Showing 1 words to 3000 words out of 27762 words
Chapter 1 - Yar Tsakar Gida Complete Hausa Novels By Aysha Maman Teddy .pdf
[7/21, 3:44 PM] Matar Mijin Ta: *ƳAR TSAKAR GIDA*
*Romance love and Sympathetic Story*
*Story and Written by Aisha Mamanteddy*
_Page 0 1_
*Ga masu buƙatar na tallah ta masu hajar su zasu na biya ₦2000 . Idan a status kacal za'a yi
Miki advert ɗin zaki biya ₦1000 only ...Sai ku tuntuɓi wannan number nawa 08081202932...
Please wacce tasan zata karata Wannan labarin ta karanta shi yanzu tun daga page 1 bana so
sai nayi nisa ki biyo ni akan na baki from the beginning ba zan iya ba gaskiya, ayi mun uzuri
hidimomin nada yawa♀️...Sannan Ayi Haƙuri da posting din zaku ga ba tsawo babu yawan read
more .*
8:30pm.
A hankali take shiga layin tana kallon Ɗiyar nata lokaci bayan lokaci ,wacce tayi laƙwaam a
hannu mahaifiyar nata . Ƙare ma matan kallo nayi tare da yarinyar wacce ba zata Wuce shekara
ɗaya ba a duniya . Malam mai Adaidaita maza yi gaba wurin Wancen Gidan mai Dakali zaka
Sauke ni . Cikin Ɗan ɗaga murya mai Adaidaitan yayi magana duba ga yanda ake tsala Ruwan
Sama ,dole sai ya ɗaga murya na bayan sa zai jiyo sa Saboda Ƙaran Saukar Ruwan saman .
Ina kenan Hajiya..? Da hannu tayi masa Alama yayin da cikin sauri ya ƙarika bakin ƙofar Gidan
yana faɗin " Hajiya mun iso . Sauke Gajeruwan numfashi tayi tana saukowa daga napep din
cikin sauri tare da kudundune yarinyar nata da Mayafin ta . Kaɗan jira Ni mintuna biyu zaka
koma dani filin Saukar jirgi na nan aviation. Kamin me keken ya bata amsa tayi saurin shigewa
cikin Zauren Wannan Gida saboda Ruwan da ake yi .
Tun daga zauren Gidan take jiyo hayaniyar matan Gidan , tamkar ba ruwa ake yi sama ƙasa ba
. Girgiza Kai tayi tana kallon Amrah yarinyar da bata san komai ba a rayuwar ta , a hankali ta
furta " Allah ka gani ga Amrah nan ba barma A hannun ka da kulawar ka , Allah ka kare mun
Amrah daga cikin sharrin mutanen Gidan nan . Rintse ido tayi tana tuno da Sasa sasa na
wannan Gidan ,don gidan yawa ne yawan su kuma ya haura mutum saba'in yara da manyan su
. Rungume Yarinyar tayi idanun ta na Saukar da Hawaye masu zafi da raɗaɗi , ina Son ki
Amrah amma dole ce tasa zan barki,nan shine Miki dahir dole tasa zan kawo ga dangin ki , Ni
mai sauƙi ce Nasan ko mun daɗewa zaki nemi ne domin kuwa ke Yar halak ce duk dan Halak
baya mantawa da Uwar da ta haife shi . Motsawa tayi da Ƙarfi tana ɗaga ƙafarta tare da shiga
Gidan kai tsaye bakin ta Ɗauke da Sallama..." Assalamu alaikum . Tayi maganan tana kutsa
kanta zuwa Farfajiyar tsakar Gidan. Mata ne ta gani sunfi Ashirin a cikin ruwa wannan tana
sukola wannan tana Aikin shiga madafi ( Kitchen) inda ko rufi babu sai uban hayaƙin itace dake
fita kaman An ƙona taya . Kowa Aikin gaban sa yake a ruwa sam basu damu da lafiyar su ba
kona yaran su da suke ta aikin taya su aikin gidan .
Hasko fitila Larai tayi tana furta " Innalillahi wa'inna ilaihir kasa ƙarikewa tayi saboda gulma dake
cin ta a rai ,cike da Ɗaga Murya ta ke fadin " Hafsatu kece.? .Jummai ne dake kitchen tayi
Saurin fitowa tana faɗin Wacce Hafsatun ke kuma da Wane haka.? . Wata kuwa Hafsatu kika
sani bayan Dakta Hafsa dai da kika sani . Sakin fitila Jummai tayi a ƙasa tana kama
Ƙwankwaso tare da cewa " Au kin dawo kenan.? Kin karasa inda zaki kai Yar zinan taki shine
kike kokarin maƙala mawa mamacin da ya mutu shekaru Bakwai da rasuwar shi sai a yanzu
zaki kawo yarinya yar shekara daya kice wai cikin Auwalu ne ? Kai Hafsatu kiji tsoron Allah
dakta Hafsa ki tuna ALLAH fa Ɗaya ne . Kayya Jummai Ai da kin barta munji ta bakin ta , da
kuma mene tazo yau .? Wancen karon dai munji tace ta Haihu yanzu kuma fa mene ya faru.?
Baba Zuwai tayi maganan wacce take fitowa daga Ɗakin ta duka kuma sunyi zaman kishi da
Hafsatu .
Ƙwallah ne ya gangaro fuskar dakta Hafsa a hankali ta furta " ba sai na maimaita maku
matsalar da aka samu ba domin na faɗa muku tun fari ,amma Amrah Wallahi Bata da Uban da
ya wuce Auwal Ɓaidu . Laha'ila ......!!! Muryar mata da yawa na tsakar Gidan suka hada baki
suna fadin " Ɓaidu kika ce bayan Sunan mijin naki mai rasuwa har sunan uban da ya haife shi
kika faɗi? . Jummai ne ta kalli Baba Zuwai tana cewa " A'a Illar Auren bariki kenan ai . A bariki
ya Auro ta ,yo duk mijin da ya Auri mace yar Lagos ai dama sharri da bariki a jinin su take . To ki
tattara ki fita kamin mu hadu muyi Miki shegen duka . Allah sai mun sauya kamannin ki wanda
ke kanki ba zaki gane kan ki ba . Zuwai tayi maganan cike da zafin kishi yayin da Jummai ta
kalli Hafsatu tana cewa " Kece dai Yar bariki amma mijin mu ALLAH yajiƙan sa da Rahma
mutumin kirki ne soja adali ,kisisinan ku ta yan duniya kikayi kika shigo kika Aure sa . A yanzu
ya mutu Baki da Gado mai Gwaɓi shine kika yi cikin shege tsawon shekaru biyar sai yanzu kice
wai kina da cikin shi kwanciya cikin yayi sai yanzu ya fito duniya. Dalla tattara ki bar mana cikin
gida kamin ..... Ya isa Jummai . Hafsatu tayi maganan tana tsiyayar da Hawaye . Ruwa na
dukan tsakiyar kan ta . Fiddo da Amra tayi wacce ta rufe a Mayafin ta ,kana tace " Ga Amrah
Nan ne Gidan su ,ba da ita nazo cikin gidan nan ba ,anan na same ta . Don haka itama yar
Gida ce . Na kawo ta Wurin ku saboda bata da Wasu bayan ku . Ku riƙe Amrah koma duk Abin
da zakuyi mata Ni dai na sauke nauyin da ya rataya mun ,na dawo da ita dangin mahaifin ta .
Kan uba ..! Waye zaki kawo mawa Yar Zina ya riƙe.? Jummai tayi maganan tana kama ƙugu
kamin Baba Zuwai tace " To da yake akwai ƙannin Auwalu da yayyi ku matan su ai sai ku amsa
tun da za'a nuna mana boko dole a rufe mana ido ga gaskiya mun san shi . Mata ne sunfi talatin
suka taru duka matan gidan ne wasu jin Hayaniya yasa su fitowa .jin maganan da Jummai tayi
yasa su duka hada baki suna cewa " Wane.??? Taɓ ai ko babu mazaunin yar zina a ɗaku nan
mu . Baba Zuwai ce ta kalli Hafsa wanda gudun Hawayen idanun ta ke ƙaruwa. To kin dai ji
,don Allah ki dauki yar ki ki fita da ita kar ku bata mana suna ,ace gidan Kanol Auwal Ɓaidu har
da yar zina .Kinga kin cuce mu mijin mu baiyi yawon duniya ba ki rufa mana Asiri .
Kallon Amrah tayi tana Fiddo da ita tare da Aje ta a ƙasa Ruwa sama ruwa ƙasa . Wani irin tsala
ihu yarinyar ta fara Wacce ko tsayuwa ba tayi sai rarrafe . Ga Amrah nan duk yanda kuka yi da
ita mai kyau ne , Ko ku riƙe ta tamkar Ƴa ko kuma ku Ɗauke ta ƳAR TSAKAR GIDA,duka
wannan zaɓin naku ne . Nayi gaba kuma ba zan Waiwayi Amrah ba har girman ta . Tana gama
Faɗin haka ta juya tana ficewa daga cikin gidan . Yayin da su Baba Zuwai ke fadin kai da Allah
kowa ta tafi Ɗakin ta mu shige , da kanta idan ta leko taga yar ta a Tsakar gidan zata ɗauke ta
,waye zai riƙe ƴar Zina.? . A'a wane kuwa . Matan suka mara mata baya suna shigewa dakunan
su har da masu rufo kofa wasu na sakin Labulayen su . Wani irin ihu Yarinyar Jaririyar da Bata
wuce Shekara daya ba take yi a tsakar gidan tana rarrafawa tare da bulayi a tsakar Gidan ,
ruwa na dukan ta haka take yanka ihu tana ware² ko zata ga Mahaifiyar nata amma kuma bata
ganta ba ......!
```Tallah```
Assalamu alaikum jama'a yau gaku ga buxuwa empire
Dakinga wannan page din indai ke mace ce to wannan page din nakune mata iyayen gida
Mata kamar yanda kukasani nicedai *buxuwa empire* wanda nake kawo maku kalolin
mallaka,farin jini,kiranye dadai sauran su
Hajiyata mijinki duk dafa'insa kixo nan inshallah zamuyi maki maganin sa inshallah
Mace mai zama da miji mara kyauta mai mako kitaho inshallah magana ta kare
Kina zaune da saurayi ana mashi mgnr yaturo sai su gudu ki taho inshallah
Mace mai fama da matsalar jinnu matar aure ko budurwa
Budurwar da akalla zata kai shekaru 25 bata taɓa saurayi ba ta kitaho da izinin Allah
Budurwa mai samari amma da yazo ana murna zuwa daya bazai sake dawowa ba lamarin dai
Allah shi gyara
Masu bukatar kiranye ko farraku tana iya mun mgn ta wannan number kamar
haka:08139762831
Kiranyen miji
Aiki da tumfafiya
Aiki da idon dabba wato kamar bita zai zai
Aiki kan shanu a soke shi a bishiya
Aiki da sokakken dabba amma dabban da aka yanka sai a samu laya kamar guda 313 a xiba
shi a duk wata organ ta ciki da ta waje
Zamu saka wani a idonsa a ƙwaƙwalwa aciki sannan a saka a kogo Hajiya ta mijinki he is sorry
Allah ina fadamaki ai baya da tacewa sai naki
Sannan ana mawa yammata irin shi amma na kiranye cikin kwanaki uku xaki gansa a kowani
hali aure kawai yake so
Bana tausayin namiji fa inkinsan kina tausayin mijinki kinfiso yarinka azabtar dake a maikuwan
yarinka maki kyauta soyayya dake da yara ki da yan uwanki ba
To inkinfiso komai ki zauna a baya to gaskiya kizauna bansan yanda zan maki ba domin nayi
ma mijinki mallaka ko saurayi ko yaƙi ko yaso sai yabiki yamaki abinda kk so kuma kk bukatar
Mallakar zuciya mai allurai a baima kare mai bukatar tabini pc
Mai bukatar mallakar ko kiranyen bakin Ruwa tabini pc inshallah mgn yakare
Nidai nafiso acemun Hajiya inason komai da min da mijina kamar kaza ......... Ya rinka mun
kaza kaza
Please ko kinbini pc kigayamun abunda kk so direct
Matan da kayan sallah wani baiwa shi ba
Sha'anin yan uwanki bai san wannan ba
Lamarin ki da wasu kananan hidimomin ki sodayawa baya biyamaki bukata
Kije wani gida kiga matan gidan nayin abunda baki isaba kice dame tafiki dashi ga abinda tafiki
dashi din .....
Ga mata masu bukatar kayan da'a available suke cikin price mai saukin gaske inshallah da
masu aiki aciki da marasa aiki
Duk wacce take buƙata tana iya mun mgn ta:08139762831
Muna godiya ga mata bakiɗaya masoya mu mun
gode
*NASRULLAH DATA SERVICES*
_Reach out all for all your cable subscriptions at very cool rate (Airtime data, Tv Subs, prepaid
bills)at comfort at your home_
*MTN*
500MB ₦150
1GB ₦300
2GB ₦600
3GB ₦900
5GB ₦1500
10GB ₦2500
*GLO*
200MB ₦100
500MB ₦150
1GB ₦300
2GB ₦600
3GB ₦900
5GB ₦1500
10GB ₦2500
*AIRTEL*
500MB ₦200
1GB ₦350
2GB ₦700
3GB ₦1050
5GB ₦1750
10GB ₦3500
*9MOBILE*
500MB ₦150
1GB ₦300
2GB ₦600
3GB ₦900
5GB ₦1500
10GB ₦2500
*VALIDITY 30 DAYS*
*PAYMENT DATAILS*
ISHAQ NASIR
0778991869 | 7055852908
ACCESS BANK OPAY
*YOUR SATISFACTION IS CONCERN*
Follow this link to view our item on WhatsApp:
https://wa.me/p/6501220559940694/2347055852908
*To kaman yanda na faɗa masu buƙatar na tallah ta masu hajar su a page ₦2000 ne idan kuma
a Status ne ₦1000 kacal sai Kuyi mun magana ta WhatsApp number na 08081202932*
Mamamteddy
[7/22, 11:52 AM] Matar Mijin Ta: *ƳAR TSAKAR GIDA*
*Romance love and Sympathetic Story*
*Story and Written by Aisha Mamanteddy*
_Page 0 2_
*Ga masu buƙatar na tallah ta masu hajar su zasu na biya ₦2000 . Idan a status kacal za'a yi
Miki advert ɗin zaki biya ₦1000 only ...Sai ku tuntuɓi wannan number nawa 08081202932...
Please wacce tasan zata karata Wannan labarin ta karanta shi yanzu tun daga page 1 bana so
sai nayi nisa ki biyo ni akan na baki from the beginning ba zan iya ba gaskiya, ayi mun uzuri
hidimomin nada yawa♀️...Sannan Ayi Haƙuri da posting din zaku ga ba tsawo babu yawan read
more .*
**
Ihu yarinyar take tsalawa a yayin da Ruwa sama Ruwa ƙasa ake yin shi yana kuma zuba a kan
ta . Data rarrafa ta nufi can Wani wuri sai taga babu hanyar ɓillewa ,don wasu da yawa a cikin
gidan Rufe Ɗakunan su suka yi ,wasu kuma Labulayen su suka Sauke . Yarinya ƙarama yar
shakera Ɗaya sam bata san komai a rayuwa ba ,a yau ne ta fara karo da Menene ake kira da
Jarrabar Rayuwa . A yau ne tafa ganin kan tana bulayi a tsakar gida babu mai ɗaukar ta bare
kuma Rarrashi . Tsawa aka yi mai ƙarfi Wanda yasa Amrah ƙanƙame jikin ta na Firgici da tsoro
tana Ɗauke wuta . Wanda a daidai can Ɗakunan gidan Yara kamanta yan shakara Daya Wasu
na hannun iyayen su Wasu kuma na jikin iyayen su sun Rungume . Assalamu alaikum gafara
dai mutanen Gida , Baba Adamu yayi maganan yana hasko fitilar Sa zuwa tsakar Gidan wanda
ya kasance Yayan mahaifin Amrah ne . Wato kanol Auwalu Ɓaidu . Kan sa rufe da buhu wanda
yayi matara akan sa kaman lema . Cikin Sauri yake shirin nufar sasan sa inda matan sa da
yaran sa suke . Hasken fitilan sa ne yasa Amrah gigif tana jan dogon ajiyar zuciya tare da ƙara
saka kuka mai karfi irin na urincewan nan .
Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un ...Baba Adamu ya furta yana faɗin Yar Waye wannan a tsakar
gida ? , wannan wani sakarci ne yar Waye haka a tsakar gida .? Yayi maganan cikin daga
murya yanda zasu iya Juyo shi , cikin Sauri ya nufi inda Amrah ke Zaune yana Kai hannu tare
da Ɗaukar ta . Habi...! Habi...!! Ya hau kirar sunan Habi don a tunanin sa Yarinyar data Haifa ne
kwanan nan . Don basa gane yaran gidan saboda yawan su . A ragen lissafi idan ka lissafa yara
da manya na cikin gidan ya'yan su sun kai hamsin in ma basu wuce ba . Jiyo Muryar Baba
Adamu yasa kowa Saurin fitowa daga Dakunan su ,don sun san bala'i irin nashi . Kallon su yayi
yana haske su da fitilu tare da kallon yarinyar dake karkarwa na sanyi , wanda a dai dai wannan
lokacin Ruwan ya fara Ɗaukewa sai dai Walƙiya da Tsawa . Yarinyar Wacece wannan? Wani
irin rashin kula ne ya same ku ace ana ruwa ku bar yarinya a tsakar gida tana ihu ita ɗaya ?.
Baba Zuwai ce ita yar na isa ta kalli Baba Adamu tana cewa " Ai Malam daka Sauke yarinyar
nan ƙasa don ba yar sunna nace Fache Yar Zina.! . Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un Ƴar Zina
kuma Zuwaira.? Yayi maganan yana kallon Kyaƙyƙyawar fuskar Amrah Wanda yayi kama dana
Fulanin zuryan . Eh mana Malam , Yarinyar da Hafsatu ta haifa ce nan ta kawota yanzu bata ta
daɗe da fita ba , Wai a cewan ta yar marigayi ne kanol wanda mutuwan sa shekaru fa bakwai
kenan .? Lumshe ido Baba Adamu yayi yana Girgiza kai kana yace " Yanzu jinin Auwalu ce
kuka bari a Tsakar gida ruwa na dukan kan ta sama da ƙasa . Yarinya ƙarama Wacce ko
tsayuwa bata yi bare tafiya ?. Saboda zafin kishin ku na banza da Wofi . Sakin baki matan
Gidan suka yi suna kallon Baba Adamu wanda yake surfa faɗa inda yake shiga ba nan yake fita
ba . Larai ce ta kalli Shi tana cewa " Malam ka natsu don Allah kasa hankalin ka ma'aunin ka a
mizani . Shekaru fa Bakwai da mutuwar Auwalu mijin mu sai yanzu a kawo yarinya yar shekara
Ɗaya ace wai Yar sace .? Ko don Hafsatu bata da da a cikin gidan nan take bakin ciki da gadon
yaran mu .? . Kayya Haba Larai Haba wai yanzu da gaske kike wannan maganan, To Auwalu
ba shekaran sa bakwai bane bashi a gida shekarun sa 9 ne. Sannan kuma da kuke tacewa
Auwalu ya mutu ? A ina kuka Gawan sa , kawai kuce Auwalu ya ɓata kuma har yau ba'a gansa
ba . Ina Addu'ar Allah ya bayyana Auwalu a duk inda