane ɗaurin Auren nasu . Hibba
kuwa daƙyar take iya tsayawa a mata gyarar Jiki Sai Sharɓan Hawaye da take yi kaman mene .
Rarrashin duniya tare da ƙwantar mata da hankali shi iyayen ta da yayyun nata ke yi . Momyn
Aaaman itace kaɗai tasan inda Yace mata zai tafi , Amma itama ganin ƙwanan sa ɗaya da Wuni
hakan yasa hankalin ta fara tashi matuƙa ,Nan itama ta fara kirar sa don jin ko yana lafiya ,
Amma kuma Bata yi nasarar Samun sa ba . Wuraren Yammaci bayan a cire ma Hauwa Oxygen
ɗin don a yanzu tana iya sauke Numfashi da kan ta ,ba tare da taimakon Wani Oxygen ba
,wannan yasa hankalin daidaituwa . Zama yayi a saman kujerar dake Gyefen Gadon Da Hauwa
take Sai a sannan ya fara duba Wayar sa yana ganin Wasu irin ritutun miss calls Wanda dama
yasan za'a Yi hakan . Massage Ya tura mawa Momyn sa tare da sanar mata yana cikin koshin
lafiya don haka su kwantar da hankalin su .
**
Ɓangaren Aaliyah Kuwa da Aydaaann Yanzu babu laifi ta ɗan sake dashi ba kaman A baya ba ,
tun da idan suna tare takan ɗan taɓa masa surutun nan nata akasin da baya da sai dai kuka
suna haɗa ido . Tsaye take a kitchen Farin cikin ta yaki Ɓoyiwa a yau din nan , a cewan ta Ai
daga yau Shikenan zata samu salama Aydaaann zai ko ma wurin Summy sai yafi Sati Ɗaya a
can , Da kan ta take hada Abincin da zasu ci don a yanzu ta nuna bata buƙatar Wani cook's Da
kan ta take komai , Wanda sosai Aydaaannnnn ke mmkin yanda Ta iya girki sosai tamkar yanda
yake jin dadin ta a Ƙwanciya. Shi jikin sa yayi masa babu Daɗi ,don ƙwarai ya riga ya saba da
ni'imar ta da jin dadin ta , Sannan kuma yasan Shi ko a ido ba zai taba Haɗa Daɗin ta dana
Summy ba , bayan Yagewar Ido da yake dashi shi Ɗin likita ne a kallo ɗaya zai fahimci Duk
Wani yanda structure na mace yake da kuma yanayin taste Din ta . Yanka Carrot take tana aikin
yin fried rice don tuni ta kamala Pepper chicken ɗin ta ,kammaluwar Abincin ta take jira .


Shigowa yayi Kitchen Ɗin wanda jin motsin sa yasa Aaliyah saurin juyowa. , ɗan cuno bakin ta
tayi tana Tunanin To me Kuma ya kawo sa . Saurin ƙaƙaro murmushi tayi tare da cewa " My

Soul dama Baka tafi ba , Kamata yayi a ce ka je ko da aƙwai Abin da suke buƙata . Ta ƙare
maganan tana kallon Jikin sa sai kuma tayi saurin kau da kan ta gyefe kasancewar yanda ta
ganshi daga shi Sai gajeran Wando bako Singlate haka ya shigo mata kaman Wanda yayi shirin
shiga Restroom . Rohyyy ya maimaita sunan ,tare da Kirar Soul da tayi , Wato yau Nine Soul
Ɗin ? Wani dariya yayi kamin yace " Love faɗa mun Farin ciki kike yi xan tafi ko? To ai yau a
tare zamu ƙwana . Laaaaa Sam ba haka bane ba ,me zai sa nayi farin ciki da tafiyar ka , ai Part
ɗin nawa fadi zai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login