Showing 27001 words to 27762 words out of 27762 words

Chapter 10 - Yar Tsakar Gida Complete Hausa Novels By Aysha Maman Teddy .pdf

baya da Kirki sam . Humm Numfasawa Amrah tayi a zuciyar ta tana
cewa " A'a ba Noory bane , Shi Noory yana da Fara'a da Kirki sosai .

Mintuna Ashirin suka ɗiba suna shirye shirye . Kana su nufo Dinning ita da Hadiza . Bin ta da
Kallo Naana tayi tana ganin Amrah cikin Shigar Yan Aikin gidan . Wani irin murmushi tayi duk da
Zuciyar ta yaki natsuwa, amma tana da yakinin Nurain ya manta da Amrah . Cikin Sauri Mom ke
fadin " Ke fine baby girl din nan zaki kai masa , sai ki tsaya idan ya kammala ki fito da komai .
Tom Hajiya . Amrah tayi maganan tana ɗaukar Wani basket da suke dauke da kayan marmari
da motsa baki . Cike da dan karsashi ta nufi falon da ake nuna mata yake . Ganin ta shige yasa
Naana Saurin miƙewa tana kallon Mommy tare da fadin " Momy Wannan fa yarinyar itace
Amrahn da Kika sani.! Kallon Ta Mom tayi cike da Rashin fahimta kamin tace " Wacce Amrahn
kenan?. Idanun Naana sun sauya na tsaban Ƙiyayyar Amrah cikin dan daga murya mai nuni da
takaici tace " Amrah wacce Daddy ya bar Da Nurain kasar nan saboda ita ,itace fa a yanzu kuka

aika masa a matsayin Mai kula da bangaren sa cin sa da kuma shan sa. Ba Mom kadai ne ta
dauke Wuta ba har Nusaiba mutuwar zaune tayi .....!

Bakin ta Dauke da Sallama ta shiga falon inda ta tadda shi Zaune idanun sa akan System din
dake gaban sa . Sallamar da tayi ne yasa shi saurin Ɗagowa don ya san Muryar ko yaji sauyi to
sauyin kaɗanne . Wani irin dam² Kirjin Amrah ya Buga ganin Fuskar da ta rabu da ganin sa na
tsawon Shekaru goma sha ,tun kamin ta mallaki hankalin ta ,amma har a yau ba zata taba
mantawa da wannan kyaƙyƙyawar fuskar ba . Tsayawa tayi tana kasa motsi yayin da ya juya
yana rufe laptop ɗin sa tare da cewa " Shigo ki aje a saman table din can . Zuciyar ta ne ya
karaya a lokaci daya, Ƙwaƙwalwar ta na kasa tunana mata abun da ya dace da Abin da take
gani a yanzu . Ya manta Dani ne? Ko kuwa Wulaƙancin da aka faɗa da Miskilancin nasa da
Gaske ne ..? , Kuma zai iya gani na ya kauda kai..................?



*To masu karatu ya kuka ga Wannan? Shin Nurain ya manta da Amrah ne? Ko kuwa baya
buƙatar ganin ta a rayuwar sa ne? Ko kuma dai.........! Ku biyo NI a page 11 Wanda anan Free
page din wannan littafi ya kare . Ga masu ɓukatar Cigaban regular group ₦500 Vip group ₦1k
SPC ₦1500 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta Wannan
number 08081202932*


Assalamu alaikum mata yan uwana namaku kunyimun Allah ka bar zumunci ya shiryar mana da
zuri'a ameen

Dafari kuma san idan *buxuwa empire* da ta doso kunsan taimako ya kawo ta Allah ka
taimakamana ameen


Hmmm to mata nasan dacewa kuma kun sani duk wata mallakar da takai bakin mallaka ko
dadai tarihi baya canjawa kan cewa indai mijinki ya shiga list din aikin buxuwa empire topah
hajiya ya riga da ya gama mallakuwa sai kuma Allah he is sorry �� Allah ka mana jagora
ameen
Mallakar lilin kaza

Mallakar rushii

Mallakar gaban da namiji

Mallakar masai

Mallakar kwai

Mallakar ayoyi da sirri na surorin mahaliccin mu

Mallakar da muke samun hanta muja da sunansa danaki a dake da magungunan hadin mu

Farin jinin warwaro mai kaman kiranyen

Kiranyen toxali mai kamar bita zaizai

Kiranyen bakin Ruwa

Mallakar dauji,ko kiranyen saurayi ,ko macen da bata da cikakkun samari masu ajii to inkinga
kawarki dawannan to aikin cikin dajine masu yi dawanda nayomasu sunsan yanda yake yi
kamar yankan wuka topah hajiya bazama����

Kitaho Gurin Hajiya *buxuwa empire* da tayi maku wannan kalolin aikin da zarar kinbini pc
please kifadi abun da kk so direct Saboda mutane sunyi mun yawa Allah


Matar da tashirya aure ko kinason amsar kudi wajensa ko kina buƙatar ayi masa farraku da
yammata ko wacce mace ,mallaka

Masu bukatar kayan da'a available suke cikin price mai saukin gaske masu aiki da marasa aiki
available zaku iya yin mana mgn ta wannan number kamar haka:08139762831

Muna godiya ga mata bakiɗaya masoya a ko ina ngd

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login