Showing 3001 words to 6000 words out of 57757 words

Chapter 2 - KING ROMANCE COMPLETE BOOK BY OUM HAIRAN.doc

20 Nov 2025

170

da wuri zamu fita" godiya yayiwa Baffa shima ya mi?e abincin da Baici ba kenan ya nufi sashinsa na cikin gidan ya Wauki waya ya fara kiran wayar Deedah tana kwance jikin Mom Winta tana mata kukan shagwaSa tace  Mom Nifa kamar bazan iya wannan games Win ba Fu'ad yafi ?arfina burarsa tayimin yawa wlh duk sanda yacini sai nayi rashin lafiya shi Win irin mazan nan ne da basa gajiya da sex but inasonsa kuma Inason kuWin gidansu amma kuma ya zanyi dashi idan aka Waura aurena dashi?"
Dungure mata kai Mom tayi tace  Ke banza ce bayan wuya ba sai daWi ba duka duka kwana nawa ne Deedah Nifa nake anayin auren kiyi ciki ki haihu ki kuma haihuwa kamar irin ukun nan Kinga zuwa lokacin kin cinye komai daya mallaka don yafi duk yan uwansa kuWi Kinga da zarar mun samu yaya sai mu aika mahaifinsa lahira daganan sai Bilkisu ita kuwa wannan hazatayi wuyar mutuwa ba sai mu dawo kan shi uban gayyar muna kasheshi Shikenan komai ya zama namu sai yanda mukayi da dukiyar Jollore domin kuwa duk wasu bayanan sirri zamu tattare su a gurinmu kafin mutuwar Fu'ad"




Turo baki tayi tace  Mom nifa Inason Fu'ad ne da gaske suma iyayensa don sun nuna basa sona ne but ki barshi shi ya rayu inasonshi sosai Guy Win ya haWu" shafa fuskarta hajiya Huwaila tayi tace  idan kika mallaki abinda ya mallaka ko balarabe kikeson aure sai kin aura banza meye kyau ana maganar kuWi da sukafi komai muhimmanci a wannan rayuwar....."
Daidai nan wayarta ta fara ruri ta Waga da sauri ganin me kiran ta sata Mi?ewa tace  Mom shine" da sauri ta shige Waki tace  My Lollipop kana lfy" ajiyar zuciyarsa ya sauke ta miskilai yace  jibi za'a kawo kuWin aure da sadaki gidanku nan da wata Waya za'a Waura aurenmu ki zama cikin shiri" wani ihu ta saki na murna daya sashi Wauke wayar daga kunnensa yace  Don Allah da gaske yanzu parents Winka sun yarda da aurenmu? Ohhhhhh daWi My lollipop dama dare baiyi ba da nayi maka tukuicin wannan albishir Win"
Ji yayi Hajiyan wandonsa ta fara motsawa tana neman ji?a masa aiki da wannan yayi mata sallama ya kashe wayarsa ya kwanta yana jin wani farin ciki a cikin ransa sun kusa mallakar juna da sahibarsa ya kusa killaceta zai yi mata mugun adanin da kowa sai ya fara tunanin ko bata duniya ne, zata zama sirrinsa shi kaWai sarai ya sani Deedah har yanzu bata daina neman maza ba duk da komai na Wawainiyar rayuwarta shine yake yi mata but bayason bawa zuciyarsa damar dasa masa rashin yarda da masoyiyar tasa shi koma ya take zai aureta yanada ya?inin idan sunyi aure zata daina domin zata zame masa kamar jaka ne duk inda zasu zasu kasance tare ne




Da wannan tunanin yayi shirin bacci ya kwanta bayan ya kunna wani BF a system nasa yana kallon yanda suke gudanar da komai yanda guy Win yake antayawa babyn wutsiya abin ya bashi nishaWi yaji dama shine yakewa Deedansa wannan aiki.
Da wannan bacci ya Waukeshi kiran sallar asuba ne ya farkar dashi ya tashi da sauri saboda wani mafarki da ya zame masa ssbabbe kusan kullum idan ya kwanta bacci sai yayi shi dafe kansa yayi gabansa na faWuwa a ransa yana raya to kodai aljana ce ta aureshi ne? Lumshe idonsa yayi mafarkin na dawo masa inda yarinyar da kullum baya ganin fuskarta take ce masa  Zan shigo rayuwarka ta inda baka tsammata ba Fu'ad ba Deedah ce ?addararka ba Deedah sha'awarka ce Ni nice ?addararka, a sanda zan faWo rayuwarka ba zaka fahimci nice a cikinta ba sai lokaci ya ?ure maka amma duk sanda na samu damar ka zanyi maka tuni da adalci a tsakanina da matar sonka wanda adalcinka shine makamin nasararka saidai bazaka iyaba Fu'ad bazan gajiba kuma bazanyi fushi dakai ba amma ina horonka ka kiyayi fushina, ka tashi ka shirya don tafiya neman ?addararka".........
Wata zabura yayi da sauri yana rarraba idanu ya shege a rabon gado  Ka tashi ka shirya don tafiya neman ?addararka....." Wannan kalmar ce kaWai take yi masa gizo da amsa kuwwa a dodon kunnensa, wanka ya shiga ya fito ya fara shiryawa cikin kayan Hausawa har yanzu kalmar mafarkinsa tana masa gizo, yamutsa gyararriyar sumarsa yayi yace  Oh God KING ROMANCE na gamu da masifa Meyesa mafarkin yaketa maimaituwa ne?" Kafin ya sake wani tunani kiran Baffa ya shigo ya Wauko wayar yana cewa  2 minutes Baffa" a gurguje ya gama shiryawa ya Wora hularsa ba?a da ba?in takalmi hatta agogonsa ba?ine yayi kyau sosai abinka da kyakkyawan dama fitowa yayi a gurguje sukayi sallar asuba daga nan tea kawai suka sha driver yajasu zuwa "Airport karfe biyar jirginsu ya Waga zuwa birnin Senegal goma da rabi a can tayi musu tunda jirginsu ya tsaya yakejin wata matsananciyar faWuwar gaba na kamashi wadda baitaSa jin irinta ba a duniya



Fitowa yayi suka shiga motar da tazo domin Waukarsu ya Wora kansa saman kujerar yana furta  Innanillahi wa innah ilaihirraji'un" har suka isa wani katafaren gida na alfarma kalmar da yaketa lazumi kenan tabbas ya kalli gidan duk da ba ba?on taka arzi?i bane shi, wasu matasan samari ne masu siffar larabawa suka fito daga wata ?ofa suka runduna cikin ladabi suka gaishe da Baffa da fullanci ya amsa sannan suka mi?awa Fu'ad hannu suka gaisa, sune sukayi musu jagora har wani katafaren Sangare da yake gefe shiga sukayi da sallama daidai lokacin da wasu matasan yammata su uku suke tashi cikin fullanci sukace  mun Barka lafiya moddibo" basu kalli inda ba?in suke ba har sun kai bakin ?ofa Moddibo dake zaune saman kujerar marasa lafiya yace  Rahanah" juyowa Waya daga cikinsu kuma wacce tafi kowacce ?arancin shekaru tayi caraf idanunta suka shiga cikin na Fu'ad tare sukaji wata mahaukaciyar faWuwar gaba ta dirar musu, wadda ta sanya lakar jikin Rahanah tsinkewa ta tsaya cak a inda take, hakan ta tsinci jikinta da rawa, da?yar bayan Moddibo ya kuma kiran sunanta ta ?arasa gabansa ta runduna tayi ?asa da kanta cikin cikakken ladabin da yake nuna ta samu cikakkiyar tarbiyyar musulunci tace  Allah ya taimaki Moddibo" murmushi yayi ya dafa kanta yace  Bakiga Baffanki Jollore bane" ?agowa tayi tana ?a?alo murmushin ya?e tace  Kayi ha?uri Baffa yau na tashi da wani yanayi na rashin Nutsuwa ne shiyasa bana fahimtar komai, ya hanya ina su Ammy da ?awayena" murmushi Baffa yayi yace  Lfy ?alau Rahanen Baffa yau sai tafiya gidan Baffa ko?" ?asa tayi da kanta tana murmushi tace  Hakane Baffa amma bamu....." Murmushi yayi yace  nasan me zakice Amma kamar baku gaisa da yayanku ba ko?" Sai yanzu ta kuma kallon inda yake ya harWe hannunsa a ?irjinsa ya kafeta da ido shi kansa bazaice ga abinda yake kallo ba a hukunta domin hatta ?afarta Safa ce a jiki hijjabinta kuwa sharar ?asa yakeyi.



A wahale kamar wacce akayi dole tace  Inyalli jam Hammah" gabaWaya jikinsa Saida ya amsa sautin muryarta da?yar shima kamar wanda akayiwa dole ya amsa mata  Jamjam!" Daga haka bai kuma cewa ba ita bata kuma ba Moddibo Usmanu ya bata izinin tashi ta tashi ta nufi hanyar shiga cikin gidan, tana shiga Wakinsu ta shige ta yage hijjab Win ta cillar ya rage daga ita sai riga da wandon jikinta ta Waure gashinta tufka Waya ta sakeshi yana lilo tsakanin wuyarta da bayanta kyakkyawar farar fatarta data haWu da Hutu sai wani glowing takeyi.
Har zuwa wannan lokacin ?irjinta bai daina dokawa ba, ji tayi an dafota ta juyo idanunta da suka kaWa sukayi ja da alama dama akwai abinda ke cin zuciyarta ta saukesu kan Yayarta Hamdiyyah tace  Yanzu a haka muka faru a haka muka ?are Yaya Hamdiyyah Moddibo baya duba muradanmu baya karSar uzurinmu a daidai wannan gaSar, Shikenan mu bamuda yanci bamuda zaSi bamuda ra'ayin abokin rayuwa, koda Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama ya umarce su da zaSa mana mazajen aure cewa yayi idan mutumin kirki yazo neman auren ?a?anku ku bashi, shin waye mutumin kirki? Me kuWi ko me mulki ko kuwa dole sai ?a?an abokansa da aminansa Yaya Mardiyya a cikinsu kaWai mutanen kirki suke kenan? Yaya Hamdiyyah Yaya Mardiyya wlh inajin tsoron Moddibo yayi kitso da kwarkwata ina jiye masa barin baya da ?ura.





Juyawa tayi tana kallon waje tace  Na rantse da Allah bantaSa tsanar wata halitta a duniyata kamar yanda na tsani Hammah Fu'ad ba, Yaya Mardiyya ku taimakeni ku tausayamin bantaSa ganinsa ba amma daga kallon farko naji na tsaneshi taya zan rayu da mutumin da na tsana shin shi ya yaji akaina?"
Rungume ?ar uwar tasu sukayi suna kukan daya zama sabo ga duk wata budurwa da Moddibo ya aurar kuka ne na rashin mafita kukane na kaico kuma kuka ne na rashin dama, tare da jin dama bai kasance mahaifinsu ba, dama sunzo a inda ake bawa ?a?a mata yancin zaSan abokan rayuwa, duk cikinsu kowa hakan ce take faruwa dashi amma yau sunfi tausayawa autar gida domin itan daban ce a cikinsu ta fita zakka ha?urinta Kareemun ne kawaicinta azimun ne tabbas duk abinda yasa kaji Auta Rahanah tayi furuci to yakai ?ololuwar cinta a zuciya.
Janyewa sukayi ganin Mahaifiyarsu Hajiya Luba ta shigo Wakin, kamo hannun yammatan nata tayi ta zaunar dasu tare da sanya Rahanah a jikinta tana shafa bayanta tace  Ya zamuyi da wannan kama karyar na mahaifinku Rahanah bai fara a kanku ba kune dai kuka zama ?arshe, banso kukaji raWaWin da yan uwanku sukaji ba Naso koda wannan damar ta ?arshe Moddibo ya baku kuma ku zaSi gwanayenku Auta yazakiyi da ?addarar Ubangiji da kuma rashin jin shawarar mahaifinku ke nafi tausayi a cikin wannan cukurkuWaWWen aure naku kowa tasan mijin da aka bata kece sai yau sai yanzu kika taSa ganin naki kuma daga kallon farko kikaji tsanarsa gashi kuma ke biyayya ta kama dole, Auta rayuwar bawa bata tafiya babu jarabawa mahaifinku yayi muku duk wani gata ya baku tarbiyyar addinin Musulunci ya baku ilimin addini gashi tun kuna da ?ananu shekaru kowacce ku ta samu shahadar karatu me zurfi a Sangaren data zaSa Auta babu abinda kuka tawaya dashi sai fannin zaSen mijin aure, ina ro?onku don Allah kamar yanda waWanda suka gabaceku sukayi biyayya kuma kuyi biyayya Insha Allahu ko ansha wuya zaaji daWi a gaba kunji ?a?ana!......"





*Paid book VIP 1k regular 500 via 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay send evidence of payment =?G?
*09031307566*



*Oum Hairan*

*=?Q?KING ROMANCE=?Q?*
*_(Only matured ppls pls)_*



*5-6*


Kukanta taci gaba da rerawa me tsuma zuciya ta kasa sake furta kowacce kalma sai Hajiya Safiyya wadda ita ce asalin mahaifiyar Rahanah ita ce tayi magana da cewa  Insha Allahu kamar yanda zaSin mahaifinku bai zame mana kaico ba kuma zaSin mazajenku zai zame muku alkhairi Rahanah musamman ke kusan kinfi kowa gada badon nisa ba ina tunanin duk Wiyar da ya kasance Balkisu da Amina da Alh Mus'ab ne surukai a gare ta to shakka babu bazatayi kuka ba.
Shi kuma zaman aure koda zaSin ranka ne sai an saSa watarana Insha Allahu komai zai wucce bare ke da mijin naki ma ance ba mazaunin ?asar bane" har yanzu dai kukanta takeyi me cin zuciya wanda ya zame mata masomi kuma farawa, dukka su huWun du?ufa sukayi da rarrashinta har Saida sukaga tayi shiru sannan suka ?yaleta da?yar saboda ciwon kan da ya sar?afeta ta iya tashi ta shiga bathroom tayi wanka tayi alwala tayi sallar Azahar kasancewar tun jiya juma'a da aka Waura auren a masallacin juma'a Moddibo ya hanasu fita ko ina daga tsakar gida sai Waki sai gado.
A bangaren Fu'ad kuwa tunda sukazo yakejin faWuwar gabansa maimakon ta ragu saima karuwa da take yi ga fuskar yarinyar da yaji an ambata da Rahanah ta?i Sacewa a idanunsa lumshe idanunsa yayi zuciyarsa na bugawa daidai lokacin da kalaman biyu sukeyi masa gizo  Inyalli jam Hammah Fu'ad....." Da kuma  ka tashi ka shirya don tafiya neman ?addararka......." Zabura yayi ya tashi zaune muryoyin a jin kunnensa basu da bambamci, toshe kunnensa yayi da sauri daidai lokacin da Baffa ya kira sunansa yayi firgigit kamar me bacci ya amsa da tsoron daya bayyana a Muryarsa" kallo na sosai Baffa yayi masa yayi gyaran murya yace  Munyi al?awari dakai tun a gida kamar yanda ka bu?ata idan mun koma xansa a nemo maka auren Jadeedah kuma kwatsam a jiya da safe sai na samu kiran aminina cewa zai auradda yammatansa uku da suka rage kamar yanda na taSa furtawa ko muna da bu?ata"




Gumine yake karyowa Fu'ad ya shiga rarraba idanu tare da ?aguwa yaji karshen furucin cikin addu'ar Allah yasa Baffa bai karSa ba inma ya karSa Ubangiji kar ya bashi ikon li?a masa wata mace ba Deedansa ba, sauke numfashi Baffa yayi yana kallon Wan nasa da yanayinsa yaci gaba da cewa  Duba da irin matar da kake burin rayuwa da ita yasa nayi maka katsalandan cikin rayuwarka na karSa maka auren Auta wato Rahanah........" Ganinsa sukayi a tsaye gumi ya wanke masa fuska jikinsa yana wata rawa ya zube bisa gwiwarsa bakinsa na harWewa yace  Don..... Don Allah Baffa kayimin rai kar ka jefa rayuwar Rahanah a masifa wlh banida burin auren mace samada Waya bazan taSa iya adalci ba Baffa Deedah ce rayuwata da ita kaWai zan iya rayuwa ita kaWai zan bawa farin ciki Baffa......"
Rufe masa baki Baffa yayi yace  Munyi al?awari dakai komi nakeso zakayimin Fu'ad wlh indai kanason auren Deedah saidai ka haWasu da Rahanah in kuma ba haka ba ka ha?ura duka" da sauri cikin wani irin tashin hankali da gunjin kuka kamar ?aramin yaro tace  Sh Shikenan Baffa na amince amma......" Rufe masa baki yayi yace  tashi kaje Allah yayi muku albarka ya sanya haske a rayuwarku data zuri'arku"
Bai iya amsawa ba saboda a mugun kiWime yake tunda yake a rayuwarsa ba'a taSayi masa abinda ya girgiza duniyarsa kamar wannan auren ba, wai shi? Shi Fu'ad Mus'ab Jollore KING ROMANCE shine akayiwa auren dole? Da sauri ya juya ya fice daga parlourn don idan yaci gaba da zama a cikinsa Tsaf zai yi abinda zai Sarar da damarsa but tun kafin tafiyar tayi nisa ya fara tausayin wannan yarinya da aka cuso rayuwarsa batare daya shiryawa shigowarta ba, tabbas aure an Waura dashi but ana Waura aurensa da Deedah zai sake ta domin ta samu wanda zata rayu cikin aminci dashi amma shi bazai taSa iya haWa wata mace da Deedah ba a rayuwarsa




Kansa yaji yana sara masa ji yayi zaman wannan ba?in gida a cewarsa yayi masa zafi don haka ya fita ya kama hotel kawai ya kwanta ya dubawa selling idanu yama rasa kalar tunanin da zai yi wai mata ce dashi shi yanzu haka kuma ba Deedah ba, dukan kansa yayi tare da Waukar wayarsa ya latsa numberta Ring 2 ta Waga tace  My lollipop kun sauka lafiya?" Wani gwauron numfashi ya sauke yace  Eh but Ni banida lfy zuciyata zafi takeyi My Deedah inajin tsoron kar ta buga" da sauri tace  subhanallah Captain me yayi zafi haka?" Rintse idanunsa yayi hoton fuskar yarinyar yanayi masa gizo Wanya cakal wai shi za'a bawa raino Hmmm ya numfasa.
Abinda yasa Deedah cewa  Meye ne yake faruwa ka bari a duhu don Allah My lollipop banason damuwarka wlh kod??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ai feeling ne?" Aje wayarsa yayi domin a ganinsa kamar bai kamata ya sanar da ita wannan mummunan labarin a daidai wannan lokacin ba, yana ganin kiranta ya?i Wagawa, kiran Ammy ma yana gani ya kasa Wagawa hatta yan uwansa Fa'eez da Fawwaz sunata kiransa don tayashi murnar wannan kyakkyawar surprise Win da Baffa yayi masa a ganinsu shi Win yakai Wan gata kuma Wan lelen Baffa tunda ya iya karSa masa aure a gurin amininsa.
Duk yanda Fu'ad yaso daurewa ?uncin zuciyarsa kasa Soyuwa yayi domin a hankali yake cin jikinsa tunawa kawaida yakeyi da shi Win ba shiWin da bane yanzu sunansa magidanci wai mata kuma wannan jaririyar yarinyar da baijin ta rufa 20 years, ?wafa kawai yake saukewa shi kaWai Baffa bai nemeshi ba sai washegari koda ya kirashi ce masa yayi shi ya jima a gida, matu?a ran Baffa ya Saci kuma sa?onni sunje zuciyar iyayen amarya musamman mata da Bama raina abin faWa, ita kuwa tunda gari ya waye aka fara haWa mata abubuwan da zata tafi dasu take aikin kuka da zazzaSi me zafi a jikinta haka Hammah Yassar yaja mota ita da Hajiya Luba da Hamdiyyah sai Moddibo da Baffa suma a tasu motar cikin shigarsu ta al'ada hijjab Winta har ?asa sai Safa da ni?ab.
Suna tsayawa a airport suka fito Moddibo ya gurguro kekensa gabanta tana kwance jikin Hajiya Luba tana rera kukanta me tsayawa a zuciya, kamo hannunta yayi ta tsugunna cikin ladabi tace  Bansani ba a iya tasowata tun daga haihuwa kawo wannan rana ko da wani abu da nayi maka Moddi don Allah ka yafemin kuma ka rin?a yimin addu'a Allah ya ciremin ciwon da nakeji a cikin zuciyata ya bani ikon aiki da koyarwarka Moddi don Allah kar ka manta Dani a kowacce addu'a taka niWin na kasance mara juriya akan rashin makusanta gashi ?addarata ta nesantani da kowa nawa Moddibo don Allah......."





Kuka ne yaci ?arfinta abinda yasa Moddi bubbuga bayanta yace  Ina kyautata Miki zato Rahanah shiyasa na zaSeki na turaki don nasan zaki iya Rahanah kiji a ranki jihadi kika tafi ko ki mutu ko ki rayu akan tafarkin Allah zaki samu rabauta ga Wan uwanki Fu'ad nan tabbas na hango damuwa amma zata wucce kiyi ha?uri kuma ki ri?e sirrin gidanki nasanki da kawaici da ha?uri to suyi Miki aiki yanzu ina Miki fatan nasara da alkhairi"
Juyawa yayi da sauri shima ?walla na ciko masa ido tabbas Hanah ta shiga rayuwa baisan a haka auren zai zo ba da bazai Waurashi ba Rahanah Sarkin ha?uri Rahanah baiwar Allah" da wannan Baffa ya kama hannunta suka shiga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login