Showing 6001 words to 9000 words out of 57757 words

Chapter 3 - KING ROMANCE COMPLETE BOOK BY OUM HAIRAN.doc

20 Nov 2025

184

jirgin tana ?ara rushewa da kuka tana kallon yan gidansu ta window suna Waga masu hannu har jirginsu ya tashi babu wanda ya tafi a cikinsu.
Sai yanzu ta samu damar sake baje kolin kukanta tayi kuka wanda bata taSayin irinsa ba a rayuwarta tayi kukan rabuwa da yan uwanta ?asarta iyayenta masu sonta da son farin cikinta yanzu Shikenan tsakaninsu sai ziyara saidai suji juna a waya? Baffa bai hanata kukan ba domin shima da yana da dama da yayi cin mutuncin da Fu'ad yayi masa ya taSa zuciyarsa akan yayi masa zaSin mace ta gari shine ya zaSi ya kunyatashi a cikin danginta wannan abu ya taSa Baffa har suka sauka a Aminu Kano Airport ?wafa yakeyi Ammy ce da Hauwa da Zahrah sai Yaya Fa'eez da Khareemah da Aliya matar Yaya Fawwaz da Hajiya Amina sukazo taron amarya dama tun a hanya suke musu tsakanin Ammy da Hajiya Amina kowa yana cewa a gunsa amarya zata zauna, caraf Hajiya Amina ta cafke hannun amarya su Hauwa dasu Aliya suka saka ihu suna cewa Winnerr Ammy Mama tafiki Sa'a ita ce me masaukin Amaryarmu.




Kamar sun zuga Hanah ta kuma rushewa da kuka tana lafewa jikin Mamah dukkansu hankalinsu ya dawo kanta suna kallonta cike da tausayi suka jata zuwa mota suka sanyata akaja suka lula cikin unguwar Tudun Yola inda anan ne katafaren gidan Alh Mus'ab Jollore yake gefe kuma zagaye da gidan ya'yansa maza, parking motocin sukayi a harabar gidan cike da farin ciki sauran waWanda basu sami zuwa filin jirgi ba suka fito suna yan wa?o?insu na Fulani na tarar amarya abinda ya sanya Fu'ad dake tsaye a sama yana kallonsu komawa ya zauna kansa na juyawa yanajin wata matsananciyar tsanar yarinyar a cikin jikinsa tare da ?udurce abubuwa da yawa a ransa.
Tunda suke da Deedah basu taSa samun saSanin data shirya rabuwa dashi tare da gaya masa maganganu masu zafi ba sai akan wannan kucakar bafulatanar yarinyar waWanda har abada basa wayewa, iska ya furzar tare da Mi?ewa ya nufi hanyar komawa Wakinsa yana kiran layin Deedah a karo na ba adadi ta?i Wagawa da wannan ya yanke shawarar zuwa gidansu ya Sameta kome zatayi mass tayi masa in dai zata ha?ura ta bashi dama suyi aure.
Kai tsaye motarsa ya shiga yayi mata key Baffa na kallonsa baice masa ?ala ba ya nufi unguwa uku gidan su Deedah bai tsaya neman iso ba domin ya riga ya zama Wan gida ya shiga Wan madaidaicin gidan flat me kyau babu laifi, a tsakar gidan yayi sallama Mom dake wanke kifi ta Wago tace  Aa Fu'ad kaine a tafe da ranar nan" shafa ?asumbarsa yayi ya rusuna da ladabi yace  Wlh kuwa Mom ina matata?" Murmushi tayi tace  kamar tana Wakinta tun Jiya take kuka nayi nayi ta faWamin na meye ta?i sai Wazu take faWamin ashe aure kayi ka barta tana zaman jiran tsammani"



Matu?a zuciyarsa tayi ba?i yayi ?asa da kansa shi ba mutum ne me yawan magana ba amma haka dole ya koyota cikin husky voice bass yace  Ba nayi ba Mom akayi min tabbas hakane shekaran Jiya an Waura aurena da Rahanah wanda Nima ban san da hakan ba sai Jiya bayan na raka Baffa Senegal Mom ya My Deedah takeso nayi ne da wanne zanji ne wlh badon Baffa ya rantsemin cewa idan na datse igiyar auren yarinyar can a hannuna itama My Deedah saidai na hakura da ita ba da tun Jiya taci kasuwar sama amma ya zanyi Mom bazan iya ha?ura da Deedah ba ita kuma ta tsaya mu nemawa kanmu mafita ta?i, nace mata ta Wauki Yarinyar can a matsayin ?addararmu but sai My Deedah taso ma zata tuna da ita nidai nayi mata al?awarin a duniya banida mata bayan ita to meye damuwarta ne? Mom ki tambayeta me takeso nayi mata wlh zanyi shi Indai zata bani dama mu rayu tare"
Jinjina kai Mom tayi tace  To abin babba ne k shiga yana ciki duk yanda zakayi ka shawo kanta ai ka sani Fu'ad" bai gama jin abinda zatace ba ya shiga Wakin a kwance ya ishe ta daga ita sai rigar bacci da alama tun Jiya ma bata cireta ba, takawa yayi a hankali ya isa saman Bedset ya zauna tare da sanya hannunsa ya janye pillown data rungume, a kasalce yace  My Deedah" jiyowa tayi a fusace tace  Me kazo yi gidanmu mayaudari macuci....." Maza yayi ya fincikota ya haWe bakinsu duk yanda taso ?wacewa ta kasa suka saki ajiyar zuciya tare.
Janyewa yayi a hankali ya Wora hannunsa saman kafaWarta yace  Ban dace da wannan kalaman ba Mu Deedah ki fahimceni don na rayu dake na bar yarinyar can a cikin rayuwata Deedah nasan waye Baffana tunda ya furta sauya aikata ki bani dama wlh da ?afarta sai ta fita daga rayuwarmu nayi Miki wannan al?awarin" Wago idanunta da sukayi ja yayi tace  I promise?" Jinjina kai yayi ta kwanta a ?irjinsa tana shafawa tanaci gaba da kukanta tace  Inajin bakin ciki idan na tuna da wata da takejin ita Matarka ce maimakon na zama nice shugabar gidanka yanzun ita ce Fu'ad yanzu kwana zaka raba mana da ita abinda kakemin shi zakayi mata koma fiye....."

*09031307566*



*Oum Hairan*

*=?Q?KING ROMANCE=?Q?*
*_(Only matured ppls pls)_*


*Oum Hairan*


*7-8*



 Shutt up Deedah!" Ya faWa a fusace tare da mi?ewa ta ri?oshi a sanyaye tace "Kar kayi fushi dani Fu'ad soyyarka ta haifarmin da matsanancin kishinka wlh ina kishin mijina fiye da yanda nake kishin kaina Fu'ad me nayiwa iyayenka ne Meyesa suka?i sona meye laifina don na soka?" Shafa bayanta yayi yana sakin ajiyar zuciya yace  Ina kishin kaina shiyasa naji ciwo da kika haWani da yarinyar can Deedah koda nake neman mata zaSa nake na darje kana in biya bada kowacce irin mace nake iya mu'amala ba Please ki iya bakinki ina tsanar duk mutumin da yake yawan haWani da abinda na tsana.
Juyowa yayi ya Wago fuskarta yace  BantaSa tsanar wani abu saman Wannan yarinyar ba Jadeedah ki bari mu mallaki juna zaki tabbatar da hakan abinda nakeso dake ki manta da komai kiji a ranki har yanzu Ni dake ne" doguwar riga ya Wauka ya zura mata ya sanya mata Wan ?aramin Hijjab Winta yaja hannunta suka fita, barin unguwar sukayi suka nufi wani hotel dake nan cikin taraunin R&K ya kama musu Waki ta fito tana kallon gurin gabanta na faWuwa duk yawonta a hotels batasan da wannan a unguwarsu ba.
Step na bene suka taka tana kwance a jikinsa yana shafa goshinta suka buWe Wakin suka shiga ta lumshe idanunta ?amshin turare ya cika mata hanci, ji tayi ya fara zare mata kayanta tana tsaye batayi yun?urin hanashi ba Saida ya cire mata komai ko dake dama daga rigar baccin sai pant sai doguwar rigar daya sanya mata, lumshe idanunta tayi lokacin daya Wauketa kamar baby ya nufi bathroom da ita ya sauke ya ya haWa musu ruwan wanka shima ya cire kayansa suka shiga cikin ruwan cike da shau?in juna duk da cewa a tsorace take da yanayinsa yau bata shiryawa keSewa dashi ba gashi ya ritsata, hannunsa taji yana yawo a bayanta zuwa bombom nata yana shafawa koda take ba wata shahararriya ba tasan darajar gyara jikinta fatarta tana shan mayuka hakan yasa take da santsi.




Yana shafata yana jan zuciya tare da Wora harshensa saman fatar kunnenta yana lasa yana hura mata iska inda itama tayi ?arfin halin kama twins Winsa tana mulmulawa a cikin ruwan tana shafa jarumarsa da ta mi?e samSal tana juyar da ita yayi ya kwantar da bayanta a ?irjinsa ya rungumeta yana sunsunar wuyanta yana sauke ajiyar zuciya tare da lasar wuyanta yace  My Deedah!" Yanda ya furta sunan Muryarsa na shecking yasata sauke ajiyar zuciya me ?arfi yayo sama da hannunsa ya kama boobs Winta ya fara murzawa da wani salo na kashe jiki yanajan nipples Win a hankali yana hura mata iska a wuyanta yace.
 I love ur" ajiyar zuciya ta sauke me ?arfi tanajin yanda yake yawo da hannunsa a jikinta yana yamutsa mata nono yanda yakeso tare da tura hannunsa ya kama belinta ya murza ta gantsare tare da cewa  Ahhhh Fu'ad......!" Yasan dole zataji yanayin a jikimta kamar yanda shima yakeji a jikinsa, kin bata damar ?wacewa yayi yaci gaba da shafo gabanta yana murza tsakiyar Pupsy Winta yana mata wani irin wasa me narkar da zuciya.
GabaWaya yasa ta Wauki charge matu?a ganin jikinta ya saki ne ya sanyashi wanketa Tsaf da soso da sabulu ya Waukota kamar wata baby koda yake dama bata da wata shaharriyar ?iba nono ne yasa a ke ganin girmanta, flat ya kwantar da ita a gadon yayi mata rumfa ya sanya bakinsa ya fara lasheta da salon da yasan dole sai tayi accepting dire bakinsa yayi cikin nata tayi saurin cafkar lips Winsa tana tsotsa a rikice hakan ya bashi damar sanya hannunsa biyu ya kama manyan nonuwanta da basa haWuwa a duk hannunsa biyu ?o?ari yake yaga ya ritsasu amma sun?i rutsuwa a hannunsa dole sai iya abinda zai iya ya kama yaci gaba da shafa su yana mulmula nipples Win.



Zare bakinsa yayi cikin nata ya sanyasu saman Boobs Winta ta saki ?ar ?aramar ?ara saboda harda mugunta ya ciza mata ta lumshe idanunta tana shafa sumarsa da take fitar da wani ?amshi me kashe jiki, cigaba yayi da tsotsar nononta yana shafa cinyoyinta batada hips but tana da tsinin Wuwawu daidai na kwalliya, cire nononta yayi daga bakinsa yayi ?asa da kansa yana lasheta har ya dire a cibiyarta yanaci gaba da mulmula nononta tana wani buWa masa ?afa tare da gantsarewa tana ban?aro masa ?irji hannunsa yakai ?asanta ta buWe masa sosai ya sake kama belinta yana murzawa tare da karkaWa yatsansa a saman marfin Pupsy nata yana Wan danna tsokar a hankali yana wani gurnani kamar wani zakin da yaji yunwa jikinsa na rawa.
Tunawa tayi da abinda ke faruwa kawai taji ranta yayi ?unci ta rasa meyasa burikanta basa cika akan Fu'ad komai ta tsara a kansa sai ta samu tasgaro a ciki yanzu wannan daWin da yake jiyar da ita ma raba musu zai keyi da wata ba?auyiyar yarinya, tureshi tayi tana shirin tashi yayi maza ya cafketa yace  Aa...a'a Deedah don Allah wayyoh burata Deedah Please" tureshi tayi ta kuma rushe masa da kuka tace  Leave me Fu'ad ba Kanada mata ba waya sani na ko kafin ka fito a gida Saida ka cita Ni ka barni....." Tureshi takeyii shi kuma ya?i sakinta ya? kulata haka ya samu ya kaita ?asa ya buWata sosai ya tura yatsansa cikin gabanta ya Wago da sauri jin yanda take babu wata gamsasshiyar ni'ima shifa'u ganin tana neman sake tashi ne ya sashi maza ya haura samanta ya danna mata Manhood Winsa ta rirri?eshi da ?arfi ta fasa ?ara domin da gaske taji masifar shigarsa gabanta koda ni'ima bare yau a bushe take ?amas.






Bai damu da bushewarta ba duk da zafin da yakeji a dick nasa haka yaci gaba da pomping nata har ya samu ruwan yazo sukaci gaba da cinye juna suna nishi shidai yi kawai yakeyi don yariga ya tabbatar in yace ya hakura ma sai ya nema a wani gurin to da yazo yana nema inda ba gonarsa ba ai gara yaci na gonarsa ko babu daWi.
Bai wani daWe ba saboda zuciyarsa ba'a sake take ba yayi release ya kwanta luf a jikinta yana sauke ajiyar zuciya gabaWaya duniyar tayi masa ?unci ya kasa gane me kuma Deedah takeso yace mata Meyesa takeson ?ara masa damuwa bisa wacce yake ciki.
?agata yayi ya shiga bathroom ya watsa ruwa ya fito yayi sallar la'asar tana kwance tanata sauke ajiyar zuciya bai kulata ba domin duk wata kalma ta rarrashinsa ta ?are ita ta sani shi ba ma'abocin rarrashi bane to don me zata ?ara masa damuwa ta barshi da ba?in cikin dake cin zuciyarsa mana, shi ya riga ma ya yanke hukunci a gobe sai yabar Nigeria in yaso idan bikin nasa ya ?araso ya dawo domin bazai iya jure kallon wannan yarinyar a cikin gidan da yake rayuwa ba wato gidan iyayensa gashi yasani sarai Baffa bazai barshi ya koma gidansa ya zauna ba har sai yayi masa aure to yana tsoron ma furtawa a li?a masa wannan Aljanar yarinyar ace su tare a can Win, shiyasa yaga hanya mafi sau?i ya tattara ya bar Nigeria in lokacin ya matso ya dawo su buWe banin sabuwar rayuwa da Jadeedansa.







Ya jima kwance zuciyarsa na sa?awa da warwarewa kafin kiraye kirayen wayarsa yasashi tashi ya fice ya barta kwance bayan yace mata ta tashi tayi sallar la'asar biyar saura, koda ya fita Gidan amininsa Saddiq ya nufa yana fitowa yayi masa dariya yace  Kaga angon ?ar Fulanin Senegal Na Hanah bada kanka a sare kaje gida kace ya faWi, wannan busy haka duk farin cikin ne, Wazu Fawwaz yake sanar Dani ashe da kukaje Senegal gamo kayi da katar yace kayi caraf ka cafke wata zu?e?iyar tsuntsuwa me daWin kallo, Abokina Kanada Lucky wlh wannan dami a kala daka tsinta, ya. Kamata kuma yanzu tunda girma yazo a nutsu a daina cin matan waje a du?ufa yiwa halattacciyar gona ban ruwa....."
Duka yakai masa a baki yace  Ficemin a mota Wan kutumar uba dama nasan dukka bakinku Waya shima munafiki naga kiransa, tunda kyakkyawar tsuntsuwa ce meye yasa baice da Baffan shi yanaso ba Saddiq wallahi bantaSa jin tsanar wata halitta a duniyata kamar wannan yarinya ba na tsaneta fiye da duk tunaninka zuciyata ta fara rayamin nayi mata azabar da sai tabar duniya kowa ya hut......" Da sauri Saddiq yace  Kayi hauka ne Fu'ad me kake cewa ne shin ita meye laifinta yarinyar da har yanzu da Magrib Winnan an kasa rarrashinta kuka take me tsinka lakar jiki wanda ya sabbaba mata ciwon da Saida naje kanta, babu abinda take ambato ko a cikin lalura sai Allah da kuma neman taimakonsa bata cikin hayyaci amma abinda take furtawa Allah kar kasa na zama silar ?uncin rayuwar bawanka Allah idan yanajin irin ciwon da nakeji akansa game dani Allah ka Wau raina a wannan gaSar ya huta Nima na huta ya rabbil azeezul mannah, ya Khali?ul makhlu? kamar ba zan iya biyayya ba, idan ban yi ba hallaka zanyi......"






Numfasawa Saddiq yayi yace  Abinda na fahimta da yarinyar nan Fu'ad kamar yanda kakejin anyi maka dole itama dolen akayi mata dole mara mafita, ta bani tausayi na zubarwa da Matarka hawaye sosai domin kuwa ita mace a duniya damarta Waya ce kafin tayi aure take da zaSi da zarar an Waura ko tanaso ko bataso biyayyar aure dole ne a wajenta, Fu'ad da sun san dakai zasu haWa ?arsu aure da basu bata ilimin addini me zurfi ba gara tazo ku rayu a yanda kaso ba yanda aka wajabta ba domin kai Win nasanka sarai, amma dai Inaso ka rin?a tuna cewa Rahanah ba ita ta zaSeka ba kamar yanda baka santa ba itama bata sanka ba kamar yanda bakasota ba itama bata soka ba Gara kai ma Kanada damar auran zaSinka ita kuma fah damarta ta ?are batada ikon auren wani har sai babu naka auren a kanta.
Fu'ad Ni me sonka ne don Allah ina ro?onka kayiwa Fulanin Senegal adalci"
Shiru yayi ma Saddiq har Saida ya gama sannan ya dubesa yace  Ok fice min a mota" kallonsa yayi da sauri ya kuwa sake tamke fuska yace  Ficemin a mota Saddiq kafin na fasa maka baki" baija masa ba ya fice da sauri ya kuwa ja motar a mugun guje ya nufi gidan nasu yayi parking sosai maganganun Amininsa Saddiq suke dawo masa cikin ?wa?walwa ya kasa fahimtar komai cikin kalamansa, haka yayi parking ya fito ya nufi part Winsa Hajiya Bilkisu tana kallonsa bata nuna masa ma ta gansa ba bare tayi masa magana, sai juyawa da tayi ta nufi apartment Win Hajiya Amina ta shiga Wakin da Rahanah ke kwance da drip a hannunta ta zuba mata ido tana yabawa da kyawun yarinyar tabbas da baffa yayi shawara da ita da bazai bawa Fu'ad auren wanan nagartacciyar yarinyar da ta samu horon musulunci ba gara ya barsa da mahaukaciyar Budurwarsa da baya kallon kowa sai ita, Rahanah ba matar Yaro bace iya yau kaWai ta fahimci kawaicinta da ha?urin ta zai iya kai abokin mu'amalarta wuta, ita gabaWaya tausayi ma take bata, ru?o hannunta tayi wasu hawaye suka zubo mata tayi kissing yatsunta tace  Dama a matar Fawwaz kikazo ko Fa'eez tabbas da nayi farin ciki domin nasan zasu kula dake fiye da abinda kike tsammani Rahanah dama ?addara bashi ta rubuto miki ba..........."


*My Contact*

*09031307566*



*Oum Hairan*

*=?Q?KING ROMANCE=?Q?*
*_(=??Only matured ppls pls=??)_*



*Oum Hairan*



*9-10*


Sakin hannunta tayi lokacin da taji an turo ?ofar ta kai dubanta ga me shigowar Baffa ya tsaya jikin ?ofar yace  Har yanzu bata farka ba" da sanyin yanayi Ammy tace  Kaga dai Baffa har yanzu koda yake dama Saddiq yace zata jima tana bacci damuwa ce cunkushe a zuciyarta, nikam Baffa jikina yayi sanyi da wannan lamari Fu'ad kamar shaiWani anya Baffa yarinyar nan anyima rayuwarta daidai?"
Ajiyar zuciya Baffa yayi yace  Sai bayan munje Senegal na fahimci kuskuren dana tafka Bilkisu nayi tunanin na isa da Fu'ad kamar yanda Alh Usmanu ya isa da Rahanah ashe yaudarar kaina nakeyi saidai ina kyautata masa zato Insha Allahu zai bamu mamaki muyi musu addu'a Rahanah ba macen da za'a samu a sau?i bace shima hukuncin Allah ne kawai ya bashi ita"
Juyawa yayi ya fita Ammy da Mama dake shigowa sukaci gaba da hirarsu har zuwa sanda ta farka da kalmar shahada ta fara buWe idanunta ta saukesu kan Surukarta tayi saurin Wauke idanunta da matsananciyar kunya koda Jiya shine rana ta farko data taSa ganin Fu'ad ta jima da sanin shi Win Wan wajen Hajiya Bilkisu ne kuma Wan lelen ta  Sannu ya jikin?" Taji sun furta a tare cikin fullancinsu ta yun?ura ta tashi zaune tare da basu amsa.




Tashi tayi ta nufi hanyar da take tunanin bathroom ne ta shiga tayo alwala lokacin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login