Showing 9001 words to 12000 words out of 57757 words

Chapter 4 - KING ROMANCE COMPLETE BOOK BY OUM HAIRAN.doc

20 Nov 2025

172

data fito babu kowa dukkansu sun fita hakan ya bata damar shirya kanta tayi sallar la'asar da Magrib da akeyi yanzu ta zauna tana lazumin la'haula wala ?uwwata illah billahil aliyul'azeem Saida tayi ?afa dubu sannan aka fara sallar Isha itama tayi ta zauna saman sallayar tana ci gaba da salatin Annabi, turo ?ofar akayi aka shigo da sallama ta amsa tana ?agowa Hauwa ce tace  Aunty Hanah ya jikin baki? Kizo inji Ammy"
Mi?ewa tayi sanye da Hijjab Win da tayi sallah dashi da counter a hannunta suka nufo parlourn Saida tayi turus sosai gabanta ya faWi ganinsu dukka ahlin gidan zaune a dinning hatta da Mazan da suke aurarru suma duk suna wajen, duk da cewa wannan ba sabon abu bane a wajenta but na yau sai ya zame mata daban kasancewar akwai halitta mafi ba?in jini a sashinta a wajen.
Saida Mama tace mata  Rahanah ki ?araso kiyi dinner mana" da?yar kamar wacce aka tsinkewa lakar jiki ta isa inda mama ta ja bata kujerar wadda take facing Fu'ad da ya Waure fuska kamar tunda Allah ya haliccesa bai taSa dariya ba, kansa yana ?asa yana danna wayar hannunsa, chat yakeyi da sahibarsa Deedah, Muryar Baffa yaji yana ce mata  Rahanen Baffa ya jikin naki" cikin kunya irin ta Fulanin asali tace  Alhmdllh naji sau?i baffa dama stress ne" murmushi yayi yana kai idanunsa ga Fu'ad da yaja flat na abincinsa yana caccakala.
Gaisawa sukayi da sauran matasan gidan Fawwaz dake dama sun san juna yana tsokanarta yana cewa  Dama last zuwana nace Miki Ni zan zaSa Miki miji kince ba haka ba to ya kika gani yanzu kin zama tamu" ?asa tayi da kanta cikin Sexy voice Winta tace  Hammah Fawwaz!" Yanda tayi furucin Saida yasa gaban Fu'ad wata muguwar faWuwa da gaske Muryar da ta jima tana masa gargaWi a mafarkinsa ita ce tayi magana yanzun.
Wani abu ya haWiye mu?ut ya Wago ya kalleta daidai lokacin da itama ta Wago idanunsu ya shiga cikin na juna tayi saurin ?asa da nata da matsanancin tsoron irin kallon da yake yi mata, Fa'eez ne ya cafe da cewa  Last zuwana da nake tsokanar Hamdiyyah ko zan taimaka mata na aureta kar itama ayi mata irin auren da akayiwa su Laurah da Khareemah, wannan yarinyar kaga kallon da tayi min na tambayeta meye take kallona wai ita wlh mijin aure sai ta zaSa ta darje kuma babu abinda zaisa suyi aure a Nigeria domin sunji ana cewa mazan Nigeria Basu san darajar mace ba"




Dariya sukayi Baffa yace  Kai kunci uwayenku duk kun takurawa Rahanen Baffa kamar ba yayye ba, Kinga Rahanah zo in Baki abincinki a baki ki rabu dasu yanzu ai kece sarauniyar gidan namu amaryar autan maza" tashi tayi ta bar gurin da gudu tana Wan ?un?uninta Baffa da sauran mutanen gidan suna mata dariya suna kiranta shikuwa gogan saikace dutse abincinsa kawai yakeci tana tashi shima ya tashi ya nufi hanyar fita daga parlourn, babu wanda ya dakatar dashi har ya fice.
Fawwaz ne yace  Wato Baffa yarinyar nan comedian ce ina sha'awar rayuwarsu a gidansu idan naje Senegal kullum sai ta tambayeni me zanci ta girkamin ko kuma tace sai mun fita yawon shan iska garinsu yafi namu daWi, kasan lokacin aurena da Fa'iza cewa tayi mudai mun cika aure aure shiyasa ita take nemai tsari da auren namijin Nigeria" ajiyar zuciya Baffa yayi yace  Ita ai daban ce a cikin yan uwanta duk ta fisu iya mu'amala da mutane idan akayi ba?o tafi kowa nannan dashi shiyasa na sowa autan maza ita matsayin Mata nasan zaiyi alfahari da hakan"
Mama ce tace  Allah yasa ya ri?e damarsa yanda ya kamata domin bisa dukkan alamu shi baiga abinda kayi masa ba" shiru akayi da tattaunawar aka fara dinner inda Mama ta zuba abincinta ta Wauka takai mata Hauwa da Zahrah suka shigar mata tana ri?e da waya tana chat da Yayyenta maza taji shigowar su ta aje tace  Kun gama dinner ne?" Kwanciya Hauwa tayi tace  Yau dinner babu daWi kin gudu mijinki ma ya tashi ya fice" duk sanda akace mijinta wata faWuwar gaba take riskar kanta da ita amma haka ta dake tanacin abincin suna janta da hira dake bata da duhun kai sai gashi har ta ware sunata hirarsu tana basu labarin garinsu sunata musu kan garinsu yafi nasu daWi sukuma sunce Nigeria tafi Senegal daWi.




Bayan sun gama musun ne suka koma maganar makaranta suna cewa idan sunyi graduation kaza da kaza ta kallesu kawai ta kwanta yau nan suka kwanar mata da asuba ita ta tashe su sukayi sallah ta zauna tana lazumi su kuma suka koma suka kwanta bata koma bacci ba sai wajen shida da rabi hakan ya sabbaba mata makara ba ita ta tashi ba sai wajen goma saura a gurguje tayi wanka tayi brush tayi sallar walaha ta fito parlourn Ammy ta ishe ita da Fu'ad da alama wata magana sukeyi me muhimmanci yana ganinta yaci gaba da cewa  Ammy an cutar dani an takurawa rayuwata ke kin sani banida ra'ayin mace sama da Waya but Meyesa zaace sai na zama kamar kowa, Okay na karSa bisa dolenku but kar ayi tunanin zan iya daidaita darajar My Deedah da wata mace a duniya Ammy, Deedah rayuwata ce"....,.....
Tsawa Ammy ta daka masa tace  Tashi ka bani guri shashasha wanda bai san abinda ya dace da rayuwarsa ba" mi?ewa yayi yana wa Hanah wani irin kallo da shi kaWai yasan maanarsa yayi ?wafa ya fice da sauri, ita kuwa cikin mutuwar jiki ta karasa wajen da Ammy ke zaune ta tsugunna ta gaisheta ta amsa ranta a jagule bataso yarinyar taji maganganun na Fu'ad ba tasan dole zataji babu daWi koda yake dama yayi ne don taji Win
Ajiyar zuciya suka sauke tare wasu hawaye ne ke neman zubowa a idanunta tana taresu, Ammy tace  Dama yanzu nake shirin zuwa na taso ki ki karya wannan bacci haka Hanah" Murmushi yake tayi a safiyar da?yar tasha tea ta koma Waki Zuciyarta cunkushe da tashin hankali kukan da taketa ?o?arin ganin batayi ba ya kwace mata wato ya tabbata shima dole akayi masa yanada wadda yakeso, ashe har gara itama Zuciyarta a rufe take babu kowa a cikinta?



Kuka ta saki me ciwo a ranta tana addu'ar Allah yasa hakan ya zame musu alkhairi tare da sawa a ranta dole tayi Wammarar rungumar ?addararta hanu biyu babu ta inda ta hango jin?ai tausayi da kyautatawa a wannan auren nasu, Muwaddatan wa rahma shine abinda yake sanya ma'aurata su rayu cikin aminci shin ita anya kuwa zata rayu cikin aminci?
Sake rushewa tayi da kuka tana girgiza kai ta lumshe idanunsa hawaye na tsiyaya ta cikinsu ta buWe baki cikin kuka tace  Allah don kaga zan iya ne ks jarabceni Ina ro?onka kar kasa na kasa Waukar jarabawata Allah ka sanyashi abin girmamawa a gareni, tunda ya kasance zaSinka gareni" da wannan taci gaba da kukanta babu me rarrashinta har Saida ta gaji don kanta ta bawa kanta Ha?uri ta tashi ta shiga bayi ta wanke fuskarta ta gyarata ta fito tana muttsika powder Zahrah ta shigo tace  Kije Inji Bro"
Wata mummunar faWuwa gabanta yayi ta Wago da sauri tace  Kice masa bacci nakeyi" daidai lokacin ya Turo ?ofar ya shigo suka kalleshi gabaWayansu ya zuba idanunsa kan Zahra ta nemi hanya sumsum ta fice daga Wakin inda Rahanah ta mi?e da zaunen da take ganin ya nufota cikin wani taku na isa ya tsaya gabanta, maza tayi tayi ?asa da kanta cikin sar?ewar murya tace  San...sannu...." Kanta yasa hannu ya Wago ya Wora yatsansa saman bakinta zuciyarsu na bugawa a tare firgici na shigarsa da kyawun yarinyar da har yanzu babu abinda zai Worar a jikinta bayan fuskarta, da?yar ya iya buWe baki yana ?ara yiwa haSarta ri?on tsauri yace.




 Meye ma sunanki? Bashi nazo ji ba Nazo ne domin cika umarnin Baffa, tabbas kinyi ?o?ari wajen samun damar mallakar duka dangina, saidai kuma ina tabbatar Miki kin tafka babban kuskure da ?aramar nadama bazata gyara Miki shi ba da kika bari kika zo duniya da littafin ?addararki a hannun hagu, Rahanah ina Miki murnar Amsa sunan Matar Captain Fu'ad Mus'ab Jollore da kikayi a lokacin da ban tsara rayuwata da mace irinki ba ba kuma zan taSa tsarata dake ba.
Bazan fitar dake daga rayuwata da kikayi kutse cikinta ba, badon komai ba sai don aurenki ya kasance min dama ta mallakar farin cikina, yeah Zan mallaki Deedah domin ita ce mace Waya da nayi al?awarin zan rayu da ita zan bata farin cikina dana wani na ma, ita nayi al?awarin zan yi komai domin ta ciki harda ?in datse igiyar aurenki dake hannu na, but ki ri?e a ranki idan Deedah ta zama mallakina Nima bawanta ne don haka dole kema ki zama baiwarta sannan a ?arshe zaki zama mata a gareni ne iyakar rayuwar Baffa duk ranar da akace babu ran Baffa to ki fara lissafa kwanakin iddarki sunanki sakakkiya.
Wannan zuwan ba zuwan kaina bane Baffa ne yace nazo muyi sallama" Wago kanta yayi ya Wora bakinsa saman goshinta yanajin wani nauyi a ?irjinsa hawayenta na Wiga a hannunsa ya buWe bakinsa daya Wauke a goshinta yace  Ki shiryawa rayuwa da ?addararki bazan taSa iya haWs matsayin wata mace da Deedah ba itan rayuwata ce"...................




*Paid book VIP 1k regular 500 via 9031307566 Fauziyya Opay send evidence of payment =?G?
*09031307566*










*Oum Hairan*

*=?Q?KING ROMANCE=?Q?*
*_(=??Only matured ppls pls=??)_*



*Oum Hairan*



*Last free page 11-12*



Tunda ya fara maganar ?irjinta ke bugawa tanaji ya sakar mata kanta ya juya ya fice a Wakin da sauri tare da ja mata kofar da ?arfi abinda ya sababba mata zubewa a gurin Zuciyarta ba neman faso ?irjinta tana ?o?arin sakawa kanta dauriya tabbas koda maganganunsa sunyi mata ciwo, but ba ciwon nasu ne abin dubawa ba sa?on da suke Wauke dasu.
Ajiyar zuciya tayi ta mi?e ta nufi window ta buWe labulen ta le?a ta hangeshi yana shiga Mota da waya a kunnensa duk da hawayen dake kwance a cikin idanunta bai hanata murmushi ba ta buWe baki a hankali tace  Safe journey Fu'ad ba yanzu wasan zai fara ba, zagi a gurin me hankali ilimi ne ,naji daWi daka buWemin zuciyarka na gani, na rantse da Allah da yace  Hal jaza'ul ihsanu illal Ihsan" sai ka gane kuskuren ka na bari na gane meye a zuciyarka" buWe kofar da taji anyi be yasata saurin goge idanunta ta saukeshi kan Mama da ta kasa nutsuwar da shigowarsa Wakin.
Takowa tayi gaban Rahanah tace  Baiyi Miki komai ba sai ko?" Da sauri da son danne damuwarta tayi ?asa da kanta tace  Kawai munyi sallama ne" ajiyar zuciya Mama tayi tace  Alhmdllh Fu'ad ne bashi da kirki bauWaWen mutum ne zama dashi sai ankai zuciya nesa" murmushi tayi tana zama a saman dressing Stoll Win tace  Rashin fahimtar halin mutum ne yakesa a kalleshi bauWaWe Mamah duk bauWewar mutum cikin lokaci ?an?ani ina iya gane inda ya dosa a matsayina Psychological masters holder in Oxford university, bana shan wahala wajen fahimtar mutum da yanda zan rayu dashi"




Jinjina kai Mama tayi tana mamakin Wabi'ar yarinyar a zahirinta kamar ba me magana ba amma kuma in ta tashi maganar sai ka saurareta magana take yi ta hankali da dole sai an saurareta, iya idanunta kawai zaka kalla kasan tayi kuka amma ta waske abinta ta nuna babu abinda ya faru bayan taji abinda Fu'ad Win ya faWa mata, kama hannunta tayi tace  Insha Allahu zakiyi nasara Rahanah ke Win ta musamman ce"
Kamata tayi suka fita yammatan gidan suna makaranta ita kuwa Ammy tabi kitchen don bata saba zama haka ba duk tarin arzi?in Moddibo bai yarda da yar aiki ba yaransa mata sune suke komai wanki ne kawai basu iya ba shima don yace baison sanyi ya kama su ne, kwanciya tayi a bayan Ammy tace  My Ammyn mu Ni zanyi girkin dare yau a gidannan" zaro ido Ammy tayi tace  Ki rufamin asiri Hanah baffanku baison shiga kitchen yace har yanzu baku haWa hankali ba" dariya tayi da har Saida kyawawan ha?oranta suka bayyana tace  Ammy harni? Dubeni fah katuwa Dani 19 going to 20 years haba Ammy a ?auyen Jollore fah sa'anni na duk suna da ?a?a"
Tana maganar tana karSe wu?ar hannun Ammy Mama ta shigo ta gansu a kitchen Win tace  Kedai Hanah baki canza halinki ke kenan a kitchen kije ki kwanta ina amarya ina aikin gida" turo baki tayi tace  Aa nidai gsky a barni ko kuma na koma Senegal su basa hanani aikina, Nifa Mama babu abinda yake bani nishaWi a rayuwata kamar girki"




Duk yanda sukaso tabar aikin haka ta rin?a yi musu wayo ?arshe dai suka ha?ura suka ?yaleta tayi tuwon alkama tayi na shinkafa sannan tayi miyar Aggusi tayi ta kuka tazo tayi lemukanta kala uku ta sanya a masuburbuWar sanyi ta jera komai a dinning daidai lokacin yammatan suka dawo lokacin biyar na yamma suna zuwa suka zube a parlour suka fara kallo suna yan hirarrakinsu.
Zahrah ce ta kalli Baffa daya shigo yanzu tace  Yawwa Baffa mun fitar da ankon bikin Hammah Fu'ad zamuje mu kaiwa Aunty Maryam" caraf tayi tace  Nima zani Baffa dama Inason ganin yanayin ?auyen nan naku" murmushi yayi yace  Shikenan ku shirya Laminu ya kaiku ga kuWin shopping" raffers ya basu da dubu dubu kowa bibiyu sukayita murna itadai Rahanah ba sanin kan kuWin tayi ba tunda a rayuwarta zuwanta Nigeria na biyu kenan.
Suna fita Baffa ya dubi Su Ammy yace  ankai kuWin aure da sadakin Wanku amma fah, abun babu daraja don dai kawai ransa naso ne wato yarinyar gabaWaya babu tarbiyya a tsarin rayuwarsu Bashir yacemin akwai ma fah yiwuwar ko tana da uba to baya duniya ko kuma baida muhimmaci a gare ta domin shima Madami yaudai yace ita ba ?arsa bace ?ar matarsa ce Fadila ce yarsa" murmushi Ammy tayi tace  Allah dai ya kyauta kawai abinda zamuce kenan yanzu yaushe ne bikin?" Cire hularsa yayi yace  Sati shida suka saka duba da yanda kansa ke rawa nake ganin wannan yarinyar Rahanah zataci gaba da zama anan har sai komai ya lafa itama sai ayi biki ta tare a Wakinta"





Ajiyar zuciya Ammy tayi tace  Amma hakan yayi min daWi Baffa Ni dama Inason bada wannan shawarar a barshi da matar gold Winsa idan sun sanewa juna ita taje" tattaunawa sukayi sosai har yanda bikin zai kasance, haka rayuwar taci gaba da tafiya tanajin daWin rayuwa da surukanta da ?annen mijinta da kuma matan yayyensa, Rahanah yarinya ce me shiga rai da tsayawa a cikinsa wasanta da dariyarta gata da Wauke damuwa duk irin damuwar da kake ciki indai zaku zauna tare sait???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?a mantar dakai, soyayyarta da Addini shine yafi komai ja mata masoya.
Haka lokaci yayita tafiya a kankin kanta mantawa takeyi da wani Fu'ad shashancinsu sukeyi da Zahrah da Hauwah Baffa na Waure musu gindi, lokacin bikin nata matsowa bata wani damu ba domin ba a gabanta angon yake ba anata shirye-shiryen biki da farko ne ma taso tasawa kanta damuwa tunda akace mata ita ba yanzu zata tare ba sai ta samu nutsuwar ta shiga cikin sauran matan ya'ya da surukai akaita hidima da ita su Aliya da Aunty Khareemah ne ma suke hanata wani abun suce kishiya fa za'ayi mata take wannan rawar jikin.
Oho hankalinta baikai Bama bare ta gane me suke nufi ranar Alhamis aka fara bikin yini tayi a kwance a Waki saboda kitson da Ammy ta matsa akayi mata karon farko a tarihin rayuwarta da akayi mata kitso shine dalilin da yasa ta yini kanta na ciwo, tana kwance Aunty Sadiya ta shigo tana cewa  Ke wai wacce irin amarya ce anata shirin kamu ke kina kwance" tashi tayi zaune daga ita sai urder sikelt tace  wlh wannan Kutso Win na Ammy yana ciwo a kaina" sosai sukewa Hausar ta dariya ita ta dage sai tayi Hausa gashi ta kasa iyawa, zama Aliya tayi tace  Ke naji wani abu yanzu" kallonta sukayi da sauri Aliya tace  Wlh Fu'ad ne daga dawowarsa an faWa masa Hanah bazata tare yanzu ba yace wai a'a saidai ta tare ko kuma ta zauna matsayin mara aure"



Sosai gabanta ya faWi ta dafe ?irjinta tuni ta nemi nutsuwarta ta rasa daidai lokacin da ?anwar Ammy da Mamah suka shigo da wata tsohuwa suka fara yi mata Sarin turare Hajiya Luba ce kaWai tazo a danginta saboda an faWa musu ita bikinta sai nan da wata shida itan ce ta zauna kusa da ita nan sukayi mata kamunsu na al'adar su gabaWaya kanta juyawa take wannan wacce irin rayuwa ce.
Meyesa yace dole sai ta tare uwar me zatayi masa a gidansa? Kalamansa na ranar daya tafi suna dawo mata ta kwantar da kanta jikin Hajiya Luba ita kuma tana shafa bayanta bayan an gama bikin ta sata tayi wanka da kanta ta shiryata cikin shigarsu ta Fulani domin dama yau Win fulany day ce yammatan gidan duka shigo suka jata suka fita ashe wai wani Hall ne aka kama a bayan unguwar za'ayi Fulany day Win ita dai bataso zuwa ba haka aka takura mata sai taje a cewarsu gayyar soWi ma taje bare ita Fulanin asali.
Aikuwa tayi nadamar da bata taSayi ba kasancewar abun na Fulanin ne maza da mata ne abokansa ne suka shirya partyn da yayansa kuma abokinsa Fawwaz da Saddiq, daidai lokacin da motarsu ta parker daidai lokacin motar amarya Deedah ta parker itama shima a lokacin ne tasa ta parker shine ya fara fitowa sai Deedah sannan ita.





Tunda ya ya fito idanunsa ke kanta sanye cikin kayan Fulanin Senegal abinka da abu nasu maganin a kwaSesu kayan sunyi biyayya a jikinta duk da ba wani gyaran amarci akayi mata ba saboda an sakankance sai nan da size months za'ayi nata bikin, duk da Waukarta a lulluSe take but ya yaba da kyawun shigar tata babu karya koda yake jin tsanar ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login