Showing 51001 words to 54000 words out of 57757 words

Chapter 18 - KING ROMANCE COMPLETE BOOK BY OUM HAIRAN.doc

20 Nov 2025

175

turata matsayin supervisor take kula da shige da ficen mutane amma aikinta na Nigeria ya sha ruwa ita da mijinta sun bijire, watansu Waya Waya a Texas zazzaSin da take yawan yi na dare ya tsananta dole sukaje asibiti akayi check nata saiga shigar ciki kusan kwana hamsin, murna gurin Fu'ad kamar yayi me? Kwana biyu tsakani Deedah da aka dawo da ita gidansa na Nigeria da?yar itama ta kirashi take faWa masa ciki ne da ita, matu?a gabansa ya faWi ya cika da mamakin yanda akayi ta samu ciki amma dake sunyi masa Waurin baki bai iya cewa komai ba sai Allah ya raba lafiya abinda yafi bashi mamaki da tace wata Waya shikuma rabonsa da Nigeria kwana arba'in kenan bayan ya taho ya tura mata da cikin ta waya? To wacce wayar ma kenan wayar ma da bayi sukeyi ba ko ta kirashi bai Wagawa hakanan yakejin matsananciyar tsanarta a ransa kawai idan ya tunata a matsayin matarsa sai yaji wani ?unci ya mamaye shi da wannan ya tattara ya ajiye ta a gefe ya maida hankalinsa kula da Nanny Winsa da lafiya ta goce mata.
A gidan su Ammy da Deedah taje duba Mamah tayi rashin lafiya takejin itama Hanah cikine da ita kusan wata biyu, Aikuwa da?yar takai kanta gidan mahaifiyarta take faWa mata  Mom matar Fu'ad cikinsa ne gareta Ni kuma cikin Naziru gareni dama Fu'ad yana haihuwa baitaSa bani ?wan haihuwa ba yanzu idan ta haihu na haihu Wanta ne Wa nawa shegen gida?" Dariya Mom tayi tace  To waye ya sani ke nakima sai yafi nata samun soyayyar Fu'ad kuma an faWa Miki bari zamuyi ta haihu ai ko tumuni bazata ci ba bare Wanta yaci gado ki jira labari zuwa gobe zakiji faWuwar manyan giwaye biyu"..............




*King romance is paid book VIP 700 regular 300 via 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay*


*Contact me 09031307566*

*In kika karantamin baki biyani ban yafe ba=?L?


*53-54*
Zaro ido Deedah tayi tace  Na shiga uku Mom Nifa banason harka da kisa gsky ha??in rai duk masifar daya Wibarwa kansa ta dawo kanka a'a nidai kawai ayimin wanda zai dawo hannuna duk abinda nace masa shi zaikeyi ayiman wanda zai tsane Rahanah yayi mata sakin wula?anci kamar yanda mukayi niyyar yi a baya yanzu meye ribata idan na kashe Fu'ad Nifa shi nakeso ba dukiyarsa ba" tashi uwar tayi tace "Aikuwa zaki ?are a wahale domin kuwa bazaki taSa dawowa yanda kikeso a gurin Fu'ad ba dama da yaya ya karSeki asirin munayi yana karyewa da?yar muka samu Mallam na gangare ya baki na matsin nan kika matsa shikuma ?uda Sarkin kwaWayi yaje ya lasa to yanzu an samu wacce ta fiki tsafi ta karya naki la?anin Kinga kuwa gyara ai bai kamar kashi don haka nidai dukiyar nakewa kuma sai naci Mal na gangare ya faWamin ciwon da uban Hanah yake yi bana tashi bane an?i faWa mata ne saboda kar hankalinta ya tashi nikuma nace ya tura a ?arasashi to da?yar an samu wani aljani da yayi al?awarin ko zai rasa nasa ran zai yi aikin amma sharaWin aikin shine zai kwanta dake"
Zaro ido Deedah tayi tace  Ni Aljani kuma Mom taya aljani zai kwanta dani?" Dariya Mom tayi tace  Dallah Bama zakisan aljanin bane zaizo har gidanki ya kwanta dake a daren kuma Moddibo Usman zai tunkuyi burji dama shine matsalarmu domin kuwa shi haka yake wannan mutumin indai ya dafa kanka yayi maka addu'a ba asiri ba ko Tsafi baicinka, a cikin wannan rububin mutuwar ta Moddibo zamu tura shima Baffa a gama dashi, Kinga wasan indai babu waWannan kurayen biyu Zaifi tafiya yadda akeso"






Girgiza kai Deedah tayi tace  Aa Mom gsky karmu Wauki ha??in rai wlh ina tsoron wannan zunubin" mari Mom ta zabga mata tace  Saime don na kashesu kema ubanki bani na kasheshi ba na yashe abinda ya bari yo Jadeedah Ni akan dukiya waye bazan iya kashewa ba" mi?ewa tayi cikin sanyin jiki tace  Aa bazan bari ki kashe musu iyaye ba Mom gsky rashin imanina baikai nan ba wlh saidai kafin wayewar gari Ni ki kasheni" binta Mom tayi da kallo wato Jadeedah kamar an canza ta mata ita a gidan Fu'ad wai yau ita take faWa mata yanda zasu yi su zama hamshakan attajiran duniya tana ce mata ba haka ba" ?wafa tayi ta shige Waki tana cewa saidai idan dukiyar ta samu kar kici"
Ita kuwa gidanta ta koma ta zauna tana tunanin wannan mugun shiri na Mom ita kam zata iya komai amma banda kisa ta Wauki waya ta rasa waye zata kira kawai sai ta kira Aminanta Na'ima da Ubaidah ta zayyane musu komai har yanda akayi ta samu cikin jikinta, Na'ima ta jima tana son samun damar shiga jikin Hanah don haka tana samun dama tayi record komai a wayarta hadda burin Deedah na ganin ta raba Hanah da Fu'ad, tashi Deedah tayi ta shiga kitchen hakan ya bawa Na'ima damar Waukar wayarta kasancewar tasan password Winta ta Wauki number Fu'ad tayi maza tayi save ta mayar mata da wayarta ta dawo sukaci gaba da hirarsu ita kuwa Na'ima maza tayi ta turawa Fu'ad wannan voice record Win ta wani sabon layi da wani saurayinta Wan Jos ya kawo mata jiya kasancewar babu wanda yasan da layin tana turawa ta kashe wayar sukayiwa Jadeedah sallama suka tafi.





Ubaidah ta kalli Na'ima tace  Besty bakida gsky" ajiyar zuciya tayi tace  Bazan iya bari wannan azzalumar mata ta rabasu da garkuwarsu saboda son zuciyarta ba wlh idan baayi saurin Waukar mataki ba sai ta aiwatar bana mantawa lokacin muna yara akayi case Win mutuwar Alh Bashir mahaifin Deedah kinsan ita fah ba yar aure bace zaman dadiro sukayi aka haife ta daga baya sukayi aure ta lallaSashi ta karSe komai daya mallaka duk wata takarda ta dukiya ta karSe da asiri da komai sannan ta sa masa guba a abinci yaci ya tafi gidan uwar gidansa ya mutu acan da akayi bincike aka tabbatar da abincin ?arshe a gidan Hajiya Huwaila yaci Ubaidah har ragowar abincin an samu aka fara bincike ?arshe wanne tudu wanne gangare shari'ar tabi ruwa da bokayenta suka raba dukiyar aka rufe maganar ruf har gobe saidai tashin zancen, taya zan zuba ido garin son rufuwar asirin azzalumai a rasa nagartattun mutane mahaifin Rahanah fah ance a ?asarsu sama da mutum Wari ne suke cin abinci a gidansa kullum marayu nawa ya ri?e ya aurar naga Aunty Khareemah matar Yayan Fu'ad itama marainiya ce ya ri?eta ya bata tarbiyyar addini ya aurar da ita shifa ya auradda yaya maza da mata sunkai hamsin amma sai a aurensu Rahanah ne ya fara auren ?a?an cikinsa ya daWe bai samu haihuwa ba Wansa babba Saifu sai Yassar sai Hamdiyya da Hamida sai Auta Rahanah, yanzu irin waWannan mutanen sun cancanci a ayi sakaci da rayuwarsu? To bari kiji wani abu yanzu da zaki tafi Senegal ki sauka a gidansa kice kina neman aikin da zaki dogara da kanki wlh ko baya bu?atar aikin saiya baki in kuma bai baki aiki ba sai ya baki jari me kauri"





Jinjina kai Ubaidah tayi tace  ina bayanki amma meye shirinki idan suka gano ke kika rusa musu shiri?" Murmushi tayi tace  ko zasu kasheni Indai waWancan sun tsira burina ya cika Yakamata kafin ajali ya riskeni ace nayi wani aiki da Allah zai iya yafemin zunubin dana daWe ina Wibarwa kaina" da haka suka rabu kowa ta nufi gidansu.
A Sangaren amarya da ango kuwa anacan anata kashe arna yauma tunda suka tashi bai fita ba suna manne da juna, wani irin ci da yayi mata ne yasa mararta ?ullewa lokacin cikinta wata huWu daidai, bayan sunyi wanka ne ta dawo ta kwanta maimakon marar tayi sau?i sai ?arin azaba ganin baccin ya?i zuwa ne kuma sarai tasan yana lura da idanunta biyu zai sake cacumota dan haka ta tashi ta tayar da Sallah tana tsaka da sujjada mararta tayi wani irin ri?ewa batasan sanda ta zame a gurin ba tana ri?e da mararta tana furta  Innanillahi wa innah ilaihirraji'un" kamar a mafarki yakejin salatinta da nishinta ya tashi da sauri ya diro a gadon ya ri?ota yana tambayarta meye yake damunta Wumi yaji a ?afarsa yakai dubansa ga gurin jini ya gani ya saki wata ?ara yana cewa  Wayyoh Innanillahi Rahanah cic.....cikinki jini....ta ina Innanillahi a'a don....don Allah karki bari ya zube wlh inasonsa Ya Allah kar ka barshi ya zube wlh inason cikina......." Cacumarta yayi ya fice da gudu asibitinsu na ma'aikatan airport Win ya nufa dake duk a cikin quarters Win ne Nasir ne ya ganshi yayi maza ya tareshi mi?a masa ita yayi ya karSeta a sume yana ce masa meye ya sameta.
Gaba yayi da gudu yana ?walawa Joseph kira cewa yake  Jini Joseph jini take zubarwa" sai yanzu Nasir ya lura ya kuwa kwasa da gudu jin tana jijjiga sarai yasan idan wannan Yarinyar ta mutu sai anyiwa Fu'ad turu da gaske haukacewa zaiyi






Suna shiga aka karSe ta aka kaita ICU aka fara dubata likitoci suka rufar mata cikin kasa da minti biyar suka gano inda matsalar take sharce gumi Joseph yayi ya fita yabar Ritah a gurin ta yana fitowa ya tareshi yace  ta tashi?" Dafashi yayi yace  Zata tashi ba wani abu bane miscarriage ne dama da kukazo asibiti wancan satin na faWa maku sai kunyi a hankali mahaifarta batada ?wari in kuka cika takurawa cikin zai iya salwanta" katse shi yayi yace  Don Allah Joseph kar ya salwanta wlh Mun rage baifi sau uku mukeyi ba tsayin rana da yini kuma Bama wucce 30 minutes" duk da halin alhinin da Nasir da Nura abokansa suke ciki Saida sukayi dariya Joseph yace  Ai kaji haukan naka kai sau uku ma gani kake bakayi komai ba to da so nawa kakeyi nikam wlh King romance a duniya Jamal kawai na taSa gani wanda zance ya Fika jaraba shida mace huWu ma tayi masa kaWan sai ya haura katanga kuma a hakan ma ba gamsuwa yake samu ba"
Shidai ba wannan surutun yakeson ji ba yace  Nidai naji kaje kar ya fita" juyawa yayi yace  saidai kayi ha?uri in ta samu sau?i kwa samo wani idan shima kun zubar ku kuka sani harijan banza da wofi muna murna mun kusa samun new baby a quarters ashe asararsa zakuyi mana har muna plain na yanda names ceremony zai kasance"
Shiga yayi ciki ya tarar Dr Ritah da Dr Aisha sun gama mata komai har jinin sun tsayar mata sunyi mata alluran rage zugi da takaita zubar jini sun haWa mata data bacci, fetus Win da suka saka cikin wani kwano gashinan halittarsa ta gama fita watanni huWu.
Mace ce ga wanda yasan yanayin halittar Wan tayi sake fito Joseph yayi ya faWa masa abinda ke faruwa, abin dariya kuka wiwi ya haWa kansa da bango yanayi, Nura ne ya dafashi yace  Sorry Captain Fu'ad soon zamu samu wani Insha Allahu" cikin rawar murya yace yanzu Shikenan na rasa babyna har siyayya fah nayiwa babyna Shikenan yanzu yaushe zamu kuma samun wani wannan Win ma fah bamu samu da wuri ba yanzu me zancewa My Nanny idan ta tashi taji ribar cikinmu ta salwanta"............




*King romance is paid book VIP 700 regular 300 via 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay*


*Contact me 09031307566*

*In kika karantamin baki biyani ban yafe ba=?L?

*55-56*
Dariya abokin nasu yake basu ya gama cika musu bakin shi me zaiyi da wannan yarinyar me siffar aljanu yau kuma gashi ya susuce a kanta duk wani abu daya shafe ta baya Waukarsa da wasa, labarin Sarauniyar mata Deedah ya shuWe ko zancenta aka Wauko masa baiso yayi tsaho yake datseta.
Komawa yayi gida ya Wauko mawa Hanah kaya kamar yanda Dr A'isha ta bukata ya dawo ya koma ya gyara Wakin nasu, ya cire kayansa da suka Saci da jini yayi wanka ya sake komawa asibitin sanda ya koma ta farka tana tambayar Dr Aisha meye ya faru da ita da ta ganta a asibiti nan take faWa mata Sari tayi, sosai ta girgiza da jin wai Sari tayi ta dafe cikinta tace  Ya subhanallah Amma Cherie ya sani wayyoh Allah na tausaya masa" murmushi Dr Joseph yayi wato soyayyar ma'auratan tana burgeshi sosai kowa baison dayansa ya shiga damuwa, suna haka ya shigo ya zuba mata ido shima ita yake kallo ya zauna a gefenta ya Wagota ta Kwanto jikinsa kowa da magana a bakinsa but tsoron furtawa Wan uwansa yakeyi da?yar tayi ?arfin halin cewa  Wai da gaske ne Cherie Babynmu ya fita?" Lumshe idanunsa yayi hawaye ya zubo a saman kafaWarta, ta Wago da sauri tasa hannu ta share masa hawayen tace  Saida nace maka marata tun jiya da dare tana ciwo kace idan kayi zata daina, Shikenan munyi asarar ?wanmu kayi ha?uri zan kuma karSar wani soon ai mijina jarumi ne....."







Ta faWa tana ?arashe maganar da yar ?aramar dariya duk don taga ta cire masa damuwa, murmushi yayi yace  Insha Allahu da wuri ma kuwa My Nanny, ki raineni ki raini Wana ko?" Rufe fuskarta tayi da zara zaran yatsunta tana yar dariya yayi dariya shima ya kalli Dr Joseph yace  zamu iya tafiya?" Jinjina masa kai yayi yace  sosai kuwa but a dai kiyaye a barta ta tsane Tsaf kar garin gaggawa aje a haifo albinos" harararsa yayi yace  Ai kasan dake ba'a musulunci aka haifeni ba" murmushi yayi yace  ato ko kafiri dai yasan illar Barbara da jini" duka yakai masa ya goce yana masa dariya ya koma ya kama hannunta ta mi?e ya kwantar da ita a jikinsa suka fice.
A hankali suke tafiya har sukaje gidan ya buWe mata ?ofa ta shiga ta zube saman kujera kamar yanda Dr Aisha tace haka ya haWo mata tea me kayan ?amshi zallar lipton da enough sugar ya bata yace tasha ta kuwa sha da kirki rabonta da shan tea haka har ta manta tunda ta samu cikin ma gabaWaya shayi daina shawuwa yayi a gurin ta, bayan tasha tea Win ne ya haWa mata ruwa yace tayi wanka, ta shiga bathroom Win tayo wankan ta fito da kansa ya shiryata yanda yake ta kulawa da ita sa tattalinta gabaWaya tausayi yake bata, bata kuma shiga tausayinsa ba saida sukayi waya da Moddi yace mata sihirin jikin mijinki duk ya karye yanzu babu kowa a zuciyarsa sai ke kaWai Rahanah bama?in kishiya domin kema baki taso Kinga gidanku da mace Waya ba uwayenku biyu kika taso kika gani, Baffanku mata uku garai yayyen mijinki duk bibiyu garesu zai rabu da matarsa n??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????e saboda mun tabbatar bisa bincike da kuma hujjoji da dalilai ki zauna dashi da zuciya Waya don Allah komai ya wucce kullum cikin tunanin zaki gujeshi yake ya kasa nutsuwa Rahanah ki tabbatar wa da mijinki mutuwa ce kawai zata rabaku kinji"
Ajiyar zuciya ta sauke jin hannunsa a saman ?irjinta ta janye masa tana sauke numfashi ta Wora kanta a jikinsa tace  Ka buWemin data nayi kallo" murmushi yayi ya Wauko wayarsa ya buWe mata data ta karSa ta shiga TikTok ta fara kallon kenan taga voice call na WhatsApp ya shigo, ya katse wani ya kuma shigowa, gani tayi anyi rubutu ta saman wayar taga ance  Don Allah ka buWe sa?ona yanada muhimmaci gareku kaida Rahanah"






Da sauri ta tashi zaune ta shiga WhatsApp Win nashi ta fara duba sa?onni video recording ne da audio, audio Win ta fara buWewa muryar Deedah ce take magana tiryan tiryan tana bada labarin yanda akayi suka fara soyayya da Fu'ad da kuma manufarta akansa da kuma inda suke shirin yi dashi harda labarin irin muggan magungunan da suka rin?a bashi yanaci harda jininta duk an kwaSa magani tayi masa cake dashi ya cinye, wata zabura yayi ya tashi zaune yana kakarin amai ta kalle da sauri ta kawar dakai ta buWe video Win yanda Deedah take zaune tana bada labarin yanda Mom ta shirya kisan Moddibo da Baffa, cikin mugun tashin hankali suka kalli juna, jin yanda Deedah take neman maza bai dameshi ba domin sai kanason abu kake kishinsa kuma shi dama tunda sukayi aure hankalinsa bai kwanta da ita ba kazalika cikin dama yariga yasan ba nashin bane.
Amma yanda suke burin kashe musu iyaye akan dukiya ya daga musu hankali da sauri ya Wauki wayarsa ya kira Saifu yana Wagawa yace  Hammah Saifu ina Moddi murmushi yayi yace  Moddi ya shiga halwa tun jiya bashi fitowa sai jibi, ajiyar zuciya yayi ya sake kiran wayar Baffa shima bai Wagaba don haka ya kira Fawwaz amsa Waya ce shima ya shiga halwa, mamaki sosai ya cika dashi yanzu shi wa zai samu ya faWa masa abinda ke faruwa dole ya kira Fa'eez ya tura masa voice Win da videon Aikuwa yasa aka rufe gidan Fu'ad batare da Deedah ta sani ba ita kuwa Mom CID aka sanya mata batare da tasan amsa ba duk wani motsinta ana kallo.






Washegari kamar yanda suka shirya kashe Moddi abu ya faskara shi kuma Aljani an riga anyi masa kyautar jini don haka ya dawo inda aka aikasa ya tarar da Mal na gangare da Mom a wani Waki suna ?wa?ular juna mallam na gangare ya Wane Mom yana cinta da aurenta da komai subhanallah, dama indai zai mata aiki ne ?arfi to tukuicinsa gindinta ko na Deedah to wannan karon Deedah ta?i shine ita taje domin dama tana sha'awar Mal na gangare tace burarsa daWi ne da ita.
A haka aljanin yazo ya ishesu baiyi wata wata ba ya watsa musu ruwan asirin take suka fara bazawa juna shorck shi kuma yasa tafin hannunsa ya tare jininsu Saida ya gama zu?e masu jini a haka yayi tafiyarsa ya bar su manne da juna burar Mallam cikin jikin Mom, masu jiran ta fito su shigane suka gaji da jira suka yanke shawarar shiga ciki, suna shiga suka tarar da Mallam da Hajiya Huwaila a manne rai yayi halinsa.
Nam surutu tur da Allah wadarai ya cika wannan guri tuni saiga yan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login